Showing 48001 words to 51000 words out of 97469 words
Chapter 17 - RAINON SOJA BOOK 1 COMPLETE BOOK MAMAN TEDDY.pdf
Zuciyar sa . A hankali yakai hannun sa yana dafe ɓarayi guda na Zuciyar sa kana ya rintse
idanun sa .... lokaci guda Idanun sa sun sauya kala sunyi jah....miƙewa yayi yana kallon Su
mami kana yace “ Ammmm Bara na duba Ma'eesha ta ƙwanta kuwa! . Uhmmmm aifa duba mun
ita , don kwana biyu bata barci sai Game a laptop ɗinta tun da suka samu Hutu itama take
Hutawa abinta. Mami tayi maganan tana bin bayan Khalil da kallo don tuni ya nufi hanyar da zai
kaishi zuwa Bedroom ɗin Ma'eesha ”.
Ɓangaren Aliyu kuwa tun da Khalil ya miƙe yaji jikin sa bai basa ba , wannan yasa shi Oga ne
bai tsaya yi ma kowa magana ba yayi gaba yana nufar Bedroom ɗin kansa tsaye.
Hannun sa yasa a Handle Door din yana ƙoƙarin murɗawa yaji furucin Khalil daga ciki wanda
sai da Ƙirjin sa ya buga da ƙarfi . Wannan yasa shi dakatawa yana Sauraren kalaman Ma'eesha
”.
Ya Khalil Menene? Meke faruwa ya Khalil? Tana maganan Muryar ta na rawa alamun kuka
....Muryar ta ne ya cigaba da Amon cewa “ Ya Khalil ƙwallah ne fa nagani ko nace hawaye a
ƙwance a idanunka . Hummmmmmmm Jan Ajiyar zuciya yayi yana saukewa kana yace “
Yessss Ma'eesha hawaye ne wannan sannan kar kiyi mamakin ganin su” .
Ya Khalil menene ya saka ka kuka? Mene ya faru? Kukan......Shiiiii ɗaura yatsarsa yayi bisa
laɓɓanta yana katse zancen nata kana yace “ Sorry dear Kece kike saka zuciyata wannan
kukan tuntuni wanda a yanzu ta kasa daurewa da jurewa har idanuna sun fara zubda Ƙwallah ”
.
Jikin ma'eesha ne ya hau Rawa , ƙwallah na ciko idanun ta . Cikin kuka ta fara furta “ Ya Khalil
me nayi maka Ni? Ka faɗa mun na baka haƙuri ”.
Numfasawa yayi kana cikin wani irin sarƙaƙƙiyar murya ya furta “ I love You Ma'eesha.... Nasani
ya Khalil nasan kana so na , nima ina Sonka. No! Ba Wannan soyayyar ba. Son ki nake Don
Allah Ki Aure Ni mu rayu tare A matsayin miji da mata yayi maganan yana zubewa Gwiwowin
sa ƙasa a gaban ta . Wani irin bugawa ƙirjin ma'eesha keyi ....cikin Muryar kuka ta
furta.........................!
*Ban yarda ki karanta mun wannan labarin ba tare da kin biyani ba . Don Allah kar a soma ayi
hakan . Masu buƙatar payment regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via
6037312299 Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932
ƴan niger katin Artel 500f zaku turo.* [1/13, 7:33 AM] +234 704 512 5150: *️RAINON SOJA️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*
22
*Don girman Allah kar ki karanta indai baki biya kudin littafin ba . Masu buƙatar payment regular
group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha
keystone bank shaidar biya ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 yan Niger katin
Artel zaku tura na 500f*
Tana cikin Bedroom dina....yayi Maganan hankalin sa ƙwance tamkar bai yi wani Abu ba . Baya
Mami da ƙafarta da take shirin bin wata hanya da ban tana juyowa a fusace tare da jifan sa da
Wani irin kallo , sai kuma ta nufi hanyar Bedroom din nasa cikin sauri tana kiran Sunan
Ma'eesha ”. Dariya ne ya kusa kama shi ganin yanda duka mami ta ruɗe tamkar wanda yayi ma
Ma'eesha wani mugun horo , gashi daga can Ma'eesha sai ƙwaɗa kiran Mami take itama mami
na kiran sunan ta. “Mtswwww”. Jidder ta ja wani dogon tsaki tana hararan ɓangaren da take jiyo
Ihun Ma'eesha kana tace “ Shashancin Banza da wofi ɗan riƙo yafi Ɗan gida . Yanda Mami ke
kulawa da Wannan yarinyar dukan mu yayan ta bata kulawa damu haka ”. Duk maganan da
take yi Aliyu zuba mata ido yayi fuskar sa yana nan yanda yake baka fahimtar cikin sa bare ka
gane meyake nufi .
Motsin tahowar Mami yasa su duka kallon direction ɗin nasu . Rungume take da Ma'eesha da
gaba ɗaya ta narke a jikin ta , ƙafarta kuwa Ɗingisa ta take yi fuskar Ma'eesha duka ya kacame
da Hawaye , kumatunta har girma suka ƙara suɓu-suɓu gashi sunyi jah na tsaban dirjan
hawaye . Wallahi Ali duk abun da kake yi kanka kake mawa! Sannan nasha faɗa maka ka
daina kula mun Ma'eesha babu ruwan ka da ita , tun da baka da imani gaba ɗaya ka zama irin
mugayen sojojin nan wanda basa tausaya ma mata ko kaɗan suna ma mata kallon maza ne .
Wallahi har tausaya mawa matar ka nake Haidar don zata axabtu.
Kalli kalli yanda a yini ɗaya ka sukurkuta mun yarinya ka fitar mun ita daga Hayyacin ta . Aliyu
Are You out of your mind? Baka da hankali ne ? She is small baby girl kawai saurin girma tayi?.
Kallon Ma'eesha Aliyu yayi yana bin ta da wani irin kallon ƙasa-ƙasa kana yace “ Mami I'm sorry,
raina ne ya ɓaci da lamarin Ma'eesha, Mami ko fa girki bata iya ba . Nasata tayi mun indomie
kin ga Haukar da tayi mun wai ta kawo mun tana tunanin na iya cin sa . Ai Ya Aliyu sam ba
laifin ta bane ba , Baka ji mene Mami ke cewa yanzu ba? She's small baby girl means all what
she did wrong bata isa hukunci ba , babu mai hukunta ta tun da ƙaramar yarinya ce , to Mami
yaushe zata girma don Allah kullum Kice yarinya ce yarinya ce ....aaaaa haba ! Shiyasa take
tsiyar da take so . Har takai ma idan tayi laifi ita da kanta cewa take wai saurin girma tayi ayi
haƙuri ....Mami ne ta katse Jidder ta hanyar ɗaga mata hannu kana tace “ Ba karamar yarinyar
Bace hala shekarun ku ɗaya ne da ita ? Kin ba Ma'eesha kyawawan shekaru takwas ko ma
nace fiye , don haka ku kama kan ku babu ruwan ku da yarinya ta. Aiki kuma daga yau na cire
maku kusa mun ita bare har tayi ɓarna kuce tace maku ita yarinya yanzu kowa ya samata ido .
Nafi san haka kawai .
Kai kuma Ali kar ka ƙara saka mun yarinya knee down har ƙafafunta su kumbura irin haka!
Fatan ka jini da kyau?. Gyaɗa kai yayi tare da cewa “ Yess mami ”. Juyawa tayi tana dafa
Ma'eesha tare da cewa “ Lets go baby”. Fuska a narke don har a lokacin kuka take yi sosai don
ƙafarta zugi yake mata zugin da bata taɓa jin irin sa ba .
Mami anya babu kuskure anan? Muryar jidder ya katse su tana kwantar da murya a makirce
kana ta cigaba da cewa “ Common thing indomie Ma'eesha Bata iya girkawa ba ,aƙwai matsala
fa a ƙasa ”. Aure zan mata! Nace Aure zan yi mata da zan damu ta iya indomie ko bata iya ba .
Bare yanzu fa take ɗagawa wannan duk mai sauƙine nasan zata iya nan gaba .
Muryar Haidar ne ya katse su yana saƙo da maganar sa cikin hikima da dabara “ eh zata iya
don datayi na farkon baiyi dadi amma na biyu yayi daɗi sosai kamar kar ya ƙare. Shiyasa ma
nake so gobe mu tafi Lagos tare tayi hutun ta Acan.
Buɗe baki Mami tayi tana waro manyan idanun ta wanda Aliyu ya ɗebo su waje kana tace“
Wannan dai yarinyar tawa Ma'eesha ce zan baka ita Ali ka tafi da ita kake nufi? ”. Kallon Mami
yayi yana gyaɗa mata kai Alamun eh jikin sa yana dan sanyi don dama yasan za'a kai ruwa
rana wurin Amincewar Wannan tafiyar nasa da Ma'eesha ”...To baka isa ba, Ba zan yarda da
Wannan tafiyar ba . Mami ita ce take so , Ma'eesha bakya so mu tafi tare ? Yayi maganan yana
sauke Muryar sa tamkar ba shine mai bata horon nan ba ”.
Ɗago da ido Ma'eesha tayi tana kallon Mami kana ta kalle shi tsoron gargaɗin da yayi mata ne
ya dawo mata ka....Wannan yasa ta gyaɗa kai hawaye na kwanciya a idanun ta kana tace “
Mami ina so zan bi Uncle ”. Nasan zai kula dani sosai ’. Hummmmmmmm ..... Numfasawa
Mami tayi kana ta rungume Ma'eesha tsammm tana furta “ Allah sarki Aiiiii na . A'isha na
Ma'eesha . Yau zamu fara shiri ,amma yanzu zan fara gasa ƙafarki ne ya saki sai kiyi barci gobe
sai ayi shirin tafiya da Uncle . Aliyu.....!!! Mami ta kira sunan sa har sau uku kana tace “ Ka kula
da Ma'eesha tana budadden zuciya tana jin ka sosai a ranta da zuciyar ta . Ma'eesha ƙanwa ce
a gare ka .
“Ohhh Mami ” ki daina faɗin haka , Ma'eesha ba ƙanwata Bace mami nine fa Aliyu , Ai Ma'eesha
ƴa ce a gare Ni . Wanda na ɗauke ta da hannu na kuma na Raine ta . Mashaallh Uban san
girma , na baka Ma'eesha a yanzu ma .... Ma'eesha na! Ta kira sunan ma'eesha da ta zuba
mata lumsassun idanun ta kamin tace “ Na'ma Mami”.
Kin shirya Uncle Haidar ya ƙara Miki RAINON SOJA a karo na biyu?. Zai kula dake sosai ina da
yarda dashi da amincewa da zai kula mun dake . Cike da Yarinta ta saki Murmushi tana
gyaɗa kan ta tace da cewa “ Eh mami nasan Uncle zai kula dani sosai . Muje fara shirin tafiya
nidai kam sai da ɗan hawaye ya tsillo daga ido na don na tausaya ma Ma'eesha a
hannun Ali haidar a wannan karon ”.
Tana Rungume a jikin mami suka nufi bedroom din ta suna barin falon . Jidder taso hana
wannan tafiyar amma kuma bata da yanda zatayi saboda Tafi son taga ta raba Mami da
Ma'eesha kamin ta dawo ta ɓanɓareta ta da Haidar,amma ita har a yau so take taga Ta bude
ido Ma'eesha ta bar cikin gidan . **
7:00pm.
Zaune suke duka a falon Daddy kowa da Abin da yake yi. Ma'eesha na gani daga ƙasa inda
Ƙafar Daddy yake tana rungume da yar teddy din ta Pink mai kyau tana murmushi alamun
Daddy wani maganan yake faɗa mata . Ɗagowa tayi tana kallon Khalil da shima ita yake kallo .
Sosai yake tsintar kansa cikin yanayin jin daɗi a duk lokacin da yaga murmushi a tare da
Ma'eesha ”. Ya Khalil i will miss you ”. Ta furta tana kallon sa . Murmushi yayi yana danne abun
dake taso mata kamin yace “ i will miss you too Ma'eesha na”...Da Sauri Ma'eesha ta miƙe tana
nufar inda Khalil yake tare da rungume shi.... Rungume ta yayi yana murmushi tare da cewa
"nan kusa zaki dawo ai . Wani irin zafi Aliyu................!
*Ban yarda ki karanta mun baki biyani ba . Wanda ya karanta shi da Allah . Masu ɓukatar
regular group ₦500 vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 6037312299 Mohammed A'isha
keystone bank*
[1/13, 7:33 AM] +234 704 512 5150: *️RAINON SOJA️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*
https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS
Subscribe to MAMAN TEDDY channel @youtube.
24.
Ya Khalil nifa ƙaramar yarinyace kai ne fa naji kana yi ma Anti Jidder faɗa kan karta fara
soyayya! “Yesss”Na sani Ma'eesha, amma tawa soyayyar ba shiririta bane irin nasu . I
really......A'a Ya Khalil Anty Maryam fa? Kwanan fa Za'a yi baikon ku . Muryar Ma'eesha ya
kuma katse ta wanda har kyarma jikin ta ke yi . Ma'eesha!!! Ya kira sunan ta cikin wani irin
Murya wanda bata taɓa jin sa da irin ta ba . Hummmm .... Furzar da Huci yayi kana yace “
Ma'eesha Ni SOJA ne , duk Abinda zai saka Soja ya gurfanar da kan sa da Gwiwowin sa ƙasa
ba ƙaramin abu bane ba , babba ne , wanda girmanta ya kai Akira wannan abun da rayuwar sa
. Ma'eesha idan na rasaki numfashi na zai dakata da Aiki . Ina nufin zan zaɓi mutuwa da
Rayuwa ta”. Dam-dam-dammmm ƙirjin Ta ya buga da ƙarfi ....cikin Muryar matsanancin kuka
ta furta “ Sorry Ya Khalil ina Sonka”. Wani irin baya Aliyu yayi da yake jikin ƙofan yana zame
hannun sa a hankali duhu duhu na gilma ma idanun sa . Ji yayi jikin sa yayi Wani irin mugun
sanyi sam babu ƙarfi a tare dashi bisa ga jin Furucin Ma'eesha na “ Ina Sonka!”. Zazzaƙar
Muryar ta ne ya kuma katse shi tana faɗin “ Kar kayi tunanin bana sonka Ya Khalil kome kace
nayi maka a shirye nake zan maka shi ”.
“ Cikin Sauri cike da jin Daɗi mara iyaka Khalil ya miƙe daga gurfanen da yake , Hannun sa biyu
yasa yana tallabo kuncinta ta tare da saita idanun sa yana Ɗaurawa bisa nata. “Thankyou
Ma'eesha , na gode!
Ya Khalil to Anty Maryam fa? Da.....shii ki manta da Wannan maganan zan Auri Maryam a
wannan shekarar ke kuma zan cigaba da dakon soyayyar ki har ki girma ki kai lokacin da Daddy
zai Aurar dake , A wannan lokacin zamuyi Aure mu gina Rayuwar mu cikin jin daɗi . Kece nake
so ki haifa mun ƴaƴa masu kama dake ....ya ƙare maganan yana Ɗaga mata gira tare da Sakin
mata murmushi kana ya cigaba da cewa “ Zan Auri Maryam ,amma ba zata haihu ba . Kece zan
jira ki zo ki haifa mun masu Albarka ”.
Cike da Yarinta Ma'eesha ta gyaɗa masa kai tare da cewa “ Shikenan Ya Khalil zan yi barci
yanzu ”. Alright sweat dream...ya furta yana kama ta tare da nufar Bed ɗin ta sai da ta kwanta
sannan ya rufa mata bargo yana takawa tare da rage hasken fitilun Bedroom din yana nufar
Ƙofar fita .
Jin takon sa yasa Ali Haidar Saurin barin wurin yana nufa falo .
A wannan dare a taƙaice sam Aliyu ya gaxa rintsawa , zuciyar sa na masa saƙa da Warwara .
Inda ya kasa gasgata wani ɓangare ɗaya na Zuciyar sa . Sai dai kafewa da yayi akan cewa “
Khalil na son lalata Ma'eesha ne . Har ya fara tunanin ɗaukar mataki da fushin Zuciyar sa ,sai
kuma yace “ A'a ba haka zan yi ba , Ni yanzu da zan tafi tare da ita , ganin ta sai yayi masu
duka wuya .bare har ya kawo wani zancen shashanci mtsww .
**
7:35am.
Mami na hango gaban dressing mirror tana gyara gashin kan Ma'eesha da yake fidda
Sanyayyar ƙamshi , ga tsawo da cika sunan ta kama mata shi ne wuri ɗaya amma Tudunshi har
yayi yawa gashi ya sauko har gadon baya . Ka rantse da Allah Jinin mami ce itama wato fulani .
Riga da Wando ne ta jikin ta ,irin suit masu kyau na mata . Sai mami ta ɗaura mata Hijab ƴar
ƙarama wanda bai ƙare sauka kafaɗa ba ”. Turare take sa mata tana murmushi tare da cewa “
Yau sai na Lagos . Yessss Mami Ma'eesha tayi maganan tana Wangale mata baki cike da
fara'a kaman mai jin daɗin tafiyar ,nan kuwa dole ne yasa ta murmushin . Gyara mata fuska
tayi cikin simple make Up Babu Hayaniya. I love my daughter .....Ina sonki Nima Mami ”. Hannu
Mami tasa tana rungume Ma'eesha tare da cewa “ ki kula sosai kinji Eaasha na?”............!
**
Dinning room
Tun da Aliyu da Khalil suka zauna babu abin da suke yi ma juna face auna ma juna kallon
banza . Duk da shi Khalil na kai Zuciyar sa nesa . Sannan duk abin da suke yi babu wanda ya
gane daga gare su .
Keeee Da Allah kici a hankali ....kaman Ƴar matsiyata wanda suka fito da ga fari? . Muryar
jidder ya katse su inda take doka mawa ma'eesha Tsawa cikin Faɗa da hantara . A hankali
Ma'eesha ta janye Fork ɗin da take cin Irish tana Ajewa a gyefe....inda cikin Faɗa Mami ta katse
jidder da cewa “ Akan ki take ne? Masifaffiyar banza kawai , Ai sauri take kada Ali ya fara Mata
nashi sababin.....ku kiyaye ni duka ”.
Gummm Jidder tayi tana cigaba da Kai Cuscus bakin ta , ranta a ɓace don bata son tayi ma
Ma'eesha faɗa Mami ko Daddy su katse ta .
Muryar General Saleh ne ta katse su inda yake furta “ Kici a hankali Ma'eesha ba zaki bishi ba
sai kin ƙoshi kinyi nakkkk sannan .
Gyaɗa masa kai tayi kana ya cigaba da cewa “ Kai kuma Ali ina so nan da 1 mount to 2 mount
kafin bikin Khalil ka fidda wacce kake so ka Aura yanda muna gama nashi sai naka . Saboda
dukan ku kun isa aje iyali kuna da Abunyi da ƙarfin ku haka da Arziƙin ku ka fahimce ni?.
Shiru Haidar yayi na yan sakanni don a yanzu shi babu lissafin aure a rayuwar sa , a cewar sa
Abin da ake yi ma Auren yana Samun na bati a banza a waje . Kuɗin sa nayi masa komai don
haka baya sha'awar aure a yanzu .
Aliyu da kai nake yi .....Muryar Daddy ya katse shi inda cikin sauri Aliyu ya furta “ Okay Daddy
inshallah kamin lokacin ma , Abun da yasa har yanzu kuka ji shiru saboda Ni ina so na Auri
SOJA ce . Ma'ana matar da