Showing 3001 words to 6000 words out of 21427 words

Chapter 2 - Wasa Da So by Aisha Muhammed Sani

motar Auntyne?"

Da Sauri Auta ta ce, "Tab Yaya ai wallahi sai ka siyamin tunda dai Abba ya ce wai
shi sai na girma."

Adam ya ce, "Yauwa to kinga sai naje nayi karatun da zan sami aikin da zan siya
miki."

Tuni auta ta goge hawayen fuskarta ta re da tashi tana, "Yaya gudnyt gobe ka tashe
na rakaka domin inka siyamin motar nan inba su Abba barasu hau ba sai da su
kalla."


Kowa afalon dariya kawai ya ke Abba ko azuciyarsa yana jin dadin sabon da ya'yansa
su ka yi.


Alokacin ko wa ya watse aka nufi dakin barci.


Washe gari
Da sassafe Duk yan gidan su ka tashi kasan cewar yau Adam zai tafi birnin
kebbi,Hamida kuma zata koma gida .


Dukansu sun shirya tsaf Har sunyi break sannan suka hadu amota daya domin raka adam
tasha.

Kawai dauriya Adam ya ke amman zuciyarsa zafi ta ke wani sa'in yakanji kaman zata
fashe.

Suna zuwa kuwa akasami motar birnin kebi da shirin tashi yanzu.

Urs xayyeesherth

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation


🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
*WASA DA SO* 🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
_{ Ganganci }_

*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_

*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🀝🏻*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________


*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.

*Writing by:*

*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.

*Facebook Aisha Mohammed Sani*.


*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin
ciki da fara sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da
nishdantarwa, ina rokon Allah ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba.
Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga al'umma su amfana tare da alfahari damu_.

*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE YAFARU DA
GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA SHI A TSARI*.


*LOvE MEssEGE*

_Sometimes I think we’ll never see each other, with oceans between us and the skies
above us. But the more I stay in fear of losing you, the more my heart yearns for
you. I miss you!_

*PAGE* 6

Adam ya shiga mota ya kasa waiwayo ya kalli Hamida ita ko sai dariya ta ke ta na,
"Toh su Yaya Adam agaida yan matan makaranta banda wasa."

Alokacin motarsu ta tashi sannan su Abba su ka kai Hamida ma gida.


MISSALIN KARFE HUDU

Dai dai Adam ya isa Makarantarsu Dake Birnin Kebbi Tare da Abokinsa Mubarak wanda
daman shi tun jiya ya dawo.

A kofar, Adam na shiga ya hadu da wata tsalleliyar budurwa wadda tunda ga saukarsa
amota ta ke kallonsa ga duk alamu itama yanzu ta sauka.

Da sauri ta karaso garesa tare da fadin, "Am Nusaiba And You?"

Ya yi murmushi tare da fadin, "Ni fa banajin turancin nan ki yimin hausa."
Abun ya matukar ba ta dariya domin tasan ga dukkan alamu wasa ya ke mata ta ce,
"Toh ai nima ban iya ba Amman dai sunana Nusai ba kai fa?"

Oh, "Ni kuma sunana Adam amman inkinso zaki iya kirana da Messi."

Nusaiba ta ce, "Ok sorry fa daga zuwanka na isheka da surutu, bari in barka kaje
hostel nima na tafi anjima ma hadu." Da ganinta kasan irin yan matan nan masu yan
gar tsiya.

Adam ya ce, "Ok."

Mubarak ya hango Adam daga nesa ai tuni ya tawo da sauri ya na, "Oyoyo abokina tun
tuni kai na ke jira wallahi,kazo mu tafi dakin mu."


Adam ya ce, "Yess muje na yi wanka dan kasan ni ba irinka bane bazan iya doguwar
tafiya banyi wanka ba."

Mubarak, "To uban yan tsurfa a school din ma ba'arage ba ,toh nidai muje."

Su ka shiga ciki sunata dariya .
Bayan Adam ya yi wanka tare sallah suka ci abinci sannan fa ya fara zuba.

, "Abokina ina fada maka ina shigowa school dinnan na hadu da wata yar baby,
gaskiya dole na dage dan kasan banson raini, dan haka kar mu fita kana wani kulasu
fa su raina mu."

Mubarak ya ce, "Toh uban yan karya da gidan talakawa ka fito da wallahi bansan ya
zaka yi ba kai kam komai kafison sa karya aciki, "hhhh ayi dai mu gani kasan ni dan
kallo ne, yauwa na manta fa akwai taro da aka hadawa sababbin dalibai nasanin juna
dan haka ka shirya muje."

Tuni Adam ya miki woooo abunnan fa yamin dadi za mu hadu da yarinyar nan kenan.



Adam ya ci kananan kaya da yake daman shi ba gwanin manyan kaya bane .

Sun shirya tsa, aiko su na fita da Mubarak sai ga nusaiba nan.

Adam da saurin sa ya ce, "Ah friend sannunki,kema gun zaki?"

"Eh wallahi." cewar Nusaiba.

suka jera tare su na tafiya abinsu gwanin sha'aawa Mubarak ko ya na kallon ikon
Allah, domin haka su ke tafiya su na fira kamar can dama sun san juna.

Bayan sun isa wajen aka fara hidima kowa sai fitowa ya ke ya na baje kolin
basirarsa daga karshe aka bukaci Nusaiba da ta fito domin ta fadi albarkacin
bakinta. Sai ta fito kuwa ta na tafiya ta na rangwada kamar wacce za ta kare, tun
anan aka rufe ta da tafi. Sauran matan da ke wurin sai kyashi su ke, amma kam ba
yadda yan adawa za su yi domin duk gayun da ke wurin ta tafi da su. Akan step ta
hau ta karbi Michael phone, kan ta ce wani abu aka kara rangada ma ta tafi. Sai ta
dan gyara murya ta ce.....

*Oh Pls amsorry mu hadu a shafi na gaba.*


_It's Ur's Xayyeshert_β€¦β€¦βœπŸΌ
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation


🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
*WASA DA SO* 🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍

_{ Ganganci }_

*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_

*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🀝🏻*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________


*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.

*Writing by:*

*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.

*Facebook Aisha Mohammed Sani*.


*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin
ciki da fara sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da
nishdantarwa, ina rokon Allah ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba.
Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga al'umma su amfana tare da alfahari damu_.

*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE YAFARU DA
GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA SHI A TSARI*.

*LOvE MEssEGE*

_I feel very confident that we will make it through. Though we fight a lot I know
that we will be together. -Vernon Straights i love you_

*PAGE* 7


_WANNAN SHAFIN SADAUKARWA NE GA YAN GRP DINA WASA DA SO FANS TARE DA YAN GRP DIN
KHALESAT HAIDAR INA JIN DADIN CMMTS DINKU_

°°°°°°°°°
"Da farko dai sunana Nusaiba A Muktar an haifeni a Sokoto state, kuma magatana suma
yan Sokoto ne karatu ne ya kawo anan kamar yadda ya kawo ku anan.

Da wannan dama na ke so na bada wayan su shawarwari domin ci gaban karatunmu." A
lokacin da ta kawo nan da zantukanta sai duk 'yan matan da ke wurin su ka dai ihu
wai ala dole sai ta yi turanci. Su kuma gayun da ke wurin su na goya ma ta baya
akan ta ci gaba da maganganunta. Adam kuwa ya na gefe ya na kallon ikon Allah ta
yadda ta dawo da yarenta na Hausa a maimakon nuna kwarewarta na harshen turanci.
Haka dai Nusaiba ta daure ta ci gaba da maganganunta duk da ya ke ba dadin wurin ta
ke ji ba. "Zan bada shawara ne guda uku wayanda na tabbata idan har mu ka yi amfani
da su to za mu kammala karatunmu cikin nasara insha Allahu." Kasancewar bata jin
dadin wurin ya sa ta zayyano su a gurguje ta ce,"da farko dai mu girmama kanmu da
kanmu sannan mu girmama mallamanmu, abu na biyu kuma mu yi karatu sosai kamar cin
abincinmu, abu na uku kuma lallai mu nemi abokin rayuwa nagari wanda zai dora mu
akan hanya idan mun sauka. Alhamdulillahi da wannan na ke son abokaina su gane
abinda ya kawo mu anan wassalam." Ta sauko daga kan Step jikinta a sanyaye, duk da
ya ke kowa ya san halin Nusaiba da masifar izzah da kuri ita yar gidan ma su hali
ce da kuma yanga, amma dai yau ba ta nuna hakan ba, hasalima duk ta karaya jikinta
a sanyaye.

Adam bai tsaya aka kirashi ba ta na saukowa daga kan Step din ya hau ya karbi mic,
sannan ya kwala ihu cikin magana tare da cewa Hello, duka jama'ar da ke wurin kowa
ya yi tsit ya na sauraren abinda zai fada. Adam yaro ne mai matukar farin jini a
cikin makarantar kuma babban yaro ne wanda ya san yakamata, haka yan matan da ke
wurin su ka hau tafa ma sa shi kuma sai ya ce,"hold off tafi ba shi ne abinda na ke
bukata a wurinku ba hankalinku na ke so ku bani.



✍🏼
_it's Ur's xayyesherth....... _

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
*WASA DA SO* 🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍

_{ Ganganci }_

*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_

*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🀝🏻*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________


*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.

*Writing by:*

*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.

*Facebook Aisha Mohammed Sani*.


*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin
ciki da fara sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da
nishdantarwa, ina rokon Allah ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba.
Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga al'umma su amfana tare da alfahari damu_.

*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE YAFARU DA
GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA SHI A TSARI*.
*LOvE MEssEGE*

_When I miss you I re-read our old conversations and smile like an idiot._

*PAGE* 8

_*WANNAN PAGE DIN KACOKAN SADAUKARWANE GA YAN GROUP DIN POWA PATISKUM WRITERS
ASSOCIATION INA YINKI IRIN OVERN NAN*_ ❀❀❀


ina son ku gane shi harshen turanci ba shi ne abin burgewa ba, domin idan har
turawa ba su damu da yarenmu ba to mu miye amfanin damuwa da na su yaren. Ina son
ku gane muna koyon turanci ne badaon komai ba sai don idan mun fita kasashen waje
inda mu ke haduwa da wayan da ba sa jin namu yaren, kuma anan kasar tamu idan mun
hadu da wani yare wanda baya jin namu yaren. Babban abin da yakamata mu gane shi ne
ta ya ya za mu samu ci gaba a wannan kasar tamu. Babbar hanyar da zamu ci gaba shi
ne hanyoyin da Nusaiba ta lissafo domin lallai karatunmu shi ne alfaharinmu kuma
darajarmu yarenmu, hakika babu dakiki irin wanda ya raina kansa, idan kuma ka raina
asalinka to tabbas ka raina kanka ne. Saboda haka yaren Hausa shi ne babban yare a
gare mu 'ya'yan Hausawa."


Duk jama'ar da ke wurin su ka kara rangada ma sa tafi tare da fadin tabbas Adam
abinda ka ke fada gaskiya ne kuma mun gansu sosai da sosai Allah ya kara basira.
Haka dai aka yi taron wannan yazo ya fadi nashi wannan ya fadi nashi har aka watse.

Akan hanya Adam ta komawa hostel da ya ke wurin nesa ne sai ya hadu da Nusaiba a
cikin motarta kirar Vibe itama za ta je hostel duk da ya ke ita gida ta ke komawa
ba'a hostel ta ke kwana ba.


Nusaiba ta tsaya tare da ce wa, "Adam inba damuwa ku shigo na rage muku hanya ma
na."

Adam ya ce, "No kibari kawai." azuciyarsa ko ce wa ya ke kawai na hau motarki
araina ni dan ni banzo da ta wa ba.

Nusaiba ta ce, "please ina so muyi magana ne ,aboki tunda kai bansan sunan ka ba
sa baki mana ku shigo na rage mu ku hanya."


Mubarak ya yi murmushi tare da fadin, "Bakomai Abokina mu shiga mana."
Adam bai so shiga ba dan ba yadda ya iya da Mubarak ya sa ya shiga domin gani
ya ke in an gansa A motar ta raina sa za ayi.

Nusaiba ta budewa Adam kwofa ya zauna a gun mai zaman banza shiko Mubarak ya shiga
baya.

_It's Ur's xayyesherth_😘

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation


🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
*WASA DA SO* 🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍

_{ Ganganci }_
*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_

*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🀝🏻*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________


*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.

*Writing by:*

*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.

*Facebook Aisha Mohammed Sani*.


*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin
ciki da fara sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da
nishdantarwa, ina rokon Allah ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba.
Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga al'umma su amfana tare da alfahari damu_.

*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE YAFARU DA
GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA SHI A TSARI*.

*LOvE MEssEGE*

_Lots of people want to ride with you in the limo, but what you want is someone who
will take the bus with you when the limo breaks down. I’ll take the bus with you._


Page 9


*WANNAN SHAFIN SADAUKARWANW GAREKI FATIMA (AUTA) TA GRP DIN WASA DA SO INA JIN
DADIN CMMTS DINKI TARE DA NUNA SI GA NI DA NVL DINA*😘😘😘


Adam ya yi zaman da ya sa ba wa to zaman kasaita,Nusaiba ku wa murmushi ta yi tare
da fadin, "Niko kana birgeni Messi."

Adam ya yi kamar bai san ta na yi ba sai da ta kara da ce wa, "Taimako na ke na ma
pls in ba Matsala za ka na min tutorial ."

Adam ya ji abun girma domin shi kullum burinsa ya amfanar da al'umma da iliminsa da
kuma baiwarsa.

Dan haka da sauri ya ce, "Ok ba matsala zan duba lokacin da banda lectures sai mu
na yi."

Nusaiba ta ji dadin hakan sosai dan har sai da farinciki ya bayyana afuskarta .

Shiko Adam bai ma san ta na yi ba wani tunani daban ya ke azuciyarsa kawai.
Anzo dai-dai hostel din su Adam hakan ya sa ta tsaya domin saukesu har Mubarak ya
sauka Adam ya zo zai sauka kennan ta ce, "please kar dai ka gaji da ni Number na ke
so in case."

Adam bai yi tunani komai ba aransa hakan ya sa shi fada ma ta ,ita kuwa Allah ne
kadai yasan mai ta ke kullawa azuciyarta.


Hakan ya sa murmushi ne kadai ke fi ta afuskarta.


Adam na ga ma fada ma ta bai tsaya ba yayi bi mubarak su ka shige dakinsu .


*WASHE GARI*

Yau safiyar monday kuma rana ta farko da ta kasance za afarawa su Adam
lectures,hakan yasa su ka tashi da huri daga shi har Mubarak.


Kamar dai jiya sun fi to kenan za su tafi class Sai ga Nusaiba amotarta ba tai
kasa agwiwa ba ta yi saurin tsayawa tare da fadin," ku shigo ma na mu karasa ."


Adam ya ce, "Kiyi hakuri gaskiya ban ganin zamu iya shiga domin jiyan ma bada son
rai na na shiga ba."


Nusaiba, "Tayi rau da fuska alamar shagwaba tare da fadin, "Toh gashi nikuma ban
son ganin ku tafiya akasa,bansan dalilin ba,amman ga dukkan alamu baku saba hakan
ba ko da kuna gida."

, "HMM hakane kinyi gaskiya amman anan karatu makazo yi so ba mu da mu da wahalar
da zamu sha ba domin neman ilimi mu ke."cewar Adam


Nusaiba ta nufasa sannan ta ce, "Hakane amman amin alfamar nan ina daukanku dan
wallahi banjin dadi,sabida bansan ko wa anan ba ku na fara sa ni."


Adam ya yi murmushi ta re ds wa Mubarak Alamar su shiga .


Nusaiba ta ji dadin sosai hakan yasata fara jan su da hira kan su isa.


Bayan sun isa class din wani Malami yazo domin fara musu lecturer,Adam tunda ya
shiga kaman andauke masa laka ajikinsa,hakan yasa yayi gefe yayi shiru ya na
tunani,har malamin ya shigo sun gesa da daliban ya fara musu bayani ga me da
computer,Adam bai san anayi ba,sai da Malamin ya fahimci hakan ya da nunasa tare da
ce wa , "You."

Afirgice Adam ya kallesa .
Malamin ya yi murmushi tare da fadin, "shin ko zaka iyamin Definetion din computer
anaka fahimtar?"


_It's Ur's Xayyeesherth_
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍
*WASA DA SO* 🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍🌹🎍

_{ Ganganci }_

*TRUE LIFE LOVE STORY*. _(Labarin Soyayyar Gaske)_

*ZAMANI WRITERS ASSOCATION🀝🏻*
__________________________
*we are here to educate,motivate, and entertain our readers.*
__________________________


*Story And Edited By:*

*Mubarak A Kamba* _(Ramadan Mubarak)_.

*Writing by:*

*Aysherth Mohammed Sani*
_(Preety Xayyeesherth)_.

*Facebook Aisha Mohammed Sani*.


*BISMILLAHIR-RAHMANIR-RAHIM*.
_Duk kan godiya ta tabbata ga ubangiji madaukaki sarki. Gaskiya ina matukar farin
ciki da fara sabon novel dina fatana Allah yasa ya ilmantar da al'uma tare da
nishdantarwa, ina rokon Allah ya yafemin kurakuren da zan yi wayanda bansani ba.
Alkhairan da ke ciki kuma ya isa ga al'umma su amfana tare da alfahari damu_.

*KAMAR YADDA KUKA GANI TUN FARKO WANNAN LABARIN BA KIRKIRARRE BA NE YAFARU DA
GASKE NE SAI YAN WASU ABUBUWAN DA AKA GYARA DOMIN TAFIYARDA SHI A TSARI*.

*LOvE MEssEGE*

_.I have a million things to talk to you about. All I want in this world is you. I
want to see you and talk. I want the two of us to begin everything from the
beginning luv yhu honey_

Page 10

*WANNAN SHAFIN NA KI NE KE KADAI FATIMA ZAHRA (eyman)MARUBUCIYAT AUREN ZAHRA INA
TAYAKI MURNAR KAMMALA BUK DINKI ALLAH YAKARA BASIRA MUNA JIRAN SABOβ€β€β€β€πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ*

-------------------""""""""""""""'"""
Ba abinda ya fara fitowa da ga bakin Adam sai, "HAMEEDA."
ko wa ya yi shiru sosai dan ganin A bun mamaki.

Malamin ya kara da cewa, "ka ce me?"

Sai alokacin Hankalin Adam ya dawo a kidime ya ce, "we have two type of memory.
We have ROM AND RAM. _ROM_ means read only memory and than _RAM_ means Read All
memory. Sai kuma Hameeda ta ce min....." anan ya tsaya ya na tunanin me zai fad'a.
Lecturer din ya daka ma sa tsawa tare da cewa, "Adamu wai wacece wata banzar
Hameeda da ka ke son bata mana aiki akan ta an fada ma nan wurin wasa ne?" Abin ya
zo ma Adamu biyu ga zagin Hameedarsa ga kuma kiransa da suna Adamu.
Adam bai san lokacin da ya fice a ajin ba, kawai kowa ya bisa da kallo.

Ya na fita ba inda ya nufa sai hostel, duk da ce wa Adamu jarumin namiji ne amman
akan Hameeda ba ya iya jure hakan yasa banda zubar hawaye ba abinda ya ke, ya na
kara tuna, "WAI BANZAR HAMEEDA? Anya ko shi yasan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login