Showing 9001 words to 12000 words out of 36965 words
Chapter 4 - FUTUHATUL KHAIR Yarinyar Da Ta Zo Da Alkhairi by Xainab Y Hussain
sukayi xaman awa biyu duk da haka number Abdallah take try amma bata samuba
Wajan axahar wad'anda suke Sallah cikin su suka tashi dama Chuchu oga CE wajan wasa da Sallah yanxunma tana zaune Aunty Meenah ce tace 'yammata atashi ayi Sallah kobakiyine naga kowa ya tashi
Dariya tayi tace big Aunty pastor ne yaxo, a'a to sha zamanki
Ummi ce tace aunty Chuchu yaushe kika gam.....
Dallah yiwa mutane shiru munafuka uwar gulma dama biyu ya had'emata Ga rashin samun wayar Abdallah ga aunty Meena tayi tsaye akan komai takasa samun new information akan Zainab shiyasa take yiwa Ummi masifa
Wayar ta d'auka dialing tayi unexpected taji tana ringing wani dad'i taji axuciyarta amma harta kusan hanging bai picking ba,saidaga can ya d'auka
salam abinda yace kenan,ina yini Yaya"lafiya ,ya kk? normal yace,albishirinka yaya cike da zaquwa yace goro Chuchu yanzu na sauka ko hotel ban shigaba fitowa ta kenan daga gurin screening so kiyi hanging up nata I 'll cll u back zai katse tace,Yaya don't hang it,Aunty zee ta haihu,kamar daga sama yaji ,repeat again Aunty ta haihu Idan baka yadda ba ga aunty Meenah ,hello broth Zainab ta sauka Plx Aunty ar u sure "yeah lemme give her,alo baby,hello my xee waikin haihu kafin ta bashi answer baby tafara kuka
Daga cikin wayar qara yasaki kamar wani Yaro, Alhamdulillah Allah yaraya baby,is she girl? Yes amma kama dani take koh?a'a da Mamanta take kama,anya kuwa kura da shan bugu gardi da d'auke kaya tashi tayi tsam,bed room tayi,me kace wane gardin wace kurar? Hhh nine kura ke Kuma gardi,tunda ninayi kayana ko xaki iya haifarta ke kad'ai,naji amma Waya d'auki cikin, ke kuma waya sa irin da aka haifa ,huum kai bakajin kunyar magana yanzu
Ashafan kan baby dai ace Abban ta na gaidata,xataji fitowa tayi Chuchu tabawa phone d'in
" Yaya"na'am
Ina gift d'ina? me kike so Yau inacikeda murna wallahi qanwata da ban tawo ba baxan zoba,amma nan da ten hours Ku jirani xanyi qoqari ayi komai yau,dana meeting ne akan wad'anda akesan sufito election, tom Allah ya saukeka lafiya Ameen yace
Karfe tara na dare a sokoto tayimasa yayi murnar baby,sosai
Family nata sunzo suncika gida abinka da 'yar masu gari kusan rabin hotel d'in dake garin sokoto saida suka cika
'Yan gidansu Chuchu dasu ake komai, kaf sun mamaye dangin Zainab .
Dedicated to FUTHA Luv
By
@ut@r h@jiy@๐
๐ป
[11/10, 8:13 PM] โช+234 809 308 3613โฌ: ๐น๐
๐ปFUTUHATUL๐น๐
๐ป KHAIR๐น๐
๐ป
*ยฎNWA*
*ยฉZainab Y Hussain*
Page51-55
โ๐ปRanar suna yarunya taci sunan BILKISU sunan kakarsuce ,mai jego tafito sosai kowa sai san barka angon k'arni shima ba'abarshi abayaba,kwalliya yaci akad'inga pictures dashi,Abba da safe yazo yaga jikarsa,dayake yatafi umrah, so baisamu xuwaba Sai ran suna,trolley guda yacikamata balantana xataji sunan Mamansu aka saka sun masa kara shiyasa shima yayiwa baby siyayya, "sark'an gold ita kanta ta 150k ya siyawa babyn itakuma surukar tasa,Bangles ne da zobe 'yan ubansu English gold ya bata,zokaga bakin ciki gurin su Chuchu dan har kwalla saidatayi,dayake agabansu yazo,Mamana ma kyauta tayimata ta wani super market nata,Aunty Meenah uwar 'ya itama gold ta bata,'yan uwa kowa yayi abin arzik'i daga part d'in Abdallah harna Zainab.
Alhamdulillah anyi suna lafiya angama lafiya komai da 'yan gidan su Chuchu akai family'n Zainab duk sunsnsu har murna suke kowa nasan 'yarsu shiyasa komai xasuyi ko su fad'a agabansu akeyi har lokacin da suka tafi,Chuchu itane oga wajan rakasu airport har qawa tayi wata Mamu kyakyawar gaske,haka danginta suka tafi sunamasu cike da kewar 'yarsu.
Chuchu 'ya kullum tana hannunta, kusan tarewa tayi agidan,ganin yadda takewa baby yasa suka yadda makamin qin kula su,shida kansa yanzu yake kulata ayita wasa da dariya.
Bayan wata shida
Yanxu kusan rabin sirrin Zainab Chuchu tasani dan yanxu bata mata shamaki akan komai.sukuma ayanxu ne sukeda lokacin aiwatar da kudurinsu akan Abdallah bawai son Allah takemasa Ba,a'a kud'in sa take so,da kuma tara bashi da Mamansa,dan uwarta tacemata tunda aka aurota Mamansu Abdallah ta tsaneta,kuma itane jigon da dangin mahaifinsu basa k'aunarta,tak'ara da cewa babansa kuma lokacin da Abban ki bashida kud'i ko garin kwakwi baya bamu,sai yayi sadaka agaban Babanki amma baxai bashi ba
Da wannan tayi alkawarin saita rabashi da dukiyar kuma tasa baxaiji maganar kowa ba,sai tata
Baby ta girma kuma tasan Chuchu dan daga ta ganta xata fara mika hannu.
Mama ya kamata asan abinyi Lokaci na k'ara tafiya dame ya kamata nafara,Kinsan yanzu Hajiyarsa tana sona balantana dataga yanzu inason kowa kuma inasa kaya masu kyau Riga da zani,yauwa to yanxu gidanta xaki fara xuwa kina d'an tayata aiki,kuna hira wani lokacin ma kwana xakiyi kinga Idan abin sha ko ci,malam ya bayar kinga baxamuyi wahalar xubawa ba
Amma Idan baki koyi xuwa ba abin xaiyi wahala, uwar xamufara karkatar da hankalinta da ita shegiya Meena d'in
Good haka nake sonki ahaka kamar baxakiyi tunani irin haka ba,yo ance miki ni tawasace
Kashewa suke ,ahaka tafara aiwatar da qidirunta,Kuma yaci dan yanxu hajiya Ita da Aunty Meenah sunsake dasu sosai wani lokacin Ita hajiya ce take cewa ikon Allah ashe rashin xama da mutum ne yasa kake ganin kamar bashida kirki
Yanxu komai yaxomusu da sauqi,Abdallah kansa yanzu har Waya yakewa Chuchu.
Dedicated to FUTHA Luv
By
@ut@r h@jiy@
[11/10, 8:13 PM] โช+234 809 308 3613โฌ: [23/09 1:32 pm] @ut@r h@jiy@๐
๐ปโ๐ป๐น๐๐๐ท: [23/09 12:18 pm] @ut@r h@jiy@๐
๐ปโ๐ป: *FUTUHATUL KHAIR*
*ยฎNWA*
*ยฉZainab Y Hussain*
*In dedicated to Bilkisu sidibe, Futha Luv*
_Page 56-57_
Haka rayuwa ta ciga da tafiya, Chuchu taxama 'yar gida, yanzu batada shamaki acikin gida, magani yafara aiki duk da har yanxu ko d'aya bai canja mata ba, amma ga dai yanda ada yakewa Chuchu rashin sakin fuska, yanzu ba haka abin yake ba
Dan, hira sosai yake janta, dashi, kuma abinci ma tare akeci da ita yanxu
Hajiya yanxu zumunci sosai wanda ba'ayi da ba, shi su ke yanxu
Mama, ya kamata fa gaskiya, yanxu salo ya canja saboda ni dai hak'urina ya k'are, shegiyar Zainab d'in can kamar k'aramata kyau ake
Yana kula ni dai, amma fa Zainab itace star, saboda kullum kamar baby take koma wa, gata da shashashar 'yarta, FUTUHATUL KHAIR, kullum bashida magana saita baby futha
Hakane Chuchu, nima yanzu nake tunanin haka, dama boka yabamu sa'a wannan watan, yanxu ina layar da aka baki?, tana cikin kayana, yauwa saiki sami wani kuje mak'abarta kisami tsohon kabari wanda ya bud'e ki cilla ta da baya
Kina cillawa kada ki juya, sai ki tawo da gudu, Mama aike zaki mak'abarta bani ba
Kinga shashasha keda xa'ayi wa aikin aike yakamata kiyi aikin da kanki, bani ba, hauka nake zani mak'abarta
Kedai kije, Mama gaskiya ban iyawa, shiga mak'abarta ai sai maxa, eh lallai bakison auren Abdallah da kinaso kuwa da babu abinda baxakiyi ba
Abba ne, dayake shigo wa yace, kyaleta Hajiya, ita zatayiwa kanta, da mu, dan idan ta samu ai kamar mune
To Abba, kazo muje, itafa wai naje ni kad'ai, a'a haka nace kisamu wani kuje
To yanxu dai, abari sai gobe, aje
Dan kinga tsamirmiri yace, indai har an jefa wannan layar, bashida katab'us sai abinda mukace
Kuma idan an tabbatar an jefa, shine zamusa wancan audugar mai sunan sa Dana 'yan gidansu, acikin mai
Abba ne yace to shi kuma wannan amfani me gareshi?
Hahaha, ai kusan shine babban aikin, dan indai babu wannan to bazamu samu kan 'yan uwan saba
Yanxu idan aka saka audiga cikin mai, yaxatayi? fad'a mun da kanka
Lallai kin cika shu'umar uwa, hala aikin kika yi mun, tabbas idan aka saka audiga cikin mai, batada katab'us lakwam zatayi, sai yanda aka juyata
To haka mukeson muyi musu, kud'i da komai nasa saiya dawo hannun mu
[23/09 1:32 pm] @ut@r h@jiy@๐
๐ปโ๐ป: Dariya sukayi du kkansu
Allah sarki baiwar Allah ita lokacin da suke mata wannan d'anyan aikin, ita lokacin ne take tsaka da addu'ar Allah ya kiyaye ta ya kiyaye 'yarta
Saboda wani irin mafarki datake akan ta da Abdul d'inta, akan wai wata tanason rabasu, hannayensu kullum a had'e suke, amma kwanan nan saitake ganin kamar suna nesa da juna
Ayaune tunsafe suka tashi, Abba ne akan gaba, wajan zuwa wajan cilla laya
Har sun shiga mota, sai aka yiwa Abba
K'anin Mama ne, kamar bazai d'auka ba, sai dai yayi picking
"Hello"
"Hello ya gida, lafiya lou, Abbane yace yanaji muryarka kamar da damuwa?
Eh wllh, Hajiya babbace Allah yayi mata rasuwa, me kace?
Abinda kaji nace, ai kuwa sai hawaye Abba, saboda surukar sace Babar mama CE, mutuniyar arxik'i ba irin 'yar ta
Chuchu ce tace, Abba me ya faru? naga kama kuka, menene
Hajiya Babba itace ta rasu, yanxu
Inalillahi" mun shiga uku Abba juya, haka suka juya gida, saboda suna son kakarsu sosai
Ai suna shiga da gudu tafad'a jikin Mama, wayyo Hajiya babba ta mutu mun shiga uku
Wace Hajiyan? Hajiya fa, ai kan kace me gida ya rikice haka, suka fara had'a kayan su dan zuwa gidan mutuwar
Jirgi suka shiga, daga Nigeria๐ณ๐ฌ zuwa Burkina peso, dan mama ba 'yar k'asa bace
*Wnn shine yayi silar rugujewar aikin su*
By
@ut@r h@jiy@๐๐น
[11/10, 8:13 PM] โช+234 809 308 3613โฌ: [23/09 2:19 pm] @ut@r h@jiy@๐
๐ปโ๐ป๐น๐๐๐ท: *FUTUHATUL KHAIR*
*ยฎNWA*
*ยฉZainab Y Hussain*
*Dedicated to Bilkisu Sidibe Futha Luv*
_Page 58-60_
Haka suka tarkata suka tafi, ansha kukan mutuwar kaka, mama kuma uwace gunta
Abba satinsa d'aya ya juyo saboda anyi sadakar bakwai tareda su Zainab da Abdallah suma sunjewa Mama ta'axiyya, Chuchu dai bata nan lokacin da sukaje, tana wajan wani saurayi wanda suka had'u akasuwa lokacin da sukaje cefane
Aranar suka je kuma suka juyo, tareda Abba
K'aidar garin da suke, indai akayi mutuwa to 'ya'yan wadda ta mutu da jikokin ta, agidan zasu zauna har tsawan shekara d'aya, daga nan kuma sai ayi rabon gado
Haka ta kasance suna can, axaune, maimakon suyi sanyi ganin yau suna tare da kakarsu gashi an wayi gari ba ita
Amma ina, sai suka bud'e sabon shafi na watsewa, kowa haka tayi saurayi, babu laifi kyawawane shiyasa 'ya'yan manyan garin suke d'aukan su
Amadadin ita uwa ta tsawatar tayi fad'a sai take ganin kamar wani abin arzik'ine 'ya'yanta basu da bak'in jini, kowa yana son su
Kakarsu ta yanke saqa, tunda yanxu fantamawa suke, komai baja baja agidan, dama Mama ita kad'aice 'ya a gurin ta shiyasa batada mai mata fad'a
Akwai wani qani ne wajanta, sosai yafara mata fad'a amma bud'ar bakin ta, sai cewa tayi baqin ciki ake, saboda yaranta Allah yabasu samari masuyimusi busha sha
Ba yanda ya iya, haka yatafi ya kyalesu
Duk da wannan kud'i da gold da Chuchu take samu, Abdul d'in Zainab na manne a zuciyarta
Tayi qoqarin tafiya, Nigeria๐ณ๐ฌ amma, ba hali daboda tsarin garin
*Bayan shekara d'aya*
Yanxu sun dawo gida, rayuwa sabuwa kowa ya bud'e
Kwanansu goma da dawowa suka shirya sai wajan tsamirmiri, wannan karan babu sa'a, dan Aljanin dayabasu wancen aikin yatafi bauta, kuma baya dawowa sai bayan shekara d'aya da rabi
Yanxu boka Allah ya tsine, mai maida mai hankali mara hankali, mai juyar da kwakwalwa, ya zamuyi?
Gaskiya sai nan da wata shida saboda alokacin ne zai dawo
Haka akayi, dubu d'ari suka ajiye masa saboda xa'ayi yanka, kafin yaxo aljanin shima zai fara aikin
Sosai suka koma wa Zainab, amma wannan karan bata sake musu kamar da ba
Saboda tafara aiki, a asibitin AKTH sosai, tasamu karb'uwa gata kwararriya akan sanin makamar mata
To d'an xaman da tayi, a sanjje a hankali tafara gane halayyan mutane
Kuma ana bata labarin, ya da qannen miji suke, da yanda 'yammata suke kwacewa mace miji, har cikin gidanta
Sosai ta canja, babynta tayi wayo, shekara ta uku tasaba da kowa baran ma, kakarta tunda yanzu sai tafi kwana. biyar a gidan
Yarinya kyakyawa, gashi har baya, babu inda tabar Maman ta komai da komai, batada farin jini
Ansata makaranta NAGARTA Nur & PRI school, kwakwata yarinyar batajin Hausa sosai, daga larabci, yaran Maman ta sai fullanci yaran Babanta, sai English
Duk inda ta shiga sai an sota, batada qiwa, ko d'aya, babanta duk inda yake zuciyarsa naga 'yarsa
Yawancin fita da ita yake, wani lokacin har cewa Zainab take, yafi sonta akan ta yanxu, saidai yace ai son kine ya shafeta
Wata irin d'anyar qauna da so yakewa matarsa da 'yarsa
Auntynsa kusan duk sati sai an kaimata futha, Alhaji nasu ma, yarinya ina balarabiyar gidan shiru ba'a kataba
Ko Abu wani yake so daga waje, indai ya had'a da FUTHA to kalas anmasa angama
[23/09 2:29 pm] @ut@r h@jiy@๐
๐ปโ๐ป๐น๐๐๐ท: Ranaku na tafiya, sati na wucewa watanni na zuwa, gashi yau anci wata shida, kuma ayau suka koma gidan malam
Sa'a tafi laya, dan kuwa duk abinda suke nema sun samu, kuma aranar aka cilla laya, kuma aka saka audugar cikin mai
Allah sarki, baiwar Allah yanxu tana rayuwa cikin dad'i cikin Salama da kwanciyar hankali, amma nan da lokaci kad'an zata shiga gararin rayuwa
Tsafi gaskiyar mai shi, dan gashi yau Abdul tarairayar dayakewa matarsa babu, saidai 'yarsa
Jiya ke gaba d'aya Chuchu itace aransa, Zainab ita bata ka komai ba, amma dai bataji dad'i ba
Hajiya kanta, 'yar wayar datake mata, gashi kwana biyu babu ita, daga ita har Aunty Meena
Addu'a ita tasaka agaba, duk da Abdul canjawarsa kad'ance wajanta, saboda k'arfin addu'arsa, su Hajiya ne dai abin sai a hankali
Chuchu tadena zuwa gidan, saboda maganar boka yace kada tabari su had'u da matarsa har sai bayan anyi aure shiyasa kwatakwata tadena mata koda 'yar wayar datake mata
By
@ut@r h@jiy@
๐
๐ปโ๐ป๐น๐๐๐ท
[11/10, 8:13 PM] โช+234 809 308 3613โฌ: [23/09 6:33 pm] @ut@r h@jiy@๐
๐ปโ๐ป๐น๐๐๐ท: *FUTUHATUL KHAIR*
*ยฎNWA*
*ยฉZainab Y Hussain*
*Dedicated to Bilkisu sidibe (Futha Luv)*
*Page 61-62*
Haka tafiya tai ta tafiya, Abdul yaune yaje gida wajan Chuchu, hira suke ta yi, tanata tambayar sa ina Futha, dariya yai yace 'yammata tana gida, Mamanta yau ta riqeta da wai saita biyoni
Me yasa baka tawo da itaba? A'a haka kawai, yanxuma kinga nasan tana can tana kuka, bara na tafi
Tafiya kuma, bayan ko lemo baka sha ba, no I'm OK, next time xansha
Rafar d'ari biyar ya ajiyemata, ya tafi
Tsalle tayi, tace Mama lallai, kinga 50k one time, dole ak'ara shiri, haka dai daga 'yar har uwar sukayita kwakyaruwarsu
Amma Chuchu yakamata dai yazo ayi magana, dan ba zuwan ba, yazo ayi, kidai yi masa magana, tom Mama nima abinda nace kenan, matsala ta d'aya, har yanxu ban kamashi yadda nake so ba, shegiyar 'yarsa ma ni ita tafi tsayamin arai
Abban Futha, na'am Ummin Futha, ya dai, meya ke damunka?, naga kwana biyu totally ka canja, kafiya zama kai d'aya, ko wani abu ne?
Babu komai, Matar albarka, wallahi kwana biyu dai sai a slow, kansa tafara shafawa, tace kana sakaci da addu'a koh?
Kwantowa yayi jikinta, yace wallahi banyin sakaci, inayi sosai, saidai dole akwai lokacin da zaizo kana wani abu, shi kenan kadai dage
Abba ne, yau yatafi gidan Alhaji, har cikin parlour ya shiga, sosai Hajiya ta fito suka gaisa, tanata washe baki itada Alhajin, ah to an rubucesu
Magana ce dama nace bara nazo naji ko kasani, dan kada ace nayi rashin kirki, ko naqi na gida nabawa na waje
Alhaji ne yace banganeba, yauwa Abdallah naka, yana zuwa wajan Chuchu naganshi kuma namasa magana yace zaiyimaka magana, to gaskiya kwana biyu da ya wuce, wani Yaro yazo intak'aicemaka jiya ubansa ma har guna yazo
Bayan mun gaisa yake nunan magana ce kan 'yar waje na d'an sa yana so, shine nace gaskiya sainayi shawara
Yanxu ya ake ciki, yana so, ko kuwa nayiwa wancen magana?
Hajiya ce tace, a'a ya xa'ayi haka, gida bata qoshi ba, aiba'abawa dawa ba, bansan da maganar ba, amma indai yana so ai farin cikin mune, Chuchu dama 'yar gidan sace,(kaji aikin asiri)
Kiran sa akayi awaya, Alhaji yace yazo yanxu yana son ganinka, tom gani nan Baba
Haka ya tafi, maganar akayi, nan da nan ya amince yace ai dama yanaso yayima Alhaji magana, (lokacin da Abba zaizo saida akaje gidan boka yanada sa'a)
Ai Abba baibar gidan ba, sai da aka saka biki, wata biyu
Tunda akace magana taxama babba, shi kenan yake jinsa wani iri, hakalinsa a tashe, shi yarasa meyasa ya amsa
Tun Zainab na tambayar sa yana mata k'arya, haryazo ya fad'a mata komai, sosai tashiga shock no wonder shiyasa Chuchu tadena zuwa
Nuna masa tayi ba, komai kunsan larabawa da kishi, amma Zainab ko a fuska, saima rarrashinsa tayi ganin yana neman sa damuwa
Biki kuma sai matsowa yake, Maman Futha batasa komai arantaba, tabarwa Allah komai, tunda batada dangi ko d'aya a Nigeria๐ณ๐ฌ sai abokanan arziqi, dasuka zama tamkar 'yan uwanta
Sai kuma Aunty Maijidda data zamar mata uwa, sai kuma abokanan aikinta, irinsu Nafeesa Anker, Afreen, Jidda ja'o data zamar mata tamkar k'anwa, batada abin cewa sai San barka
sune ke bata shawara, akan komai, kuma da addu'oi da suke bata, Alhamdulillah yanda tazaci komai sai abin ya xomata da sauqi
Dan Abdul ko d'aya bai ragamata da abinda yake mata ada ba, danginsa, dai aka shanye dashi ta wani b'angaren, amma wajan kulawa da 'yarsa da ita, basu sami galaba
A yau aka d'aura Aure, bayan shagalin da aka d'auki lokaci anayi, Amarya part d'inta daban
Anqawata mata shi, da kayan alatu, amma ko kad'an bai kama qafar koda kayan kitchen d'in Xainab ba, kada kumanta itafa 'yar gidan vice President CE ta qasar
[23/09 7:38 pm] @ut@r h@jiy@๐
๐ปโ๐ป๐น๐๐๐ท: Libiya, kuma yayunta manyane a manyan ma'aikatu, duk wannan badak'alar da ake, ko d'aya bata tab'a bugawa gida ba, akan wai tanada matsala
Ankawo Amarya, kuma kowa a dangi sai murna yake, tunda sunga Hajiyan ta canja hali
Haka kowa ya watse aka barta daga ita sai halinta. Ango tun wajan, k'arfe bakwai ya dawo gida, amma ko d'aya baiyi gigin shiga ba'arin kowacce ba, dan baya cikin hankali sa
Ita Zainab tana can tunanin yana wajan, Amarya, ita kuma Chuchu tana tunanin yana shashin Zainab
Haka kowacce ta kwana da haushin kowacce, saida safe Chuchu ta shigo take cewa uwar gida, kin kanainaye komai, mijin ma ba'a aramin shiba, Zainab cewa tayi banganeba? ai a wajanki ya kwana
Ban kwana wajan ko wacce ba, dole ne? Kinga fice kibawa mutane waje, kinyi nasarar aurata amma bazakiyi nasarara samun jikina ba, insha Allah
Jikina, kinga ya nuna Zainab natane ita kad'ai, yana gama fad'a ya juya ya koma hanyar dayabiyo
Lallai bokanki yabaki sa'a, amma kisani wallahi sai kinzama abin tausayi, dama bason Allah na nuna miki ba, kingaje komai saike d'aya mu xuba ni dake aga mai nasara
Haka taqaraci maganarta ta fice, tana fita ita kuma tayi d'akin sa, kusan fad'a sukayi akan hakan