Showing 18001 words to 21000 words out of 97469 words
Chapter 7 - RAINON SOJA BOOK 1 COMPLETE BOOK MAMAN TEDDY.pdf
kallon sa a
shagwaɓe ta furta “ Uncle nagaji yau ”. Zaka goyani Anjima?” .
Kamin Ali yayi mata maganan ne Anas ya kuma cewa “ Haidar amsa ka Bama ma'eesha tun da
ka zama dodonta baka barin yarinya ta sake . No ka barshi Bama buƙata”. Kai ɗan rainin wayo!
Ai baka kai na bama ba , Ma'eesha na ba , Don haka sai ta amsa .... ma'eesha zaki sha ko? .
Kallon sa Ma'eesha tayi kana ta Girgiza kai alamun a'a .
Murmushi Anas yayi yayin da Khaleel yaja masa dogon tsaki don ya lura Anas komai yace
“ma'eesha shi kam duka haushi suke basa , a zuciyar sa cewa yake “ Gobe ne ai zamu koma
gida , sai ka tanadi uban abun da zaka ce masu Daddy , da'alama har karairayaka za'a yi
...hummm na tausaya maka . Ya furta yana Cigaba da training din sa . Kallon sa Ali yayi kana
yaja dogon tsaki “ Mtswwww sorry for your self ”.
Kawar da zancen duka Anas yayi ganin faɗa zai shigo ciki , a hankali ya furta ma'eesha idan kin
ƙara girma soja zaki zama ne kaman Uncle Haidar? Ko me zaki zama? . Ɗan shiru yarinyar tayi
kaman wanda ake mata wahayi kana tace “ a'a ba zan zama kaman Uncle ba , Don Ni ba zan
iya wannan training ɗin ba ko roban faro da kyar nake dagawa fa . Ni ina so na zama mama
ce.”!
Saurin kallon ta duka suka yi kana Areef yace “ Ma'eesha baki san Meye ake nufi da Future ba
? Amma nan gaba kaɗan....a'a Uncle Areef Ni Mama nake so na zama , Saboda Ni bana da
Mama haka shima Uncle Aliyu , amma su jesmina na class ɗin mu kullum Maman ta take zuwa
ɗaukar ta . Nan gaba ina so na zama maman Uncle Aliyu ne .....tayi maganan tana dariya irin ta
yara irin idan na zama hakan abun ya kai mata .
Shiru duka suka yi , yayin da Aliyu yasa hannun sa yana riƙo nata cike da kulawa, taho mu tafi
kiyi breakfast fast gobe za'ayi Hutu gaba ɗaya.....! Gyaɗa masa kai tayi tana bin sa suka bar
wurin , Areef yanda kasan ba soja ba , Ƙwallah yake gogewa yayin da yake jin tausayin yarinyar
na shigar zuciyar sa ƙwarai . Shi kan sa Khalil jin Furucin Ma'eesha yayi masa wani iri wanda ya
rasa mene zai fassara hakan . A tunanin ta tun da bata taɓa ganin su Mami da Daddy ba Shima
Aliyu baya da iyaye ne? . Gobe zaki fahimci Wacece ke? Amma shi da gatan sa , don sai dai
yayi na gidan kuma marayu dake . Yana maganan a zuciyar sa . Dariyar su Anas yasa shi
kallon su tare da ganin Dalilin dariyar nasu . Oya common Oga ka zama namiji wai kai kaman
ba SOJA ba......!
*Littafin Rainon soja na kudi ne ₦500 regular group Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via
7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932*
*Buxuwa Empire08126535394*
Tanayin ayyukan gyara sunna masu yawan gaske haka ƴammata , zawarawa masu shirin aure
suna iya yi mun magana , sannan kina zuwa ki faɗi buƙatar ki kwai zamu baki amsa mutane
sunyi yawa ne kuyi haƙuri don Allah...
Muna aikin rufe na miji a kwalba sai kin tabbatar da idan miji ki baya da hali karki zo mu rufe
bawan Allah .
Muna aikin mallaka na Baƙin ruwa wannan muna ma saurayi da yaƙi fitowa ayi mgnn aure
ko miji mara kyauta...
Muna kiranye ko mallaka na ramin tururuwa Hajiya ta idan kinason kiga mijinki yaƙi zaune
yaƙi tsaye kula da tattali ya zame masa dole to don Allah kiyi aiki ramin tururuwa kiga yanda
ake yi
Muna aikin kwai mai rubutu a jiki wa macen da takusa aure ko auren da yakai shekara goma
..
Muna aikin zuciya mai allurai a jikin zuciya baki ɗaya ki tambayi meye aikin da akace maki
da zuciya za'a yi shi muna kiranyen sa , muna mallakar sa akan koma meye koda kinga wanda
kk so ne inshallah indai ba zakiyi mugunta ko wani nufi a kansa ba kina iya Wannan aikin .sai
dai aikin mu babu kauce hanya .
Mallkar tumfafiya da ganyen tumfafiya na turare aiki gagare ga wanda ta shirya.
Mallaka da kiranye na kan rago mai laya guda 84 kinga aikinnan bayanin sa bazai daɗi ba
...aikin mu babu kauce hanya.
Aikin kifi da ake ratsawa a bushiyar Rimi
Aikin farin kyalle wanda ake zana Mutun na bar maku yanda yake aikin
Bugu da ƙari a kwai aikin da idan kinason shi ana bugawa a ranar aikin keyi idan kiranye ne
a take takeyi .
Sannan akwai wasu ayyukan da Hajiya nayi maki alƙawarin idan bayyi ba kixo na baki kuɗinki
Sauran kalolin aikin suna da yawa gaskiya bazasu faɗu ba.
Kamar aiki :
Na yasiin
Na zobe farin jini
Na warwaro na farin jini ne
Na ƙasar ƙofar gida
Na ƙasar ƙafan kowani ɗana mijine ga masu buƙatar samun samari ta ko ina .
Na mallkar lilin kaza
Na gashin farantii ga maza marasa kyauta idan kinason ki rinƙa samun kuɗi hannun na miji to
kina iya mana mgn :08126535394
Ƴammata masu buƙatar samari masu rufi asiri ko masu son su samu mijin su ko masu fama da
matsalar jinnu suna iya mgn kuma zasu samu cikakkiyar bayani daga gare mu bi izinin Allah
muna godiya sosai08126535394.
[1/13, 7:32 AM] +234 704 512 5150: *️RAINON SOJA️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story .*
Free page 8
https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS
YouTube link ku shiga kuyi mana Subscribe don samun audio novel na Mamanteddy ....
________________________
MAMAN TEDDY
Marubuciyar
My Lady boss
Walijaam
Siyasata
Yar maula
Kwaryar sama
The virgin maid
Gidan Ƙwarata
The Sexy Boss
Yar aiki
Bafullatanan Ruga
X world duniyar shahara
Mr romantic
Dijama
Kwarton manya
Yar tsakar gida
Zuma da maɗaci
Sadaka yalla
Yar waye
Gidan zaurawa
Taɓarah
Fƴaɗe
Masu tambayar na basu littafi duka littafaina na kuɗi ne , idan kin shirya siyan naki sai ki mun
magana. Sannan masu buƙatar rainon soja daga farko zaku iya joining wannan link din
https://chat.whatsapp.com/JLMzlJU65ZJ61TOzh7JHWY .
________________________
kar ki bari ayi wannan tafiyar babu ke Hajjaju...labari ne mai tafe da rikirkirteccen Al'amura
wanda da fari sai kunce ya abun yake , Gaban yafi farkon️daɗi tun a yanzu ina sauraren
comments din ku da masu fatan alheri ina godiya sosai . Sannan masu buƙatar daga farko don
Allah kuna rinƙa tambaya ne a wasu groups da kuke ciki , idan kuka biyo Ni ayyukan da
hidimomin nawa suna daa yawa , bana samun damar turawa ta private . Gare ku masu
buƙatar fara payment na littafin Rainon soja ga yanda tsarin yake ; Regular group ₦500
Vip group ₦1000
SPC payment ₦1500
Via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 Vtu
transfer number 09061466409 Yan Niger zaku turo da katin Airtel 500f free page ya fara nisa
yana dab da ƙarewa maza ku hanzarta wurin biyan naki ana ta payment.
•••••
“Oya common Oga ka zama namiji wai kai kaman ba SOJA ba......” Juyawa Khaleel yayi yana
kallon Inda su Adam ke yi mawa Areef dariya saboda Kwallahn da yake ɗaukewa don kalaman
Yarinyar sosai ya taɓa masa zuciya ”. Takaici ne ya kama Khaleel nan ya kalli su Anas yana
cewa “ Ku taho muje Mu fara shirin tafiya gida ,kun san dai gobe da Wuri za'a taho ɗaukar mu
....” Ohh yeah ”! Ku mu tafi Ni wani sabon farin ciki ma nake ji ,fiye da shekara guda ban ga yan
uwa ba. Musanman grand ma. Anas yayi maganan yana dafa Khaleel tare da cewa “ Ku mu tafi
training exercise na safe daga yau mun huta da shi hakan nan , Don Wallahi sai nafi kwana uku
ina barci a gida ,to be a soja is not easy ”. kar ma kayi tunanin Hutu ,ka riga ka saba kana zuwa
gida da safiyar zaka fara training ɗin ka kar ku manta da karatu kuma . “Khaleel yayi maganan
yana raɓa su tare da wucewa ” . Shi kam Ibrahim da Areef bayan Ali suka bi , don sun fahimci
kaman bashi da walwala ” .
Ina kuke matan Ogawannan harkar taku ne mataan Oga kune ina? maza nace ku matso
kusa don ayi ana saka Miki albarka .
☺️Asmy Tambuwal ce dai wacce ta saba kawo maku Zafafan kayan ta kayan Ɗa'a dana
karko da kima a wurin Oga ato kasance ku zama na gaban Goshi
Muna sayar da kaya cikin farashi masu kyau da inganci kama ga :
Dahuwar Ciccibi
Supplements (breast and hips enlargement, whitening capsule, slimming tablet , da sauran su).
Man power na Karin ƙarfin jima'i .
Man ayu
Gindin ayu
Man damo
Maganin Mata Dan daka
Dakan bita zaizai
Kazar Mai jego
Kazar amare
Hadin zaurawa
Al_jalal halawa
Maganin sanyi
Zumar mata
Tsumin amare
Tsumin uwar gida
Matsi
Women power
Tsumin tabaje
Virginal tightening Gel
Da sauran su ,domin ƙarin bayani zaki tuntuɓeni akan wannan lambobin wayar na ƙasa
09168624285 come 1 come all✨.
**
Dandaxon Sojoji ne yan termer 1 wato su Aliyu haidar sunfi Ɗari , ko wannen su cikin shigar sa
ta kakin soja , bayan su ɗauke da jakunkunan su wasu irin manyan dogaye wanda zaka tara
majiya ƙarfin maza biyar ba lallai su iya ɗago ta ba ,amma su a cikin irin wannan jaka suke zuba
komai nasu . Shi kam Haidar har da kayan karatun ma'eesha bai tsaya bi takan kayan sakawan
ta ba ,don yasan idan yazo gida Zai sa Mami ta saya mata wasu ” . A wuya ya ɗaura Ma'eesha
yana saɓa ta bayan sa kuma da jakar sa , kai da gani kaga jarumi a ƙwayar idon sa babu tsoro
sai dai idan ya zuba maka Lulun idanun sa ya firgita ka ya rinƙa haɗe gira kaman hadari .
Kallon ma'eesha nayi inda take sanye cikin Shigar Rigar sanyi mai launin pich Hular kan ta ma
me kauri ne kalan rigar nata sai wando iya gwiwa ƙafarta cikin takalmi kambas fari ƙarrrrr fuskar
ta cike da Annuri yayin da Take tsalle a wuyan sa tana faɗin “ Yeeee Uncle Aliyu yau zamu
koma gida ,mu rinƙa ƙwana tare bada su Uncle Ibrahim ba ” . Murmushi yayi sai da Hushiryar sa
ya bayyana kana ya ɗago idanun sa yana kallon sexy eyes ɗin ta da take ta Lumshe su a
Fuskar ta . Gyaɗa mata kai yayi yana motsa laɓɓan sa tare da ........Oyoyo Boo
mie....Yeeeeee Mami ga Ya Haidar can ” . Muryar Jidderh ya katse Aliyu wannan ya dakatar
dashi daga maganan da yake ƙoƙarin yi mawa Ma'eesha ” . Da gudu Jidderh ta ida isowa inda
Ali yake sam bata lura da yarinyar dake bisa kan sa ba . Hannayen ta ta ware tana Rungume
Aliyu tare da shige masa sosai tana murna tare da faɗin “Oyoyo ya Haidar ”. Ɗan sunkuyawa
yayi yana kissing ɗin saman Goshin Jidderh tare da kai hannun sa ɗaya yana Ɗagota duk
girman ta haka ya saɓata sama .
Haɗa ido Jidderh tayi da ma'eesha da itama ita take kallo .
“Wacece ke....?”.
Jidderh tayi maganan tana kallon Ma'eesha wacce cike da fara'a tana murmushi dimples ɗin ta
na loɓawa ta gyefe da Gyefen kuncinta tana cewa“ Sunana Ma'eesha” .
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un....Ali Wacece nake gani a wuyar ka? Muryar Mami ya katse su
inda Aliyu ya yi ƙasa yana sauke jidderh kana ya sauke ma'eesha dake wuyar sa. Kar dai
wannan yarinyar ce ta girma haka? Dama Aliyu baka maida yarinyar nan inda ka tsinto ta ba?
Ali wani irin kafiya ne da kai ? Mami nan ba wurin tsayawa bane muna wannan maganganun ,
it's will be better muje gida duk hukuncin da zakiyi sai ki ɗauka. Muryar Khaleel ya katse su
wanda yake buɗe Murfin moton mami yana shigewa.
Tsayawa Mami tayi tana kallon Haidar, yayin da Jidderh ta tsaya itama tana bin su da Wani irin
kallo ,Hannu Haidar yakai ba tare da ya tanka su ba , a Miskilance ya buɗe Murfin moton yana
shigewa mazaunin gaba , Ita kuwa ma'eesha tsayawa tayi tana kallon sa ta kalli Mami sai kuma
Jidderh dake aunata mata harara. Ma'eesha shigo Mu tafi . Yayi magana yana miƙo mata
hannu . Murmushi Ma'eesha tayi cikin sauri da farin ciki don ita bata fahimci wani Abu ba abinka
ga yaro ba wayo . Wayewa bisa cinyar sa tayi tana Dariya ...hannun ta takai tana kama
kuncinsa tare da kallon sa tana sa dariya da cewa “ Uncle Aliyu wannan ce mami n ka? ”..Tom
nima mami na ce? . Kallon ta yayi yana murmushi kana yasa taffan sa yana kama suɓu-suɓun
kumatun tare da cewa “ Me kumatu me kumatu.... . Eh itama Mamin ki ce kinji Ma'eesha ” .
A'a ita ba mamin ta bane , Wacece ita kuma wannan Mami? Muryar jidderh ya katse su tana
Cigaba da cewa “ Mamin muce kaɗai dagani sai Ya Aliyu sai Ya Khaleel sai Ni jidderh,ke bamu
san iyayen ki ba...Keeeee....;!!! Jidderh ya ishe Ni haka ,yi mun shiru....!!!
Muryar Mami suka ji ya katse su cike da Tsawa da nuna fushin ta sarari . Shiru jidderh tayi don
Tasan halin Mami musamman idan ta daka masu irin wannan tsawan , Tasan halin ta da fushin
ta . Kallon jidderh Khaleel yayi yana mata alama da hannu da ta shigo . Oya inside ” . Mami tayi
maganan tana tura Jidderh cikin moton ,tare da rufowa . A hankali cike da jin sanyi da mutuwar
jiki ta isa ɓangaren ta tana fara jan moton ba tare da tace komai ba ” .
*Kuyi hakuri dana yau babu yawa*
*Kar ku manta littafin na kudi ne regular group₦500 Vip group₦1000 special payment₦1500 via
7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932*
~Tallah~
*Buxuwa Empire08126535394*
Tana yin ayyukan gyara sunna masu yawan gaske haka ƴammata , zawarawa masu shirin aure
suna iya yi mun magana , sannan kina zuwa ki faɗi buƙatar ki kwai zamu baki amsa mutane
sunyi yawa ne kuyi haƙuri don Allah...
Muna aikin rufe na miji a kwalba sai kin tabbatar da idan miji ki baya da hali karki zo mu rufe
bawan Allah .
Muna aikin mallaka na Baƙin ruwa wannan muna ma saurayi da yaƙi fitowa ayi mgnn aure
ko miji mara kyauta...
Muna kiranye ko mallaka na ramin tururuwa Hajiya ta idan kinason kiga mijinki yaƙi zaune
yaƙi tsaye kula da tattali ya zame masa dole to don Allah kiyi aiki ramin tururuwa kiga yanda
ake yi
Muna aikin kwai mai rubutu a jiki wa macen da takusa aure ko auren da yakai shekara goma
..
Muna aikin zuciya mai allurai a jikin zuciya baki ɗaya ki tambayi meye aikin da akace maki
da zuciya za'a yi shi muna kiranyen sa , muna mallakar sa akan koma meye koda kinga wanda
kk so ne inshallah indai ba zakiyi mugunta ko wani nufi a kansa ba kina iya Wannan aikin .sai
dai aikin mu babu kauce hanya .
Mallkar tumfafiya da ganyen tumfafiya na turare aiki gagare ga wanda ta shirya.
Mallaka da kiranye na kan rago mai laya guda 84 kinga aikinnan bayanin sa bazai daɗi ba
...aikin mu babu kauce hanya.
Aikin kifi da ake ratsawa a bushiyar Rimi
Aikin farin kyalle wanda ake zana Mutun na bar maku yanda yake aikin
Bugu da ƙari a kwai aikin da idan kinason shi ana bugawa a ranar aikin keyi idan kiranye ne
a take takeyi .
Sannan akwai wasu ayyukan da Hajiya nayi maki alƙawarin idan bayyi ba kixo na baki kuɗinki