Showing 12001 words to 15000 words out of 26471 words
kamun bincikensu yazama ready,
Kamun lokacin Hammad mummy ya kira a waya ya sanar da ita suna asibiti zahra ba
lafiya.
Daddy na gida lokacin daya yo wayar dan haka ɗunguma sukayi zuwa asibitin dan
hankalinsu ya tashi.
Sun iso ba jimawa,likita ya buƙaci ganinsu,bayan sun zaunane,likitan ya zare glass
ɗin idonshi sannan yaja dogon numfashi yace.
"munyi bincike zahra na fama ne da ciwon hawan jini,sannan zuciyarta ta
kumbura,single mistake ze iya janyowa ta rasa rayuwarta,dole ne akaucewa duk wani
abu daze ɓata mata rai,ayi mata kuma abinda takeso,insha Allahu zuwa nan gaba zaa
iya nasarar warkewarta gaba ɗaya"
Hammad hannu yasa ya dafe kansa,hawaye na bin idanunsa,yaushe ne zahra zata tsira
daga baƙin cikinsa?yaushe ne zahra zata mori rayuwarta kamar kowa?wannan sune
tambayoyin dake yawo a kansa.
Magunguna likitan yabasu,jiki asanyaye suka fito daga office ɗin daga mummy har
daddy kallon tuhuma sukewa hammad ɗin.
Hakanne yasa ya kasa zama cikinsu ya koma can gefe ya takure,yana adduar Allah yaba
zahransa lafiya.
Baa basu damar ganinta ba se bayan kwana biyu.har rige rige suke gurin shiga ɗakin
da take,hammad daga bakin ƙofa ya tsaya yana kallonta,sosai tausayinta ke
nuƙurƙusar zuciyarsa,ta rame lokaci guda tayi fari sekace wacce ta shekara tana
ciwon.
Har lokacin bacci take, sede bana daɗi bane,dan oxygen ne a bakinta.ga sauran
naurori da suka kewayeta.
Hammad sosai lamarim ya firgitasa kuka sosai yakeyi da ƙyar daddy ya rarrasheshi.
Wata guda Zahra ta kwashe a asibitin sannan ta samu sauƙi,koda aka sallameta fafur
tace ita gun mummy zata koma,dole hakan akayi dan gudun ɓacin ranta.
A iya zamanta a asibitin magana bata taɓa haɗata da hammad ba,dan ko ganinsa
batason yi,yana shigowa take lumshe idonta,
Duk abinda ke faruwa iyayensu na lura dasu sede basu sa kansu aciki ba tunda basu
sako su ba.
Hammad ji yake kamar zeyi hauka gudun gidansa da zahra tayi daurewa kawai
yakeyi,kallo ɗaya zakai masa ka ɗauka ya shekara yana ciwo sabida tsabar ramar da
yayi.
Ɗaki guda mummy ta ware mata,sannan taci gaba da kulawa da ita.
Hammad rashin zahra kusa dashi ba ƙaramar illatashi hakan yayi ba,shiyasa kullum
yana gidansu shima ko ze samu sauƙi,gashi fafur taƙi bari su haɗu.
Bayan wata biyu da dawowarta gidan,tasamu mummy a ɗakinta,bayan sun gaisa
tace"mummy inaso ne inci gaba da karatuna tunda nasamu sauƙi"ta faɗi a shagwaɓe.
Shuru mummy tayi tana nazarin ta,zuwa can ta ce,"to ay kinga bamu da iko akan
hakan,kije ku yi maganar da mijinki,abinda ya yanke se ki sanar damu mu kuma mu
aywatar"mummy ta faɗi fuskarta cike da walwala.
Ran Zahra in yayi dubu ya ɓaci,ita fa bason ganinshi take ba,bare har suyi
magana,miƙewa tayi bakinta a gaba alamar jin haushi ta fice daga ɗakin zuwa nata.
Girgiza kai mummy tayi sannan tace aranta"kwayi kwa gama shashancin naku ku koma
gidanku".
Zahra kwanciya tayi tana nazarin ta inda zata ɓullowa lamarin,dan da gaske
karatunta takeso taci gaba dayi,ganin bata samu mafita bane yasa ta miƙe jiki ba
ƙwari ta nufi ɗakin Hammad ɗin.
Tura ƙofar tayi ta shiga bakinta ɗauke da sallama,baya cikin ɗakin,jiyo sautin ruwa
tayi a toilet,hakan ne yasa ta fahimci wanka yake.
Ɗakin ta shiga ƙarewa kallo,sosai yayi datti,ga kayan da yake cirewa duk a ƙasa
baa kwasheba,inba hancinta ne ba ɗakin har ɗan wari wari taji yakeyi.
fitowa yayi ɗaure da tawul aƙugunsa,yana riƙe da wani ƙarami a hannunsa yana goge
ruwan kanshi,sam be kula da ita dake zaune a gefen kujera ba,kamshinta yaji ya daki
hancinshi. ɗauka yayi gizon da take masa kullum ne zama yayi gefen gadon ya dafe
kanshi hawaye na bin idanunsa yace"haba zahra ta,nace miki na tuba,kiyafemin,nasha
wahala sosai arayuwata arashinki,koda na sameki bansan ke bace ƴarfillon danake
nema,na rayu cikin so da kaunarki tun bayan faruwar lamarin nan,zahra ki daure
kisoni koda rabin wanda nike miki ne"ya ƙarasa maganar hawaye na bin idonsa.
Sosai zahra maganganunsa suka shigeta,sede batajin akwai yafiya tsakaninta dashi.
Gyaran murya tayi,a firgice yakai dubansa gareta,mamakine ya cikashi ta yadda ta
shigo ɗakin besani ba.
Jikinshi har rawa yakeyi yataso yazo gareta,tsugunawa yayi ya kama ƙafafunta,ya
ɗora kanshi akan cinyarta,ya fashe mata da kuka kamar wani ƙaramin yaro,yana
faɗin"ki gafarceni zahra,sharri shaiɗanne yasa na aykata hakan kiyi hakuri zahra
kibani damar gyara kuskurena don Allah kimin afuwa zahra na gaza jure raahinki kusa
dani"kukan dayaci ƙarfinshi ne yasa yayi shuru.
Zahra lumshe ido tayi hawaye na biyo idonta,sosai take ƙaunar Hammad so ba na wasa
ba,haka zalika sosai take ƙin soja me ulcer ƙi bana wasa ba,yazatayi da wannan
rayiwa tsakanin so da ƙiyayya.
Muje zuwa
Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*24*
Kuka sosai hammad yakeyi yaƙi ɗago kansa,zahra kasa jure kukan tayi tasa hannu ta
ɗago kansa da sauri ya buɗe ido yana kallonta.
Fuskarshi ta riƙe da duka hannayenta,tana hawaye,cikin kukan tace"yaya hammad why?"
"ƙaddara zahra"ya bata amsa bakinshi na rawa,
Kifa kanta tayi a goshinshi ta saki kuka me tsuma zuciya tun bayan da tasan shine
soja me ulcer se yau tayi kukan da takeso tayi.
Rungumota jikinshi yayi,ba musu tayi lub a ƙirjinshi tana masa kukan.
Shuru yayi ya kasa rarrashinta,se bayanta da yake shafawa,dan kanta tayi
shurun,amma batace komai ba se ajiyar zuciya da take saukewa akai akai.
Ahankali ya furta"kin haƙura zahra ta,?"kai ta ɗaga masa,hannu yasa yana shafa kan
nata sannan ya sake faɗin"kin yafewa yayan naki?"
"Na yafe maka yaya,Albarkacin yafiyar da nayima Allah yakai ladan kabarin
innata,kuma insha Allahu bazan kuma ɗago da maganar ba Allah yacire min hakan
araina amin"ta faɗi cikin muryar kuka.
Janyota yayi gaba ɗaya ta faɗo jikinshi ya rungumeta yana jin kamar wani ze ƙwace
masa ita,a kunnenta yake raɗa mata jawabin godiya,lumshe ido tayi tana sauraronsa,
Seda ya tabbatar da bata da sauran damuwa ya dena mata godiyar,
Miƙewa tayi daga jikinshi,sa sauri ya ruƙo hannunta ya marairaice yace "ina zaki ki
barni,baby ta?"
Cikin shagwaɓa tace"najima da shigowa kar mummy tajini shuru shine zan tafi"
Miƙewa yayi ya ƙarasa gabanta,yana ƙare mata kallo,son ta na daɗa tasiri a
zuciyarshi,hannu yasa ya kamo ƙugunta,ya mannata da jikinshi ya ɗan rankwafo setin
fuskarta,yace a sanyaye "to ay baki faɗamin abinda kika faɗamin ba"
Kauda kanta tayi gefe dan yanayin yadda yake maganar sosai yake saukar mata da
kasala,hannu yasa ya dawo da fuskarta setin tashi ya sake kashe mata ido gami da
ɗaga mata gira yace"oya now talk to me baby"
Kasa jure kallonshi tayi dan haka a sanyaye ta kwantar da kanta a ƙirjinshi
tace"makaranta nakeso in koma,shine mummy tace seda izininka"
Ɗago kanta yayi yana kallon bakinta,yatsansa yasa yana shafa lips ɗinta cikin salon
siye zuciya,yace,"me isa kike shafa janbaki kullum?"yayi maganar bakinshi dede
nata,a kunyace tace"yaya haka bakin yake ni ban sa janbaki ba"tayi maganar kamar
zatai kuka.
Sosai ya ƙara matseta ajikinshi yace cikin muryar da ta fi kama da raɗa"in duba in
gani dan in tabbatar?"
Wani abune zahra taji ya zubo mata a pant sabida yadda hammad ke shafa lips ɗin
nata,da yadda yake magana.
Kai ta gyaɗa masa,ba tare da tace komai ba,ɗan ɗago haɓarta yayi,ya ɗora bakinshi
akan nata,da sauri zahra ta lumshe ido,laɓɓanta ya shiga tsotsewa cike da ƙwarewa
yana ɗan kamosu yana saki,gamida dan shafasu da harshenshi.sosai zahra ta sauka
akan network dan bata taɓa sanin kalar wannan duniyar da suke cikiba.sosai abun ke
mata daɗi,
Tsayawa yayi ya ƙare mata kallo,yaga yadda ta runtse ido uwa uba tawul ɗin jikinshi
da ta damƙe a hannunta,tana ɗan cije leɓe,ya fahimci in ya ɗorata akan tsarin zata
dinga hawa akan lokaci.
Maida bakinshi yayi akan nata yaci gaba da tura mata saƙon.
A haka ya jata zuwa kan gado.
Muje zuwa
Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*25*
Koda ya ɗorata a gadon bata saki towel ɗin dake jikinshi ba kuma bata buɗe idonta
ba.
Kwantar da ita yayi,sannan ya ɗan bita da kallo,murmushi yayi sannan ya miƙe ya
shiga toilet.
Ƙarar rufe ƙofar ne yasa zahra buɗe idonta da sauri takai dubanta hannunta tawul
ɗinshi ne a hannun,wato sintir kenan yashiga toilet ɗin.
Firgigit ta sauko daga kan gadon,tana waige waige,da sauri ta yar da tawul ɗin ta
fice daga ɗakin se haki take ta nufi nata ɗakin.
Koda taje ɗaki,kulle ƙofarta tayi sannan ta nufi toilet,pant ɗin ta ciro dan taga
meke zubo mata,farin abu tagani me yauƙi da kauri,sosai kanta ya kulle,dan ita bata
san na menene ba,gabanta ne ya fadi,ta shiga adduar Allah yasa ba wata cutar bace
sabuwa.
Wankewa tayi sannan tayi wanka ta fito ta kimtsa,kanta acikin doguwar riga,me bin
jiki,sosai rigar ta fito da surarta,bata yi wata kwalliya me yawa ba tasa hularta
kalar kayan,da Surayya ta siyo musu a MB FASHION COLLECTION.sosai tayi kyau da
hular sabida kamfanin sun ƙware gurin yin huluna na zamani,masu ɗaukar hankali,na
amare dana ƴan matan amare,na yara da manya daidai biyan bukatarku,(ga me buƙatar
aykinsu 07044463344 suna turawa ko ina a faɗin duniya,cikin farashi me sauƙi).
A hankali ta sauke ajiyar zuciya bayan ta tuno da abinda ya wakana tsakaninta da
yayan nata ɗazu.komawa tayi gefen gado ta zauna ta zuba tagumi,ta rasa meke mata
daɗi yunwa takeji amma kunyar fita ta haɗu dashi takeyi.
Shiko hammad koda ya fito be ganta ba,be damuba dan yasan guduwa tayi kimtsawa yayi
cikin ƙananan kayan da suka dace da zubin jikinshi.,sosai yake jin kanshi cikin
farin ciki mara misaltuwa,dan yafiyar zahra dama yake nema kuma yasamu,shiyasa
yakejin bashi da sauran damuwa.
Falon ya fito,a zatonshi ze sameta acan,amma bata nan,se mummy dake zaune kan
dinning tana lunch.
Gunta ya ƙarasa yana murmushi yaɗan rusuna ya gaisheta sannan yaja kujera ya zauna,
Abincin ta zuba masa ta tura masa gabansa sannan tace"ɗazu zahra tazo min da zancan
makaranta nace tasameka,shin kunyi maganar,wanne hukunci ka zartar?"
Murmushi yayi me ƙayatarwa sannan yace"ta faɗamin mummy,kuma naga dacewar
hakan,sabida nima kinga next two month hutuna ze ƙare in koma bakin ayki,to zanyi
ƙoƙarin ganin an samo mata gurbin karatun"ya faɗi cikin tsantsar biyayya.
Murmushin jin daɗi mummy tayi tace"hakan yayi Muhammad Allah yay muku albarka,ayta
haƙuri de kasan mu mata se a hankali"
Murmushi yayi yace"insha Allahu mummy,anjima zamu wuce gidanmu tunda naga jikin
nata ya warware sosai"ya faɗi aɗan kunyace.
"to dama waya hanaku,rigimar matarka ce,yanzu kuma inta amince zata koma fine bame
hanaku"mummy tayi maganar cikin murmushi.
Godiya yay mata,ta miƙe tabar gurin,plate din abincin ya ajiye ya ƙara wani abincin
akai,ya ɗauki ruwa da juice ya ɗora akan faranti sannan ya ɗauka ya nufi ɗakin
zahra.
Ƙwanƙwasa ƙofar yayi,zumbur zahra ta miƙe kamar mara gaskiya,dan duk zatonta mummy
ce.
Jiki ba ƙwari tazo ta buɗe masa ƙofar,tana ganin shine tayi baya ta sunkuyar da
kanta ƙasa,sabida wata kunyarshi da takeji.
Wucewa yayi cikin ɗakin ya ajiye abincin sannan ya nemi gefen gadon ya zauna yana
ƙare mata kallo,sosai ƙirar ta ke ɗimautashi,sede ƙanƙantar shekarunta bazasu bari
ya mori jikin yadda yakesoba.sabida tayi masa ƙanƙanta.
Tura ƙofar zahra tayi a hankali ta kulle sannan ta tsaya a gurin.ta ɗago ido asace
zata kalleshi,hannu hammad ya miƙa mata alamar ta ƙaraso gurinshi.a kunyace ta taka
ta isa gun shi tana wasa da yatsun hannunta.
Kan ciyarshi ya zaunar da ita,ay tana zama taji zubar wani abu a pant ɗinta,sosao
ta tsorata da jin zubowar tashi,hakanne yasa ta haƙiƙance cutace ta kamata.iduk
tsorone fal cikinta,sosai hammad ya lura da hakan,dan haka cikin kulawa ya ruƙo
hannunta yace a tausashe.
"oya faɗamin,me kike tsoro baby na?"
Ɗago fararan idanunta tayi ta kalleshi,bakinta har harɗewa yakeyi hawaye na bin
idonta,tace cikin matsananciyar kunya"yaya wani abune ke zubomin daga jikina tunda
na baro ɗakinka,na wanke amma sake zuwa yakeyi, yanzu ma seda ya zubo dana hau
cinyarka,kuma gun har motsi yakeyi,in ka riƙe hannuna"
Sosai ya tattaro natsuwarshi,ya miƙa mata,cikin rarrashi yace"ta ina yake zubo miki
babyna kuma ya kalarshi take?"yayi tambayar yana kallon idanunta.
Cikin matsananciyar kunya tace"tace farine me yauƙi,sannan kuma ta gabana yake
fitowa,yaya ina tsoron ko ciwone"ta ƙarasa maganar cikin kuka.
Sosai Hammad ya fahimceta,dariyace ta kusa kubce masa amma seya cije,yace cikin
rarrashi.yana sinsina wuyanta,cikin muryar tada shaawa.
"bazamu iya tabbatarwa ba,amma bari in duba ingani ko,dan atari abun da wuri"ya
faɗi yana kashe mata idanu.
A hankali ta gyaɗa masa kai alamun ta amince ya dubata ya bata magani.
Muje zuwa
Surbajo for life.
********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************
DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery,
Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from
our blog.
Visit > https://www.aihausanovels.com.ng
Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa
novel ko kuma post.
Email > aihausabooks@gmail.com
******* FOLLOW US ******
Facebook: Ai Hausa Novels
Twitter: Ai Hausa Novels
Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels
WhatsApp Number: 09017242889
Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search
na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.
********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra surbajo*
*bana son comments da mungode ko tanks,musamman yan facebook,ay dama nasan kun gode
mana amma abuɗe baki ayi sharhi shine comments*
*wasu na tambayar tallan da nayi a last page,in zaayi musu,eh zan iya yi mana cikin
farashi me sauki,inkinaso zaki iya mgn,se in miki,in ma asaman page kikeso shima
anayi,dede kuɗinka dede shagalinka😄07044600044*
*26*
A hankali ya kai bakinshi setin nata,sannan yaɗan wara ƙafarta,sannu a hankali yake
ɗan shafa cinyarta,zahra ji tayi ya sake zubowa,a hankali ya dubeta cikin kashe
ido, yace "ya kikeji yanzu?"
Lumshe ido tayi tana ɗan cije leɓe tace tana kwantar da kanta akafadarshi,"ƙara
zubowa yakeyi yaya"
A hankali ya cusa hannunshi cikin pant ɗinta,tun kan ya isa inda ya nufa yaci karo
da baƙon na Zahra daya yo ambaliya,murmushi yayi,ya ɗora bakinshi akan nata,ya fara
kissing ɗinta,sannu a hankali kuma yafara wasa da hannunshi agun,wayyo Zahra
narkewa gaba ɗaya ta yi ajikinshi,tana lumshe ido tana buɗewa,wani ɗan nishi take
saki tana kiran sunanshi"yaya"gamida ruƙo hannunshi.
Kan gadon ya kwantar da ita,yaci gaba da jagulata,sosai ta fice daga
hayyacinta,shima daurewa kawai yakeyi dan ya ɗaukarwa kanshi alƙawarin seta cika
mace tukuna ze nemi wani abu agunta,dan yanzu tayi mishi ƙanƙanta,ya lura shaawa ya
tayar mata ɗazu shiyasa yanzu yake ƙoƙarin ganin ta fitar da abinda ke damunta.
Su zahra ba baka se kunne,dama ɗan pant ɗin tuni yayi wurgi dashi,duk abinda yake
mata koda wasa be tura hannunshi cikinta ba a iya wajen yake bidirinsa
Jikinta ne ya ɗauki kakkarwa tasake ruƙo hammad da kyau,kamar zaa kwace mata
shi,sannan taji wani abu na fita me ɗumi da daɗi.shikanshi hammad yayi mamakin
kawowar ta zahra,dan shi gani yakema batasan wani abu waishi jin daɗi ba,hannunshi
kamar wanda ya dama talge😀,zahra lamo tayi ajikinshi,ta kwantar da kanta a
ƙirjinshi,tana sauke ajiyar zuciya.
Baccine me daɗi ya ɗauketa.hammad zareta yayi ajikinshi,sannan ya sauko ya nufi
toilet,dan ba ita kaɗai ta kawon ba harda shi ɗin,
Tsaftace jikinshi yayi yayi wanka sannan ya fito ɗaure da tawul ajikinshi,gaban
mirror ɗinta ya wuce ya shiga gyara jikinshi da mayukanta da turarukanta.
Motsinshi ne ya farkar da ita,koda ta ganshi ƙasa tayi da kanta tana ɗan
murmushi,ta mirror ya hangota da sauri ya ƙarasa gunta,hannunta ya ruƙo,yana
murmushi yace"sannu zahra ta,ay Allah ne yasoki da na dubaki da ansamu matsala,amma
yanzu ay bakyaji ko?"
Da sauri ta gyaɗa masa kai tace"be zubowa yanzu,sede ɗazu dakasa hannun nan naji
wani kuma daban ya fito shima"ta ƙarasa maganar cikin matsananciyar kunya.
Gefen fuskarta yashafo ya na murmushi yace"to ay shine ciwon dana rabaki
dashi,ciwone amma yanzu ya fita"
Godiya tai masa sannan ta gyara tsayuwar doguwar rigarta da duk ta jiƙe,ta nufi
toilet,"kiyi wankan tsarki in kin shiga da niyyar wankan janaba kinji ko,"
Kao kawao ta ɗaga masa ta ƙarasa shigewa toilet ɗin.
Inda ta tashi yabi da kallo,jage jage,da sperm,kwashe zanin gadon yayi,sannan ya
koma kan kujera ya zauna ,bata jimaba ta fito ɗaure da tawul santala santalan
cinyoyinta awaje,sosai ta tafi dashi se tasbihi yake ga maƙagin surarta.
Mai ta shafa,tasa powder sannan taje maajiyar kayanta ta ɗauko riga da sket na wani
yadi me taushi,ta koma cikin toilet ɗin ta sako sannan ta fito,kanta aƙasa.
"jeki ɗakina ki ɗauko min kayan dazansa baby,kinga kin ɓatamin waincan"ta faɗi yana
murmushi.
Amsawa tayi da to sannan ta nufi ƙofar da niyyar fita,muryarshi ta katseta"ki
haɗomin da gajeran wando da singlet"
Batace komai ba ta fice ta nufi ɗakin nashi,ta ɗauko masa duk abinda yace,ta kawo
masa,kamin ta dawo ya kwashe zanin gadon da kayan da suka cire yasa a washing
machine dake cikim toilet.
Shiryawa yayi,sannan ya dubeta yace,"ki shirya mu wuce gida mummy tace mutafi,jibi
monday zan kaiki makaranta,dan haka kiyi sauri kisameni a mota,in na ajiyeki gida
zan je makarantar ne in yi duk abinda ya dace"ya faɗi yana duban agogo.
Cikin tafiyarta me ɗaukar hankali ta taka ta iso gabanshi,tsayawa yayi yana
kallonta,a hankali ta shige jikinshi ta rungumeshi,ta saki kuka mara sauti "yaya
nagode sosai Allah saka maka da alkhairi"tayi maganar cikin kuka.
"in kika kuma yimin asarar hawayenki to zaa fasa karatun"ya faɗi yana goge mata
hawayen.
Basu jimaba sukai ma mummy sallama tasa musu albarka gamida faɗan su zauna
lfy.sannan suka bar gidan zuwa gidansu.
Muje zuwa
surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*To sabon sauyi acikin tafiya,😊akwai sabon novels ɗina dazan saki wata me kamawa
in muna da rai da lafiya,sunan shi SHIMFIƊAR AURENA na kuɗi ne duk meso ze iya turo
kuɗinsa tun yanzu naira 500 kacal,update biyu arana,safe da dare,insha Allahu, ku
biya ku karanta daga jin sunan kunsan zaa ɓata hankalin dare,ga wanda yasan hannun
surbajo yasan bazata bashi kunya ba karku bari abaku labari,SHIMFIƊAR AURENA, daban
yake da saura,siyan nagari maida kuɗi gida*
Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA
07044600044 Aturo shaidar biyan tanan.
*27*
A Gida ya sauketa cikin nuna kulawa yace mata lokacin da zata fice a motar"ki kula
min da kanki kinji baby ta"
Kai ta gyaɗa masa fuskarta ɗauke da murmushi ta fice daga motar zuwa cikin gidan.
Juyawa yayi ya fice daga gidan,ya nufi makarantar da yakeson sa ta.
Yana kan hanya wayar jameel ta shigo,parking yayi sannan ya ɗaga yace"ya akayine
gwauro?"
Dariya jameel yayi sannan yace"naji bakomai, zaka sani ne,"sauya hirar yayi da
faɗin"zaka shigo ne yanzu,?"
"aa gaskiya dan beauty na karatu takeso yi,yanzu haka prince college nakeson zuwa
yi mata register"hammad ya faɗi yana dariya.
"kazo gida muyi magana tukuna kan kaje yanzu"jameel ya faɗi sannan ya kashe wayar.
Hammad juya kan motar yayi ya nufi gurin jameel ɗin,a harabar gidan yasameshi zaune
yana jiransa.
Ƙarasawa yayi gurinshi sannan yayo parking ya fito fuskarshi ɗauke da murmushi
yace"kai zan tafi uzurin madam ka kirani faɗi da sauri karka ɓatamin lokaci"Hammad
ya faɗi lokacin da yake ƙoƙarin hawa boot ɗin motar.
"gani nayi be kyautu ace zahra kasata a secondry school ba,waec da neco kawai zaka
biya mata ta zana sabida shekarunta na tafiya inde karatun akeso tayi"jameel ya
faɗi yana murmushi.
"wallahi sam tunani na be kai nan ba,amma fa wannan shawara taka tayi
wallahi,shiyasa kullum nake ƙara sonka ɗan uwa"
Duka Jameel yakai masa suka kwashe da dariya.
A nan gun jameel ya gama ɓata lokacinshi,suna hira,yana shaida masa zahra ta yafe
masa yanzu sun shirya.
Dariya jameel yayi sannan yace"shege mutumina ashe arna kake ta kashewa kwana biyu
shiyasa naga har wani ƙyalli kakeyi,kace mun kusa zama uncles"ya faɗi yana dariya.
"kai wanne kashe arna jameel da ƴar ƙaramar yarinya irin zahra,dukanta fa bata wuce
16 ba,ay bazata iya ɗaukar lalura ta ba sabida tayi min ƙanƙanta"
"lalle hammad baka da kai,wato zahran ce tayi ma ƙanƙantar,ina nan,zaka zo ka
sameni,in bata haƙuri wallahi bazanje ba"jameel ya faɗi yana dariya.
"Allah ya kyauta ni nasan kan matata, bana buƙatar taimakonka,duk lokacin dana
buƙaci angwancewa yin abuna zanyi"hammad ya faɗi lokacin da yake ƙoƙarin barin
gurin.
"Allah ya shiryeka mutumina"jameel ya faɗi,lokacin da yake ribas ze fice agidan.
Super market Hammad ya biya yayiwa zahransa shopping sannan ya nufi gida cikin
hanzari,dan yaga sanyin yamma ya fara sakkowa.
Zahra ko