Showing 51001 words to 54000 words out of 55052 words
Chapter 18 - BABANA DA MIJINA BOOK COMPLETE by FATIMA ZAHRA
riqosa tana hawaye,
'dear muje asibiti dan Allah,
Ya dubi hannun kafin ya nufi inda Deen yake tsaye da Iman,
'Dan Allah kuyi haquri d....... Deen ya katsesa,
'ba komai Sa'eed kayi sauri kaje asibiti, iman ta ďago tana kallonsa cikin tausaya shi har sai yaushe xai sami kwanciyar hankalin wannan matar? Suna haďa ido dashi ta qara fashewa da kuka ta maida kanta jikin Deen, Sa'eed kuma da sauri ya juya nan cikin motar suka barta habbi ta jasa suka nufi asibiti.....
Kowa ya watse sai gasu ci biki ynxu ake xuwa😂, Ummi Aysher, Faxyfashion, Serdia, Halimcy, Zarah dange, miss Aysher, baby Bello, Kdeey, Kwaise, Lilmeerahcute, Xuhura Ajiya, Meenah, Rabi'atu Sk, Didi Aneesa, Afrah bhai, Anty maijidda musa, Khadija Sidi, Shafa Umar, Maryam kaumi, Sally, Teemah cool, Anka, H.Melody, RAZ, Nusee, Pherty, Rukayya Umar, Hafsat rano, Zarah Bukar, Zee yabour, Faty Shuwa, Hindatu Arzika, Hamidata, ya salam🙆🏻 gasu nan dai dayawa har bn iya lissafaku am sorry please 👏🏻,
Sukaja suka yi turus ganin ana watsewa, Dr Merah tuni yabar gurin, Dr Deen da Iman ba motar shiga dama da ta Sa'eed suka xo kuma sunyi asibiti,
Suka tsaya cirko cirko suna kallon mutanen dake shiga mota suna barin gurin, suna kallon salima acikin motar, haka kawai Deen yaji ya tsaneta, ya juya yana kallon Iman dake qanqame da hannunsa,
'ita wannan wai wacece, meyasa tayi haka?
'matar Sa'eed ce, uwargidansa, tana kishina saboda Sa'eed, amma bansan dalilinta nayin haka ba,
Ya gyada kai cikin gamsuwa batare daya kalletaba, suna tsaye sai ga mota tayi parking gurin, sunsan motar Merah ce, suka buďe suka shiga har yakai affiya gida,
Acikin motar Dr Deen da Dr Merah suka cigaba da nanata mgnr kowane ransa a bace fuskokinsu kawai xaka gani ka karanci hakan, iman na baya tayi shiru tana saurarensu, ita suka fara ajiyewa gida kana suka fice kowane ba walwala a fuskarsa ita kanta bataji daďi ba she will never forget salima in her life....
Sa'eed sai da akayi masa ďinki a hannu, koda suka dawo ta galabaita sai xufa take tana kuka, shi yaja motarta habbi taja motarsa suka nufi gida, suna xuwa gida ya fito da Ita motar ya cillata gefe ďaya ta faďi, ya nunata da yatsa ransa a matuqar bace,
'kije na sake ki saki ďaya.... ta buga wani ihu a harabar gidan har yaranta suka fito,
'wallahi baka isaba, kayi kaďan ka sakeni saboda wannan yar iskar, ba inda xanje nida kai mutu ka raba, tana kuka ta nufi cikin gidanta.....
Sa'eed yaje ya bawa Iman haquri sosai, ta nuna masa ba komai, suna xaune Deen ya shigo gidan yanda ya gansu a falo su kaďai xaune sai dayaji wani kishi, fuskarsa kadaran kadahan suka gaisa da Sa'eed, Iman ta karanci yanayin fuskarsa sai taji jikinta ba daďi,
Sa'eed ya qara bawa Deen haquri duk ya damu ba daďi ace matarka ce sillar duk wata matsala dake afkuwa,
Deen ya nuna masa ba komai kana ya ajiyewa Iman wata alkyabba mai kyau da tsada sai qamshi take wadda xata sanya anjima idan anxo ďaukar amarya, baiyi mata mgn ba ya fice ta tashi tabi bayansa har gurin motarsa ya dubeta,
'kin fito kuma kinbar baqonki, Ashe bakida karamci.... xuciyarta na buga tasan mgn ya gayamata ta dubesa,
'ya xone fa kan mgnr salima, bayan wannan Sa'eed is a brother to me a ynxu,
Ya tabe bakinsa batare da yayi mgn ba yaja motarsa....
Da dare amarya tayi kyau cikin alkyabba, manyan motoci suka xo ďaukar amarya harda yan karere irinsu Pherty novels motarsu daban,
Motar Merah amarya ta shiga tare da Fulani, sauran qawaye da abokan arxiki da yan uwa suka shiga sauran motoci, kana aka ďauki hanyar gidan Dr Deen.......
My wattpad Phertymerh1
*Babana da mijina*
©Fertymerh Xarah 💞
44
Basuyi wata doguwar tafiya ba suka iso, sai da akaje da Ita sashen baffa kana suka nufi part ďinta da Ita, ita tsaruwa ya tsaru, komai na gidan Deen ya cnxa har fenti,
Nan su affiya suka xauna kusa da ita kowa da abinda yake gayamata cikin tsokana sai dariya suke, kwata kwata hankalinta baya kansu tana tuna farkon auren ta da Deedah, ta tuna baba da kansa ya rakata har ďakin mijinta a wancan lokacin, tana tuna rayuwarta da Deedah ynxu Kuma batasan ynda rayuwarta xata kasance a Wannan gidan ba, lokaci ďaya kuka ya xo mata Wanda a tunaninsu affiya saboda tsokanar da suke mata ne,
'daga mgn sai kuka amarya, kiyi haquri Kada kisa angonki ya koramu waje cewar Dr Fulani
Suka ďauki dariya harda sowa kafin su koma rarrashinta,
Bayan wani lokaci kowacce ta tashi tasan inda dare nayi mata suka barta ita kaďai a qaton falon ta sai kallon falon take ba laifi tasan ta kashe masa kuďi, kuma yayi kyau,
She is missing little, ko ina yake? tun safe rabonta dashi, tayi kewar rigimarsa,
Harta qaraci xamanta Deen bai shigo ba, ta tashi ta nufi inda take xaton ďakinta ne, taga su affiya sun shiga kafin su tafi, ta sauya kayanta xuwa na barci bayan tayi adduo'i tabi lafiyar gadon ta kwanta batare da damuwa a xuciyarta ba...,
Dr Deen Kuwa fitowarsa kenan daga theater room, yana tafe yana cire kayan aikinsa a hanxarce ya isa office ďinsa, ya ďauki kayansa hankalinsa da tunaninsa duk yana Kan amaryarsa yasan ta gaji da jiransa a ynxu, wannan ba damuwa bane tunda yayi qoqarin ceto rayuwa ne fatansa yarinyar da yayiwa aiki ta sami sauqi,
Tafiya yake yana tuqi yana tausayin wanna yarinyar, life is nothing....
Horn yayi mai gadi yaxo da gudu ya buďe gate ďin, bayan yayi parking ya fito kai tsaye inda baffansa ya nufa, ga mamakinsa yayi barci ga little a kusa dashi shima yayi barci ba komai a jikinsa sai pampers, ya ajiye kayansa gefe yaje inda kayansa suke ya sami riga marar nauyi ya Sanya masa kana ya fice, sai da yaje ďakin da aka bawa fauxie da Ita da dijeh ma sunyi barci, dijeh na qasa akan mattress fauxie Kuwa na akan gado,
Koda yaje sashensu wanka kawai yayi ya shirya cikin kayan barci ya nufi dakinta, itama tayi barci tuni, ya sauke ajiyar xuciya yana kallon fuskarta,
'ya akayi kowa yayi barci a gidan da wuri haka, to twelve ynxu bawai dare yayi sosai bane, ya sunkuya ya sumbaci goshinta kana yayi mata light off ya juya ya bar ďakin,
Kitchen ya nufa domin samawa cikinsa abinda xaici, da kansa ya dafa indomie ya soya kwai, ya xube a plate ya fito, tun bayan mutuwar matarsa ya soma qoqarin koyon girki,
Washe gari bayan ta gama sallah kitchen ta nufa ta soma qoqarin haďa breakfast, tanayi sai ga adama, sai sukayi a tare,
Ta bada na baffa ta kaimasu, ta jera sauran a dinning kana ta nufi toilet,
Ta fito kenan taji ana buga qofar ďakin, hijab ta sanya taje ta buďe ďakin,
Yana sanye cikin caftan na wagambari mai hasken sararin samaniya, yau kam glass ďin idonsa fari ne Wanda ya fiddo da xahirin cikar kamalarshi na cikakken namiji, Wanda rayuwa take garawa tare dashi,ga bokon ga opportunity Sannan ga mahaďin su kuďi da kyau,
Taji kunya sosai ta wuce ciki yabi bayanta suka xauna a bakin gado lokaci ďaya, kanta a sunkuye tace,
'barka da asuba,
'barka an tashi lfy,
'Alhamdulillah ,
'jiya sai kikayi barci baki jirani ba, tayi murmushi tana kallonsa batare da tayi mgn ba, she don't have anything to say, kunyarsa takeji shima ya lura da hakan,
'hutun kwana nawa suka baki a asibiti, ta yatsina fuska
'uku ne,
'uku ashe ba yawa,kinga ni basuma bani ba, ynxu haka inada patient da xn duba a asibiti wadda nayiwa aiki jiya,
'Allah ya taimaka,
'Amin ya tashi yana qoqarin ficewa ta dubesa,
'breakfast ďin fa? ya dubeta da mamaki,
'kina nufin har kin kammala breakfast? ta gyada Kai tana kallonsa,
'tor shikenan ina jiranki a falo idan kin gama shirin, yasa kai ya fice......
*
Salima tayi nadama, nadama sosai, bata bar gidan ba kamar ynda tace saboda Kalaman mahaifinta gareta, sai dai Sa'eed ya ďauke yaransa ya maida gurin habbi, sosai suke samun kulawa Kuma sunji daďin xama da Ita fiye da mahaifiyarsu,
Salima ta rame koda yaushe cikin kuka, duk sanda ta ganshi tana rokonshi ya yafe mata xata canxa, shima yana tausayin matar tashi sai dai yanason ta gane kuskurenta sosai,
Ya sallami Indo taje hutu, sai ga salima da gyare gyaran gidan duk da ba yaran, ynxu har girki take Kuma dama can ta iya girkin iya shege ne, kullum sau biyu take shiga ďakinsa ta gyara, xatayi shara tayi mopping tayi wanka ta gyara jikinta, gidanta a ynxu akoda yaushe xaka sameshi tsaf yana qamshi, sallah ma Yanxu da wuri takeyi tana roqon Allah fatanta Sa'eed ya maida aurensu tana sonsa batason rasashi,
Ta shirya taje inda Iman ta roqi gafararta, dayake Iman batada riqo ga haquri sai ta yafemata Kuma ta roqa mata Sa'eed ya maida ta.....
A Daren yau dai ya rantse sai ya gane abinda Iman take nufi dashi, bata sonshine ko iya shege ne? Ita ba yarinya ba balle ayimata uxurin qurciya, sai dai tayita cika cikinshi da abinci amma ba komai Gashi harta koma aiki,
Tana tsaye bakin mirrow tana tufke gashin kanta ya shigo da alama wanka ta fito ganinta ďaure da towel, suna haďa ido tayi Saurin ďauke kanta jikinta na rawa,
Yayi dariya qasa qasa ya tako har inda take tsaye ya sunkuya dai dai kunneta yana faďin,
'komai wayon amarya dai ta riga taxo hannu, sai idan mai itane baiga dama ba, harararshi tayi ta gefen idonta, yasa hannu ya karbi reborn ďin datake qoqarin tufke gashinta, ya warware gashin ya xubo a doron bayanta, batayi aune ba sai ji tayi ya sunkuceta, bai direta ba sai cikin Jacuzzi, ta dubesa a raunane cikin matsinaciyar kunyarsa,
'Yanxu fa nayi wanka..... bai sauraretaba ya janye towel ďin jikinta tayi Saurin rumtse idanuwanta, ya manna bakinta da nashi da wasu irin matsiyatan kisses da bata taba sanin akwai irinsu a duniyartaba,
Ya saki shower akansu cikin wani sabon al'amari da Iman bata taba tsintar kanta a kwatankwancin sa ba, tasan tana wanka tare da Deedah, ya cuďata ta cuďashi wani sa'in idan suna sauri sai dai kowa yayi nasa...
A daddafe suka gama wankan suka fito, ranar taga tarairaya so da qauna, Ashe dai wannan itace soyayya na baya duk shirmene wane Deedah da soyayyarsa, wadannan manyan maxa ke magana Waďanda basa furta kalmar so a fatar baki sai dai xuciya da gangar jikinsu ya nuna....
Ta rumtse idanuwanta hawaye na xubo mata, yau ta kwanta da wani ďa namiji ba Deedah ba......
Asuba ta gari Dr Deen and Dr Iman....
My wattpad Phertymerh1*Babana da mijina*
©fertymerh Xarah 💞
I like the novel Badakala👌🏼
45
Tayi juyi a hankali ta buďe idanuwanta wadanda ke cike da barci da gajiya suka haďa ido kunya ta kamata, Deen ďin sai ya qara lumshe mata idanu, ta sunne kanta cikin yalwatacciyar sumar data cika qirjinsa, xuciyarta fal da so da qaunar mijinta Wanda ya siye duk wata soyayya da Allah ya halittawa ďan Adam cikin xuciyarsa a dare ďaya kacal,
Ta lumshe idanuwanta cikin tunanin Deedah, bata taba tunanin kasancewarta matar wani bayan shi ba, hawaye suka xubo mata, ko ba'a faďa ba yasan tsohon mijinta ta tuna ta qara rungumeta a qirjinsa tare da gayamata kalamai masu sanyaya xuciya......
Bayan ta gama wanka tayi sallah ta nufi kitchen, anan ta samesa yana kiciniyar ďora breakfast har lokacin yana sanye da kayan barci, ta fashe da dariyar dana janyo hankalinsa gareta ganin ynda yake fere arish duk ya xubar da rabin a banxa, ya juyo yana kallonta, murmushi kawai yayi ya ďauke kansa, ta qarasa kicin ďin haďe da riqe wuqar dake hannunsa,
'daka bari ai xn fito nayi, da can danakeyi bakama sani ba, ya sakarmata wuqar ya xagaya ta bayanta haďe da sumbatarta a wuyanta, ya kwantar da kansa a kafadunta,
'na yau daban ne dana kullum, jiya na ďora miki gajiya nasan baxaki iyaba,
'a naka tunanin kenan, na hutar da kai wannan ba aikin ka bane, kaje kayi wanka ka shirya dan idan na shirya baxan jirakaba, baiyi mgn ba sai kallonta yake tasa hannu cikin nasa ta ciro arish ďin tana kallonsa,
'ko ina kaga ana fere dankali haka, fauxie ma baxatayi wannan ba.... Duk ynda tayi dashi yaqi tafiya dole a tare sukayi aikin, miqo wannan ajiye wannan, duk shine sunayi cikin farin ciki da qaunar juna abinda bata taba samu a gurin Deedah ba, ba irin Wannan kulawar da shaquwa tsakaninta da Deedah, *wani hani ga Allah baiwa ne*, sai taji Deen ya sami matsayin babba a xuciyarta,
A tare suka haďa komai a dinning ta ďauki nasu baffa ta kaimasu shikuma ya shiga wanka....
Soyayya ruwan zuma gangariya ake gudanarwa a gida da asibiti cikin yan kwanakinnan da suka biyo baya, a mota ďaya suke xuwa asibiti, idan ta rigashi gama aiki shike maidata gida ya dawo wani sa'in Kuma tare suke tashi,
Kallo ďaya xakayi mata kaga kwanciyar hankali da jin daďi a tare da Ita, ta canxa har wata yar qiba tayi, Sa'eed yaji daďin ganin ynda Iman ta sami kwanciyar hankali a gidan mijinta hakama Merah, baffa ma na qoqari akansu ya maye masu gurbin baba, basu da kamarshi a ynxu suna darajashi sosai,
Yau ma tare suka fita asibiti bayan sun gaisa baffa, fauxie tuni an wuce skul, little yana jikin baffa bai damu da suba a ynxu yafi sabawa da baffa,
A asibiti binni binni xaka ganshi Gynaec yaxo dubinta,
'mekike so, kina buqatar wani abu, akwai matsala? sai ta girgixa kanta tana kallonsa da murmushi,
'need nothing just only you..... idan da mutane a office ďin sai dai yayi murmushi ya fice idan ba kowa sai ya sumbace ta ya fice ta bisa da kallo fuskarta da murmushi, kowa nayi masu kallon birgewa......
Karfe biyu ta tashi daga wurin aiki yau kai tsaye office ďinsa ta nufa, yana ganinta ya taso ya rungumeta, ta dubesa da murmushi a fuskarta,
'natashi aiki xnje gida saboda girki nasan baffa yana jirana,
'banason kina wahalarda kanki, akwai adama ga dijeh xasu Kula da girkin, ki jirani nan da 2hours xn kammala sai mutafi tare,
Ta ajiye Jakarta haďe da cire labcoat ďinta, ta cire agogon hannunta tana faďin,
'Olryt bari nayi sallah, ta nufi hanyar toilet ďinsa kafin ta fito har ya shimfida mata darduma....
Shi da yace 2hours sai gasu har bayan isha'i patient suka masa yawa, tana xaune akan sofa da laptop ďinsa a hannunta tana kallo, da kyar ya samu ya kammala suka fito, yana ďauke da jakarta da labcoat ďinta, ta dubesa tana dariya,
'Yanxu sai ace ďan kwali yaja hula, baka kunyar mutane musamman abokan aikinka, idan na qasa dakai suka ganka da jakar mata a hannunka ai girma ya faďi,
Ya ďan dubeta yana yatsina fuskarsa,
'Dama mata sun fiye sa ido, inba wannan ba miye damuwarki da duk wanda ya ganni, jakar matata na ďauka ba budurwata ba, ni bn yarda dake ba kin tsaya bayana kina min dariya shiga gaba,
Tayi dariya ta wuce tana gaba yana biye da Ita har gurin motarsu, ita ta buďe masa ya shiga ta rufe kana ta sunkuyo tana murmushi,
'your excellency, Iman na godiya,
'idan kika qara mgn xn tafi in barkine, Kuma xakije a qasa ba lift ba napep.... tayi dariya haďe da sumbatar kumatunsa ta xagaya da sauri ta shiga motar ya bita da idanuwa yana kallonta har ta xauna ta rufe kana yaja motar, sunyi Rabin tafiya yayi parking ya fito,
'ni nagaji bayana ke ciwo kixo ki qarasa, ina driving sai kallona kike kamar yau kika fara ganina, tayi murmushi ta karbi key, ya shiga motar ta xagaya taja, sai da suka xo bakin gate tayi horn Maigadi ya buďe gate ďin ta soma qoqarin fita ya riqo hannunta,
'Ina xakije...
'ni na gaji, bayana ke ciwo, ina driving kana kallona kamar yau kafara ganina,
'yi haquri nadaina kallonki, ki qarasa ladarki, ya ďauke kansa gefe tayi murmushi taja motar.
Sashen baffa suka fara xuwa yana xaune da qur'ani a hannunsa fauxie na gefensa danata a hannu yana koya mata karatu, tana ganinsu taje ta rungumesu tana masu sannu da xuwa, Deen ya ciko chocolate masu yawa a aljihunsa ya xuba a tafin hannuwanta,
'ki ajiye wa little nasa idan kika shanye *Ni da ke* a gidannan, ta karba tana dariya ta dubi Iman,
'kefa anty me kika siyo min,
'komai sai gobe,
Sukayi masu sai da safe, suna isa falonsu bai bari ta koma takawaba, ďaukarta yayi bai diretaba sai a lafiyayyen gadonsa, da kanshi ya haďa mata ruwan wanka, tsugunnawa yayi dai dai gwiwoyinta, ya cire mata sarqa da yan kunne ya ajiyesu a gefe, ya tayata rage kayan jikinta ya rage daga ita sai shimi,
'get ready maman little, taja dogon hancinsa idanunta akansa,
'get ready too Baban little, ta tashi ta nufi toilet.
Kitchen ya nufa ya duba cikin microwave, kaza ce gasashiya taji yaji albasa da tumatir, ya dorata akan tire, ya ďauki chips and Scottish salad da ruwa da juice ya nufi ďakinsa,
Ya samu harta fito tana Shafa'i da wutri, ya ajiye agabanta bayan ta sallame, ta ďago ta dubeshi idanunta taf da barci ga gajiya,
'sannu da qoqari, bai bata amsa ba illah murmushi da yayi ya soma ci yana faďin,
'kici da kanki baxan baki ba nagane wayon harda min wani sannu,
Itama dariya tayi ta janyo tiren gabanta,
'ni xn baka, sai ta soma bashi a baki,
Wannan kulawa da kyautayi ga babban mutum irinsa ya taba xuciyarta shiyasa take qara sonsa take ganin ba wani kamarshi a duniyarta,
Bayan sun gama ta jasa toilet da kanta ta cuďasa suka fito sukayi shirin kwanciyarsu a tare bayan sunyi light off.
Suka buďa sabon shafin soyayya, gabaki ďaya Deen ya gigitata, haka ya cigaba da shayar da Ita mamaki cikin fannonin qauna da soyayya daban daban daba duk maza Allah keyiwa baiwarsu ba, ita kam ta yarda tayi miji a ynxu loving and caring husband irin Dr