Showing 6001 words to 9000 words out of 15526 words

Chapter 3 - BOYAYYAR ALAƘA 1 by ASMY B ALIYU

26 May 2026

12

lokacin Rufy, taga yanayin fuskar
Amaah ɗin yadda ta ɗan kumbura, wani kalar zaro ido Rufy tayi tana faɗin "Ke meya
sami idonki?" Hawayen bakin ciki suka yi saurin fitowa daga cikin idanun Amaah
Dikko ta ɗaga kai tana kallon Rufy, wacce ke jiran karin bayanin anan ta kwashe
komai ta faɗa mata yadda Junaid Dikko yayi mata, cike da jimami Rufy ke faɗin "Ni
kuma kin san Allah komai na yayan nan naki burgeni yake yadda yake wani tsare gida
yana muzurai, ya subahanallah komai nasa tafia yake dani, irin su kawai ki zuba ido
kiga yadda zasu riqa tarairayar matar aurensu suna bata wani special kulawa babban
abun jan hankalina tattare dashi, kishinsa.”
Wani irin kallo Amaah ke bin Rufy,dashi bata san waye Junaid Dikko ba shi yasa ta
saki baki tana yabonsa “Ki bani wani mayafin na saka Rufaidah ki daina yimin zancen
sa.” Ta faɗa sounding so very Angry a muryarta, murmushi kurum Rufy din tayi tana
faɗin “Ki duba cikin kayana ki zabi kalar kayanki ni wanka zan shiga kiranki ya
tsayar dani." Aran Rufy ,take faɗin"Bazan fasa yaba Junaid Dikko ba ƙawata sai dai
kiyi hakuri wallahi." Ai da tana samun damar wannan guy ɗin da tayi soyayya dashi
koda na wucin gadi ne, da matsayinta ya zarce wanda take dashi yanzu na soyayyah da
Junaid Dikko...
BOYAYYAR ALAƘA is 500
Account Details
0004157137
Jaiz bank
Shaidar biya ta 08086207764

Kati wayar MTN ta 0704307982 shaidar biya ta 07065283730


#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#Love, Romance and Destiny
#Junaid Dikko
#Amaah Dikko


VIP 1K
NORMAL GROUP 500
[9/17, 9:42 PM] Asmy B Aliyu: BOYAYYAR ALAƘA
(Secret Relationship)

FREE FAGE.


Asmy b Aliyu

INA KUKE MATA....INA NUFIN MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU NA MATA, MATA MASU AJI MASU
GYARAN KANSU, KUZO DAKU NAKE MAGANA NASAN KUN YARDA DA KANKU KUMA ZAKU KASANCE
ABOKANAN TAFIYA, *HUMKAN GIDAN GIDAN ƘAMSHI* TAZO MAKU DA KAYAYYAKIN DA ZASU SAKE
KANKARO MAKU KIMA DA DARAJARKU TA CIKAKKIN MATA, KAYAN DA ZASU SAKA FARASHIN
MUTUNTAKARKU ƊAUKAKA A IDANUWAN MAZAJENKU, HMMMM WATA MIYAR FA SAI A MAKWAFTA
HAJJAJU DOMIN KUWA A GIDAN *HUMKAM GIDAN ƘAMSHI* KAƊAI ZAKI IYA SAMUN ABUBUWA KALA-
KALA DA ZASU CANCAREKI A DUK INDA KIKA SHIGA KIRIƘA JIN KANKI DABAN SABODA YANDA
KIKAYI ZARRA ACIKIN ƳAN UWANKI MATA, KAMA DAGA KAN *HAƊAƊIYAR ZUMARMU* DA MUKAYIWA
LAƘANI DA *MAI CIZO* SABODA YANDA TAKE ƘWANTALO SOYAYYA GA ZUCIYAR MAIGIDA, GA KUMA
*SPECIAL HAƊIN AMARE* DA MUKE FARA SHIRYASU ANA SAKA RANAR BIKI SABODA SAKA
MALLAKAR ZUCIYAR ANGO DA KUMA SAKE ƊAUKAKA JIN ALFAHARINSA, BAYAN NAN MUN TANADI
SINADARIN MU NA MUSAMMAN DOMIN JIN DAƊIN MA'AURATA DA MUKAYIWA LAƘANI DA *HARBI
GADO*😍 CANCARAKWAI KENAN! ƳAR UWA KE DAGA JIN WANNAN HAƊIN KINSAN IDAN BA AGIDAN
ƘAMSHIN HUMKAM BA BABU INDA ZAKI SAMU DON ITA ƊIN FA GWANACE, KAWAI KU SHIGA DAGA
CIKI ZAKU TABBATAR DA HAKAN, BA'A NAN KAƊAI TA TSAYA BA HAJIYA SAI DA TAYI MAKU
TANADIN *TURARUKKAN MANYAN MATA MA'AURATA* DON SAMA MAKU CIKAKKIYAR NATSUWA A
GIDAJEN AURENKU DA IRIN SIHIRTACCEN ƘAMAHINSU DAKAN NARKAR DA ZUCIYAR MAIGIDA YA
KASA FITA, GA KUMA *SHU'UMAR HUMRAH* TA MUSAMMAN DA TAYI MAKU TANADI MAI SUNA DAGA
NI SAI KAI MIJINA DA ZATA RIƘA RIKIRKITA DUKA TUNANIN MAIGIDA IDAN YANA TARE DAKE,
HAR YAU DAI *HUMKAM GIDAN ƘAMSHI* BASU BARKU A HAKA BA SAI DA SUKAYI LINƘAYA A
DUNIYAR NAGARTA CIN MAGUNGUNAN DA ZASU SAMA MAKU WARAKA GA MAFIYA MATSALTSALUN DA
SUKA ADDABI MA'AURATA HAR MA DA ƳAN MATA SUKA SAMO MAKU *ORIGINAL INFECTION KILLER*
NASAN DAI KO BAN FAƊA BA KINSAN WANNAN MAGANI GANGARIYA NE DA ZAI YI YAƘI DA DUK
WATA CUTA DATA SHAFI:
✓CIWON MARA
✓ƘAIƘAYI
✓FARIN RUWA
✓ƘURAJE
✓DRYNESS
✓LOW LIBIDO
✓IRRIGULAR PERIOD
✓ABNORMAL DISCHARGE
✓MILD INFERTILITY
✓VIGINAL ODOUR
✓OVERIAN CYSTS
✓FABROID E.T.C
Wannan maganin duka zai sama maku waraka daga wuɗannan cuwurwukan da yardar Allah,
kuma zaku samu duka wuɗannan kayan a *HUMKAM GIDAN ƘAMSHI* bisa farashi mai sauƙi
da kuma girmamawa domin ita ɗin mai ƙaramci ce ga abokannan kasuwanci da kuma
mutuntawa, ga mai buƙatar kayanmu sai ya tuntuɓemu ta wannan lambar kai tsaye
+2348132506044. HUMKAM GIDAN ƘAMSHI na maraba da masu sayen ɗaya ko sari.




5..

Yinin ranar haka Amaah Dikko tayi shi ne cikin rashin walwala karfe biyu na rana ta
ƙira Junaid akan ta gama lecture duk da sai 4 ga Fu'ad yinin ranar bai shigo ba sai
dai sunyi waya ya faɗa mata yaje Kaduna wajen wani abokinsa, ba yadda Rufaida
batayi ba akan ta bari sai zuwa 4 taki, hostel ta koma ta saka hijab ɗinta kafin
Junaid ɗin ya qaraso yana karasowa tun kafin ya ƙirata ta hango motarsa fuska babu
walwala ta nufi motar tasa, kamar yadda ya faɗa sai da ya kaita kantin sai da kaya,
haka ta riqa zaban sutura masu tsaddar gaske tamkar babu gobe itama tayi alƙawarin
yadda ya kuntata mata sai ta girgiza aljihunsa, suna gama siyan duk abunda takeso
ya kaita shagon da ake yi mata ɗinki ya mata umurnin ta ƙira telan a waya, akan ya
samesu a mota ya qarbi kayan dan kamar ya hango maza sosai a shagon. Amaah ta ɗaga
waya ta ƙira mai yi mata ɗinki mai suna Bello, babu ɓata lokaci ya qaraso Junaid ya
sauke glass ɗin motar duka ya masa umurni da ya buɗe back seat ya ɗau ƙi kayan.
Amaah ta faɗa masa dogayen riguna kawai zaiyi mata A shape, ta ƙarasa maganar tana
jin wani kunci a ranta, da sauri Bello ya kalleta yana faɗin "Hajiya duka kayan?"
Dan da wuya a dinkawa Amatullah Dikko A shape, Junaid ya haɗe rai yana faɗin "Bata
gaya maka yadda zakayi mata ba?"
"Insha Allahu mai gida."
"Idan kayi ɗinkin banza a cikin suturar nan sai nasa an kulle min kai." Junaid
Dikko ya faɗa babu alamar wasa a muryarsa. Bello ya ɗaga kai yana faɗin "Insha
Allah mai gida."
"Nawa ne kuɗin ɗinkin duka?"
"Idan nagama zan faɗawa Hajiya da haka Junaid Dikko ya tada motar ya harbata kan
titi, bai kalli Amaah ba yake faɗin zai tura mata kuɗin ɗinkin ta account dinta
idan ta tashi sai ta turawa mai ɗinki, wayar Junaid ɗin ce ta fara ring, ya dade
yana kallon screen din wayar kafin ya dauka "Mine gani a Airport kazo ka ɗaukeni su
Mami basu san da zuwana ba haka daddy, ina tsoron kar yayi min faɗa." Ganin yadda
ya natsu kan wayar yasa Amaah Dikko ta wani kwaɓe baki a ranta take faɗin "Shi
baiga yadda rayuwarsa ta samu tangarda bane har yake sakawa rayuwar wani ido, shida
girl friend din sa duk watsattsu yan bariki ne, tana mamakin ma kalar rayuwar
Junaid Dikko, da yake saka masu ido a rayuwarsu yake mugun yimasu tsanani alhalin
yana da budurwar TikTok a gefe waye bai san Khairiyya Tajudden ba wacce sunanta ya
gama zagaye garin Katsina sabida tsabar fitsarancinta da duniyancinta?" A bakin get
yayi parking motar tana so tayi masa maganar makullin motarta sai dai ko kaɗan
bataga fuska ba, haka yasa ta fice daga motar ta tunkari gate ɗin gidansu tana jin
kamar ta fashe da kuka ita dai gabaki ɗaya wannan ranar babu Sa'a a cikinta.
Mai gadi yana yimata sannu da zuwa ko takansa bata bi tayi wucewarta, motar ya juya
ya ɗau ki hanyar airport yana mamakin Khairiyya tana karatu har ta wanke kafa tazo
Katsina batare da sanin iyayenta ba.
A hankali ta buɗe motarsa ta shiga, ta zauna a gaba, dukansu zaman shiru sukai a
motar, still fuskar Junaid babu wata walwala, a eatery ya tsaya ya siya masu
abincin, kwantar da kanta tayi cikin ƙafadarsa tana shaƙar dadaddan kamshin dake
fitowa ta cikin jikinsa, tana son Junaid Dikko fiye da son da take yiwa kanta a
haka suka karasa guest house dinsa, yayi horn da gudu maigadi ya taho ya buɗe masu
ƙatan gate ɗin,
kashe motar yayi still kanta na akan ƙafadarsa,
ƙokarin sauke kanta yake cikin ƙafadarsa ta riqesa sosai, "Please mine."
"Wai kai abu ba ya wucewa a wajenka ne, yaaya kakeso nayi ne dan Allah?" ta faɗa da
tausayi a muryarta tana yawo da hannunta a kasan wandonsa, ganin zata birkitasa
yasa yayi saurin fisgeta cikin jikinsa ya fito daga motar, back seat ya buɗe ya
kwashi take away ɗin da yayi masu, daga nesa yake hango mai gadi kamar yana
kallonsu, juyawa yayi yana ganin yadda b ɗinsa ta wani kalar tashi da sauri ya
nufi entrance ɗin shiga gidan, Khairiyya ta fito ta rufe motar tabi bayansa, irin
shigar dake jikinta zakayi tunanin ko bata taɓa sanin meye Muslunci ba, bazaka taɓa
sakata layin dogaye ba haka a gajeru tana da hasken fata ba mai hasken nan sosai
ba, sai dai kallo ɗaya zakayi mata kasan tana haɗawa da mayukkan kanti, yar gayu ce
ta karshe haka tana da kyau sosai zaiyi wuya duk tsayayyen namiji yayiwa Khairiyya
kallo ɗaya ya dauke kansa, hangosa tayi zaune ɗaya daga cikin kujerun da suka
ƙawata parlorn ya kwantar da kansa cikin kujerar idonsa a lumshe suke.
Tana kallon yadda yake riqe da wandonsa, wani kalar murmushi ta saki tasan wannan
shine weakpoint ɗin Junaid Dikko, duk yadda zayayi fushi da mutum idan anzo ta
wannan fannin aje komai yake bada kai, baya da juriya ko kaɗan ta wannan fannin
tattaki tayi zuwa gabansa tana addu'a aranta Allah ya mallaka mata Junaid Dikko
dukansa ta mallaki gangar jikinsa, zuciyarsa, ragamar rayuwarsa dukanta, kai tsaye
tayiwa kanta mazauni akan cinyoyin Junaid Dikko, da sauri ya wani irin buɗe idonsa
a hankali da suka dade da canja kala yana kallonta.
Ta subbaci kyawawan idanunsa dogon hancinsa ta gangaro kan kyawawan red lips ɗinsa
wanda sai sheqi suke wanda suke ɗauke duk wani hankalin ƴa macce mai ji da kanta.
Ta subbaci lips ɗinsa tana sakin wani irin moaning da Junaid Dikko yakeji tun daga
tsakiyyar kansa har kan ɗan yatsan ƙafarsa, tana tallabe da kansa take faɗin "I
miss You mine." ta faɗa tana fitar da harshenta tana yawo dashi cikin fuskarsa,
kasa jurewa yayi ya cafki harshen nata ya fara yi masa wani irin sucking da sauri
da sauri itama a gigice ta shiga tayasa ƙoƙarin jan dogon wandonta na jeans yake a
tsakiyyar parlorn, ganin yadda ya kama jikinta sosai, tana manne ajikinsa da deep
husky voice ɗinsa yake faɗin "Kinsan bana son irin wanɗannan kayan suna wahalar
cirewa ko?" Da taimakonta ya samu ya cire wandon jeans ɗin dake jikinta, tun acikin
parlon ya fara riding ɗinta sosai, yayi kewarta shima kusan awa biyu yayi akanta da
kyar ya ɗaga ta sai korafi take yi masa akan ta gaji ko'ina jikinta ciwo yake ga
yunwar da takeji haka ya ɗaga ta suka nufi ainahin master bedroom ɗinsa, tare
sukayi wanka
suna gama cin abincin, kusan 4 yace zai fita ta kallesa tana faɗin "Amma nan zaka
kwana kou?"
"Zaiyi wuya gobe zamu shiga Abuja da Abba."
" To ka yankar min tikiti sai na sameka acan." kallon baki da hankali yayi mata
"Kema kin san bazai yuyuba zan daiyi kokari zuwa dare na shigo muyi sallama kema ya
kamata ki koma school tunda Mami bata san da zuwan ba."
Komawa kurum tayi ta kwanta bata qara bin takan Junaid ba shima bai ƙara kulata ba
ya fice daga ɗakin gamida rufo mata ƙofa, bayan sun kammala cin abincin dare a
natse Aliyu Dikko ke kallon iyalan nasa duka dan babu wanda babu acikin dinning
area ɗin, kafin ya mayar da hankalinsa akan Amaah Dikko, wacce babu wata walwala
acikin fuskarta tun zamanta acikin dinning din "Amatullah meya haɗaki da yayanki?"
wannan karon Abban nata yayi maganar babu wasa a fuskarsa, ta ɗaga kai ta kalli
Abba, gabanta na mugun faduwa sai kuma ta mayar da kanta wajen Junaid Dikko wanda
hankalinsa baya ma wajen, saukar da kanta tayi kasa hawaye na cika idonta still
taki magana.
A tsawace Junaid Dikko ke faɗin "Bazaki buɗe baki kiyi magana ba me maganar sa'an
gidanku ne?" Ya faɗa yana wani daka mata razananniyar tsawa, lokaci ɗaya Amaah ta
fashe da kuka mai cin rai tana boye kanta bayan mum ɗinta.
A hasale mum ke kallon Abba tana fadin "Meyasa shi ba zaka tambaye sa ba me yasa
kullum nida ƴaƴana muke laifi a wajenka?" Rai a ɓace Aliyu Dikko ya ɗagawa Mum
hannu a hasale yake faɗin "Idan bana raye waye zai kula da tarbiyar yayanki? Meye
laifin Junaid dan yana kula da yayanki?" Wata Daria takaici Mum tayi tana faɗin
"Tarbiyah kake ƙira Aliyu?Wanda bai iya baiwa kansa tarbiyya ba shine kake tunanin
ya baiwa wasu tarbiyya?"
"Rafee'a!" Abba,ya kira sunanta da wani irin tone “Idan kina son kanki da arziki ki
fita daga cikin lamarin Junaid da ƴaƴana? Kuma ki daina saka masu ido a kan
lamarinsu yanzu ne zai fara, ke kuma Amaah." Ya juya kan Amaah rai a ɓace yake
faɗin "Idan baki canja hali ba a duk hukuncin da Junaid ya yanke akanki karki ga
laifin kowa kiga laifin kanki." A fusace Abba yabar dinning ɗin Mamma, ta ɗaga kai
tabi mai gidan nata da kallo, cikin rawar murya Amaah ta soma baiwa Junaid hakuri
"Dan Allah Yaya kayi hakuri wallahi bazan sake ba, kayi hakuri ka ba ni car key ɗin
motana." Ya kalleta ido cikin ido yake faɗin "Na haramta maki fita da mota na wani
dan lokaci driverna yana nan shi zai riƙa kaiki makaranta yana ɗauko ki ke a duk
inda zaki shiga cikin garin Katsina ban amince kija mota ba."
"Saboda kina shasha hakuri zaki basa a cuceki ki zauna kina basa hakuri sai kace
wani ubanki? Driver bazai din ga kaita makaranta ba sai ta riqa zuwa da tawa
motar."
Wani kallo Junaid ya riqa bin Mum dashi, ya juya kan Amaah Dikko yana faɗin "Daga
ranar da kika ɗau ki mota da sunan shiga makaranta ki tabbata kinyi zuwa na karshe
a makaranta Jami'a." Wani marayan kuka Amaah ta fashe dashi haka Mum taja hannunta
zuwa part ɗinta dama tun da aka fara hayaniya Assha ta sulale tabar wajen dan ko
kaɗan bata son abunda Mum ɗin tasu take yiwa junaid.
Kallon da Mamma take yi masa ne yasa ya miqe tsaye, a natse ta ƙira sunansa babu
musu ya koma ya zauna tun kafin Mamma tayi magana yasan me zata faɗa ji yayi
zuciyarsa na haɗe wa wuri ɗaya...

BOYAYYAR ALAƘA is 500
Account Details
0004157137
Jaiz bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta 08086207764

Katin wayar MTN ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730

#ASMY B ALIYU
# BA. (secret
Relationship)
#love, Romance and Destiny
#Junaid Dikko
#Khairiyyah



VIP 500
NORMAL GROUP 500
[9/18, 12:23 PM] Asmy B Aliyu: BOYAYYAR ALAƘA
(Secret Relationship)

FREE PAGE


Asmy b Aliyu

6...

"Nasan me zakice Mamma, na sani zanyi ƙoƙari zunu baina naga basu shafi su Amaah
dikko ba, a kullum ina yimasu addu'a Allah ya kare su daga duk wata fitinar duniya,
addu'ar da kike min ki cigaba Mamma, zan daina da gaske zan daina." Ya faɗa da wata
irin kararriyar murya mai ɗauke da wani irin sanyi.
"Kana ganin komai zai tafi dai dai kana ganin zunubbanka bazasu shafi su Amaah ba?"
Wannan karon zuciyar tashi yakejin tana wani irin bugawa yaji tana komawa waje ɗaya
tana haɗe wa, duk iskan dake cikin Parlon ji yayi tana sauyawa da wani irin yanayi
na huci, a hankali ya kamo hannun Mamma, ya damke a cikin nasa hannun yake faɗin
"Believe me Mamma, komai zai zama dai-dai ina addu'a ina kanyi insha Allahu." Ya
faɗa yana kallon cikin idanunta, Idanunta a kanshi tace "Allah yasa haka ." Ta faɗa
da wani yanayi a muryarta, zanje na kwanta Mamma, tafiar safe zamuyi kuma wai Abba
ta mota ba ta jirgi ba zamu wuce, ya faɗa yana wani shagwaɓewa, fuskarsa Mamma tasa
hannu taja cheeks ɗinsa irin yadda ake yiwa yara tana faɗin "Kai kuma lazy boy kou?
Ka dai tabbatar da alwallah ajikinka idan zaka kwanta dan Allah, Allah ya bamu
Alkhairi."
"Ameen." ya faɗa yana ɗan baiwa Mamma hug side Dan kusan tare suka miqe tsaye ya
fice daga Parlon ita kuma ta nufi ɓangaren maigidanta dan daman itace da girki.
Sai da yazo kwanciya kusan sha ɗaya da rabi na dare ƙiran Khairiyya ya shigo a
wayarsa da alamar ya manta daita, muhimmanci Khairiyya ɗaya ne a tare dashi idan
suna kwance a gado ɗaya da zarar wannan yanayin ya fita akansa yake mantawa da
al'amarinta har ga Allah ya manta da tana garin Katsina, ɗaga wayar yayi tun kafin
yayi magana take faɗin "Baka zo ba dare yanayi mine." tana jin yadda yake sauke
numfashi ta cikin wayar kanshi har juyawa yake sabida gajiyar dake tare dashi "Kiyi
hakuri muna tare da Abba, ban samu nazo mukayi sallama ba, zan turo maki kuɗi ta
account ɗinki, sai kiyi amfani dasu."
Da sauri ta katse sa "Meyasa kake tunanin kuɗi sune matsalar kowa Junaid? Ni kai
nake bukata ba kuɗin ka ba meyasa kake hakane? Taya zaka ajeni cikin gidanka daga
ni sai maigadi kasan bazai yuyuba, idan bazaka zoba ni zanzo gidan naku daman ko
acan mun saba ba wani abun takura bane."
Jin yadda take masifa a wayar yasan zata aikata dan ba cikakken hankali ne da
Khairiyya ba zata iya zuwa kamar yadda tace, duk da ada da gaske ne tana samunsa
har a gidansu, sai dai da rana bata taɓa yimasa zuwan dare ba.
Idan Mamma ta ganta me zaice?? Da wani ido zai kalli Mammansa?
"Khairi ki jirani zanzo." Ya faɗa da murya marar amo, better ta faɗa tana sauke
wayar.
Tun kafin ya ƙarasa wurin motarsa yake addu'ar Allah yasa Mamma ta kwanta, wani
irin nauyi yakeji kasan kirjinsa, sai da yaje ya taso da maigadi ya buɗe motar
sa'annan yaja motar ya fita. A lokacin Mamma na hangosa ta window ɗin sama dake
ɗakin Abba, da sauri ta saki labulen window ɗin zuciyarta na wani irin harbawa haka
hawaye na cika idonta, nan danan ta fara addu’a a cikin ranta.
Abba dake zaune yana kula da yanayinta shi kansa yaji fitar Junaid ɗin, nan ta
zauna gefen bed tana ƙoƙarin danne hawayen dake son fitowa cikin idanunta "Komai
zaiyi dai-dai, ke dai karki gaji da yiwa junaid addu'a har kullum karki gaji kowani
ɗan adam da tashi kalar ƙaddarar mu tamu kenan.”
Mamma na girgiza kai take faɗin “Har sai yaushe zai daina? Dan Allah kayi wani abu
akan matsalar Junaid ko kayi masa aure." Mamma ta faɗa da wani sauti mai alamar
tsoro a tattare da muryarta “Ba aure Junaid ne bai isa ba, kar muzo duka muyi
abunda zamuyi da nasani shine abun dubawar, ki barsa zuciyarsa ta natsu da sonyi
auren, gaggawar ta mecece doctor?”
Mamma bata kara faɗar komai ba, ta kwanta taja duvet ta rufe har fuskarta, shiru
take bukata tana kuma son wani ya ankarar dasu akan suna da hannu akan lalacewar
rayuwar Junaid ɗin, idan sukayi masa aure zai taimaka masa na wurin rage masa bin
matan titi. A kullum Abba na hango mata ko Junaid yayi auren da sukeso yayi idan
kuma bai daina bafa? Anyi biyu babu hakan kuma zai sa ƴar mutane a ukuba, shi kuma
bazai so ya ƴan wasu su wahala ba saboda nasa yaron.
Sha biyu da minti goma ya qaraso bakin gidan nasa horn yayi mai gadi da har ya fara
barci ya fito, sai da ya leƙo ta ƙaramar ƙofa yaga motar ogace sa'annan ya rufe ƴar
kofar ya buɗe gate ɗin, shiga da motar Junaid yayi har cikin rumfar adana motoci
sannan ya kashe motar ya kwantar da kansa cikin seat ɗin motar, shiru yai ya kusan
minti goma a haka, dakyar yaja kafafunsa ya fito daga motar.
Door bell ya shiga dannawa ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login