Showing 36001 words to 39000 words out of 69832 words

Chapter 13 - Sanyi Da Zafi By Maman Shakur.pdf

M Shakur   

14 Nov 2025

840

tayi girma cikin
bullying din society yar fasika yar mazinaciya yar me HIV so sometimes I don’t even blame
masifa da fadan da stubbornness nata society shaped her to be that way dole tai finding means
na yanda zatai surviving.


Mama takara shiru saikuma tasa hannu tadauki bowl din fruit din tarike tadauki spoon tadau
lemu zatakai baki is as if akwai so many things acikin zuciyanta dake damunta tace “wlh, wlh
tunda nake arayuwana bantaba fasikanci ba, inada cikin 6months ina laulayi sosai aka kaini
hospital akamin gwaje gwaje the next thing inada HIV, aka gwada Mijina baida shi, kishiyata ma
baidashi babu wanda ya yarda da magana ta, Mijina ya koreni, yamin koran kare, nakoma
garinmu dayake dagani sai yayana iyayenmu suka haifa shima ya koreni wai bazan jamai abun
kunya ba yana babban mutun a kauye karnazo naraba ma kauyensu kanjamau, haka nai garari
aduniya da ciki ajikina” Tasakeyin shiruuu tana kallon bowl na fruits din tace “har yau har yau

bansan tayaya nakamu da HIV ba Riyad, haryau bansani ba” saikawai tafashe da kuka dayasa
idanun Riyad sukai ja yasauke kanshi kasa Mama tabashi tausayi and wlh he believed her cus
you can see honestly a maganan ta, her body language, maida bowl din tayi ta ijiye tace “cikin
garari na haifi Rashida, komi nawa saida na saida just to sustained bata madara dan ban bata
nono ba haka likitoci suka gayamin, ina zuwa clinic lokacin da karfina nafara aikace aikace ina
goyata ahaka nasata school ta taso tanada ilimi har yar baiwa ake kiranta lokacin, cikin wahala
sosai Rashida ta tashi, ba gatan uba ba gatan yan uwa, just ni kadai takedashi, tun batasan
menene HIV be sabida yanda jama’an unguwa ke constantly singing dinshi akanta tazo tasan
menene shi, tana wajajen JSS1 karfina yasoma gasawa as small as that girl sai ita tasoma
zuwa gidajen danake aikatau tanayi amadadina nina zauna agida sabida rashin lafiya tundaga
lokacin kawowa yau Rashida dakake gani itace ci na, sha na, suturata, wajen zamana,
magunguna na, kudin makarantan ta da komi, anywhere da zata samu aiki tayi she wants to go
sabida batason taje taroki kowa yamana abu, ko an kawo mana taimako bata amsa, she’s 23
but she works like a 45yrs old man” Mama tai shiru tasa hannu ta share fuskanta chan tace
“Riyad I’ve become a burden arayuwan y’ata, I’ve become a curse in her life, I believe idan na
mutu she will enjoy life better….” “Mama!” Riyad yakirata da sauri, fashewa dawani irin kuka
Mama tayi takalli Riyad tana bubbuga zuciyanta ta saman riga tace “I am hurt sabida I have the
best daughter a duniya dabana iyama komi kawai nasata a wahala ne, I am selfish Riyad dan
dana haifeta dazan iya kaita gidan marayu amman nace nizan raineta ta taso suffering, yara
yammata irin ta suna gidan iyayensu akillace nawa na garari aduniya from morning to night bata
airport, bata shagon abinci, bata hotel tana shara da wanke wanke da wanke bayi just to make
ends meet, so I am selfish Riyad” Mama tafara sheshekan kuka da kawai kasan matan nan ta
tara abu dayawa azuciyanta ne tace “na zaman ma Rashida alakakai arayuwa, na zaman mata
annoba, sabida ni kullum aiki take, kowace yar budurwa na gidan iyayenta na jin dadi iya yen na
nemo abinci su bata taci ni tawa ke gararin duniya ta nemo tabani naci, I’ve burden my poor
daughter, I don’t deserve to be her Mother wlh I do not!!” Tashi Riyad yayi ahankali yazauna
bakin gadon dan kukan da Mama take is getting too much, calmly yace “Mama don’t say that,
you are wrong Mama!” Ahankali yace “kinsan yanda yarki ke sonki kuwa?” Saikuma yasa hannu
a aljihunshi ya ciro handky yamika mata yace “goge fuskanki Mama nabaki labari” da kyar
Mama tasa hannu ta karba ta share fuskanta tass takalli Riyad da jajayen idanunta, dan
murmushi yayi just to calm her down but jiyake kaman yamata kuka shima yace “Mama all
abubuwan dakike tunani akan yarki is totally wrong cus I see complete opposite of abinda kika
fada” dan shiru yayi kaman mai tunani chan yace “all I see a idanun yarki is you are her
motivation, her inspiration, her strength, her confident, Mama kece dalilin dayasa yarka is
strong! Fearless and resilient, bold, I witness how she fought with her soul sabida ke Mama!”
Dan murmushi Mama tayi ganin haka yasa Riyad yace “Mama ke kinga yanda tayi ne ai harni
namiji saida na tsorata kartazo ta hada dani” daidai lokacin Mama ta kwashe da dariya yanda
yayi maganan was sooo funny, ganin tai dariya yasa cikedason kwantar mata da hankali yace
“Mama karki taba tunanin ke burden ce arayuwan ta ko curse all I see is kece the whole entire
reason na existence nata, Mama yarki na sonki fiyeda tunaninki and duk yaran dake son
iyayenshi bata taba daukansu koya kallesu a matsayin wahala kowani abu trust me Mama”
murmushi Mama tayi tana kallonshi har cikin ranta taji sanyi da maganganunshi yace “idan you
want her to keep being her ki warke kiji sauki sabida hankalinta ya kwanta Mama inba hakaba

rashin lafiyanki will shatter her tiny little heart I’m sure ko’ina take yanzu hankalinta rabi da
kwata na kanki she might not concentrate ko a school right”? Gyadamai kai Mama tayi ahankali
saikuma chan tace “nagode Riyad, you made me feel good” murmushi yamata yace “kici
abincin ko zakisha yoghurt”? Gyadamai kai Mama tayi freely kaman ta sanshi da dadewa kawai
saiya sauka daga gadon yabude ledan daya kawo yaciro komi yakawo ajuwa dates, ruwan
Zamzam babban gora dakuma yoghurt, cup ya dauka na tea da aka kawoma Mama yaje ya
zubar Mama sai binshi da kallo take ta natsu da yaron kaman tasanshi da chan, yataho da cup
din ya tsiyaya mata yoghurt din aciki yabata karba tayi ahankali tace “bani dabinon” dasauri
yabude daya yabata ta karba yadawo ya zauna tashiga sha tanacin dabinon wlh haka ya zauna
da ita sai hira suke kaman sun san juna har Dr yashigo yadubata yadan shiga hiran shima na
5min kafin yawuce yatafi wajajen zuhur yafito yatafi masallaci ana idarwa yadawo yazauna
Mama tace “bakaci komi ba” cikinshi yataba yace “kuma yunwa nakeji sosai Mama tea kawai
nasha dazan fito” dasauri Mama tace “tashi kaje gida kaci abinci dan Allah” zaiyi magana aka
bude kofan dakin da sallama Rashida ce tana sanye dawani material ja dogon riga ne har kasa
ta yafa gyale baki kayan sun mata kyau sosai ta goya jakan school abaya da pink crocs din nan
akafanta sai wayanta dake hannunta tana gumi a goshi dan da kafa tazo gashin gaban kanta
duk sun kwanta, ko kadan batasan zata ganshi ba ganinshi yasa ta hade rai sai kawai ta shigo
ta ijiye jakanta kan kujera tazo ta gefenshi takai hannunta da sauri ta taba goshin Mama tace
“Mama ya jikin meke miki ciwo yanzu”? Dauke kanshi yayi daga kallonta Mama tace “lafiya na
kalau” da idanu ta nuna mata Riyad hakan yasa ba yabo ba fallasa tace “sannu” wayanshi
yaciro yashiga dannawa Mama tamata dakuwa da hannu hakan yasa ahankali tace “ina yini”
shiru yayi chan yace “fyn” sai shegen jiji dakai sabida yaga yanada hotel halama na babanshine
ba nashi ba tafadi aranta, maida wayan yayi a aljihu yamike tsaye yace “Mama bari
naje”dasauri Mama tace “nagode nagode Riyad Allah maka Albarka nagode kaji saika dawo
agida Mama” “zasuji” yayi maganan yana juyawa yawuce yafita wucewa wajen wardrobe na
dakin Rashida tayi taciro kudin tarike a hannu tace “ina zuwa Mama” kafin Mama takirata harta
bude kofa tafita daga dakin dagudu tabishi abaya ita bama tasan sunanshi ba hakan yasa ta
kasa kiranshi gashi wayanshi na kunne har parking space yabude mota ya shiga mota yana
kokarin tadawa tai knocking glass din hakan yasa yasauke glass din kasa ya zubamata mayun
idanunshi haka nan taji gabanta yafadi kawai saitaji muryanta ya makale, dan gyaran murya tayi
kadan duk yana kallonta sannan tadago hannunta dake dauke da kudin ta mikamai yabi kudin
da kallo da aka daure da lobari sannan yajaye idanunshi dagakan kudin yazuba mata manyan
idanunshi still baice komiba aranta tace “amman anyi dan wulakanci anan” saikuma ta daure
ganin kallon kudin me yake mata tace “150k ne nan, sauran kudin daka kashe I will pay you
back small small” dauke kanshi yayi daga kallonta ya kunna motan kaman wanda akace dole
yayi magana yace “keep your money ban bukatanshi” jitayi ranta yafara tafarfasa sabida yanda
yayi maganan a wulakance ta kalleshi tace “nikuma ban bukatar taimakon ka ko angayamaka i
need your help to take care of my mother ne”? Da kokarin yin reverse yake but jin maganan ta
yasa ya dan dakata yakalleta yace “you need all the help Rashidahhh!” Faduwa gabanta yayi
yanda yakira sunanta saikuma amsan daya maida mata yadawo mata wani irin sparking taji
tanayi zatai magana taga yayi reverse abinshi yana kallonta yana saka wani bakin glass a idanu
sannan yajuyar da kan motan yafice abinshi kaman ta kurma ihu takeji.
[5/18, 10:18 PM] +234 708 918 4042: SANYI DA ZAFI

✍M SHAKUR


EPISODE 1️⃣6️⃣


WHEN WAS THE LAST TIME KIKA SAYI SABON PANT? TALK TRUE

BRA DINKI SUN KOMA RUWAN KASA TSABAGEN SAWA KULLUM

TO IDAN NACE YAU NAKAWO MIKI HABISHMA UNDERWEARS FA SUNA SAIDA
PANTS, BRAS, NURSING BRA, MATERNITY GOWNS, NO LEAKAGE PANTS NA PERIOD,
KAYAN BACCI DA SAURANSU
SUNADA MOST AFFORDABLE KAYA GA VERY CHEAP DELIVERY NATIONWIDE GO AND
BUY NOWWWW!!!

https://chat.whatsapp.com/KGCjEvBSvUk3TY9ZHC2iWv
Rashida tadade awajen tsaye ranta na kunan wulakancin daya mata sannan takoma ciki Mama
tace “ina kikaje”? Kudinsu ta nunama Mama tace “naje rage kudin daya kashe mana ne amman
yaki kulani” yanda take maganan kasan ranta abace yake Mama bata cemata komiba idan
sabone tasaba da halin Rashidan nan na batason ataimakesu, itafa kawai bataso ne sabida gori
da wani abu dazaije yadawo.
Har dare duba Mama ake akai akai ana zuwa auna BP da sai sauka yake ahankali ahankali,
kawai Mama is at stage da batason damuwa da wani abu dazai tsoratata ko tadamata da
hankali ko kadan, tare suka sauko sukai isha’i suna idarwa tazare hijabinta ta ijiye nan kan
dadduman yanda kanta kemata nauyi sabida jiya batai bacci ba jiya batasan lokacin data wuce
tahau kan gadon ta shige cikin chan bango danta barma Mama dake azkar space nata, taja
bargo ta rufa ko 1min bata karaba sai bacci tafara jan munshari juyowa Mama tayi dagakan
dadduma ta kalleta sai kawai ta cigaba da jan charbinta tana zikiri, knocking akayi tareda budo
kofan Mama tace “bismillah” ahankali ya shigo rikeda basket na kayan abinci wannan karan
yana sanye da jean da riga dasukamai kyau, dasauri Mama tace “Riyad kaine sannu da zuwa”
zata yunkura dasauri yace “No Mama karki tashi” yataho inda take ya duka basket din ya ijiye
yace “abinci nakawo miki Mama na gida, nasan abincin asibiti ba dadi” murmushi Mama tayi
tace “sannu da dawainiya Riyad, sannu Allah saka da alkhairi, ni bandama bakin maka godiya
again” dan satan kallon Rashida yayi daya hango a gado tarufa da bargon gadon sabida AC
amman kana ganin fuskanta karaf a kan idon Mama dauke kai yayi dasauri daga kallonta
yamike tsaye yace “Mama bari naje” dasauri Mama tace “nagode Riyad saida safe ayi tuki
ahankali” “Toh Mama” yafadi yajuya hakanan yasami kanshi da sake kallonta yana tafiya
harsaida ya bude kofa sannan yajuyar da kanshi ya kalli kofan yafice Mama tadanyi murmushi
kadan tareda bude kulan, she just feel wani irin strong trust for Riyad connection that she feels
towards the boy yawuce misali, bude kulan tayi taga tuwo da miyan kuka ga man shanu da yaji

a gefe da namomi sai kuma 3rd kulan pepper soup ne, shiru tayi tana kallon abincin tana tuna
rayuwan datayi abaya ire iren abincin nan sune cimarta dan abincin da Baban Rashida yafici
kenan, he always complements abincinta especially pepper soup yace baitabacin pepper soup
mai dadin nataba, spoon tadauka ta debo naman takai baki wato duk kalan dadin rayuwa da
mulkin dakake ciki idan Allah yaso kwacewa it takes seconds yayi hakan, alokacin bata taba
sanin zatai rayuwan da abinci zai gagaresu ba! Ijiyan zuciya ta sauke sai kawai ta ture tunanin
kafin kanta yafara ciwo.

Mota Riyad yawuce da Munir keciki yana jiranshi yabude gaba yashiga Munir yatada mota yace
“hope she’s feeling better tunda you don’t want me to go with you” yatsine fuska yayi yace
“thanks for the food daka karbomin daga wajen Ammi”baicemai komiba suka wuce gida, ta side
nashi suka shiga as usual, parking Munir yayi yawuce yafita dan yaje side nasu shikuma
yawuce flat dinshi, zaune yaga Mom afalo tana ganinshi ta taso da saurinta tazo wajen kawai ta
rungumeshi saikuma ta dago tahau taba fuskanshi tace “you have not been eating Son, look at
you, duk ka rame” ahankali yace “I’m fine Mom” waje yasamu ya zauna Mom ma tazauna tace
“kayakuri kayafema Haleematu is not her fault banson kayi fushi da ita over petty mistake, she’s
just 25 yanzu so kagani she’s still a small girl, kishi take batason ka kula mata which nayi
supporting hakan” kaman bazaiyi magana ha saikuma yace “Mom she needs to learn to respect
my privacy, tadena bincikamin kaya and tadena…..” yadanyi shiru Mom tace “tadena me?” Baki
yabude saikuma yayi shiru sai chan kuma yace “tadena sharing my private affairs with my Mom”
dakuwa Mom tamai tace “she shared private affairs naka dani da duniya tai sharing? Zanje
nagayama duniya baka iya kwanciya da matanka kullum ne”? Lumshe idanu yayi sai kawai ya
kalli gefe duk Mom na kallonshi sai kawai ta mike tsaye tace “if you don’t want that then kaima
do the needful, kama yarinyar nan ciki kagani, I just need heir to the king, gabaki dayan
masarautan nan jira ake aga matarka ta haihu so kake ace ita juya ce? Yanzu gashi kayi fushi
kabar gida 2 nema ko 3days yanzu bakuyiba, I will tell her to come now kuma wlh kamata
maganan fadan nan saina sabamaka umarni na baka, tarayya nace kuyi kui bacci good night”
tai maganan tawuce tana fita daga daki yabita da kallo wondering wat happened? Mom bata
damunshi ada tana duk abinda yaga dama yanzu ko she dictate everything. Tashi yayi ahankali
kawai yafada bayi yashiga wanka fitowa yayi ya shirya cikin pajamas yadan gaji so he just
wanna sleep kwanciya yayi yana kashe wuta yana ji akai iso Sarauniya zata shigo ta telecom
ana neman izininshi dan barinta danna boturin yayi alamun a barta, da saurinta Haleematu ta
shigo taci gayu tasaka gold alkyabba wucewa ciki tayi da sallama ta shiga bedroom nashi
dayayi sanyi sosai ga duhu hannu tamika zata kunna wutan strictly yace “karki kunnamin wuta”
da sauri ta tsaya saikuma ahankali tashiga cire Alkyabban wasu arnan kayan bacci tasaka
tataho ahankali ta hayo gadon kawai ta rungumeshi tana manna boobs dinta awuyanshi tace
“I’m sorry Ranka shi dadi bazan kara maimaita kallan laifin dana maka ba dan Allah ka gafarce
ni kaji”.



Kasa magana yayi yay shiru dago kanta tayi takai hannunta kan gefen fuskanshi ta shafa tace
“amin afuwa akulani” tashiga shafa fuskanshi ahankali zuwa kirjinshi zuwa kasa daidai zata kai

hannun wandonshi kawai ya jefata gadon yabita yanajan wandonshi kasa he don’t know so
many things na zuciyanshi harda mara kunyan yarinyar nan he just needs natsuwa kawai ya
shigeta tareda sakin ijiyan zuciya sannan yafara ita kanta takasa gane yanason sex ne bayaso
ne oho shifa yafi karfin ya nemeki saidai ke kizo, kuma kikazo ya rikeki kaman mayunwaci wani
zubin, saida tafara kabar da hannayenshi akan boobs dinta sabida yanda suke mata shegen
zafi yau dan he’s handling her very rough but yaki yau yabata wahala saida tafara tureshi
amman cinta yake chan ya kankameta yafara numfashi da karfin gaske ahhhh! Uhmmmmm!
Assshhhh! Ya feso ciki sannan yasaketa dasauri yatashi yawuce yafada bayi wanka yayo kawai
yafito feeling calm ya kwanta sai bacci.

Wuraren 7 Mama ta tursasata dole taje gida ta shirya ta sanar da Baba Liman batada lafiya
sannan ta tafi school karta kara latti bataso tabar Mama ita kadaiba amman tawuce ta tafi, yau
in patient pediatric ward tayi aiki the kids loves her, she’s so gently and sweet with them har
sauran yan group dinta ma were jealous hakadai tai aiki har 1 tai salla ta tafi tadawo hospital
har dare Riyad baizo ba suna zaune kan dadduma Mama tace “yau Riyad shiru” tabe baki
Rashida tayi tace “sai kace daman kin sanshi daga wani waje ne ni wlh bakiga yanda nakejin
haushin sa ba na tsanes……” wani kallo da Mama tamata yasa ta hadiye maganan kawai ta
tashi tawuce ta zauna akan kujera tahau duba log book nata tana yan karance karance, tadauki
book tana karatun everything datayi takuma koya tunda bata samu taje library ba sabida Mama,
anan kan kujeran tai bacci.

Yau dadi takeji za’a sallamesu Mama tace “wai bazaki school bane” dasauri tace “Mama Dr
yazo ya sallame mu zan kaiki gida saina tafi ai nadauki permission a hospital” Shiru Mama
tamata wajajen 9 Dr yazo yakalli Mama dayaga har hijabi da kaya ta chanza sun gama
arranging komi yace “Mama yanzu kin gaji damu zaki tafi ki barni”? Dan dariya Mama tayi tace
“ai asibiti ba abun so bane likita dan haka zan tafi in barka fa” dariya yayi sosai yaduduba Mama
duk Rashida na kallon abinda yake da manyan idanunta kaman za’a Mamanta wani mugunta
yace “Alhamdulillah Mama BP ki yasauko Mama, dan Allah ki rage tunani kinji” yajuyo ya kalli
Rashida yace “makesure baki barin Maman ki na yawan tunani, da shiga damuwa da stress da
tashin hankali none of abinda na lissafo is good for her, she needs to be happy all the time,
Mama take your drugs akai akai kinji Mama” gyadamai kai tayi sannan yabama Rashida
takardan sallama yaced “you can go

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login