Showing 39001 words to 42000 words out of 79618 words
Chapter 14 - SEXXI'ES HOUSE COMPLETE BY MAMAN TEDDY.pdf
yau saura kwana nawa ne ? . Ni nafi So
Aydaaannnnn ya kashe Ni na bar duniyar na Huta . Jin Haka yasa Hajiya Barmani cewa " A'a fa
, sam duk bata kai ga Hakan ba Sumayya , Ni dai kawai abu daya zaki mun yana miki abu ki
rabu dashi , idan kin zo ki faɗa mun ,zanyi maganin tijarar Wannan yaron , Rashin kirkin
Aydaaannnnn yayi yawa , daɗi na dashi Daya shine yawan Sadakan shi da Tausayin marasa
Ƙarfi . haɗa ido duka suka yi sai kuma suka yi shiru a zuciyoyin su kowa na fadin " Baki san
Waye Shi Ɗin bane , Ai dole ya rinƙa Wanke zunuban sa da Sadaka ."
**
Ɓangaren Aaliyah Kuwa Tamkar ba Amarya ba ,babu ado babu gayun nan na Amare , Kuka
take tun da Suka taho har suka Sauka . A ganin ta wannan ba Aure aka yi mata ba sayar da ita
kawai akayi ma Aydaan . Haushin Ahalin yanzu da kuma tausayin kan ta take yi , Don bata san
wani irin tsana suka yi ma Talaka ba sai a yau , Sun ɗauke ta tamkar baiwa haka suka ce Babu
wanda zai biyo ta a dangin ta wai daga baya mai bukatar ganin ta ya zo . Tuno da nasiha n
Abba da kuma na Inna ,Umma ya sata cigaba da rera kukan ta a hankali , Gyefe guda na
zuciyar ta tana faɗin Na shiga Uku na . Don tun da take kukan Su Hajiya Rahina Momy
Muhibba Babu Wanda Ya tankata har suka sauka a farfajiyar Gidan .... Umman Mubarak ne da
Ammie suke a farfajiyar Estate din don anan Heliƙwafta Nasu ta sauka da misalin 7pm . Sunan
garin yayi duhu ne amma kuma ko ina na harabar gidan tamkar Rana yake haske ya haskaka
ko ina . Cikin Sauri Umman Mubarak ta ƙariko tare da kama Aaliyah , Eyyya Come on Baby
shiiiii..... It's Okay Dirling . Ta ƙare maganan tare da rungumo Aaliyah jikin ta tana rarrashin ta
tare da shafa bayan ta . Tun yaushe take kukan ne ? Umman Mubarak tayi maganan tana
kallon su Hajiya Rahina ,wanda ta tabe baki ,Momyn Hibba ne a takaice tace " A haka muka
same ta ,muka kuma dauko ta . Oh ...! Ya isa kewan Gida ne ,kin san Abun ka ga Yaro .
Umman Mubarak tayi maganan cike da Gogewa Don duk matan gidan ta fisu Gogewa da sanin
duniya . Ita da yake ƴar siyasa ce don shekara daya kenan da saukar ta a kujerar sanate , don
haka ta saba haba² da Al'umma talaka ko mai kuɗi . Murmushi Ammie tayi tare da cewa " To ko
a kira Aydaaannnnn ne ? . Cikin Sauri Umman Mubarak ta amshe ta da Cewa " Of course yess,
Saboda tafi sanin sa ƙila shi ya rarrashe ta tayi shiru .
Haushi ne ya kama Momyn Hibba nan take tace " Don Allah ku bar yaro ya huta ,kar ku manta
yanzu fa suna can suna kujiba² na Auren su saura ƙwana shida ne , So ai ita ba ƙaramar
Yarinya bace sai kace Hibba ,ko Hibba zan kai Ɗakin Aaman ba zata yi ya kukan nan ba haba
Don Allah.! Caraf Hajiya Rahina ta amshe da cewa " Tare mun da hanya yar Gari haba . Ammie
ne ta kalle su kamin tayi magana Umman Mubarak tace " Hibba tafi shekara ashirin da biyar ,
Wannan fa ko Ashirin bata hada ba She's not up to 18yrs yarinya ce ƙarama ƙarama kuwa . Don
Allah dai kawai ku bar wannan maganan , yanzu mu zamu wuce da ita Apartment din
Aydaaannnnn , ku da kuka Hajiya Rahina kwa sanar mawa da Hajiya Barmani Amaryar ta iso .
Ammie tayi maganan tana kama Hannun Aaliyah tare da barin Su Hajiya Rahina nan a tsaye .
Duk Abin da Aaliyah ke ji nasu bai ɓata mata rai ba don itama ba Auren take So ba . Kawai don
yafi ƙarfin ta ne yayi mata fin karfi a cewan ta . Tunanin Adda Hauwa ke sata kuka don ko
sallama bata so sunyi ba tun wannan maganan da ta faɗa mata . Ina Son ki Adda , kuma zanyi
biyayya a kalaman ki inshallah.....!
#Mmnteddy*️SEXXI'ES HOUSE️*
(Love and romantic story)
*Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da Wannan littafi , kema Don Allah
kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin karanta baki biyani ba Wallahi keda
Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki saya ,Indai kina iya siyan Data na
WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya littafin The Sexxies House ƙaramin
group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank
ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*
25
Ɓangaren Aydaan kuwa Kaman yanda suka saba zaune yake Wuraren yammacin ,tun da ya
tabbatar da dai dole Aaliyah ta zama matar sa , wannan yasa shi sakewa duk wani masifar
Hajiya Barmani dake yi akan yana ta Ɗoki kaman Wanda za'a kawo masa ƴar Gwal sam bai
dame sa ba . Zaune suke a love Garden nasu , Ko wannen su da Abun da yake yi ,
Aydaaannnnn ne ya kalli Aaman tare da cewa " Aaman kuyi hakuri Duka ,duka haƙuri zamuyi
,wannan auren fa Hadin Hajiya Kaka ne , itace kawai da rigimar ta muna zaune lau ta jajubo
mana . Numfasawa Aaman yayi kamin yace " Dama cikakkun mata zamu Aura duk Abin zai zo
da Sauki , cousins Dina ,Ragowar mu duka . Shiru Aydaaannnnn yayi yana jin Zafin Tuno da
Yanda Yake ganin Mubarak na sukuwa akan Sumayya ,amma yau gashi Wai itace zai Aura a
matsayin mata . Shi tun da yake bai taba Wani Abu da ita wai da sunan sex ba . Saboda tun da
ya lura da ayyakun ta ya ja mata baya ,yau gashi Abun da yake gudu ya faru . Duk wai wa
yafara Kawo Wannan Abun ne? . Aaman yayi maganan yana duban su duka , Lukman ne ya
amshe da cewa " Ƙwaxin Mubarak mana ". Kallon Mubarak Aydaaannnnn yayi yana jin wani irin
zafi da nadaman Abubuwan da suka aikata , sai kuma ya juyo tare da cewa " Mubarak muna ta
magana but you keep silent ,baka ce komai ba sai charting da kake yi. Ɗago da ido Mubarak
yayi yana kallon su duka kamin ya taɓe baki yana cewa " please cool Okay?. Nine Wanda na
fara kawo mana Shawarar mu yi wannan Abu ,don haka kar ku damu ,zan kawo mana mafita .
Don mun yi Aure shikenan Sai ba zamu cigaba da kula Sauran babes Ɗin mu na Waje ba?
Yanzu ne fah muke jin ƙuruciya a jikin mu ....Kaiiii ya isa da Allah malami.! Aydaan ya katse shi
cike da Ɓacin Rai . Okay Naji kace haka , Ni duka ba Wannan tambayar muka yi maka ba.
Maganan da nake shin kai ne Ka fara Kauda Budurcin Sumayya?. Eh ya akayi ? , girgiza Kai
Aydaan yayi kamin yace " Okay Hibba fa? Humm itama Nine , Ummu Kulsum , Gyaɗa masa kai
yayi alamun shine , Okay Ummi fa? Matar da Shi Mubarak ɗin zai Aura kenan . Wannan Aaman
ne? . Saurin cewa Aaman yayi " A'a Ni bani bane , sai dai idan Lukman . Jin haka nan take
Lukman ya amsa dashi ne . Yanzu to mu me kuka nufi akan mu? Kuna nufin Ragowar ku zan
Aura ? . Aaman yayi maganan yana miƙewa tsaye don ransa yanzu ne ma yaji yana ƙara ɓaci .
Mubarak ne ya kalli Shi kamin yace " Kaima kayi irin na ƙwazin Aydaan mana ,ka samu yar
babyn ka wacce bata wuce 18 ba ka Aura ,kasan taste ba'a magana anan Wurin , idan kayi
haka shikenan , kaga sai mu cigaba da Aikin mu , kaman yanda muka saba a baya. Kayi da ita
da rana ,muyi da ita da dare .
Buɗe Baki Aaman yayi cike da mmkin maganan Mubarak da Ƙunar Rai yace " Amma Gaskiya
Ƙwazin Mubarak baka da banbanci da bunsuru...muna yin wannan Abun a sirri yamu yamu
babu wanda yasani shine kake maganan idan munyi Aure mu cigaba? Wai ma na tambaye ku
duka cikan mu akwai wanda yayi istibra'i ? Yanzu matan sunnan yarinya ƙarama kake maganan
a baka ?. Aydaan ne da saboda Tsaban zuciya da ya riƙe glass cup din hannun sa bai saki ba
sai da yaji ta tarwatse saboda Tsaban riƙon da yayi mata ,ji yake kaman makoshin Mubarak ya
riƙe . Miƙewa yayi yana huci kaman zaki kamin ya tsaya akan Mubarak yana cewa " Ƙwazin
Aaliyah, Aaliyah ta zan baka? Aaliyah ta fa matata ?. Lukman ne yace " A'a duk abin ba na zafi
bane ba ,Ni kaina na Dauka bayan Auren zamu cigaba da mu'amalar ne . Kai Wannan jaraba
naku da ƙwartonci yayi yawa . Babu Mata ne a gari sai kuce sai cousins din ku ? Yanzu ga halin
da muke ciki nan duka munyi kuskure ,don cikin mu babu wanda bai ci ƴammatan Gidan nan ba
daya bayan ɗaya ,a kuma ko wani lokaci safe rana dare . Kai Wallahi duk yarinyar nidai Aaman
dana Aura sai na ci Uban ta , Sai tasan ta amince mawa Wani har dani sai tayi nadama ,don ba
zan....Wani irin Ɗaukewa maganan nasa yayi saboda zuciya . Yayin da Mubarak ya cigaba da
cewa " To sai meye don mun cigaba da mu'amalar mu ,waya sani ?. Kaji taste din Wannan kaji
na Wancen Abun yafi Armashi.....Ƙummm Ƙuƙummm Mubarak yaji Dukan Aydaan A fuskar shi
....ƙwalar shi ya kama ,yana duka Mubarak na ramawa , Amma saboda zuciyar ba iri ɗaya ba
tuni Aydaan ya sussunduma masa fuska . Haniya ne yasa iyayen nasu lekowa ta window ganin
abun dake faruwa kokawa tsakanin Aydaan da Mubarak yasa Su duka fitowa da gudu sauri ²
suna nufo love Garden din ,don su Aaman sun kasa ɓanɓare Mubarak a hannun Aydaan .
Duk Abin da ke faruwa a idon Aaliyah don Window Privacy ɗin ta a ta bayan garden Din yake .
Tsayawa tayi tana kallon ikon Allah abin da bata taɓa Gani ba wai fada tsakanin su . Har abun
ya kai ga kokawa . Meye ya haɗa su? Tambayar da take mawa kanta kenan kamin ta tabe baki
tana cewa " Sun fi kusa . Juyawa zata yi don ita tana hangosu ta glass amma su basa ganin ta ,
nan taji Muryar Aydaan cikin zafin zuciya irin nasa yana cewa " Wallahi Aaliyah ba zata zauna a
gidan nan ba ,a yau sai ta bar gidan nan , Gidan Ƙwarata zan kawo matata ta sunna?. Ɗifff
duka samarin da ƴammatan su Hibba suka Dauke Wuta . Cikin Wani irin mamaki Ammie tace "
Mene kace? Gidan Moddibo ne ya koma gidan ƙwarata? Meye haka Aydaaannnnn kana lafiya
kuwa? . Hajiya Rahina ce tace " A'a babu lafiya .! Aydaaannnnn meke faruwa ? Yau da Mubarak
kuke faɗa ? Abun da ban taba gani ba tun da kuke a rayuwa ko cacan baki bakwai yi tsakanin
ku me yasa yau yanzu kuma?.
Nisawa Tayi tana cigaba da cewa " Me yasa ka kira Moddibo's Family da gidan Ƙwarata? Eiyee
me yasa? . Cikin Rufewar ido da tijara yace " Momy ba ƙarya nayi ba , gaskiya ne idan kuma
ƙarya ne su Mussa yanzu . Aydaaannnnn.! Aaman ya kira sunan sa cikin ɓacin Rai , yauu kai da
kan ka ,kake kokarin fallasa wa? . Kar ka manta kai ma ai harda kai a ƙwaratan. Mubarak da ya
daku yayi maganan yana kallon sa . Akan yanzu ka Auri cikakkiyar budurwa shine kake kishi
har da dukana Aydaaannnnn , Wato Sauran matan da muke mu'amala dasu ba mata bane
yanzu ne kaga mace . Yesss Haka ne , ba zan Auri Ko daya daga cikin gidan Moddibo's Family
ba . Wannan gidan kamata yayi da a sauya masa suna zuwa Sexxies House ,Wato gidan
Ƙwarata .....!
*Littafin na kudi ne , regular group₦300 VIP group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299
Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN tanan 08081202932 .*
#BONUSPAGE
#MMNTEDDY
#RAMADHAN PROMO.!
Alhamdulillah ,duk kan Godiya ya tabbata ga Allah ,mai kowa mai komai , Tsira da aminci su
tabbata ga Sayyadina Muhammad SAW . alhmdlh RAMADHAN na kusanto mu , Ya Allah ka
bamu ikon Aiki aiki na ƙwarai a cikin Wannan Wata mai isowa Wato watan RAMADHAN , Ni
MMN TEDDY nake sanar da masoya na tare da dukan yan uwana musulmai , Sadaƙa da Zanyi
daga Farkon RAMADHAN Zuwa Uku ga Watan RAMADHAN zanyi Rabon Kati wanda zan
ɗaura shi a status ɗina , ko ta one Group da zan bude mai suna RAMADHAN Kareem , Badon
komai ba zan yi Rabon Wannan kati sai don Albarkacin Wannan Wata mai girma mai kuma
daraja , Zanyi Rabon MTN , 9MOBILE , GLO , AIRTEL duka dai 4 network ɗin nan in Allah ya
kaimu kuma ya yarda .
Ga masu buƙatar samun Wannan PROMO nawa zaku iya tuntubar Numbobin Waya ta gasu
,zan rufe saving contact da Adding a group dina ana gobe RAMADHAN inshallah.... Just charte
up via 08081202932 ... Banda kira Don Allah , saboda A online zamuyi komai don haka kuyi
magana dani ta Iya WhatsApp ne Ngd , RAMADHAN RAMADHAN....RAMADHAN KAREEM.! Maman teddy taku ce.! Allah ka bamu ladan niyya Amin ,kar a Manta a mawa fiyayyen Halitta
Annabi SAW salati Goma Goma don Allah .
*Duk Wanda yayi karo da wannan posting shima yayi share Zuwa Groups uku ,don Alfarmar
Annabin Rahma mun gode!**Don Allah don darajar Allah ki taimake Ni kar ki fitar mun da
Wannan littafi , kema Don Allah kar ki karanta mun Indai baki biyani Haƙƙi na ba , Idan kin
karanta baki biyani ba Wallahi keda Allah , Don banga Tsadar shi ba da Zaki kasa cire kuɗi ki
saya ,Indai kina iya siyan Data na WhatsApp ,to kam tabbas zaki iya cire ₦300 dai ki saya
littafin The Sexxies House ƙaramin group kenan , Vip group₦500 SPC ₦1000 via 6037312299
Mohammed A'isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 .*
26
Wannan Wani irin magana ce take fitowa daga Bakin ku haka ? Wai kun san me kuke faɗi
kuwa? Kar zargin da na dade ina yi akan ku ya tabbata a yau .! Ammie tayi maganan cike da
tsoron kalaman nasu idanun ta na taruwa da Wasu irin zafafan Ƙwallah . Kama kai Hajiya
Rahina tayi tana cewa " Au Abun da kuke yi kenan ? Eh nace Abun da kuke kenan ? . Shiru
duka suka yi mata babu wanda ya kuma cewa kanzil ,wannan yasa su duka cewa " Innalillahi
wai'inna ilaihir raji'un , Ammien Aydaan kinji Kinga me nake Gani kuwa yanzu tattare da yaran
nan ? . Ammie ne cikin fushi tace " Na gani kuma Naji Momyn Sumayya . Sun gama lalata da
junan su kuwa Tayaya zasu Auri juna ? To Wallahi babu babu fashi ,kuka yi shukar ku don haka
dole kune zaku girbi Abun da kuka shuka . Kuka Hibba tasa tana kama Ammie tare da cewa "
Ammie pls Don Allah kar ku faɗa mawa Daddy da Abba , Ammie Wallh mun tuba , Ammie ban
dani . Yi mun shiru shashashun banza shashashun Wofi . Kuka Momyn Hibba ta fashe dashi
cikin jin zafi da raɗadi , tabbas dama ina jin ana cewa gata shi ke lalata yaro , yau gashi shi ya
lalata ku . Naji na tsana kai na a yau . Nayi na damar kasancewa uwa wacce ta kasa ba ya'yan
ta tarbiyya .
Shiru su duka sukayi ,yayin da Hibba ta kalli Lukman tana cewa " Ƙwazin kune kuka samu
,kune kuka tursasa mu . Tassss Momy ta wanke ta da Wani irin gigitaccen Mari , wanda Ammie
cikin sauri ta riƙe hannun Momyn Hibba tana faɗin " Basu da laifi baki ga su mata bane
,cikakkun masu laifin gasu nan a tsaye . Fashewa da Kuka su duka matan suka yi Hibba Ummi
Sumayya yayin da da gudu Hibba ta juya tana barin Wurin. Jikin Aaliyah ne ya fara ɓari kar³ da
take ganin komai . Muryar Ammie taji tana cewa " Wato ka gama lalata da su ,yanzu ka Auri
Aaliyah , tare ba xan bari wani abu ya faru ba . Bata karake jin me Ammie tace ba cikin Saurin
tajuya tana ficewa daga Privacyn ,don Ammie ne tace ta watsa Ruwa ta fito . Kayan da Ammie
ta aje mata a saman ƙayataccen Gadon ta nufa tana dauka tare da sakawa . Ba ta gama saka
Rigar ba taji ya shigo cikin Wani irin yanayi yake cewa " Aaliyah ina mayafin ki?. Kallon
Aydaaannnnn Aaliyah tayi kamin tace " gashi nan . Hannun sa yasa yana Ɗaukar mayafin tare
da Ɗaura mata akai yana riƙe hannun ta . Bai mata magana ba ya fara ficewa da ita daga Part
ɗin nashi . Ganin sun nufi Farfajiyar gidan yasa ta Saurin kallon sa da yake bude mata moto ,
Yallaɓai Aydaan ina zamu je kuma?. Gida na zan kai ki , ai na ba gida na ,ba zaki zauna anan
ba .
A'a A'a Nidai Wallh Ammie bata ce na bika ba . Waye ya kawo gidan ? Nine mijin ki ko? Shiga
muje . Tsayawa tayi tana masa tirjiya wanda Ganin tana ɓata masa lokaci ga zuciyar sa dake
Tafasa don komai ya wargaza a yau nan take ya daka mata wani irin gigitaccen Tsawa wanda
sai da ta firgita . Shiga ku wuce nace ..! Cikin Sauri ta shige Moton yana Rufewa tare