Showing 63001 words to 66000 words out of 69832 words

Chapter 22 - Sanyi Da Zafi By Maman Shakur.pdf

M Shakur   

14 Nov 2025

838

it kowa yaji” dan shiru Riyad
yayi chan yace “genotyp AA, blood group O+, HIV negative, HEP B Negative, HEP C Negative

komima negative” yayi maganan ahankali, Mrs Bugaje ta bude na Riyad tana saka glass na
idanunta like a professional tace “Genoyype na Riyad is AS Rashida is AA so you guys are
compactable zaku iya aure, Blood group O+ shima, HIV, HepB and HepC da sauran komi
negative, Masha Allah” tai maganan tana bama Baba Liman wanda kaman shine zai tsayama
Rashida as uba, sannan tace “Alhamdulillah nayi part dina sai daura aure yanzu” faduwa gaban
Rashida ya shigayi sosai, cikeda hikima na manya Buba yace “Alhamdulillah Masha Allah,
muna addu’a muna kuma rokon Allah daya bawa mahaifiyarki lafiya Rashida Ameen Ameen,
Mahaifin jikana ya rasu nine zan tsaya mishi a matsayin uba, sannan sunna ne atambayi
yarinya nawa takeso amatsayin sadakinta, dan haka Riyad tambayi your wife to be nawa takeso
a matsayin sadaki”. Dan murmushi Mama dake cikin ciwo tayi ahankali Riyad yakalli Rashida
da kanta ke kasa ki fuskanta baka iya gani da kyau sabida yanda kan nata ke kasa cikin murya
mai taushi yace “nawa kikeso na biyaki sadaki?” Kasa magana tayi kai ko motsi bata iyayi itama
Mama batace komiba, Mrs Bugaje tai murmushi itama tai shiru, Baba Liman yace “tunda nine
zan tsaya amatsayin waliyin Amarya bari na ari bakinsu” yakalli Rashida yana murmushi yace
“yarmu me kyau ce! Ga ilimi boko da islamiyya ga hazaka gakuma son iyaye dan haka
bazanmuma Riyad karamin kudi ba ko Zainabu”? Duk ciwon Mama saida tai murmushi sosai
hakan ba karamin dadi yama kowa na dakin ba, Baba Liman yasake murmushi yace “dubu dari
biyu mukeso akudin sadaki” harga Allah yafadi haka sabida yasan basuda kudi kuma dole
amata Kayan daki dazaran Mama taji sauki an sallameta saisa yasa kudi haka, hannu Buba
yasa acikin babban rigan dake jikinsa yaciro wrapper na 1k guda biyu yasa akan jikin Riyad
yace “tashi kaje kabata sadakinta” kallon Buba yayi cikeda so sannan yatashi ahankali har zuwa
inda Rashida ke zaune yamika mata kudin cikin wani kalan murya mai taushi yace “ga sadakin
ki” hannu dasauri takai ta kulle fuskanta tana rike kukan datakeji gawani irin kunya Mrs Bugaje
tace “ayiriri Amarya na kunya ijiye akan cinyanta” ijiyewa Riyad yayi yajuya yakoma ya zauna
sannan aka fara daura aure agaban Buba da Aminin sa, Liman da Ladani, Munir da Riyad, Dr
Bugaje da Dr Usama, Mama dakuma Rashida, agaban su aka daura aure tsakanin Riyad Baba
Ali da Rashida Almustapha akan sadaki naira dubu dari biyu!.


Mama na ganin an shafe Fatihan daura aure sai kawai tajawo Rashida ta rungumeta tana wani
irin emotional kuka bata taba sanin Allah zai nuna mata auren yarta Rashida haka ba, itama
Rashida kuka take she can’t believe ita aka daurama aure just now, wai yanzu tazama matar
Riyad? Dreaming takeyi ne, tasowa Buba yayi yazo wajen su yace “kidena kuka shi ciwo na
Allah ne, hakama waraka ta Allah ce, komi yayi zafi maganinsa Allah, Allah zai baki lpy kinji”
gyadamai kai tayi ahankali Mama tana sakin Rashida tace “Riyad” zuwa wajen yayi yadan saci
kallon yanda Rashida ke sharce hawaye Mama tace “nagode Riyad!” lumshe idanu yayi, Buba
ya juyo ya kalli Rashida dake kuka sosai sai kawai yaduka agabanta hannunshi yakai yakama
kuncinta hakan yasa Rashida takalleshi da jajayen idanunta, cikeda wani irin tausayin yarinyar
da kaunarta dayaji Allah yasamai hakanan yace “dena kuka Allah zai bawa Mahaifiyarki lafiya
kinji” gyadamai kai tayi ahankali cikeda kunya ganin tsoho dashi ya duka agabanta, murmushi
yayi mata yasa yadauki byro daya gani akan table na Dr Bugaje yace “dan tsammini takarda
Docta” paper Dr Bugaje tabashi rubuta number shi yayi yabama Rashida yace “duk randa Riyad
yamiki wani laifi, koya bata miki rai, call me zanzo har gidanku na sabamishi, saina ciwa mijin

naki mutunci” akunyace ta sunnar dakai Mama tai murmushi sosai Buba yace “karba” ahankali
Rashida tasa hannu ta amsa sannan yatashi yakalli Munir yace “muje ka maidamu gida” dasauri
Riyad yace “zan maidaku Buba” kallonshi Buba yayi yace “stay da iyalanka kabar Munir ya
kaini” wani iri Rashida taji jin ance iyalanka shikuma Riyad saiya gyadamai kai suka wuce suka
fita nurses sukazo suka wuce da Mama aka fita da ita, ganin Riyad har lokacin tsaye a office din
itakuma Rashida takasa mikewa sai hawaye take gogewa yasa Dr Bugaje ta tashi itama tace
“bari na bisu” gyadamata kai yayi tawuce tafice ganin haka yasa itama Rashida ta tashi da sauri
tazo zata fice kawai taji yakama hannunta, mugun faduwa gabanta yayi da saida ya lura dasauri
ta kalleshi hada idanu sukayi yamata wani irin kallo kaman baimasan yarike hannunta ba gently
yace “who is that guy”? Yanda yamata maganan yana kallon kwayan idanunta dasuke ajike
yasa takasa jure kallonshi takasa magana, dan jawota yayi sabida yanda take so light this days
kawai ta taho dab dashi gabanta nafaduwa sosai mehaka yake mata, cikin whispering voice
yace “me tsakaninku”? Heart dinta na racing sosai tace “bakomi classmate dina ne” “mesa
yakawo miki kudi?” Dan kallonshi tayi yanda yau yake kallonta saitaga kaman ya banbanta da
yanda yasaba kallonta ada, sake sauke kanta kasa tayi tace “nayi seeking help a group namu
for Mama” hannunshi dake free ya mikamata yace “your phone” dan kallonshi tayi saikuma ba
musu tasamai wayanta a hannunshi ya karba a aljihu taga yasaka wayan nata ahankali yace
“the next time he approaches you tell him someone owns you now! And that person is Me!”
dago kanta Rashida tayi da sauri ta kalleshi yanda yake maganan kaman yaci wani competition
saikuma ta gyadamai kai yace “zanje and get you food and clothes you need to shower and
change” sake gyadamai kai tayi takosa yasaki hannunta dataji yana mata kaman shock,
ahankali yasaki hannun yace “let’s go” tare suka fito har zuwa ICU Mama da Mrs Bugaje dake
tare duk suka kallesu murmushi Mama tayi Dr Bugaje tace “congratulations Mama, Allah ya
sanya albarka, Mama yanzu saiki kwantar da hankalinki ayanda nake ganin yaron nan Riyad he
will protect Rashida no matter what so dan Allah kiji sauki BP ki ya sauko” gyadamata kai Mama
tayi tanajin wani karfi da lafiya na shiganta.
[5/18, 10:19 PM] +234 708 918 4042: SANYI DA ZAFI

✍M SHAKUR


EPISODE 2️⃣9️⃣

HABISMA HABISMA PANTUNA DA KAYAN BACCI


WHEN WAS THE LAST TIME KIKA SAYI SABON PANT? TALK TRUE

BRA DINKI SUN KOMA RUWAN KASA TSABAGEN SAWA KULLUM

TO IDAN NACE YAU NAKAWO MIKI HABISHMA UNDERWEARS FA SUNA SAIDA
PANTS, BRAS, NURSING BRA, MATERNITY GOWNS, NO LEAKAGE PANTS NA PERIOD,
KAYAN BACCI DA SAURANSU

SUNADA MOST AFFORDABLE KAYA GA VERY CHEAP DELIVERY NATIONWIDE GO AND
BUY NOWWWW!!!

CHAT THIS NUMBERS UP TO BUY


09034049623
08064643886


Ahankali Mama tace “ni yar jigawa ce, anan kauyenmu yake ance kakan kakana daga Morocco
yake wai saisa mukeda haske, iyayenmu dani da Yayana Sama’ila suka haifa, iyayena nada
gonaki da dama a kauyen mu, Babana is a very very big farmer har su CNN sunyimai interview,
banda nashi gonakin yanama mutane managing gonaki kaman gonakin sarkin kano nan
marigayi Baba Ali naji yarasu, Allah ya jikanshi da rahama” Ahankali Riyad yace “Ameen” yana
kallon Mama jin she just mentioned Babanshi, Mama tace “dudda a kauye muke Babana yasani
makaranta yace yanaso na zama yar jarida nima namai interview wata rana, yayana Sama’ila
shi baiyi boko ba tare suke komi na gona da Babana, kauyenmu ba school wani next village
yakesa yayana Samaila na kaini makaranta kullum a machine dinsa saina dawo da dakaina” tai
shiru tace “ina JSS 3 akwai wata rana nazo gida naga wasu maza guda biyu sunzo gidanmu na
gaidasu natafi dakin Mamana, so daga bayane Baba kecemin ai sarkin kano ne da kaninsa Al
Mustapha sunzo wajen Baba, nace Baba ina doki bangansu da kayan sarakuna ba, to alokacin
nasan ashe sarakuna na private outing suyi normal shiga kaman kowa, gasu basu wani girma
sosai ba Babana ya girmesu duka dan yadan manyanta, bayan kwana biyu Baba yacemin
Kanin sarki na sona” Mama tadanyi murmushi tana kallon wani zoben dake hannunta tace
“kafin kace me haka akamana aure anan kauye aka tafi dani gidan Sarautan Kano”.
Wani irin kallon Mama Riyad keyi to be honest besan Mama ba, dudda yasan labarin lokacin
auren anata cewa Baffa yakaro aure daga kauye and Baba supported him shiyamai auren,
shida baison shiga mutane, banda hakama yawancin idan zakaga matayensu da Alkyabba zaka
gansu unless you’re very close to them ko kana zuwa bangarensu you hardly knows fuskansu,
ko first wife na Baffan su is because tana zuwa wajen Mom akai akai yasa yasan ta daba
hakaba dabai santa ba. Ahankali Mama tace “Riyad even though Mujitappa Baban Rashida yayi
hurting dina deeply bazan taba iya ignoring the fact cewa that Man loves me and care for me
kaman ba gobe ba, bai bar kowa ya hantareni ba, dakanshi yake koyamin etiquette na gidan
Sarauta da sauransu, yasa aka cigaba da koyamin karatu a gıda, ya kuladani Riyad bai bar
kowa yayi hurting dina ba hatta Jummai kishiyata” tadanyi murmushi tace “ance tana kishi dani
alokacin sabida bata haihuba then nikuma bayan bayan 1yr da aurenmu saiga ciki watan cikin
daya ajikina nafara ciwo sosai da saida aka kaini asibiti lokacin anmin all test but banda HIV
banda komi nadawo gida yacigaba da kuladani yana nan nan dani itama Jummai surprisingly
tana kula dani, tadena min kallon kishiya, she was so happy then zan haifa musu Baby” Mama
tadanyi shiru kafin ahankali tace “ina around 5month Baba na da Mama na sukai hatsari a
motan dazai kawosu Kano dubani, kawai abin yakara birkita jikina ina shiga 6month nai landing
hospital ciwona was serious dahar ICU aka sani cus banajin magani, banci bansha na rame

kaman tsinke, akamin test dayawa the next thing was inada HIV!” Mama tai shiru tareda fuzar
da iska idanunta yayi ja tace “imagine ina around 1-2 months da ciki anmin all test ba’aga HIV
ba ina 6 months da ciki ace inada shi dole Muji ya yarda maza nakebi da cikina da aka fadamai
inada HIV, an sashi yazo yayi test din shima da matarshi Jummai sukayi su negative abinda
yasa yasake yarda da zargin inada HIV sabida laulayin ciki yasa babu abinda ya shiga
tsakanina dashi tundaga watan farko harna 6 din nan cus bana iya komi Riyad mugun laulayi
nayi” Mama tai shiru tace “haka nadanji sauki aka sallameni yatafi dani gida naje na samu an
kira yayana Sama’ila an tara jama’a a fada dan Muji bai iya fushi ba” ta share fuskanta chan
tace “koran cin mutunci, koran toxarci, koran tijara akamin agaban kowa ana nunani ana shiga
barayina bayi na watso kayana waje wai sabida cikin nema ba’amin duka ba aka korani no one!
No one Riyad, Babu wanda a masarautan nan ya tsayamin ba mai Martaba Baba Ali ba! Ba mai
Babban daki ba! Ba sauran matan sarki ba! Babu ne kawai aka koramu ni da Sama’ila ana
tunkudani” runtse idanu Riyad yayi Mama tace “munafita daga fada Sama’ila yahau zubamin
Allah ya isa bai yafemin ba wannan tijaran dana jamai da cikina ina fasikanci karna sake na
bishi, Riyad haka yatafi ya barni dan uwana na jini biyar babu a hannuna ni da aka sallameni
daga asibiti da safen ranan, nahau tafiya a hanya yunwa menene menene naje wani gidan
abinci na wanke kwanuka na kusan kwana goma sannan natara kudi natafi kauyenmu nan ma
Samaila yace ban isa na zauna ba, bashi bani nace to araba gado abani yace yaji haka yaraba
yabani miliyan biyu nadawo nazo ina neman gida ahaka na sami gidanmu dakake gani nasaya
akan miliyan daya agine ahaka nasai yar katifa nadan natsu nafara tunanin rayuwan to me
yafaru? HIV Taya zan samu? Banda Mujitapa babu namijin daya taba rikemin hannu aduniya
sai Babana da Yayana.

Nai tunani nai tunani narasa tayaya nasamu, nama kaina fada natashi natafi general asibiti, na
hadu da Mrs Bugaje tun tana matsayin resident Doctor ta taimakeni da shawarwari da abubuwa
da dama, dakuma ilimi kan yanda ake rayuwa da HIV, duk yanda zanbi nabi dan na samu Muji
ya saurareni yaki bansan ya akayiba ko bibiyata Jummai take haka ta gano gidan nan ita tazo ta
fallasama kowa na anguwan mu inada HIV nice Matar kanin sarki aka koroni menene menene,
dabadan nina sayi gidan ba da sun koreni tuni, ahaka cikin wahala na haifo Rashida duniya ta
CS, ban bata nono ba gudun karna bata cutan, duka kudadena na gado suka kare a siyamata
madara da sauransu hakan yasa na dage nafara aikatau still ina zuwa asibiti ina karban
maganin HIV da ake bamu free sabida y’ata banso na mutu inaso nataso da ita inaso na rayu
nayi accepting ni mutum me HiV ce, nacigaba da renonta harna soma gazawa ta karba aiki
awajena tun tana primary school sabida Rashida nada kwazo” hannu Mama tasa ta share
fuskanta tace “Gidan Sarauta wani irin gidane da bada kowa ya dace ba kaman ni yanzu I’m
one, haryau bansan yanda na sami ciwon nan ba but nasan it’s connected to gidan, banason
wani alaka da gidan nan har abada!”.
[5/18, 10:19 PM] +234 708 918 4042: SANYI DA ZAFI


✍M SHAKUR

EPISODE 2️⃣8️⃣


BARI NA LISSAFO MUKU ABUBUWAN DA HABISHMA UNDERWEARS KE SAIDAWA
Pants(cotton, seamless, lace, spandex, plus size,thongs, gstrings etc),

Bras(nursing, padded, non padded, uk, wired, wireless, seamless, t-shirt bras, plus sizes etc)

Tights(long, short, leggings, bumshorts, laser cut tights, jeans etc)
Underskirts(silk, cotton, long, short, box, plain etc)

Sleepwears(pyjamas, adult and children pyjamas, long sleeve, short sleeve, long trousers, short
trousers, dresses/gowns, character sleepwears, erotic sleepwears, enchanting sleepwears, long
gowns, maternity gowns etc)

Boxers(men, boys, women, girls etc)

Vest(men, women, boys, girls etc)

Tops(chiffon tops, thick cotton tops, body hugs, etc)

Long camisoles, innercaps(plain, ribbed and chantilly), deodorant powder that guarantees 48hrs
protection
CHAT THEM UP TODAY A WATSAPP KISAI NAKI
+2349034049623
+2348064643886

Gyadamata kai Mama tayi cikeda farin ciki dudda maganan ta baya fitowa da kyau tace
“Alhamdulillah Mrs Bugaje wlh ina cikin wani irin farin ciki da bazan iya misalta miki shi ba”
murmushi tayi.

Wucewa Riyad yayi yatafi yabar Rasheeda awajen, fitowa Mrs Bugaje tayi takalli Rasheeda
tace “scrub in kije wajen Mamanki” da sauri ta taso tayi cikin ICU din bayan tasaka abubuwan
Mama na ganinta cikeda karfin hali tasa hannunta asaman hanci tace “ayiri…..” saikuma tahau
tari da sauri Rashida tazo wajen tace “Mama stoppp” ijiyan zuciya ta sauke tace “Rashida
kinsan yanda nake murna kuwa naga aurenki Alhamdulillah kinga na warke tass kalli kafafuna
harsun soma sakewa” kafafun Rashida takalla saikuma takalli Mama yanda taketa murmushi is
not like tanason auren nan, infact ita bamata taso da burin tai aure ba sannan one single feeling
batada shi for Riyad kawai dai daga jiya saita fara kallonshi ta fuska daban compare to before
data tsaneshi, jiya ta gane Riyad shi mai sonsu ne ba kyamatan su ba, yana kula da Mama,
shine the first person that genuinely know them kuma yasosu ahaka sannan ya tsaya musu,
kallonta Mama tayi tace “me mijin naki yace? Ina yaje”? Dasauri ta kalli Mama jin kalman mijin
yamata wani banbaran, murya chan kasa tace “wai zaije yakawomin kaya da abinci nai wanka”

wani irin blushing da Mama keyi saida Rashida kawai ta maida Mama tv tana kallo is this aure
of a thing yakesa Mama farin ciki haka ko wani abun ne dabata sani ba to wani abuma? Is just
auren nan, sai murna Mama keyi. Wajajen 4 Riyad yadawo tareda Munir dake rike da basket na
abinci shikuma yana rikeda wani paper bag dan babba Mrs Bugaje ta kallesu tace “yauwa I was
waiting for you to come inaso na maida Mama wani daki kodan this big occasion she seems
very happy, her biggest fear and worry is yartane yanzu data damka maka ita kaman 90% of
matsalanta sun tafi” anatse Riyad yace “I prefer private single room” gyadamai kai Dr Bugaje
tayi tasa Nurse ta gunguro Mama daga dakin tana fadamusu dakin da za’a kaita, dan satan
kallon Rashida Riyad yayi dayaga idanunta sundan soma sabewa, first floor aka kaisu wani
single room mai kyau da komi ciki akai connecting Mama da machine na zuciyan still sannan
Nurses din suka fita ijiye abincin Munir yayi shikuma Riyad ya kalli Rashida tareda bata bag din,
dan kallonshi tayi saikuma tasa hannu asanyaye ta karba murya chan kasa ta yanda dagashi
sai ita zasuji maganan yace “shower before I come back, zanje mosque” gyadamai kai tayi suka
wuce mosque Mama tawani yunkuro ta tashi kaman maison gulma tace “zonan mugani meya
kawo miki? Imaza jeki wankan ke to karya dawo ya ganki daka daka” kallon Mama kawai
Rashida take with a huge suprise kaman ba Mama ba, farin cikinta yaki boyuwa, bag din
tamikama Mama, Mama ta zazzage tana fito da abin ciki tana washe baki sosai abaya ne kala
uku acikin jakan duka black black amman sun hadu duba tsayinsu tayi taga 58 wlh tsayin yarta,
sai cream dakuma wasu lafiyayyun turare guda biyu, daya cikin abayan Mama tazaba tadauka
tabata tace “ungo wannan zakisa jeki wankan, ki chanza breziya da wando kuma, akara wanke
baki ba kyau miji yaji wari” sokoko Rashida ke kallon Mama wai ba Mama ce mara lafiya ba take
maganan wani miji? Ita Mama tadauka ta Riyad take she’s just after her taji sauki kawai shine
burinta, just to make her happy ta karbi wanda ta zaba mata tawuce, akwatinsu tabude tadauki
bra da pant tashiga bayin dakin that is very neat tai wanka ta shirya tai alwala tabude turarukan
ta fesa wow saida ta lumshe idanu sunada wani irin feminine scent

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login