Showing 54001 words to 57000 words out of 82472 words

Chapter 19 - Goran Duma by Maimuna Idris Beli

Yushau Cike Da
Kulawa Ta Ce Kashi Ga Hafsat Ta Mike Da
Sauri Nifa Momi?
Kibari Ya Fito Karkuje Kuiwa Mutane Hayaniya Inji
Alhji,jikin Yushau A Sanyaye Ya Tura Kofar,ruma Kam
Kwance Take Magashiyan A Gado Tan Karbar Karin Jini A
Gefe Ga Jarirai Biyu
Bisa Kananan Gadaje Nade Cikin Lallausan Farin Bargo
Daga Wani Barin Kuma Ga Nurse Tanaganin Yushau Ta
Ajiye Wayarta Tataso Da Sauri Tanamasa MaraBa Murya
Kasa Kasa Ya Amsa Ta Dauko Masa Na Farko Yadauka
Yana Lallabawa
Kamar Kwai Mace Ce Ko Namiji? Fuskar Sa Dan Firit Bata
Da Mara Ba Dana Ruma Da Kallonsa Ansan
Bashi Da Koshin Lfya, namijine Ga Macen Nan Yajima
Yana Kallon Yaron Dake Maida Numfashi Daidai
Yamaidashi Yadau Macen Da Kwarin Guiwa Ganin Tafi
Namijin Kuzari Yaga Alamar Cutar Tafiyawa Ga Namijin
Akan Macen Canyaji Ruma Na Magana Kasa Kasa Dasauri
Yadubi Nurse Ya Ce Kinji Magana Take Ta Ce A Tausaye
Sambatu Take Kawai,cikin
Nannauyan Bacci Take, Kamarfa Ana Iya Gane Abinda
Take Cewa Hakane Kakarasa Kusa Da Ita Zaka Iyaji
Yamikamata Yaran Yakara Sa Kusa Da Ita Farat Daya Yaji
Ta Ce KUYI HAKURI BANSO HAKA BA,BAN SHIRYA HAKA
BA,DAN ALLAH KU YAFEMIN..
a Razane Yadube Nurse Din Meyafaru Dawa Take?
Saida Nurse Tadauke Kwallah Ta Nuna Yaran Da Yaranta
Take Tana Tausayinsu Da Nadamar Ta Haifesu Sicklers
Amma Ba Abin Mamaki Ba Ne Kasancewarta Sikila Ita
Kadai Tasan Azabar Datakesha...
.
Ayya masoyiya ta Allah Ya baki lapia....
Ba komai ya tsaida ni ba illa tausayin ta..
Sai jibi muci gaba kapin nan ta dan samu sauki..
Dan Aunty
GORAN DUMA (P 43)
.
.
Ita Ce Kadai Zatafi Tausayamusu,a Razane Ya Bar Gadonta
Yakoma Na Yaran Yahau Kallonsu Yadaga Kai A Gigice Ya
Ce Dukansu Sikilane?
Ai Ba Dauka Ake Ba, Uwa Da Uba Ke Tarayya Su Haifi Sikila
Ita Kadai Bazata Iya Haihuwar Sikila Ba Sai Idan Mijinta
Ma Nada Irin Wannan Nauin Jinin A Sakarce Yace Gaskiya
Ni Lfyata Kalau
Nurse Kam Tafara Lissafin Daga Kauyen Dayafito Da Kyau
Ta Daure Ta Tambayeshi Au Kaine Mijinta Yakada Kai
Amma Dai Kafin Aurenku Baku Ziyarci Mashawarta
Sikila Ba Kilama Bakui Gwajin Gynotype Ba,kuma Bayan
Auren Ma Baka Shiga Lamarin Asibitinta Sosai Ba Kunya
Ta Hana Yushau Amsawa Yana Ma Fargaba Kar Allah Ya
Jefo Wani Cikin Danginsa Yaji
Haukar Wannan Matar Donsu Ma Haka Suke Girmama
Asibiti Tamkar A Can Aka Buso Wa Ruma Rai
Ya Fice A Can Kuma Alhji Yatareshi Dawata Bakar Magana
Kaganka Da Sikila Har Kala Biyu Ko?
Allah Kenan Sai Mugani In Haka Rami Zakai Ka Binnesu Ko
Kuma Suma Zaka Ce Shagwabar Ce,yushau Kam Yakasa
Magana Yaimusu Sallama Yatambayi Ina Sumoli Aka Ce
Tabisu Hajiya Gida
Dan Takaici Kiranta Yai A Waya Tafito Suka Tafi,a Hanya
Ne Ma Yadinga Samun Karin Haske Gurinta
Yaji Tun Washegarin Ranar Dayasaki Ruma Take Kwance
A Asibiti Yaji Cewa Tasha Wuya Lokacin Haihuwarta
Sannan Bayan Haihuwar Tasami Karancin Jini Kuma Ga
Jininta Ya Hau Ba Bu Halin A Yimata Karin Jini Har Sai Ya
Sauka Ya Ji Cewa Har Kukan Mutuwarta Anfasa Sai Daga
Baya Aka Fahimci Da Ranta Likitoci Sukai Kokarin Shawo
Kan MatsalarTa Har Jininta Yakoma Daidai Aka Hau
Yimata Kari,kuma Tafara Dawowa Hayyacinta,haka Kuma
Yakarajin Yaran Basa Da Koshin Lfya Musamman Ma Na
Mijin Wanda Aka Haifa Da JUNDICE Ajininsa Dayawa Har
Ake Tunanin Kila In Ba Ai Sa A Ba Sai Anyimasa Juyen Jini
Da Sauran Wasu Labaran Duka Kuma Sun daga masa
Hankali
Dan Daliline Wanda Dangi Zasu Kara Tsanarsa Wahalar
Aljihu Da Tashin Hankali Na Wuyar Da 'ya"yansa Zasu Sha
Kokuma Suke Kanci Amma Me Suna Gab Da Wuce Wani
Store Sai Sumoli Ta kara masa Wani Takaicin Honey
Mubiya Store Dinnan A Sai Kayan Abinci Ya Dubeta Da
Shakka Amma dake Ance Amarya Bata laipi, Buhun
Shinkafa Daya,katon Din Taliya Biyu,indomi Katan Din
Madara,galan Din Mai Uku,fari Da Ja Da Sauransu Wai duk
A Cikin Sati Basu Kai Ukun Nan Ba Muka Hadiye A
Cikinmu?
Kai Abin Kamar Mafarkifa,fuskarta Ta Sauya Zuwa Dan
Tsoro Tsoro Amma Tashare Kasan Dai Ba Araba Gidan
Amarya Da Baki Ko Taron Idine Suke Zuwa Maiya Hadasu
Da
Kayan Tea Ko Sabulun Wanka Dana Nema Dazun BaBu?
Kaga Allah Ya Baka Hakuri Bansan Abinda Kake Nufi Dani
Kenanba Suna Karasowa Wani Kanti Ya
Shiga Bai ko Dubeta Ba
Kijirani Nafito Dan Ba Bu Kudi Sosai,yadauko Karamin
Buhun Shinkafa,25kg Garwar Turkey Daya,sukari Rabin
Kwano.A Leda,peak Gwangwani Uku Kayoyin Sabulu
Uku,yana Kallan kifin Gwangwani Ya Wuce Bai Siya
Ba,yadauki Kwallin Kus Kus faya Fahimci Taimugun
Tsanar Sa Sai Bread Kwaya Daya Jal,ashe Sumoli Ta
Shaka Da Safe Karin Kumallon Saita Tafasa Ruwan Zafi
Kawai Ko Kayan Kamshi Ba Bu Tajuye A Fulas Ta Hada
Madara Guda Ta Dire Masa Tare Da Tilon Bredin Daya
Sawo Sukarin Ma Haka tadire Masa A Leda Takirashi Karin
Kumallo
Haka Sumoli Taita Satar Kallansa Dantaga Yadda
Zaiyi,amma Yushau Ko Ajikinsa Ya Kwance Leda Ya Debi
Sukari Ya Juye Fiye Da Rabin Madarar Sannan Yaja Bredi
Yafara Cinsa Hankali Kwance Takaici Yai Mugun Shake
Sumoli Ta Zuba Tagumi Tana Hararar Abincin Har Saida
Yakusa Kammalawa Ya Ce Wai Ke Ba Kyajin Yunwane?
Idan Inajin Yunwa Sai Inci kar in Mutu?
Ci Karki Mutufa Kika Ce?Ba Ke Kika Girka Da Kankiba?
Yo Dafa Ruwan Zafi Kawai Honey Haba Saika Ce Wasu
Mayunwata Tea Da Gayan Bread
Ya Ce Ba Bu Dai Kyau Fariya Wani Kamar Haka Yake Nema
Baisamuba,nan Ma Takaici Ya Rufeta Ya Nunamata Kudi
Naira Dari Uku,ki Bayar Asawo Maki Tumatir Da Magi
Tunda Kince Ba Bu Zan Aiko Da Nama Ayi Farfesu Tadinga
Juya Kudin Kamar Ta
Watsamasa A Fuska Ammadai Kasan Dai Ba Bu Maganar
Sayen Wani Abu Ainaga Ka Kan Bani Sama
Da Dari Uku Na Sallamar Baki Bare Bamu Da Komai A
Dangin Kayan Miya Yai Gaba Ya Ce Ai Juyin
Duniyar Dana Gama Yimiki Magana Akansa Kenan Yanzu
Inkin Yi Bakin ki Basu Hakuri Sainadawo,
Yau Ko Rakiyar Bataimasa Ba Karfe Goma Sha Daya
Mahahfiyar Sumoli Ta Dira Agidan Suka Kacame Da
Murnar Ganin Juna Suna Zama Mamanta Tafara Mata
Fadar Barin Gida Ka Ca Kaca Wallahi Almajiran Dake
Tayani Aikin Ne Yau Basuzoba, Dama Wasu Almajirai
Nezasu Miki Aikin Kirki Mezai Hana Ki Shawarci Mijinki
Asamo Miki 'yar Aiki Kudinga Biyanta Kawai
Akawota Cike Da Murna Sumoli Tace Ba Sai An Shawarce
Shi Ba, Har
Karfe Daya Momi Na Gidan Suna Hira Sumoli Tamike
Tana Dariya To Niyanzu Mezambaki Wai Amrya
Guda Azo Gidanta Tadinga Mizata Bada Ni Inkuna Da 'yar
Fulawa Dan Sammin Dan Wake Nake Sha Awa Danaje Na
Jefa Akwai Ragowa Bari Na Debo Miki Anti Jamila Ce Duk
Ta Karbeta Tana Kyallara Ido Taganta Shikenan Ta Huta
Zuba Jari Suna
Fitowa Tsakar Gida Yaron Da Yushau Ya Aiko Kawo Nama
Yazo Bayan Fitar Sa Momi Ta Ce Aidanasan Farfesu Za A
Sha Dana Bari Gobe Nazo,
to Ko In Dibarmiki Danyene?
Ayi Haka?
To Ai Bazanki Ba Nan Sumoli Ta Kwashe Rabin Nama Ta
Bata Itakuma Ta Karbe Tana Godiya Kamar Gadon
Tsohonta,hakama
Yau A Asibiti Ya Wuni Dadadi Badadi
Ruma Dai Jikinta Yafi Na Jiya,dan Yau Ido Biyu Ta
Wuni,kuma Har Akanyi Musayan Gajerun Hira Da ita,
ya Ci Gaba Dashan Kyara Wajen Alhji Bayan Kyarar Kuma
Yakemiko Masa Duk Wata Bukatar Kudi Da Ta Taso Ya
Biya,ciki Harda Karamin Alhaki Pure Water Da Masu
Dubiya Zasu Sha,akan Kayan Jarirai Kuwa Da Hafsat Alhji
Ya Jonashi,waitayimasa Lissafin Wasu Makudan Kudade
Wanda Suka Sashi Mikewa Tsaye Ya Kurma Mata
Tsawa,tundani Ba Manajan Banki Bane Irin Mijinki,me Zai
Hana Kikai Ni Kasuwa Ki Sayar,kamar Ta Fashe
Dadariya,ya Buga Tsaki Yamike Ya Barmata Wajen Tafito
Tana Dariya
Tana Cewa Ina Ruwan Yaya Bala'i Saika Ce Na Kashe Masa
Yar Fari
Washe garin Sumoli Tanemi Binsa Asibiti Don Ta Dubo
Ruma Baimusa Mata Ba Amma Yau Yayi Niyyar Bazai
Wuni A Asibitiba Kasuwa Zai Wuce,ya Ce Mata Inafatan
Kinsanya
Ragowar Naman Nan A Gidan Kankara A Sanyaye,wanne
Naman?
Ragowar Na Jiya Mana,dan Nasan Yafi Karfin Cikin Mu
Lokaci guda,
Cikinta Yakada Kamar Ta Cemasa Eh Yana Gidan Kankarar
Saikuma Ta Tuna Kalatar Sa Akan Nama Kila Suna Da Ta
Cemasa Ba Bu Wani Ragowar Nama Wallahi Dan Jiya
Momi Tazo Narasa Abinda Zanbata To Lokacin An Kawo
Naman Nan Kawai Saina Dibar Mata,
Saboda Da Kudinki Nasiyoko?
Mamaki Ya Cikata Momin Tawa Yushau?
Momin Taki Ni Gaskiya Kifadamata Banasan Yawan Zirga
Zirga Datakemana A Gidan Nan Ta Dakata Haka,nandanan
Sai Ga
Sumoli Na Hawaye Bakinta Na Ta Karkarwa Tana Ce
Honey,honey,,,ya Cemata Ni Bansan Rainin Hankali
Malama Ko Kina Nufin Ni Bawan Gidan Kune?
Ke Kanki Kinsan Abinda Ake Min Ba A Kyauta Min Har
Yaushe Akai Auren Da Mahaifiyarki Zata Mayar Da
Gidannan Na Kawarta?
Inafa Sane Tazo Gidan Nan Yakai Sau Takwas To Me Take
Zuwa Yi? Sumoli Takasa Magana Kallonsa Kawai Take,dan
Bata Taba Tsammanin Lambar Rashin Mutuncin Yushau
Yakai Haka Ba Wai Gyatumarta Yake Zagi .
Kwanaki Sukadinga Dauki Daidai Suna Wucewa Ruma
Nasamun Sauki Yaranta Nadan Warwarewa
Duk Da Har Yanzu Ba A Janye Tunanin Yiwa Namijin Juyen
Jiniba Dazarar Yakara Wasu Kwanaki,yushau Kuma Nata
Cin Kwakwa Wajen Alhji Na Kyara Da Kawo Kawo...
.
Dan Aunty.GORAN DUMA (P 44)
.
Dan Ma Har Yanzu Alhjh Bai Debo Masa Maganar Bashi Ba
Amma Aljihun Yushau Yayi Mugun Girgiza
Ta Yadda Har Kudin Mutane Ya Shiga Tabawa Kuma A
Bangaren Sumoli Wadda Itama Take Huro Masa Wuta
Wadda Har Zuwa Yanzu Yakejin Kunyar Yaji Nadamar
Aurenta Ko Da Acikin Zucine Duk Yadda Yake Zaton
Sumoli da Tarbiyya Da Saukin Kai Tare Da Bin Miji Saboda
Rashin Wayewar Kan Boko Bata Doshi Nan Ba,amma Har
Yau Ya Rasa Dalilin Dayasa Yakejin Kamar Bahaguwar
Fahimta Yakemata Yanzu Kam Yakosa A Sallami Ruma
Yasamu Sauki Ta Wurin Alhji
Ana Gobe sati Da Haihuwar Ne Alhji
Yakirasa Takanas Gida Ba Bu Irin Adduar Da Bai Karanto
Ba Amma Bata Ciba To Malam Ko Daga Sunan Nan Za
Ayine?
Banga Hakika Ba Gobe Kuma Sati Da Haihuwar Hakan
Kuma Ya Tsorata Yushau Gudun Bacin Rai Ya Ce Yakarka
Ce Ya Sheko Karya Alhjh Na Siya Suna Can Kasuwa Na Ce
A Bar Su Gobe Da Safe Sai Akawo,alhji Ya Ce To Ko Danaji
Saidai Kuma Batun Sunan Daka Rada Wa Jariran Ko Bakai
Musu Hudubane,?
Alhji Ainazaci Anyi Musu?
Uban Waye Zaimusu?
Waka Ajiye Bawanka?
Cikin Bacin rai Alhji Ya Ce Ai Dama Hakane Sai Mutum Ya
Karta Son
Zuciyar Sa Yana Fakewa Da Allah,tabbas Komai Nufin
Allahne Amma Ka Bar Mutane Masu Hankali
Sui Wanna Togaciyar Bawai Irinka Masu Butulcema
Rahamar Ubangijiba
Ubangiji Yaimaka Baiwar Mace Tagari Dan Ni Na Maka
Dolen Aurenta Kasakomin Ita Kazabi Wadda Na
Hakikance Fitinace Ga Rayuwarka,wallahi Yushau Ba Dan
Umarnin Musulunci Na Haramtawa Musulmi Gaba Ba Da
Na Rantse Da Raba Hanya Zanyi Dakai Bani Ba Kai,to
Amma Bazanyi Haka Ba,na Barka Da Wannan Duniyar
Wadda Tafi Bagaruwa Jima Duk Dakai A Gurinka Tasamu
Don Kana Iya Samun Abinda Kakeso Ruma Ce Mun Rike
Abarmu Munai Mata
Adduar Samun Mutum Na Gari Wanda Zai Ga Mutuncinta
Yaga Namu
Hawaye Wani Na Bin Wani A Kuncin Yushau Bai Taba
Riskar Bakinci Irin Na Yau Ba,kuma Baita Ba Zaton Fushin
Da Alhji Keyidashi Yakai Haka Ba Donshi A Ganinsa
Laifinsa
Baitaka Kara Ya Karya Ba,amma Gashi Har Mahaifinsa
Naneman Yimasa Baki Dole Ya Maganu Yadinga Bashi
Hakuri Wanda Baiya Cin Galabar Alhjinba Ya Ce Hakuri
yazam Dole Yushau Allah Ne Ya Jarrabeni Da Zamowarka
Jinina Bayan Na Tsani Mutum Mara Uzuri Irinka,abinda
Kawai Zan Tunamaka Shine Mai Kyautatawa Za A
Sakamasa Da Kyautatawa Mai Munanawa Kuma Za A
Munana
Masa,
na Mayar Da Ruma Alhji Yushau Yafada Cikin Sheshekar
Kuka
Haba Alhji Yakara Tunzura Yamaka
Masa Harara Ya Ce Zan Kwantara Maka Zagi Wallai Ai
Yanzu Ba Matarka Ba Ce Bare Ka Mayar,kaiko
Matarka Ce Ka Mayardin Wallahi Saina Maka Ka A Kotu Da
Yushau Yakasa Magana Saiyamike Zai Bar
Falon Alhji Ya Ce Malam Bakaimin Maganar Sunan Yaran
Da Goronsu Ba Ya Tsaya Batare Da Ya Juyo Ba
Zanturo Da Goron Da Safe,sunan Kuma A Bawa Ruma
Zabi,alhji Ya Ce Bazata Zaba Ba,arasa Abin Arzikin Daza Ayi
Mata Sai Zabin Suna?
Na Yarda 'ya"yanta Ne Tunda Ita Da Haifo Dan Haka Idan
Rabonta Zataiya Haihuwar Goma A Bayansu To Ta Sanya
Sunan Datakeso A Inda Akasan Darajarta Saboda Haka
Idan Ba 'yan Nanaye Kakeson A Rada Musu Ba Ka Tsaya
Ka Zabarmusu
Wani Matsanancin Kishi Ya Tokaremasa Kirji Wai 'ya'yan
Dayakeji Dasu Kamar Tsoka Daya Amiya Su akema
Kishiyoyi Goma Yanzu?
Kuma Bama 'ya'yansa Ba, 'ya'yan Wani Gardin,fuskarta
Yanuna Bacin Rai Ya Ce Asanya Wa Macen
Hamida,namijin A Kirashi Auwal
Ba Bu Ubanda Zaisa Masa Auwal Wallahi A Gidan Uwar
Wa Ya Ciyo Auwal Din?In Ma Izgili Kake Za A Haifi Auwal
Din Ne Amma Bakai Zaka Haifa Ba,yushau Yakara Kulewa
Ya Ce To Asamasa Auwal
Yai Gaba Tunkafin Yatashi Motar Sa Yakira Wani Abokin
Cinikinsa Ya Bidi Bashin Dabbobin Yanka Sannan Ya Koma
Agadasawa Ya Siyo Goro Ya Tsaya Wani Kanti Ya Sai Alewa
Duk Ya Watsa Bayan Mota Yana Mita Allah Ya Rufamin
Wannan Asirin Idan Ma Anayi Ne Don A Tozartani,
******
Wannan Dalilin Ya Sanya Ya Dauke Kafa Daga Gidan Kuma
Ko A Waya Baya Gaida Kowa Bare Afadamasa Ba Bu Dadi
Ko A Tambayeshi Wani Abu Saidai Fa Rayuwa Na Kara
Kuntata Agareshi Dankuwa A
Inda Bai Hanawa Kansa Zuwa Bama Wato Gidan Nasa
Yanda Sumolinsa Wanda Ya Fahimci Tafi Kashi
Doyi Sumoli Raina Kama Kaga Gayya Ce,wadda Kuma
Yake Zargin Yafada Tarkonta Na Abindayaketa Yawanji A
Bakin Mutane Wato So,ba
Ya Iya Tsawatar mata
Ruma Da Yaranta Suka Ci Gaba Da Samun Lfya Cikin
Horewar Ubangiji Tare Da Kyakyawar Kulawa Da Suke
Samu Amma Badinin Zuciyar Ruma Na Mugun Ciwo
Dangane Da Banzantarwar Da Yushau Kemusu Ita Da
Yaranta,ayanzune Kuma Take Kara Tabbatar Wa Kanta A
Boye taSha Saka 'ya'yanta Taita Kukan Rashin Dacen Uba
Wanda Baisan Darajar Suba A Matsayinta Na Sikila Ta
Tabbatar Duk Sikila
Satinta Biyar Da Haihuwa Maimuna Yayar Hafsa Ta Haihu
Son Biki Irin Namata Sai Suka Kulla Ai Hadawa Zasuyi A Yi
Biyan Bashin Bikin Sunansu Hamida Rana Guda Inda
Maimuna Zata Baro Gidanta Lokacin Sunan Su Hadu Anan
Gida Ayi Taron Sunan Alhji Badan Yasoyima Yushau
Mugunta Ba Ba Bu
Abinda Zaisa Ya Laminta Amma Da Sauri Ya Yarda
Yakuma Aiki Jakada Mubarak Takanas Yakiramasa Yushau
Wanda Ya Amsa Cikin Kaduwar Hanta Da Cewa Gobe Da
Yamma Zaizo,ya Manta Dadare Bai
Gama kasa Kayan Karin Kumallo Ba, Wato Bai Siyo
Madara Ba Asafiyar Ranar Sumoli 'yar Kwaya Saita Tafasa
Masa Ruwan Bununsa Ba Bu Ko 'yar Citta Takawo Masa
Yaso Yashareta Saiyagama Rashin Hakadai Sukaita Jifan
Kawunansu Da Bakar Magana Daga Karshe Takare Ta Ce
Yaufa Sauran Kwana Uku Sunan Gidansu Hakane,yaushe
Zaka Gidan?
Ya Ce Yauma Dadare Zani,ta Ce Idankaje Inkasami Hafsat
Ko Asiya Katambayi Su Bayanin Ankon Dazamuyi,ok,
Kawai Ya Cemata Ta Ci Gaba Dayimasa Lissafi Ya Fara Bata
Amsa Ranshi Inyai Dubu Ya
Baci daga Nan Suka Daura Daga Inda Suka Tsaya Hajiya
Ta Ce Ashe Da Gaske Kazo Har Ina Karyatawa
Ya Gaidata Tare Da Ce Eh Naga Gidan Cike Da Mutane
Shiyasa Ban Karasoba,suka Dubi Juna Ita Da Alhji Yo
Waye Bakonka A Bakin Alhalin Duk 'yanuwankane, Haba
Ke Kuwa Ai Dole Da Kunya Mutum Ya Fita Zakka A Dangi
Idan Yana Da
Kunyarba Inji Hajiya Alhji Yakuma Cewa Haba Ko Baiji
Kunyarmu Kashin Duwawunsa Daya Wulakanta Ba,ai Zaiji
Kunyar Uwar Ruma Wadda Ta Wanke Diya Taba Shi
Yanemi Kashewa Don bayaso,,wallahi Kuwa Kaga Tun
Tanajin Wai
Wai Yanzu Taga Dahir Kwananta Biyu A Gidannan Bata
Keyar Ka Ba Kazo Ganin Ya'yanka Ko Da Kuwa
Kazo Yi Uwar Su Sannu Dashayar Dasu Ba Tab!Ai Sai
Mutum Yasan Mutunci Zaiyi Saida Alhji Yainisa Da Cin
Abincinsa Yadago Ya Cemasa Karkace Banyimaka Tayi Ba
Idanzaka Ci Bismillah Naga Kana Wani Kikkifta Idanu
Don Bukata Yushau Na Matukar Bukatar Abincin Amma
Yanayin Tayin Ne Yaimugun Kular Da Yushau Ya Girgiza
Kai Musamman Daya Tuno Dangantakar Sa Da Alhji A Can
Baya Farkon Aurensa Da Ruma Yadda Alhji Kenan Nan
Dashi Kamar Abokinsa Ya Bashi Kyautar Kudi Yafi Akirga
Yaimasa Wasa Suci
Daga Kwarya Daya Amma Ayanzu Alhji Ya Zama Kamar
Wani Mugun Ubangida Da Yaronsa,sanda Ya
Cinye Abincinsa Tsab Ya Ce Yadai Malam Nifa Zanshiga
Ciki Yamike Yakwaso Masa Rasitai Ya Zubemasa Ka Duba
Kwanan Wata Da Kyau Iyalanka Din Nan Ne Suka Kokoma
Asibiti Idan Yushau Garau Yake Dubasu Sunakara
Rikitamasa Lissafi Daya gaza Saiyaje Fasu A Aljihu Yadubi
Alhji Ya Ce Shikenan Za A Kawo Kudin Gobe BaBu Laifi
Dama Kudin Wancan Asibitin Ma Baka Gama Biyana Ba
Inji Alhji Ya Ce Baka Fa Sake Magana Akan Shawarar Nan
Ba Tun 'yan Kudin Daka Bayar Baka Kuma Bayarda Ko
Sisiba,
niyanzu Ba Kudine Dani Ba,
"to Waye mai Kudin"?
Cewar Alhajin........
.
Hehehe... Pls inda mai kudu a hanu ya taimaki Yushau
mana.?
Ko karokaro zamu masa ne mai biyar mai goma? Lol.z
Dan Aunty
GORAN DUMA (P 45)
.
.
Kaga Malam Wannanfa Umarnin Ubangijine Ba Bulus Na
Kwaso Maka Inci Ba,ruwankane Kayi Ko Ka Bari,kanka Ka
Zalunta Bawaniba mu Sai mubarka Da Allah,
hawaye Yafara Zarya Yushau Najin Mahaifinsa Na Neman
Yimasa Baki Akan Alamarin Da Zai Iya Daukemasa Nauyi
Shi Dayake Dancikinsa,wallahi Tallahi Dagaske Nake
Banida Kudine, Ba Bayarwa Bane Banasanyi,
aishine Na Ce Saimu Barka Da Allah Kokuma Wallahi Ka
Kwashi 'ya'yanka Kujeko Nonon Akuya Ne Ku Dunga
Tatsowa Kubasu
Allah Ya Baka Hakuri Ayanka Min Abinda Akeso Na Bayar
A Wata Zandinga Bayarwa,
Kasami Hajiya Ta Yankamaka,ya Ce To Godiyanake Allah
Yakara Girma Alhji Yakara Koro Wani Lissafin Ga Wata
Dawainiyar Ma Data Billo Kasan Mata Da Biki Yaimasa
Bayanin Sunan Daza Ayi Kashiga Hajiya Taimaka Lissafin
Nidai Ankarbarmin Dubu Ashirin dina Dazu Saika Bani
Abina Yanzu Saboda Takaici Ya Zira Hannu Ya Ciro Kudi
Yatarar Gabadaya Dubu Bakwaine Ya Zari Dubu Daya
Yamikama Alhji Shida Karike Wadannan Zanciko Maka
Ragowar
Gobe,a A Ka Mayarda Ita Kabani Har Ita Dubun daka Cire
Haka Alhji Yahada Duka Bakwaidin Ya Amshe Ya Ce
Dafatan Zaka Biyamu Bashinmu Zuwa Gobe Saboda Shi
Dai bashi Nauyine Dashi,idan An Sauke A Huta,
Yushau Yashiga Gurin Hajiya Taimasa Nata Lissafin Ya Fice
Yanazuwa Gida Da Tsohuwar Yunwar Sa Yaga Sumoli
Koruwa Bata Bashiba Takwaso Masa Kayan da taje
Kasuwa Tasiyo Ya Ce Wakika Tambaya Dazaki Fita?
Haba Darling Saika Ce Wata Matar
Kauye,aransa Ya Ce Wai Wannance Wadda Ya Zabo Dan
Yanason ko Soron Kofar Gidansa Saitanemi Izininsa Kuma
Inya Ce Karma Tataka Soron Zata Yarda Ya Isa,ba Abinda
Yafado Masa Sai Kalmar Kar She Na Mahahfinsa
Wato'WADDA NA HAKIKANCE FITINACE AGAREKA.
Saboda Bacin Rai Da Kyar Yake
Taunar Abincin Itako Ta Tuntsire Masa Da Dariya,.,kai
Honey,ci A Hankali Ba Guduwa Zaiyiba,
*******
Ance mai Hankali Baya Damuwa Da Lamarin Duniya
Domin Damuwa Da Bacin Rai Basa Gusar Da Masifa,ruma
Ta Gwada Wannan Falsafar Kodon Tsira Da Cikakkiyar
Lfya Amma Tagaza Iyawa,duk Yadda Taso Ta Fitar Amma
Ta Gaza Iyawa,duk Yadda Taso Tafitar Da Wulacinda
Yushau Kemata Aranta Ruma Kam Ita Tasan Halinda Take
Ciki Allah Ma Yasan Sun Sameta Kuma A Muhallinda Ya
Dace Wasu
Masu Sikilar Yaya suke Musamman Ma Idan Abin Yahadu
Da Rashin Gata Ita Tasan Abinda Suke
Bukata Idan Suka Galabaita Ita Tasan Da Cewar Akwai
Ciwansu A Duniya Ba Son jiki Bane Lallai Tunda Itasuka
Sama Mai Irin Ciwansu Allah
Yaimusu Babban Gata
BAYAN WATA TAKWAS
Allah Mai Yadda Yaso Watannin Su Hamida Tara Cif Da
Haihuwa Allah Ya Amshi Ahmad Bayan Jinyar Kwana Daya
Baisan Inda Yake Ba Bayan Zace Zacen Akadinga Yi Ruma
tashiga Cikin Wani Hali Na Kidimewa Tayi Kuka Sosai
Haryakai Ce Iyayan Sun fahimci Ba Kukan
Rashin Ahmad Ne Kawai Ruma Take Ba Harda Narashin
Auwal Tare Da Wani Abu Na Wulakancin Da Yushau
Yakemata Wanda Tunda Ya Daukesu Sau Daya Baikara
Daukansu Ba,har Bayan Rasuwar Bata Yarda Tagaisa Da
Yushau Ba Haka Dai Ruma Takasance Cikin Jimami Inda
Safiyar Watarana Taje
Gurin Hajiya Da Kukanta Ta Ce Hajiya Ki Rokarmin Alhji
Inason Komawa Abuja Dan Nikam Nasan
Kano Bata Karbeni Ba
Hajiya Ta Tausayamata Kwarai Alhji Dakansa Yazo Dakin
Ruma Inda Yaga Tana Gasa Mata Mukamukinta Ya Ce
Yanaga Kina
Gasata Ta Ce Masa Ta Dameni Da Kuka Kuma Nan Take Ta
Bawa Shiyasa Nake Gasamata Ya Ce Asha
Allah Yasauwake Yasa Kaffarane In Angama A Miko Min
Ita Tagama Ta Sauya Mata Kaya Tamika Masa Yakarba
Yana Zolayarta Bayan Yajima Adakin Har Hamida Tai Barci
Ruma Ta Amsheta Ta Kwantar Da Ita Alhji Ya Ce Kwana
Nawa Kikesa Ran Zaki A Abuja?
Azuciyarta Ta Ce Wai Daga Zuwa Karatu Sai A Kaga Wa
Mutum Zaman Dindindin?
Takasa Magana Ya Ce Sati Daya Ko Biyu?
Yai Gyaran Murya Banji Dadin Yadda Furucin Dakikai
Amfani Dashi A San Zuwa Abuja Ba,na Cewa Kano

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login