Showing 6001 words to 9000 words out of 21427 words

Chapter 3 - Wasa Da So by Aisha Muhammed Sani

wacece Hameeda A gu na kuwa.?"
Hmm.

Sambatu ya ke wanda shi kansa bai ya ce ga ya ga dalilen sa ba.

Nusaiba kuwa Hankalinta ya ta shi ganin ran Adam ya ba ci, hakan ya sa itama ta
nemi excuse domin fita.

Ta na fita ta hadu da wasu 'yan mata a bakin kofar ajinsu ta tambaye su, "Dan Allah
ba ku ga Adam ya wuce ta nan ba?" "Yanzun nan kuwa ya wuce ransa a bace ina ga dai
ya wuce hostels." Su ka bata amsa. Tabi Adam hostel.

Da shi ke ta san dakinsu nan ta wu ce kawai aiko ta na shiga ta ga Adam cikin ya
na yi ma ra dadi ,kwance ya na rawar sanyi in banda , "Hamee Hamee."ba abinda ke
fitowa abakinsa.

Ta yi matukar firgicewa hakan ya sa ta yi saurin komawa motar ta dan komawa cikin
makaranta domin dauko Mubarak ,ta na zuwa ku wa shi ma Mubarak ya rikice ,da sauri
ya bi yo ta su na zuwa Mubarak ya rike Adam da kyar ya sa shi A mota domin su kai
sa asibiti.

Su na zuwa aka karbesu ka san ce wa yanayin jikin na sa ya yi tsanani tuni
likitoci su ka taru akansa ,sai da su ka dudduba shi sannan aka masa allurai ya sa
mi barci.

Gaba daya Nusaiba ta rikice in banda kuka ba abinda ta ke kai ka ce sun yi shekara
da haduwa.

Mubarak kuwa ya ka sa magana ga kuma wayar Adam Hameeda sai kira ta ke kaman ta san
me ke faruwa,tun safe yau jikinta asanyaye ya ke hakan yasa ta nemansa ,gashi ta
kira kusan sau biyar ba a dauka ba ,hankalinta ya kara tashi.

Mubarak dai ya yi daure tare da zama kusa Da Adam addu"o"i kawai ya ke ma sa.

Sai misalin karfe Hudu na yamma Adam ya fara farfadowa.

Ya farfado ya na, "..........

_It's Ur's Xayyeesherth_

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
*WASA DA SO* 🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍

_{ Ganganci }_
*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_

*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🀝🏻*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________

*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.

*Writing by:*

*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.

*Facebook Aisha Mohammed Sani*.

*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin
ciki da fara sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da
nishdantarwa, ina rokon Allah ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba.
Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga al'umma su amfana tare da alfahari damu_.

*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE YAFARU DA
GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA SHI A TSARI*.

*LOvE MEssEGE*

_.I have a million things to talk to you about. All I want in this world is you. I
want to see you and talk. I want the two of us to begin everything from the
beginning luv yhu honey_

Page 10

*WANNAN SHAFIN NA KI NE KE KADAI FATIMA ZAHRA (eyman)MARUBUCIYAT AUREN ZAHRA INA
TAYAKI MURNAR KAMMALA BUK DINKI ALLAH YAKARA BASIRA MUNA JIRAN SABOβ€β€β€β€πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ*

-------------------""""""""""""""'"""
Ba abinda ya fara fitowa da ga bakin Adam sai, "HAMEEDA."
ko wa ya yi shiru sosai dan ganin A bun mamaki.

Malamin ya kara da cewa, "ka ce me?"

Sai alokacin Hankalin Adam ya dawo a kidime ya ce, "we have two type of memory.
We have ROM AND RAM. _ROM_ means read only memory and than _RAM_ means Read All
memory. Sai kuma Hameeda ta ce min....." anan ya tsaya ya na tunanin me zai fad'a.
Lecturer din ya daka ma sa tsawa tare da cewa, "Adamu wai wacece wata banzar
Hameeda da ka ke son bata mana aiki akan ta an fada ma nan wurin wasa ne?" Abin ya
zo ma Adamu biyu ga zagin Hameedarsa ga kuma kiransa da suna Adamu.

Adam bai san lokacin da ya fice a ajin ba, kawai kowa ya bisa da kallo.

Ya na fita ba inda ya nufa sai hostel, duk da ce wa Adamu jarumin namiji ne amman
akan Hameeda ba ya iya jure hakan yasa banda zubar hawaye ba abinda ya ke, ya na
kara tuna, "WAI BANZAR HAMEEDA? Anya ko shi yasan wacece Hameeda A gu na kuwa.?"
Hmm.

Sambatu ya ke wanda shi kansa bai ya ce ga ya ga dalilen sa ba.

Nusaiba kuwa Hankalinta ya ta shi ganin ran Adam ya ba ci, hakan ya sa itama ta
nemi excuse domin fita.

Ta na fita ta hadu da wasu 'yan mata a bakin kofar ajinsu ta tambaye su, "Dan Allah
ba ku ga Adam ya wuce ta nan ba?" "Yanzun nan kuwa ya wuce ransa a bace ina ga dai
ya wuce hostels." Su ka bata amsa. Tabi Adam hostel.

Da shi ke ta san dakinsu nan ta wu ce kawai aiko ta na shiga ta ga Adam cikin ya
na yi ma ra dadi ,kwance ya na rawar sanyi in banda , "Hamee Hamee."ba abinda ke
fitowa abakinsa.

Ta yi matukar firgicewa hakan ya sa ta yi saurin komawa motar ta dan komawa cikin
makaranta domin dauko Mubarak ,ta na zuwa ku wa shi ma Mubarak ya rikice ,da sauri
ya bi yo ta su na zuwa Mubarak ya rike Adam da kyar ya sa shi A mota domin su kai
sa asibiti.

Su na zuwa aka karbesu ka san ce wa yanayin jikin na sa ya yi tsanani tuni
likitoci su ka taru akansa ,sai da su ka dudduba shi sannan aka masa allurai ya sa
mi barci.

Gaba daya Nusaiba ta rikice in banda kuka ba abinda ta ke kai ka ce sun yi shekara
da haduwa.

Mubarak kuwa ya ka sa magana ga kuma wayar Adam Hameeda sai kira ta ke kaman ta san
me ke faruwa,tun safe yau jikinta asanyaye ya ke hakan yasa ta nemansa ,gashi ta
kira kusan sau biyar ba a dauka ba ,hankalinta ya kara tashi.

Mubarak dai ya yi daure tare da zama kusa Da Adam addu"o"i kawai ya ke ma sa.

Sai misalin karfe Hudu na yamma Adam ya fara farfadowa.

Ya farfado ya na, "..........

_It's Ur's Xayyeesherth_

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
*WASA DA SO* 🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍

_{ Ganganci }_

*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_

*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🀝🏻*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________
*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.

*Writing by:*

*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.

*Facebook Aisha Mohammed Sani*.

*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin
ciki da fara sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da
nishdantarwa, ina rokon Allah ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba.
Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga al'umma su amfana tare da alfahari damu_.

*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE YAFARU DA
GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA SHI A TSARI*.

*LOvE MEssEGE*

_You have no idea how much I like you, how much you make me smile, how much I love
talking to you or how much I wish you were here.._

PAGE -11

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

Ka dai na zagin Hamee na Dan Allah ,wallahi yar uwata ce gwanda ni ka zageni."

Nusaiba da Mubarak sai kallon kallo kawai su ke wa ju na, Mubarak ya juya ga Adam
tare da fadin, "Sannu Abokina ya jikin?"

Adam bai kulasa ba sai cewa da ya yi , "Ina wayata ka kiramin Hamee na ji ko ta na
lafiya."

Mubarak bai mu sa ba ko ya ciro wayar ya kirata,ta na ganin kiran ku wa da sauri ta
da'ga domin tun tu ni hankalinta na kan jiran kiran yayanta.

Muryarta asanyaye ta da ga ta na fadin, "Assalamu alaikum."

Abangaran Adam sai da ya tashi ya zauna sannan ya ce, "Wa'alaiki salam,Hamee? fatan
ki na lafiya?,ya naji muryarki wa ni iri ne?,ko ba ki da lafiya ne?"

Kawai jero tambayoyin da ke ransa ya ke ba kakkautawa.

Sai da Hamee ta ja numfashi tare karfin hali dan ba wa yayan nata amsa sannan ta
ce, "Ummm umm ba yaya Adamu ba ne ya manta da ni tunda ya ta fi skul, ya na chan
ana roshin akansa ya manta da kanwarsa."

Sai da Adam ya yi doguwar numfasawar farin ciki tare da cewa, "Haba kanwata rabin
rai na ko ince ran nawa ma gaba daya,wallahi ki na raina ban manta da ke kullum
tunanin ki na ke,ban sa mi lokacin da zamuyi waya bane,kinsan in mun fara waya ba
gajiya mu ke ba shiyasa na ke so sa ma ma na cikakken lokaci,dan ki bani labarin
wa innan kwalayen samarin na ki."

Hamee ta shekye da dariya sannan ta ce, "Eh ai gwan da ni kwailaye ke bina kadai
amman fa kai harda tsofi ke roshin A kan ka."

, "Hhhhh Eh naji ai hakan ma baiwace wa ta ma tsofin su bita inba wasa ba."
Cewar Adam.

Hamee ta ce, "Hhhh Aa wallahi su tsaya dai A kan ka amman banda Hamee."

Nusaiba sai kallon ikon Allah kawai ta ke Adam ya da wo kaman wan da bai wani ciwo
ba,shiko Mubarak bai da mu ba domin ya sa ba da hakan.

Ahaka hirar ta su ta kasance in banda zolayar juna ba abinda su Har su kai
sallama.

Sai Alokacin Adam ya tu na da cewa Ashe fa Nusaiba na nan,hakan ya sa ya yi
murmushi tare da fadin, "Hajiya Nusaiba kenan Ashe kina nan?"

Nusaiba tayi murmushin dole wanda duk mai fahimta ne zai iya ga ne hakan sannan ta
ce, "Yooo Ai.........

_It's Ur's Preety Xayyeesherth_

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
*WASA DA SO* 🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍

_{ Ganganci }_

*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_

*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🀝🏻*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________

*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.

*Writing by:*

*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.

*Facebook Aisha Mohammed Sani*.
*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin
ciki da fara sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da
nishdantarwa, ina rokon Allah ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba.
Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga al'umma su amfana tare da alfahari damu_.

*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE YAFARU DA
GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA SHI A TSARI*.

*LOvE MEssEGE*

_Ina sonka fiye da yadda na ke son kai na,kai ne farincikin rayuwata,hasken
zuciyata,abin Alfahari ne ,sonka ya zama halina wanda bazan taba iya rabuwa dashi
ba ,inasonkasahib_

---------------------------------------------

PAGE - 12

*AFWAN KWANA BIYU KUNJINI SHIRU,WLH BAN SAMU SUKININ YIN TYPING BANE AMMAN NASAN
MASOYAN ASALI ZASU MIN UZURI,INSONKU DUKANKU😘😘*

Ta ya za ka san ina nan tunda hankalinka ya karkata gun masoyiyarka. "A haba
Nusaiba to ki yi hakuri ai ita 'yar uwa ta ce, kin ga ko dole zan damu idan a ka
zage ta. Idan a ka zage ta ji na ke kamar wanda ya zage ta dukan danginmu ne ba ya
so wannan shiyasa idan a ka zage ta raina ya ke baci". Adam ya fada ya na dan sosa
kansa. Mubarak kam ya na mamakin yadda Adam ya rikice na yan kwanakin nan duk ya
sauya.

sai a lokacin Nusaiba ta dan ji sanyi a ranta sannan ta ce"to ai ya kamata ka tashi
mu koma aji ko ? saboda ka ga akwai sauran lecture daya na Mallam Lawal".

Su ka shiga mota duk da ya ke ba wani nisa ne tsakanin hostel da ajijuwansu ba. Ko
da su ka isa aji har Mallam Lawal ya fara lecture. idan har kasan Mallam Lawal
kasan idan ya shiga aji ba a shiga. Nusaiba ta ce to ai kaddarar ta riga fata,
wanda mu ke gudun ya riga mu ya shiga yanzu ya za mu yi kenan?"

Adam ya ce "ku yi hakuri dan Allah ni ne na ja muku wannan matsalar."

"Aa ka ga wannan ba damuwa ba ne dan haka kada wannan ya dame ka kaddara ce ta riga
fata amma nasan yadda zan yi da shi dan haka kada ku damu idan ba damuwa mu je
restuarent mu dan ci abinci mana." Mubarak ya ce to ai ba matsala mu je kawai tunda
ba yadda mu ka iya". daga nan kuma su ka wuce wani restuarent wanda ke kusa da
makarantarsu.

restuarent ne mai matukar tsadar abinci sai dai sun iya abinci sosai, kuma yawancin
abincinsu na Hausawa ne su na zaune kan tebur wata yarinya mai rabawa mutane
abinci ta zo ta na tambayarsu "ko me za akawo mu ku ?" Nusaiba ta ce "ni dai ki
kawomin tuwon semonvita da miyan agushi, Adam me za a kawo mu ku ne bansan
ra'ayinku ba". da ya ke Adam mutun ne da baya saurin bada gari sai ba ce komai ba
MUbarak ne ya ce "kawai ki kawo mana abinda za ki kawo ma ta". yarinya ta juya ta
wuce abinta. Adam ya ce "Mubarak ka ga yarinya mai natsuwa da hankali ko ba irin na
mu wayanda ke da matukar jiji da kai ba, ba ruwanta sana'arta kawai ta ke ba
ruwanta da kowa"
wannan maganar ba karamin batawa Nusaiba rai ta yi ba amma ba ta ce ko uffan ba har
yarinyar ta zo ta kawo abincin su ka ci abinci su ka koshi su na ta labaran
makaranta amma da ganin Nusaiba kasan ta sauya ba kamar baya ba. Da ya ke Adam ya
na da saurin fahimtar yanayi dan haka ya fahimci yanayin da Nusaiba ta ke ciki amma
duk da haka dai bai wani damu ba dan haka sai ya share. Su ka gama cin abincinsu su
ka kama hanyar zuwa makaranta. A hanyarsu ta komawa makaranta su ka yi karo da wani
karanin yaro wanda bai wuce shekara takwas ba zai ketara kan titi a yayin da za su
wuce nan take wurin ya kidime da kalmar shahada......

Da sauri Adam ya karbi Nusaiba,sannan ya sa mu su ka kaucewa yaron nan.

Duk mutunen gun sun gama tsammanin an bige yaron sai gashi ko sun hangosa wani
bawan Allah ya rikesa,banda Hamdala ba abinda su ke tare da godewa Adam Domin dan
ba ya yi jarumta da dabara ba,ba abinda zai hana afkuwar mummunan hatsari Anan.

***************************
Hameeda ta fito daga makaranta kenan ta rasa abin hawa,da shike dreban su ba shi da
lafiya yau kudin napep aka ba ta,ta fi minti Ashirin ba ta sa mu ba,har ta gaji ta
fara tafiya sai ga wani dan sauri A mota ya tsaya tare da fadin, "Hameeda Hameeda."

Da sauri Hameeda ta juyo domin ta ji muryar da ta sa ni.

Ai ko Abokin Adam ne Muhsin! da mamakin ganinsa ta ce, "Yah Muhsin yaushe A gari?"

Muhsin ya yi murmushi tare da fadin shigo dai tukun na dan nasan gida za ki.

Ba tayi musu ba kuwa ta shige motar.

Muhsin ya ce, "Ya ki ke ya karatu?"

, "Lafiya lau wallahi." cewar Hameeda.

, "Abokina ya na skul abin sa."

Hameeda ta ce, "Eh wallahi ai ya kwana biyu da Tafiya."

Anan dai suka taba hira har yakai ta gida sannan su ka yi musayan nombar waya.

Muhsin Abokin Adam ne tun na yarinta su uku su ka ta so Adam,Mubarak,Muhsin, tare
suka ta so barci ne ka dai ke raba su komai kuwa tare sukeyi,Sun gama secondryn su
Muhsin ne ya fara samun makaranta a london dan haka ya fara gaba,su mubarak Da
Adam kuwa sai yanzu su ka samu,tunda Muhsin ya sa ba da Hameeda sosai suna shiri.

_It's Ur's Xayyeesherth_

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
*WASA DA SO* 🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍

_{ Ganganci }_

*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_
*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🀝🏻*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________

*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.

*Writing by:*

*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.

*Facebook Aisha Mohammed Sani*.

*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin
ciki da fara sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da
nishdantarwa, ina rokon Allah ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba.
Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga al'umma su amfana tare da alfahari damu_.

*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE YAFARU DA
GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA SHI A TSARI*.

*LOvE MEssEGE*

_Let me write my love for you in the sand, so the water can wash it away and I can
write it again and again and again. I love you like crazy._

Page,-13

----------------------------------------------------------------

washe gari

Hameeda ta tashi kenan sai ga kiran Muhsin ya shigo,ta yi murmushi sannan ta amsa.

"Amincin Allah ya tabbata ga ma ce ta gari."

Murmushi Hameeda ta yi sannan ta ce, "Tare da kai, Amman na ji mamakin kiranka
awannan lokacin."

"Niko hakan bai bani mamaki ba kasancewar kanwata kuma abar kaunata na kira."
Muhsin ya fada tare da lumshe ido.

Hameeda ta yi shiru domin ta fara gane inda ya dosa, ba wanda ta kawo ranta sai
Yayanta Adam, da ya tsani wani ya ce ya na sonta,kuma shi ba sonta ya ke ba, ta dau
hakan a matsayin har yanzu bai ga wanda ya da ce ba ne,watakil tunda wannan
abokinsa ne ba matsala zai iya yarda da shi.

Muhsin ya ji shirun ya yi yawa hakan ya sa shi fadin, "Ya ya dai Hameeda na ji kin
yi shiru?, inba matsala yau ina so na zo gida anjima."

Sai alokacin ta barga da tunanin Adam sannan ta ce, "Toh bakomai Allah ya kawomin
Abokin Yayana lafiya."

, "Umm wa to dai har yanzu a abokin yayanki na ke ban zama yayan ba." Muhsin ne ya
fada tare da murmushi.

Hameeda ba ta ce komai ba,sai ita ma murmushin ta yi.

"OK Byee sai na zo me kikeso na ta zo miki dashi?" cewar Muhsin.

Hameeda ta ce, "Duk abinda ka ga ya maka to nima yamin."

Anan sukai sallama.

Ta na gama wayar kuwa sai ga kiran Adam ya shigo, "Hello Habibbty Hamyy."Adam ya
fada da dariyarsa.

Hameeda ta ce, "Hy sweety yah Adamu."

Adam na kwance amman sai da yatashi , "Wato ke har yanzu baki bar rainani ba
ko,lallai ma kinaso sabuwar beb di'ta ta hukunta."

Hameeda taji wani iri aranta da ya ce sabuwar beb amman ta daure tare nuna rashin
damuwa ta ce, "Kana ina nima nayi sabon dan beauty wanda ya fi ka kyau."

Ba karamim wani zafi Adam ya ji aransa ba amman shima ya basar kamar yadda ita ma
Hameedan tai ya ce, "Yoo indai a irin tsofin da kike tarawa ne ai zasu gudu sai
mai?"

Tsokanar junansu su ke amman

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login