Showing 39001 words to 42000 words out of 59199 words
Chapter 14 - FAHIMAH Book 1 Hausa Novels by Takori kabara .pdf
hannunmu in ka cutar da
ita Allah ba zai barka baâ¦â?. Uwais bai san sanda ya katse ta ba, âIn kuma ita ta ke cutar da ni fa? Ita sai Allah ya barta?
Ammi na yi kokari na tausa zuciyata na karbi amanarki ko da bana jin sonta a raina, amma ita
tana neman halakar da ni, don haka Ammi ki daina jin tausayin Fah-himah don kuwa ba abun
tausayi ba ce, muguwa ceâ¦â?. 9/23/21, 8:19 PM - Buhainat: Ammi ta kusa yin dariya don tuni ta je gano ga matsalar tasu. Ta
dade da sanin wannan cewa; Uwais irin mahaifinsa ne, in haka ne kuwa ba za ta sha wahalar
sanya Fahimah a zuciyarsa ba, wuyarta mu'amalar aure ya gitta a tsakaninsu.
Ammi ta gyara zama tana murmushi, ta ce, âIn dai ka hakura da tafiyar a yau, to ka je ku ci
gaba da karbar gaisuwa. Ni kuma zan yi magana da Fahimahâ?.
Ya tashi ya fice ba tare da ya ce komai ba, sai ma kafar Fahimah da ya kusa takewa, Ammi ta bi
shi da kallo tana ajiyar zuciya.
Uwais na bada baya, Ammi ta ce.
âYo ke Fahimah, an gaya miki ana hana miji wannan ne a zauna lafiya? It's the greatest
weakness of men, sannan hanya mafi sauki ta shigewa sukuf zuciyarsu. Ni dai a matsayin uwa
nake miki magana ba suruka ba. Don ni ke na haifa ba Uwais baâ?.
Idanun Fahimah suka cicciko da hawaye, amma ga mamakinta ji ta yi ko za a dora mata wuka a
makoshi ba za ta iya fada wa Ammi ko wani daban abin da ta kama Uwais yana yi ba, which
means har yanzu da dan sauran burbushin son, no matter laifukansa a rayuwa. Kuma ai yace
ya tuba, bai taba yi ba, na jiyan ma itace sila. Ita ta ja, tunda ta hana shi abinda Allah ya halatta
a gare shi. Ba kuma kowanne dan adam ne mai iya tsallake hudubar shaidan a irin wadannan
lokutan ba. Maimakon tace komai, sai ta saki kukan da ke cin ranta. Ta kifa kai a cinyoyin Ammi.
Ammi ta janyo ta jikinta ta rungume ta.
âAmmi he keeps on telling me cewa ba ya sona, ta ya ya zan iya sakin jiki da shi? Kalmar
tana kona min rai Ammi yadda ba kya zatoâ?.
Ammi na shafa bayanta cikin lallashi, ta ce,
âLet him say it... let him say it loudly to the whole world ba ke kadai ba, sai ya gama fada zai
kore zafin kiyayyar daga zuciyar sa. Kada ki damu da wannan, tunda har mun samu cewa yana
son physical relationship (gamayyar jiki) ya shiga tsakanin ku.
Wannan ma ba ya zuwa sai da so Fahimah, ki kyale shi ya yi ta fada, watarana da kansa zai
janyeta da gwiwoyi a kasa, ko mumbari zai hau yana fadi ba ya son naki ya je ya yi, amma ki
barshi ya dabbaqa sunnarsa, sauran ki bar wa Allah ki kuma zuba ido ki sha kallo.
Allah fa na sonki da Uwais, shi ya sa ya kautar da hankalin matarsa daga kansa ta nisance
shi,da tana nan bazamu taba samun kansa haka ba, don haka Fahimah yanzu lokacinki ne
kada ki yi wasa da damarki don sau daya ta ke zuwa a rayuwa kin ji ko?â?
Fahimah ta gyada kai.
Ammi ta ce, âTo tashi mu je mu karya kumallo, na tabbata ba ku ci komai ba ku ka fito. Shi
ma zan sa a kai masa nasa yanzuâ?.
Ba su kara haduwa da Uwais ba sai da daddare, ya shigo a gajiye ya yi wa Ammi sallama cewa
zai wuce masauki. Ko da abin da ta ke so? Ammi ta yi murmushi ta ce, âTunda ka fasa tafiyar
ka ji maganata na gode Uwais, Fahimah tashi ku je, Allah ya ba mu alkhairiâ?.
Fahimah ta yi kicin-kicin da fuska daidai lokacin da Uwais ya dago suka hada ido, harara ya
sakar mata, ba ta bata lokaci ba ta rama, sannan ta mike don Ammi ta sake maimaita
umarninta.
Suna tafe a hanya Mahdi ke tuki ba wanda ya kula dan uwansa, sai wakokin (Sudanese
singers) da ke tashi a cikin motar cikin harshen larabci ta shahararren mawaki Mahmoud
AbdulâAziz. Suna isowa Fundaq Mahdi ya ajiye su ya juya, Uwais sai da ya tsaya a reception
ya karbi mukullin sannan suka haura ta lifter zuwa dakinsu. Tunda suka shiga dakin bai kula Fahimah ba, ita ma ta kama kanta ba ta shiga shaâaninsa
ba, amma ta ki barin dakin da yake a kan dalilin da bata sani ba. Mafi rinjaye na zuciyarta ya fi
rajaâa a kan ba za ta kara nesanta kanta da shi ba, ko da kuwa ba za su hada shimfida ba.
"Yaa Allah! May not evil did come again to my husband". (Addu'ar Fahimah a zuci ga Uwais).
Filo ta dauka ta jefa bisa kafet ta kwanta. Uwais yayi duk abin da ya saba yi kafin ya kwanta,
sannan ya yi changing zuwa Pajamas ruwan toka, ya yi niyyar kiran Amrah kuma sai ya fasa
don har zuwa yanzu ba su shirya can-can ba, ita ke nacin kiransa tana ba shi hakuri yana gasa
mata bakaken maganganu ta cikin ruwan sanyi, kuma dai bai son yana kiranta gaban Fahimah
a kan dalilin da bai sani ba.
Amma sai ga nata kiran ya shigo. Da farko kamar ba zai dauka ba, don ya gama shirin
kwanciya, ko me ya tuna sai kuma ya dauka.
âHabib-Qalby Iâm missing you terriblyâ?.
Ya kyabe baki, ya ce, âAmrah how dare you want me to believe this?â?
Ta ce, âKa yarda da ni Allah kewar ka nake yi ba 'yar kadan ba. Yanzu haka ga ni nan a cikin
jirgi na taho in yi surprising din ka, zuwa asubah zan sauka a Kano, I will stay with you for two
weeksâ?..â?.
Idanunsa suka firfito waje, yana duban center din da Fahimah ta ke, ya ce, âStop joking
Amrahâ?!â?.
âBelieve me, Iâm not kidding Habiby, amma Daddy bai san na taho ba. Don Allah ko Yaya
jabeer kada ka gaya wa na zoâ?.
Har ransa ya ji dadi, don ta nuna ta yi nadamar abinda tayi masa, amma sai ya ce,
âAmrah currently bana Nigeria, ina kasarmu Sudan, Yayan Ammi ya rasu. Amma in kin sauka
ki jira ni nan da kwana uku zan isoâ?.
Amrah ta ce, âKai ma ka san tsoro na bai bari na in iya zama a gidan ni kadai. Allah Ya masa
rahmaâ?.
âHakuri za ki yi Amrah, Iâll make sure na dawo in two days. You know how much I missed
you babyâ?.
Wani mikakken tsaki Fahimah ta saki, wanda ya sa Uwais saurin toshe wayarsa, gaba daya ma
sai ya kashe wayar cike da fargabar ko Amrah ta ji? Tashi ya yi ya kunna wutar dakina fusace,
dakin ya gauraye da haske.
âWa ki ke ma tsaki?â?
Daga kwancen da ta ke ta murguda baki, ta ce, âDa wanda ya tsargu da shi nakeâ?.
Uwais ya sanya hannu ya dauke mayafin da ta rufa da shi, ya ce, âFahimah ki ke ko
Fahummah? You better be careful da ni don a fuska ne nake da kyau, idan ki ka shiga hannuna
za ki san na fi ki rashin tausayi.
Itâs my old principle that I will never rape my wife amma da tuni na goge rainin da na
lura ya samu matsugunni tsakanin muâ?.
Fahimah ta mike zaune ta dubi Uwais cikin ido da hasken lantarkin da ya haska kyakkyawar
fuskarsa, ta zama tamkar an kara masa hasken fata, ta ce,
âRaini na nawa kuma Yaya Uwais? Ni da na ganka kanaâ?..â?.
Ai ba ta karasa ba ta ji ta kane-kane a jikin Uwais, jikinsa rawa yake sosai with utmost regret to
the fullest, a lokacin da yake magana harda taruwar hawaye cikin fararen kwayar idanun sa,
âBelieve me Fah-himah ban taba yi ba, you caused it all, and I repented to Almighty Allah,
jiki na kuma na bani ya yafe mini. Shi mai afuwa ne mai jin kan bayin Sa. Ya kike so inyi? So ki
ke in halaka? A kan me ki ke so in gaya miki kalmar da ban shirya fada ba? A lokacin da ban
shirya mata ba? Ki ba ni lokaci mana? Ki yarda ba abin da lokaci ba ya canzawa a rayuwar dan adam, kamar
yadda Ammi ta ce.
Fahimah I hate you before, ba don kalar fata ko zubin halitta ba; bana son kowa ya rabi
Ammina, infact kishi ne da ni mai tsanani tun ina yaro, so nake Ammi ta zauna da ni ni kadai,
tayi ta so na nikadai, amma ba don abin da ki ke tunani ba.
A dan zamanmu tare a Lagos, sai na samu alâamura da yawa suka sauya min a kanki
Fah-himah. Ganewa da na yi cewa ke din; youâre extraordinarily different da sauran mata,
with exceptional qualities ababen so ga duk namijin da ya san ciwon kansaâ? Ina kara rokon ki
bani lokaci, kada ki tursasa ni wajen furta abin da ba ni da iko a kansaâ?. Fahimah ta kwanta shiruu! A jikin Yaya Uwais, tana jin wani irin dadi mara misaltuwa a zuciyarta
da ba ta taba jin kwatankwacinsa a rayuwarta ba. Kalaman sa sun gama ratsa ta. Ta kasa cewa
komai, ta kuma kasa ko da kwakkwaran motsi sabida yadda kalaman Uwais da zurfin muryarshi
ke ratsa ta. Uwais ya yi amfani da wannan damarâ?
It was kind of gentle romance wanda ya gigita duniyar Fahimah Shagari, ta kara dulmiyewa a
kaunar Uwais yau, har fiye da tarin shekarun da ta kwashe cikin koshin wahala.....
And it started from thereâ? tafiâ? tafi har tsayuwa ta gagare su. Abu na karshe da Fahimah
ta fahimta shi ne, daukarta da Uwais ya yi kacokam a hannun sa. Sauran alâamuran da suka
biyo baya masu tsauri da girma ne da suka shallake tunanin suâ? A lokacin da Uwais ya
maida Fahimah a layin sauran mata, kuka ta saki mai sauti tana kiran sunan Ammi, kai har
Baba Talatu yau ta sha kira, tunda su kadai ta ke da su a duniya.
****
Lokacin da Uwais ya samu nutsuwar da yake matukar son samu kwana da kwanaki, wata da
watanni, bai juya mata baya ba, rungume Fahimah ya yi a tsakiyar kirjinsa, yana tambayar
kansa was all these not LOVE? Idan ba shi ba ne, mene ne? To ko ma dai ya ya ne ko so ne ko
ba so ba ne, shi da Fahimah yau sun zama daya. Duk wani kurarinsa da challenges dinsa a kan
Fahimah ya neme su ya rasa, irin matan nan ne da ake kira one in million da sai namiji mai
matukar saâa a rayuwa ke sa'ar mallakar su. (Never judge a woman by her skin colour). Inji
Uwais Shagari.
Uwais yake fadawa kansa. Ya ke kuma fadawa sauran maza 'yan uwansa, masu ra'ayi da akida
irin tasa.
Har aka yi kiran assalatu Uwais tunanin da yake kenan, yana rungume da Fahimah, yayin da
Fahimah ta yi kukanta ta gaji, barci ya dauke ta.
Wani irin barci na kwanciyar hankali. Soyayyar shekara da shekaru da ta ke yi wa Uwais yau ta
sarrafa kanta ta bada cikakkiyar maâana, maâanar da daga ita har Uwais, babu wanda ya
tsammaci girmanta ya kai hakan....fadinta ya kai hakan.... Tasirinta zai kai hakan... haka karfinta
da zurfinta ya kai har haka....!!! *****
WASHEGARI
Har karfe goma sun kasa fitowa zuwa gidan gaisuwa, duk da Mahdi ya zo daukarsu sai komawa
ya yi, don Uwais ya ce da shi Fahimah ba ta jin dadi ya je ya dawo wajen azahar lokacin ta ji
sauki don ta sha magani yanzu ta kwanta.
Da gaske barcin ta ke tun wayewar gari bayan ya taimaka mata ta yi wanka, ta yi sallah ta sha
tea. Shi kuma ya koma kan study table daga shi sai singlet da wando three quarter ya kunna
loptop dinsa ya soma rage ayyukansa na ofis.
Daidai lokacin da kiran Amrah ya shigo, sai da ya saci kallon Fahimah ya tabbatar barci ta ke
sadidan sannan ya amsa.
âHabiby na sauka a Kano, luckly Yaya Jabeer ba ya gari, don haka ina wajen Aunty Murja, in
ka iso sai ka zo ka dauke niâ?.
Ga mamakin Uwais Shagari, duk dokinsa na son ganin Amrah da son kasancewa da ita ya yi
decreasing 50% fiye da tsammaninsa. Daren jiya ya samu wata irin gamsuwa a auratayya da
bai taba samu ba. Ya kuma gane kyawun fuska ko kalar fata ba shi ne mace ba, matan alfarma
daban suke. Daban Ubangiji ke halittar su kawai, don ya baiwa namiji mai tsananin sa'a irin sa. Shi ya san he's among the luckiest cikin mutanen duniya daga kwanaki bakwai a baya zuwa
yau.
âAlright Amrah, see you soonâ?.
Abin da ya ce da ita ke nan, sannan ba tare da ya kara cewa komai ba ya kashe wayarsa.
Amrah ta yi sakatoto da waya a hannu, lokacin da Aunty Murja ta iso wajen ta sameta, ta mika
mata kofin da ke hannunta mai dauke da tatacciyar madarar shanu mai sanyi (fresh milk).
Murjanatu ta ce, âLafiya dai Amrah?â?
Amrah ta yi rau-rau da ido, idanunta cike da hawaye ta dubi Murjanatu, ta ce, âAunty Murjaj,
ni Uwais ya kashe ma waya, alhalin na gaya masa na yo tattaki musamman tun daga Malaysia
har Kano don kawai na faranta masa? Na tsallako karatuna cikin hadari mai yawa? Ba don za ki
karyata ni ba, wallahi sai in ce miki jiya da daddare..... da muna waya na ji tsakin MACE
tsuwww..... cikin kunnena, ya yi sauri ya kashe wayar ba tare da mun yi sallama ba.
Yau kuma very shortly ya amsa min ya kashe wayarsaâ?.
Mu karasa a littafi na 3.
Sumayyah Abdulkadir
07030137870
9/23/21, 8:19 PM - Buhainat: Suna shigowa get maigadi ya bude musu suka shiga. Tun bai
gama parking ba Fahimah ta bude kofar za ta fice da niyyar ta yi ta kanta. Wannan Uwaisun
bata gane masa ba da murmushin sa akai-akai. Ta sa a ranta in ta shige daki yau Uwais bai
kara ganinta sai Ammi ta dawo. Amma me? Ta-yi ta-yi ta bude kofar ta ki buduwa. Ya kulle ta
automatically.
Juya idanu ta yi tana kallonsa da sigar tambayar dalilin kulle mata kofa. Ya wani lumshe ido a
cikin kallonta.
âSaurin me ki ke haka?â?
Fahimah ta dafe goshinta da ke sarawa, ta ce, âKa san ba ni da lafiya, ina so na je na kwanta
ne, don Allah ka bude min kofarâ?.
âBa ki ji likita ya ce, I can take care of you ba? Ni kadai ke da maganin ciwonkiâ?.
Fahima ba ta san sanda ta kwalalo ido ba tana kallonsa.
âCiwo na? Wane irin ciwo ne da ni? Zazzabi fa kawai nake yi da ciwon maraâ?.
âDuk ina da maganin suâ?.
âTo ba ni insha in je in kwanta, wallahi kaina sarawa yake yi, kuma kana ta sa ni maganaâ?.
âBiyo ni mu je, magungunan suna daki naâ?.
Ya saki locks din da ya kulle motar da su, wata zuciyar na cewa ta je ta karbo wata na gaya
mata wayo zai yi mata, ba shi da wasu magunguna a daki, gara ma ta duba first aid box din
Ammi, ba za ta rasa kowanne irin magani ba.
Uwais din nan sai ta yi a hankali da shi, shegen wayonsa da son kansa ya fi karfinsa.
Suna shigowa falo ta nufi dakin Ammi ba tare da ta kalle shi ba, shi kuma ya bi ta a baya, first
aid box din ta nufa ta bude tana duba magungunan ciki. Sai jin Uwais ta yi a bayanta, sassanyar
numfashinsa na dukan wuyanta. Sannan ya rungume ta ta baya.
âMe ki ke nema ne haka?â?
Ba tare da ta juyo ba murya na rawa kamar yadda jikin ta ma ke yi, ta ce, âMaganiâ?.
âAmma na ce miki ina da su, mu je part dina in ba ki ko?â?
Fahimah ta soma hawaye, because he is dragging her closer, and he began caressing her
gently, and the touches are irresistable amma haka ta jajirce ta soma kokarin kwatar kanta.
âYaya Uwais, dakin Ammi ne fa?â?.
âAbin da Ammin ke so kenan, shi ya sa ta bar min ke, ta bar mana gidan daga ni sai ke, don
tana so mu zama abu guda. Na tabbata ita ta hana Talatu dawowa. Look Fah-himah, today I
disregard all your clumsy excusesâ?...".
Fahimah ta wara fararen idanunta gaba daya tana kallonsa da mamaki, sannan ta kankance su
cikin tsiwa ta ce,
âWallahi sai dai ka yi raping din nawa Uwais (as you earlier said), don na san ka fi ni karfi.
Amma da amincewata da yardata ba zan taba bada alfarmata ga mijin da na tabbata ba ya
sona ba!â?.
Tamkar wanda ta kwara wa kankara haka ya ja birki ya saketa. Tunda kuwa ta yi rantsuwa ya
san da gaske take. Kwakwalwarsa gaba daya ta rikice, Fahimah na so ta zauta shi, ta yi amfani
da wannan damar ta raba shi ta fice cikin hanzari.
Kafin ta kai daki hawaye sun jika mata fuska; raunin diya mace, weakness na mace kan wanda
ta ke matukar so, da tausayin abin da ta ke kauna, ta san da gaske yake yana cikin wani hali da
yake tsananin bukatar taimakon matar sa, ita ma kuma tana bukata, Uwais ne fa! Amma