Showing 12001 words to 15000 words out of 97469 words
Chapter 5 - RAINON SOJA BOOK 1 COMPLETE BOOK MAMAN TEDDY.pdf
class ɗin Anty docas. New comer . Gyaɗa mata kai
yayi yana cewa “ eh a bata abinci da duk abin da zata buƙata ”. Cike da kulawa tasa hannu tana
amsan ma'eesha kana tace “ Kai ne ka shirya ta ?”. Eh . Ya furta a takaice. Ok bata wanku ba
gaskiya, bari a ƙara mata wanka sai na kimtsa taci abinci . Dama haka tsarin wurin yake ,
yawanci yaran ma'aikata ne kaman dai irin rainon da Mami tayi masu Aliyu,basu da lokacin
yaran su , sai na aiki . Anan ake shirya yara ayi masu wanka hatta kaya da Pampers zaka ga
anan ake saka masu . Jin maganan Madam docas yasa Aliyu har yayi gaba ya dawo yana
kallon Gaba ɗaya yaran da duka sa'oin Ma'eesha ne maza da mata sun kai 15 .
Eh to Madam hakan na da kyau, amma idan za'a yi mata wankan a dan shiga da ita daga ciki
kar yaran waiiiiii....yanda ya tsaya yana ƙasa ƙare maganan yasa Madam docas sakin
Murmushi don ta fahimci inda ya dosa ...Ok ai privacy ake shiga dasu kar ka damu . Tom godiya
nake. Yana furtawa ya juya da sauri tare da komawa can ɓangaren su , tafiya ce na kusan
mintuna talatin kana ya kai shi .
**
Kina tsammanin Haidar ya maida yarinyar nan kuwa ? Kin fa san shi da kafiya akan abin da
yayi ra'ayi?.
Kallon General Saleh Yelwa Mami tayi kana ta ɗan kalli ɓangaren da Jidderh take , eh ina da
yaƙinin hakan , don tun da yake ban taɓa nuna masa fushi irin na ranan ba. Humm banda abun
Ali haidar Haka akeyi da ganin yarinya sai ka dauka ka kawota cikin a halin ka yanda rayuwa
tayi wuya a yanzu. Shine dai Fa Genar , yaro ne komai nasa kaman bana mutane ba , a wani
fahimce yake.
Mami wacce yarinya ce? . Muryar Jidderh ya katse su , cikin sauri Mami tace “ A'a ba zaki
fahimci zancen ba Jidderh kin kammala Assignment ɗin naki ki taho muje kiyi barci . Sauke
pencil ɗin hannun ta tayi kana ta miƙe tana cewa “Ok Mami mu tafi , Good night Dad” . Tayi
maganan tana Rungume General Saleh Wanda ya manna mata sumba yana shafa bayan ta
tare da cewa “ Sai da Safe ” . Janye jikin ta tayi tana yin gaba Mami na bin ta a baya suka nufi
bedroom ɗin ta ....Niko kayan jikin jidderh kawai nake kallo. Wasu irin tsadaddun haɗaɗun
English wears ne na barci masu laushi da salɓi yana kama jiki. Yanayin shigar yarinyar kaɗai
zai tabbatar maka da waye iyayen nata . Wandon iya cinya ne sai rigar bata gama rufe mata ko
cibi ba . Sai Hular ta .ƙafarta kuma cikin room slippers ɗin ta .....”.
**
Aliyu baka da hankali ne wai abun da nake ji a bakin su Areef da gaske ne , Aliyu magana fa
nake yi ka mun shiru...? Khaleel ke maganan cike da nuna damuwarsa da kuma tashin hankali
akan babban lamarin da Aliyu ya ɗauko masu.
Kallon Khaleel Aliyu yayi kana yace “ Ina zuwa Ya Khaleel Bara naje na duba ta na dawo sai
kaji yanda abubuwan suke”. Babu abun da zanji....! Khaleel ya katse shi cike da ɓacin rai .
Cigaba yayi da cewa “ koma meye ka tabbatar ka maida ta inda ka ɗauko ta ,ba zaka jefa kan
ka a matsala ba , ba kuma na buƙatar jin komai daga gare ki kaji me nace maka”. Shiru Ali yayi
kana ya ɗago idanun sa yana kallon Khaleel, Murmushi ya sakin masa kana ya Girgiza kai yana
cewa “ Ok ai Shikenn Ya Khaleel ” . Yana furta haka ya juya da Sauri don sun samu free period
,wannan yasa shi ɗaukar Hanyar section ɗin da ya kai Ma'eesha. Baya tunanin Masifar da zai
dauko ma kan sa. Bai biya koman ta ba ya kai ta aji ana kulawa da ita kuma baya jin tsoro ko
tunanin wani abu .
Ta window ya leƙa anan ya hango Madam docas riƙe da stick na pointing bord tana gaban allon
tare da yi ma yaran karatu . Hango ma'eesha yayi a front seat tana zaune tana kifa kanta alamu
barci ta fara ko zai ɗauke ta . Cike da zimma ya shiga cikin class ɗin yana kallon Madam docas
tare da ɗaga mata hannu yana yin alaman ta dakata tayi shiru .
Kallon sa Madam docas tayi cike da rashin Fahimtar meyake nufi ,anan ne taga kuwa abun da
yake nufi don gani tayi Aliyu na bi layi layi yana kwantar da yaran suma wai suyi barci tun da
Ma'eesha na barci to kar Madam docas tayi karatu ta tayar da ita , haka sauran ɗalibai suma
kar suyi surutu .
*To jama'a kar ku manta littafin rainon soja na kudi ne regular group ₦500 Vip group ₦1000
SPC payment ₦1500 via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan
number 080812029232 yan Niger zaku turo katin Airtel na 500f.*
[1/13, 7:32 AM] +234 704 512 5150: *️RAINON SOJA️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story .*
Free page 6
________________________
MAMAN TEDDY
Marubuciyar
My Lady boss
Walijaam
Siyasata
Yar maula
Kwaryar sama
The virgin maid
Gidan Ƙwarata
The Sexy Boss
Yar aiki
Bafullatanan Ruga
X world duniyar shahara
Mr romantic
Dijama
Kwarton manya
Yar tsakar gida
Zuma da maɗaci
Sadaka yalla
Yar waye
Gidan zaurawa
Taɓarah
Fƴaɗe
Bintoto
________________________
"Da sauran su a yanzu kuma gata ɗauke muku da sabo mai ɗauke da sabon Salo na
musamman wato Rainon soja , niko da kaina nace za'a sha dukasoja da raino ai abun ba'a
magana labarin sai wanda y karanta shi kar ki bari ayi babu ke Hajjaju...labari ne mai tafe da
rikirkirteccen Al'amura wanda da fari sai kunce ya abun yake , Gaban yafi farkon️dadi tun a
yanzu ina sauraren comments din ku da masu fatan alheri na gode sosai . Sannan masu
buƙatar daga farko don Allah kuna rinƙa tambaya ne a wasu groups da kuke ciki , idan kuka
biyo Ni ayyukan da hidimomin nawa suna da yawa , bana samun damar turawa ta private .
Gare ku masu buƙatar fara payment na littafin Rainon soja ga yanda tsarin yake ; Regular group
₦500
Vip group ₦1000
SPC payment ₦1500
Via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 Vtu
transfer number 09061466409 Yan Niger zaku turo da katin Airtel 500f free page ya fara nisa a
page 10 Free zai ƙare maza ku hanzarta wurin biyan naki ana ta paymentNi kuma ina ta
adding to kar a barki a baya, ko kiyi tunanin samun na bulus mutane na yan amana
ne..........!
~Tallah~
*Buxuwa Empire08126535394*
Tanayin ayyukan gyara sunna masu yawan gaske haka ƴammata , zawarawa masu shirin aure
suna iya yi mun magana , sannan kina zuwa ki faɗi buƙatar ki kwai zamu baki amsa mutane
sunyi yawa ne kuyi haƙuri don Allah...
Muna aikin rufe na miji a kwalba sai kin tabbatar da idan miji ki baya da hali karki zo mu rufe
bawan Allah .
Muna aikin mallaka na Baƙin ruwa wannan muna ma saurayi da yaƙi fitowa ayi mgnn aure
ko miji mara kyauta...
Muna kiranye ko mallaka na ramin tururuwa Hajiya ta idan kinason kiga mijinki yaƙi zaune
yaƙi tsaye kula da tattali ya zame masa dole to don Allah kiyi aiki ramin tururuwa kiga yanda
ake yi
Muna aikin kwai mai rubutu a jiki wa macen da takusa aure ko auren da yakai shekara goma
..
Muna aikin zuciya mai allurai a jikin zuciya baki ɗaya ki tambayi meye aikin da akace maki
da zuciya za'a yi shi muna kiranyen sa , muna mallakar sa akan koma meye koda kinga wanda
kk so ne inshallah indai ba zakiyi mugunta ko wani nufi a kansa ba kina iya Wannan aikin .sai
dai aikin mu babu kauce hanya .
Mallkar tumfafiya da ganyen tumfafiya na turare aiki gagare ga wanda ta shirya.
Mallaka da kiranye na kan rago mai laya guda 84 kinga aikinnan bayanin sa bazai daɗi ba
...aikin mu babu kauce hanya.
Aikin kifi da ake ratsawa a bushiyar Rimi
Aikin farin kyalle wanda ake zana Mutun na bar maku yanda yake aikin
Bugu da ƙari a kwai aikin da idan kinason shi ana bugawa a ranar aikin keyi idan kiranye ne
a take takeyi .
Sannan akwai wasu ayyukan da Hajiya nayi maki alƙawarin idan bayyi ba kixo na baki kuɗinki
Sauran kalolin aikin suna da yawa gaskiya bazasu faɗu ba.
Kamar aiki :
Na yasiin
Na zobe farin jini
Na warwaro na farin jini ne
Na ƙasar ƙofar gida
Na ƙasar ƙafan kowani ɗana mijine ga masu buƙatar samun samari ta ko ina .
Na mallkar lilin kaza
Na gashin farantii ga maza marasa kyauta idan kinason ki rinƙa samun kuɗi hannun na miji to
kina iya mana mgn :08126535394
Ƴammata masu buƙatar samari masu rufi asiri ko masu son su samu mijin su ko masu fama da
matsalar jinnu suna iya mgn kuma zasu samu cikakkiyar bayani daga gare mu bi izinin Allah
muna godiya sosai08126535394.
•••••
Kallon sa Madam docas tayi cike da rashin Fahimtar meyake nufi ,anan ne taga kuwa abun da
yake nufi don gani tayi Aliyu na bi layi layi yana kwantar da yaran suma wai suyi barci tun da
Ma'eesha na barci to kar Madam docas tayi karatu ta tayar da ita , haka sauran ɗalibai suma
kar suyi surutu .
Bin su yake layi layi yana saka jariran yaran barci ta Hanyar ƙwantar dasu bisa teburan da suke
zaune akai . Ita ko Madam docas tsayawa tayi tana sakin baki sarara, hannun ta ɗauke da
sandar da take koya masu karatun motsin kirki ta kasa yi , Ta rasa da mene zata kira wannan
abun da Ali keyi mata a wannan lokaci .
Su kuwa yara dama kaman a gajiye suke yana kwantar dasu suka fara barci nan kaji ajin shiru
babu ƙaran abun da kake ji sai na A.C da saukar munsharin su . Kallon sa Madam docas tayi
kana ta Girgiza kai a zuciyar ta tana cewa “ Yana matuƙar ji da yarinyar a zuciyar sa , Wannan
so haka? Ina ruwan ƙanwata ce , da duk kan alama an daɗe ba'a yi masa ƙanwa ba , itace ke bi
masa . Tana maganan a zuciya tare da takawa tana komawa wurin zaman ta itama don ta huta .
Duk da Tasan karatun soja Aliyu ke yi a halin yanzu ,sannan suna amsan training exercise iri-iri
Amma ba ƙaramin mamaki tayi ba da yanda taga tsawon kusan fiye da awa guda yana tsaye
akan Ma'eesha tamkar soja mai bata kariya . Tun da ta fara barcin yake a kan ta a tsaye bai ko
jingina ba bare ya zauna tsawon lokaci . Motsi ta fara yi da idanun ta tana miƙa tare da ware
fararen idanun ta da suka sauka bisa fuskar Aliyu. Murmushi ma'eesha ta sakar masa cike da
jin daɗin ganin nasa , kana ta miƙa masa hannun ta tana Wangale masa baki . “Taho mu tafi ” .
Yayi maganan yana ɗaukar ta cak da hannayen sa .
Gimtse fuska Madam docas tayi don ta fahimci lamarin Aliyu da Ma'eesha sai tayi masa zafi-zafi
sannan zai barta tayi karatu. Aliyu...”! Ta kira sunan sa cikin dakakkkiyar Muryar ta .
“Na'am madam” .
You have to Maintain your dignity , ka tsaya a matsayar ka ,maza sauke mun yarinyar nan , idan
ta shigo class baka da hurumin sake fitar da ita sai lokacin fitar su yayi , sauke ta ka tafi .
Madam docas tayi maganan tana hura hanci irin na matan sojoji, don ita kan ta soja ce ,irin su
wanda suka fara karantar hanyar koyarwa ne sai daga baya kuma suka samu soja , sune ake
basu koyar da ɗalibai irin su ma'eesha da sauran su.
Kallon ma'eesha Aliyu yayi kana ya juya ya kalli Docas da har a lokacin su take kallo . Kai
wannan matan Jaraba ce. Ma'eesha ki zauna ina dawowa nan kusa. Yayi maganan yana
sauke Ma'eesha daga jikin sa tare da zaunar da ita a inda take. Narai-narai tayi da ido , tana
kai hannun ta tare da fara murzasu alamun tana gab da sa masa kuka . Ohh Sorry Ma'eesha ta
yanzu zan dawo , na kawo Miki chocolate ko sweet wanne kike da buƙata? .
Madam docas ce dake bayan sa ta ɗan yi ƙasa da giran ta tana tunanin Meye Aliyu keyi haka ?
Wai shin yarinyar ma da ko magana bata iya ba ne yake wannan dogon zancen da ita ? .
Miƙewa tsaye tayi tana isa inda yake shi da Ma'eesha, gani yayi ta miƙa mawa ma'eesha alawa
tana cewa “ Kai kuma fice mun daga Aji daga yau kar ka sake dawowa Sai idan an tashe su ” .
Sum-sum-sum Aliyu ya saka kan sa yana ficewa zuciyar sa tayi masa sanyi koba komai yaga
Ma'eesha cikin ƙoshin lafiya” .
**
Tun da aka tashe daga ajijiwan su Khaleel ke neman Ali Haidar don yau ya shirya yi masa
Wankin babban bargo amma ina sam bai ga Aliyu ba . Domin A dai dai wannan lokaci Aliyu da
Areef sun isa Office ɗin principal din section nasu Ma'eesha , sunje magana akan karatun
yarinyar don fa laifi yayi ya kai ta aji ba tare da yayi mata registration ba .
“What...? Are you in your common sense? , kana hankalin ka kuwa Ali kasan mene kake
cewa?” . Ƙamewa Aliyu yayi cike da bada girma ya furta “ Yes sir ” . Shiru Pc yayi kamin yace “
Idan muka yi lissafi yanda kace ana cire duk wasu kudin hidimar yarinyar a kudin ka wanda ake
aje maku as a salary idan kun gama karatun za'a baku millions ne , to kai fa ba lallai ka tashi da
wannan kudin ba , don gaba ɗaya zai ƙare ne a karatun ma'eesha . Eh sir haka nake da buƙata
indai zai isa a kula da Ma'eesha ayi mata komai wannan Ni ya ishe Ni . Zai isa don zai kaita har
ta gama secondary school ɗin ta ma indai anan zata yi . Rufe idanun sa yayi yana tunanin
shekarun da shi zai yi ,tabbas sai ya rigata tafiya , a hankali ya fara tunanin ai ba wata nisa
bane tsakanin Kaduna zuwa jeji koda babu shi zai sa kullum a dinga kawo ta ana dawo da ita .
Yallaɓai hakan ma yayi , Duka kudin a kula da ita dasu , ɓangaren koman ta .
A'a Kasan hakan ba zai yiwu ba , idan muka gama dole su Daddy zasu nemi sanin inda muka yi
da kudin , don haka a raba kudin biyu a cire rabi anawa, kaima a cire rabi sai mu tashi da
half-half . Muryar Areef ya katse su yana wannan maganan . A'a Aboki , ka bari zamu yi
magana , Ali ya katse shi yana rike hannun sa tare da dakatar dashi . Kallon pc yayi yana
murmushi tare da cewa “ Godiya nake sir ”.
A yau na yarda baka da hankali Ali tabbas na yarda You Are still under 16 . Ƙwaƙwalwar ka ba
fresh yake ba. Da Haukan yarinta a cikin sa. To a yau zaka dauki wannan yarinyar mu kai ta
gidan marayu ko stations na yan sanda su san yanda zasu yi da ita. Kai dai baka isa ka raine
ta ba. Khaleel ke maganan cike da Tsawa yana tsaye a kan Aliyu dake bakin gadon sa.
Gyefen sa kuma ma'eesha ce zaune tana bin su da kallo ,don ita sam