Showing 108001 words to 111000 words out of 173794 words

Chapter 37 - GURBIN IDO Karyayyiyar Rai By Huguma

ba tana daukan jakarta data rage ta fice.

Agogon gaban motar ya kalla,mintuna kusan hudu kenan yana jiranta?,me ta tsaya yi ya tambayi kansa a zafafe,baya son xaman jira ko qanqani,dabi'ar da yafi tsana kenan,sai ya daga kansa don duba hanyar da zata sadaka da dakunan kwanan nasu,dai dai sanda take fitowa,tana takawa ne a hankali cike da takatsantsan saboda yadda takejin jikinta kamar ba nata ba,iska kuma nason wasa da ita daga hagu zuwa dama,fuskarta tadan tasa kadan wala'alla zafi zazzabi ya sanya hakan,lokaci bayan lokaci tana sanya tafin hannunta tana dafe kuncinta,har yanzu baby face dinta tana nan,saidai ta fara cika,ta kuma fara sauyawa,fuskar shaheeda ce ta fado masa at her age,a irin wannan lokacin datake dalibar secondary kamar haka,a wata rana da yayi mata surprise,yazo daukarta daga makaranta ranar daya samu cikar burinsa a sannan,ranar da ya zama samu shaidar zama cikakken matuqin jirgin sama me lasisi,irin murna da d'oki da ya gani saman fuskarta a sannan

"Ban zaci ganinka ba,har kazo da kanka daukana?" Shine abinda shaheeda tace

"Saboda me?" Ya tambayeta kai tsaye,shuru ta danyi still tana murmushi,da alama tana masa kaara ne akan abinda zata fada

"Uhmmm,say it,say your mind" murmushi ta sakeyi ta girgiza kanta

"Ka barshi kawai"
"Saikin fada.....koni na ari bakinki naci miki albasa....mutum ne kai mai wahalar fahimta,me tsaurin ra'ayi,mara sakewa da mutane mara alqibla" baki ta rufe tana dariya,matsalarta dashi kenan,he can say her mind daga kallon qwayar idanunta kawai,yana da wannan baiwar sosai,shi yasa duk sanda ya dage saita kalleshi ido cikin ido ba kasafai ta fiya yadda ba,baya ga dafi da zai barwa gangar jiki da zuciyarta kuma sai ya karanto sirrinta

"Nidai ban fada ba"
"Ni kuma na fada,with all these lapses ma cancanci a bani soyayya..... I don't know what to say...mafi qarancin abinda zance shine, thank you for opening my eyes and showing me the way, thank you for loving me" kalamansa sun mata dadi sosai,kuma ta sake tabbatar da cewa lallai mahaqurci mawadaci ne.

A daddafe take qarasowa cikin wata tafiya da tayi kama da takun isa ko yanga,wanda sam babu daya daga cikin abu biyun illa ciwon da takeji a dukka gabbanta,tun daga nesa idanunta ya sauka akan rolls Royce ghost din,tana da yaqinin ba motar hisham bace,ba kuma tasan me motar ba,don bata taba ganinta ba,don haka koda ta isa sai taja ta tsaya tana dan duba gefenta ko xata hangi motar hisham,wala'alla wanna motar ba ita tazo dauka ba.

Idanununsa ya bude a hankali daga dogon tunanin da ya tafi jin shuru har yanzu ba ita ba alamarta,kai tsaye a kanta suka sauka sanda take dube duben,sai ya sanya hannunsa saman hon na motar ya danneshi ba tare daya dauke dubansa daga gareta ba.

Wani irin firgewa tayi saboda yadda qarar ya saukar mata a bazata,baqaqen gilasai ne,bata tsammaci ma kwata kwata da mutum cikin motar ba,qafafunta ne gaba daya sukayi wani irin laushin da bazasu iya daukarta ba,tilas ta sulale a wajen tana dafe da kunnuwanta,jikinta na wani irin rawa.

A hankali ya bude murfin motar ya fito,ya fara takawa zuwa inda ta sulale din,tana tsugune a wajen ta cure waje guda,yaga yadda ta tsorata din ta cikin mudubin motar

"Get up" ya fada a taqaice yana duban ginin makarantar cikin yanayi na nazari,yayin da sautin muryarsa ya sake sanya maimunatun qara dimaucewa,tsoronsa ya sake shigarta.

Idanunsa ya sauke akanta jin bata motsa ba,bata kuma ce komai ba kamar bata wajen,sai ya lura da yadda jikinta yake rawa,da gasken tsoratar tayi sosai?,kafin ya sake cewa komai miss rebacca dake goye da jakarta ta iso wajen

"What's happening?,sir...kamar bata da lafiya sosai fa,ko jikin ne?" Ta fada tana qarasa kusa da maimunatu ta kama kafadarta tana tambayarta,sannan ta fara qoqarin dagota

"Sir....jikinta da zafi sosai,clinic sun rufe suma,saidai idan kun fita ku samu wani a waje a samo mata magani" ta fada cikin girmamawa bayan ta raka maimunatu cikin mota ta zaunar da ita

"Thank you" ya fada a taqaice,sannan ya taka zuwa motar ya shiga ya tada ita,saidai can deep inside him yana jin wani ba dadi a cikin ran nasa.

Tunda suka fara tafiya qwaqwqwaran motsi batayi ba cikin motar,sai ma sake takurewa da tayi saboda yadda uwar ac din daya balbalawa motar take barazanar hallakata,mugun sanyi takeji kamar me,ga na zazzabi ga na sanyin ac,abinda ya sake galabaitar da ita kenan,sanda take shirin ta bude murfin motar tana shirin fitowa wani zazzafan amai ya kubce mata,duk yadda taso kada tayishi cikin motar amma yaci qarfinta,take ta wanke jikinta zuwa qasan motar,sai ya zare seatbelt dinsa yana fitowa daga cikin motar.

Zagayowa yayi,yayi tsaye a inda take aman yanayin fuskarsa na sauyawa

"Why J,why?" Ya samu kansa da tuhumar kansa da kansa,yadda take ta yunqurin aman ya isa gaya maka tana jin ba dadi sosai a dukka jikinta,baisan kuma yadda zai taimaka mata ba,sai ya dan tura mata murfin motar ta sake dafeshi kuwa sosai taci gaba da kelaya amanta.

Ruwan roba ya fidda a motar ya miqa mata sanda ta gama aman,a galabaice ta karba,sai data kusa minti biyu sannan ta iya kuskure bakinta ta zubar,yasa hannunsa ya rufe motar,sannan ga zagaya seat dinsa ya sake shiga ya tashi motar a hankali yana yiwa mai gadi hon ya dage masa qofar suka sake ficewa daga gidan ba tare da ko ciki sun shiga ba.

Ganin yadda take rawar sanyi sai yasa hannu ya kashe ac din,tuqi yake a hankali yana tunanin wanne asibiti zai kaita?,daga qarshe dai ya samu kansa da yiwa kansa jagora zuwa asibitin da marigayiya shaheeda ke ganin likita.

Sun dan sha fama kafin a gano file din nata,idanunsa akan sunan dake jikin file din,sai ya janyeshi gefe yana gayawa receptionist din,su maida wannan a bude sabo da wani sunan daban.

"Me sunan da za'a zaka?" Ya tambayeshi

"Maimun.....maimun ja'afar" bakinsa ya subuce kawai yaji ya furta hakan,sai ya maida kansa ga wayarsa yana juya sunan a cikin ransa.

Bayan likita ya gama ganinta dole yasa aka bata daki saboda yadda take sake galabaita,tana ta aman,yasa kuma aka jona mata ruwa bayan ya mata allurai,cikin lokaci qanqani bacci ya dauketa saman gadon.

Idanunsa yadan kai kanta,fuskarta har tadan yi fayau akan ganin da yayi mata dazun,wani abu me kama da tausayinta ya tsarga masa,yana ganin kamar hon din daya danqara mata shi yayi silar ta'azzarar ciwon,don likitan ya fada,akwai abinda kamar ya razanata,dubansa yakai ga hijabin dake wuyanta tun dazun,wanda dashi akasha gwagwarmayar aman,akwai buqatar a cire mata shi,to amma bazai iya tabata ba,agogo ya kalla,baisan yaushe zaa sallamesu ba,uwa uba ma likitan yace sai yadda yaga jikin nata,sannan shi kansa drip din kadan kadan yake diga,bazaiyiwu yayita zama ba yabar duk aikin dake gabansa,don haka ya fidda wayarsa ya soma duba number anni.

Har zai kirata ya fasa,ya duba number baba tabawa,Allah ya taimaka kuwa ya ganta,ya cilla mata kiran,ya kuma gaya mata driver ya daukota yanzu ya kawota asibitin,dai dai lokacin suna tare da anni tana hada mata kwadon zogale,sai ta dubeta

"Manya ne ya kirani,wai Doma,doma hospital" cikin mamaki anni ta kalleta

"Waye kuma ba lafiya?"

"Baice komai ba haj anni,kinsan hali dai"

"Ko shine?" Yadda annin tayi maganar cikin damuwa ma sai yadan baiwa baba tabawa dariya

"Kai haba dai,shi dinne bashi da lafiya zai kirani?,kamar ma kin manta halin mutuminki?,shi da ko sanda yana matashinsa ma saidai yayi ciwonsa a daki yagama ba wanda ya sani,saidai idan anga fuskarsa ta sauya?" Kai anni ta gyada,ta tuna mata kam abinda ta sha'afa

"Kamomin shi a wayar taki" bata musa ba ta koma kiran nass,dab da zata tsinke ya daga,kafin yace komai sallamar anni ta cika kunnansa

"Ka kira tabawa kace tazo asibiti,sannan kuma bakayi cikakken bayani ba,waye ne ba lafiya?" Shuru ya danyi kadan,yana rarraba hankalinsa kan sunan da zaya kirayeta dashi,a hankali ya furta.......

Next Chapter
Leave a comment

Post
Comments
[11/5, 10:05 PM] +234 813 615 2119: GURBIN IDO....
View: 262
Words: 1.7K
GURBIN IDO
Chapter 42
Shafi na arba'in da daya
42
'"Ina yini" sassanyar muryarta da 'yammatanci suka fara cikata a maimakon quruciya ta daki kunnensa,sai ya zame wayar daga fuskarsa a hankali,karon farko da yaji muryarta a nutse kuma a wajen da babu kowa saisu,a kanta idanunsa suka sauka,kanta yana qasa bata ko qwaqwqwaran motsi,sai yaga kamar a tsorace take dashi har yanzun
"Lafiya,ya jikin?" Ya amsata a taqaice
"Da saugi" ta amsa masa tana jin yadda muryarsan ta saka mata ciwon kai,dama kuma tun dazun da ya shigo take jin yadda jijiyar kanta take harbawa,kallonta yayi tun daga madaidaitan farare sol don gafafunta da babu yasa ya sake maimaita tambayar tasa,ta sake masa shurun,abinda yasa ya dan fusata "Dago kanki ki kalleni nan" ya fada da dan kaushi da kuma kaurarawa,sai ta daga kan nata da sauri ta zube idanunta cikin nasa ba tare data
shirya hakan ba. Wani abu me nauyi da qarfi ne ya dakeshi sanda manyan idanunta dake da haske da wani gyalli suka hadu waje guda da nasa,qarfin abun da ya sanyashi lumshe idanunsa na second biyu sannan ya sake budesu,har yanxu tana kallon nasa kamar yadda ya buqata,idanun nata sun sake wani garai garai saboda ruwan hawaye daya cikasu taf yake kuma shirin ballewa,dan bude idanun nasa yayi yana qara musu girma kadan gami da tattare girarsa,cikin kuma sigar tambaya yace "What?,meye haka?" Wannan karon ita ta gaza jurar kallon nasa,tana jin kamar zata narke a wajen,kamar ta diba qafafunta ta zura da gudu,abu daya ya rage mata ta bashi haquri ya barta ta sarara, baisan tu daxu yadda ya cika dakin ba,tana jinta kamar wadda akaje bakin jeji aka jefar aka juya aka barta ita daya
"Kayi haquri" ta fada a wani salo da idan bakasan halinta ba zaja iya cewa shagwaba ce da zazzagar muryarta wadda ta fara shaking ransa,maganar ce kwata kwata baya son a yita,tayi shurun amma kuma taci gaba da qananun mitocinta har zuwa sanda yace ta wuce ya maidasu gida,da farko don tana jin haushinsa cewa tayl
"Kai,kayi ta kanka kaji,ai bakai ka kawoni ba ko? kaje kaji da kamun da Allah zai maka da diyar mutane" maganar tata ma dariya ta bashi,amma a fuska ba zakaga hakan ba,yaso maida mata amsa,to amma yasan dogon magana zai jawo,qila ma indai anni ce ta barshi da ciwon kai,sai kawai ya barta a haka,tayi mitarta ta qoshi,ya ajjiyeta a gida ya wuce nasa gidan,bayan sun bar baba tabawa a asibitin zasu kwana tare. Washegari asibitin yadan cika saboda 'yan dubiya da suka dinga xuwa,har abun ya bawa maimunatu mamaki,ganin ciwon bai wani shahara ba,don ma dai likitan yaqi sallamarta ne,yace mai gidanta yace masa a barta saita warke gaba daya,tayi mamakin jin hakan,ja'afar din?,abun kuma yadan farantawa anni,tunda ko ba komai a nata ganin caring ne,a ranar harda abbi a zuwa dubiya da amma da kanta,aka kuma taho mata da amnanta,nan kuwa da dafe taqi binsu su koma,tace duk wanda yazo daga gida last zata biyoshi su dawo tare,hakanan suka tafi suka barta,amna kuwa ta bararraje abunta a gadon asibiti kusa da
maimunatun,suna ta shan hirarsu,baba tabawa na daga qasa saman carpet tana tayasu,wani abun taci dariya. Sallamar anni ta sanyata daga kai da sauri tana jin dadin shigowarta a ranta,don dama neman wanda zaya shigo ya qwacetan takeyi,suna hada ido annin ta sauya fuska tana qure maimunatu da kallo
"Me ya sameki kuma?" Ta jefawa maimunatu tambayar da bata shirya jinta ba,sai tayi shuru ta kasa ce mata komai,saboda batason tayi magana muryarta tayi rawa ta zargi wani abun
"Me kayi mata?" Ta maida akalar tambayar ga ja'afar daya kammala wayarsa yake kuma juyowa,dan tsuke fuska kadan yayi
"Ask her,gata nan ai,ki tambayeta"
"Ke me yayi miki? da ganin idanuwanki kuka kikayi" kai ta girgiza
"Babu komal anni"
"Ko zaluntarki dama yake cikin gidan?" Kanta ta sake girgizawa alamun a'ah Shuru dakin ya dauka,sai sautin muryarsa
mai cike da kwarjini dake ratso dakin a
hankali,wata irin murya Allah ya bashi me dadin
sauraro,ba zaka ce muryar d'a namiji bace,sake
goge ragowar lemar hawayennata tayi,tana jin
yadda fuskarta ta cika da tattausan qamshin
turarensa
"Mugu kawai,kamar mutumin kirki" ta fadi a
zuciyarta,hoton sanda yake zuqar sigari ya gifta
a idanunta haushinsa na cika mata zuciya
"Ya boye yanata halin banzansa 'yan gidansu
basu sani ba,Allah sarki abbi anni da amma" ta
fada a ranta tana jin tausayinsu sosai a ranta,ita
a nata ganin qarshen qurewar shaye shaye
kenan,abinda yasa ta tsani buderi kenan tun
farko,ashe zata tadda wannan.
Sallamar anni ta sanyata daga kai da sauri
tana jin dadin shigowarta a ranta,don dama
neman wanda zaya shigo ya qwacetan
takeyi,suna hada ido annin ta sauya fuska tana
qure malmunatu da kallo
"Me ya sameki kuma?" Ta jefawa maimunatu
tambayar da bata shirya jinta ba,sai tayi shuru ta
kasa ce mata komai,saboda batason tayi
magana muryarta tayi rawa ta zargi wani abun пк want abut,stop it ya raud yana tigewa tsaye,ya matso gaba kadan yana zube hannayensa a aljihunsa,idanunsa kuma a kanta
"Ya isa nace" ya kuma maimaitawa,ganin yadda shagwababbiyar muryarta ke fidda sheshsheqar kuka.
Handkerchief ya zaro ya ajjiye mata agefanta bayan ya duba dakin da idanunsa baiga tissue ba
"Wipe your tears" ya fada mata muryarsa can qasa,ya kuma kauda kansa gefe yana hadiye wani abu,wato ita kuma haka take kenan,babu damar fada ko tsawatarwa kai ko tambaya ma sai ta narke ma mutum?, tako ina anni ta janyo masa jagwal,ta hadashi da waccan data gama zagaye duniya yawon neman karatu,yanzu kuma ga qaramar yarinyar da inda auren qauye yayi tabbas ya haifa kamarta.
Wayarsa ta sake kuka,yaja dan garamin tsakin da ya sake sanya gaban maimunatu faduwa,ya ciro wayar yana duba me kiran,sai ya koma da baya ya kuma nufi window yana amsa kiran.
Shuru dakin ya dauka,sai sautin muryarsa mai cike da kwarjini dake ratso dakin a hankali, wata irin murya Allah ya bashi me dadin
[11/5, 10:05 PM] +234 813 615 2119: GURBIN IDO....
View: 262
Words: 1.7K
GURBIN IDO
41
'"Ina yini" sassanyar muryarta da 'yammatanci suka fara cikata a maimakon quruciya ta daki kunnensa,sai ya zame wayar daga fuskarsa a hankali,karon farko da yaji muryarta a nutse kuma a wajen da babu kowa saisu,a kanta idanunsa suka sauka,kanta yana qasa bata ko qwaqwqwaran motsi,sai yaga kamar a tsorace take dashi har yanzun
"Lafiya,ya jikin?" Ya amsata a taqaice
"Da saugi" ta amsa masa tana jin yadda muryarsan ta saka mata ciwon kai,dama kuma tun dazun da ya shigo take jin yadda jijiyar kanta take harbawa,kallonta yayi tun daga madaidaitan farare sol don gafafunta da babu yasa ya sake maimaita tambayar tasa,ta sake masa shurun,abinda yasa ya dan fusata "Dago kanki ki kalleni nan" ya fada da dan kaushi da kuma kaurarawa,sai ta daga kan nata da sauri ta zube idanunta cikin nasa ba tare data
shirya hakan ba. Wani abu me nauyi da qarfi ne ya dakeshi sanda manyan idanunta dake da haske da wani gyalli suka hadu waje guda da nasa,qarfin abun da ya sanyashi lumshe idanunsa na second biyu sannan ya sake budesu,har yanxu tana kallon nasa kamar yadda ya buqata,idanun nata sun sake wani garai garai saboda ruwan hawaye daya cikasu taf yake kuma shirin ballewa,dan bude idanun nasa yayi yana qara musu girma kadan gami da tattare girarsa,cikin kuma sigar tambaya yace "What?,meye haka?" Wannan karon ita ta gaza jurar kallon nasa,tana jin kamar zata narke a wajen,kamar ta diba qafafunta ta zura da gudu,abu daya ya rage mata ta bashi haquri ya barta ta sarara, baisan tu daxu yadda ya cika dakin ba,tana jinta kamar wadda akaje bakin jeji aka jefar aka juya aka barta ita daya
"Kayi haquri" ta fada a wani salo da idan bakasan halinta ba zaja iya cewa shagwaba ce da zazzagar muryarta wadda ta fara shaking ransa,maganar ce kwata kwata baya son a yita,tayi shurun amma kuma taci gaba da qananun mitocinta har zuwa sanda yace ta wuce ya maidasu gida,da farko don tana jin haushinsa cewa tayl
"Kai,kayi ta kanka kaji,ai bakai ka kawoni ba ko? kaje kaji da kamun da Allah zai maka da diyar mutane" maganar tata ma dariya ta bashi,amma a fuska ba zakaga hakan ba,yaso maida mata amsa,to amma yasan dogon magana zai jawo,qila ma indai anni ce ta barshi da ciwon kai,sai kawai ya barta a haka,tayi mitarta ta qoshi,ya ajjiyeta a gida ya wuce nasa gidan,bayan sun bar baba tabawa a asibitin zasu kwana tare. Washegari asibitin yadan cika saboda 'yan dubiya da suka dinga xuwa,har abun ya bawa maimunatu mamaki,ganin ciwon bai wani shahara ba,don ma dai likitan yaqi sallamarta ne,yace mai gidanta yace masa a barta saita warke gaba daya,tayi mamakin jin hakan,ja'afar din?,abun kuma yadan farantawa anni,tunda ko ba komai a nata ganin caring ne,a ranar harda abbi a zuwa dubiya da amma da kanta,aka kuma taho mata da amnanta,nan kuwa da dafe taqi binsu su koma,tace duk wanda yazo daga gida last zata biyoshi su dawo tare,hakanan suka tafi suka barta,amna kuwa ta bararraje abunta a gadon asibiti kusa da
maimunatun,suna ta shan hirarsu,baba tabawa na daga qasa saman carpet tana tayasu,wani abun taci dariya. Sallamar anni ta sanyata daga kai da sauri tana jin dadin shigowarta a ranta,don dama neman wanda zaya shigo ya qwacetan takeyi,suna hada ido annin ta sauya fuska tana qure maimunatu da kallo
"Me ya sameki kuma?" Ta jefawa maimunatu tambayar da bata shirya jinta ba,sai tayi shuru ta kasa ce mata komai,saboda batason tayi magana muryarta tayi rawa ta zargi wani abun
"Me kayi mata?" Ta maida akalar tambayar ga ja'afar daya kammala wayarsa yake kuma juyowa,dan tsuke fuska kadan yayi
"Ask her,gata nan ai,ki tambayeta"
"Ke me yayi miki? da ganin idanuwanki kuka kikayi" kai ta girgiza
"Babu komal anni"
"Ko zaluntarki dama yake cikin gidan?" Kanta ta sake girgizawa alamun a'ah Shuru dakin ya dauka,sai sautin muryarsa
mai cike da kwarjini dake ratso dakin a
hankali,wata irin murya Allah ya bashi me dadin
sauraro,ba zaka ce muryar d'a namiji bace,sake
goge ragowar lemar hawayennata tayi,tana jin
yadda fuskarta ta cika da tattausan qamshin
turarensa
"Mugu kawai,kamar mutumin kirki" ta fadi a
zuciyarta,hoton sanda yake zuqar sigari ya gifta
a idanunta haushinsa na cika mata zuciya
"Ya boye yanata halin banzansa 'yan gidansu
basu sani ba,Allah sarki abbi anni da amma" ta
fada a ranta tana jin tausayinsu sosai a ranta,ita
a nata ganin qarshen qurewar shaye shaye
kenan,abinda yasa ta tsani buderi kenan tun
farko,ashe zata tadda wannan.
Sallamar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login