Showing 21001 words to 24000 words out of 26471 words

Chapter 8 - Tayi Min Kankanta by Zahra Surbajo

Unknown   

21 Apr 2026

78

*_GYARA SHINE MACE_*

*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA
AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN
GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾

*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar
mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar
matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a
kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka
kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki
k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,.
Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai
matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa
har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali
wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai
'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 08133079957

*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza
Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,

Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono
ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,😍

Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji😍

Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda
zata dace da yanayin jikin ki💃

Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko
yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma
normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mata😍
Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda
akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki💃💃💃

Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko
haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura
zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima
ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku💃💃💃💃💃

Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata
ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade
ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf
sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima

KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN👇🏻👇🏻

Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi

Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi

Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu

Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra

Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa

Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun
farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka

*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan
page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da
Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai
d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers👇🏻👇🏻👇🏻
07069711327 or 08133079957 call or Whatsapp ,Ina maraba daku customers😍😍😍😍😍

Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 08133079957 sannan
kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da
zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata😊😊😊😊😊😊😊😊😊

Surbajo for life.

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*

*TAYI MIN ƘANƘANTA bana kuɗi bane,SHIMFIƊAR AURENA shine na kuɗin,kuma acikin
watannan zan sakeshi,ku dinga karanta headlines ɗin da kyau,*

*A hanzarta a siya kar ayi babu ku,ɗari biyar ne 500 kacal ba tsada,SHIMFIƊAR
AURENA littafine daya kerewa saa,sunanshi daban haka ma taken dake cikinsa,na
musamman ne, me kuke jira,ku siya ku karanta,ɗauke yake da ,magunguna na gyaranmu
mata,salo domin burge megida da ƙawata shimfiɗarki ta Aure,sassanyar soyayya me
tsayawa azuciya,abun al'ajabi,ban haushi,gamida ban dariya da tausayi duka acikin
SHIMFIƊAR AURENA,hanzarta ku mallaki naku 500 ne kacal*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044 a turo shedar biyan kuɗin tanan*

*35*

Zahra ba ƙaramar gurzuwa tayi agun hammad ba,amma ga mamakinsa duka ta ɗauke,seda
ya gaji dan kanshi ya haƙura badan beson cigaba ba,sedan tausayi agareta,

Mirginewa yayi gefe,ya janyota jikinshi ya rungumeta,yana mata kiss a goshi,"Allah
miki albarka baby ta,farincikin da kike sakani Allah yay miki sakamako da wanda ya
fishi,ina matuƙar ƙaunarki"ya faɗi yana me jan bargo ya rufesu.

Lamo tayi ajikinshi tana jin daɗin kalaman nasa,tabbas itama tana son yayan nata
matiƙa,ko kaɗan ba ɗigon haushin shi aranta,ƙara gyara kwanciyarta tayi ajikin
nashi ya rungumeta tsam.

Tun daga wannan rana ba ranar banza agun hammad kullum se ya lashi zumar zahra
hankalinshi ke kwantawa,

Kamin hutunshi ya ƙare se gashi har wata ƙiba yayi ya murje ya ƙara kyau,anata
ɓangaren ma zahra sosai tayi kyau ta murje gwanin burgewa,ga hips da boobs ɗinta da
suka ƙara cikowa,wanda hakan sosai yake ƙara burkita Hammad.

Yau ba makaranta,dan haka da aykace aykace ta tashi,Hammad baya zaman gida sosai
kasancewar bikin Jameel ya matso yana can suna shirye shiryen bikin be samun zama
sosai.

Komai seda ta gyarashi yadda takeso sannan tasamu natsuwa,abinci ta haɗa me rai da
lafiya,sabida Hammad ɗin,dan tasan baze wani tsaya cin abinci ba.

Ƙarfe biyar zaa tafi dinner tun huɗu hammad ya kirata ta shirya da wuri yana hanyar
zuwa ɗaukarta.
Kamin biyar ɗin ta gama kimtsawa,cikin wata doguwar riga ta material me tsananin
kyau da tsada pink color,sosai tayi kyau acikin kayan,ɗaurin kanta ko kamar
amarya,tana fesa turare ya shigo ɗakin,ta madubi ta hangoshi murmushi ta sakar masa
batare data juyo ba,
Da ƙyar yaja ƙafarsa ya ƙarasa gunta, rungumota yayi ta baya,ya ɗora kanshi a
wuyanta yana shaƙar ƙamshin jikinta,"baby ta anya zan bari kije gun dinner ɗinnan
kuwa?kinga yadda kikayi kyau"ya faɗi yana juyo da ita,taɓe baki tayi zatai kuka ta
fara diddira ƙafa,da sauri ya rungumota jikinshi yana faɗin"wasa nake gomnati,ahuce
don Allah"yayi maganar yana shafa gadon bayanta.

"yaya muje kaci abinci semu tafi"ta faɗi lokacin data ɗago kai tana dubansa.

Murmushi yayi me ƙawatarwa yace yana jan hancinta"baby na ta musamman ce,shiyasa
son da nake mata ma na musamman ne"dariya sukayi dukansu,yaja hannunta suka wuce
zuwa dinning.

Da kanta ta zuba masa sannan ta zauna akan cinyarsa riƙe da plate ɗin abincin ta
shiga bashi,yana ci cikin nishaɗi,seda ta tabbatar daya ƙoshi sannan ta ajiye plate
ɗin.

Ƙoƙarin bata yake itama amma fafur taki amsa sabida ta ƙoshi,dole ya
ƙyaleta,ɗakinshi ta rakashi yayi wanka ya sauya kaya,ya haɗe acikin wata farar
shadda me matuƙar kyau,ya ɗora hula,sosai yayi kyau,fesheshi tayi da turaruka
sannan yaja hannunta suka fice zuwa mota.

Da kanshi ya buɗe mata ta shiga ta zauna sannan shima ya zauna ya tada motar suka
haura titi,cikin so da kaunar juna.

Koda suka isa harabar inda ake dinner,a mota suka zauna,zaman jiran angwayen.

Ba a jima ba motocin angwayen suka iso,sosai jameel yayi kyau shi da
amaryarsa,Hanifa,neman hammad yake be hangeshi ba hakan yasa ya taɓoshi a waya "to
na mamajo kana ina ne koko kanacan gun ƴar yarinyar matar taka ne"jameel ya faɗi
yana dariya.

"ka iya bakinka wlh,zahran tawace yarinyar,?"

Dariya jameel yayi yace"to ay mu agunka mukaji yarinyace sabida tsabar yarinta ma
harfa ƙanƙanta tama"ya ƙarasa maganar yana ƙyalƙyala dariya.

Duk yadda Hammad yaso dakewa kasawa yayi seda ya dara shima,cikin dariyar yace"da
kenan yanzu zahra na ta wadaceni,ba abinda na nema na rasa"yakai hannu kan boobs
ɗinta yana shafawa,sannan yaci gaba"samun irinta ma ko acikin ɗirka ɗirkan matan
naku se an tona,"daga shi har jameel ɗin dariya suke,sannan jameel yace ya ƙaraso
su shiga,sun iso.

Duk hirar da sukeyi a kunnen zahra sabida kwance take ajikin hammad ɗin,yana kashe
wayar ta turo ɗan ƙaramin bakinta gaba,cikin shagwaɓa tace "yaya nice nai ma
ƙanƙantar ko?"ta faɗi tana ƙoƙarin kwace jikinta.

Da sauri ya rungumota yana dariya yace"ke dane,shima ƙuruciyace tasa na faɗi
hakan"shi kanshi da yay maganar ta bashi dariya bare ita zahran,dariya suke harda
ƙyaƙyatawa,tsagaitawa sukayi sannan zahra ta dubeshi tace"to naji da
ƙuruciyace,yanzu daka girma fa?"

Manneta yayi da ƙirjinshi yace cikin muryar raɗa,"kin wadaci kulkina baby da duk
kanin fitinarshi,komai yake nema kina bashi baby kina kashe ƙishin ruwan sa,domin
ke ɗin maliya ce asha ayi wanka aɗiba akai gida,gindin kuka kin wuce runguma sede
shafa"ya daɗi yana ƙoƙarin kamo bakinta,da sauri ta kauda bakinta tayi ƴar ƙara
tace"yaya my make up ohhh"tana kare bakin nata dayasha jambaki.

Ƙyaleta yayi yana dariya yace"yau se nayi round 12 zaki sani"
Dariya tayi me ƙayatarwa sannan tace"12 kawai,ay kaji aykin ƙuruciyar"ta buɗe motar
da sauri ta fice tana dariya.

Da sauri shima ya fito yana dariyar cike da mamaki,yace "baby ni ɗin ko?"gyaɗa
mishi kai tayi,dariya yayi yace yana kulle motar"to zo mu tafi Aunty babba malamar
kulki"ƙarasowa tayi tana dariya ta shige jikinshi,cikin shagwaɓa tace "yaya am so
sorry,nasan halinka in anyima laifi da kulkin nan naka kake hukunci"ta faɗi tana
ƙara shigewa jikinshi.

"muje gidan de zaki sani"daga haka yaja hannunta suka nufi bakin hall din inda su
jameel ke jiransu,wanda be sani ba ze ɗauka sune angwayen,sabida tsabar haɗuwa da
dacewa da juna da sukayi.

Muje zuwa

Surbajo for life.

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*KIN SIYA KO KINA JIRAN A SATO MIKI KI KARANTA KYAUTA😊*

*SHIMFIƊAR AURENA na kuɗi ne duk meso ze iya turo kuɗinsa tun yanzu naira 500
kacal,update biyu arana,safe da dare,insha Allahu, ku biya ku karanta daga jin
sunan kunsan zaa ɓata hankalin dare,ga wanda yasan hannun surbajo yasan bazata
bashi kunya ba karku bari abaku labari,SHIMFIƊAR AURENA,littafine daze kerewa
kowanne,novel nawa,akwai tarin sirrika da magunguna acikinsa,dazasu fito da kimarki
ta mace,sannan ga sirrin riƙe miji da ƴan uwansa,an baje kolin basira
acikinsa,kisiya ki biya ki karanta,wannan soyayyar da akewa surbajo to afito a nuna
ta akan SHIMFIƊAR AURENA,500 ne kacal*

*Zahra muhammed Nasir 2084024749 UBA*

*Whatsapp 07044600044 aturo shaidar biyan ta nan*

*A nunamin soyayyar ta hanyar siyan littafina,shine magana,*

*Allah gatan bawa*
*Surbajo*
*Ƴar bautar ƙasa*
*Cin Amana ko fansa*
*Sanadin kidnapping*
*Karen bana*
*Ɗan karuwa*
*Aure da Haihuwa*
*Ummu Aymana*
*Kano to Jidda*
*Tayi min ƙanƙanta*
*Illar zawarci*
*Body guard*
*Amana ta barmin*
Da sauransu.

*Duka ƙyauta na baku su,dan soyayyata gareku😊*

*yanzu nima inaso anunamin kwatankwacin soyayyar asayi SHIMFIƊAR AURENA 500 kacal
muci gaba da son juna😄*

*36*



Tunda suka jero kallo ya koma kansu sosai suka burge mutane,suna isowa basu ɓata
lokaci ba suka ɗunguma zuwa cikin hall ɗin.

Bayan kowa yasamu gurin Zamane,hammad yaja zahran sa gefe suka zauna dan besom
kallom da ake mata ba mazan ba ba matan ba,
Suna zaune wata budurwa ta ƙaraso gurin,ba laifi tana da kyau irin nata,fuskarta
ɗauke da murmushi,tace musu "sannunku fa"tayi maganar tana duban hammad.

"yauwa sannunki"zahra ta bata amsa,

"in bazaka damu ba pls mu ɗan je daga waje inason ganinka"ta faɗi tana duban hammad
tana kaɗa ido.

Hammad kallonta yayi sama da ƙasa sannan yadubeta cikin ido yace"ba ni na kawo
kaina nan ba kawo ni akayi,ina under her control zaki iya neman izinin hakan agurin
gimbiyata"ya ƙarasa maganar yana kallom zahra cikin so da kauna.

Takaicine yakama budurwar sabida wulaƙancin da yay mata,fuuuuuu ta bar gurin kamar
iska.
Itako zahra cika tayi fam tana batsewa,duk da beje kiranba,amma ita yabata haushi
maganar da yay matan.


Hammad shide lallaɓata yakeyi har aka tashi dinner ba fuska agun zahra.
Koda suka fito harabar hall din ɗaukarta yayi ya nufi motar su da ita,

Tun amota ta fara balbaleshi da faɗa,shi abun ma mamaki ya bashi,yanzu wai zahran
tashi itama tasan kishi.shide haƙuri yake ta bata amma sam taki haƙura,acewarta
marin budurwar ya kamata yayi.

Koda suka iso gida,bata dena mita ba..suna shigowa falo,ya manne bakinshi da
nata,dole tayi shuru,bata shirya ba,haka ya shiga tura mata saƙo,tun tana basarwa
har ya ratsata.
Kasancewar gidan ba kowa masu aykinta ba kwana suke ba,yasa ya sureta zuwa kan
kujera,yaci gaba da sarrafat.

Sosai ya dirjeta akan 1seater,seda zahra ta koma bashi haƙuri,sabida sosai ta
jigata,shiko daɗin yi yaji akan kujerar,shiyasa ya zaƙeta son ranshi.

Ayko zahra ba baka se kunne bakin duk ya mutu.

Ɗaukarta yayi suka shige ɗaki, kai tsaye toilet ya shige dasu,zahra se share hawaye
ake,dan ba ƙarya ta gurzu.

Suna fitowa salkah sukayi sina idarwa kan gado ta haye tana ci gaba da share
hawayenta.
Bin bayanta yayi ya kwanta,rungumota yayi ta kwace jikinta,be saketa ba illa
matseta da yayi gam ajikinshi,yana dariya.
Dukanashi tashiga yi tana kukan shagwaba,cikin kukan take faɗin"Dole kazo kaimin
dariya mana,ko tausayi babu ka wani kamani se ci kake kamar abinci,kasan sarai na
gaji shine harda doggy style,dan kaga kafi ƙarfina"ta ƙarasa maganar tana kuka.
Shafa bayanta ya shigayi yana hura mata iska a kunne,sannan yace"baby in tsiwarki
ta motsa doggy style ne kawai ke kwantar min da ita,tun munacan kike faɗa mun dawo
ma still kinayi,shiyasa na kawo ƙarshen faɗam ku a kina ƙarayi yanzu base anjima ba
zan ƙara wani kuma wallahi bazan ƙyaleki ba se nayi ruwa huɗu zuwa biyar"

Tsit kakeji zahra tayi shuru,musamman da taji ya rantse,ruwa ɗayanma ana kwashe awa
guda kan yayi inaga har huɗu.


Dariya yayi ya lakace mata hanci yace "se tsiwa da taji kulki tayi tsit"itade
batace ƙalaba,har ya gama tsokanarta sukai bacci.

Koda gari ya waye cika take tana batsewa,ita bata mance maganar da budurwar jiya
tai masa ba,


Yayi yayi ya shawo kanta taƙi,ganin beda mafitane yasa yace ta shirya yakaita gun
mummy ta wuni.

Ba musu ta kama shiri tana murna da tsalle,har ta gama kimtsawar ta fito ta sameshi

Tuni ta ajiye fushinta ta shiga zuba masa surutu har suka isa gidan.
Sosai mummy tayi murna da ganinsu,be jima sosai ba yayiwa mummy sallama kan zashi
gidan Jameel anjima ze zo ya ɗauki zahran.

Fatan alkhairi mummy tayi masa sannan zahra ta bishi domin yimasa rakiya.seda ya
shiga motar ya zauna sannan ta zauna akan ƙafarshi ta kwantar da kanta
aƙirjinshi,tayi shuru.

Wasa yake da boobs ɗinta ganin tayi shuru ne yasa ya tambayeta"ya akayine iya
rigima?"

Kwaɓe fuska tayi kamar zatai kuka tace "yaya nifa banason kishiya,pls karka kulasu
koda sinma magana"

Cikinta ya matsa yace "ce miki akayi ni ɗin na mamajo ne,to nide inde aurene akan
ki nagamashi da yardar Allah,ba wata mace da nake kallo bayan ke"

Murmushin jin daɗi tayi sannan ta ɗago kanta tace"amma ay kace nayima ƙanƙanta"

Bakinta ya tsotsa na ƴan daƙiƙu sannan yace"dane nace miki kuma shima sharrin
ƙuruciyane,"dariya sukayi su duka sannan ta fito daga motar tana ɗaga masa hannu
har ya fice daga gidan.

Cikin gidan ta koma gun mummy taje ta haye cinyarta ta kwanta.


Muje zuwa


Surbajo for life.

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*


*KIN SIYA KO KINA JIRAN A SATO MIKI KI KARANTA KYAUTA😊*

*SHIMFIƊAR AURENA na kuɗi ne duk meso ze iya turo kuɗinsa tun yanzu naira 500
kacal,update biyu arana,safe da dare,insha Allahu, ku biya ku karanta daga jin
sunan kunsan zaa ɓata hankalin dare,ga wanda yasan hannun surbajo yasan bazata
bashi kunya ba karku bari abaku labari,SHIMFIƊAR AURENA,littafine daze kerewa
kowanne,novel nawa,akwai tarin sirrika da magunguna acikinsa,dazasu fito da kimarki
ta mace,sannan ga sirrin riƙe miji da ƴan uwansa,an baje kolin basira
acikinsa,kisiya ki biya ki karanta,wannan soyayyar da akewa surbajo to afito a nuna
ta akan SHIMFIƊAR AURENA,500 ne kacal*

*Zahra muhammed Nasir 2084024749 UBA*

*Whatsapp 07044600044 aturo shaidar biyan ta nan*

*A nunamin soyayyar ta hanyar siyan littafina,shine magana,*

*Allah gatan bawa*
*Surbajo*
*Ƴar bautar ƙasa*
*Cin Amana ko fansa*
*Sanadin kidnapping*
*Karen bana*
*Ɗan karuwa*
*Aure da Haihuwa*
*Ummu Aymana*
*Kano to Jidda*
*Tayi min ƙanƙanta*
*Illar zawarci*
*Body guard*
*Amana ta barmin*
Da sauransu.

*Duka ƙyauta na baku su,dan soyayyata gareku😊*

*yanzu nima inaso anunamin kwatankwacin soyayyar asayi SHIMFIƊAR AURENA 500 kacal
muci gaba da son juna😄*

*37*



"ke har yanzu baki girma da haye min cinya bane?"mummy ta faɗi tana shafa kan
zahra.

Dariya tayi sannan ta ƙara gyara kwanciyar tata,tace cikin shagwaɓa"kai mummy,nawa
nike gaba ɗaya na,naga har yaya ma hawa yake wani lokacin"

"ay duk kun dena hawamin,ku kawomin jikokina su hau"mummy ta faɗi cikin nishaɗi.

Shuru zahra tayi,batace komai ba se murmushi.dan batun ya bata kunya.

Suna nan zaune a falon daddy ya shigo falon se ƙamshin turare yake irin nasu na
manya,yana ganin zahra yace cikim fara'a "yau ,zahran tawace agidan nan ah lalle
mina da babbar baƙuwa"

Zahra wacce tun shigowarshi data shaƙi ƙamshin turarenshi zuciyarta ta fara tashi
daurewa kawai takeyi,

Guri daddy ya samu ya zauna,sakkowa zahra tayi domin gaisheshi,amma ina aman daya
yunƙuro mata be bata damar yin hakan ba.

Tuni ta gama ɓata gurin da aman,hankalin mummy da daddy ne yayi mugun tashi,mummy
riƙe take da ita,daddy na jero mata tambaya"zahra me ya sameki dama baki da lafiya
ne?"zahra ba baka se ido,ga wani sabon yunƙurin aman tanayi,

Kamata mummy tayi ta kaita ɗakinta,kai tsaye ruwan wanka ta haɗa mata,ta rakata har
toilet ɗin ta rufo mata ƙofar.

Masu ayki mummy tasa suka gyara gurin,daddy kuma ɗakinshi ya wuce yayo wanka,yasako
jallabiya sannan yadawo ɗakin mummyn.

Ay yana shigowa zahra taji ƙamshin turaren da gudu ta kuma komawa banɗakin,ta fara
kyalaya amai,bin ta mummy tayi da sauri,ta riƙeta har ta gama,ta wanke mata baki da
fuska,sannan ta kamota da nufin su fito.

Cogewa tayi a toilet ɗin ta marairaice fuska tace "mummy ki barni anan turaren
daddy ne bana son ƙamshin shi,shine yake sani aman nan"

Wani farinciki ne ya ziyarci zuciyar mummy wanda rabonta da jinshi tun lokacin data
samu cikin surayya,wanda har a fuskarta seda ya bayyana.

Sakinta tayi ta fito bakinta a washe,daddy dake zaune zaman jiran fitowarsu kallon
rashin fahimta yake mata, yace"hajiya ina ɗiyar tawa kika barota kikazo nan kina
min dariya?"daddy yayi tambayar cikin ɗaurin kai.
Dariya mummy tayi sannan tace"Alhaji to ay kai jikan naka kaine baya yi dakai,dan
turarenka ne ke sawa yake wahalar maka da ƴar taka"

Janyota yayi jikinshi,yana murmushi yace cike da faraa"kina nufin zahra ta cikine
da ita?"gyaɗa mishi kai tayi tana dariya.


Rungume mummy yayi cike da faraa,yana sumbatarta a goshi yace"tukuicin wannan
albishir hajiya,zan sauya miki mota"

Sosai mummy ke godiya,daga haka sakin ta yayi yabar ɗakin,fanka mummy ta kunna,ta
buɗe windows,turaren yagama fita,sannan ta kashe fankar ta kullo windunan,ta koma
toilet ɗin ta kamota suka fito,ta kwantar da ita akan gado.

Abinci mummy tasa aka kawo mata taci,tasha ruwa,sannan mummy ta ɗibi jininta sannan
ta bata ƴat kwalba tayi fitsari aciki .
ɗakin data ware a mazaunin asibitin tafi da gidanka ta nufa,taje ta gwada komai dan
ta tabbatar da hasashenta,ayko sakamako na fitowa cikinne.

Sosai mummy ke godiya ga Allah daya ara mata tsawon rai na ganin wannan lokaci.

Hammad ko nacan cikin abokai anata chapter,jikinshi ne yaji be masa daɗi kewar
matarshi duk ta dameshi,hakanne yasa yayi musu sallama gefin magriba,ya tuƙo
motarshi zuwa gidan iyayen nasa.


Muje zuwa
Surbajo for life.

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀


*Zahra Surbajo*


*SHIMFIƊAR AURENA,na fara posting free page,wanda zanyi daga ɗaya zuwa page 15 duka
free,kiyi ƙoƙarin biyan kuɗinki akan kari,kar ayi babu ke,ze
nishaɗantar,faɗakar,wa'azantar,daku masu karatu,shikaɗai ne irinsa beda na biyu,
shi ɗin na musamman ne 500 kacal*

*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*

*07044600044 a turo shaidar biya tanan*

*masu tambayar ta littafi,ko sabo ko tsoho shima ki biya 500 din zan turo miki,masu
cewa insasu a group shima ki biya 500 ɗin zan saki😊*

*38*


A harabar gidan ya adana motarshi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login