Showing 1 words to 3000 words out of 69832 words

Chapter 1 - Sanyi Da Zafi By Maman Shakur.pdf

M Shakur   

14 Nov 2025

772

********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery,
Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko
kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels

WhatsApp Number: 08138873799


Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI
HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************
[5/18, 10:18 PM] +234 708 918 4042: SANYI DA ZAFI


BISMILLAHI RAHMANI RAHIM



✍M SHAKUR


EPISODE 1️⃣

Anatse yayi sallama yashiga wani babban falon wanda suke kira da Shakallo dan sirri kadai
kesa a shigo cikin falon, wani irin kirar samfarin gini akama dakin kaman wani museum, yanada
fadi da kirma dakin ga wasu ado na gwalagwalai sai babban carpet daya lullube ko’ina a girman
falon, sai filoli na tumtum dasuke jejjefe akan carpet din na kishingida anmai ado na sarauta a
jikinsu.
Mutane biyar ne zaune a falon maza hutu sai mace tsohuwa guda daya, Mai Babban daki
wacce take tsohuwa ta manyanta dan akalla zatai 76 da idanunta sukai jazur tana sanye da
Alkaybba hannunta rikeda tissue dakuma charbi tanaja, sai Waziri, Wambai, Makama dakuma
Sarkin dawaki, chan kuma saiga wasu Manyan dattawa maza guda biyu dake kama da Mai
Babban daki sun shigo sun zauna suma, dan faduwa gabanshi yayi dan haduwan mutanen nan
wanda bayan sarki sune masu fada aji a fadan nan kasan babban abune, karasowa yayi
tsakiyan dakin sannan yasami waje yazauna yakalli Mai Babban daki yace “Gwaggo kene kika
aika akirani”? Girgiza kai tayi kafin ahankali tasa tisssue saman fuskanta tashare hawayen
tasss sannan tace “aminan mahaifinka sukasa akiraka amatsayinka na babban dan sarki
Kabeer” dasauri yadagokai yakallesu sauran jama’an dakin dake kallonshi yace “tooh” anatse
babban cikinsu Makama yace “kannenka duka sun iso? Dan karfe hudu zamukai Sarki
makawancin sa” cikeda kamala dakuma natsuwa yace “Yarima Halilu, Ibrahima, dama suna
nan, Munir yanzu yakirani jirginsu ya sauka a Abuja, shikuma Umaru yanzu haka jirginsu
yatashi daga lagos din shikuma…..” yay dan shiru, atare dukansu yan dakin sukace “Yarima
Riyad fa”? Adan hankali yasauke yar boyayyen ijiyan zuciya yace “nakirashi ba adaddi bana
samunshi” salati mai Babban daki tasaki tace “bantaba ganin gantalallen yaro irin Riyad ba, yau
yana Egypt, gobe yana Cyprus, jibi yana Oman gata yana zanzibar, citta yana China ko Iceland,
ohh ni Shatu, chanake yau yana France ka gwada number shi ta chan kuwa Dan Buri? Idan
baka da number kaje wajen Fulani ka amsa” cikin murya mai laushi Dan buri (Kabeer) yace
“Gwaggo kema kinsan baitaba yin cikakken wata daya agari dayaba yabarta yatafi wata, kuma
har ita mahaifiyarshi Fulanin batasan inda yayi ba dan nasameta itama tana kiranshi baya
shiga, ni narasa mecece matsalan Riyad da ya gwammace yayta yawon duniya daya zauna
akasarshi inda aka yankemai cibiya, ya girma baisan…….” Hannu sarkin Wambai yadagamai
yace “ya isa” yadan sauke ijiyan zuciya yace “yanzu dai sabida shi bazamu jinkirta yima sarki
abinda yakamata ba, nasan duk inda yake aduniyan nan zaiga news na rasuwan mahaifinshi
dan haka zamu ganshi, yanzu tashi katafi” tashi yayi ahankali yamike yawuce yafita yanajan
dan tsaki aranshi bayan yakai waje.
Cikeda bacin rai daya daga cikin jama’an dake falon yace “Gwaggo I’ve said this time without
number to Mai Martaba he should call Riyad to order, duk cikin yaran Sarki babu gantalalle
kaman Riyad, yaki zama ya koyi komi na al’addun mu, yanzu me za’a gayama jama’a akaga
shine kawai bayanan” kowa na dakin binshi yake da kallo sai dayan dake kusada shi da ake
kira da Usmanu yace “a’a Yaya Riyad yarone mai natsuwa dukanmu nan munsani sana’o’inshi
ke kaishi kasashen nan kuma Mai Martaba shiya ya aminta da hakan ya bashi go ahead tunda
yaga yaron nada passion for business, Riyad yaro ne mai matukar kyawun hali ga tausayi
dukkan mu anan munsan da hakan” cikeda zuciya yace “kai ina magana harka isa kabani amsa
Usmanu” cewan yayan da ake kira da Hambali, zasuhau gardama Mai Babban daki tace “shup!
Hambali Usmanu kunsan dan uwanku ya rasu kuwa? Fada kuke kokarin yi sabida danshi?”

Shiru duk sukayi basu kara magana ba…

Direct flat din mahaifiyarshi Dan Buri yayi wacce take uwargida, wani irin babban gidane da is
as if daga inda yake zuwa side din zaije wani anguwa ne, kana ganin Masarautan kasan akwai
kudi bana wasaba, dudda ga mata ana koke koke bai hanashi yawuce su yashiga cikin flat
dinsu ba. Tana zaune tsakiyan mabiyanta tana kuka yamata alamu da idanu datazo yayi sama,
mikewa matar da akalla zatai 48yrs tayi tana gyara lullubi tabishi idanunta sunyi jazur, dakinta
yabude kofa yashiga dasauri itama tashigo yamaida kofan yarufe yana manna key, cikin rage
murya irin ta munafukai kaman ba itace ke kuka afalo yanzun nan ba tace “ya akayi? Me suka
cemaka” Dan murmushi yayi yace “har yanzu ba’a sami Riyad awayaba Mama, abin yamin
dadi” dasauri ta dunkulle hannu tawani watsa a iska tace “da kyau Alhamdulillah! Nifa dama
Riyad ne kadai matsalata Dan buri dan duka yaran sarki kafisu kudi, kafisu ilimi sannan kafisu
connection, gaka kafito daga tsatso mai kyau tsatsona, kuma kai akafi sani afadan nan, Riyad
shikadai ne zai nuna maka arziki dakuma kwalin karatu tunda yanada PHD yanzu, amman
banda haka meyafika dashi yaron da ko mata baidashi anata gulma ma ana cewa ba lafiya
gareshi ba yanda yaki yayi auren nan, kowani Bafade ko jama’an Babbanka za’a tambaya
wasukafi so yazama Sarki kowa cha zaiyi kai kai akafi sani kaine jagoran gidan nan kuma dan
sarki na fari kasha kuruminka kaman kazama sarki kagama, yanzu dai bari a bunne sarkin
anjima dakaina zanje wajen Mai Babban daki anjima, banda Riyad Baffanku Hambali shine
mayen kujeran kuma zanyi komi na kaudasu, yi maza wuce katafi waje sabida jama’a su ganka
ashaidaka, duk wani kaninka ko kanwarka dazasu iso ka tsaya ka rungumesu kanuna musu
soyayya, kazama kaine tsaye akan komi kana kula da komi kaji hakan zaisa kasake farin jini,
yanzu tafi tafi ko me ake ciki kadinga fadamin kodako awayane kaji, Mai Martaba yariga ya
garzaya saidai kuma mu hadu alahira Mulkin nan kuma tun kafin akaishi makwanci zan fara
shige da fice saka akai, kaine d’ana dan fari kaine kuma magaji” Murmushi yamata sosai harda
dan dariya yace “Mama kinyi ne arayuwa” da sauri ta shafa fuskanshi tace “kaga daina nuna
farin ciki yi fuskan nan ne kaman kai kadai akama mutuwan nan agidan nan” gyadamata kai
yayi yakoyi sakwa sakwa da fuska uwa zai fashe da kuka nan ko ranshi fess yawuce yafita
daga dakin.

Komawa yayi waje inda dubbanin jama’a suka taru ga kannenshi su Halilu, Ibrahim, Shu’ibu duk
sun iso da Iyalansu da akai cikin gida dasu Munir shine last person daya iso wajajen yana zuwa
wajen da Babban wan nasu ke zaune yayi cikin jama’a tareda yayyinshi kafinma ya gaidasu
yace “Dan Buri kasami Riyad?” Girgizamai kai yayi kaman salihin nan yace “no tunda kun iso
yanzu za’a sallaci Baba bazamu jirashi ba kodama yana hanya ne sabida shi bazamu bari Baba
ya kwana ba” Munir baice komiba yajuya yafito zuwa wani waje da ba mutane sosai yaciro
wayanshi yashiga kiran Riyad danko jiya sunyi waya wuraren 1 nadare but numbershi baya
shiga yanzu harzai maida wayan kunnenshi kaman wanda yatuna wani ba yashiga email nashi
ya aikamai sako sannan yawuce yakoma ciki akai Alwala aka sallaci mai martaba aka bunneshi
nan cikin fada.
Magana sai yawo yake kan duka yaran sarki sun sallaci mahaifinsu banda Yarima Riyad dan
Sarki na biyar cikin yaran sarki maza guda shidda ran Dan Buri fess har wani kara haskakawa
yake jin yanda rumors din ke flying.

Cikin gida Munir yashiga tareda yayyinsu zuwa babban falo da duka matayen Marigayiya Sarki
ke ciki kowacce zaune sanye da hijabi idanunsu jazur ga yan uwa da abokan arziki duka aciki,
wajen Fulani suka fara zuwa dukansu yaran anatse suka gaisheta amsa musu tayi suka wuce
wajen Fulani 2 suka gaidata itama ta amsa su suka wuce wajen ta uku itama ta amsa ta hudun
suna gaida aka dan zauna akai addu’a aka shafa sannan suka fice suka koma wajen maza dan
karban manyan baki top politicians manyan kasa from across the world.


JOIN INTIMACY CLASS TODAY WITH JUST 5k MY PEOPLE LEMME TEACH YOU YANDA
AKE HAVING AMAZING LOVE MAKING DA YALLABAI! YANDA AKE ENJOYING SEX! YANDA
ZAKI TASHI KANSA KIKUMA KWANTAR MAI DA HANKALI.
YANDA ZAKI KWANKWANCE KAN MEGIDA DA MAGANAN BANZA

I AM THE BEST IDAN DAI HARKAN KARATUN NAN NE A HAUSANCE�

Chat me up wa.me/+2347012181461
[5/18, 10:18 PM] +234 708 918 4042: SANYI DA ZAFI


EPISODE 2️⃣


✍M SHAKUR


Kusan gudu gudu, sauri sauri yake tafiya acikin airport din bai damu da bala’in gajiyan dayayi
ba sabida economy ticket yasamu bama business ko first class ba, tunda aka haifeshi yaune
first time daya taba flying economy, kafafunshi sun sandare abunka da mai tsawo sunma
kumbura. Fitowa yayi daga arrival yafara tafiya dan zuwa wajen parking motoci wasu mutane biyu biye
dashi abaya dake sanye da suit bakake da glasses akan idanunsu, lift yashiga harya danna 2nd
floor kofan zai rufe mutane biyun suka sako hannunsu ciki kofan yakoma yabude dan dago
kanshi yayi yaga wani black mutum ne yana sanye da suit baki ga wanima exactly irin kayanshi
suka shigo elevator din suka danna boturin dazai rufe kofan, kofan yarufe yafara moving sama,
dauke kanshi yayi daga kallonsu yadaga hannunshi dake daure da agogo na Rolex dan duba
karfe nawa yanzu hakanan yaji bai natsuba amman yadake yana tsaye inda yake rikeda bag
pack din dake rataye shoulder nashi that is very fine and unique dan babu kalan su ma a
Nigeria, hannu daya daga cikinsu yakai ya danna lock elevator ya tsaya chak tareda juyowa
yana zaro wani wuka daga bayanshi in seconds yakai zai chakamai aciki chak Matashin yarike
hannunshi yana kallonsu cikeda fargaba da tsoro da komima, dayan mutumin shima yaciro
tashi wukar yace “au gardama zakayi bazaka bari mu kasheka ba salin alin mu karbi ragowan
payment dinmu” shima yaciro wata karaman wuka zai chakamai kwasheshi yayi da kafa yafadi
akasa wukar tafadi zai dauka yatake hannunshi da boot din kafanshi, yawani lankwasa hannun

wanda yarike tareda sa kafa yadakeshi a balls dinsa cikeda azaba gayen yayi ihu yayi baya
yakama gaban wandonshi yanaji kaman zai mutu da sauri guy din yasa hannu yabude kofan
elevator din baimasan wani floor bane suke kawai yafice dagudu gudu sauri sauri dayan dake
kasa yatashi yace “call the rest bari nabishi” yafice yabar wanda ke rike da gaban wando yana
kokarin kiran waya, yashiga gudu shima yana binshi abaya, sosai yake gudu ganin daya
yabiyoshi yanakai hannunshi cikin wando dan ciro wayanshi yakasa kawai yahau staircase
yashiga sauka yana kallon baya jin gudun sahu dayawa ana biyoshi dudda baya ganinsu dan
basu riga sun hayo benen ba ganin wani kofan restroom na mata dan ansa ladies ajiki yasa
kawai yabude kofan yafada jiki wani kalan mugun karo sukaci dan tana shirin fita ne tai tangal
tangal zata fadi da bala’in sauri ta dafa bango shikuma yajuya ya tura kofan bayin dasauri
tareda saka sakata na sama da kasa yana kara murza jam lock sannan yajuyo daidai tana
dagowa tana shafa goshinta cikin tsananin fushi dan tadan buge kuma taji zafi zatai magana,
cikin a very soft yet anxious voice guy din yace “please ki boyeni some guys naso su kasheni ne
and call the police” dudda taji zafin bigewan datayi amman ware manya manyan dara daran
idanunta tayi kaman fitila tana kallon mutumin dayashigo cikin bayin mata da ranan nan Allah
yaso ba kowa ciki ma, farin guy ne bawai irin fari sosai dan zata fishi haske but yanada normal
fair skin not black skin, dogo wanda akalla zaiyi 34-35 ko 36yrs hakanan, baida kiba at the
same time baida rama, yana sanye da riga na latest collection na Dior fari yadaura wani leather
brown jacket asaman sa da yabar boturan abude bai rufe ba hakan nasa kana ganin farin rigan
ciki, saikuma yasa jean na Rick Owens, sai wani boot dake kafanshi brown na Tomford mai
bala’in kyau da agogo daure a writs nashi na rolex, yanada very very dark hair dake nan
kwance so wavy, dark eyebrows da eyelash nashi yamafi na wasu mata yawa, ga dan gemu
dayake dashi da saje acike dudda gemun baida tsayi sosai looks like yana trimming gemun dan
hair na wajen gabaki daya na dsame length, lips nashi are full irin asalin masculine lips that are
a bit pinkish, idanunshi sunyi jaaa sosai, ganin yanda take kallonshi yasa yace “call security”
hankalinshi atashe yadanna kofan da hannunshi yana kallon kofan jikinshi nadan rawa kana
gani kasan da gaske he’s in trouble jin gudun mutane dayawa haka ga maganan su yana tashi
kasa kasa “baku ganshi ba? We have to kill him ance kar mubari yakai gida araye wannan
kofan fa kunduba ciki ko ya boye wajen”? Hankalinshi atashe yajuyo yana dan zaro idanu
hakan yasa itama gabanta yafadi bayin tashiga kallo kafin idanunta su sauka kan cart din
garbage can dake wajen wanda take juye dattin bayi aciki ta gungura tafito dashi takai bola,
daga kafanta tayi without making sound taje ta tsaya kusada can din tasa hannunta ahankali
tabude marfin sannan tadago kanta daidai sun fara knocking kofan zaro idanu yayi da sauri ta
nunamai can din da hannu alamun yazo yashiga nan da sauri yazo ya tsaya kusada ita yakalli
bolan cikin can din wani kalan yatsinewa cikinshi yayi yaji kawai amai yatasomai da sauri
yadaura hannunshi kan bakinshi jin aman zai fito, tazaro idanu tana kallonshi yau da babuma
wani bolan kazanta sosai ma shine zaiyi amai lallaima, daidai an kara knocking dasauri da
murya kasa kasa tace “kaga idan bazaka shigaba nifa ba ruwana, kafita ni nacigaba da aiki na, I
don’t have any security number I don’t work here yau kawai an kirani nai replacing wata ne just
for today” juyo da kanshi yayi yakalleta itama kallonshi tayi da manyan idanunta kusan iya
kirjinshi tsayinta ya tsaya daidai anyi mugun knocking kaman za’a balle kofan baisan lokacin
dayay tsalle yafada cikin trash dinba yasa hannunshi yana kama hancinshi lekowa tayi takalli
ciki yanda yakeyi yasa tai dariya dayasa fararen hakoranta suka bayyana more of dariyan

mugunta tace “yi bacci toh” kallonta yayi yanda take dariya dimples nata na lotsawa bama ta
tsoro yanda kasheshi akeso ayi, bama ta tsoro tana mace itama sujimata ko su illatata, he’s just
staring at her da suprise, jakanta dake kan slap ta kalla saita wuce da sauri tabude taciro wani
black gyalenta na abaya tazo wajen ta warware ahankali ta yafa kanfuskanshi, wani irin lumshe
idanu yayi jin kamshi mai sanyi daya sauka kan fuskanshi mai ni’ima in this moment na wari
dayake ciki sai kuma ya sauke gyalen da sauri ya kalleta yace “wat are you doing?” Tana kallon
kwayan idanunshi itama ba kunya ko shakka tace “datti zan watsa akanka yanzu so brace up”
takai hannun tadauki thrash can dake kasa wanda bata riga tajuye dattinshi ba kawai tajuye
asaman kanshi tana murmushi ganin yanda yake kallonta kaman zai rufeta da duka tace “I am
saving your life here it’s your choice” wani kalan ijiyan zuciya yake saukewa tsigan jikinshi
natashi da kyar yaja gyalenta yarufe fuskanshi dashi yana rufe idanun duka dan yakasa
standing dattin datake watsamai akai ta ijiye can din tasa hannunta dake sanye da working
glove nata ta kwashi sattın ta rurrufeshi da kyau sannan ta rufe marfin tadan sauke ijiyan zuciya
cike da karfin hali tawuce tai wajen kofan tabude cikeda masifa tace “wai waye ke knocking
haka ina aiki”? Ganin maza kusan biyar yasa tadan koma baya kadan ta tsaya chak tana
kallonsu dudda gabanta na faduwa bata nunaba dukansu kallonta suke ganin wata yarinya da
akalla zatai 22yrs haka tana sanye da cleaners uniform riga da wando ash color tasa wani
karamin farin hijabi daya tsayamata iya kirji hannunta sanye da glove kafafunta sanye da rain
boot, cikin rashin tsoro tace “baku iya karatu bane duk girmanku ku gane ladies restroom ne
nan”? Dukansu kallonta suke ganin yanda take musu magana gata wata kalan kyalkyawan
yarinya fara sol saidai akwai uban baki ga rashin kunya ga muryanta shegen zaki kaman zai
fasa dodon kunne, babban ne yahade rai yace “ke wani bai shigo nan ba”? Wani kalan
matsiyacin kallo tamai tace “kai nan wajen yamaka kama da inda wani zai shigo”? Dukansu baki
suka sake suna kallonta daya daga cikinsu yace “ke kinsan waye mu kike mai rashin kunya”?
Tana kallonshi tace “kai kasan wayeni zakuzo ina tsakiyan aiki na bayan nayi stating agaban
kofa working no entry kunzo kuna bubbugamin kofa kuna maza toh ubanme kukazoyi nan kuje
men restroom mana, I will call security wlh” kallonta Oga yayi this loud girl can ruin work nasu ta
tara musu jama’a yanda take this vocal ma killing her will never be easy still saita tara jama’a,
they don’t want scene hakan yasa yace “please let her be she’s crazy, I don’t want problem, ku
rarrabu kuje mu nemoshi ni nasan yana floor din nan” tsaki tayi tace “mahaukata kawai”
dukansu su shiddan juyowa sukayi suka kalleta wlh ko dar batajiba tasa hannu ta maida kofan
ta buga tarufe tadauki wayanta ta danna waka tamaida earpiece tacigaba da mopping kasan
wajen wanda shiya rage mata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login