Showing 24001 words to 27000 words out of 79618 words
Chapter 9 - SEXXI'ES HOUSE COMPLETE BY MAMAN TEDDY.pdf
tana fara Wucewa . Motsin shigowa
soron nasu da taji ne yasa ta zabura tana miƙewa daga Tsugunon da take a ƙasa . Abba ne da
ya dawo daga masallaci ya dallara Haske n fitilan sa tare da cewa " Waye ne anan wurin?. Jin
Muryar sa Inna Turai dake Tsakar gida tana Aikin abincin dare yasata Saurin ƙarikowa tare da
cewa " me ya Faru ? , Tayi maganan dai dai Abba na Haske fuskar Aaliyah... Aaliyah Suka
ambata Sunan.....!
#MMN TEDDY*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi ,
kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani
ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya
siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies
House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha
keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*
*MMT'S*
*WRITERS ASSO.️*
(MMTWA)
#We are here to educate, entertain and enlighten our Readers...
Ina masu zuwa mun hello maman teddy Ni marubuciya ce pls ki sani a ƙungiyar ki , ko kuma
maman teddy ina Son na iya rubutu ban san ƙungiyar da zan shiga don suyi Guiding ɗina ba ,
So pls This is my new association .
Ga masu sha'awar fara Rubutu ko marubuta Wanda basa da ƙungiya , to dama gare ku ga
Sabon association na Mamanteddy ,Zaki iya mun magana ta WhatsApp number na
08081202932 yauwa...
Albishirin ku masoya maman teddy , a yau min fara Ɗaura maku daya daga cikin Nobels din ta
mai Suna ƳAR WAYE.? A YouTube channel namu , me kike jira maza garzaya don ki saurara ,
it's a Love caring and sympathetic story , ƳAR WAYE.! ga YouTube link namu zaku iya joining
https://youtu.be/M0SeeufXge8 sannan kar ku manta Wurin yi mana Subscribe mun gode.!
Morning Update️
"Aaliyah Su duka suka Haɗa baki Wurin Kirar Sunan Aaliyah ,wanda tayi zumbur tana
Wurwurga Idanun ta cike da Tsoron Abun da zai kai ya kawo . Shiru Abba yayi ,yayin da Inna
Turai ta fashe da Kuka mai tsuma zuciya tare da Jin matsanancin nadama . Abba ne yayi
magana cikin Sanyin murya da Son Ganin ya Ƙwantar mawa Aaliyah da Hankali yace" Aaliyah
mai yasa Zaki zauna A soron gida , baki shiga Daga ciki ba ? . Malam nine na sa Aaliyah yin
hakan , tsoron shigowa take ji a tunanin ta har a yanzu nice Turai da ta sani... Aaliyah nayi
nadama ,ki yafe mun kan Abun da nayi miki ,nasan na Wahalar dake na kuma azabtar dake a
rayuwa , Amma a sanadin ki yau gashi Mahaifin ki ya samu lafiya , Sanadin ki muke cikin
Wannan Rufin Asirin , Aaliyah taho na nuna miki Wani Abu .! Inna Turai tayi maganan tana kai
hannun ta tare da kamo na Aaliyah wacce ta tsaya ta saki baki ta kalli Abba ta kalli Inna Turai .
Cikin gidan suka shiga inda Hasken Fitilar Nepa ya haska Tsakar gidan. Wata matashiyar mata
ta gani wanda a shekaru zata kai 35 zuwa sama ,sai kai kawo take tsakanin kitchen Da Ɗakin
Aaliyah kamin ta bar Gidan . Larai Ga Aaliyah na Ta Dawo.! Inna Turai tayi maganan cike da jin
dadi fuskar ta dauke da matsanancin Farin ciki na ganin Aaliyah . Allah Sarki Aaliyah kene da
Saukar yamma ? To shiga Ɗaki yanzu za'a Sauke Abincin dare a kawo miki naki . A'a A dai sa
mata Ruwa ta fara watsawa Tukun na . Cewan inna Turai tana maganan tare da Kallon Aaliyah
,Wanda ita sam ta rasa Gane inda Maganganun nasu duka ya dosa . Murmushi Larai tayi kamin
tace To bari na Haɗa A electric stove Sai na Ɗaura mata a Ga Nepa a sun kawo yan Albarka .
Ta ƙare maganan tana nufar madafin tsakar gidan . Inna Turai ne ta riƙo Aaliyah da ta tafi
duniyar Tunanin Wacece Kuma Larai , me take yi a cikin gidan su?.
Ɗakin Inna Turai Suka nufa Har da Abba , Wanda yau yafi masa ko wacce Rana jin Dadi a
rayuwar sa ,tabbas Aydaaan ya cika ɗan halal babu Abin da zamuce dashi sai dai Allah ya saka
masa da Alheri . Abun da Abba ke faɗi kenan tamkar mai sambatu . Juyowa Aaliyah tayi cike da
Mamaki kamin tace " Abba wai kaine ka samu lafiya ? Allah Alhmdlh ." Ta furta kalmar tana
rintse ido sai Hawaye ,dama ita kuka bai mata Wuyan zuwa . Abba A ina kasan Aydaaan?.
Kamin Abba ya mata magana ne Inna Turai ta amshe ta da cewa " Aydaaan ya gama mana
komai Aaliyah , Aaliyah har abada ki kasance yar Halal wurin biyayya ga Aydaaan , baki da
Abun da zaki saka mishi dashi ,don ya gama miki Komai a rayuwa . Shine yazo ya kwantar ma
Mahaifin ki da Hankali a rana Daya ya sanar mana cewa " Kina Gidan su aikatau ,kuma bayan
nan shi ya dauki duk Wani nauyin aikin Mahaifin ki , a kayi masa komai ya samu lafiya . Ina
kuma zaune ya kawo Larai mai tayani aikin gida ,nasan baki san ta ba . Aaliyah don Allah ko
bayan ba Ran mu kar ki mawa Aydaan Butulci domin baki da masoyin da Akaf rayuwa yake son
ki ,da Son ganin farin cikin da ya Wuce Aydaan . Saboda ya taimaka kwarai akan Mahaifin ki
damu duka .
Shiru Aaliyah tayi tana tunanin furucin ta akan Aydaaan , ( Nace ina Son ka ne? ,Ni bana Son
ka ,don Allah ka yafe mun kan Abun da nayi maka ,sai na tafi). Rintse ido Aaliyah tayi tana jin
Zafin maganan da tayi masa , wani irin kuka ta saki mai ban tausayi tare da jin tausayin
Aydaaan ɗin ya kamata , a zuciyar ta ne ta fara cewa" Yana nan yana kula da iyaye na ,amma
Ni a daidai lokacin da nake neman faraga na wani Abu duka don naga karshen nasa Rayuwa ,
Kaico Na Ni Aaliyah." Kuka take yi Sosai tare da zama tana aje koman ta . Rungume ta Inna
Turai tayi itama tana share ƙwallahn dake zubo mata . Aaliyah kiyi hamdala ki gode mawa Allah
, da Allah ya baki masoyi kaman Aydaaan , Ina kuma neman Afuwan ki akan Abubuwan da nayi
miki a rayuwa . Inna Inna..."
Aaliyah ta kira Sunan Inna Turai har sau biyu kamin ta girgiza Kai tana cewa " Inna Ina Son ku
duka , dai dai da rana Daya Ban taɓa riƙe ki a zuciya ta ba , na Dauke ki tamkar Ummana ,
Inma kin mun Wani Abu na yafe miki Inna , nima ki yafe mun Don Allah . Jan Ajiyar zuciya Inna
Turai tayi tana furta Aaliyah baki taba mun komai ba na ɓacin rai , Aaliyah na gode na gode
kwarai .
Alhmdlh Allah kenan , Ko mai yayi zafi dama maganin shi Allah ,yau gashi Allah yakara hada
mun kan gida na , Addu'ar da na dade ina yi ,yau gashi Allah ya amsa . Abba yayi maganan
tare da daga Hannun sa sama yana mai godiya ga Allah . Murmushi duka suka yi ,kamin
Aaliyah tace " Inna To ita Larai a ina take? Kuma me take yi ,yanzu tun da na dawo ita sai ya
koma gidan su.
Murmushi Inna Turai tayi tare da cewa " Ai Aydaaan ke biyan ta kudin aikin ta , sannan har
abincin da muke ci ,Kinga Dakin can na ki na da ,ciki yake da kayan abinci duka shine ya zuba .
Innalillahi wai'inna ilaihir raji'un , Inna Aydaaan ɗin? To Wa ya sashi? Inna don Allah Ace masa
yazo y kwashe kayan sa ,saboda Bama bukata Ni zan cigaba da kokari a cikin gidan mahaifina
,bana bukatar Taimakon sa . Tsayawa Duka suka yi suna kallon ta na mmkin wannan magana
na ta. Inna ne zata yi magana sai Abba ya daga mata hannu Alamun ta dakata . Okay Aaliyah
yanzu ki huta zuwa Safe Zamiyi magana. To Abba ". Tayi maganan tana kallon Abba da ya
mike yana cewa " Turai ina Son magana dake . Miƙewa Inna Turai tayi tana cewa " Tom malam
.
Bin bayan Abba tayi tana cewa " Aaliyah ina zuwa. Bayan fitan su ne Aaliyah ta tsaya shiru tana
Tunanin me Aydaaan ke nufi Da ita da Rayuwar ta? Yace baya Son ta ,amma me yasa yake
mata hidima? Sannan yace Yana da Wanda yake So Jidderh , to me yasa yake son kuntata ma
Rayuwar ta? Haushi ne ya kama Aaliyah a hankali ta furta , Wallh ba zan yarda ba , haƙar ka
bazata cimma Ruwa ba ,kaje ka Auri Wanda kake so , Tuno da maganan sa yasa shi cewa "
Oh Yanzu na tuna ,yana son Aure na ne ,don ya cutar dani akan Abun da nayi yunƙurin yi
masa. To ba zan yarda ba , ba kuna zan Aure sa ba . Ta ƙare maganan tana cuno bakin ta
gaba cike da Tsiwa da yarinta .
***
Bayan ya gana Training kaman yanda ya saba duk safiya , Kai tsaye Bedroom Ɗin sa ya nufa
Don ya sha Cofee kaman yanda Aaliyah ta saba tanadar masa ,dama duk Wani mai aiki na
cikin Wannan gidan. Idan ya sha Cofee ya watsa Ruwa kamin daga Bisani ya shirya sai ya
wuce Asibitin sa. Nufar Can sofa yayi yana goge zufan Jikin sa da Towel ,ganin Wurin Empty
yasa Aydaaan yin shiru cike da mamaki , ina Aaliyah ? Me yasa bata zo Wurin sa ba jiya da
Dare ?. Sauke Ajiyar zuciya yayi tare da girgiza kan sa ko tunanin me yayi Allah masani ,sai
kuma ya juya yana nufar Toilet. Da kan sa yayi komai ,aka sin da baya Da komai Aaliyah ke yi
masa. Mintuna sha biyar ya fito ɗaure da Towel a kugun sa ,don bai tsaya saka rigar Wanka ba
. Komai sauri² yayi shi kamin daga Bisani ya kammala cikin shigar Suit din sa baƙaƙe yana
nufar Part ɗin Ammie" .
Saukowa Ammiee take daga Up stairs hannun ta na dafe da Ƙarfen Stairs Ɗin . Sanye take
cikin Lace dark blue Wanda yayi matuƙar mata ƙyau , Abun ka ga Cikakkiyar Hausa Fulani.
Wuyan ta kuwa da hannun ta Babu Hasken abun da kake Gani sai Na Gold . Saukowa take a
hankali cikin Salɓi na Fulani tare da ƙariko tsakiyar ƙayataccen Falon ta . Aydaaan.!
Ta kira Sunan shi cikin mamakin ganin sa da wannan lokacin , don tasan ko breakfast baiyi ba .
Ammiee Ina Aaliyah take? Ta dawo nan ne da aiki? . Aaliyah Kuma? Ammiee tayi maganan
tana masa kallon Rashin fahimta . Humm sauke Numfashi yayi tare da saka Hannun sa yana
sosa Sumar kansa kamin yace " Sorry Ammiee ,An tashi lafiya.? Murmushi Ammiee tayi tana
masa kur da ido ,tana fahimtar Abubuwa da yawa game dashi akan Aaliyahn . Aydaaan Aaliyah
fa ka tambaye Ni? Kaman ta na baka ita amana ce ,ko bayan Raina ? . Wani irin bugawa Ƙirjin
sa Yayi ,yana Ɗago da Lulun idanun sa yana Sauke su a na Ammiee da itama shi take kallo .
Ammiee wai Aaliyah bata anan tare dake?. Ya kuma tambayar Ammiee cikin Wani irin yanayi ,
Where is she Go? Ina ta tafi ne?. wani irin kallo Ammie ta yi masa kamin tace " Ban gane ba ,
ina Aaliyah take ? Ai na barku tare jiya? Me kayi mata?. Nothing Ammiee , ban mata komai ba .
But I'm coming now. Yayi maganan tare da juyawa cikin Sauri yana ficewa daga Falon Ammiee
tare da.........!
*Mamanteddy**Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi ,
kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani
ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya
siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies
House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha
keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*
Night update
Nufar Farfajiyar Gidan kan sa tsaye , Don mun kuwa tabbas yasan Tun da Yau Aaliyah bata
taho Part Ɗin sa ba to Bata yi kwanan gidan Moddibo's Family ba . Shi mutum ne marar Son
damu da damuwa ,Wannan yasa Aydaaan Ɗaukar Moton sa yana dakatar da Drivern sa ,don a
yanzu zaifi samun sukunin Ganin shi da kan sa yayi driving har ya isa Garin Yobe . To mu sai
dai muce Allah ya kaisa Lafiya ".
**
Tun Safe Aaliyah ta fara Aikin ta ,tana kimtsa gidan tare da Ayyukan cikin gidan , Komai ganin
sa take tamkar Sabon Rayuwa , musamman Yanda Inna Turai duk tayi nadama ,sai nan nan da
ita take yi . Bayan sun kammala Karin kumallo , Nan Aaliyah ta Dauki Jug Ɗin Kunun gyaɗan da
suka sha da sauran plastic Cups tana Ficewa zuwa Wajen Tsakar gidan dasu don ta Ɗauraye .
Inna Turai ne ta fito tana kallon Aaliyah tare da cewa " Aaliyah wai bakya gajiya da Aiki ? Da kin
huta tun sassafe kika fara Aikin har yanzu kusan ƙarfe Goma baki huta ba . Ɗago da Narkakkun
idanun ta tayi ,wanda a kullum suke tamkar Ruwa ya kwanta a cikin su ... Murmushi tayi tana
kallon Inna Turai kamin tace " a'a Ina , wannan ai ba wani Aiki bane ba. A'a Aaliyah da dai kin
huta , don Allah idan kin gama Wannan aikin kibar Larai ta cigaba haka nan . To Inna Aaliyah
tayi maganan kamin cikin Sauri don sai a yanzu ta ankare da babu Su Hajara a cikin gidan wato
ƴaƴan Inna Turai da ta kawo su na gidan tsohon mijin ta ...Inna Wai Ni kuwa nace " Ina Su
Hajara ne? Tun juya Bamu hadu ba ."
Dakatawa Inna Turai tayi daga Tafiyar da take yi ,kamin ta juyo tana kallon Aaliyah , Allah sarki
Aaliyah kenan , Fara mai farar Aniya ,ina jin Dadin kasancewar ya ta a yanzu . Murmushi
Aaliyah tayi tana cigaba da Ɗauraye Jug ɗin kamin tace " Inna Suna ina ?. Nisawa Inna Turai
tayi tare da cewa " Sun koma gidan uban su , Ai a ganina ɗa zaifi Samun Tarbiyya a tsakanin
mahaifin sa , Wannan yasani mai da su gidan mahaifin su ,saboda ina so naga Sun zama mai
tarbiyya hankali kamar ke Aaliyah ". Tsayawa Aaliyah tayi tana kallon Inna Turai don sam hakan
bai mata dadi ba . A'a haba Inna,don Allah su dawo ,wallahi Gidan naji babu daɗi yau dana ga
ban gansu ba .
A'a Aaliyah ki kwantar da Hankalin ki , Su Hajara zasu zo su ganki ,amma fa ba zasu zauna ba ,
saboda kinji dalili na dana Faɗa miki a baya ,kiyi Hakuri kinji ?. Gyaɗa Kai Aaliyah tayi a
sanyaya tare da cewa " To Inna Ki aika su zo yanzu . Murmushi Inna Turai tayi har tana Ɗan
Darawa kamin tace " To Aaliyah Babu damuwa , Saura ma kwana nawa ne ki tafi Ɗakin mijin ki
ai dole suzo kuga Juna . Inna Turai ta ƙare maganan tana nufar Ɗakin Dabbobin ta ,inda take
kiwon Tumakai . Da ido Aaliyah ta bita kan ta na kullewa ,don ta kasa fahimtar inda Zancen Inna
Turai ya dosa .
Bayan ta kammala Wanke wanken nata ne ta juya tare da Ɗaukar tsintsiya tana Fara Share
Dattin Tsakar Gidan . Larai ne ta fito daga Ɗakin Aaliyah inda tayi mata Magaji da shi , tana
Ɗaga Hannayen ta Sama tare da furta kalmar La'ilah ha'illallah kamin ta waiga tana hamma na
tashin mutum daga Barci . Aaliyah Aiki kike yi haka? . Eh Inna Larai An tashi lafiya? . Murmushi
Larai tayi tana washe baki tare da cewa " Lafiya kau Ɗiyar Albarka . Kin ma gama komai na
Gidan ?. Eh Inna Larai , Kunun ki da komai na karin ki yana Ɗakin Inna na aje can , saboda kar
na tashe ki yasa na kai miki can . Allahu Akbar , Aaliyah Aaliyah....Larai ta ambaci Sunan
Aaliyah tana jin dadin Abubuwan da tayi , Gaskiya mijin ki ya dace . Humm To Barka da Fitowa
Larai , yau Kinga an kammala Aiki shi yasa kike ta wannan zuban naki . Su kaji Muryar Inna
Turai daga Bayan su . Dariya Larai tayi tana cewa " ai Gaskiya na ji dadi ,yanzu nayi na rana da
dare ,da kuma Sauran Aikace aikace Gidan . mashaallhu haka ake So . Assalamu alaikum ".
Suka ji bakuwar Muryar sa ,cikin dakiyar murya wanda daga ji kasan Arrogant ne , yayi
Sallamar . Cikin Sauri duka suka juyo yayin da Inna Turai ke amsa masa Sallamar cike da
Faɗaɗa Fara'ar ta . Larai kuwa Ƙasa tayi tana zubewa tare da gaishe da Aydaaan , wanda
idanun sa ke cikin ɓakin Space . Ɗagowa Aaliyah tayi cike da mamakin ganin sa a wannan
lokacin , hannun ta na rike da tsintsiyar yayin da zuciyar ta ke har ba mata da ƙarfi .
You?. Tayi maganan a sarari wanda a tunanin ta a zuciyar ta tayi shi . Yeah nine My wife Kinyi
mamakin ganina ne? I just surprise