Showing 24001 words to 26471 words out of 26471 words
sannan ya shiga falon,da sallamarsa,bakowa aciki
hakanne yasa ya ɗauka suna ɗakin mummy,
Da saurinsa ya ƙarasa falon mummyn,zaune take kan kujera,Zahra tayi matashin kai da
cinyarta,suna kallon news,wanda ita zahran sam bata fahimtar komai hankalinta na
kan yayan nata.jinshi shuru da tayi se duk kishi ya taso mata.
Sallamarshi ce tasata saurin miƙewa tana duban hanyar daya shigo,da saurinta ta
nufeshi,dan ta mance da mummy dake gurin.
Shima itan kawai yakeson gani,dan yinin da yayi babu ita duk ya takura,hannayenshi
ya buɗe mata ta shige,ya maida hannun ya rungumeta,wata ajiyar zuciya suka saki
atare,cikin shagwaɓa tana ɗan dukan ƙirjinshi tace"yaya shine ka tafi kabarni ko?"
Ɗago haɓarta yayi ya tsura mata sexy eyes ɗinshi ɗan nazarinta yayi na ƴan
daƙiƙu,sannan yace yana shafa lips ɗinta"baby me ya sameki bayan bana nan?ina can
jikina ke bani kamar kina cikin damuwa kuma gashi nazo naganki ba yadda na tafi na
barki ba,oya tell me"ya ƙarasa maganar yana ƙara matseta a ƙirjinshi.
Ƙara narke mishi tayi,cikin kukan shagwaɓa,tace"ba daddy bane yasako wani turare in
naji ƙamshin se amai yay ta zuwa min,wuni nayi inata amai"ta ƙarasa maganar kwalla
na biyo mata fuska.
A gigice yace "what!!!shi daddyn meyasa yasako abinda bakya so,yabarmin ke kinata
amai,da mummy ce ze sako ne?"ya ƙarasa maganar yana shafa gadon bayanta.
"ina fa ze sako rasa kunya,"mummy dake zaune kamar gunki ta bashi amsa.
Da sauri yakai dubansa gunta shi se yanzu ya ganta tun bayan shigowarshi,akunyace
ya saki zahra ya ƙarasa gaban mummyn ya durƙusa yana sosa ƙeya.
Itama zahran bayanshi taje ta rakuɓe tana leƙo mummyn.
Miƙewa mummyn tayi,tana murmushi tace"to daddy de besan matarka nada cikin da
beson ƙamshin turarensa shine yasa ya sako,ay masa afuwa"
Da sauri suka dibi junansu sannan suka kai dubansu gun mummyn,bakin Hammad har
harɗewa yake yace"mummy nufinki zahra nada ciki ko me kikeson kice?"
"kwarai tana da ciki,ɗazu na dibata na tabbatar da hakan,se akula iyayen rawar
kai,kuma ku tashi ku bar mana gida,dan Alhaji yasamu sukunin saka turaren dayakeso
batare da anga bekensa ba"ta ƙarasa maganar cikin sigar zolaya.
Wata irin runguma hammad yayiwa zahra hawaye na biyo idonsa,ya kasa cewa komai,se
hawayen da yakeyi.hamdala kawai yakewa Allah,daya nuna masa wannan lokacin da baze
taɓa mancewa ba.
Rarrashinshi zahra take da kyar yayi shuru ya ɗago idonsa yana kallonta,dariya yake
ya kamo fuskarta yace "tnks you baby,tnks you,kim bani farinciki da yawa arayuwata
wanda baki baze iya gode miki ba"
Kai kallonshi yayi gun mummy dake tsaye tana kallonsu cikin so da ƙaunar ganinsu
atare,yace"mummu ladan albishir da kikamin , zan siyo miki G-wagon 2020 ladan
albishir"ya faɗi yana murmushi.
"Allah yay muku albarka ku tashi ku tafi gida kar dare yayi,zan ayko muku da
breakfast"
Miƙewa sukayi,zahra ko wacce tunda akace tana da ciki wata mahaukaciyar kunyar
mummy ta kamata,se ɓoyewa take a bayan hammad.
Mummy wucewa tayi ta ƙyalesu,ay tana gama ficewa Hammad ya manna bakinshi kan na
zahra yashiga kissing da saurinsa kamar zaa kwace masa ita.
Seda taga yaƙi sakinta ne tasa mishi ɗan kukan shagwaɓa,da sauri ya saketa yana
faɗin"am sorry baby,muje gida ingaisa da babyna"yana kaiwa nan yaja hannunta suka
fice bayan ta ɗauko mayafinta.
Ko a mota hannun Hmmad nakan cikin zahra yana shafawa sosai ƙaunar zahra da cikin
jikinta ke ƙara ratsa zuciyarshi.
Muje zuwa
Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*sabon littafina shimfiɗar Aurena na kuɗi ne 500 kacal ki turo ki samu damar
karantashi yana ƙunshe da sirrika masu tarin yawa,wanda se kin biya zaki ci ribar
hakan,karki bari a sato miki ki karanta,500 ɗinki ta biya miki buƙata*
*zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*Aturo shaidar biyan tanan,banda katin waya ta acct kawai 07044600044*
*39*
Koda suka isa gida ɗaukarta yayi kamar jinjira gudun karta wahalar mishi da kanta
da babynshi gurin tafiya.
Be direta ko ina ba se kan gadon ɗakinshi,kitchen ya koma ya haɗo musu tea ya soyo
musu cheaps da kwai,sannan ya dawo gurinta.
"yaya wallahi naci abinci agun mummy na ƙoshi ni"zahra ta faɗi tana ƙoƙarin zillewa
daga kamotan da yayi.
"pls ɗan kaɗan zaki ƙara sabida babynmu kar yunwa ta kamashi,ko kinaso yasamu
matsalane?"cewar hammad yana shafa fuskarta.
Cikin ta shafo a hankali sannan ta girgiza masa kai tana murmushi.
"yauwa to maza zo in baki kici ki ƙoshi shima yaci"
ba musu ta sakko ya bata taci shima yaci,ya kwashe kayan,sannan ya haɗa musu ruwan
wanka sukayo,suka ɗauro alwala sukai sallah sannan suka bi lafiyar gado.
Sosai Hammad ke ba zahra kulawa da cikin jikinta,ko kaɗan beson abinda ze sameta na
ɓacin rai.
Cikin Zahra yanzu wata biyu kenan,tun da aka shaida akwai cikin zahra bata yarda da
hammad,duk yadda yaso ta bashi hakkinshi ƙi take tace "mummy tace banda rawar
kai,"yayi rarrashin yayi magiyar amma sam taƙi yarda,hakan ne yasa yayi alwashin
ɗaukar mataki.
Yau ze dawo daga gun ayki,zahra se hidimar girka masa abinci take,tasa masu ayki
sun gyara mata ko ina na gidan.
Tana gama jera abincin a dinning taje tayi wanka ta ɗauro alwala.tazo tayi sallah
sannan ta tsantsara kwalliyarta ta ɗaukar hankali.ta ƙace a falo tana jiran
dawowarsa.
Hammad ko a gidan mummy ya sauka,yasa surayya ta haɗa masa abinci yaci ya cika
cikinsa,sannan ya koma garden ɗin gidan yayi zamansa yanashan iska.
Zahra ganin har kusan tara da rabi na dare be dawo bane yasa hankalinta ya tashi ta
fara nemansa a waya,yana ganin kiran nata seya kashe,data dameshi seya kashe wayar
gaba ɗaya.sosai yake dariyar shirin nasa dan yasan bazasu wanye lafiya da iya
rigimarsa ba.
Se sha ɗaya na dare yabaro gidansu,zuwa gida,lokacin zahra taci kuka har ta godewa
Allah,tana zaune turus a tsakar falo.
Bakinshi ɗauke da sallama ya shigo falon,agigice zahra ta miƙe tayi gunshi da
gudunta,ta faɗa jikinshi tana kuka.
Sosai ta bashi tausayi,amma sanin da yay zahra zuma ce seda wuta ne yasa ya rabata
da jikinshi ya wuce kan kujera ya zauna.
Zahra tsaye tayi kamar gunki, tana kallonshi,shiko ko kallonta bayayi,wayarshi ce
ta fara ƙara kamar yadda ya seta alarm ɗin wayar tashi,
Ayko cirota yayi a aljihu ya kara akunne,ya wani lumshe ido ya rage murya yace.
"baby na yana baroki,?"ya ɗanyi shuru sannan yace.
"na iso gida lafiya wlh,sede kewarki gaba ɗaya ta addabeni,ga ɗanɗanon abincinki,da
ƙamshin jikinki duk sunbi sun rikitani,gaskiya gobe anan zanyi break fast"ya faɗi
yana murmushi dan ya hango wutar kishin dake ci a idanun zahra.
Miƙewa yayi manne da wayar a kunnensa yayi hanyar ɗakinshi yana faɗin "baby kulkin
ki yau ya samu kulawa ta musamman wacce be taɓa samuba yanzu ma wanka nakeso inyi
in samu inyi sallah in kwanta duk kin taramin gajiya"
Zahra dake tsaye kamar gunki tana sauraron wannan tashin hankali,zuciyarta tafasa
take,amma haka ta daure tabi bayanshi,suna shiga ɗakin taji yana faɗin.
"ina zaayi haka ay na bada kuɗi ayomin sex doll kamarki gobe zaa kawomin ta dinga
ɗebe min kewarki kan hutuna ya ƙare mu koma tare"
hawaye ne ke bin idon zahra kamar kogi,wato yayanta mata ya fara bi kenan dan ta
hanashi kwanciya da ita,
Kashe wayar ƙaryar tashi yayi,ya miƙe ya nufi toilet,a hankali ta taka ta bishi
cikin toilet ɗin.
Ruwan wanka ta haɗa masa yana tsaye yana kallonta duk tausayi da shaawarta sun
addabeshi ji yake kamar ya kamota ya rungumeta amma seya daure,
Ga mamakinsa se ji yayi tace masa cikin rawar murya"na tsarkin zaka farayi ko ko na
sabulun?"tayi tambayar cikin raunin murya.
Sosai yaji kunya ta kamashi amma se ya maze kawai,ya fara cire kayan
jikinshi,matsawa tayi ta soma taimaka masa ya cire kayan idonta na kan kulkinta
tana so taga alamar ko yayi wani abun amma bata gani ba.
Shiga cikin verb din yayi ya lumshe ido ƙamshin turaren wankan data sa na ratsa
masa zuciya,a hankali ya buɗe idonsa,ya saukesu akanta,itama shi take kallo.
"dama ba wankan zakimin ba kika wani biyoni,?"hammad yayi tambayar cikin faɗa faɗa.
A tsorace tace "yi haƙuri yaya ba haka bane,"ta juya da sauri zata bar cikin toilet
ɗin riƙe da bakinta da kuka ya taho mata.
"zo nan"ya kirata,
A hankali ta juyo ta dawo gurinshin,be ce mata komai ba hannu ya miƙa mata,ba musu
ta kama hannun,yajata zuwa cikin ruwan wankan.
Muje zuwa
Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*ku hanzarta ku sayi littafin SHIMFIƊAR AURENA dan maƙurane gurin karatu,shi
kaɗaine babu irinsa,karki bari abaki labari,soyayyar da akemin anunawa littafina😊
shine nasan ana yina irin over ɗinnan,500 ba tsada*
*Zahra Muhammed Nasir 2084024749 UBA*
*Aturo shaidar biya ta nan 07044600044,banda katin waya ta acct kawai,in baki da
acct ki je POS ki turo*
*40*
Tana shiga ya sake ta,ya maida idonshi ya lumshe,tsayawa tayi tana kallonshi,ganin
beda niyyar yimata magana,
Jiki a sanyaye ta zare rigar jikinta,da ɗan wandon da tasaka,kamar me jin tsoro
taje ta ware ƙafafunta ta hau kan cinyarshi ta zauna.
Daga shi har ita ajiyar zuciya suka saki atare,buɗe idonshi yayi yana kallonta da
rikitattun idanuwanshi,wanda ba komai acikinsu se zallar so da ƙauna da shaawar ta
acikinsu.
Itama shi take kallo,duk tsoro ma yake bata,sabida gaba ɗaya ya sauya mata kamar ba
yayanta ba.
A hankali ta miƙa hannu ta ɗauko soson wankan ta fara yi masa,yana lumshe ido yana
buɗewa,wani daɗi ne mara misali ke ratsashi aduk lokacin da boobs ɗinta suka
gogeshi,gashi sun ƙara girma atsaye farare tass dasu.duk ta ɗaga masa hankali.
Haka suka gama wankan suka fito,itade zahra kanta duk ya kulle ganin beyi wankan
tsarkin ba dan jin kunnenta taji yana faɗawa karuwar tashi wanka zeyi yayi
sallah,amma taga beyi ba.
Gefen gadon taje ta zauna ta zuba uban tagumi,tana hasaso yayan nata tare da wata
suna iskanci,wasu siraran hawayene ke biyo idonta,take wani baƙin ciki ya
tokarota,da baƙin kishi,miƙewa tayi afusace tayi hanyar fita daga ɗakin,Hammad
wanda ke kallonta ta madubi,dubansa yakai gunta sa sauri yace "zahra zo ki shafamin
mai bayana mana"ko kallonshi bata yiba tace"ita karuwar taka,kwanciyar kawai ta iya
bata iya shafa man bane?"ta faɗi a fusace.
Takowa yayi ya ƙaraso gabanta yace "muje ki shafamin mai nace"
"bazan shafa ba wallahi,"ta faɗin cikin shirin ko ta kwana.
Jan hannunta yayi zuwa tsakiyar ɗakin,yana faɗin."ni sa'an wasankine zan saki
kiyimin abu kice bazakiyi ba?"
"Karuwa akewa dole niko kaga ay da mutuncina tunda inada aure"tana kaiwa nan ta
kwace hannunta ta wuce ɗakinta ta kullo ƙofa.
Da har ze bita se kuma ya fasa amma zuciyarshi zullimine acikinta na wanne hali
zahransa take.
Kwana yayi beyi bacci ba yana tunaninta ita kuma kwana tayi kukan baƙin cikin
kulkinta daya raba ya ba wata😄.
Da gari ya waye ya rigata fitowa falo,zamansa ba jimawa saƙon mummy ya iso na karin
kummalo,wanda take ayko musu duk lokacin da Hammad yadawo.
Ya jima zaune agurin sannan yaji motsin fitowarta,ko wanka batayi ba,daga ita se
ɗaurin ƙirji na towel.fuska duk ta kumbura alamun tasha kuka.
Sosai yaji ba daɗi aransa,bata kulashi ba gun abincin ta nufa,wanda kana gani kasan
dama yunwarce ta fito da ita.
Zubawa tayi ta juya zata koma ɗaki taji an kwankwasa ƙofa,da ike hammad yasan
kwanan zancan miƙewa yayi cike da faraa yaje ya buɗe ƙofar ya fita,be jima ba ya
dawo ɗauke da sex doll sungimemiya,wayarshi kare a kunne yana faɗin"gaskiya ka
zaɓomim me kyau abokina kaga boobs ɗinta kuwa wallahi masu taushi,bari de inje in
fara gwadawa tukuna"ya cire wayar akunnensa,
Zuwa yayi ya wuce ta gabanta rungume da budurwar tashi ta roba.abincin data zubo ne
ya kubce ya faɗi a hannunta.wani takaici ne ya ziyarci zuciyarta,da gudu taje tasha
gabanshi,ta cakumo wiyan rigarshi cikin ƙaraji take faɗin "ya isheka haka Hammad
nace ya isheka haka,ni ba irin sakarkarun matan daka sani bace,aurene ba dole aciki
ka sakeni mana in ka gaji dani,in banda watsewa menene Allah yayiwa wata macen
barikin dani matarka ta sunnah be min ba"tana kaiwa nan ta sakeshi ta kwance towel
ɗin dake jikinta ta tsaya tik agabansa tace"me suka fini dashi nace,menene bani
dashi dakake wulaƙantani tun daren jiya akan su?"
Sosai tausayinta ya kamashi,ganin yadda ta durƙushe agurin tana kuka,ta haɗa kanta
da ƙafarshi.
Yar da budurwar robar yayi,sannan yasa hannu ya ɗago zahransa ya ɗauketa cak suka
wuce ɗakinshi,har lokacin kuka take kamar ranta ze fita.
kan gado ya ɗorata sannan shima ya hau jikinshi yajata suka kwanta agadon yay mata
rumfa da faffaɗan ƙirjinshi,yana binta da kallo,yana jira tayi shuru dan kanta amma
bata da niyyar yin hakan, bakinshi ya ɗora akan nata ya shiga tura mata saƙo me
zafi,wanda ya tilasta mata yin shuru.tashiga karɓar saƙon.
Seda yaga ta yi laushi tukuna,yace cikin sigar rarrashi"har gobe ba mace kamar
zahra agun hammad,ke kaɗai nake shaawa baya ga ke bana shaawar kowacce mace,baby
ina sonki da yawa dole shaawarki tai min yawa,amma fafur kin hanani hakkina nabiki
na biki ki bani kin ƙi,ni kuma shiyasa na ɓullo miki ta wannan hanyar, amma batu na
gaskiya daga wayar jiyan har wannan sex doll ɗin duk tsari ne ba gaskiya ba"ya
ƙarasa maganar yana murmushi ya kwantar da kanshi akan boobs ɗinta.yayin da
hannunshi ke kan mararta yana shafawa.
Wata kunya ce ta kama zahran dan farin sani tasan yayan nata baya magana biyu
hannayenta tasa ta rufe idanunta tana murmushi duk kunya tabi ta isheta,ƙoƙarin
tashi take ya sakar mata nauyinshi yana faɗin "sabida kishi,har ni kika cewa Hammad
yau kai tsaye ko,to wlh sekin gane kurenki yanzu base anjimaba"
Magiya tashiga yimasa amma a banza,kayan jikinshi ya cire sannan ya rufu akanta ya
kamo boobs ɗinta ya fara tsotsa.cikin salon da ya rikita zahra ta fara kukan daɗi.
Hannunshi ya zira a haq ɗinta ya shiga wasa da ita,ta sigar da kanta ya kasa ɗauka
se ruƙoshi take tana ƙara ware mishi ƙafa,yana zira hannun nashi yana fito
dashi,sannu a hankali yakai bakinshi haq ɗin nata yafara tsotsa kamar wanda yasamu
alewa yana zira harshenshi yana karkaɗawa.
Zahra kamoshi take tana so ya ayka da kulkin,seda yagama ja mata rai sannan ya auna
mata kulkin gaba ɗaya,
Zahra ba baka se kunne,tun safe ake abu ɗaya be saurara mata ba seda aka kusa
azahar shima aman data fara ne yasa ya ƙyaleta badan baya soba.
*******
Rayuwarsu taci gaba da tafiya cikin so da ƙaunar juna,har cikin zahra ya isa
haihuwa.
Mummy gidanta ta maida ita,sabida hammad bayanan,ta dawo da kwana biyu naƙuda ta
kamata,ta haifo ƴarta kyakkyawa me kama da mahaifinta,bisa kulawar mummy.
A ranar hammad ya iso garin irin farincikin dayake ciki shida iyayensa abun ba'a
cewa komai,jameel ma sosai yatayashi murna,ranar suna aka sawa babyn sunan maman
Zahra suna kiranta da Farhana,mejego da farhana sunyi kyau har sun gaji.kyaututtuka
ko sun shasu agun daddy ba adadi na haifar me sunan ƙanwarsa da sukayi.
Hammad na son farhana kamar ya maida ta cikinshi,se ya kwashe awanni yana wasa da
ita batare daya gaji ba.
Ɓangaren muamalarsa da zahra ko se abunda yaci gaba dan ta koina zahra ta
wadaceshi,beda kishin ruwan komai.
Zahra sosai ta ƙara girma da wayau da wayewa sakamakon haɗa degree ɗinta da
tayi,tsakaninta da mijinta se son barka,tasan duk wani lagwansa,da yadda zatayi ta
faranta masa rai.
Kullum cikin godewa Allah take daya bata hammad a matsayin abokin rayuwarta.
*ALHAMDULILLAHI*
Anan littafin tayi min ƙanƙanta yakawo ƙarshe,kuskuren dake ciki Allah ya yafe
min,darasin dake ciki Allah yasa ayi amfani dashi ta inda yadace.
Ku biyoni cikin sabon littafina SHIMFIƊAR AURENA,wanda ze taka muhimmiyar rawa akan
fannin zamantakewarmu ta aure,zaa baje haja ta yadda kowa zata gyara
shimfiɗarta.karki bari abaki labari,SHIMFIƊAR AURENA 500 kacal ba tsada.ki turo
kuɗinki asaki a group adama dake.
Kina sona da rubutuna baki sayi SHIMFIƊAR AURENA BA anya soyayyar nan kuwa😄
karde in cikaku da surutu ku biyoni cikin littafin me tarin darussa na rayuwa.
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044*
taku har kullum
zahra surbajo.
********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery,
Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from
our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa
novel ko kuma post.
Email > aihausabooks@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
WhatsApp Number: 09017242889
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search
na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.
********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************