Showing 6001 words to 9000 words out of 36965 words
Chapter 3 - FUTUHATUL KHAIR Yarinyar Da Ta Zo Da Alkhairi by Xainab Y Hussain
KHAIR🌹🌹
*©Zainab Y Hussain*
*Page 26-30*
✍🏻``` Haka aka dauki gawarwakin mutane da yawa ciki harda kabeer,wanda wayar dake aljuhunsa Ita akayi amfani da Ita aka kira last call nashi,bugu d'aya aka d'auka Kabeer kun shigo garine ina 'yarta KA banjitaba tun d'axu.Am; Hajiya bashi bane to Waye?haka wayartasa ya yadda? Ba yarwa yayi ba,Mahaifiyarsa ce?eh itace lafiya meyafaru ko 'yan fashine suka kama su?Hajiya Accident sukayi ayanxu haka suna General hospital dake sokoto,Innalillahi wa inna ilaihi raji'uun! Yanxu muka gama waya dashi malam kafad'an gaskiya karkace d'ana yayi hatsari Wllh shi kad'ai garan namiji haba malam gaba d'aya tanayi tana kuka,haka ya kashe wayar shima hankalinsa atashe kuka shima yasa ka.```
*Haka tafito da gudu tana fad'a agidan,kan kace me jama'a sun taru,Hassy ce taxo dama tana gidan,kafad'arta ta riqe tace Mama me kike fad'a haka, kada xafin mutuwar surukarki yasa kiyiwa d'anki fatan matuwa,haba mama 2 hour ago mukayi waya dashi har yake cewa ya turo kud'inshi a account d'ina naga alert nace masa nagani, Amma xakice wai ya mutu kome?Basu gama magana ba Aunty SAHAF taxo da gudu ruqunqume Maman tayi tace mama wacce irin qaddarace taxo mana haka?wanda muke gani muji dad'i yanzu babushi,da sauri miss Hafsy ta mari bakinta,tace shegiya baki da burin daya wuce kixo kina ta yarwa mutane hankali, wani yayanne ya rasu ancemuku mutuwar kamar kashe kiyashi ne,wayar Hassy CE tayi ringing kamar baxata d'aukava ganin sunan mijinta yasa ta d'aga wayar,Hassana kina ina yanzu?ina gida kaga SAHAF taxo mana dawata magana itada Mama dan madai miss Hafcy ta buge bakin ta,Ita dai kawai burin ta yaga taro koma menene,yayan da daxu mukayi Waya dashi taxo tace ya mutu saboda rashin hankali . Ya akayi mijina kinga Hassy inason kusan cewa duk abinda Allah ya rubuta shiryayyene so kima daina d'aukan xancen su as joking, Allah yayiwa Kabeer rasuwa me kace?abinda kikaji na fad'a,wayyo Allah mutuwa mai ysnksn qauna kafin kace me mutane sun taru,haka aka tafi d'akko shi.*
```Jama'a sun taru,Kabeer Kuma sai dai tarihi,haka aka fito dashi likkafanin duk jibi,saboda buguwace akai jinin bai tsaya ba,'yan uwan Miemi sunji duk haka suka tawo dasu akayi komai. Mutuwar 'yar uwarsu sabuwa tadawo musu,har aka dawo gida shiru, ina labarin FUTHA? Fita xanyi Dan d'akko muku labarin ta Sai kawai naga wasu yara su,tundaga waje suna kuka haka nabisu nace to wad'an nan daga ina?magana naji abayana Ummi ce da Rash suka ce Auta ai indai bakiga wad'an nan gidan (xaman makoki Ba)to Allah baisa sunsan anyu mutuwa ba, nace ikon Allah sudai ayi mutuwa,ban rufe bakuba naga wata mota da dogarai kusa da ita,kayan abincine da juice sai Kuma kuloli nace ikon Allah haka gidan (xaman makoki) ya xama wad'an nan mutanen daga ina,Baba Habu ne ya fito gaisawa sukayi daga nan yace daga ina haka,gidan Su Hassana (Hassy) ok gidan marigayi d'an sararin kano Allah kayimasa rahma,Allah shima kakai haske qabarinsa Ameen sukace.```
*Kabeer anxma tarihi, haka hajiyansa ke fad'a,kanta ta d'ago da sauri tace Jama'a anzo da FUTHA bangantava,kowa kuma saiyafara raba ido ko mai kama da uta babu, Lallai duniyar wata biyu da suka wuce Idan kaga mamatan nan kamar ka d'auke su dan sha'awa yadda xakaga sina kula da junan su gashi an wayi gari babu ko d'aya yarinyar nan itama tabi mariqanta,yakamata aje asibitin agani ko xa'a ganta haka aka tafi an duba ko ina ba'a sametaba,addu'a sukayimata itama.*
```Abinci ake ci haka na hango yaran nan kowacce ta lemuka a hannu Ga bakinsu cike da naman kasuwa sunayi suna sawa awata leda,lallai duniya masu ci daban wad'an da akayiwa mutuwa daban.'yan groups- groups Na WhatsApp duk sunje Kowa kagani shima abinci yakeci NAGARTA ne kawai a nutse abinda yakaisu shi sukayi dasu d Musha karatu Na Aunty YBk,dandalin auta maciya kuwa harda masu guzuri,duniyar makaranta Na Ummi Aysha suma sunje Dan Nana Hawy itada Pharty abin ba'a cewa komai da flask suke yawa haka su cika suka tafi.Su dai tasu taqare sai mu.```
*FUTHA motar Na gangarawa door d'in motar ta bud'e su biyu ne suka fice haka sukayi ta gangarawa kan Sune yadaki da bishiya anan suka sume basu qara Sanin kansuba au bayan kwana uku haka suka farka Allah yayi taimaka basuji ciwo ako inaba,haka suka tashi itada wani yaro ya guemeta tafiya suke Ga qishirwa Ga yunwa haka suka fita titu ganin ta JUYA yasa yace mata baiwr Allah ina xaki ko kingane gida kai takad'amasa a'a,to inxaku Bini kitaqo Ni wanne wanne nake a kasuwar garin nan in kinsan bakida kowa ki biyoni ko Allah xaisa tabaki AIKI,inkuma xaki gane gida to dan naga kamar baki magna kai ta kadamasa.haka suka tafi mota suka tsayar suka shiga,suna tafiya taga antsaya tambayarsa tayi meyasa aka tsaya cemata yayi _Alhaji Abdallah mai nasara_ ne shugabna 'yan kasuwa da siyasa nagarin sokoto,Mutum mai kirki mai jama'a gason talaka ,Allah yasakamasa da alkhairi Ameen tace daga haka suka wuce.*
*Wacece FUTHA*
_Loading............. 31_
*2 U FUTHA Luv*
*@ut@r h@jiy@*💅🏻
® NWA®
[11/10, 8:13 PM] +234 809 308 3613: 🌹💅🏻FUTUHATUL🌹💅🏻 KHAIR🌹💅🏻
*©Zainab Y Hussain*
_page 31-35_
✍🏻```Alhaji Omar mutum ne mai kirki da son jama'a ,Allah ya bashi train dukiya daga cikin qasar nan da wajanta,Hajiya Lubabatu matarsace wadda sukayi auren saurayi da budurwa,'ya'yansu biyu mace da namiji. Suntaso cikin hankali da tarbiyya duk da kasancewarIyayensu masu rufin asiri, Macen Aunty Ameena anacemata meenah tayi aure da mijinta shima babansa mutum ne attajiri,sun had'u a qasar rasha inda take karanta Ganycologeis,shima yaje ganin doctor Aiman yakai mahaifinsa saboda qafar datake damunsa,anan duka had'u hira tayi hira sukasan cewa sud'in 'ya'yan abokanan iyayensune,Meenah amma fa ina xuwa gidanku,dariya tayi tace nima haka,dan Idan Pharty tana gida INA yin at least two weeks agidan,tsaya kardai kece Meenahn Pharty danaji kullum maganarta meenah murmushi ta saumishi,wayanta ta d'aga one ring Pharty ta picking qawalli ya gida lfy Lou,kinganni da yayenki haba,dama bakisan shiba ya akai kuka san juna Har kikasan broth d'inane,hhhh yaga 'Yar kyakyawar shine ya maqalemun,Wllh yaya yafiki kyau, haka kikace tao shikenan, wace ni ai kinfisa kyau,haka suka qulla soyayya tana gama karatunta akayi bikinsu,yanxu haka 'yayanta uku,Qaninta Kuma Abdallah yarone matashi mai hankali bashida hayaniya komai nasa ix so simple duk inda yaje abinda yakai shi shiyakeyi,bashida budurwa dan karatunsa ya shine gaba da komai a guns a.Qanin mahaifinsa Alhaji Sadam mutum ne mai arziqi shima 'yayansa goma maxa uku mata bakwai rayuwar outside ake a gidan ba ruwan su da kowa abinda yake gabansu shine dai dai ubansu baya musu fad'a koda agabansa sunyi badai daiba,Kuma ba'a kamasa qarar 'ya'yansa,maxan suma rayuwa suke any how, Mamansu ba ruwanta da irin shigar da zasuyi,kud'i kuwa ba'a magana baban su yabasu samari su basu, duk wannan arziqin da Allah yayimasa baya gani Na d'an uwan shi yake wa baqin ciki, shiyasa ko 'ya'yansa baa zuwa gidan```
*Guda ce daga cikin su mai xuwa badan komai itama take xuwaba ,saidan Abdallah tana masifar sonsa,Dan da babanta yace Sam baxai had'a xuri'a da wansa ba matarsa tafi qarfin shi kuma yaron bashida kirki ko xuwa gidansa bayayi,Kuma bashi yake son ki ba kece mai son,to ahir d'inki,Uwarce taxo tadafa kafad'arsa tace Abban Chuchu ninace tanemi soyauuar Abdallah saboda me kaji hauka,saboda kasamu KA cima burinka ta haka,Kuma kasan d'an shine komai nasa ayanzu,Idan bahaka ya xamuyi musami abinda mike so, Kuma kaga matarsa ba harka mukebe,'Yar ce tace mama Kuma ai duk da haka sai mun had'a da gidan boka jamjiri,dariya ya kece yace tab gaskiya mata Sai abarku ,ni bantava wannan tunanin ba, Amma ke Chuchu xaki iya,ko kibari ASA qanwar ki Ummi Dan naga tafiki iya abubuwa,hhhh lallai Alhaji ai Chuchu babu abinda naxata iyaba,to ni xansami Yaya nace yakamata mu qarfafa xumunci ko itace xatayi fighting akan haka, no leave her to do with her own idea, OK Allah yabada sa'a Ameen dady.*
``` Abdallah yau tunsafe yake shiri xai tafi Libya gurin abokin shine tare sukayi schools both Islamic nd mordan,a Nigeria suke shida Maman shi Kusa da gida suke tare suka tafi Cyprus har gama school masu tare, two years ago ne iyayensa suka koma Libya dama 'yan canne,Qanwarsa ce ta rash shine xaije masa ta'aziyya.Sallama yayi da iyayensa daga nan yaboya gidan aunty Meenah,haka yatafi airport jirgi ya Lula dasu samaniya.```
*Tafiyar awa uku cur takaisa Libya, Waya yayima Adnan ya sauka,haba dai yanxu kana ina ina airport OK gani nan,ten minutes kawai yayi yaxo rungume juna sukayi,yah Mai nasara kaxo lafiya?fyn oo ya hakuri Kuma Angode Rabbi samawati,mota duka shiga,cikin gidan suka shiga gaisuwa yayi musu suka fito waje,dare nayi coffee suke sha yace mai nasata wai yah haryanxu bakaga wadda ai match da kaiba,kit ninacemaka sai wadda tayi match dani,kawai lokacine Idan Allah yaso ko yanxu Xan iyayi, Amma Ni banda wani hope akan komai indai macace.OK !Allah yayimana nanalkhairi Ameen sukace tare.two weeks yayi a garin Kuma yau yake shirin tafiya Sai lallabashi yake plx abokin KA qara ko two days ne,kaga banyi yau Xan tafi OK naji xoka rakani cikin university d'in can,tom muje ,sun shiga cikin School d'in bajimawa suka fito,duna shirin shiga mota sukaga wasu motoci left and right the other kuma a middle nasu gab da capteria suka tsaya, qafa kawai yagani tasha lalle ja ga 'yan yatsun kuma da baqi,haka kawai taji yanason ganin wacece wannan yarinyar gaba d'aya ta fito doguwan rigane jikinta yellow tayi rolling da blue mayafi takalmi da jakan suma blue Ga hannunta yasha gold tafiya take a hankali table tasamu ta xauna,tab'o shi adnan yayi yace Abdallah, hala kaga choice d'inka,murmushi yayu yace wllh haka kawai yanxu nayi wani feelings akanta,amma tafi qarfin,daga gani 'Yar wani ce.Tabbas kuwa 'Yar wani ce amma yadda kad'auketa ba haka takeba.*
``` Zainab axxad kenan 'ya ga vice President na qasar nan su shida ne gurin iyayensu maxa hud'u mata biyu,da yayarta tana auren d'an gidan president kaf sunyi karatunsa a outside itane kad'ai tayi karatunta a wannan qasar sai Kuma Al-axhar ta madina anan tayi degree akan tafseerul Qur'an, tanada kirki batada kace nace Idan har mutum ya aure ta yagama da cewa da mata ta gari, yayunta kaf aiki suke Kuma manyane batada girman kai.Huum ina ni ina Ita,har sun shiga mota ya fito da sauri yayi gunta,sallama yayi mata juyowa tayi tace...............```
_2 u FUTHA Luv._
*@ut@r h@jiy@*💅🏻
*®NWA®*
[11/10, 8:13 PM] +234 809 308 3613: 🌹🌹FUTUHATUL🌹🌹 KHAIR🌹🌹
*©Zainab Y Hussain*
*Page 36-40*
✍🏻``` Wa alaika salam,murmushi yayi mata,hav a sit,tace masa xama yayi kusa da ita,shuufi ya akhy d'agowa yayi I'm not understand what u want say,OK kenan bakajin larabci?yeah only English,Hausa nd Fullanci I hear ok,amma kayi kama d larabawa kodan kana kula larabawa shine kasatarmana kama,dariya yayi yace inji wa?ai Hausa sunfi kowa kyau ta ina,ku baqaqe kuma noo!ai ko da baqinmu munfi ku kyau haka sukayi ta hira kamar sunsan juna,kallonsa tayi tace xanshiga lecture 12:30 mu keda Ita,but bansan naxo lat shiyasa nake xuwa before time en yayi, so I have to go now,tnq see u next time.Can I have ur number mexakayi da Ita, gaisawa ok,fad'amasa tayi.```
*Komawa yayi suka tafi,yah Abdallah yanzu muna komawa airport xan kaika koh, no barshi nama d'aga tafiyan nan da three days kawai, dariya yayi yace lallai Zainab taci gari.kafin yabar garin soyayya ta qullu tsaka insu dan har gidansu yaje kuma ya gaisa da iyayenta,sunmasa tarba ta girma,haka ya tawo 9ja badan yaso ba,kamar ya xauna.bayan saukarsa hutawa yayi yaje yasami Aunty Meenah yace Aunty yaudai nasami budurwa murna tafara wow my broth a ina ltake, wacce lucky d'in ce tasami xuciyan qanina,dariya kawai yayi yace Aunty a Libya take,Libya! Yanzu karasa wadda xaka d'akko duk 'yammatan garin nan har saikaje Libya, Aunty plx bansan irin haka daga farawa da kushewa,ni Ita nake so,Kuma itama tana sona,indai bahaka Wllh I can't mary any gal,haka yasakai xai fita da qyar ta rarrasheshi ya dawo,amma still be koma normal ba,yanzu ya kake so ayi Good inason kifad'awa Phapa aje garin ayomun tambaya,haka akayi basu sha wahalan komai ba,dan sunada kyakyawar alaqa tsakaninsu da hausawa,biki kawai akasa,komai da lokacinsa gashi yanzu yaxama tarihi dan kwanan Zainab uku kenan gidan Abadall tattala juna sukewa Kansu,yana bata kulawa dai dai shi,'yan uwansahaka take kulasu duk da Ba Hausa bakinta amma yanayi da hannu kota tsuguna yadda taga friend nata na school nayi.*
``` Ku hangomun Chuchu lokacin da Abbanta yaxomata da maganar auren kuka tasa yanxu baba babu yadda xakayi gaskiya kace a'a wama xaya aura?Huum shegen yaro 'Yar gidan vice President na Libya ya d'akko Kuma kinsan halin ubansa baxai yadda ba,aikece Allah ya qara saidanace xanmasa magana kikace a'a gashi nan,kuka kawai take,uwarta kuma tace Chuchu Indai inada rai Wllh Sai kin auri Abdallah ko xanyi yawo tsirara,xanyi maganin su bakiga har wani d'aga kai shegiyar Meenah keyiba,Har uwar tasu xanyi magani,bara na nutsu riba biyu ma,'yar kallon uwar tayi tace wacce irin riba biyu?hhhh baxaki ganeba Yanzu mubari komai ya lafa,before muyi komai itama kanta Yarinyar aikinsan uwar kud'i garesu balantana larabawa kinga gold din nata har kud'in shima ai riba ne agunmu,kisha kuruminki.```
*Kwanci tashi Yau watan aurensu shida Abdallah mara magana yanzu kuwa ya iyata,kulawa Ba wadda bayayiwa Zainab, yayunta sunxo haka suka tafi suna farincikin ganin 'Yar uwarsu cikin kwanciyar hankali,Ga rabo ansamu shiyasa yanzu kulawar yanzu tafi ta da,'yan uwan mijinta suna aonta ,Aunty Meenah duk inda xata da Ita suke xuwa indai dangin Sune, Gidan qanin Abbane kawai bata samun fuska koda yakaita shi yasa itama yanxu ko yace yaje bata xuwa,tanada kirki Amma bata jurar iskanci ko Waye shiyasa bata shiga harkar mutane balantana ayi mata ta rama ace batada kirki. Cikinta watansa takwas siyayya harda ta hauka sukayi basuda burin Allah ya nunamusu ranar fitowar Baby.*
*@ut@r h@jiy@*
®NWA®
2 u FUTHA luv
[11/10, 8:13 PM] +234 809 308 3613: 🌹💅🏻FUTUHATUL🌹💅🏻 KHAIR🌹💅🏻
*©zainab Y Hussain*
*page 41-45*
*Mamanta taso taxo gida wanka Abdallah yanuna baisbakuka ta haqura.yau tana xaune daga Ita Sai vest Sai xani wanda shima daga kaga yadda aka d'aura kasan koyo ake,vest d'in Kuma iya kan cikintane fruit take sha din favourite dintane koda tana gida,remote ne a hannunta tana sanja chamel, sallama taji,tanada daga kwance ya miqe xaune Wa alaika salam,sannun ku bissmillah Ku xauna haka suka xauna,Jegal kina ina da sauri wata yarinya tafito xama tai kusa da Ita,na'am aunty baqi ne sukaxo kawo musu drinks mana,tom,ke! dawo suwaye baqi mu ai minfi qarfin baqi saidai 'yan gida,qannensane ko bakiga kama ba,ko hasken idon naki bai washeba,ko xakice baki ganemuba,samun gurine anxo qasar mu amma anson afimu ikoh da ita ,dariya ta sau musu, au ashe ba baqine ba 'yan gida ne Sannu bansan kunada kamasho acikin gidan ba,ai da kuna xuwa ciki xaku shiga, kul niba irin useless mutane bane da xa'a raina ban tolerating noincess dama har yanxu akwai daqiqai irinku,gidan miji basuyi maka sai 'ya'yan qanin uban miji wanda uba d'aya suka had'a ba uwa ba ,to kul bansan hauka,oya kuficemun agida,kut Aunty Chuchu kika bari tana xafin babanmu wallahi sai mun xaneki kuna d'ora hannun Ku kwanan cell farillah akanku.*
```Haka suka fita gwiwa a sace tundaga wannan lokacin suke Neman hanyar da kota halin qaqa Sai Chuchu tashiga gidan kuma tarabata da mijin datake taqama dashi.lallashinta yayi yace kiyi hakuri Rayuwana Kinsan Idan hauka yakama mutum,Yaya nice mahaukaciyar au baku fita kun barmin gida Ba,haka suka fice.```
*Yau tun safe take jin badad'i jikinta haka take daurewa har Maigidan ya shirya, dan tafiya xaiyi Kwana d'aya kawai xaiyi, Kuma ix important meeting yakeda shiyasa bata nunamasa komai ba,amma duk da haka sai daya tambayeta any problem nothing tace masa Har gate tarakashi,sunana juna bye bye. Ai kamar jirajira haihuwar take ya fita gaba d'aya taxo one time gashi jegal bata nan Ga naxata iya fita ta d'akko wayantaba,sallama tajiyo daga parlour jin ba'a amsaba yasa yadhiga d'akin Chuchu ce ganin halin datake ciki yasa tayi tafi tace Zainab yanxu yaxakiyi ga mijin naki baya nan sai maqiyyarki kina ganin xan taimaka miki eh tace hhh,Amma kinyi kuskure harta juya komai ta tuna da sauri taxo kusa d Ita kanta tayi tasata a motor da gudu tafita a gidan.shi kuma wayarta yaketa kira shiru yana son fad'a mata xaishiga jirgi,haka ya tafi bai samuta answer ba,qofar wani gida ta kaita Waya ta d'akko hello mama anan tafad'amata komai,Chuchu amma ke wawiyace ai dahaka xamu sami damar komai akan su maxa JUYA ki kaita asibiti, gani nan xuwa haka suka tafi kusanrabin 'yan gidan,basu dad'e da shigaba akace ta sauka state suka tmby me aka Haifa ? baby girl ne,hamdala sukayi da dariya,saida aka gamamata komai sannan akayiwa gidansu Abdallah Waya aka fad'a masu.*
```Chuchu da kanta tabugamasa waya amma no respond,kamar tayi kuka Lokaci Lokaci tana bigawa,'yan gidansu sunxo aunty Meenah murna take balantana dataji baby girl,Itace tace yanaganku da yawa Kuma ina Abdallah, Chuchu ce tace baya nan, nashiga gidan naganta tana kuka Har Xan fito dan kar ace nayimata wani abu,tunda aunty Meenah mu yanxu kun maidamu kamar Ba qannenku ba,tausayi yasa naji koda xaku yankani saina kaga asibiti,kanta ta Shafa tace haba Chuchu yammatan Abbanta Waye yace bansanku halinkune dai banso amma let pass be pass,'yan qannena,Allah yabaku miji musha biki ko ansamune ake rowar nunawa big aunty shi,haka sukayi ta wasa da dariya ,Har aka sallamesu.```
*2 U FUTHA Luv*
```@ut@r h@jiy@```💅🏻
*®NWA®*
🌹🌹FUTUHATUL🌹🌹 KHAIR🌹🌹
*®NWA*
*©Zainab Y Hussain*
Page 46-50
Gida suka kaita d'akin ta suka gyara,tea tace aka mata ahaka