Showing 12001 words to 15000 words out of 79618 words

Chapter 5 - SEXXI'ES HOUSE COMPLETE BY MAMAN TEDDY.pdf

22 Nov 2025

1271

jikin ta , Ko Tunanin mene yake a kaina?. Tayi
maganan tana ida Sauke Singlate Ɗin idanun ta a rufe don bata son taga Wani Abu da zai taɓa
mata imani ,ko zunubi gurin mahaliccin ta . Juya masa baya tayi yana Ɗaukar Rigar Wankan
tare da sakawa . Bai yi mata magana ba ya nufi Privacy tare da sa hannun sa yana danna wasu
nombobi nan take Wurin ya buɗe .....Haske ta gani komai na Wurin kalon fari ne sai Skyblue. A
hankali jiki a sanyaya tabi bayan sa tana cewa a zuciyar take " Wai nan Toilet ne ko Ɗaki? .
Motsin ruwa taji A bayan ta , Wannan yasa Aaliyah Saurin juyawa bayan ta . Hangowa sa tayi
Ƙwance cikin ruwan Ɗumi , Idanun sa a lumshe . Tsayawa cak tayi idanun ne suka sauka a
saman laɓɓan sa da yake ɗan tsotsa tare da cizawa, meke damun shi ne ,kullum cikin tauna
laɓɓa? . Yallaɓai Da akwai Abun da zan taimaka maka dashi ?. Ba taimaka mun zakiyi ba ,No.!
I'm the person that help you , bake ne Zaki taimake Ni ba , nine ke taimakon ki okay?.


I'm sorry my Boss ". Lumshe ido yayi yana jin Daɗin kalaman ta , Wannan yana ɗaya daga
Dalilin da yasa Ammie ta dawo masa da ita Part ɗin sa . Idanun sa a lumshe yayi mata pointing
inda Brush da maclean yake . Cikin Sauri Aaliyah ta matsa wurin. Wani ingee kaman machine
ta gani , Wannan yasa ta daura Hannun ta kaman yanda taga yayi da zai shigo , a dole shima
Ya buɗe Maclean din ya dubo . Murmushi yayi yana cewa " Just put it down. It will paste by
itself. Okay Boss . Tayi maganan tana aje Brush Ɗin a daga ƙasar machine ɗin . Tsayawa tayi
baki bude tana mamakin ganin yanda Wannan ingi ya dubo mata da maclean , dai dai yana
sakatawan da kan shi ba tare da ta danna wani wuri ba . Ikon Allah .! Abun da ta furta kenan a
zuciyar ta tare da Ɗaukar Colgate wash da Sauran Items ɗin sa da suke wurin duka na tsarkake
Hakoransa da suke haske tar idan yayi magana har kashe maka idanu suke . Wannan Tsafta
Haka , Mtsww Indai mutum ya mutu ƙarshen Tsafta ƙasa za'a rufe ka."


Duka tana maganan ne a zuciyar ta ,tare da Nufar inda yake . Murmushi Yayi mata Wanda ita
sam Bama ta san yayi ba ,don idanun ta a rufe suke ,Wannan yasa shi Murmushi n ,don sosai
ta bashi Dariya .

Bring the Shaving power hare , Lemme remove by myself . Amma ki tsaya nayi a idon ki
,saboda next time kece Zaki mun .

Matsa masa da Shaving power tayi yayin da taga ya miƙe daga cikin bab Ɗin da yake ,yana
zama , Hannun yasa yana ƙoƙarin Ɗaukar Powder ɗin ,shidai bai yi Aune ba yaji Ta Sakin masa
Wani irin gigitaccen Ihu ne tana Kirar sunan Umman ta, Sai kuma ta juya da Gudu tana ficewa

har tana shirin Faɗuwa saboda Firgici .


Da Ido ya bita har ta fice kamin ya cije laɓban sa ,hannun sa yasa yana shafa Sumar dake
ƙwance lufff ² sun cike ko ina na ƙirjin shi har hannayen sa , murmushi ya saki yana Furta
Wannan Suman ne ya ruɗa ta , Ina Son Rayuwar ki Aaliyah ,i don't know Why? Ban San me
yasa nake son na ganki kullum kusa dani ba . Zuciyar sa ce ta basa amsa da cewa " Just
because she look similar to Jidderh . Of course yasss". Yayi maganan yana gyaɗa kai tare da
gasgata zuciyar nasa nan take .

**

Da Gudu Aaliyah ta bar Part ɗin Aydaan , ko Part Ɗin Ammie ta kasa nufa ,Wannan yasa ta
saurin bi ta bayan Part ɗin Aydaan tana isa Wani wuri mai kaman Garden , Wayar ta ,ta fiddo
kirar Nokia na dan talaka , Ba tare da tayi duban inda take ba ,ta fara lalubar nomban Hajiya
Munaya ". Hello Hajiya .! Bangaren Munaya ne ta amsa ta da cewa ' Ina sauraren ki Aaliyah ,kin
nemo ne ,kin wawuso?. Danne Zuciyar ta Dake harbawa kaman zai fita Aaliyah tayi tare da
cewa " Hajiya Tsoro nake ji , Wallahi Yallaɓai Aydaan ba mutum bane.! Saurin ware ido Summy
Hibba Hajjo dake bayan Aaliyah don Inda take Wuri ne na hutawan Yaran gidan , Don haka
yammatan kusan su Biyar duka suna Wurin ,harda Summy dake Son Aydaan kaman Ran ta ,
ba ta duba ga girme masa da tayi ,ita dai burin ta a kullum ta samu taci galabar zuciyar sa .
Waro idanu duka suka yi suna kallon Aaliyah ita da Batasan da su a wurin ba.... Me ya faru
Aaliyah? Natsu kimun bayani." Sauke Ajiyar zuciya Aaliyah tayi tare da fara hawaye tana cewa"
Yanzu ne nakaisa Privacy , Wallahi Baki gansa ba ,ƙirjin sa yanda kika san na Damusa gashi ta
ko ina....Mtswwww.! Wani Dogon tsaki Hajiya Munaya taja mata tare da cewa " Shashancin
Banza ,kittt ta kashe Wayar ta dai dai Hibba........!




*Littafin The Sexxies House na kudi ne a page 10 free page zai ƙare maza hanzarta Wajen
mallakar taki.... Regular Group ₦300...Vip Group ₦500... Special ₦1000 via 6037312299
Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...idan VTU
transfer ne ki tura ta Wannan number 09061466409...Ƴan Niger kudin ku Regular payment
Zaku turo katin artel na 500f ,idan Vip Group ne katin Artel na 1000f na gode..... #share Please
taku ce �#MAMAN TEDDY #MAMANTEDDIE'SHAUSANOVELS
#MAMANTEDDYSKINCARE#MAMANTEDDYCOLLECTIONS**️SEXXI'ES HOUSE️*
Romantic and comedian story

Subscribe my new YouTube channel https://youtu.be/adm3pEGkdqw
@mamanteddyhausanovelsaudio.

Free page

7
Mamanteddy skin care and collections. Muna da magunguna na gargajiya da na bature
Supplements with zero chemical reaction and there's pure natural herbals...To Uwar Gida ,
Amarya , Aunty na , Kanwata da Kuma Ƙawata me kike Jira? Eiye Zaki zo ayi gyarar Dake
ne , ko kuwa zama zakiyi kullum kece a sahun baya ki wuce sa'a na gulmar ki a baya ,in ma
Baki samu tijararriyar da zata Tari tsaban idanun ki tace " Haba Rakiya wannan nono naki
kaman Yaɗi babu gyara ,Kuma kina budurwa ,tamkar wacce ta shayar da Yara biyar . Ke Kuma
Matan Boss ai na tsufa miji na ba me kalle² bane...kuji min ita da Allah , wayaƙi gyara . Taho
Mmt skin care products ɗin mu masu ƙyau ne ƙwarai Yar uwa...
Akwai na Breast elargement , Nono suyi ƙyau ɓul² su tsaya cak ko na wata budurwar Albarka
,maganin namu kala biyu ne set ne Sha da shafawa akwai me cicciko da nono ya mikar dasu
kuma Ya Kara musu girma kuma akwai me cicciko da nono ya mikar dasu batareda sun Kara
girma ba. Akwai maganin ƙarin Hips elargement , ki hade ki zama cikakkiyar mace , duk inda kika juya
ansan ƙwarai da mace tabbas . Sannan Akwai supplement Wanda zai gyara maki skin din ki
,kiga fatar ki na fresh na glowing . Ba'anan Mamanteddycare ta tsaya ba , Muna sayar da
Creams lotions ,B.S.C Shower Gel , Oil akwai ƙaramin set da Kuma babban set na mayukan mu
,aƙwai na Choco skin akwai Kuma na Farare duka Alhmdlh Zaki Sha mamakin yanda Zaki koma
tamkar tarwaɗa , gashi dai mulkin baba buhari muke ,yanzu min faɗa na Baba Bola tinubu ,
Wannan Yamushewar da fatar ki tayi daga 2020-2023 kina amfani da products ɗin mu Zaki
koma tamkar ana Wanke ki da Ruwan Karas . Da yawa wasu na zuwa maman teddy Kinyi
maganan Wani Magani a ciki books din ki ,Muna Son shi yaayyayaaa to calm down madam.! It
okay faɗuwa taxo dai dai da zama , aƙwai maganin mu na Miata iyayen mu , akwai na herbal
akwai Kuma na capsules . ga masu bukata just contact me on WhatsApp or direct call via
08081202932 / 09061467409 Ina da cikakken lokacin ku masoyan Mamanteddy skin care and
my collections thkns for your support and ur encouragement �.

*Littafin The Sexxies House na kudi ne a page 10 free page zai ƙare maza hanzarta Wajen
mallakar taki.... Regular Group ₦300...Vip Group ₦500... Special ₦1000 via 6037312299
Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...idan VTU
transfer ne ki tura ta Wannan number 09061466409...Ƴan Niger kudin ku Regular payment
Zaku turo katin artel na 500f ,idan Vip Group ne katin Artel na 1000f na gode..... #share Please
taku ce �#MAMAN TEDDY #MAMANTEDDIE'SHAUSANOVELS
#MAMANTEDDYSKINCARE#MAMANTEDDYCOLLECTIONS*
**

Hibba ne ta iso Inda Aaliyah take cike da jin Zafi Ta ɗaga Hannun ta tana sauke mata lafiyayyan
mari Tassss Wanda sai da Aaliyah ta yi baya kaman zata Faɗi Saboda Tsaban Razana da
Ganin Hibba ga kuma jin Zafin Ɗumin Marin da Sai da Taga Walƙiya . You're Stupid ". Ƙwazin
Aydaan Ɗin ne kike fadin Wannan munanan Kalaman akan sa?. Kin San Waye shi?...No no
no..! Cewan Summy tana amsan Maganan da Hibba keyi cike da Ƙunar Rai , Wato Har Privacy
kike bin sa ko? . Kame kame Aaliyah ta tsaya yi ,tana Waige² tare da girgiza kan ta Alamun a'a .

Buɗe Baki kiyi mana Magana Yar Talaka , Magana nayi miki ba ? . Summy tayi maganan A
gadarance cikin doka mawa Aaliyah Tsawa ,wanda yasaka Aaliyah Saurin cewa " Na'am me
kika ce?. Oh Bama kiji me nace ba kenan.? Summy ta maimaita maganan tana Watsa mata
mugun kallo . Ummee ne ta kallesu Wanda take Ƙawar Hibba tana kallon Itama Aaliyah tare da
cewa " Kun san daga Biscuit House ta fito , So babu Turanci . Ke Toilet take nufi , Ban ɗaki .!
Kecewa da Dariya suka yi tare da cewa ' Allah yayi mana Tsari da Jahilci , but Lemme Warn
You, Daga yau Sai yau kar ki Ƙara Shiga Privacy Cousin , Iyakan ki Gyarar Falo ko bedroom
Ɗin sa ban yarda Ki shiga ba ...Oya Go.! Gyaɗa kai Aaliyah tayi tana Sauraren Umarnin Summy
,kamin daga Bisani tace " Don Allah kiyi Hakuri bazan sake ba". Ɓace mun Da gani ". Da Sauri
Aaliyah ta bar Wurin tana zagawa tare da komawa Part Ɗin Yallaɓai Aydaan , Don bata da
mafita dole nan zata koma ,tun da nan ne bakin Aikin ta , kuma a ƙaida ba zata bar Ɓangaren
ba Sai ƙarfe 8:00pm na Dare ,wannan shine dokar Aikin gidan Moddibo Family.

Ɓangaren Aydaan Kuwa Bayan Ya fito daga Privacy ,baiyi Mamakin Ganin Bedroom ɗin nasa
babu kowa ba ,Wato babu mai masa Hidima. Bai jira Ba da kan shi ya kimtsa kan sa cikin shigar
Suit baƙake ,tun daga Rigar Har Wandon Black ne , Comb ɗin Sumar kan sa yayi tare da
Ɗaukar Wrist Watch Ɗin sa yana Sakawa a damtsan Hannun sa shima baki . Ƙarshen ƙyau
makura yayi ,don babu Abun da kake ji sai ƙamshin sa ,don shi mutun ne ma'abocin Son
Ƙamshi ga tsafta . Pink lips Ɗin sa ya motsa tare da Kirar Sunan Aaliyah , Sam ya manta bata
Wurin , sai da ya kira Sunan nata ne Sannan ya tuna da ta dade da Guduwa , Murmushi yayi
yana kallon Fuskar sa a mirror , Sosai shigar tasa tayi kyau abun ka ga farin Fata . Takalmin sa
yasaka mai Rufi tare da Ɗaukar Brief case kaman Mai shirin Nufar Wata babban Company
,amma kuma ina Sam ba hakan bane , Ɗaya Daga Asibitocin sa zai je , yana so yayi zuwan
bazata don bai sanar da Directorn Da su incharge na Wannan asibitin nasa ba , Yana so yaga
Yanayin yanda suke tafiyar da Asibitin yana nan ko baya nan.

***

Ɓangaren Aaliyah Kuwa koda ta iso Part Ɗin Yallaɓai Aydaan Sam bata Shiga Bedroom Ɗin
nashi ba kaman yanda Summy Tayi mata gargaɗi ....Jah gefe tayi tana zama a daya daga cikin
Kujerun Falon , A hankali tasa Hannun ta tana Shafa inda Hibba ta wanke ta da Marin ,don
Wani irin zugi da Raɗaɗi wurin yake mata , Shafa Wurin tayi da har take jiyo shatin yatsun
Hibba , Wurin yayi jajir jini na Ƙwanciya . Tana Zaune a wannan Wurin ne taji motsin Fitowar sa
, Wanda Ganin Haka yasa ta Saurin miƙewa tana rike Hannun ta tare da sunyar da kai tana
cewa" Yallaɓai Allah ya kiyaye a dawo lafiya ".


Kaman ba zai bata amsa ba , don a ganin shi Wannan Yarinyar tana neman rai nashi ne , Bai
taba ma'aikaciyar da zai sata Aiki ta gudu ba sai akan Aaliyah . Haushi ne ya kamaasa Wani
Malolon Ɓacin rai ta ciyo masa . Har ya wuce ta ya dawo baya yana takowa izuwa Gaban ta .
I na ne kika je? Ba cewa nayi ....Ɗago da kan ta tayi cikin Kallon ban hakuri ta motsa ɗan
mitsulun bakin ta wanda yasa Aydaan Yin ma Bakin nata ƙurr tana cewa " I'm sorry Sir , Kayi

...Waya mare ki?.


Yayi maganan yana saka Hannun sa tare da tallabo Kuncin nata ". Cikin Sauri Tace " a'a a'a
Yallaɓai Babu kowa". Cikin Tsawa da Ɗaga Murya yace " Tambayar ki nayi waya mare ki?.
Kallon sa tayi gaba Daya a lokaci guda kamanninsa sun sauya kaman zaki ya koma mata
saboda zuciya , Tsoron Abun da zai kai ya kawo yasata Fashe masa Da kuka tana faɗin Wayyo
Umma na , na shiga uku ta kare maganan cikin matsanancin kuka tana yin ƙasa tare da Son
durkushewa a wurin .....Hannun sa yasa cikin zafin nama yana Ɗagota tare da miƙar da ita ,
sauke ajiyar numfashi yayi tare da cewa " is Okay , muje zauna anan Bari ina zuwa ". Yayi
maganan yana zaunar da ita a saman kujerar Falon .


Zama Aaliyah tayi tana maida Ajiyar zuciya tare da bin bayan sa Da Kallo , Har ya shige
Bedroom ɗin nasa , kusan mintinan Uku sai gashi ya fito hannun sa Ɗauke da First Aid Box ,
nufo inda take yayi ,nan tayi Saurin miƙewa kaman yanda Ma'aikatan gidan suka saba ,duk idan
sun gansu suke yi...Hannun ta ya kama yana cewa taho Zauna" .

Zama tayi shi kuma yana aje box Ɗin tare da tsugunawa ƙasa yana fara fiddo da kayan Aikin
nasa . A hankali ya Dauko Wani Abu mai taushi gaske yana manna mata a ɗaya ɓangaren
Kuncin nata inda babu shatin marin . Hannun ta yasa yana Daura mata akai Wanda yasa
Aaliyah Saka Hannun ta tana riƙe Dan Bunch Ɗin . Auduga ya ɗauka yana Dangwalar brd acid
tare da fara shafa mata a ƙwancin nata inda marin ya kwanta. Rintse Ido tayi tana jin zafi
wanda yasa shi Kallon ta , yana mata kur da ido tare da Furta " Sorry ". Maida kallon ta tayi
hanyar shigowa inda taga Aaman Mubarak , Sauban Hibba Summy Ummi sukusan Biyar suna
shigowa Falon . Tsoro ne ya ƙara Dirar mawa Zuciyar ta . Lumshe ido tayi tana Buɗe su hawaye
na zubo ma Kuncin ta.


Tun da take a rayuwa ba'a taba dukan ta Wani ya rarrashe ta ba sai a yau ,don Abun da
Yallaɓai Aydaan yake mata ya wuce rarrashi ....Duk da yaga Su Aaman Amma bai tsaya bi
takan su ba , cigaba yayi da mata drss ɗin wurin ciwon , mamaki ne yakama Su duka .


Cikin Zafi Da jin Haushin Aydaan Summy tace" Aydaan What are you doing here? Me kake yi
anan? Your cleaner ,your House maid ,itace kake durkushe a gaban ta kana mata bauta ?. And
so What??? Ya juyo yana bata amsa a zafafe.! Kece kika mare ta? . Eh nina mare ta , ko zaka
Rama mata Ni yayar kace. Okay saboda Sanin hakan ne kika mare ta?. Eh ta amsa masa
kamin tace " mene ne Tsakanin ka da ita , Didiron ka ko karuwan......Kamin Summy ta ƙare
maganan nata ne taga Aydaan ya tallabi Fuskar Aaliyah yana kai bakin sa tare da haɗawa
da.............!

*Littafin The Sexxies House na kudi ne a page 10 free page zai ƙare maza hanzarta Wajen
mallakar taki.... Regular Group ₦300...Vip Group ₦500... Special ₦1000 via 6037312299
Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932...idan VTU
transfer ne ki tura ta Wannan number 09061466409...Ƴan Niger kudin ku Regular payment
Zaku turo katin artel na 500f ,idan Vip Group ne katin Artel na 1000f na gode..... #share Please
taku ce �#MAMAN TEDDY #MAMANTEDDIE'SHAUSANOVELS
#MAMANTEDDYSKINCARE#MAMANTEDDYCOLLECTIONS**️SEXXI'ES HOUSE️*
Romantic and comedian story

Subscribe my new YouTube channel https://youtu.be/adm3pEGkdqw
@mamanteddyhausanovelsaudio.

Free page
8
Mamanteddy skin care and collections. Muna da magunguna na gargajiya da na bature
Supplements with zero chemical reaction and there's pure natural herbals...To Uwar Gida ,
Amarya , Aunty na , Kanwata da Kuma Ƙawata me kike Jira? Eiye Zaki zo ayi gyarar Dake
ne , ko kuwa zama zakiyi kullum kece a sahun baya ki wuce sa'a na gulmar ki a baya ,in ma
Baki samu tijararriyar da zata Tari tsaban idanun ki tace " Haba Rakiya wannan nono naki
kaman Yaɗi babu gyara ,Kuma kina budurwa ,tamkar wacce ta shayar da Yara biyar . Ke Kuma
Matan Boss ai na tsufa miji na ba me kalle² bane...kuji min ita da Allah , wayaƙi gyara . Taho
Mmt skin care products ɗin mu masu ƙyau ne ƙwarai Yar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login