Showing 69001 words to 69832 words out of 69832 words

Chapter 24 - Sanyi Da Zafi By Maman Shakur.pdf

M Shakur   

14 Nov 2025

779

wayyooo Rashida cikina, Rashida
cikina” “somebody help me Doctorsssss!” Rashida tai wani irin ihu daya dauka ako’ina daidai
lokacin kawai hancin Mama yafara fitowa da jini dayasa tasake buga wani uban ihu. “Doctors”
daidai nan Dr Mumina dawasu nurses suka shigo ganin Rashida da Mama akasa yasa tace
“meya sameta”? Jikin Rashida kawai rawa take bamata iya magana ba, kankame Mama tayi a
hannunta Dr Mumina tashiga saka handglove hakama Nurses din wasu Drs ma na shigowa aka
daga Mama daga jikinta aka daura akan gado Rashida na wani irin kuka tace “wat happened to
her? Why is she bleeding daga hanci” Dr Mumina tama Nurse alamu tafita da Rashida wayanta
Rashida ta dauka Nurse tafita da ita, rawa jikinta yake tana tsaye awajen Doctors sai zuwa suke
ana shiga dakin da Mama ke, tanajin wayyyoo Allah cikina, cikina abinda Mama ke fadi kenan,
tunda ta taso bata taba ganin Mama tai ihu tana kururuwa for ciwo ba sai yau, chan Rashida taji
ana call Professor call him fast, taga nurses sun fito da gudun gaske sai kawai taji kafafunta na
lankwashewa ta zube akasan wajen flat hannunta ya shiga rawa tabude wayan nata tashiga
contact taga Riyad hakan yasa tai dialing number.

Yau sabida damuwa yamai yawa koda yagama abinda zaiyi da Haleema anan kan gadon ya
kwanta bayan yayo wanka, wayanshi yahau kara hakan yasa yabude ido is so odd akirashi da
night wayan yatashi yadauka Rashida tafito jikin screen din dayasa kawai yaji gabanshi yafadi
fita yayi daga dakin yasauko kasa daidai wayan na katsewa yayi dialing number back yana
ringing ya daga. Anatse yace “meke faruwa?”Nunfashinta kawai yakeji bata iya magana da kyar
tace “zan…..zan mutu” katse wayan kawai yayi yakoma sama yashiga saka kaya Haleema na
tashi dan tun ringing na wayan ta tashi tace “ina zaka Baby”? Ahankali yace “sleep fita zanyi”
zatai magana yadauki car key yafita da sauri yashiga motanshi yana danna remote gate yabudu
yaja motan aguje dayake dare ne wlh cikin 5 good minutes ya iso asibitin sama yahayo aguje,
tana zaune a inda take akasa ta hangoshi yana tahowa yana kallonta she felt as if her strength
is coming towards her, dawani irin gudu cikin kuka ta tashi tai wajenshi batai wata wata ba
tawani irin fada cikin kirjinshi ta kankameshi gamgam kaman wani zai rabata dashi tana wani
irin kuka tama kasa magana, ahankali yasa hannunshi on her back yariketa yama kasa magana
sai breathing fast, suna ahaka saiga Mrs Bugaje da hijabi tana gudu sosai tawuce su tai dakin
kawai his mind tell him something hakan yasa yayi hugging nata so tight tareda manna mata
peck a wuya, cikin wani irin murya na lallashi yace “stop crying Jewel, come” yadagota hannu
yasa ya sharemata fuska yace “I’m here now Mama will be fine kinji”? Gyadamai kai tayi
yakama hannunta saiya sauka kasa da ita yayi wajajen wasu kujeru ya zaunar da ita yaduka
agabanta yace “stay here bari naje sama naga meke faruwa” gyadamai kai tayi yatashi yajuya
yakoma sama gabanshi faduwa kawai yake non stop, direct yabude kofan dakin daidai lokacin
da babban professor kecewa ke daga hannunshi yana kallon wristwatch dinsa yace “Time of
death 4:57AM” chak Riyad ya tsaya kanshi na wani irin making bell sound yashigabin kowa na
dakin da kallo tundaga kan Mrs Bugaje datai mutuwan tsaye tanama Mama wani irin kallo da
idanunta ke kallon sama ga jini a hancinta da bakinta na gangara har lokacin, kafin ahankali
Professor yakai hannunshi dake sanye da glove ya rufemata idanu sannan yaja farin zanin
gadon yarufeta.

LAST FREEEEEE PAGE
THIS IS THE LAST FREE PAGE I’M TOO NICE I KNOW�

SHIN MAMA TARASU???

RASHIDA ZATA ZAUNA DA RIYAD TASAN WAYE SHI???

IDAN MOM TAGANO DANTA YAYI AURE YAYA ZATAYI???

TSAKANIN MOM DA AMMI WACECE MAHAIFIYAR RIYAD???

Hurry and payyyyy kicigaba da karatu

PAY 1k SUBCRIPTION FEE NA SHIGA PAID GROUP.

SUPPORT MY LITTAFI BUSINESS MAY ALLAH BLESS YOU AS YOU DO SO❤️


PAY INTO
You can make payment here

0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK

OR

7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY

SEND EVIDENCE TO MY

wa.me/+2347012181461

********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery,
Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko
kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels

WhatsApp Number: 08138873799


Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI
HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login