Showing 1 words to 3000 words out of 79618 words

Chapter 1 - SEXXI'ES HOUSE COMPLETE BY MAMAN TEDDY.pdf

22 Nov 2025

1268

*️SEXXI'ES HOUSE️*


AYSHATOU MAMAN TEDDY


*Wannan littafi na kuɗi ne, ba zanyi free page da yawa ba , in Sha Allah a page 5 Zamu dakata
da yin na free ,sauran kuma sai ki hanzarta Wajen mallakar taki... Regular group₦300...VIP
group₦500... Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta
wannan number 08081202932*
Free page
1


~Tallah~
Na sani ,kin sani, kuma kun sani ...mun gwada, kin gwada, mun san kuma na ƙwarai ,kayan
Hajja daban dana Saura inganci da ƙyaun su baki baya iya faɗin dai dan shi guarantee , with
zero chemical reaction . Ina mata masu fama da matsalar infection ? Fitar farin Ruwa , Tusan
Gaba yayin Saduwar Aure , Ƙaiƙayin gaba...Ina kuma wacce take fama da rashin ni'ima , kullum
complain kike samu Wurin Oga kan cewa baya jin Daɗi� Eh baya jin Daɗi nace kina wani
noƙewa gwanda ki ware ki saki jikin ki , domin gyarar Auren ki da jin Daɗin Yallaɓai Sir , na
gwada kema ki gwada kaman yanda dubban jama'a suka shaida maganin nata , maza taho
tayi Maki gyarar Ciki� da Waje don jin Daɗin ma'aurata baki Ɗaya ,maza tuntuɓi HAJJA mai
kayan ɗa'a akan wannan nombobin 08139762831 kai ba'a anan Ta tsaya ba har gyarar Amare
baku da matsala kudai ku tuntuɓi wannan number na akan 08139762831 nata gwada ...mun
gwada ...kema daure ki gwada.

To pah Kar kuma ayi tuya a manta da Albasa Ina Masoya na mabiya na? Nasan You're Up
to billions ... Na gida Nigeria dama sauran ƙasashe masu bibiya ta , ƙasar Ghana , Niger ,
Saudiyya , India ,Egypt ,ƙasar Mali, ƙasar mu kenan yo Dama ai ku dole ku so naku,tun da Ni
ɗin ƴar Gida ce�� . da ma sauran ƙasashe wanda nasan Ku da wanda ban san ku a mabiya
naba , nasan kuna nan daga gyefe, Ku nuna mun soyayyar nan naku wurin Subscribing my
new YouTube channel https://www.youtube.com/@mamanteddy4123 @MAMAN TEDDY
HAUSA NOVELS AUDIO yauwa Na gode ƙwarai... thanks for your support and encouragement
taku mamanteddy.

*IBADAN*
" Zaune take a tsakiyar Falon ,gaba ɗaya bata cikin natsuwar ta , gaban ta kuwa Wayoyi ne na
Hannu yawan su sunfi guda Talatin . Matashiya ce yarinya ƙarama Wacce a shekaru ba zata
Haura 18 ba , duk da AC dake a falon amma ita gumi ne ke zubo mata na tsaban wahalar
Wannan Aikin nata . Hello Are you Farida Hashim ? Ta yi maganan tana kanga ɗaya Daga cikin
Wayar dake gaban ta a kunne ...Cike da Muryar ta irin na matan Gida ,wanda ba'a shiga School

ba ta amsa Da Ehh me kika ce waye ne?? Sorry Mam you're calling from your bank , and there
is problem passing to ur account , can you help us with your last digit ATM number Hajiya? .

Daga Ɗaya Ɓangaren ne matar da aka kira tace " Bana ji me kika ce? . Natsuwa Aaliyah tayi
tana daidaita natsuwar ta irin na cikakkun Scammers yahoo girls Kamin tace " Okay Hajiya ,kina
kira daga Bankin ki ne , Aƙwai matsala a account ɗin ki , shine muke so ki bamu last digit
number naki Idan babu Damuwa . Ohoo yanzu na fahimta ". Matar tayi maganan tana fara jero
mawa Aaliyah Numban account din na ƙarshe . Okay Thank you mam , we'll call you back .
Kashe Wayar Aaliyah tayi cikin sauri tana fara danna Nombobin matar .oh my God ,wannan
matar ce take da Wa'annan kudin a account ɗin ta ? Ki manin 2.M . Saurin danna Scaming tayi
tana wawusar kuɗin tare da saurin cire layin da tayi kirar tana ajewa a gyefe . Kuɗin da tayi
scam ɗin shi Direct asusun Hajiya Munaya ya faɗa . Sauke Ajiyar zuciya Aaliyah Tayi kamin tayi
shiru tana tunanin Wani Hali Wannan matar zata tsinci kan ta a halin yanzu?.


Aaliyah Tun zaman da kika yi anan for more than 30mins na Only 2.million kika Samu? Tunanin
me kike yi ne haka? . Hajiya Munaya wacce take mawa kanta laƙabi da cute Munaya babe Ta
ƙare maganan cike da jin zafi akan Aaliyah .

Cikin Sauri Aaliyah ta ɗago kanta da yake a duƙe tana wani aikin satan ,cike da zazzaƙar
Muryar ta tace " I'm Sorry Hajiya ,wallahi.... Saurin katse ta Cute Munaya Tayi tare da cewa"
Enough bana Son Jin Wani zance , I gave you 3hrs Ina Son Naga Kuɗaɗen fiye da Haka . Okay
". Abun da Aaliyah tace kenan cikin Sauri tana ci-gaba da Aikin taɓa taɓen wayoyin . Juyawa
Hajiya Munaya tayi tana nufar Farfajiyar gidan ta , tare da maganganu tana tafiya a haka ne har
nake tunanin Zaki iya Sato min miliyoyin Wannan shaiɗanin Yaron Multi Billionerer AYDAAN
moddibo. Ta Ina Haba.! Ta ƙare maganan tana ficewa daga Falon .

Bin ta da Ido Aaliyah Tayi tare da Lumshe idanun ta a lokaci guda ta fara tuno rabuwar ta da
Inna Turai . Watso mata kayan ta take a buhu tare da banbami tana rufe ido na tsananin Tijara
cewa take " Ƙyaun ki Aaliyah Bai amfana Mana Komai ba , Bai kuma Amfana mawa Uban ki ba
, ya wahala dake tun kina ƙarama arzikin sa neman sa duka akan ki da Uwar ya ƙare har ta
ƙwanta Hannun Dama . A haka ya cigaba da ɗawainiya dake Har ki gama Sakandire , Kalle ki
ƙyau har ƙyau bai Amfana mana komai ba , babu mijin Aure sai Samari wannan yazo gobe
bashi zaka gani ba ,babu mai baki sile bare sisi . Juba ki gani Mahaifin ki ne nan a Ƙwance
Hannu ƙafa baki duka baya iya motsa su , Kuɗine ake nema kimanin Dubu Ɗari biyar yanda
likitocin suka ce sannan zai samu waraka . To na gani na daina ci daku duka a gidan nan
saboda nima ban dashi .

Inna Turai ke maganan tana sharce gumi tare da cigaba da watso mawa Aaliyah kayan ta
....Inna don Allah kiyi Haƙuri ,Kar ki koreni a cikin gidan ki bani da inda zani a rayuwa da ya
wuce nan ,don ALLAH inna." Ina ai a yau sai kin fita , ki shiga Duniya duk inda zaki nemo kuɗin
nan sai kin nemo ,koda kuwa Karuwanci zakiyi ...Ƙwana uku bamu ci abinci ba , anawa tunanin
kema zaki rinƙa yin irin nasu Asama'u nan maƙociayar mu ,ba saa'ar ki bace , Tasan ta ɗauki

nauyin gidan su ,itace cin iyayen ta shan su ,komai nasu amma ke jubi ki , yanda kasan ba yar
talaka ba ,ba malam Ado ya haife ki ba ....kullum kina nan kaman ana Wanke ki da Karas . Yau
sai kin bar gidan nan .


Zubewa Aaliyah Tayi a gaban shimfiɗar mahaifin ta inda yake ta haniniya irin na masu fama da
ciwon shashi yana alamun Inna Turai ta rabu da Aaliyan Amma ina Fizgar hannun Aaliyah Turai
tayi tana tasa ƙyeyar ta tare da Wurga ta wajen gidan tana cewa " Wallh ba zaki taɓa zama cikin
gidan nan ba sai kin yarda zaki biya kudin Ciwon Uban ki ,kuma kece zaki cigaba da daukar
nauyin gidan nan , don ke kadai Mahaifin ki ya haifa . Su Hajara daga Gidan Uban su na dauko
su ,nan ba gidan Uban su bane ..... Aaliyah....Aaliyah muryar Cute Munaya ya katse Aaliyah da
ta faɗa duniyar tunani .



Saurin kallon Hajiya Munaya Aaliyah Tayi tare da cewa " Na'am Hajiya . Kalla ya dawo , Ya
dawo....! Tayi maganan cikin ihu tana kallon Aaliyah tare da cigaba da ce mata" Oga sir Multi
Billionerer AYDAAN kenan ,baki ganshi yana Saukowa daga Girgin Germany bane ba?.


Idanun Aaliyan ne ya sauka akan vedion Wani matashin Saurayi kyakyawa na karshe wanda
yafi kama mata da larabawa . Fuskar sa cikin baƙar glass wannan yasa ta kasa tantamce
kamannin sa . Motsa baki Aaliyah Tayi a Hankali tana furta " Wannan Sabon Alhajin ki ne? .

A'a Aydaan da nake so Mu raina masa hankali shima mu yi yahoo mu ƙwashe kuɗin sa . Hajiya
Wannan mutumin ta ina zamu iya yi masa Wanna....ke Gidan su koman sa na sani . Sunan
gidan su gidan Alhmdllh Moddibo Family , Gida ne tamkar unguwa saboda girman ta ,estate me
babba ,wanda manyan gija gijen masu kuɗin Nigeria ke rayuwa a ciki , kin taɓa ganin gidan da
Flight ke sauka a Nigeria? To sai a wannan gidan . Boko kuɗi gata hutu da ƙafarta kenan . Shi
Aydaan matashi ne a cikin gidan iyayen sa ne a gidan shi ɗa ne matsayin shi ,amma duk a
yaran gidan yafi kowa filfili a Yau ya dawo Nigeria ....Don haka dama tuni nayi maki gurbin
aikatau a cikin gidan .



Cikin Sauri Aaliyah ta kalli Munaya kamin tace " Hajiya Aiki? a ku ma gidan Moddibo family? Eh
. Anan zaki yi ,ki kula domin mazan su da matan su lalatattu ne ,ƙwarata....kar kisa a Ranki wai
a gidan Moddibo family kike , kisa a Ranki a cikin gidan SEXXI'ES HOUSE kike ,a lot wani
lokaci zasu iya tarwatsa Mutuncin ki ,don nasan aƙwashi a lulluɓe ,ba irin mu bane da muka ga
juya muka ga yau...So You have to be very careful with your self ....!

*To yanzu zamu fara labarin aƙwai badaƙala , Kar ku manta littafin na kuɗi ne ₦300 Regular...
VIP group₦500... SPC₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN
Ta wannan number 08081202932*


Kar ku manta da mun subscribe a Sabon YouTube channel ɗina @ MAMAN TEDDY NOVELS
AUDIO mun gode. https://www.youtube.com/@mamanteddy4123
كايا* دبعن كاياو ️**نيعتسن<><><><><><><>SbuufDE<>S HOSE<>
(Romantic love and comedian story)



AYSHATOU MAMAN TEDDY


*Wannan littafi na kuɗi ne, ba zanyi free page da yawa ba , in Sha Allah a page 5 Zamu dakata
da yin na free ,sauran kuma sai ki hanzarta Wajen mallakar taki... Regular group₦300...VIP
group₦500... Special ₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta
wannan number 08081202932*
Free page
2


~Tallah~
Na sani ,kin sani, kuma kun sani ...mun gwada, kin gwada, mun san kuma na ƙwarai ,kayan
Hajja daban dana Saura inganci da ƙyaun su baki baya iya faɗin dai dan shi guarantee , with
zero chemical reaction . Ina mata masu fama da matsalar infection ? Fitar farin Ruwa , Tusan
Gaba yayin Saduwar Aure , Ƙaiƙayin gaba...Ina kuma wacce take fama da rashin ni'ima , kullum
complain kike samu Wurin Oga kan cewa baya jin Daɗi� Eh baya jin Daɗi nace kina wani
noƙewa gwanda ki ware ki saki jikin ki , domin gyarar Auren ki da jin Daɗin Yallaɓai Sir , na
gwada kema ki gwada kaman yanda dubban jama'a suka shaida maganin nata , maza taho
tayi Maki gyarar Ciki� da Waje don jin Daɗin ma'aurata baki Ɗaya ,maza tuntuɓi HAJJA mai
kayan ɗa'a akan wannan nombobin 08139762831 kai ba'a anan Ta tsaya ba har gyarar Amare
baku da matsala kudai ku tuntuɓi wannan number na akan 08139762831 nata gwada ...mun
gwada ...kema daure ki gwada.

To pah Kar kuma ayi tuya a manta da Albasa Ina Masoya na mabiya na? Nasan You're Up
to billions ... Na gida Nigeria dama sauran ƙasashe masu bibiya ta , ƙasar Ghana , Niger ,
Saudiyya , India ,Egypt ,ƙasar Mali, ƙasar mu kenan yo Dama ai ku dole ku so naku,tun da Ni

ɗin ƴar Gida ce�� . da ma sauran ƙasashe wanda nasan Ku da wanda ban san ku a mabiya
naba , nasan kuna nan daga gyefe, Ku nuna mun soyayyar nan naku wurin Subscribing my
new YouTube channel https://www.youtube.com/@mamanteddy4123 @MAMAN TEDDY
HAUSA NOVELS AUDIO yauwa Na gode ƙwarai... thanks for your support and encouragement
taku mamanteddy.

Da Dama Wasun ku na yawan tambayar sunayen books ɗin Maman teddy.! Ko kuce Don
ALLAH maman teddy wani inkiya ne da mun gani zamu gane Wannan book ɗin ki ne? To bana
da Inkiyar da ya wuce Sunana wato Mamanteddy . Sai dai ga sunayen karkatakaf littafaina
wanda na rubuta a social media . 1) Gidan Ƙwarata
2)Dijama ƴar fulani
3) Ƴar Aiki
4)Taɓarah
5) Ƴar Waye
6) Sadaka Yalla
7) Bafullatanan Ruga.
8)Habibi daiman
9)Walijaam
10)Ƙwayar sama
11)Ƙwarton Manya
12) Bintoto
13)The sexxxy boss
14) The Virgin maid
15)Zuma da maɗaci
16) Womanizing boss
17)Yar maula
18) Kawaliya
19) Siyasata
20)SEXXI'ES HOUSE✍
Subscribe my new YouTube channel anan ne zamu daura maku Audio na ɗaya bayan ɗaya
duka Wannan littafan https://www.youtube.com/@mamanteddy4123


Cike da Mamaki da kuma sarewa Aaliyah ta kalli Hajiya Munaya matan da Ashekaru ta Haura
Talatin a haihuwa amma ita a kullum kirar kan ta take da Small babe , Wai cute Munaya . Hajiya
Wannan Aikin bai fi ƙarfi na ba kuwa? Ta yaya zan shiga Gidan shahararrun Mutanen nan wai
har na yi miki Wannan aikin ba tare da sun ka Mani ba..kar ki manta da CCTV cameras na anan
ta ko ina dole a samu a cikin wannan gidan attajiran gomnati da kuma yan kasuwa . Wani
shashashan Kallo Hajiya Munaya ta Watsa mawa Aaliyah tare da taɓa baki cike da
wulaƙantarwa irin na Hajiyoyin Bariki tace " Okay na Tuna a matsayin secondarie kike , kin ma
yi ƙoƙari da har kika iya wannan sana'ar yahoo cikin Sauri , sai dai kina da Saurin Ɗaukar abu
da fahimta ,shi yasa Ni da na koya miki a yanxu kika fini ta'asa. Nice na koya miki wannan Aikin

ko Aaliyah? .

Munaya Tayi maganan Tana kallon Fuskar Aaliyah Wanda tsoro ya bayyana ƙarara a idanun ta .
Gyaɗa masa Hajiya Munaya kai tayi tare da cewa " Eh Hajiya . To ki yarda dani Zamu ƙwashe
miliyoyi a cikin wannan gidan , Ɗaya bayan ɗaya zamu yi , a wannan karon ina so ne nima na
zama Billionerer ,daga lokacin da kika wawuro Wannan maƙudan Kuɗaɗen daga Nan zaki koma
garin ku na da kudin Aikin Mahaifin ki , dama na kashewa wanda zai ɗauke ki har iya ka
Ƙarshen Rayuwar ki ...."


Wani irin Gauron numfashi Aaliyah ta Sauke wanda bata tsaya yi mawa Hajiya Munaya magana
ba ta yi saurin kanga Wayar da ake kirar ta a kunne " Allah ya isa macuta ,ɓarayin Yahoo kuje
ku da ....Saurin Alama Hajiya Munaya tayi mata da ta kashe Wayar , Wanda cikin Sauri Aaliyah
ta kashe Wayar tana shirin cire layin ne , Hajiya Munaya ta dakatar da ita ,tana cewa " Nawa
aka samu daga Gurin ta ?. Ma is 100k ....mtsww da'ala Rabu da shasha talaka ce babu Abun
da zata iya ...ki cigaba da Aiki da layin , kin san a ƙa'ida ba'a karya layi sai mun sata irin million
haka .

Gyaɗa mata kai Aaliyah Tayi alamun ta sani kana ta cigaba da Aikin danna wayoyin dake gaban
ta ,ta jawo wannan ta aje wancen ta koma tamkar Computer . Miƙewa Hajiya Munaya tayi bata
ƙara bin ta da Maganan Gidan Moddibo Family ba ,don tun da tayi shiru tasan umarnin ta kawai
take jira a ko wani lokaci da zarar tayi mata Umarni zata fara Aiki .!
**
Aaaman ne da Hibba Ƙwance a Gado Ɗaya , A yanda suke maruri zaka rantse da ALLAH mata
ne da miji irin cikakkun masoyan junan nan sababbin ma'aurata � . Nan ko tsakanin su Ita yar
kaninin mahaifin shi ne , a takaice Cousins ne , Kasantuwar Gidan Estate ne kuma duka family
Ɗaya ne a ciki yasa yaran gidan samari da yanmatan Gidan Babu Abun da suke yi sai aikin
Lalata da ɓanna. Indai iskanci ne a wannan family na Moddibo su ɗin ƙarshe ne. Wannan yaja
Wannan yace yana So daga Haka zai mata ɓara ɓara da mutuncin ta da Rayuwa , mazan
gidan sune mafiya haɗari don kansu a haɗe yake kaman swingum suke a manne wurin haɗa
kan su . Tatattune kuma shahararru . Idan sun gama lalata da Cousin ɗin nasu haka zasu koma
tasu yasu suna bada labari ,wanda anan idan Wani yaji Abun yayi masa ,shima zai nufi Yarinyar
ya jefa ƙwallon shi cikin Raga . A haka ɗaya bayan ɗaya n su zasu bi su lalata yarinya guda ,
kamin su jawo wata itama suyi mata naƙasu . Gida ne gidan harijai mazan su da matar su
jarababbu ne , Wanda samarin Gidan sun haura su goma , Yayin da matan Gidan Sun fi mazan
yawa . Duka kuma babu wanda yayi Aure , a cewan iyayen su ,duka auren Gida za'ayi masu .
Hariji jarabbe kuma shine ƙarami a cikin mazan samarin Gidan shine Aydaan . Bashi da kunya
tatacce na ƙarshe . Baya tsayawa cewa zai yaudari ɗayan su da Sunan yana So , a'a Da izzan
sa zai lalata da kwazin din nashi kuma cikin rawar jiki suke bashi kan su . Don duk cikin su jira
suke Ya taya wata cikin su .

A idon Duniya duk gidan babu na ALLAH kuma na kirki da ya wuce Adaan , Duk Safiyar Duniya

zaki ga Almajirin da mabarata marasa ƙarfi talakawa yasa ana Masu rabon kudi manya ₦500
yara ƙanana ₦200 ko wanensu , wannan yasa idan ana maganan marasa ji ko iyayen basa
sako shi . Iyaka su Yasu yasu suka san Waye shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login