Showing 9001 words to 12000 words out of 26471 words

Chapter 4 - Tayi Min Kankanta by Zahra Surbajo

Unknown   

21 Apr 2026

3

fuskar.

runtse idonta tayi tana dariya,wanda ya bayyana wushiryarta da lotsawar
kumatunta,fess ya ganeta dan duk tsayin zamani da sauyin yanayi,jameel baze kasa
tino kamannin ƴarfillo ba.

Sosai gabanshi ya faɗi tsoro ya mamaye zuciyarshi,tambayoyi fall cikinsa,amma a
bayyane cewa yayi "masha Allah,daddy gaskiya ya gwangwajeka,to Allah bada zaman lfy
bari in ƙarasa gida"yana faɗin haka be jira amsarshi ba yayi sauri ya bar gurin
gudun kar ta buɗe idon ta ganshi.

Rakoshi Hammad yayi yaga tafiyarsa sannan yakoma cikin gidan,zuciyarshi cike da
damuwa ganin abokin nasa duk abirkice yayin barinsa gidan nasu.


Muje zuwa



Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*nagode da addu'o'inku,jiki Alhmdllh,Allah yasaka da alkhairi*


*17*


A inda ya barta nan yasameta,da sauri ta taso tazo gunshi fuskarta ɗauke da
murmushi,hannunshi ta kamo tace"yaya dama wata kakeso shiyasa ni baka sona?"

Murmushi yayi mata sannan yace "da aurene de bana sonki,amma ina sonki a ƴar
ƙanwata mana"ya ƙarasa maganar yana jan hancinta.

Hanyar ɗakinshi yayi da sauri ta bishi da gudu tasha gabanshi tace "to yaya shi
auran me akeyi aciki da ni kake ganin bazan iya ba?"

"abubuwa da yawa zahra,acikin aure bazaki iyasu ba"ya faɗi sanda ya tura ƙofar
ɗakin nashi suka shiga.

Sosai ɗakin ya burge zahra,ya haɗu matuƙa,a hankali tace "Yaya to Allah ya baka
wacce kakeso ɗin"ta faɗi kamar zatai kuka.

"Amin ƴarƙanwata,shiyasa kike burgenj akwai ki da hankali,Maza jeki falo ki ɗauki
tsarabarki kije ɗakin ki ki cinye"

Ba musu ta juya taje ta ɗauko sannan ta wuce ɗakin nata ta zauna taci ta ƙoshi
tashiga wanka tayo brush,tazo tasa kayan baccinta tayi kwanciyarta a gado,bacci yay
awon gaba da ita.

Jameel ko da ƙyar ya ƙarasa gida,sabida tsananin mamakin ganin ƴarfillo da yayi.

Ya ƙosa yaji dangantakar dake tsakanin hammad da ita,da har tasa sukai aure.

Ranar bacci ɓarawo ne yasaceshi.

A nashi ɓangaren Hammad shima da ƙyar ya iya baccIn sakamakon ruwan sama da aka
kwana anayi,kuma shi lalurarsa inde akwai sanyi to zata motsa.

Da Asuba ya nufo ɗakin ta domin ya tasheta,sallah,dan yayi shirim masallaci.

bacci take hankalinta kwance,kafaɗarta ya ɗan jijjiga gamida kiran sunanta,"zahra
tashi kiyi sallah zani masallaci"

Yaye bargon dake jikinta tayi sannan ta miƙe zaune,ƙafafun hammad rawa suka
farayi,sakamakom gaba ɗaya boobs ɗinta a waje suke rigar me ƙaton wiyace to ta
sauka ƙasansu.
Miƙa tayi gamida ƙara gantsarewa tana salati,yawun bakinshi gaba ɗaya ya ƙafe,cikin
wandonshi se zillo ake masa,

Da sauri taja rigar ta rufe su,sannan tace cikin muryar bacci"yaya har asubar tayi
ne?"

Kai kawai ya gyaɗa mata sannan,ya fice daga ɗakin yana jan ƙafa sakamakon nauyin da
wandonsa yay masa,ɗakinshi ya koma dan baze iya fita masallacin a haka ba.

Duk yadda yaso ya biya buƙatarsa da kansa abun yaci tura,abar se ƙara hanƙoro
take,tana zubda ruwa,durƙusawa yayi ƙasa ya riƙeta a hannunshi yana murzata,.


Zahra ko na idar da sallah tasako hijabin ta nufi ɗakinshi domin gaisheshi kamar
yadda mummy ta koya mata.


Muje zuwa


Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*



*18*



A hankali ta tura ƙofar ɗakin ta shiga bakinta ɗauke da sallama cikin ƴar siriruwar
muryarta.
Jin shuru baa amsa mata bane yasa ta shiga ciki bedroom ɗinshi,sosai ta gigice da
ganin da tai masa cikin mawuyacin hali.
Da sauri ta ƙarasa gunshi ta dafa shi,tace a ruɗe"yaya me ya sameka?baka da lafiya
ne?"
Shuru yayi be bata amsa ba illa runtse idonsa da yayi jikinsa na rawa,zahra
gigicewa tayi,ta kamoshi jikinta tana girgiza shi tana kuka,
Hijabinta ta cire sannan ta fara ƙoƙarin miƙar dashi "yaya katashi don Allah pls ka
miƙe"da ƙyar da taimakonsa ta miƙar dashi ya faɗa kan gadon,da ike riƙe take dashi
tare suka faɗa,ita asamansa.

Lumshe ido Hammad yayi sakamakom boobs ɗin zahra dake tokare da ƙirjinsa,yayin da
joystick ɗinshi ta shige tsakanin cinyoyinta,wani irin daɗi yaji mara misaltuwa.

Zahra ko batai ƙoƙarin sauka ajikin nashi ba,tallafo fuskarshi tayi tana kuka
tace"yaya me ya sameka,don Allah karka mutu yaya ka kira mummy a wayarka kaji"

Ɗan jujjuyawar da take ajikinsa sosai yafara samun saida ajikinsa,domin abinda ya
ɗaure masa marar ya fara fita.a hankali ya buɗe ido ya kalleta,da ƙyar yace"cikina
ke ciwo zahra,amma yanzu da sauƙi"ya faɗi yana cije leɓansa.

Yunƙurawa tayi zata sauka a jikinshi da sauri ya riƙeta yace"ina zaki kuma zahra?"

"Ruwa zan kawoma kasha"ta faɗin cikin tausayawa.
Maida ita yayi jikin nasa yace "maza kwanta kiyi bacci,nasamu sauƙi,anjima kya bani
ruwan"kwantar da kanta tayi a ƙirjinshi,batare da tace komai ba.
Hannu ya maida ya tallafeta da kyau,dan sosai yake samun natsuwa.

Zahra ko wani yanayi ta tsinci kanta aciki,sakamakon jinta da take ajikinsa,sosai
yanayim ke mata daɗi,dan haka ƙara shigewa take jikin nasa tana ta zungure mai
sandar girman batare data sani ba.

Bata jima ba ko bacci yayi gaba da ita,shiko hammad se da aka jima sannan yasamu ya
fitar da abinda ke damunsa,har wani gurnani yake,ya jima yana maida numfashi kamin
yasamu kuzarin miƙewa a hankali ya kwantar da ita sannan ya shige toilet ya
tsarkake kansa,ya sako rigar wanka yazo yasauya wasu kayan,ya yi sallah,sannan ya
wuce falo ya kwanta akan doguwar kujera.

Basu farka ba,se sha ɗaya nasafe.Zahra batare da tunanin komai ba ta fito daga
bedroom ɗinshi a falo ta sameshi shima tashinshi kenan.

Murmushi tayi masa shima ya mayar mata,tace"yaya ya jikin naka?"
"Naji sauƙi ƙanwata,ya kuka?"

Murmushi tayi ta juya ta fice daga ɗakin zuwa nata,bayanta yabi da kallo cike da
mamakin cikar halitta irin tata duk da ƙarancin shekarunta.

Wanka tayi tasako doguwar rigarta mekyau data dace da zubin jikinta,tayi kwalliya
bame yawa ba,abinka da me kyau sosai tayi kyau.

Falo ta dawo,inda tasamu shima ya shirya ga wasu kulolin abinci a gabanshi,tana
zuwa tace"yaya abinci ne wannan?"ta faɗi tana nuna kular.
"to acici abinci ne naki ya ɓace ne?"ya faɗi yana ƙare mata kallo,sosai tayi masa
kyau,turo ɗan ƙaramin bakinta tayi gaba,tace a shagwaɓe"yunwa fa nikeji ni"

"to maza ki zuba kici kamin ulcer ta kamaki ace nine"
Batace komai ba ta ja abincin gabanta ta zuba shima ta zuba masa suka ci.

Hammad seda yayi sallar azahar ya fice agidan,bayan yasha daru gun zahra kan cewa
ita bazata zauna ita kaɗai ba.

Yana ficewa jameel ya shigo gidan,gun da aka tanada domin ajiye motoci nan ya sa
motarsa,sannan ya fita ya nufi cikin gidan,hankalinshi kwance dan besan hammad ɗin
baya nan ba.

Hammad wanda fitarsa ya hangi motar jameel ɗin na shiga gidan ta mirror,murmushi
yayi dan yasan jameel be ganshi ba,kuma besan baya gidanba dan haka juya kan tashi
motar yayi ya koma shima gidan,

Jameel ƙwanƙwasa ƙofar yayi,zahra dake zaune a falon tana kallo da saurinta ta zo
buɗe ƙofar dan tunaninta surayya ce,

Idonta ne ya sauka kan na jameel,wata uwar ƙara ta saki sannan ta faɗa jikinshi ta
rungumeshi tana kuka,daidai lokacin Hammad ya fito daga motarsa ya ƙaraso gurin
batare da sum ganshi ba.

Zahra wacce ta rasa inda zatasa jameel,shiko se ƙoƙarin tureta yakeyi itako taƙi
barin jikinshi bakinta har rawa yake cikin kuka tace"ina kashige nake ta nemanka a
duniya babu kai,narasa me taimakamin,na haɗu da wani yamin ƙaryar ya sanka,yace ka
mutu ƙarshe yayi min...."da sauri yasa hannu ya toshe mata baki yace cikin
tausayawa"kidena kuka kinsan banason damuwarki,ni tun jiya na ganeki,ban de yi
magana bane na bari se yau in nadawo,nima na nemeki ban gankiba,kamar zan mutu haka
naji daban sameki ba,amma yanzu naji daɗi tunda gashi na sameki cikin sauki,se mu
ɗora daga inda muka tsaya,....."be ƙarasa faɗin abinda yakeson faɗi ba Hammad ya
ɗaukeshi da wani gigitancen mari.

Jikake tasssssss.


Muje zuwa



surbajo for life
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*



*19*



Cikin tsananin firgita jameel ya juyo yana kallon Hammad,kamin yayi wani abu hammad
ya cakumoshi ya bugasa da jikin bango,ya fara kai masa duka yana fadin.

"macuci azzalumi,Allah ya toni asirinka,dama kaine ka haike mata,shine yanzu
kazagayo zaka ɗora,kabani mamaki"yaci gaba da kai masa duka.

Tsananin mamaki ne yasa jameel kasa furta komai,yakuma kasa kwace kansa a hannun
hammad ɗin.

Zahra cikin zafin nama tayi kanshi tana faɗin"yaya me yayi maka ka ƙyaleshi,ina
ruwanka dashi,"tana jan rigar hammad ɗin.
A fusace ya juyo kamar mayunwacin zaki ya kife ta da wani wawan mari,take yanke
tasaki fitsari,sakamakom taurarin da ta gani na gilmawa a idonta.

"munafuka,ke har kina da bakin magana,shiyasa kika ƙi faɗin wanda ya maidake
garejin ashe wannan munafukinne,to wlh ba agidana zakuyi bariki ba sede awani
gidan"

Jameel tunda hammad ya koma kan zahra ya zame jikinshi ya fice agidan ko ganin
gabanshi bayayi sabida tsananin ɓacin rai.

Hammad rasa abunyi yayi kawai shigewa cikin gidan yayi ya barta kwance agurin tana
kuka.

A falo ya zauna yana huci kamar zaki.
Jiki asanyaye zahra ta miƙe ta nufi cikin falon,yana ganinta ya ɗauke kai.
Durƙusawa tayi agabanshi tana kuka,cikin kukan tace"jameel ba fasiƙi bane
yaya,hasalima hannuna be taɓa riƙewa ba se yau,shima nice nayi kuskuren
rungumeshi,nasan shine agarinmu falgore,inda ya nemi taimakon girko abinci sabida
wani abokinsa dake fama da cutar ulcer,na rabu da jameel ne ranar da ƴan taadda
suka zo garinmi suka kashemin innata,inda na haɗu da abokin jameel ɗin sojan me
ulcer daya keta mutuncina ana ruwan sama acikim wata bukka dana shiga domin ceto
rayuwata,har baƙin mugun yace min jameel ɗin ya mutu,Allah ya isa tsakanina da kai
soja me ulcer bazan taɓa yafe maka ba mugu azzalumi,baƙin kare wanda baze shiga
aljannah ba"ta ƙarasa maganar cikin matsanancin kuka.

Hammad wanda yayi tsit kamar ruwa yacishi,jin abinda zahra ke faɗi,wasu hawayene
masu zafi suka zubo afuskarsa,zuciyarshi ce tai masa nauyi,da ƙyar yace.

"kina nufin kece ƴarfillo?"

"Nice yaya,hala ya baka labari na"

Wata ajiyar zuciya yaja sannan ya yanke jiki ya faɗi agurin ba numfashi,wani farin
kumfa na fitowa abakinsa kamar yasha guba.

A gigice zahra tayi kanshi tana kiran sunansa tana girgizashi amma ina ko motsi
baya yi.

Da gudu tayi gurin me gadi,ta kirashi koda yazo yaga halin dayake ciki,wayarshi ya
ciro ya kira daddy kasancewar yana da numbarshi,baa jima ba,daddy ya iso da
tawagarsa hankali atashe aka ɗauki hammad zuwa asibiti rai a hannun Allah zahra se
kuka takeyi kamar ranta ze fita,dan gani take hammad dinta ya mutu.

Muje zuwa


Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*

*nace muku bana adding mutane a group,kuma bana tura novel pc,amma kunki
fahimta,kuma in ba'a baku amsa ba kuji haushi,nace muku banayin ɗaya daga cikin
wa'innan,groups ɗina akwai admins da yawa,sannan wasu groups ɗin akwai link yana
zagayawa,zaku iya bin ta hannun su ku shiga,nagode*
*20*



Wasa-wasa tsawon sati guda kenan,likitoci na tsaye kan hammad amma ko alamun
farkowa bashi da ita,
Hankalin iyayensa dana zahra yayi matuƙar tashi,ko kaɗan basu cikim natsuwa.

Duk yadda mummy tayi da zahra kam ta koma gida ƙi tayi,ko wanka bata zuwa gidan
tayo sede tayi a asibitin akawo mata kaya ta sauya.

Koda su daddy suka tambayeta me ya haddasa masa ciwon,ce musu tayi faɗa sukayi da
abokinsa jameel,sosai su daddy sukayi mamakin afkuwar hakan a tsakaninsu,

Daddy jameel ya nema a waya,dan jin abinda ya haɗasu,cikin girmamawa jameel
yace"daddy wannan saɓanine yashigo da rashin fahimta,da taimakon shaiɗan,kar ku sa
kanku aciki mu mukayi faɗanmu kuma da kanmu zamu shirya"ya faɗi cikin girmamawa.

"to amma jameel ga fa shi abokin naka a asibiti rai a hannun Allah,tun ranar da
kukayi faɗan yake a sume a asibiti,baka ganin akwai buƙatar mu shigo ciki dan ɗinke
ɓatakar da ta shigo tsakaninku?"

"Daddy bansan bashi da lafiya ba,amma zanzo in dubashi bana garine nima tun ranar
ina lagos,"jameel ya faɗi cike da tausayawa abokin nasa,tabbas yasan hammad farin
sani,masoyinshi ne na haƙiƙa,dole ze shiga wani hali aduk ranar daya gano
gaskiya,duk yadda yaso yayi fushi da hammad ɗin baze iya ba.sabida shima yana
matuƙar ƙaunarsa,kuma ko shine hakan ta faru abinda zeyi kenan.

A cikin sati na biyu ne hammad ya farka gaba ɗaya ya rame yayi baƙi ya fice
hayyacinshi.yazama abun tausayi.

A hankali ya kai dubansa gefen da zahra take tsaye tana share hawaye,a hankali ya
miƙa mata hannu alamun tazo gunshi,ba musu ta taka a hankali ta isa gareshi.

Janyota yayi batare daya ji kunyar su mummy ba ya haɗeta da ƙirjinshi ya rungumeta
yana hawaye.

Su mummy ficewa sukayi daga ɗakin,sabida ya basu kunya.ɗago kanta tayi a ƙirjinshi
tana share masa hawayen tace cikin shagwaɓa"yaya kayi haƙuri karkayi fushi damu,don
Allah ka samu lafiya banason ganinka baka da lfy"ta ƙarasa maganar cikin kuka.

Ƙara rungumeta yayi ajikinshi yana ci gaba da zubar da hawayen,ya kasa magana.tsawo
mintuna talatin ya kwashe rungume da ita,turo ƙofar da akayine da sallama yasa
yakai dubansa gun me shigowar,

jameel ne.

Wata matsananciyar kunya ce ta kama hammad,maida kansa yayi ya kwanta,sannan ya
lumshe idonsa ya juya baya.

Sosai jameel ya karanci aminin nasa,yasan kunyarshi ce tasa yayi hakan dan haka
ajiye kayan hannunsa yayi sannan ya ƙarasa gunshi.

Cakumo rigarsa yayi yace"ɗan iska mara mutunci,har da wani dukana rannan,to wlh
baka daki banza ba zuwa nayi in rama"yana kaiwa nan shima ya shiga kirɓarsa,ta
yadda yasan baze cutar dashi ba.


A galabaice Hammad ya buɗe idonsa,ya haɗa hannayensa gida biyu hawaye na bin
idonsa,alamun tuba ga jameel ɗin.

Shima jameel ɗin hawaye yakeyi,da zafin nama ya janyo hammad ɗin jikinshi ya
rungumeshi,shima rungumeshi yayi dukansu hawaye sukeyi.


Muje zuwa


Surbajo for life.

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀 *TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*21*



Tsawon kwanaki biyu da farkawar hammad aka sallameshi sabida jikin nashi yayi
sauƙi.
Sede zahra ita bata jin daɗin yanayin yayan nata,sabida gaba ɗaya kunyarta yakeji
baya son su haɗa ido.

Jameel ne ya ɗaukosu a asibitin ya kawo su gida sannan yatafi da zummar gobe ze
dawo.

Suna shiga cikin falon zahra taja hannunshi zuwa ɗakinshi,sede ita abun da bata
gane ba koya suka haɗa ido kuka yake ta rasa gane kan lamarin.

Ɗakinshi ta kaishi,sannan ta juya ta koma nata ɗakin domin tayi wanka.

Bayan duk sunyi wanka sun kimtsa ne taje ɗakinshi tasameshi zaune ya rafka uban
tagumi,zame hannayensa tayi sannan ta zauna akan ƙafafunsa,hannayenta tasa ta
sakalo wuyansa tace cikin shagwaɓa"yayana wai kode bakaji sauƙin bane?"

Kallonta yayi da hawaye cike da idanunsa yace"Naji sauƙi mana"

"to me yasa kake kuka?"tasake masa tambaya.

"tausayin kaina nake shiyasa"

'to ka kwantar da hankalinka ay ina tare da kai yayana"

"kin min alƙawarin duk sauyin yanayi bazaki gujeni ba?"ya tambayeta cikin
marairaicewa.

Dariya tayi ta faɗa jikinshi tace"yayana kenan to ni da na aureka dan ina sonka to
ina zani,ay muna tare har abada".

Sosai ya tattaro natsuwarshi yace,"to shi soja me ulcer meyasa bazaki yafe masa
ba?"

ay kamar wacce ya mintsina,zimbur ta miƙe daga kan cinyar tashi,hawaye na bin
idonta,tace"ay wannan baƙin karen har abada ba yafiya tsakanina dashi,ni yaya don
Allah kar ka sake min maganarshi"ta ƙarasa maganar cikin kuka.
Janyo ta yayi jiki ba ƙwari ta faɗa jikinshi sannan ta saki kuka me sauti gwanin
ban tausayi.

rarrashinta ya shiga yi yana ɗan bubbuga bayanta gamida hura mata iska a kunne.

Sannu a hankali tayi shuru ta dena kukan,suna nan zaune aka kawo musu abinci daga
gurin mummy.

Zubo musu zahra tayi suka ci suka ƙoshi,sannan kowa ya nufi ɗakinshi domin gudanar
da ibada.

Hammad zafin da zuciyarshi ke masa yafi gaban tunani,ya rasa ta ina ze ɓullowa
zahra ya shaida mata shine wanda yay mata fyaɗe,tsoron ta tsaneshi yakeji,shiyasa
damuwar tai masa yawa.

Haka suka kwana kowa a ɗakinshi,hammad yadda yaga rana haka yaga dare ba tare da ya
runtsa ba.

Gari na waye ba,yayi wanka ya kimtsa sannan ya fice a gidan batare da ya mata
sallama ba ya nufi gurin jameel dan yazo ya warware masa damuwarsa.

Muje zuwa


Surbajo for life.

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*wasun ku basa da uzuri a rayuwa,nace muku ina tare da mara lfy,to surukatace aka
kawomin in kula da ita,tsakani da Allah se in barota inzo inta saku nishaɗi,in na
samu lokaci ne ko tayi bacci se in ɗan rubuto,amma kunƙi kumin uzuri*


*22*


Jameel sosai yayi mamakin ganin Hammad a daidai wannan lokaci,,dan zaton shi ma ko
zahran ce ba lfy.

Bayan sun samu guri sun zauna ne,jameel yakai dubansa gun Hammad yace a sanyaye,"me
ke faruwa ne abokina?"

Jajayen idanuwanshi ya ɗago ya dubi jameel ɗin sannan ya fesar da iska,yace a
raunane"captain na rasa taya zan sanar da zahra ɓarnar da nai mata abaya,kullum
cikin tsinewa soja me ulcer take ina tsoron ranar da tsinuwarta zata bini,so nike
in nemi yafiyarta,amma na rasa taya zan ɓullo mata ta fahimceni"ya ƙarasa maganar
kamar zeyi kuka.
Shuru ce ta biyo baya na ƴan daƙiƙu kamin jameel ya nisa yace"kuskure de ya riga ya
faru,zahra kuma tabbas bazata mance komai ba,sede muyi adduar Allah ya kawo mana
abun da sauƙi,"

Asanyaye hammad ya amsa da "Amin"
"yanzu muyi breakfast,se kaje ka sameta ka faɗa mata komai,sabida zuwa dani ze ƙara
dagula abun sabida zata ga abun kamar tonon asiri"jameel ya faɗi yana kallon
hammad ɗin.

Haka sukayi breakfast ɗin gaba ɗaya jikin hammad ɗin ba ƙwari,ya nufi gida
zuciyarshi cike da tsoro da zullumin me faɗar gaskiyar tashi zata janyo masa

Zahra ko tunda ya fita bata ma san baya gidan ba tana ɗaki tana shirga
baccinta,shiyasa koda ya dawo gidan beji motsinta a falon ba,ɗakinta ya wuce kai
tsaye.

Can ya hangeta kwance tsakiyar gado ta ƙudundune da bargo tana baccinta hankali
kwance.

A hankali ya taka ya isa kan gadon,zama yayi ya ƙureta da ido gaba ɗaya nauyi da
kunyarta yakeji,a hankali yasa hannu ya janye bargon dake jikinta,a zabure ta mike
tana ruƙo bargon,kukan shagwaɓa tasa mishi gamida faɗawa jikinshi tace,"kai yaya
bacci fa nikeyi,kuma sanyi nike ji shine zaka buɗeni"tayi maganar cikin shirin
kuka.

Murmushi yayi sannan ya kwantar da ita akan gadon yabi bayanta yay mata rumfa da
faffaɗan ƙirjinshi,yace yana kallon idonta"zahra ta iyayen rigima,to ayi haƙuri
yayanki yazo kuyi wata magana me muhimmanci ne shiyasa ya tasheki,amma kamin nan
maza kije kiyi wanka ki kimtsa kiyi breakfast,gashi can naga mummy ta ayko,se ki
sameni a ɗakina kinji ko?"ya faɗi yana jan dogon hancinta.

Murmushi tayi sannan tace"to yaya yanzu kuwa zanyi duk abinda kace,ɗagani"ta faɗi
tana ɗan tureshi.

Ɗagatan yayi ta sauko ta shige toilet,shi kuma ya miƙe ya fice daga ɗakin zuwa
nashi,zuciyarshi fal tsoro da firgici.

zahra cikin gaggawa ta kammala komai da yayan nata yace tayi,sannan ta nufi ɗakin
nashi harda ɗan gudunta,dan ta ƙosa taji maganar da zasuyi.

Da sallamarta ta shiga ɗakin yana kwance akan gado,yayi rigingine yana kallon
silin,shigowarta ce tasa ya maido idonsa kanta,

"yaya gani to na gama" ta faɗi tana ƙoƙarin zama a gefen gadon,
Hannu ya miƙa mata alamar tazo gunshi,ba musu ta isa kusa dashi ta kama hannun
nasa,yajata jikinshi.
Mirginata yayi ta koma ƙasan sa,shi kuma yay mata rumfa,cikin dauriya yace"zahra ni
me laifine agareki,hasalima ni ne wanda ya ruguza rayuwarki abaya zahra in baki
gafarce ni ba zahra ina cikin damuwa"ya ƙarasa maganar hawaye na bin idonsa.

Cike da rashin fahimta zahra tasa hannu ta na share masa hawayen idonsa sannan
tace"yaya ka faɗamin me kayi min,da har kake neman yafiyata?nayi alƙawarin yafe ma
insha Allahu"ta faɗi cike da tausayinshi.

A hankali ya furta"zahra nine sojan nan abokin jameel wanda yay miki fyaɗe acikin
bukka ana ruwan sama lokacin da kika nemi jin ɗumi daga gareni,zahra nine soja me
ulcer da kike kukan faɗi lokacin da nike keta mutuncinki"ya ƙarasa maganar cikin
matsanancin kuka.

Zahra jin kanta takeyi yana juyawa,wani zazzaɓi ne me zafi ya kamata nan take,wasu
irin hawaye ne ke biyo idonta, duniyar juya mata takeyi,yayinda numfashinta ya
shiga yi mata wahalar ja,dan haka runtse idonta kawai tayi ta dena kallonshi,
A jikinshi yaji zafin da jijinta yayi,a tsorace ya ɗagata,yana taɓa wiyanta,zafin
da yaji sosai ya gigitashi,ga wasu jijiyoyi da suka fito a goshinta raɗo
raɗo,alamun ciwon kai.

A gigice yake jijjigata amma ko motsi batayi,agigice ya kinkimeta yayi waje da ita
zuwa mota.

Kwantar da ita yayi a kujerar baya sannan ya zaga ya tada motar ya fincika da gudu
me gadi ya buɗe masa ƙofa yayi asibiti da ita.

Muje zuwa


Surbajo for life.

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*



*23*


Likitocine suka rufu akanta dan gano meke damunta,
Awanni biyu suka kwashe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login