Showing 27001 words to 30000 words out of 79618 words
Chapter 10 - SEXXI'ES HOUSE COMPLETE BY MAMAN TEDDY.pdf
you ... Tun da haka ake tafiya , Inna yana da kyau mata ta
tafi unguwa ba tare da ta sanar mawa mijin ta ba?. Sakin baki Aaliyah tayi tana mamakin
wannan salon shaharan nasa . Abun da ya kara bata mamaki bai wuce yanda Inna Turai tayi
dariya ba tana cewa " Aydaaan shigo ciki ,yau bakin Safe muka yi ne?.
Tsayawa Aaliyah tayi tana kallon sa har ya shige Dakin Inna Turai , kansa tsaye ,alamun ya
saba shigowa gidan ba bakon sa bane ba . shiru Aaliyah tayi tana kasa motsa ko dan yatsar ta
,kamin taji Muryar Larai tana cewa " Aaliyah muje ki gaida Sir Aydaaan . Wani iri kallo ta yi ma
Larai ,hankalin Aaliyah duka ya gama tashi . Aje tsintsiyar tayi tare da shigewa Ɗakin ta ,inda
Larai ta fito. Cike da Rashin fahimtar wani Abu Larai ta nufi Dakin Inna Turai don ta gaisar Da
Yallaɓai Aydaan Moddibo .
Kusan mintuna Goma ya ɗauka suna dan taba fira da Inna Turai , Don shine me zancen yanda
kasan bashine wannan miskilin mutumin ba ,kayi masa magana sai yafi minti biyar sannan ya
baka amsa idan yaga dama kuma yaso ,idan bai so ba haka zai bar ka a tsaye kaman marar
nayi . Inna Turai ne ta kalli Larai tare da cewa " Ina Ita Aaliyah din tazo ta gaishe da Aydaaan
mana.! Cikin Sauri Larai tace " Ina tunanin tana Ɗakin ta ne . Ok don Allah kira ta su gaisa .
Yunkurin miƙewa Larai tayi dai dai Aydaaan na cewa " A'a Inna ,yanzu bari zanje da kaina gurin
ta laifi nayi mata shiyasa bata zo ba . Amma bari na rarrashe ta da kaina . Tsayawa Duka suka
yi baki sake suna mamakin wani irin makahon So Aydaaan ke yi ma wa Aaliyah haka ? A haka
har ya fice daga Ɗakin yana nufar Ɗakin da Aaliyah take . Inna Turai ne ta kalli Larai tare da ce
mata " Larai Wannan me kika fahimta da hakan ?. Murmushi Larai tayi tare da cewa " Gaskiya
Aaliyah nada Saa' , Wallh kuma Aydaaan na mugun mahaukacin Son ta , wanda shima bai son
yana yi ba . Sauke Numfashi Inna Turai tayi tare da numfasawa tana cewa " Alhamdulillah.
Tagumi Aaliyah ta sa tana zaune , duniyar tayi mata Ɗuff , kaman A mafarki taji an budo labulen
cikin Muryar sa Wanda yake urin ta ,tare da jin mutuwar jiki taji yana Sallama . Kasa amsawa
tayi , saboda jikin ta dake rawa kar³ . A hankali ya budo labulen yana shigowa , Tsayawa yayi
yana bin Ɗakin da kallo , tun da yake a rayuwar sa bai taba ganin ɗakin talaka irin wannan ba .
Katifa ne sai ledar tsakar ɗaki ,sai akwatin ta da Ghana most go . Komai dai cikin tsafta .
Hummm Sauke ajiyar zuciya yayi tare da cewa a zuciyar sa ,a haka kuma suke iya Rayuwa?.
Kauda tunanin zuciyar sa yayi yana watsa mata Lulun idanun sa tare da cewa " Ke a haka
zamuyi Auren , mata na Tsoron mijin ta? . ɗago da Sexxy eyes Ɗin ta tayi tana kallon sa ,wanda
yasa shi jin wani irin yarrr tsikar jikin sa na tashi . Aaliyah come and Hug me please , zanji Dadi
idan kikayi mun haka . Ina cikin Wani irin yanayi wanda ban san me zance miki ba kin dai sani
ba? Ya ƙare maganan yana mata Wani irin kallo , na nuna jaraba da feelings Din shi a kan ta .
Saurin miƙewa Tsaye Aaliyah tayi jikin ta Ko ina Rawa yake yi . ganin yanda yake ɗigar zufa da
gani tasan komai ka iya faruwa yasa ta saurin cewa ' Yallaɓai an iso lafiya?. Girgiza kan sa yayi
tare da cewa " Ba Wannan na ce miki , nace ki taho ki Rungume Ni , haka zamu na yin a duk
lokacin da muka yi missing junan mu . Wani irin kallo Aaliyah ta masa , bakin ta har Rawa yake
yi , daƙyar ta iya cewa " A'a Gaskiya Ni ban saba haka ba . Ni kuma na saba , meye Hugging?
Kawai saboda kinyi Hugging nawa shine Wani sabo da rashin shi . Kar ki manta Ni mijin ki
inshallah . Kuma ba zan Nan ba sai kinyi Hugging ɗina , ko ki zo kiyi kissing labɓan na sannan
kice You miss me!.
All this is for What Aydaaan? Meye haka nan fa gidan mu ne? Meye kake kokarin yi? . Okay
tsoro kike ji? Idan tsoro kike ji Ni sai nayi Hugging din ki kuma nayi kissing and so? Hum sai
mene kuma?. A'a Don Allah kar ka zo ,Ni dai ba haka nake ba . Murmushi yayi tare da cewa "
Ni kuma haka nake . Baya ta fara yi tana shirin haduwa da jikin bango ne ,ganin yanda shima
yake biyo sahun ta idanun sa tsakarka babu kunya ko alamun tausayawa ya risina . Kuka
Aaliyah ta fara tana cewa " Wallahi ka taba Ni zan yi maka ihun ƙwarto.! To sai mene? Bashi zai
hana Ni na fasa ba . Don Allah kar ka mun hakan ? Kin amince zaki Aure Ni A sati biyu ? Cox
na kosa naji Ni tare dake ,ba kuma zan iya wuce wannan lokacin ba . Kin amince ? Idan baki
amince ba ,kullum zan rinka zuwa Yobe ,kuma romance ɗin ki zana dinga yi don naji daɗi ,kema
a sannu zan sa ki fara jin wannan .....Wayyo Ni Aaliyah don Allah ka rabu dani . Okay let you
see something here.! Kamin tayi yunƙuri ita dai taji ya riƙo ta ne yana mannata da jikin sa tare
da haɗe bakin sa da nata yana Wani irin Tsotsan laɓɓan ta tare da ɗan ciza mata a hankali .
Wani irin kokarin kwatan kan ta take yi amma ta kasa . Ihun ma ta kasa yi sakamakon danne
harshen ta da yayi da nasa . Numfashin ta ne yaji ya fara Ɗaukewa Wannan yasa shi zare
bakin sa daga nata yana numfasawa tare da kallon ta ,inda itama ta saki ajiyar zuciya mai karfi .
Yanzu fa kin amince ko na cigaba....!
Yanzu zamu fara littafin SEXXI'ES HOUSE , labarin yana ga Auren Aaliyah da kuma Aydaaan
ya abun zai kaya zai kuma kasance ? Me ne ne xaya Faru..?
Mamanteddy taku ce!*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan
littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki
biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai
kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The
Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed
A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*
Morning update ️
Ja baya Aaliyah tayi tana ƙara yin ta zara da jikin sa . Okay na Gane ,baki Amince ba kenan?
Yayi maganan yana yo kan ta tare da Ƙara kai hannun sa yana ƙoƙarin riƙo ta . Zan maka ihun
Ƙwarto Wallahi. Go ahead Kiyi mana na hanaki ne ? Tun da ba zaki amince ba ,Ni ma ba zan
daina yi miki ba , A wannan Karon ji tayi ya fizgota tana Faɗawa Jikin sa , Hannun sa yasa yana
Rufe bakin ta da ta bude tana shirin sa masa ihu....Wani irin kallon ido cikin ido suke mawa juna
, ita tana yi masa Kallon ne a tsorace ,yayin da shi kuma yake mata kallon cikin matsanancin So
Da Sha'awar ta. " Motsi ta kasa yi sakamakon Tunda rumfar da yayi mata da faffaɗan ƙirjin sa
ya rufe ta rufff , Hannun sa yasa yana yaye Rigar jikin ta sama tare da bin Albarkatun ƙirjin ta da
Kallo , Saurin lumshe ido yayi tare da cizar laɓɓan sa , Yayin da yake jin Sandar girman sa na
Wani irin miƙaaa . Ido Aaliyah ta Ƙwalalo cike da Firgici tare da tsoro ,kamin taji yasa Hannun
sa yana cafkar Nonon ta yana fara lailaya su tare da murxa mata saman nipples ɗin ta ,wanda
suke fi komai tafiya masa da Hankali tare da tada masa da wani irin mugun Sha'awa . Hawaye
ne suka fara bin Kuncin Aaliyah ,so take tace masa ta amince da maganan sa ta farko , duka
don ya Rabu da wannan shaharar da yake mata ,amma kuma ina ya rufe bakin ta ,babu bakin
da zata yi masa magana . Wani irin gantsare masa tayi jin yanda yake murzasu tare da sa
harshen sa yana lasar Ƙasar Breast ɗin nata zuwa Sama yana Fiddo da harshen sa tare da
kama Nipples Ɗin ta yana Wani irin Tsotsan mata tamkar yaron goye . Girgiza kan ta take yi
hawaye na zubo mata ta kasa yi masa magana duk da yana jin ta, tana yunƙuro Amma riko
Ɗaya yayi mata ta kasa aiwatar da komai nata . Jin yanda Feelings ɗin sa ke ƙara tsanan ta
masa yasa shi sa Hannun sa yana ƙoƙarin Dire Zanin Dake jikin ta . Don idanun sa sun fara
Rufewa ,burin sa kawai yaji sa a nakiyar daɗin ta . Hawayen idanun ta ne suka dakata da
Ƙwanranya mata , Hannun ta na makyarkama na tsoro da Firgicin mai yake shirin mata . Gani
tayi ya Ɗago da Lulun idanun sa da suka sauya kala zuwa Jah yana furta mata tare da
tambayar ta " Are you virgin? . Cikin Sauri Gumi na zubo mata na azaba ta Ɗaga masa kai
,Hawayen idanun ta na cigaba da tsiyaya ma Kuncin ta .
Wani irin huci ya Sauke mai ƙarfi yana Sa hannun sa tare da Saukar mata da Rigar nata .
Hannun sa ya daga Daga bakin ta da ya rufe mata . Juyawa Yayi ba tare da ya kalle ba yace "
zan Aiko miki da Saƙo idan na fita , yanzu zan koma Take care of yourself". Kasa masa magana
tayi har ya fice don jikin Aaliyah ko ina Rawa yake yi har inda Batasan yana rawa ba saboda
Tsaban tashin hankali ,da zallar tsananin iskancin da ta gani a ƙwayar idanun Aydaaan ". Bayan
ya fice ne taja da baya a hankali tana faɗawa saman katifa tare da fashewa da kuka ,cewa take
a zuciyar ta " Ina Tsoron Halin Aydaaan , tun yanzu nida ba matar sa ba ,ga yanda yake mun ,
to inaga Yaga na zama mamallakiyar sa ? Lumshe ido tayi tana tuno da ɗaya bayan ɗaya Yaran
Gidan Moddibo duka tijararru ne kuma Harijai mazinata . Wayyo Ni Aaliyah wani irin masifa ce
ta hado Ni da Aydaaan?.
**
A babban Falon Hajiya Barmani Wato kakan Su Aydaaan wanda ta haifi duka Wa'annan
manyan Attajiran Iyayen nasu da kuma jikoki Aaman Aydaaan da sauran su duka zaune a
tsakiyar Falon ... Gyefe guda su Ammiee ne Momy Rahina da Sauran iyayen su mata , a
takaice karkatakaf yaya da iyayen ne a wannan Wuri . Saurin kutsa kai na nayi don tun daga
nesa ina kallon Wannan zaman nasan da akwai Wata Abu a kasa . Muryar Hajiya Barmani ne
ya katse kowa na Falon a inda take cigaba da cewa " Kun San fatan mu duka a kan ku , iyayen
ku na da buruka akan ku , wanda ba komai bane ba face Auren Gida da zamuyi maku muke da
fata da kuma burin ganin anyi hakan .
Alhamdulillah, Wannan yayi dai , Yanzu zaku iya faɗa mana ra'ayoyin ku akan Hakan? Cewan
Daddy da Sauran Yan Uwan nasa ,suka yi maganan suna kallon Su Aydaaan ,da kan su ke a
kasa. Momy Rahina ne tace " Ai duka mu aje Wannan zancen Hajiya, Yaran nan fa sun riga da
dama sun dai dai ta kan su ...Ko wannen su da Wacce yake SO.! Shiru Ammiee tayi jikin ta
duka yayi Sanyi , a gaskiyar zuciyar ta bata da sha'awar Son Ganin Ɗan nata ya Auri ɗaya
daga cikin Ahalin su , Saboda bata ga Tarbiyya anan ba . Ita ta fito gidan mutunci ne. To yanzu
su matan kowacce ta faɗa mana Wanda take SO a yayyun nata idan mun tashi da
ganan sai muji daga Bakin su Mubarak ɗin . Hajiya Barmani tayi maganan kan ta tsaye cike
da zartar da Umarni . Auta .! Ta kira Sunan Hibba da kan ta ke a ƙasa " . Ɗagowa tayi tare da
Cewa " Na'am Hajiya". Waye yake kike So a cikin su?.
Wani irin bugawa ƙirjin su Aaman yayi duka , tun da Suke basu taɓa nadamar Aikata zina ba sai
a yau , Juyawa Aaman yayi yana kallon Aydaaan da ya haɗa girar sama Da ƙasa . Kallon mu
bamu da Ƴan ci Aaman yayi masa kamin ya Sauke kan sa ƙasa ,don yasan ko me zasuyu babu
fashi tun da Wannan umarni ne daga Hajiya Barmani . Ko me ta fadi dole a bi mata ,a haka
suka taso suka ga iyayen su na yi mata ,gata fitinanniya Indai iya faɗa ne ta ƙware , shi yasa
kowa ke baya baya gudun masifar ta .
Hibba ne tayi shiru ta tsaya tana Wasa da yan yatsunta sam ta kasa magana Saboda Batasan
ya zasu amshi al'amarin ba . Auta kar kiji kunyan kowa ,ki faɗa domin iyayen ku su sani kinji
,shima wanda kuke So ya zauna cikin shirin sa ,daga yau yasan kece matarsa da zai Aura kuyi
zaman Aure . A hankali Hibba ta Ɗago da idanun ta , Ƙwallah na ƙwanciya a idanun ta tace " Ya
Aaman .! Wani irin damm² ƙirjin Aaman ya buga , kallon Aydaaan yayi wanda shima shi yake
kallo . Kamin A zo kan Fadeela kan ta tsaye tace ita Mubarak take SO.! A haka har aka zo kan
Summy da take babban su . Sumayya kefa? Hajiya Barmani tayi maganan tana kallon Summy
,wanda gaba ɗaya kallon ta ke akan Aydaaan. Ko ba'a Faɗa ba duka iyayen sun dade Da sanin
irin azabtacciyar Soyayyar da Summy ke yi ma Aydaaan . Kallon Hajiya Barmani Sumayya tayi
kamin tace " Hajiya Wallahi Ina Son sa ,kuma komai zai iya Faruwa da Ni a lokacin da na rasa
shi ....Ina Son Ƙwazin Aydaan.! Kai Alhmdlh duka hadin nan ,babu Wanda yayi mun dadi sama
da wannan .....Miƙewa Aydaaan yayi tare da takowa zuwa Gaban Summy ,yana Wani irin
numfarfashi tamkar mayunwacin Zaki ,gab ya rage ya rufe ta da duka . Ke Wacce irin Mutum
ce? Bana Son ki Summy bazan Aure ki ba , kuma babu mai mun dole akan sai na Aure ki ,ina
da Wanda nake So.! Mara kamin kaai ....kamin ya ƙare maganan ne yaji Marin Daddyn
Aydaaan Tassss ya Wanke fuskar sa Da Mari ,wanda Aydaaan ko girgiza ko kuma Raɗaɗi
marin bai ji ba ,saboda tsananin dasa masa ɓacin Rai Da Summy tayi . Cikin makirci Summy ta
fara kuka har da shashsheƙa ,wanda yasa Zuciyar Hajiya Barmani karaya . Meye Kuma Haka
Ahmad a gaba na zaka duka mai gidan nawa?. Numfawa Daddy yayi ganin yanda Su momy da
Abban Ibadan ke Tausar sa da rarrashi . Shashashan Yaro .! Yayi magann Dai dai Momy
Rahina nasa Hannu tare da Zaunar da Aydaaan .
Shiru Wurin yayi na kusan mintuna Uku kamin daga Bisani Hajiya Barmani tace " Aydaaan Faɗa
mana Wacece kake so a cikin gidan nan? Indai b daga waje take ba ,zan sahale maka ka Aure
ta ka bar Sumayya din . Ɗago da Lulun idanun sa yayi yana kallon Fuskar Ammiee da Duk ya
sauya , bai san me yasa Ammiee ke son itama Aaliyah ba ,amma yana da tabbacin yafi ta jin
Son ta a zuciyar sa . Ba'anan take ba Hajiya ,yar Yobe ce , Aaliyah yar Aikin Part Ɗi na".
Inalillalahi wai'inna ilaihir raji'un Aydaaan?. Hajiya Barmani ta kira sunan sa cike da tsananin
mamakin kalaman sa . Yar Aikin ka kake so kace ? To ba zan lamuun ta ba , A sati mai shigowa
za'a ɗaura maku Aure duka ,a ahalina babu bare ,kuma ba za'a taba yi ba . Amma Hajiya naga
ga Ammiee na nan , ita ya akayi ta shigo Ahalin naki? . Wani irin tajin² wurin yayi jin kalaman
Aydaaan , Wanda cikin zafi Dady yace " Rashin kunya zaka kawo mana . Duka ku sani ba
Manzo nan don shawarar ku bane ko amincewar ku ,Umar Ni muka baku . Ranan Sati za'a
ɗaura auren ku duka ,zaku zauna a sabon Estate na moddibo's Family dake nan G.R.A ko
wannen ku da ɓangaren sa , don haka ku tashi ku bamu wuri .
Miƙewa Aydaaan zaiyi sai kuma ya koma ya zauna yana kallon su duka , a lokaci guda Idanun
sa suka fara zubo da ƙwallah , wanda a lokaci daya ya tuno masu da yanda ya zauce shakaru
goma sha biyu baya akan Soyayya , Haka ya zaunar dasu yana kuka kaman yanda yayi a
yanzu .
Aydaaan kayi hakuri ka Rungumi ƙaddarar ka ,kayi mana biyayya kaman yanda kayi a Wancen
lokacin , Mum Sakina ke maganan mahaifiyar Aaman. Don itama sam bata ji dadin Wannan
hadi ba ,sai dai babu yanda zasu yi .
Mum Zanyi zan Auri Sumayya ,amma a ranan da za'a tare ranan Sati tare da mata biyu zan tare
Aaliyah da kuma Sumayya . Mene ? Me kake nufi? Bare ne ba fa zai taɓa shigowa wannan a
halin namu ba . Hajiya Rahina tayi maganan tana kallon Aydaaan , Wanda ya saki murmushi
don yasan