Showing 90001 words to 93000 words out of 141755 words
Chapter 31 - NIDA PATIENT DINA Majinyacina, Ƙaddarata by MRS ISHAM
kamshin da takeyi har zatasa ta takalmi kuma se ta fasa santala_santalan kafafunta dasuke shining da glowing duk suna waje cikin rangwada take tafiya harta isa bakin bedroom dinshi , cike da yanga tayi knocking yace " come in" dan fitowarshi a wanka kenan yasa boxer ajikinshi yana tsaye yanashan yogurt yaji knock , shigowa tayi tana tafiya kamar wata me tausayin kasa tsayawa tayi abakin kofar tana wani jujjuyawa hade dayin kwai da cin gum din bakinta kamar wata yar tasha ( ohhhh ni ISHAM yau fah fanan na ban mamaki ) tunda tashigo yaji wani kamshi me daga hankali da kashe jiki ya ziyarceshi zuba mata ido yayi yana kare mata kallo tun daga tafin kafa tsayawa idonshi yayi akan santala_santalan cinyoyinta ,har izuwa kan kugunta kai idonshi yayi kan dukiyar fulaninta da kusan duka suna waje lokaci daya fah Mr azaad yashiga cikin matsananciyar bukatuwa musamman inyaga yanda fanan take wani irin jujjuyawa kamar wata macijiya , rausayawa tayi har gabanshi ta tsaya tayi kwai da cin gum ta fasa shi yayi kara tauuu, shide kamar wani mutun mutumi haka yadawo se kallo kawai dan yau fanan ganinta yakeyi kamar ancanza mishi ita , murmushi tayi with a sexy voice tace " habiby welcome home" be iyabata amsa ba inbanda kallon dukiyar fulaninta da yakeyi dan sun tsole mishi ido ganin hakane yasa fanan sa hannunta guda daya akan kirjinshi tadan turashi baya yafadi akan lallausan gadonshi bin bayanshi tayi tazauna akan cikinshi sannan tasa hannunta daya ta kwashe gashinta tamaidasu gefe daya , tadawo da dayar hannun tazame wuyan rigarta yanda yabawa breast dinta daman fitowa waje , daukan hannunshi tayi tadaura akan dukiyar fulaninta nata , wani irin shocking ne yaziyarcesu dukkansu biyu, aikuwa kamar wanda yake jira yafara wasa dasu , sa hannunshi yayi yariko kugunta sannan yazame rigar yafara bata sakonni hade bakinsu tayi suna aikawa da junansu hot kiss , zame bakinshi yayi acikin nata yasa fuskanshi akan wuyanta kamar wani maye haka yafara shinshinanta yana lumshe ido sannan yadawo da kanshi tsakiyar twins dinta yana wasa dakanshi awajan gaba dayan su sun rikice se maidawa junansu martani sukeyi , seda yakai kusan 40 suna romancing din junansu kafin yamaida ita kasanshi yafara kokarin kashe boss , bataji zafi ba saboda tsumin data narka gaba daya ya kara wutan shaawarta, seda yashiga tukun nan fa hajiya fanan ido yafara rena fata , sosai yake having sex da ita duk dauriyar datakeyi seda tayi hawaye dan jitayi ba marabar ranar farko da kuma yau Mr azaad yafita a hayyacinshi , hawaye kawai yakeyi yana sambada mata albarka tsaban yanda tayi mishi chakwai ( nide sadaf_sadaf na lalaba nafito naja musu kofa ,dan bazeyu wajan dauko muku rahoto Mr azaad yalura dani yamin koran damisa ba inje abanza ya karyamin kafa in shiga uku tom gwara maganin bari kar afara yasa nafito nabar musu part din nazauna awaje Ina jiran su kammala 😂😂😂 kamar wata marainiya )
Yaseer da zeenat suna main falo suna hira irin nasu na masoya labari zeenat take bashi shikuma yabiye mata , can ta kalleshi tace " ya yaseer kasanme?" Girgiza kai yayi yace " honey bansaniba sekin fada" tace " kasan meyake burgeni idan zaayiwa mata aure ?" Nan ma sake girgiza kai yayi batare da yace komai ba tacigaba da " ai amare sunacin dadi wata kaza aike dafa musu me shegen dadi amma akwai wani abu aciki kamar magani nina manta yanda ake kiran kazan ma katunamin " tafada tana kallonshi,tunda zeenat tafara magana yaseer yatsura mata ido yana mamakin aina tasan hakan yace " honey aina kika taba gani ?" gyara zama zeenat tayi tace " akwai wata kawarmu datayi aure last month tom inmunje gidansu ne semuga ankawo mata kazan mukuma semu tayata ci semu dingajin jikinmu na mana zummmmm! zummmmm haka " zataci gaba da magana yaseer yasa hannu yatoshe mata baki kafin yadafa kanshi aranshi yana" ohhh ni zeenat de irin matan nan ne da babu ruwansu komai fada suke ko a ina , fadi baa tambayeta ba kuma har cikin ranta batasan amfanin kazan ba bare tasan dalilin da yasa ake bayarwa " mikewa yayi yace" honey kije ki kwanta dare yayi zamuyi waya kinji ?" Tace " tom ya yaseer bye-bye senazo maka amafarki " tafada tana haurawa upstairs shikuma yafita Yana girgiza Kai.
via- https://play.google.com/store/apps/details?id=com.happyverse.diarywithlock&referrer=utm_source%3DD
https://chat.whatsapp.com/Jo87gS6QxQF58XSV10dYL8
🧑⚕️🧑⚕️ NIDA PATIENT DINA 🩺🩺
Story & written by ✍️
MRS 🌹 ISHAM 🌹
🔔📚 JARUMAI WRITERS ASSOCIATION 📚
( J. W. A 📚📚)
Gargadi
Ban amince wata ko wani yayi amfani da wani sashe na book din nan ba ta kowaci siga, ko akaranta min shi a youtube batare da an nemi izini awurina ba ,ko a hadamun document ko amin edit ,idan kunne yaji jiki ya tsira ko da Allah nabar mutum zebimin hakkina Kuma yasakamin.
PAGE 5️⃣6️⃣
MR AZAAD & SARAUNIYA FANAN
suna kwance acikin bargo idon su biyu har sha 11:20 nadare basuyi bacci ba tana kwance akan kirjinshi tayi luff tanajin yanda zuciyarshi yake bugawa , Mr azaad yadade be tsinci kanshi cikin yanayin farin ciki da annashuwa irin yau ba fanan ta mishi komai yarasa wani irin so ze nuna mata wanda ze gamsu , yau tajiyar dashi dadin da ya wuce za'kin zuma shafa fuskanta yayi ya ce " baby ! Allah ya miki albarka kedin ta dabance kinshayar dani zumar daban taba dandanawa ba " kayittaciyar murmushi tayi ta ce" ameen habiby inasanka sosai aduk halin da zaa shiga inason kamin alkawarin bazaka taba rabuwa dani ba koda na tafi karka manta dani sannan kasan me nakeso kamin dan Allah?" she sounds very serious hakan yasa ya maida ilahirin hankalinshi kanta ya ce " inajinki " ta ce" dan Allah koda na tafi I didn't survive kayi aure kanemi mace me hankali ka aura kaji ?" wani irin kallo yake mata ranshi lokaci daya yabaci ya ce " banason insake jin wannan kalmar abakinki! In sha Allah zakije kiyi abinda yakaiki sannan harma ki dawo muci gaba da rayuwarmu " jinshi kawai takeyi amma deep down her heart tasan bazata taba dawuwa ba , shisa takeson tunyanzu tafara mishi maganar yayi aure , shafa dogon lallausan gashinta yayi ya ce " baby banason indinga jin irin wayannan maganganun daga bakinki ! Inada full confidence akanki za'ki yaqesu sannan kidawo" gyada Kai kawai fanan tayi kafin tasake shigewa jikinshi, body contact din da suka samu ne yasake saukarwa Mr azaad wata sabuwar shaawar amma yayi kokarin dannewa dan yasan fanan yau tayi namijin kokari saboda tasha bakar wahala da azaba amma inbanda iya hawaye babu abinda tayi kafafunta duk rikewa sukayi danshi yakaita bathroom yamata wanka yanadota a towel kamar yar jaririya se zuba mishi shagwaba takeyi . haka yamusu adduah suka kwanta.
Washe gari shida kanshi yakaita toilet ya gasa mata jiki tayi alwala yadawo da ita, ta gabatar da sallah shima yafita zuwa masallaci yau duk wanda yaga Mr azaad yasan yana cikin matsanancin farin ciki fuskanshi ma kadai ya isa ya nuna hakan dan yau fuskar asake yake bakamar kullum ba . Suna dawuwa daga masallaci yashiga wajan ummi , tana kwance alamun ba ta dade da idar da sallah ba ta kwanta hannunta rike da carbi , zama yayi yadaura kafafunta akan cinyarshi yafara mata tausa , ummi tunda taji hakan tasan wayene bude ido tayi akan Mr azaad ta ce " son!" Ya ce " barka da safiya farin ciki na " dariya ummi tayi ta ce " katashi lfy , yau kazo yiwa umminka tausa kenan dama ka dade bakamin ba " murmushi kawai yayi bece mata komai ba yaci gaba da yi mata tausan . " Ummi ! jibi zanyi tafiya inada meeting a USA kuma zan iya kaiwa wata daya ko biyu " jin haka yasa ummi cewa " tom amma kasan auren fawwaz da zeenat saura wata biyu de ko? " ya ce " nasani ummi zandawo kafin lokacin " ci gaba da magana ummi tayi" tom yanzu feena fah yakamata kutafi tare saboda inason kutsaya a dubai kuyi ko da one week ne , kaga basu san ta ba , itama ba ta san su ba! ko jiya da nayi waya da abbu seda yamin maganar. kasamu kuje " motsa leben bakinshi yayi kawai ba dan tana kallon fuskanshi ba bazatayi tunanin ya amsa ba , haka yadinga mata tausa har bakwai nasafe kafin yakoma part din su , tana kwance tana bacci tarufe duk ilahirin jikinta da blanket iya cute face dinta ne a waje , Kiran layin masu aikin gidan yayi yasanar a zo part dinshi agyara dan dama tunda fanan ta dakatar dasu take gyarawa da kanta bata sake barin sunzo mata gyara ba komai ita takeyi , shigowa wata mata tayi ta gyara ko ina fess ta tafi har time din baccinta takeyi , ganin tara yakusa ne yasa ya kwabe kayan jikinshi yarage daga shi se singlet da boxers farare , murdaddiyar jikinshi nan awaje masha Allah ga gashin jikinshi sun sake qa'wata jikin , kitchen yashiga yarike kugu yanabin ko ina da kallo yama rasa mezeyi kusan 10mint yana tsaye be gama yanke abinda ze mata na breakfast ba,wani tunani yayi yasa ya dauko frypan yadibo kwai ya kada yasa albasa da maggi kadan ya soya kwan , yasashi acikin plate ya hada mata tea me kauri da kuma slice bread din white light. Ya hada komai akan tray madedeci yafito a kitchen din se zufa yakeyi idon nan yayi jawur saboda yankan albasar da yayi yanada zafi , ajiye tray din yayi akan table sannan yahau gadon yaje dede kunnenta cikin rada ya ce " baby ki tashi kiyi breakfast na miki da kaina " tanajinshi amma baccin be sake taba yasa ta ki tashi , dagata yayi yazaunar da ita a tsakiyar gadon , kukan shagwaba tasa mishi tana dukan kirjinshi hade da turo baki rike hannayenta yayi yasa idonshi cikin nata ya ce " muje kiyi brush " daukan yar baby yamata ya sabà ta a kafadarshi sukayi bathroom, can suka fito nanma yana dauke da ita , zaunar da ita yayi akan bed ya dauko tray breakfast din ya ajiye akan bed . Kallonshi takeyi ba ko kyaftawa mamaki da tausayinshi ne yakamata ganin yanda idonshi yayi jawur tasan wannan aikin albasa ne , tayi mamaki jin shi ya mata breakfast lallai arayuwan nan nothing is permanent komai me wucewa ne in bahaka ba wai yau ita ce Mr azaad yayiwa breakfast mutumin da ko magana ma wahala yake bashi , lura da mamaki takeyi yasa ya ce " baby bari kiji ko nima na iya girkin " ya fa da yana yanko hadaddiyar kwai din yasa akan sliced bread din yakai mata baki, gutsura tayi ta ci , ba yabo ba fallasa kwai din yayi dadi balaifi, babban yatsanta tadaga alamar jinjina sannan ta ce " wow ! habiby aina ka koyi girki ?" Ya ce " zan fada miki amma ba yanzu ba" haka yadinga bata egg and bread da tea harta koshi shima yaci yakai tray din kitchen. Yadawo yana mustsuka ido kamar zeyi kuka dan seyanzu ne yakejin zafi a idonshi, kwantar da kanshi yayi akan cinyarta yana ci gaba da murza idon , ganin haka ne yasa fanan sa kyawawan hannunta akan fuskanshi ta bude dara_daran sexy eyes dinshi ta matso da bakinta setin idon tafara wura mishi iska me dadi kusan minti biyar sannan ta tsaya
Ta ce " yanzu ya denayi ko yanayi ?"
Gyara kwanciyarshi yayi kanshi na kan cinyar nata ya ce " yadena ! and na manta ban fada miki ba ,jibi zamu tafi USA daga nan kuma zamuje dubai " shafa lallausan sumar kanshi tayi tana murmushi ta ce " Allah yakaimu".
daga waya yayi yasa akunne yafara magana " okay ganin zuwa " daga kanshi yayi a cinyarta ya ce " baby inazuwa " gyada mishi kai tayi yafice yabar mata wayarshi tana buga game.
tana kwance tana game yashigo bedroom din hannunshi da wata yar siririyar qyalle fari me kyau daga dan bakin kofa yatsaya ya ce " baby zaki iya tafiya ?" ajiye wayar tayi ta sauko akan gadon , dagashi har ita basuyi tsammanin zata iya taka kafar ba saboda jiya har kuka tayi mishi kafarta yarike bazata iya tafiya ba amma yau da ikon Allah taji yasake , ahankali take tafiya jikinta sanye da jallabiyarsa daya mata tsayi da girma sosai kanta kuma da pink din gyale ta daurashi , ta iso gabanshi murmushi yayi yasa wannan yar qyallen ya daure mata ido dashi sannan ya dafa kafadarta suna tafiya ahankali hankali suna zuwa wajan staircase yadagata har suka sauko main falo areef ne da zeenat kawai suke zaune sukaga fitowarsu , direta yayi akan kafafunta acikin falon sukaci gaba da tafiya suna tunkarar kofan barin part din.
_______ ta ce " wayyo habiby bamu iso ba har yanzu ?" ya ce " yes saura kadan " haka har suka iso cikin compound din, sa hannunshi yayi acikin aljihu yafito da wata hadaddiyar car key yadamka mata a hannunta rikesu tayi dukda batasan meye bane idonta arufe , warware mata dauren qyallen yayi daga idonta ya koma gefe yatsaya ya harde hannunshi ya ce " surprise" Slowly tabude manyan idonta tafara ganin dishi_dishi sauke idonta tayi akan . Brand_new Range Rover SV version white color wanda kudinshi yakai kimanin $234,000 dollars akudin Nigeria kuwa yakai kimanin naira million dari biyu da hamsin ( 250 million) , motar ce da ta amsa sunanta se wanda ya isa manyan masu kudine kawai suke iya hawar wannar motar, jikin motar an mata kwalliya da jan balloons( balon balon) da flowers jajaye , kallon motar takeyi ba qaqqautawa sannan ta kalli car key hannunta.
kallonshi tayi tana neman karin bayani juyawa tayi tana kallonshi murya na rawa ta ce " habiby....." girgiza mata kai yayi alamun kartace komai yana me nuna mata jikin motar da akabar envelope me kyau sosai kamar IV , dasauri ta isa jikin motar ta sa hannu ta ciro envelope din hannunta har rawa yakeyi wajan bude wa paper ne ajiki anyi rubutu da jan alkalami an rubuta " MY FEELINGS FOR YOU ARE VERY STRONG! YOU HOLD A SPECIAL PLACE IN MY HEART BABY, I love you so much . Here is a small gift for you, hope you liked it "
karantawa takeyi ayayinda ruwan hawaye ke gangarowa daga kwayar idonta na farin ciki yar ihu tayi kafin taje da gudu ta fada jikinshi ta rungumeshi sosai tana tsalle na murna hade da kuka duk ta kasa bude baki ma tayi magana in banda kukan da takeyi, rungumeta yayi shima yana shafa bayanta fuskanshi dauke da kayittaciyar murmushi, ihu datayi ne yasa zeenat da areef dasuke falo fitowa da gudu dan su tunaninsu wani abune yafaru dakatawa sukayi ganin dankararriyar motar range Rover SV version a fa ke agaban Mr azaad da fanan dasuke rungume da juna , yasa suka gane Mr azaad ne yabawa fanan amatsayin gift sosai sukayi farin ciki motar yamusu kyau sosai, daka tsalle zeenat tayi dan farin ciki kamar ita aka siyawa motar tayi part din ummi da gudu fadowa dakin tayi seda ta tsorata ummi ganin yanda tashigo da gudun gaske ta ce " ke lafiya meyafaru?" dariya zeenat tayi tariko hannun ummi tana janta sede ta tashi , mikewa ummi tayi tabiyota tana rike da hannunta. seda suka kusa falo kafin cikin zumudi ta ce " ummi kinsan meyafaru? " ba ta jira abinda ummi zatace ba ta daura da " guess what! ya azaad ne ya siyawa anty fanan motar brand new range Rover SV version, oh my God motar nan ta hadu ummi gaskiya ya azaad yana son anty fanan" magana takeyi babu ko hadiye yawu kamar wata yar jarida,
ummi tunda taji haka tayi yar dariya ta ce " wallahi zee Allah ya shiryaminke " tafada tana raba hannunta da nata tayi gaba tabar zeenat din abaya a compound din gidan ta samesu motar na fa ke har lokacin fanan tana jikin Mr azaad, kallon ummi fanan tayi ta raba jikinta dana Mr azaad taje da gudu ta rungume ummi gam ta ce " ummi kalle motar da Mr azaad yaban " murmushi ummi tayi ta ce " wow my feena congratulations ! natayaki murna yanzu sauran koyan driving, jeki kalli motar ki dakyau " ta raba jikinsu har rige_rige sukeyi ita da zeenat suka karasa wajan motar suna tattaba balon balon da flowers din sannan fanan ta bude murfin kofar motar tashiga ciki da shima duk an cikashi da furanni da balon balon anyi decorations din cikin motar kamar wasu yara ita da zeenat se fasa balon balon din sukeyi suna dariya , su ummi da Mr azaad suna tsaye suna musu dariyar fa sa balloons din dasukeyi kamar wasu kana nan yara. komai na motar abin kallon ne haka suka gama kallo motar zeenat da fanan suka rungume juna zeenat na fadin " congratulations anty fanan a kashe lafiya " ta ce " ameen darling sis " sannan suka fito , wajan Mr azaad fanan taje ta riko hannunshi duka biyu murmushi kwance akan fuskanta ta kalli cikin idonshi ta ce " nagode! nagode! nagode habiby banida bakin dazan iya maka godiya wallahi am out of words bansan wani kalan godiya zan maka ba , Ubangiji Allah yakara arziki da budi , ya kareka daga sharrin makiya da mahassada , ya tsareka