Showing 24001 words to 27000 words out of 40972 words
Chapter 9 - ZUMA DA MADACI Romantic Hausa Novels by Maman Teddy .pdf
fadamun mai kkso ni kuma zan maki".
Ai dajin haka Oummu Sulaym tayi saurin saka hannu tana goge kwallahn kan fuskan ta tana
mai nufo ni hadi da cewa" Yowah Aminiya ta,kawai ki Amince da soyayyar Sir Khaleed, komai
yace maki kar ki masa jayayya,kisa a ranki Sir Khaleed mijin ki ne mah".
Dariya ne ya kuncemun Wai Sir Khaleed miju na,ko tayaya hakan zaiyi wuuu ohoooo.
Tom Sulaym nayi maki Alkawarin baxan kuma masa musu ba..."
Yauwa yar gari yanxu maza ta shi kinga yau bai fita ba kuma kene da masa hidiman komai. tom
nace mata sannan na mike hadi da kama hannun ta ina furta tom ae kinsan aikin side din shi
banawa ne kadai,har dake ko!!.
Dariya duka muka saka kan daga bisani mu tashi duka muka nufa barayin nasa".
Muna cikin tafiya ne sai naji cike da tsorata da mamaki Oummu Sulaym ta Furta Iftihal..."
Zuciya nane ta buga lokaci guda kawai jin sunan Iftyhal da Oummu Sulaym ta furta". Juyawa
nayi inda naga ma'aikatan gidan kowa hankalin sa na kai".
Wato matashiya ce wanda ashekaru baxata haura 22 ba a duniya". Sanye take cikin shigarta na
Golden Abaya da akayi masa adon stone daddabe....Rolling tayi da yar mayafin ta yyn da
Hannun ta kedauke da wata yar ficiciyar jaka".
Kafan ta kuwa sanye cikin Half cover mai tsinin gaske....
Fuskan ta kam a daure yake tamau,wanda basai anfada maka ba daka ganta zaka fahimci ita
din bata da mutunci sam.
Bin fuskan ta nayi da kallo wanda yake sanye cikin Makeup kaman wanda zata tafi taron fitar da
kyawawan Duniya. A takaice dai Iftyhal irin matan nan ne masu fama da hayakin kai,marasa
mutunci wanda kowa ya gifta tsakanin su sai sun keta masa rashin mutunci.
Saurin jan Hannu na Oummu Sulaym tayi mukayi baya,yayin da aha cike da takon takama take
takawa ma'aikata kuwa cike da Rawar jiki ake gaysar da itah,haka nan mu ma da tazo ra6awa
ta gyefen mu,don duk hada baki mukayi muka gaisar da ita,amma sam bamu samu arzikin Ko
kallon kirki ba,balle kuma Amsawa".
Barayin Sir Khaleed ta nufa,yayin da gaba daya zuciyan ta tagama karaya da son Ganin
Habibyn nata.
Kutsa kai tayi tun daga farkon Falon nasa haka ta dinga raba ma'aikatan cike jin kyankyanin su
a dole ga Talaka kar su shafa mata talauci,don suma haka suke gaisar da ita ko kallon su batayi
ba".
A haka ta isah midle Falour n da har a Lokaci n Khaleed da Abdoul Manan na zaune,duk da a
wannan karon babu kayan shaye² n nasa don Abdoul Manan da karfin tsiya ya kwashe su daga
gaban sa".
Ganin handsome din nata xaune ga wani kyau da yakara mata kwarjinin sa yakuma cika mata
ido".
Da gudu ta nufe shi hadi da Rungume shi tana furta Hyyyy my Dierling". Na dawo gareka my
Husby ya ka ganni". ta fadi maganan tana daga masa gira fuskan ta dauke da Murmushin nuna
farin ciki".
Mudai tsayawa mukayi saroro muna kallon ikon Allah,bani ba ba kuma Sulaym ba".
Kissing din shi tayi saman kumatun sa,wanda hakan yasa shi tsaiii da idon shi a kaina,nikam
dukar da kai na k'asa nayi ina mai wasa da y'an yatsuna.ganin haka yasa shi matsar da Iftyhal
daga jikin sa,yana mai Furta Iftyhal Bana jin dad'in jiki na". yanda yayi maganar yasa ta kara
shige masa tana tallabosa dacewa" AYahhh My dierling mai ke damunka,ko missing dina ne
dakayi,sorryyy hear!!?.
Kauda kai gyefe yayi don Iftyhal tana neman ya Sauke fushin sa kanta ne.
Itako sam bata ankare ba,mikewa tayi tana mai bin falon da kallon don kakaro wani laifin
ma'aikatan gidan..." My kaga shiyasa bana son zaman Nigeria,kawai mukoma Abroad da
zama,nidama don kai na dawo".
tana maganan ne hadi da nufan dirning Area,don a tunanin ta ankammala mawa Khaleed din
nata lunching nashi.
Ganin tun kayan breakfast da akayi serving koci ma baiyi,amma ba'a kawar ba yasata cike
tsawa tace" Waye ke da duty a Yau?.
Duka ma"aikatan ne idon su ya dawo kaina, wanda cike da sanyi da natsuwa na karaka gaban
Dirninig din ina furta nice".
Daga hannu tayi hadi da sakarmun wawan Mari da sai da yasa naga taurari biyu". Tuni hawaye
ya fara bin kunci na,cike da masifa da fitina ta fara nuna ni da yatsa tana furta ,ubanki ne kija
barmawa Wannan Abincin Eyyyeeee".
Muryan Hjy Zaituna naji daga baya na tana fadin da kyau my Iftyhal".
Shiko Huday da shigo wanshi kenan kuma komai akan idon shi akayi,tuni bai san lokacin da ya
nufo iftyhal yana mai daga hannu zai sharara mata mari ba,Amma ina tuni Abdoul Manan ya
rike masa hannun,Saukar mari naji an dauke Iftyhal da shi wanda da sauri na juyo ganin wanda
ya dauke ta da wannan mari haka ma mu duka,don Sir Khaleed tuni idon shi ya chanja
kala,tabbas badon kawaycin da yy ma Huday ba,da tuni yayi maganin Iftyhal don zuciyane
dashi kaman mutuwa".
Niko jin ansauke ma Iftyhal mari yasani kara zaro ido cike da tsoro don ganin wacce tayi
wannnan Aiki???....
*TOM FAHHH K'ARAK'AK'A,FREE FAGE NA GAB DA KAREWA FAH.DOMUN A PAGE 15
ZAIYI ENDING.* *MAZA KI HANZARTA WAJEN BIYAN #200 KACAL WATO IDAN VIP NE*
*IDAN KUMA NOMAL KK SO NE #200*
*IDAM KE ME RA'AYIN SPC GRP NE ZAKI TURO 300 CIKIN SAUKIN FARASHI*
*ZAKI TURO KATIN TA WANNAN MTN NUMBER *
*09137392680*
*SANNAN SAI KIYI MAGANA TA WANNAN WHATUP NUMBER *
*08081202932.*
*HAJIYA KADA KISAKE LABARIN NAN TA WUCE BAKI*
Akafta♂️♂️♂️.
*Taku har kullum Aysha moh'd* *(Maman teddy)*
*Typing...✍*
*ZUMA DA MAD'ACI*
_*(True love never end...)*_
Na
*Maman teddy*
*Episode 14*
*_________________________*
*ALHERI WRITERS ASSO.️*
*A.W.A*
```Kungiya daya tamkar da dubu,kungiya masu aiki da nazari da ilimi,Alheri sai d'an Alheri```
*___________________________*
مسب* الله رلا نمح رلا *ميخ
_Dedicated to my teddyWannan pagen taki ce y'a d'aya tilo._
_*Plz don't miss dis novel,the latest Hausa nvl in 2021.*_
_*Do not miss this Novel Hajiya ta,idan baki karanta ba an barki a baya Hajjaju....*_
*_____________________________*
Niko Suhaimart kara dakwako ido nayi waje,ina bin wannan baiwar Allah da kallo,wanda take
sanye da wata Bak'ar jallabiyya,tayi rolling gami da mayafin shi wato baki,fara ce mai
matsakaicin jiki...kafan ta kuwa sanye cikin irin wa'innan manya² Combus masu girman gske
farare kal....Haka jakar hannun ta fari yake. da kaganta zaka fahimci ta yaga mawa Iftyhal tijara
da Rashin mutunci haka akomai mah,don wannan wayayyar Gske ne,har tunani na fara anyah
A nigeria take kuwa,a tunina kila dai Balarabiyya ce ba anan take ba,tom abun ka ga kyau na
mutan Gombe.
Tana marin Iftyhal taja ta tsaya,yyn da cikin Rawar jiki Mom Zaituna tace" Aysha ya haka Iftyhal
ce fah".
Kan ta bata amsa Huday ne yace" Mom hakan shi ya dace,don ni kaina da badon rikenin da
Abdoul manan yayi ma wlh sai na mata wanda yafi wannan".
Ae kafin yagama Rufe baki ne Iftyhal tace" Kam bala'i nice zaki mara Aysha??? Ke wacece
kuma yar gidan Uban waye...???
Murmusawa Aysha tayi tana mai kuma matsowa dab da Iftyhal kana tace da itah" Nice Aysha
kuma Y'a ga Sanate Ibrahim dutse... And You?"
Ta tambaye ta cike da rainin hankali da wayo".
Ae ko nan takuma fusata Iftyhal wanda cike da bala'i ta fara cewa" Hee Stupid will u keep up
your mouth,wlh sai na tajaraki Aysha,baxan barki ba sai na kuma wulakantaki".
nan ta juya ga Huday tana mai kallon Abdoul Manan da cewa" Ayyah ae da kasani baka rikesa
ba ya mareni indai shi din ya cika mutum,kuma wlh sai na fad'ama Daddy". Ta fadi tana mai
share Hawayen takaici da Bakinci,akan yar aiki baiwa tattaka ne za'aci mata mutunci haka,nan
take ta fara tunanin yanda zata karar da kowa na dangin wannan yarinya wato Suhamart,tabbas
bazata barsu,sai ta daddana mata bakin ciki har abada kuma har karshen Rayuwar ta,sai ta
gwada mata banbancin talaka da mai kudi da tazara kaman sama da k'asa".
Niko Suhaimart ban da zubar Hawaye babu abun da nakeyi,ni yau Allah ya gamani da fitina,ya
zanyi yau,abun da nake cewa kenan a zuciyata kuka kam yin shi nake,don sai a yanxu na
fahimci Iftyhal k'anwa ce ga Huday".
Hjy Zaituna ne tayi saurin Matsowa kusa da Iftyhal tana Rungumota hadi da shere mata hawaye
tana mai furta,sorry my baby,kiyi hakuri wlh a yau wannan yarinyan zata bar gidan nan...Sosai
Iftyhal taji dadin Maganan Hjy Zaituna don haka sai takara lafewa jikin ta".
Itako Hjy Zaituna sai dagowa tayi tana mun kallon Wulakanci da kaskanci, cike da tsatsan tsana
ta ta furta,ke kina yar matsiya ta ne zaki saka a mari sirikata!!?
Tom daga yau na sallameki daga aikin gidana,karki kara dawomun gayyar jaraba".
Kasa cewa komai nayi sai hawaye dakebin kunci na,yyn da Aysha cikin Saurin ta bude baki da
zummar yin mgn,sai dai duka muka tsinkayi muryan Sir Khaleed yana mgn cike da issah da
mulki da cewa" Mom babu inda zataje,Saboda ina son Ta,kuma ni ita ce zan Aurah".
Difffff kikaji wurin,nikam da nake kuka ban san lokacin da kukan ya dauke ba,nan na zaro
ido,waje a raina ina shikenan nashiga Uku,yau Khaleed yajaxa mun futina".
ma'aikatan kuwa da su Mhisa Caterine Ae gumi ne ya hau karyomasu,suna mai cewa shikenan
yau ni naga banu,ae wlh na shiga uku,kowa a birnin Zuciyan sa kuwa Tausayamub yake...
Muryan Hjy Zaituna naji tana cewa" Khaleed!!! mai kunnuwa na kejinmun takakan naka kkso???
yar aikin ka!!!???. This is impossible".
Ae dajin haka nan da sauri da kuka na bar falon ina mai cigaba da zubar da Hawaye.
Itako Hjy Zaituna cigaba tayi da cewa" Khaleed ka mankan ce ne???.
Cike da jin zafin ta saka masa Suhaimart din sa Kuka yace" Plz mom Allow me to Rest,I lov
Suhaimart, and i Really Luv her,babu wanda zai dajatar dani".
Muryan Aysha cike da tsiwan ta ne sukaji tana cewa" Dakyu yah Khaleed, Wannan haka yake
Ita yar talaka ba mutum bace,ae shi so babu Ruwan sa da wani duba arziki ko Rashin sa,so a
zuciya yake Ahaaa!!!.
Ta fadi tana cike da Tsiwa,kunsan dai Aysha".
Bude baki mom Zaituna tayi,sai Abdoul Manan yace" Nana Aysha maiyasa kk zo Zaria? Waye
yace kizo???.
Zaro ido tayi waje kawai sai tasaka kukan sargancin y'ay'an Hutu,tana furta ae dama nasan
bakasona a wuri,duka bakuyi farin cikin Ganina ba,don haka Yau zan koma,Allah yakaramun da
nazo...Ku kwantar da hanklin ku yanxu ma zan tafi hankalin ka ya kwanta Yah Abdoul.
Tana fadin haka ta juya hadi da fucewa daga Dakin fuuu.....cike da fushi,wanda ganin haka
yasa Hjy Zaituna cewa" Abdoul Manan don Allah jeka taro ta kar ta tafi,kasan Aysha da saurin
fushi".
Aiko da Sauri ya fita Don bin bayan ta,amma ina kan ya isah farfajiyan gidan tuni Anbude mata
Gate ta bar cikin gidan cike da wani Irin mahaukacin gudu".
Shikam cikin Sauri ya juya hadi da shiga moton shi yana mai kokarin bin bayan ta".
Niko tafy kam kawai nakeyi nakasa sanin inda nake dosa,tafy nake kaman wata zautacciyah.
Moto ce naga tasha gabana,wanda kan na karaso ne tafito tana mai Kallona da furta mun
Suhaimart!".
kasa cewa komai nayi kawai sai nasaka kuka,nan cikin sauri Ta rungumeni tana mai Furta plz
Sorry...sorry..." Ki kwantar da Hankalin ki,mu tafi gida yanxun dai kawai". Nan tajah hannu na
tana mai saka ni A moton nata,yyn da tayi saurin zagayowa gami da jan moton nata.
Tunda muka shiga moton banda kuka babu abun da dana keyi,itako Aysha gaba daya hanklin
ta a tashe yake,sai Rarrashi na takeyi, Ahaka dai har muka isa gidan mu".
Da fitowan mu daga moton ne tace Suhaimart muje na gaida Mama ko?.
tom nace da itah yyn da muka kutsa kai izuwa gidan namu.
Tun daga wajen gidan mu Aysha ki bina da kallon Tausayi wanda koda muka shiga tsakar gidan
mu sam na kasayin Sallama saboda murya ta da ta dasashe bata fita sam,saboda tsaban
kukan dana sha. Aysha ne ta Furta Assalamu Alykum..."
yyn da cikin sauri Oumma na dake sharar tsakar gida ta dago Hadi da amsa mana sallaman".
Tana mai kuma bina da kallo hadi da son fahimtan wani Abu dan gane dani,koba'a fad'a mata
ba tasan nayi kuka,kukan ma bana wasa ba,don gaba d'aya fuska ta tajeme, manyan idanuwa
na kuwa sun kada sunyi jajir dasu. Da kyar Oumma ta iyah Furta Sannun ku da zuwa,Suhaimart
badai har antashi Aikin ba,naga lokacin baiyi ba".
Ta fadi tana mai tsaida idon ta akaina,don jin amsan da zan bata,amma kuma sai nayi mata
shiru Hawaye na kara bin fuska ta. da kyar na iya cewa" Oumma na An sallame ni ne".
Shuru tayi na wasu dakiku kan daga bisani tace" Tom Suhaimart wannan shine Abun damuwa?
Share Hawayen ki kinji,Allah baxai Wofuntar damu ba". Maxa kai bakuwa Daki ki shimfida mata
Tabarma,mun barta tsaye".
Ta fadi tana kallon Aysha da Tausayin mu ya gama cika ta".
Juyawa nayi hadi da cema Aysha bismillah mushiga daga ciki".
Murmushi tayi mun kan daga bisani ta biyo bayana. a daki kam na shimfida mata wata
yagalgalalliyar tabarma,wanda cike da sakin jiki ta zauna".
Zama nayi ina mai daukan wani Kwanan sha ina mai debo mata ruwa na ajiye a gaban ta kan
daga bisani na zauna".
Kallona tayi cike da murmushi tace" Suhaimart kenan tom ngd. Hmmm Suhaimart don Allah kar
ki dau wannan abun da ya faru dake a matsayin wani Abu babba,kuma sannan da kk mgnan an
koreki,ae Yah Khaleed yace babu inda zakije,don haka gobe ki saka kayan ki ki taho wajen aiki.
Sannan hargagin da kikaga Iftyhal nayi ba wai don wani abu bane kwai dai Saboda tana Son
Yah Khaleed ne. Kuma shi Baya son ta,cox ita ba choice din sa bace,ba type nashi bace,sam
bama ya son mace irin ta". Don Haka Plz ki kwantar da Hankalin ki,wlh bayan Wuya sai
dadi,kuma dama indai Ana soyyayah da Alkhairy cikin sa,sai anyi pacing irin wannan problems
din,amma mai sai kunyi hakuri ga ba dayan ku,ku dan ka komai With time,komai mai wucewa
ne Okay".
Ta karke maganan tana daga mun kai,nan nayi murmushi hadi da cewa tom ngd Aysha".
Murmushi itama tayi mun kan tace ni ban gane Hakan ba,kice mun kin amince zaki cigaba da
Soyayya da Yah Khaleed, wannan abu baxai taba sakaki ki chanja ra'ayi ba,don haka fada mun
kinmun Alkawari zaki cigaba da Soyayya da Shi din"?
Shiru nayi ina Murmushi araina ina mai cewa" Oh ita A tunanin ta Wai ma muna zuba Soyayya
kenan,Hmmm daga mata kai nayi Alamar na Amince,aiko nan ta hau Dariya tana mai
Rungumoni don Murna,a ranta tana kisima dama ae Iftyhal bata fara ganin komai a Rayuwar
taba,tunda bazata natsuba,tabbas yanxu ne Khaleed ya cancanci Aure,ba ada ba".
Sallaman Oum Rabi yasa mu duka mai da hankalin mu kanta hadi da amsawa gareta.
Zama tayi yyn da nan Aysha cike da girmamawa da dattako ta fara gaisar da Oumma,wanda
hakan sosai yy ma Oumma dadi arai".Shiyasa cike da Harka ta amshe ta,don kunsan Oumman
nawa talaka ce amma akwai isah da fadin rai...
Bayan sun gaisa ne ta mike hadi da mana Sallama,haka mukayi mata asauka lfy,sannan tayi
waje".
A zauren gudan namu ne zata fice dai² Hamma Zaid na shigowa,bin ta da kallon banza yayi
kaman dan wani da wani,a cewan shi taga Butter,din shi gani yake yafi kowa ni da namiji
kyau".Musaman yanda yan matan layin mu ke yin shi".
Itako tsayawa tayi har ya wuce,addu'a kawai bakin ta keyi,A ranta tana fadin yah Haka??? ina
tabbas wannan ba ido na bane,Ban taba ganin mutum mai kama da Yaya Abdoul Manan kaman
wannan ba,kaman is tooo much,ta fadi tana fitowa daga soron.
Shi kuwa Abdoul Manan da dama Ya biyo bayan su kuma yaga inda tazo shiyasa ya tsaya jiran
ta,tana futowa yace Kee Iyayen yan shishshigi zonan mu wuce".
Sai a sannan ta ganshi cikin dan daure fuska tace" Ni katafi,mai zaka mun tunda bakaso gani
na ba.
Habawa Autan Ammie ni na isa nace banso ganin ki ba,amma kksani ko Gombe zan mayar
dake yau din nan. yafadi yana murmushin ba'a.
itako sai ta zaro ido tana furta Gombe kuna". Ehhh mana can zan kai ki". Dariya duka m
sukasa wanda a ranta tana mmkin dama Hamma Abdoul Manan ya iyah ba'a. yau ina hantarar
da yasaba mata duk babu. don hakane cikin sauri tace" Hamma Abdoul Manan Kaga mai kama
da kai kuwa yanxun ya gifta".
Wah haba yarinya idon ki ne Allah,ko kinga Aljani da wannan ranar".
Aljani kuma? Tace dashi tana dan turo baki. ehhh mana muje Mom na can duk ta damu da
Rashin ki'. Tom yaya moton nawa fah ae dole ni zan tukata ko?.
Okay tom muje don inason inkin huta nayi mgn dake dangani ga Suhaimart ".
Tom