Showing 72001 words to 75000 words out of 108975 words

Chapter 25 - ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE M SHAKUR .pdf

M Shakur   

14 Nov 2025

1349

ahankali yace
“tomekuma yafaru lpy suke kirana ko wani abun ne?” Dad yama kanshi tambayoyin kafin
ahankali yay picking call din yakai kunne, zumbur din da Mami taga yayi yasa tasaki tea datake
hadamai tazo wajen tace “menene Alhaji lpy” hannu yadaga mata alamun tayi shiru yana
sauraron maganan da Baba ke gayamai kafin ahankali yace “Innalillahi wa innailaihi raji’un,
Innalillahi wa innailaihi raji’un” yama kasa fadin wani magana sama da haka kafin ahankali yace
“Alhaji dan girman Allah kuyakuri, I am so ashame of myself, banmasan fitan Aliyu ba, da Izinin
Allah duk inda Aliyu yashiga saina nemoshi zakaji daga gareni, assha wanan labari baimin dadi
ba” zare wayan yayi ahankali daga kunnenshi Mami data damu sosai tace “wai Meya faru ne”?
Cikeda damuwa yace “yarinyar da Aliyu keso Ummulkhairy daya nuna muku amma yarinyar
aure tun tana karama ita kanta bata sani ba yau damukaje nemama Aliyu aurenta…….” Gabaki
daya abinda ke faruwa Dad ya sanar da Mami cikeda tashin hankali tace “ina Aliyu yakai Yar
mutane yanzu, ohhh Allah kayayema Aliyu Wanan zuciya tashi jama’a, ina yakai yarinyar
mutane” fita daga dakin Dad yayi dasauri zuwa dakin Gwaggo cikin fushi yakalli Gwaggo dahar
lokacin kuka take idanunta sun kumbura yace “Gwaggo ke kika fadama Aliyu yarinyar nan
anmata aure” wani kalan zaro idanu Gwaggo tayi tace “nikuma nida tun dazu nike nan wajen
kuka nike inagayawa Allah kome zakama magana haka, yanaganka haka menene wai”?
Gwaggo tai maganan ganin damuwa karara a idanun dan nata, cikeda damuwa yashiga bama
Gwaggo labarin abinda Aliyu yayi firgita tayi tamike tsaye tace “mun shiga uku jama’a wani irin
bala’i Aliyu ke neman jefamu ciki, yo a ina yasan da maganan nan”? “Ninagaya mishi Gwaggo”
kaman daga sama sukaji muryan Meena data fito daga uwardaka ta tsaya idanubta sunyi jazur,
ahankali takaraso gabansu murya chan kasa tace “Dad I am sorry nina fadamai, Ya Aliyu is
suffering abanza, gwara yasani and get over her yaden……” wani mugun mari da Dad ya kwasa

mata ita kanta Gwaggo daba ita akamawa ba saida ta kwasa uban ihu, cikin balain fushi tace
“kai Abdul kashe min jika zakayi ne” ta riko Meena data fashe da mugun kuka, cikeda zuciya
Dad yace “angayamiki I don’t know abinda nakeyi ne danai deciding to hid the truth from Aliyu
eh Aminatu? Nine ubanku I know halayyanku daya bayan daya, nasan waye Aliyu, nasan kalan
zuciyan d’ana idan yanzu yaje yay abinda zaiyita nadama daganan har karshen rayuwanshi fa?
How do u want me to handle this case? He kidnapped this girl kinsan idan suka kaima hukuma
kara yayanki da kikeso kike gani abin arziki kikamai by telling him will spend the rest of his life
agidan yari kinsan dahaka, hauka kikeyi ne Aminatu” yasake daga hannu zai daketa Dasauri
Gwaggo tashiga gabanshi tafashe da kuka tace “dokanni Abdul ai abinda nake fadi kenan
halinka sak Aliyu yadauko ko abu guda bai rage ba” takalli Mami dake tsaye awajen kofa tace
“kawomin ruwa” takama Dad da jikinshi kerawa tsabagen bacin rai yana kallon Meena dake
kuka sosai ta durkusa tazaunar dashi daidai Mami takawo ruwan karba Gwaggo tayi tace “yi
bisimillah kasha Abdul yanzu ba lokacin fushi bane, sha dan Allah yi bisimillah” ahankali yay
bismillah sanan yakafa bakinshi yasha, dan dama dama yaji, janye ruwan Gwaggo tayi daga
bakinshi tace “yanzu ina kakega Aliiyu zai kai diyar mutane”? Ahankali yace “bansani ba
Gwaggo but zansa all properties nashi da gidajen shi adubamin su daya bayan daya hopefully
he will be in one” ahankali Gwaggo tace “to tashi kaje kayi abinda yakamata kadaina fushi Allah
zai daidaita mana komi ka gwara kiranshi?” Gyadama Gwaggo kai yayi yana mikewa tsaye still
dialing number Aliyu yace “all his lines are not going, duka layikanshi Gwaggo basa zuwa bari
naje” yay maganan yana fita Mami tabishi da sauri zama dirshan Gwaggo tayi akasa tace “Ya
Allah kashigo Wanan lamarin oh ni Tani, wani irin bala’i Aliyu ke neman jefamu, yaro yaje
yasace Yar mWutane Amarya na shiga uku na lalace”.
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️


5️⃣4️⃣



Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k

Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️


Juyawa Zayn da zuciyanshi ke tafarfasa yayi stool dake gefenshi yay wani irin ball dashi dayaki
kofa dayasa kowa ya kalleshi cikeda damuwa Manaf yadafashi yace “calm down Zayn” cikin
tsananin bacin rai dababu wanda yanashan Zayn nada irinshi yace “don’t tell me to calm down
Manaf! Wayeshi? Meyake takama dashi? What gives him d right yashigo har gidan nan
yadaukan mun mata eh, wlh wlh saina kashesh…..” dasauri Baffa yatashi dakuwa yamai rai
abace yace “kaci gidanku Zayn, lafiyan ka kalau dazaka faracin alwashin kisa? Awanan
rayuwan anything u are doing try not to be selfish, bawai ina justify abinda Aliyu yayi bane is
totally wrong but we all are humans, all of us have flaws, put yourself in his shoes for once and
just imagine kanka idan kaine yaya zakayi? How will u handle new din wacce kakeso kuma
kuke soyayya jibi ne aurenta how???? Kowa have his own way of handling emotions Zayn, now
is not time for fada or hauka is two choice komubi komi ahankali musamu yadawo da
Ummulkhairy kokuma mukabi ta karfi kota hayaniya muga akasin haka so just calm down
kabarmu mu manya muyi handling abin” fuuuuu Zayn yawuce yafita, goshi Baba yadafa yana
salati ahankali, dafashi Baffa yayi yace “don’t worry Allah zai magance mana Wanan matsalan”
ahankali Manaf yace “Baffa ko za’a daga bikin mune” girgizamai kai yayi yace “a’a Manaf babu
abinda za’a chanza kucigaba da shirye shiryen biki, Aliyu yarone mai hankali da natsuwa Khairy
zata dawo gida kunji, nasan duk inda yake mahaifinshi zai nemoshi kutashi kuje” fita su Manaf
sukai daga dakin zuwa flat dinsu da Zayn yayi.
******


Wani irin gudu da Aliyu keyida mota yasa tama fashe da kuka tana jijjiga marfin kofan motan
kozai bude amman akulle tafita ganin yana neman kashesu, tunda take bata tabajin tana tsoron
Aliyu ba sai yau sabida yanda taga yanayinshi, wani daji taga suna shiga arude takalleshi tace
“Ya Aliyu ina zaka kaini dan Allah kamaidani gida, dan Allah kayakuri” kaman baimasan tana
magana ba gani tayi sun bullo gaban wani container mai kyau, parking motan yayi motan na
dukan jikin wata bishiya dayasa ta runtse idanunta jikinta narawa yawani irin bude mota yafito
yazagayo ta inda take yabude kofan komawa baya tayida sauri tana kallonshi tana girgizamai
kai tana kuka. “Ya Aliyu ina ka kawoni dan Allah kamaidani gida, bazan bikaba” wani irin fizgota
yayi daga motan tashiga kokarin kwace kanta tana ihu chak yadauketa yana zuwa gaban
container yasa password agaban kofan sanan yabude kofan yashiga lafiyayen daki ne ga kujeru
harda tv akwai aciki da AC aciki, wani irin jefar da ita yayi akan kujera dawani irin sauri ta tashi
dagakan kujeran tana kallonshi tana komawa baya kaman yanda yake kallonta yana kulle kofan
yana dannamai password, saida yagama sanan yadago da kanshi yana kallonta dawasu irin
idanu da sukai kaman jini tsabagen jan dasukayi, ko’ina najikin Khairy rawa yake kirjinta
nabugawa fas fas tana kallonshi tana komawa baya, ahankali yadaga kafa yataho yana biyota
yana kallonta tana komawa baya, jin bayanta abango yasa dasauri tajuya takalli wajan ashema
takai karshen dakin, dawani irin sauri tajuyo zata gudu taganshi tsaye gabanta dab da ita dan

tanajin saukan numfashin shi akan fuskanta, faduwa gabanta yasakeyi tazo tagefenshi zata
wuce yatareta ta hanyar saka hannunshi daya abango sanan dayan hannun nashi yawani irin
dakan bangon dasaida ya lotse azuciye yace “why did you lie to me!” Yamata wani irin ihu
dasaida tajishi har cikin brain dinta, tunda take bata tabajin tarude takuma tsorata irin wanda
takeji yauba kasa kallonshi tayi dan jitake idan takalli idanuwanshi zata iya fitsari ajiki, sake
mata ihu yayi yasake dukan bangon. “Maisa kikamin karya Ummulkhair” wani irin fashewa tayi
da kuka dake tsuma rai har lokacin takasa kallonshi tace “Ya Aliyu I don’t want to hurt you, nima
bansan anmin Auren ba tun ina yarinya akamin, Ya Aliyu I know you nasan kishinka, banson
inyi hurting naka, dan Allah kayakuri kabarni natafi kaga gida xa’a damu jibi bikina” Wayyoo
Allah na Aliyu jiyayi kaman ta watsamai gishiri aciwo wani irin fizgo gaban riganta yayi gabaki
daya tafada jikinshi yawani irin matseta yana kallonta da idanunshi kaman na wanda yay shaye
shaye yace “nikike gayama jibi bikinki Ummulkhair”? Girgizamai kai tayi tana wani irin kuka mai
sosarai ahankali tace “Ya Aliyu ina sonka this thing is hurting me sama da yanda yake hurting
naka, Ya Aliyu kayakuri ka manta dani Allah zai baka wata wacce tafini” wani irin wurgata yayi
bayanta yabugu da bango yanuna zuciyan shi kaman wanda yazare yace “what about
PROMISE OF OUR HEART? Ina ALKAWARIN ZUCIYAN mu yaje? Who told you I want any
woman in this world samada ke? I gave you my heart gabaki daya batare danarage space ko
kadan aciki ba, maisa baki fadamusu bakison Auren ba?Maisa baki fada musu kinada wanda
kikeso ba? Maisa bakice araba Auren ba? Maisa kika yaudareni kikaci amanata kikamin karya
eh? Why did you toil with my feelings”? Ahankali Ummulkhairy ta tsugunna danji tayi kafafunta
can not hold her any longer, kafafunta sunyi sanyi kaman yanda jikinta dakowani gaba dake ciki
yay sanyi, murya chan kasa that sounds very very weak tace “Mama tahada auren Ya Aliyu, is
my mother’s dying wish, bazan iya rabuwa da Ya Zayn ba! Ya Aliyu I’ve already accepted this
marriage! I am ready nai rayuwa da Ya Zayn sabida mahaifiya…….” Kasa karasa maganan tayi
sabida hawayen datagani sun sauko daga idanun Aliyu duka biyun masu bala’in dumi yana
wani irin kallonta, kallon dake kunce da maganganu dayawa, da kunci dayawa, da bakin ciki
dayawa. Jitayi zuciyanta yawani irin tsinke takasa karasa maganan datake, wani kalan kunci
takeji aranta seeing Ya Aliyunta cry, Aliyu is hurt because of her jitayi babu abinda kemata dadi
azuciya, murya chan kasa dake rawa sosai tace “Ya Aliyu I am so sorry, I am sorryyyyyy babu
abinda zan iyayi dazai gyara komi, yanda nadauki abin amatsayin kaddara kaima ka daukeshi
ahaka, alokacin da mumini zaiyi accepting whichever kaddara da yazo way dinshi saikaga for
that imani dayayi Allah yasakamai da wani kyakkyawan abu dabai taba tunanin zai samu ba, Ya
Aliyu kayakuri dan Allah” yadade ahaka yana share hawayen dasuka kasa daina zubomai
yakai hannunshi yana sharewa sanan ahankali yajuyo da fuskanshi yakalleta da jajayen
idanunshi saikuma yajuya yay wajen wani kujera dayake ijiye daban adakin, daga foam na
kujeran yayi saiga wata Yar karaman bindiga daukan bindigan yayi yajuyo yana budeta ganin
bindigan is fully loaded yasa yataho inda take a tsugunne tana share hawaye, hannu yasa
yadagata tsaye dasauri takalleshi ganin bindiga a hannunshi yasa tawani irin zaro idanu jikinta
ya shiga kyarma tace “Ya Aliyu mekakeyi” hannunta yachapke cikin zafin zuciya yasaita hannun
nata kan bindigan tana kokarin fizge hannun nata amman yasaita kan bindigar da karfi dayaji
yakama hannunta gam kan bindigan sanan yakai gun din daidai saitin heart nashi yakalleta
kaman yanda tawani zaro idanu tana kallonshi birkicewan datayi yafi na dazu tace “Ya Aliyu
mehaka? What are you doing Innalillahi” damke hannunta yayi da kyau ta yanda bazata iya

zare hannunta ba ahankali yana kallon hawaye na zaro idanunshi yace “Pickle kince kinyi
accepting Zayn amatsayin mijin ki ko sabida wish din Mama ne, kinyi accepting Auren zaki
zauna dashi” yadanyi shiru sabida hawayen dasuka sake zubomai kafin yay wani irin huci yace
“instead of kalaman nan naki sudinga kasheni slowly I have a better idea miki, just shoot me
lemme die in peace, shoot me!” Yay wani mahaukacin ihu yana gyara yatsanta akan trigger
dayasa ahaukace dan duka ta daburce tafashe dawani irin kuka tana girgizamai kai tama kasa
magana, ihu yamata yace “kill me Ummulkhair, ki kasheni saiki huta kiyi rayuwan Auren ki in
peace I will never be a problem for you in this life, wlh the only way dazaki iya rayuwa da Zayn
shine kawai ki kasheni I am giving u the best option now, kill me and enjoy marriage dinki matan
Zayn, shoot me Ummulkhair!” At this point numfashinta ma neman daukewa yake kawai
girgizamai kai tayi hawaye kaman kogi takasa ma magana kawai girgixamai kai takeyi, gyara
hannunta yayi jin yana kokarin pulling trigger da yatsanta and the only way she can save Aliyu
from kashe kanshi yadawo hayyacin shi is just one way.



Cikin wani kalan karfi karfi ta tureshi da dayan hannunshi sanan ta fizge hannunta dagakan
bindigan taredayin wani irin sound ihu da sunanshi kai tsaye. “Aliyu!!!!” Gabaki dayan dakin
saida yadauki yanda takira sunanshi yana echo adakin dayasa ya tsaya chak da jajayen
idanunshi yakalleta, jitayi duk wani tsoronshi ya tsaya tadake dan she needs to help him and set
him right tariga tai aure, tai aure, itada Aliyu can never work so she just have to help him yay
getting over her, or even hate her. Cikin wani kalan kakkausan murya dako ita batasan tanada
shi ba takalleshi right in the eye kaman yanda yake kallonta tace “why are u selfish maisa
kacika son kanka dayawa Aliyu?” Tai maganan bitterly, tace “kataba gayamin sabida Maman ka
dudda u were a barrister kaje kazama police from a scratch ma you fulfill wish na mahaifiyarka
then who are you to try to meddle in the business of fulfilling my own mother’s wish bayan kai u
are doing the same thing who do you think you are Aliyu!” Tai maganan tana kallonshi, kafin
Awani irin zuciye tanunashi da yatsanta tace “uwa batafi uwa ba Aliyu! Soyayya is nothing
compare to abinda mahaifiyata keso, zan zabi Ya Zayn so dubu akanka dan yafimin kai sau
dubu cus shine zabin iyayena! Aurena dashi zai fimin albarka kan Auren ka dan u are nobody
Aliyu pace a policeman, Ya Zayn is an Auditor, Business Auditor sorry I mean International
Business Auditor unlike kai da u are nothing but a Divisional Police officer!” Aliyu jiyayi yayi baya
zai fadi tsabagen yanda yaji karfin jikinshi yakare dasauri yakama bayan kujera yajuyo yana
wani irin kallon Ummulkhairy dat was pointing finger at him tana kallonshi tsap jiyayi idanunshi
na juyawa, cikin wata irin murya dabata fita sosai yace “Ummulkhair!” Yana kokarin yakara
gasgata abinda take fadi, gyadamai kai tayi tana danne kukan datakeji ganin how she’s hurting
him adake tace “yes Aliyu after zama danayi nayi all those analysis tsakanin kaida Ya Zayn,
waye kai who know you, sainaji gwara Zayn, Zayn is better than you in each and every way na
rayuwa! Zayn yafika komi! Gata, aji, kudi, ilimi duka yafika, Zayn is a PHd holder kaiko wani
kwali kakeda? Saisa na yanke shawara namayi flushing SIM card dina sabida banson mutum
irinka nakira na, listen attentively da wanan maganan dazanyi Aliyu, ni UMMULKHAIR
MUHAMMAD I love mijina! I so sooo much love my husband, Ya Zay………” kawai gani tayi
idanun Aliyu sun juya sama kafafunshi dake kasa sun daga sama yay wani irin suma ta saman

kujera kanshi yay kan kujera zuwa kasa yaWwani irin mummunan faduwa daFyasa tai wani
gagarumin ihu. “Ya Aliyuuuuu”.
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️



5️⃣5️⃣

Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️


Dawani irin gudu tai kanshi tana kuka sosai, hannunta takai tadaura akan fuskanshi tana
bubbugawa ahankali tace “Ya Aliyu dan Allah katashi, Innalillahi mena maka haka, Ya Allah
kaduba zuciyata I don’t want wani abu yasami Ya Aliyu” jin baya numfashi yaki farkawa yasa
tamike tsaye tashiga kalle kalle adakin kozata ga ruwa amman ko alamun ruwa batagani ba
wajen kofa tayi ta murda ina yaki budewa saitasa password kuma batasan mene ba, dawowa
tayi hankalinta ya bala’in tashi tazo jijigashi tashigayi tana kuka. “Ya Aliyu katashi dan Allah
katashi kaji Ya Aliyu” mikewa tsaye tayi tama rude tana juye juye tarasa maizatayi hannu tasa
tazare dan kwalin kanta ta warware dasauri sanan tashigamai fifita dashi da sauri da sauri
tanamai addu’a.


Almost 5min tadauka tanamai fifita sanan ahankali taga idanunshi na motsi hakan yasa ta
tsayar da fifitan datakemai tana kallon fuskanshi daga tsaye datake akanshi gently yabude
jajayen idanunshi yadaurasu akanta all kalaman data gama fadamai suna dawowa kanshi
zuciyanshi da kirjinshi namai wani irin ciwo kaman ana kona garwashi acikin kirjinshi wasu
zafafan hawaye ne suka fito daga idanunshi suka gangara gefen idanunshi yana kallonta motsi

datagani yayi da bakinshi dan yanda kirjin kemai zafi baijin zai iya wani ihu ba dawani irin sauri
tai kneeling kusada shi takai kunnenta saitin bakinshi tana sauraron meyake fadi, cikin wata
kalan raunanniyan murya yace “I hate you Ummulkhair! Na tsaneki with every bone and flesh na
jikina, I regret the day I ever told you ina sanki! Nayi daman saninki arayuwana, I regret knowing
you and even spending time with you, Ummulkhair Muhammad I Aliyu Hydar Abdullahi
Abdulwahab hate you with every drop of blood na jikina!” wasu kalan hawaye taji sunzo mata
amman tadaure ahankali tadago da kanta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login