Showing 1 words to 3000 words out of 15526 words
[9/15, 6:03 AM] Asmy B Aliyu: BOYAYYAR ALAƘA
(Secret Relationship)
FREE PAGE
Asmy b Aliyu
INA KUKE MATA....INA NUFIN MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU NA MATA, MATA MASU AJI MASU
GYARAN KANSU, KUZO DAKU NAKE MAGANA NASAN KUN YARDA DA KANKU KUMA ZAKU KASANCE
ABOKANAN TAFIYA, *HUMKAN GIDAN GIDAN ƘAMSHI* TAZO MAKU DA KAYAYYAKIN DA ZASU SAKE
KANKARO MAKU KIMA DA DARAJARKU TA CIKAKKIN MATA, KAYAN DA ZASU SAKA FARASHIN
MUTUNTAKARKU ƊAUKAKA A IDANUWAN MAZAJENKU, HMMMM WATA MIYAR FA SAI A MAKWAFTA
HAJJAJU DOMIN KUWA A GIDAN *HUMKAM GIDAN ƘAMSHI* KAƊAI ZAKI IYA SAMUN ABUBUWA KALA-
KALA DA ZASU CANCAREKI A DUK INDA KIKA SHIGA KIRIƘA JIN KANKI DABAN SABODA YANDA
KIKAYI ZARRA ACIKIN ƳAN UWANKI MATA, KAMA DAGA KAN *HAƊAƊIYAR ZUMARMU* DA MUKAYIWA
LAƘANI DA *MAI CIZO* SABODA YANDA TAKE ƘWANTALO SOYAYYA GA ZUCIYAR MAIGIDA, GA KUMA
*SPECIAL HAƊIN AMARE* DA MUKE FARA SHIRYASU ANA SAKA RANAR BIKI SABODA SAKA
MALLAKAR ZUCIYAR ANGO DA KUMA SAKE ƊAUKAKA JIN ALFAHARINSA, BAYAN NAN MUN TANADI
SINADARIN MU NA MUSAMMAN DOMIN JIN DAƊIN MA'AURATA DA MUKAYIWA LAƘANI DA *HARBI
GADO*😍 CANCARAKWAI KENAN! ƳAR UWA KE DAGA JIN WANNAN HAƊIN KINSAN IDAN BA AGIDAN
ƘAMSHIN HUMKAM BA BABU INDA ZAKI SAMU DON ITA ƊIN FA GWANACE, KAWAI KU SHIGA DAGA
CIKI ZAKU TABBATAR DA HAKAN, BA'A NAN KAƊAI TA TSAYA BA HAJIYA SAI DA TAYI MAKU
TANADIN *TURARUKKAN MANYAN MATA MA'AURATA* DON SAMA MAKU CIKAKKIYAR NATSUWA A
GIDAJEN AURENKU DA IRIN SIHIRTACCEN ƘAMAHINSU DAKAN NARKAR DA ZUCIYAR MAIGIDA YA
KASA FITA, GA KUMA *SHU'UMAR HUMRAH* TA MUSAMMAN DA TAYI MAKU TANADI MAI SUNA DAGA
NI SAI KAI MIJINA DA ZATA RIƘA RIKIRKITA DUKA TUNANIN MAIGIDA IDAN YANA TARE DAKE,
HAR YAU DAI *HUMKAM GIDAN ƘAMSHI* BASU BARKU A HAKA BA SAI DA SUKAYI LINƘAYA A
DUNIYAR NAGARTA CIN MAGUNGUNAN DA ZASU SAMA MAKU WARAKA GA MAFIYA MATSALTSALUN DA
SUKA ADDABI MA'AURATA HAR MA DA ƳAN MATA SUKA SAMO MAKU *ORIGINAL INFECTION KILLER*
NASAN DAI KO BAN FAƊA BA KINSAN WANNAN MAGANI GANGARIYA NE DA ZAI YI YAƘI DA DUK
WATA CUTA DATA SHAFI:
✓CIWON MARA
✓ƘAIƘAYI
✓FARIN RUWA
✓ƘURAJE
✓DRYNESS
✓LOW LIBIDO
✓IRRIGULAR PERIOD
✓ABNORMAL DISCHARGE
✓MILD INFERTILITY
✓VIGINAL ODOUR
✓OVERIAN CYSTS
✓FABROID E.T.C
Wannan maganin duka zai sama maku waraka daga wuɗannan cuwurwukan da yardar Allah,
kuma zaku samu duka wuɗannan kayan a *HUMKAM GIDAN ƘAMSHI* bisa farashi mai sauƙi
da kuma girmamawa domin ita ɗin mai ƙaramci ce ga abokannan kasuwanci da kuma
mutuntawa, ga mai buƙatar kayanmu sai ya tuntuɓemu ta wannan lambar kai tsaye
+2348132506044. HUMKAM GIDAN ƘAMSHI na maraba da masu sayen ɗaya ko sari.
1...
Mamma ta tsaresa da ido, banda faduwa babu abunda gabansa keyi yasan dai zance ɗaya
ne na aurensa da Khairiyya taya zai yiwa Mammah bayanin baya yiwa Khairiyya
soyayyar Aure? Da wane ido zai faɗawa Mammah ba sau ɗaya ba ba biyu ba,ba ukku ba
suka kwana gado ɗaya da Khairiyya?
"Junaid ya kamata a fara maganar aurenka da Khairiyyah, ko a gidanka zata iya
karasa karatunta a haka wannan zaman da kake haka yana damuna kasan lalurarka
Junaid kara kayi aure ka tara zuri'a tsarkakku ba irin ya'yan bisa titi ba karka
zubar da ya'yanka akan titi dan Allah Junaid." Mammah ta faɗa da wani irin karaya a
muryarta, karo na farko da ya kasa kallon mahaifiyarsa karo kuma na farko da yaji
wata irin kunyar Mamma da tazo ta lullubesa bawai Mammah bata san zununbin da yake
aikatawa ba ne, sabida tafi kowa sanin matsalarsa shiyasa bata taɓa damuwa da kalar
kaddararsa ba, tasan mazan ma akwai masu jinsi kala-kala.
Junaid Dikko yana cikin mazan da basu iya riqe kansu koda na kwana ɗaya ba tare da
macce ba wata irin halitta ce ajikinsu ta daban. Ya ɗago rinannun idonsa yana
kallon Mamma, da wani yanayi a muryarsa yake fadin. "Mamma ki daina damun kanki dan
Allah kin san lalurarki na hawan jini, ba daga bangare na bane daga ɓangaren
Kairiyya ne tace sai ta gama karatunta sai ayi maganar aure, shekara ɗaya ya rage
mata." Dan Allah ki daina damar da kanki da lalurata Mamma, ki cigaba da yi min
addu'a kinji Mamma."
Idan na rasaki ban san aya Rayuwa zata zomin ba.idan batare dake ba,
Ya kama hannunta ya subbaci hannun,ya sakar mata murmushinsa mai qara saka mata
mugun son yaron nata da wata irin kaunarsa aranta ,ya miqe tsaye yana faɗin."mamma
a haɗamin abincin dare mai rai da lafiya yau gida zan kwana ,ban shirya karbar
fadan Abba, ba tunda shi kullum yaro yake dauka ta." Ya faɗa yana wani damuke
fuska.
Murmushi kawai Mammah,tayi masa yasa kai ya fice daga parlorn na Mamman da wani
irin takunsa mai jan hankali da wata irin izza a tattare dashi...Yana fita daga
parlon kai tsaye ya nufi motarsa jaguar da aka fitar aka wanke kallon farko da
zakayiwa motar kasan kuɗi sun zauna jikin motar sai ya'yan wane da wane kawai ke
hawanta. Ya shiga motar ya tada da sauri maigadi ya buɗe masa get ya fice daga
gidan, wayarsa ya ɗauko Iphone 14 pro max, still har lokacin maganganun Mamma,
sunki fita daga kansa bai san sai yaushe zai iya buɗe baki ya faɗa mata bazai iya
auren Khairiyya ba, auren su ma bazai yuyu ba, dan kuwa idonsa a buɗe nata a buɗe
duk da a bangaren Khairiyya kuwa ita gani take kamar aurenta xaiyi kamar yadda
Mamman keso, dialling wata lamba yayi mai ɗauke da sunan Sarah cikin kankanin
lokaci aka ɗaga wayar.
"Mr. Dikko!" Ta faɗa da wata irin kasallaliyyar murya mai dauke da jan hankali,
"Ki sameni a guest house yanzu."
"Me zai hana ka biyo school ka ɗauke ni ina hostel fa, kasan kuma da nisa."
Da sauri ya katseta yana faɗin "Ki samu adaidaita." Da haka ya sauƙe wayar baya son
doguwar magana, har ya karasa gidansa na sirri tunanin Mamma na ransa, sanin halin
Junaid din ta shiga shirya kanta da sauri, Ruky ce ta dubeta tana faɗin “Kedai
Sarah akan gayen nan sam baki da aji dama ace soyayya kuke da sauqi amma iyakarsa
yayi amfani dake shi kenan amfanin ki ya qare a wurinsa sai kuma wani lokacin shaye
da toka.”
Sarah ke faɗin “Ina da sa'a ma a haka tunda Junaid Dikko ya haɗa gado dani.” A
fusace tabar room din nasu Ruky ta kwaɓe baki ta bita da kallo cike da wani irin
kishin kawarta ta, da gaske tana da sa'a kamar yadda ta faɗa din tunda har Junaid
Dikko ya haɗa gado daita.
#ASMY B ALIYU
#BA(Secret Relationship)
Love, Romance and destiny
#Junaid Dikko
BOYAYYAR ALAƘA is 500
Account details
0004157137
Jaiz bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya
08086207764
Katin wayar MTN ta 08043079282 shaidar biya ta 07065283730
#VIP 1k
NORMAL GROUP 500
[9/15, 6:04 AM] Asmy B Aliyu: BOYAYYAR ALAƘA
(Secret Relationship)
FREE PAGE
Asmy b Aliyu
INA KUKE MATA....INA NUFIN MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU NA MATA, MATA MASU AJI MASU
GYARAN KANSU, KUZO DAKU NAKE MAGANA NASAN KUN YARDA DA KANKU KUMA ZAKU KASANCE
ABOKANAN TAFIYA, *HUMKAM GIDAN GIDAN ƘAMSHI* TAZO MAKU DA KAYAYYAKIN DA ZASU SAKE
KANKARO MAKU KIMA DA DARAJARKU TA CIKAKKIN MATA, KAYAN DA ZASU SAKA FARASHIN
MUTUNTAKARKU ƊAUKAKA A IDANUWAN MAZAJENKU, HMMMM WATA MIYAR FA SAI A MAKWAFTA
HAJJAJU DOMIN KUWA A GIDAN *HUMKAM GIDAN ƘAMSHI* KAƊAI ZAKI IYA SAMUN ABUBUWA KALA-
KALA DA ZASU CANCAREKI A DUK INDA KIKA SHIGA KIRIƘA JIN KANKI DABAN SABODA YANDA
KIKAYI ZARRA ACIKIN ƳAN UWANKI MATA, KAMA DAGA KAN *HAƊAƊIYAR ZUMARMU* DA MUKAYIWA
LAƘANI DA *MAI CIZO* SABODA YANDA TAKE ƘWANTALO SOYAYYA GA ZUCIYAR MAIGIDA, GA KUMA
*SPECIAL HAƊIN AMARE* DA MUKE FARA SHIRYASU ANA SAKA RANAR BIKI SABODA SAKA
MALLAKAR ZUCIYAR ANGO DA KUMA SAKE ƊAUKAKA JIN ALFAHARINSA, BAYAN NAN MUN TANADI
SINADARIN MU NA MUSAMMAN DOMIN JIN DAƊIN MA'AURATA DA MUKAYIWA LAƘANI DA *HARBI
GADO*😍 CANCARAKWAI KENAN! ƳAR UWA KE DAGA JIN WANNAN HAƊIN KINSAN IDAN BA AGIDAN
ƘAMSHIN HUMKAM BA BABU INDA ZAKI SAMU DON ITA ƊIN FA GWANACE, KAWAI KU SHIGA DAGA
CIKI ZAKU TABBATAR DA HAKAN, BA'A NAN KAƊAI TA TSAYA BA HAJIYA SAI DA TAYI MAKU
TANADIN *TURARUKKAN MANYAN MATA MA'AURATA* DON SAMA MAKU CIKAKKIYAR NATSUWA A
GIDAJEN AURENKU DA IRIN SIHIRTACCEN ƘAMAHINSU DAKAN NARKAR DA ZUCIYAR MAIGIDA YA
KASA FITA, GA KUMA *SHU'UMAR HUMRAH* TA MUSAMMAN DA TAYI MAKU TANADI MAI SUNA DAGA
NI SAI KAI MIJINA DA ZATA RIƘA RIKIRKITA DUKA TUNANIN MAIGIDA IDAN YANA TARE DAKE,
HAR YAU DAI *HUMKAM GIDAN ƘAMSHI* BASU BARKU A HAKA BA SAI DA SUKAYI LINƘAYA A
DUNIYAR NAGARTA CIN MAGUNGUNAN DA ZASU SAMA MAKU WARAKA GA MAFIYA MATSALTSALUN DA
SUKA ADDABI MA'AURATA HAR MA DA ƳAN MATA SUKA SAMO MAKU *ORIGINAL INFECTION KILLER*
NASAN DAI KO BAN FAƊA BA KINSAN WANNAN MAGANI GANGARIYA NE DA ZAI YI YAƘI DA DUK
WATA CUTA DATA SHAFI:
✓CIWON MARA
✓ƘAIƘAYI
✓FARIN RUWA
✓ƘURAJE
✓DRYNESS
✓LOW LIBIDO
✓IRRIGULAR PERIOD
✓ABNORMAL DISCHARGE
✓MILD INFERTILITY
✓VIGINAL ODOUR
✓OVERIAN CYSTS
✓FABROID E.T.C
Wannan maganin duka zai sama maku waraka daga wuɗannan cuwurwukan da yardar Allah,
kuma zaku samu duka wuɗannan kayan a *HUMKAM GIDAN ƘAMSHI* bisa farashi mai sauƙi
da kuma girmamawa domin ita ɗin mai ƙaramci ce ga abokannan kasuwanci da kuma
mutuntawa, ga mai buƙatar kayanmu sai ya tuntuɓemu ta wannan lambar kai tsaye
+2348132506044. HUMKAM GIDAN ƘAMSHI na maraba da masu sayen ɗaya ko sari.
2...
Ta dade bata samu abun hawa ba tana ta tunanin kar Junaid yayi fushi tasan halinsa
da saurin fushi da zuciya kamar kuturu, tana isa kofar gidan ta biya mai adaidaita
kudinsa kai tsaye bakin gate din ta tunkara tana tafe da talkaminta masu shegen
tsini da kayan da suka kama jikinta kana ganinta kasan dakyar take takawa
acikinsu, knocking tayi ajikin gate ɗin Maigadi ya buɗe karamar ƙofa yana kallonta
tun daga sama har kasa, aransa yake faɗin “Allah ya shirya kullum Junaid,
abubuwansa gaba suke." Sarah ta raɓa ta gefensa ta wuce tana wani haɗe rai ganin
irin kallon tsarguwar da yake binta dashi.
Door bell na gidan ta shiga dannawa na kusan minti biyu, Junaid ne ya fito ya buɗe
daga shi sai gajeran wando ajikiinsa ko riga babu, a hankali yake bita da sexyyy
eye's ɗinsa wanda nan take taji wata kalar bukatar Junaid ɗin ta bijiro mata tana
jin yadda cinyoyinta suka ɗau ki wani qalar dumi, hannunsa ɗaya ya miƙa ya jawota
zuwa cikin jikinsa tun a falo ya fara kai ma wuyanta kiss yana shafa kirijinta ta
saman rigar ta, shafa kirjinsa ta shigayi itama mai ɗauke da yalwataccen gashi
wanda ya kwanta luf, sai ɗaukar ido da sheki yakeyi, hannu yasa ya ɗau keta cak ya
nufi master bedroom dinsa daita, kayan jikinta ta shiga cirewa da sauri dan Junaid
tasan baida lokacin cire mata koda pant barantana kaya, shi dai ya kwanta da macce
ya biyata kawai yana kaunar sex a rayuwarsa ko bata masa rai akayi da yayi sex yake
samu peace of mind, a haukace ya fara nemanta yana murza kan boobs ɗinta, banda
rawa babu abunda jikinsa keyi idonsa sun ƙanƙance lokaci ɗaya, tun Sarah najin da
ɗin yadda yake tafiyar da ita har abun ya daina yi mata da ɗi, Junaid mayen sex ne
sai yayi awa biyu akan macce ba tare da ya gaji ba wani irin halittar jiki ne
dashi, sai da ya gaji dan kansa ya sauka akan Sarah wacce taji kasanta tamkar an
zuba mata barkono sabida raɗaɗi da zugi, miƙea yai a gurguje ya shirya kansa cikin
bakaken suits yasan suna da meeting ƙarfe biyu na rana, har lokacin Sarah tana
kwance akan bed tana kallonsa tamkar zata cinyesa duka dan so da kauna, sai da ya
gama gentle ya juyo yana kallonta “Ina son na tafi zan tura maki kuɗi ta account
naki." Cikin muryar jan hankali take faɗin "Anan zaka kwana na tsaya na tayaka
kwana??"
Da sauri ya shiga girgiza kai yana faɗin "Gida zan kwana yau, kawai ki gama abunda
kike ki tafi sai munyi waya," yana maganar ne batareda ya kalleta ba ya nufi ƙofa,
da murmushi ta bisa da kallo tabbas Junaid Dikko zai kasheta da ranta, wani irin
special class ne tattare dashi babu maccen da zata san haka sai sun haɗa gado
dashi, barci ta kwanta tayi sai da tayi barcinta mai isarta sannan ta tashi ta
shiga toilet ta sakarwa kanta shower da ruwan dumi ta daɗe tana wanka kafin ta fito
da towel a jikinta da karamin towel tana tsane gashin dokin dake reto a tsakiyyar
bayanta, kitson nan ko sati ɗaya baiyi ba da yinsa amman jarabar Junaid tasa duk
kan ya wani ya mutse dole taje gyaran kai, agurguje ta shirya tasa hannu ta ɗau
jakarta wanda wayarta ke cikin bag ɗin, alamun ƙarar text taji, hakan yasa ta zuge
jakar ta ciro wayar, alert ɗin kuɗi har na 200k Junaid Dikko yayi mata transfer
tasan kuɗi ba matsalar sa bace Junaid baida matsalar kuɗi ta kowane fanni.
Ruky ma ta kirata har kusan missed call biyu, bakin bed ta zauna ta shiga kiran
lambar Ruky gafda zata katse ta daga "Inata ƙiran wayarki kuna can kuna Jarabar
taku keda wannan Junaid ɗin mai shegen faɗin rai wanda idan ka gan sa a fili sai ka
ɗauka ko hannu aka saka masa a baki bazai ciza ba nan kuwa shegen kansa ne."
"Ki faɗi abunda ke ranki komai zaki ce akan Junaid yafi duka samarin ki komai."
Itama Sarah ta mayarwa da Ruky maganar datai cike da jin zafinta. “Mun kama hanyar
Kaduna nida Saleem na rakasa, wani business ɗin daddy ɗinsa ne, ina jin sai an
kwana biyu zamu dawo." Sallama sukayi itama ɗan qaramin mayafinta ta ɗauka ta wuce
daga gidan na Junaid, tayi masa text a waya tana faɗin "Yanzu take barin gidansa
zata koma hostel, sai bayan magrib ya shigo cikin gidan nasu hango motar Abban sa
yayi acikin parking lot da alamar yana gida, kai tsaye part ɗinsa ya nufa yana
bukatar watsa ruwa sosai jikinsa ke wani irin ciwo, wani flat ya nufa mai ɗauke da
babban parlor da karami sai ɗakunan barci har gudu biyu, kallo ɗaya zaka yi wa part
ɗin kasan an kawatasa da Naira, wanka yayi ya ɗauro Alwallah magrib yayi Sallah
daman ko sarda ya biyo hanya lokacin ake kiran sallah kafin ma ya qaraso gida an
idar da sallah, kayan shan iska ya saka ajikiinsa da wandon tree quarter ajikinsa,
tuno Abba yana gidan yasa ya cire kayan ya nemi jallabiyya ya saka ajikinsa dan
yasan tsaf Abba zai korosa yace ya shigo masa da ɗan guntun wando acikin gida yana
da ƴaƴa mata a gabansa, duk lokacin da Abban nasa ya buɗe baki yayi wannan zancen
wani takaici ke cika masa zuciya ko yana neman mata taya za'ayi ya nemi kannensa?
Duka yaran gidan suna cikin dinning area suna lunch kasancewar Al'adar gidan Aliyu
Dikko bayan sallar magrib ake haɗuwa aci abincin dare haka ka'idar Abba take, da
sallama ya shiga babban parlon duka suka zuba masa ido murmushi ne ɗauke a fuskar
Mama.
Assha Dikko, ta washe baki tana faɗin."Yaaya kaine?Nikam nayi sati ban ganka ba."
Ta ƙarasa maganar sounding so very happy, shima murmushi ya mayar mata ya ƙaraso
cikin dinning area ɗin, Assha ta miqe tsaye taja masa kujerar dake kusa datata ya
zauna ya gaisheda Abba da mamma sa'annan ya gaisheda step mum dinsa, sa'annan
kannensa guda biyu mata suka gaishesa. Assha ta shiga serving ɗinsa da white rice
da fish source wanda yaji kayan haɗi, shiru kakeji banda karar cokulla babu abunda
ke tashi, suna gamawa lokacin an fara ƙiran sallar Isha'i massalaci ya wuce shida
Abba.
#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#love, Romance and Destiny
#Junaid Dikko
BOYAYYAR ALAƘA is 500
Account Details
0004157137
Jaiz bank
Asma'u Buhari Aliyu
Shaidar biya ta 08086207764
Katin wayar MTN ta 07043079282 shaidar biya ta 07065283730
#VIP 1k
#NORMAL GROUP 500
[9/16, 1:26 PM] Asmy B Aliyu: BOYAYYAR ALAƘA
(Secret Relationship)
FREE PAGE.
Asmy b Aliyu
INA KUKE MATA....INA NUFIN MATAN DA SUKA AMSA SUNANSU NA MATA, MATA MASU AJI MASU
GYARAN KANSU, KUZO DAKU NAKE MAGANA NASAN KUN YARDA DA KANKU KUMA ZAKU KASANCE
ABOKANAN TAFIYA, *HUMKAN GIDAN GIDAN ƘAMSHI* TAZO MAKU DA KAYAYYAKIN DA ZASU SAKE
KANKARO MAKU KIMA DA DARAJARKU TA CIKAKKIN MATA, KAYAN DA ZASU SAKA FARASHIN
MUTUNTAKARKU ƊAUKAKA A IDANUWAN MAZAJENKU, HMMMM WATA MIYAR FA SAI A MAKWAFTA
HAJJAJU DOMIN KUWA A GIDAN *HUMKAM GIDAN ƘAMSHI* KAƊAI ZAKI IYA SAMUN ABUBUWA KALA-
KALA DA ZASU CANCAREKI A DUK INDA KIKA SHIGA KIRIƘA JIN KANKI DABAN SABODA YANDA
KIKAYI ZARRA ACIKIN ƳAN UWANKI MATA, KAMA DAGA KAN *HAƊAƊIYAR ZUMARMU* DA MUKAYIWA
LAƘANI DA *MAI CIZO* SABODA YANDA TAKE ƘWANTALO SOYAYYA GA ZUCIYAR MAIGIDA, GA KUMA
*SPECIAL HAƊIN AMARE* DA MUKE FARA SHIRYASU ANA SAKA RANAR BIKI SABODA SAKA
MALLAKAR ZUCIYAR ANGO DA KUMA SAKE ƊAUKAKA JIN ALFAHARINSA, BAYAN NAN MUN TANADI
SINADARIN MU NA MUSAMMAN DOMIN JIN DAƊIN MA'AURATA DA MUKAYIWA LAƘANI DA *HARBI
GADO*😍 CANCARAKWAI KENAN! ƳAR UWA KE DAGA JIN WANNAN HAƊIN KINSAN IDAN BA AGIDAN
ƘAMSHIN HUMKAM BA BABU INDA ZAKI SAMU DON ITA ƊIN FA GWANACE, KAWAI KU SHIGA DAGA
CIKI ZAKU TABBATAR DA HAKAN, BA'A NAN KAƊAI TA TSAYA BA HAJIYA SAI DA TAYI MAKU
TANADIN *TURARUKKAN MANYAN MATA MA'AURATA* DON SAMA MAKU CIKAKKIYAR NATSUWA A
GIDAJEN AURENKU DA IRIN SIHIRTACCEN ƘAMAHINSU DAKAN NARKAR DA ZUCIYAR MAIGIDA YA
KASA FITA, GA KUMA *SHU'UMAR HUMRAH* TA MUSAMMAN DA TAYI MAKU TANADI MAI SUNA DAGA
NI SAI KAI MIJINA DA ZATA RIƘA RIKIRKITA DUKA TUNANIN MAIGIDA IDAN YANA TARE DAKE,
HAR YAU DAI *HUMKAM GIDAN ƘAMSHI* BASU BARKU A HAKA BA SAI DA SUKAYI LINƘAYA A
DUNIYAR NAGARTA CIN MAGUNGUNAN DA ZASU SAMA MAKU WARAKA GA MAFIYA MATSALTSALUN DA
SUKA ADDABI MA'AURATA HAR MA DA ƳAN MATA SUKA SAMO MAKU *ORIGINAL INFECTION KILLER*
NASAN DAI KO BAN FAƊA BA KINSAN WANNAN MAGANI GANGARIYA NE DA ZAI YI YAƘI DA DUK
WATA CUTA DATA SHAFI:
✓CIWON MARA
✓ƘAIƘAYI
✓FARIN RUWA
✓ƘURAJE
✓DRYNESS
✓LOW LIBIDO
✓IRRIGULAR PERIOD
✓ABNORMAL DISCHARGE
✓MILD INFERTILITY
✓VIGINAL ODOUR
✓OVERIAN CYSTS
✓FABROID E.T.C
Wannan maganin duka zai sama maku waraka daga wuɗannan cuwurwukan da yardar Allah,
kuma zaku samu duka wuɗannan kayan a *HUMKAM GIDAN ƘAMSHI* bisa farashi mai sauƙi
da kuma girmamawa domin ita ɗin mai ƙaramci ce ga abokannan kasuwanci da kuma
mutuntawa, ga mai buƙatar kayanmu sai ya tuntuɓemu ta wannan lambar kai tsaye
+2348132506044. HUMKAM GIDAN ƘAMSHI na maraba da masu sayen ɗaya ko sari.
3..
Bayan fitowarsu daga massalaci ne Abba ke sanar dashi zasu shiga Abuja jibi akwai
meeting din da zasuyi acan, kuma Abba bazai iya shi ɗaya ba sai da Junaid ɗin, nan
danan wani irin zufa Junaid ɗin ya riqa haɗawa lokaci ɗaya.
Kuma ya tabbatar gida ɗaya zasu kwana da Abba, tunda acan Abujan ma suna da gida,
taya zai iya kwana biyu batareda macce ba? Abinda ya fara zuwa kanshi kenan, suna
tafe har suka qaraso cikin gida, Abba nayi masa zancen muhimmanci meeting ɗin a
wajensa.
Gaba ɗaya shi dai dai Junaid jin Abba kurum yake a wannan lokacin badan yana
fahimtar me Abban ke nufi ba, suna shiga sallama yayi wa Abba ko part ɗin Mamma bai
samu komawa ba ya nufi nasa part ɗin sa, shi gaba ɗaya hanyar da zai zille tafia da
Abba kawai yake nema. Har yayi shirin kwanciyya barci wayarsa dake gefensa ta fara
ring, Mamma ce mai ƙiran nasa, ɗagawa yayi a hankali gami da yin sallama cikin
sanyi murya, tambayar farko da Mamma tayi masa shine meke damunsa dan jin muryarsa
wani iri, shiru yayiwa Mamma na kusan sakan goma “Karka yimin miskilanci Junaid
tell me meke damunka?" Tamkar wanda akayiwa duka yake faɗin “Abuja zamu shiga jibi
nida Abba, ɗan murmushi Mamma tayi wanda yana jin sautin murmushin nata ta cikin
wayar “Kaine magajinsa Junaid dole ka riqa taimaka masa da wasu abubuwa ƙarfin
Abbanka ya ragu