Showing 36001 words to 39000 words out of 59199 words
Chapter 13 - FAHIMAH Book 1 Hausa Novels by Takori kabara .pdf
cikin wata irin murya ya ce, âAre you fighting me? You better stay calm, in
ba haka ba wahala za ki sha a hannu na, bani da compassion ko kankani a wannan fannin sai
akasin sa. Ai na ce is a 'DEAL' so donât worry I will pay for itâ?.
Don haushi Fahimah ji ta yi kamar ta wanka masa mari, ta sake wanka masa ko ya bude
munafukan idanun sosai daga lumshe sun da yake faman yi, ya gane da wadda yake tare, don
da alama ya makance, da karfi ta ce,
âSunana FAHIMAHâ? Iâm not AMRAH! Kuma ni ba karuwa bace da za'a biya a taba jikin
taâ?
Wata fizga Uwais ya yi mata zuwa sofa-bed, ya ce, âI knowâ?..... i know u 're not
Amrah.....ai taimako na ce ko? Itama Ammi ta turo ki don ki taimaka min ne. Kuma ba a kyauta
ba, i will pay for everything.....â?.
Daga haka ya kai bakinsa saman nata ya soma wani irin kissing din ta tun daga kolouwar ran sa
ba tareda ya sani ba. Duk kokarin Fahimah ta kasa kwatar kanta a hannun Uwais, ya birkice
mata gabadaya hungrily yake kissing din nata, it was like he is enjoying kokawar da suke yin,
don sosai ya bada himma ga taya ta kokawar ko a jikin sa. Bakin ya samu a dai-dai yake ta
sumbata yadda ransa yake so tamkar zai raba ta da luscious lips din nata. Da alama tun jiya
yake kintata how soft and sweet it will be.
Fahima ba ta san maâanar abin da ya ce ba, lokacin da yake mata magana cikin lallashi,
amma ta fahimci ko ma mene ne ba cikin hankalinsa yake fada ba da ko kusa ba zai soma ba.
Ba'a dauki wani dogon lokaci ba, ita kanta ta soma fita daga saiti balle shi da yake a kan
network tun jiya dauriya kawai ya dinga yi don tsira da pride dinsa. Har zuwa yau da ya fahimci pride din babu inda za kai shi gara kawai a fidda raini tsakanin shi
da Fahimah, ta san cewa ba sai da so miji yake taba matarsa ba. Wannan al'amarin daban
yake. It's a call of nature. A kuma duk lokacin da tayi kira bata san dai-dai da ba dai-dai ba. Ba
kuma kowa ya janyo masa wannan rainin da zubar da kan ba yau sai Amrah. Da ta yi zamanta dakin aurenta wata mace ma ta isa ta ganshi balle har ya nemi hakkinsa azo
ana kokawa da shi kamar dan dambe? Matarsa caressing dinsa ta ke with so much affection
kamar jariri, ba ta taba nuna gazawa ko gundura da bukatunsa ba.
Fahimah, ta ga cewa kokawarta, protest dinta da dan karfin da ya rage mata bai isa ya kwace ta
hannun Uwais ba, idan kuma ta kyale shi za su aikata haramci domin jini bai dauke mata ba,
amma da wane language za ta yi wa wannan mayunwacin Zakin magana ya saurare ta har ya
gane abin da ta ke fadi? Da za ta iya cutar da Uwais cizonsa za ta yi, amma ina! Ko mintsininshi
ba ta iyawa, kuma idan ta ce itama ba ta enjoying wadannan deep kisses na Uwais Shagari ta
yi karya, ta kwana da yunwa. Dama ce ba ta so ya samu a kanta, dama irin wannan data kunshi
dukan pride dinta na diya mace, tunda ba son ta yake ba; he just want to take advantage of her
body and left her stranded shima kamar yadda matar sa ta Soyayya ta yi masa.
Tunanin hakan ne ya sa wani karfin zuciya ya zo wa Fahimah. Ta janye da karfi daga Uwais,
sannan ta saki kuka mai tsuma rai. Ta durkushe a kan kafafunta fuskarta a tsakanin cinyoyinta.
Kuka ta ke mai ratsa zuciya na tausayin kanta. Da tunanin duka wadannan sensual touches da
Uwais ke mata ba ya sonta ko da kankani, yana yi ne domin ya taimaka wa kansa, su koma
Kano ta ci gaba da zama a dakin mahaifiyar sa ya koma wajen matar da yake so su cigaba da
rayuwar su ya manta da ita.
Sai ganin Uwais ta yi ya biyo ta ya durkusa, ya dora hannunsa bisa gwiwoyinta. Idanunsa kadai
sun gaya mata ba asalin Uwais ba ne da ta sani, heâs in urge don haka ba Uwaisu ba ne
sarkin izza, ba irin dadin bakin da bazata ji ba yanzu don ya samu abinda yake nema a wannan
takaitaccen lokacin. âKi fahimce ni Fah-himah... (daga ji ko iya fadar sunan bai yi ba, yau ya fara koyon fade). Ina
da damar in nemi hakan daga gare ki sabida yadda na biya sadakin Amrah, babu bambamci da
yadda na biya naki, I didnât say I love you balle kice karya nake ko na canza (doctrine) dina a
kanki, just ki taimaka min yadda Allah ya taimake ki, komai ki ke so zan miki. Iâm your
husband even without love, abinda zaki duba kenan, wani irin mutum ne ni Fahimah mai
wannan weakness din, bana iya zama haka tsawon lokaci, zan halaka.
Idan Amrah ta guji ladanta da aljannarta ke ki karba Fah-hima, na yi miki alkawarin daga miki
kafa ki shige aljannah unquestionably. I promised it will not be hurting, just loving and romantic,
Fah-himah, idan kin duba rashin kyautawa ta a gareki kin yi la'akari da ita kin hana ni, zan fita a
daren nan zuwa inda zan biya kudi na a ba ni. Kada ki manta a Lagos muke ba a Kano ba, kasa
kawai zan sauka suna nan birjik suna jira a reception da bakin beaches.
Ke da Amrahn in ya so duk kun zama âyan wuta, don wallahi dukkanku na yi zina ba zan
taba yafe muku baâ¦â?.
Wani irin tsoro mai tsanani ya kara kama Fahimah. Ta daga kumburarrun idanunta tana
kallonsa. Yana kara jaddada mata ba ya sonta, amma yana rokon ta ba shi jikintaâ? Uwais
wane irin mutum ne selfish haka, ko me ya dauke ta? Dabba ko mara hankali? Har da wani
cewa kome take so zai yi mata, ita almajira ce? Ina ruwan ta da abin hannun sa? Ko dai Yaya
Uwais yana dan taba shaye-shaye ne?
âKi yi min kallon wanda ya sha kwaya ko Dagga (marijuana) daidai ne, in dai za ki bar ni
Fahhimaâ? yau kawai, sau daya., just onceâ¦â?.
Fahimah ta kara ja da baya, as he is coming closer and closer...â?
âBana nufin in sa miki karfi, ki bi ni a hankali tunda na lallashe ki, na durkusa miki, abinda ban
taba yiwa ko matata ba, the last attempt will be otherwiseâ¦â?.
Fahimah ta daga jikakkun idanunta tana kallonsa jin abin da ya ce.
A sanyaye ta ce,
âWill you rape me idan na ki?â?
A hankali ya daga mata kai tare da lumshe rinannun idanunsa in affirmation, wato cikin
tabbbatar mata da zai yi hakan. Babu shakka. Sai ta ce cikin karkarwar murya.
âKo da ina period ne? I mean jinin alâada?â?
9/23/21, 8:19 PM - Buhainat: Idanun Fahimah suka rufe ruf! Sabida bakin-ciki. Ita ce akwalar
kenan? Za ta shayar da Uwais mamaki, ya karawa kansa bakin fenti a idanun ta, za ta nuna
masa kowacce mace sunanta mace, kuma ta fi karfin a yi maneji da ita don tana marainiya
mara asali, kuma zabin mahaifiyar sa. Dakin ciki da falo ne, don haka falo ta koma ta haye bisa doguwar kujera ta rufe jikinta da
mayafin ta, ta yi adduâa ba ta san sanda barci ya dauke ta ba sabida gajiyar da ke tare da ita.
Duk yadda ya yi don ya samu barci a daren nan Uwais ya kasa. Jan ajinsa da izzarsa da jin
kansa na rokonsa kada ya kara attempting neman wani abu daga Fahimah tun daga sanda ta yi
rantsuwa kan cewa ba za ta ba shi budurcinta ba alhalin ta san ba ya sonta.
Sai ya hau lalubawa sako-sako wai ya nemo rashin son nata daga zuciyarsa a daidai wannan
tsakanin, inda ya fahimci ya yi decreasing gradually da 50% a lokutan da suka kasance tare a
Ikko. Amma ya fi karfin ya yi fyade ga matarsa, ko da hakan na nufin ya koma yin azumin
tadauwaâi kullum. To amma a yau akwai babbar matsala tare da shi da Fahimah bazata gane ba, da ta tausaya
masa koda itama bata son nashi, da ta yi don ceto da neman aljannah, azumi kuma sai gobe
zai iya daukar sa.
Cikin dare Fahimah ta ji sanyi na kada ta, sanyin da ba ta san daga inda yake ba. Tashi ta yi ta
kashe A.C amma ko da ta koma ta kwanta sai ta ji hakoranta na haduwa da junansu. Cikin abin
da bai wuce minti goma ba wani irin zazzafan zazzabi ya rufe ta. Ga mayafin da ta rufa da shi ji
ta yi kamar babu shi, ta rasa inda za ta sa kanta da sanyin da ta ke ji, sai kakkarwa ta ke. Ta ga
cewa in ta yi shiru ta kuma kwana a haka, to da safe kam gawarta za a kai wa Ammi. Bargo ta
ke so ko ta halin kaka don haka ta mike da dafa bango ta shiga dakin da ta baro Uwais da
zummar dauko bargo ta dawo.
Ashe da rabon za ta yi mummunan gani, ganin abun da ya narkar da duk wata soyayyar Uwais
daga zuciyarta. Duk wasu emotionsâ? duk wasu dadaddun mikin soyayya na shekara da
shekaru suka ware, suka kama gabansu. Fahimah ta ambaci innalillahi waâinna ilaihi
rajiâun, sannan ta sakar masa kofar da gudu ta juya zuwa falon da ta fito. Uwais ya razana, ya kuma ji kunya irin wadda bai taba ji a rayuwarsa ba. A zatonsa ta jima da
yin barci, kuma ko ma me ya yi daga ita har Amrah sune masu babban kamasho. Gara ita
Amrah a bisa yarjejeniyar da ya aure ta kenan, daga baya ne ya ga ba zai iya ba, ita kuma ta yi
kan gaban kanta, amma ita fa? Ita Fahimar fa? Hujjarta ta fi ta Amrah rauni, hujjarta shi ne ba
ya sonta, don haka ba za ta ba shi kanta ba, to ko yana sonta ko ba ya sonta yana da wannan
hakkin a kanta. Allah ya bashi. Amma ta yi rantsuwa sai ranar da ya furta mata kalmar soâ? an
gaya mata son kirkirarsa ake yi, ko ana karyarsa???
Bai jin sonta, amma a halin yanzu bai jin kiyayyar ta, ya fara sabawa da ita, sannan yanzu abin
da ta gani ya sa ya ji nan duniya babu wanda yake jin nauyi da kunya kamarta.
Wane tsautsayi ya kai shi? Abu ne da bai taba yi ba ko a lokacin samartaka, sai yanzu da ya
mallaki matan sunnah har guda biyu?
Ya mike yana maida jallabiyar jikinsa, har ya sauko daga gadon da niyyar binta, wata zuciyar ta
dakatar da shi. Yanzu ko me zai ce mata zai zamo ihu ne bayan hari, ko ko ta ce borin kunya
ne. Wanda a zahiri haka ne. Ka kasa jin kunyar Ubangijinka sai kunyar Fahimah?
Komawa ya yi bakin gado ya zauna ya dafe goshinsa da hannun damansa yana fadin,
âAstagfirullah Ya Allah! Wa'atubu ilaikâ?
Fahima saboda kidima bandaki ta shige ta kulle kanta. Tuni ta nemi zazzabin da ta ke ji ta rasa,
ji ta yi ta tsani Uwais ba ta ko son sake ganinsa. Ba ta san maâanar abin da idonta ya gani
ba, amma jikinta ya ba ta ba abu ne mai kyau ba, abu ne na haramci ko daga yadda Uwais ya yi
da ya ganta duk da cikin dim-light ne. Kuka ta saki mai sauti, ta kwantar da kai a jikin sink tana
ta yi. Kukan da ya je har kunnen Uwais, ya rasa inda zai sa kansa, ba damuwar Fahimah ce
damuwarsa ba, aâah, mutuncinsa da girman sa a idanunta.
A haka suka wayi gari, hasken asuba ya ratso ta tagar toilet din, tana rangaji ta yi alwallah ta fito
ta yi sallah, tana idarwa ta yi lullubinta sannan ta shiga inda Uwais yake.
Yana kwance saman gado, ya dafe goshinsa da hannun damansa. Nadama goma da ishirin ta
damesa. Kafafunsa zube a kasa.
Ya yi nadamar abin da ya yi din a daren jiya, kuma tun jiya yake istighfari, a fili da boye, zuciyar
sa na mai sakancewa da cewa Ubangiji ya amshi tubansa, tunda shi Yace "ku tuba da niyyar
bazaku sake komawa izuwa zunubi ba".
Kallon da Fahimah za ta ke masa shi ne babbar damuwarsa. Dauka zata yi tuntuni rayuwar sa
kenan.
Daga bakin kofa ta tsaya, muryarta ta dushe don kuka har ba ta fita sosai, ta ce.
âKa zo ka maida ni wurin su Ammiâ?.
Ya daga rinannun idanunsa ya dube ta, ta kauda kai. Jin wani abu kamar kibiya ya fito daga
idonsa ya shiga nata. Uwais ya taso daga kwanciyar gaba-gadi ya tako ya tsaya a gabanta har
tana iya jin hucin sassanyar numfashinsa.
âDa ni na kawo ki? Ko ni nace ki biyo ni? Ban ce ki bi Mahdi ku koma ba kika ki? Ban gaya
miki zuwanki baya amfana min komai ba? Ya tambaya a jere, da wata murya tamkar zai doke
ta. Sannan ya sa hannu ya dago habarta.
âYou can tell the whole world kin gan ni ina abin da ki ka ga ina yi, amma in mahaifiyata ta ji,
na rantse sai na sauya miki kamanni, yadda in na sake ki ba wanda zai yarda ya kwashe ki, don
ba za ki ganu ba wallahi Fahhimahâ?.
Fahimah ba ta san sanda ta buge hannun Uwais daga habarta ba, duk wani shayinsa da ta ke ji
ada, ai yanzu babu shi, ya gama bata rawarsa da tsalle a idanunta, ta ce,
âTo ka sakenin mana, sai me in ka sake ni? Sai aka ce bazan rayu ba ko a gidan mu na
marayu ne? Menene a auren naka banda bakin-ciki? An gaya maka ko ba ka sake ni ba akwai
sauran zama a tsakanin mu? Allah ya tsare ni, wallahi ko Ammi za ta min baki yaya Uwais na
gama auren ka. I never know this is your habit, Amrahn ma na tabbata bata sani ba wallahi da
bazata aure ka baâ?.
Ta saki kukan da ya taho tun daga kololuwar zuciyar ta. Ita kuma kalolin kaddararta ke nan?
Daga wannan sai waccan? Uwais da ta bai wa dukkan so da kauna ashe haka yake? Sabon
Allah kiri-kiri da aurensa da komai? So ta ke ta gane ko matsayinsa da soyayyarsa sun ragu a
zuciyarta a dalilin hakan? Ba raguwa kadai ba, komai ya zagwanye hatta shakkarsa da ta ke ji ta kau (istimna'i yana
daukewa mai yin sa kwarjini, yana sabbaba illoli ga lafiya da yawa sannan haramun ne a
addinance).
Uwais ya yarfa hannuwa ya ce, âWell, ki gaya ma Ammi ga abin da ki ka ga ina yi, ni ma in
gaya mata cewa kin yi rantsuwa da ki hada jiki da ni gara kin mutu. Ni ma na mutu kowa ya
huta....
A dalilin ba ni da mafita ne kuma na fita a tunanina, na nema wa kaina relief, amma ko ki yarda
ko kada ki yarda ban taba yi ba sai jiyan, kuma inda wanda ya sanya ni a wannan halin to ba
wata ba ce, ke ce Fahhimahâ¦â?.
Yana gama fadin hakan ya yi dialling number din Mahdi. Mahdi ya ga kira da sassafiyar Allah,
sai ya dauka ba lafiya ba.
Yana dagawa ya ce, âPlease Mahdi come and take me to airport, and take this girl to Ammi,
ka gaya mata zan kira ta a waya, wani muhimmin uzuri ya taso min a ofisâ?.
Mahdi ya amsa da, âTo ga shi nanâ?.
Har zuwa wannan lokacin Fahimah na tsaye a inda Uwais ya barta kamar mutum-mutuma, tana
mai tauna kalaman Uwais a bisa maâauni na hankali da tunaninta.
Ba'a fi minti goma ba da kiran wayar Mahdi ya kira shi, cewa yana reception sannan ya gaya wa
Ammi batun tafiyarsa ta ce, lallai ya biya da su wajenta kafin ya tafi.
Cikin takaici Uwais yake dubansa, âMe ya sa ka yi min wannan karambanin Mahdi?â?
Mahdi ya ce, âTa ya ya ba zan yi ba? Ka zo da niyyar yin kwana uku, washegari ka ce za ka
tafi, don kawai matarka ta bata maka rai, sai in kyale ka ka bar kasar ba tare da sanin Ammi
ba? Don ta ce da hadin bakina ko?â?
Tsaki ya yi cikin haushin Mahdi, sannan ya wuce gaba, Fahima ba ta yi wata-wata ba, ta rufa
masa baya harda gudu-gudunta. Fatanta kawai ta bude ido ta ganta gaban Ammi ba tare da
Yaya Uwais ba. Ta tsane shi yanzu kam ba ta ko son ganinsa. Allah wadaran soyayyar.
Ammi ta tsura musu ido suna sunkuye a gabanta, kowanne fuska ba walwala, da alama
Fahimah kuka ta ci ta koshi. Sai ta ji duk farin cikin da ta ke ciki ya koma. Ta dubi Uwais da
idanun rahma, ta ce.
âMe ya faru za ka tafi unexpected kuma ba tare da Fahimah ba, ka san ba zai yiwu ta yi har
sati biyu a nan ba saboda makaranta, kuma na yi zaton kwana uku aka ba ka?â?
Uwais ya ce, âAmmi ba abin da ya faru, aiki ne kawai ya taso minâ?.
Ta dubi Fahima, âKe ma ba za ki gaya min ba? Kukan me ki ke yi? In laifi ya yi miki ki gaya
min kin san ba zan kyale shi baâ?.
Da kyar Fahimah ta motsa bakinta, ta ce, âBa abin da ya yi min Ammiâ?.
Tana kallon yadda Uwais ya saki wata boyayyar ajiyar zuciya.
Haushi ya kama Ammi, ta ce, âTo tunda haka ne, ku yi ta rikon bacin ranku a ranku, amma ba
inda za ku je sai kun yi kwanakin da ku ka zo da niyyar yi, kun zaga dangi kowa ya ganku.
Uwais ina gaya maka ina kara gaya maka Fahimah amanar Allah ce a