Showing 6001 words to 9000 words out of 40972 words
Chapter 3 - ZUMA DA MADACI Romantic Hausa Novels by Maman Teddy .pdf
haka yasani saurin fara serving nashi ina mai Du'a'i.
Don sai yau na tabbatar komai nawa yin shi nake too lazy.... Shikuwa sai a sannan ya dago kai
hadi da daga mun,wai a dole sai a yanxu ya bani amsa ta hanyar wannan guntuwar Alaman
tasa. da ina can ma ban lura ba. Sai da naga ma yi masa komai ne,naja na tsaya ina mai
kwantar da murya ta da cewa" Bismillah Yalla6ai". na fadi ina mai Kallon fuskar sa,da har ilah
yau baya ta kaina. Cikin wani irin tattausan murya mai cike da Gent voice din sa na tsinkayi
yana cewa " Madam" Stop calling me yalla6ai,and.....mtswww yajah tsaki wanda da'alama xaka
fahimci baya son mgn ya hada dogon sentence..nan ya cigaba da And whatt??. sai kuma yace
that stupid name that u are saying just now. ya fadi ya sauke mun Manyan idon shi a kaina. Jiki
na ne ya fara rawa labbana ko har haduwa suke da juna,cikin sauri nace masa Ranka yadade.
Exactly of couse that name. kar na sakeji okay. niba daya daga cikin su bane. Kun sanni da
Saurin xubar da Kwallah don tuni Fuska ta ta jike da Hawaye,na oumma na tana cewa akwai ni
da kukan muna funci,wanda ni kaina bansan lokacin da yake xuwa mun ba. Cike da rawar
Murya ta masu kuka nace" okay Sir". don Allah kayi Hakuri baxan sake ba. Shikuwa Sir Khaleed
da baiga abun kuka ba,sai ya dago hadi da kasheni da ido,sai kuma ya saki wani murmushi da
bansan Manufar sa ba,nan ya cigaba da cin Abincin shi. Niko ganin Haka yasani Kara rudewa a
tunani na shikenan Sir Khaleed sawa zaiyi a koreni. Shikuwa cin Abincin shi yake yana mai
Lumshe ido,a zuciyan shi yana furta duk wacce tayi wannnan girkin Lallai she is expact.
Murmushi yayi dago idon dayi yaganni tsaye ina xubar da hawaye. gashi ba kuka nakeyi ba,a'a
Hawaye ne kawai ke sintiri akan fuska na. shiru yy ya tsaya yana kallona. wanda hakan yasani
Saurin sunkuyar da kai. Bai san Lokacin da shi kan shi yace mata" Heey nayi maki wani abu
ne? ya tambayeni yana Kafeni da Manyan idon shi daya kara firgita ni. Saurin girgixa masa kai
nayi alamar a'a. Murmushi yy mun hadi da cewa" Okay kice kukan ne kawai kk son yi. Nan cikin
Sauri na kuma girgixa kai. Shiru yy hadi da kama kanshi don shi sam baison hayaniya, shiru yy
yana mai mmkin Miskilanci irin na wannan yarinya... Don sarai ya fahimta dalililn kukan ta.
Dago idon shi yy wanda har ya soma chanja Kala,yace mun Uhmmm jeki bedroom dina ki gyara
mun. Da sauri na nufi Bedroom din ina Mai dan jin sanyi a Zuciya ta. Tunda yanxu gashi yasani
aiki.
Haka na nufi Bedroom don nayi aiki na. Shikuwa da ido ya bini yana jin wani yanayi a tare da
shi. Saka Hannun sa yy yana shafa sumar Kanshi, Baiji shigowar mhiss caterine ba sai Muryan
ta yaji tana cewa" good day Sir". bai bata amsa ba sai da ya kwarari minti kusan 5. sannnan ya
daga mata kai". Cike da girmamawa ta nufi kitchen don tayi ma Suhaimart mgn. Bai bi ta kanta ba,har sai da ta
fito ta kuma nufo shi tana furta Sir Khaleed don Allah Suhaimart nake son mgn da itah.
Dago kai yy a sannan ya kallata yana furta Sunan Suhaimart. Nan ya fahimci wance take nufi. A
ciki ya bata amsa da Tana mun Aiki...
Ohhk Sir". tana furta haka ta fice daga Faloun tana nufan Side din Hajiya Zaituna.
Shikuwa mikewa yy yana mai goge Bakin shi da tissue. Sannnan ya nufi Resting Room din shi
don ya samu hutu....
**************
Zaune yake yana Aikin zanen da yasaba nata".
Wannan wacce yarinya ce kake drawing nata haka Huday".
Murmushi yy sannan ya kalli Maryam yana furta wait dear,bari na gama,inason tambayan ki
wani abu ne. Shiru tayi don dama ita a kallum tana son taji labari game da wannan yarinya da
Huday ke yawan zana ta. don tun yana Student a harkan shi ta Architecture bai da wani abunyi
sai Zanen wannan kyakykyawan Fuska. Suna a zaune tana kallon shi hadi da jin tsatsan kishin wannnan yarinya da haushin ta. sai ga
Sectary nashi na Companyn nashi ta shigo. Good day Sir". Mhiss Godness ce mai gayyar dashi
tana dan risinawa alaman girmamawa. Sai da yasa colouring a gyefen Fuskan ta sannnan ya
juya yana mai juya drawing bord din nashi yana ce mata" Mai yafaru ne Godness? any
problem. ya tambaya yana daga mata gira. cikin Sauri tace" We have Visitors in Our
Company,so i just take them to Mitting Room. Ohk Alright I'm on my way". ya fadi yana mai rufe
Bord din dake xane da itah da wani kyalle... fitan Mhiss Godness yy dai² da mikewar shi da
niyan xai fice daga wurin. Cike da takaici kaman wata matan shi Maryam tasha gaban shi tana
furta Haba Dearie". Wannan abun da kk mun is too much for me. na gaji,kana sane duk saboda
dawowan ka Nigeria nima na baro iyaye na na dawo,ammma kuma sam baka da lokaci na,sai
na wannan Yarinyan da ban san wacece ita ba. Gsky kafara saka mun tsanar wannnan
Yarinyan,bana son ta wlh. ta fadi hadi da Gallah ma Bord din dake dauke da Hoton ta da
Harara. Murmushi n takaici yy sannan ya kalleta yana cewa" Ohkk tom Wannan yarinyan da kk
gani she is my Everything,my Happiness,indai kuma kina son ganin Farin ciki na,tom ki kaunaci
Suhaimart ".
yana fadin mata haka ya ra6a yana wucewa ta gyefen ta. Ya bar Maryam da sakakkiyar baki.
Nan take ta fara Tunani wace Suhaimart yake nufi? Suhaimart din da ta mutu Tsawon shekaru
goma sha... ko kuma wacece. gsky dole ne ta tuntubi Iftihal don tasan wacece wannan
Suhaimart, bayan wancan an kuma Haifan wata ne....
*#SHERE TO ANOTHER GROUPS*
Maman teddy
*✨ZUMA DA MAD'ACI✨*
Na
*Maman teddy*
*ALHERI WRITERS ASSO.*
https://www.facebook.com/100186388252056/posts/100188104918551/
*A.W.A*
```Kungiya masu aiki da naxari dakuma ilimi,Alheri sai d'an Alheri```
________________________
*Episode 5&6*
*ABIN ALFAHARI NA*
Gare ku iyaye na,Abin Alfahari na,ina matuk'ar godiya abisa tarbiyan da ku ka bani,Allah yak'ara
nisan kwana Ameeen ya Rabil Alameen.
Wannan littafin sadaukar wane ga duk wani mai kaunar labrn Mmn teddy, wannan yar
k'aramar tasu kuma Babban su,wanda ta saba nishad'antar daku da dadad'an littafan ta,mai
sanya ku nishad'i da faranta ranku don nasan tabbas baxaku manta da littafin ta mai suna.
*YAR AIKI NA* ba, Ga kuma uwa uba *DIJAMA Y'AR FULANI,BAFULLATANAN RUGA* Hmmm
ga kuma *BINTOTO* *'YAR WAYE???* Hmm wannan shiru xanyi don nasan bakwa buk'atar
sharhi dan gane ga wannan book d'in... To a yau ita ta taho maku da sabuwa mai dauke hankali
da kuma sanyaya xukatan ku, wato *ZUMA DA MAD'ACI* Dajin sunan kunsan da badak'ala,
labrn da ya xo maku da sabon salon,don Alkalamin ba irin tasu bace, ku dai keep following.
Don tabbas xuma da Madaci shidin ko a littafan wannan marubuciya na daban ne❤️.
wannan book kaman yanda kuka sani ta kudi ce labarin,Zaki turo #200 VIP, #300 SPC,#100
NORMAL. Duk ta k'ark'ashin wannan number 08081202932/ 09137392680.
*______________________________*
مسب* الله رلا نمح رلا *مىخ
Idan ko an haifo wata ne tabbas da bala'i,shikenan ni na ringa shairing din soyayya ta da
matacciya? inah sam Hakan baxai yiwu ba. dole in ni dince to nice a komai,ta fadi tana kai
Hannun ta ta dauki yar ficiciyar jakarta tana mai mayar da katuwar tabarau din ta da ya mamaye
rabin fuskan ta gabaki daya, sannan tafara takawa cike da tsatsan wayewa da gogewa don ta
nufi parcking space na wannan Company.
Sai a sannan na samu damar kare mata kallo,don Maryam irin Matannan ne masu kwarjini irin
yaran nan ne kuma da hutu da kudi ya gama ratsa su,yaxama jinin jikin su,sam basu san wani
abu da ake kira wai Babu ba. kullum cikin Arziki suke damalmaya. Shiyasa komai nata take yin
shi cike da Izzah da fadin rai,niko nace shiyasa kawancen yazo Daya da Iftihal,don Aminai ne
na Rai da Rai. Dad'a bin bayan ta nayi don nakuma kwararo maku zance akan ta. A takaice
Maryam irin Matan nan ne marasa mai dan jiki wato tana da kiba duk da basosai ba,kuma bata
da tsayi gajeruwa ce. duk da batayi kasa ba sosai,amma gajera ce. tana da sanyayyar kyau. da
dan ido manya,gakuma Dan Karamin Baki,amma sam bata da Hanci mai tsawo. sanye take
cikin shigar ta ta English Wears wato Riga top mai launin jah iya kugu sai Dogon leg jeans
baki,yyn da tayi Rolling da Jan mayafi iya kafada,ta saka wannan Black Space din da ya
manaye rabin fuskan ta,bakin ta kuwa yasha Lining din Brown Eye pencil da Jan janbaki da
tasaka shi dai². Hmm tabbas Ko ban fada maku ba,kun fahimci Maryam kalan yan matan nanne
yan gayu masu aji na karshe,duk da dai Ashekaru baxata Haura 22 ba a duniya.
Nufan wata jibgegiyar moto naga tayi hadi da budewa ta shige tana rufowa. nan ta jah ta hadi
figanta cikin mahaukacin gudu,wanda nan na bi bayan moton da kallo ganin sunan ta danaga
kirar End of Discussion.
Da sauri Wani sojah wato gate man na wannan ma'aikata yayi saurin bude mata Tanfatsetsen
Gate din Companyn yana furta a sauka lafy Hajiya Maryam. Bata ma san yana yi ba,illah hawa
kan Kwalta da tayi babu ko waiwaye,don a yau ranta ya gama Baci da Lamarin Huday. Ace duk
kissan da take masa ganin ya manta da labarin wannan yarinya Still tana ransa da Rayuwar
sa,tabbas akan Huday Xata iya daukan kowani irin mata ki ne.
A haka a moton sam ranta yagaxa natsuwa ta matsu matuka dason jin wacece wannnan
SUHAIMARHT. A natse ta kai Hannun ta tana Daukan Wayan ta dayake ringing,wanda dajin
Ringin tone din ta Fahimci ta Best friend din nata ne Iftihal. Sai da ta dan yi parcking Gyefen
Hanya sannan ta Daga Wayan tana Furta Hello best Friend". Maryam ykk ya Nigeria,fatan komai lfy,kuma kina bai ma Flowern ki ruwa yanda yaka mata?.
Mtsswww Karamin tsaki Maryam tayi kan daga bisani tace" Ifty komai na shirin lalace mun,ya
xanyi yanxu? ya zanyi Huday ya so ni? tana fadin haka sai maganar nata ya sarke sakamakon
wasu zafafan waye dake bin saman kuncin ta... Cikin Sauri don Muryan Iftihal har rawa ya
soma, Maryam mai yake faruwa ne? mai ya hadaki da Ya Huday din??.
Jan ajiyar Zuciya Maryam tayi kan daga bisani tace abun da dai kk sani ne Ifty. Wannan yarinya
na tsane ta,sam bana kaunar ta wlh. Ni ya zanyi Zuciyar Mijina ya rabu da na Matacciya ne???.
ta fadi cike da gaxawa. Ni ko Mmn teddy da bana gani nayi shiru a raina nace,kiji mun y'ay'an
Zamani wai tun kan ayi Aure Har saurayin ki ya zama miji,ohhhh God,Allah ka shirya ka kuma
kare mana Zuria Ameen y Rabby.
Muryan Iftihal ce ta katse ta dacewa" comedown my choculaty, Wlh ni nan da kk ganni tsanar
da nayi mawa Wannan yarinya tafi naki. Tunda frank xai ce ni ba kanwar sa bace,Suhamart
itace Kanwar shi saboda dodewar Basira,soyayyar ta ya rufe masa ido. ke inda kinsan Ya
Huday a baya,wlh yanxu sai kinyi Hamdallah,don yanxu ya cire mawa kansa Xai kara ganin
Suhamart a rayuwar sa,sai dai ya Rungumi Kaddara. Don Haka Abun da nake so dake
Maryam,sam karki kuskura ki nuna ma Ya Huday kina kishin wannan Mataccuyar,inba haka ba
xai tsaneki,shi yasa bama shiri sam. nima ina nan Dawo wa a Satin nan,kinsan Hubby na ya
dawo. kuma bana ta6a nisa da shi. Kyalkyalewa da Dariya Maryam tayi kan daga bisani tace
hakan yayi kyau ae da gskyar ki Best friend. gashi sarai kinsan waye Kwarxon naki da son
Mata. Hmm kedai bari,inshaallah inna dawo komai xaiyi setling. Aha dai Suka yi Sallama da
Iftihal akan Sai ta taho Nigerian. Shiru Maryam tayi a moton tana mai fadawa duniyar
Tunani,tabbas tayi kuskure da har ta nuna mawa Huday bata Kaunar Wannan Matacciyar
yarinyan. Mtssww nan tajah tsaki hadi da juya kan sitiyari don tabbas tasan ita karya ce a son
Huday,xata iyah jure komai Har Allah ya nuna masu lokacin dasu kayi Aure,sannan sai tafara
shimfida nata tsarin Rayuwar. Hakq tajuya don ta nufi Companyn domun ta Lallaso Habbibyn
nata.
**************************
Suhamart " Suhamart..." Oummu Sulaym ce me kwala kirar Suhamart, turus tajah ta tsaya
sakamakon ganin Sir Khaleed A falourn. Tsayawa tayi tana mai dan risinawa tana gaisar
dashi,wanda bata jira amsawan shi ba,ta koma simsim ta fice daga Faloun. Shikuwa Khaleed
Ganin ana damun shi da shaga da fita,ya sa shi mikewa don ya gani inta gama aikin da ya bata
ta fice masa da Side,wannan damu ya isheshi,kowa ya leko Suhamart "?. Dai dai ina Jera filows
don na Kammala komai ya shigo,sai da na ajiye filon sannan na juyo ina furta Na kammala Sir
Khaleed. Sai da ya Lumshe idon shi sannan ya ware su a kan fuska ta. ohkk Mhiss Caterine
nason ganin ki just now. Da wata mai kama da Mahaukaciya². Zaro ido nayi cike da Mmki na
Furta Oummu Sulaym?".
Zama yayi akan Kujeran dake gyefen bed din sannan ya kalkeni kan ya bani amsa ne nayi
saurin cewa" Ohkk Sir". Don sai a lokacin na tuna haukan da nayi,wato shine nake tambaya?".
Hmm ya nisa nan nikuma nayi waje hadi da nufan inda xanga Mhiss Caterine.
Shikuwa Sir Khaleed bin bayan Suhamart yy da kallo bayan fitan ta,tabbas yana jin wani yanayi
dangane da wannan yarinya, tom Amma meye?? kasan ta ne???. tambayan da yy mawa kansa
kenan. Daga kafadan sa yy alaman A'a. sannan ya jawo Laptop din sa yana operating don yaga
Halin da Companyn shi yace ciki,kan nan da gobe yace xai fara Shiga masana'antan. Kirar
Aminin nashi ne ya shigo wayar tasa,nan yy saurin Daukan wayan yana mai furta,Huday yau
ina cikin Farin ciki". Cike da Muskilanci Huday yy murmushi kan yace da gske Khaleed, me ke
faru ne,ko kayi sabuwar kamu ne?. Hmm Kai dai yi shuru da Bakin ka. Yaushe Zamu hadu. Ko
na taho gidan ka na G.R.A ne?. Kai Khaleed wannan zakuwa haka,kar ka damu yanxu ina
Hanyan xuwa Ma gidan Mum. idan nazo sai mu wuce can G.R.A din okay. Ohkk sai ka Karako
bari na watsa ruwa kan iso. nan Huday ya katse wayan yana mai tubanin rabon da yaga Aminin
nashi a irin wannan yanayin. Horn Daya yy Wani kurtu wanda shi yake gadin gidan yy saurin wage masa gate din yana daga
masa Hannu da Barkan ka da zuwa Alhaji. Sannan ya koma yana rufe Gate din. budo murfin
moton nashi yy hadi da sako kafan sa yana futowa daga waje, wanda Kallo Daya zakayi ma
Huday ka tabbatar da Namiji ne tsayayye,matashi maiji da aji da sanyayyar kyau,mai da
manyan ido,amma kyakyawa ne fari tass yake,ya ajiye saje irin na Khaleed a kewayen Fuskan
shi,wanda shi ya kuma kara masa Haiba da Cikar Kamala. Suit ne a jikin sa,don haka cike da
takon Gent. man ya fara takowa hadi da nufan Side din Khaleed. don bai nufi na Haj. Zaituna
ba,kasancewar yasan dr. basa da lokacin kansu,kullum suna on duty a asibiti sam basa da
natsuwa. A gaban Mirrow yaga Aminin nashi yana gyara neck tight. wanda da Sallama ya
shigowa tsakiyar Bedroom din nashi. Cikin Sauri Khaleed ya mika masa hannu,yayin da Huday
yy saurin cewa" A'ahh Mutumin wannan kyau haka,kodai can Zaka nufah.
Ture shi Khaleed yy yana mai Zama kan Kujera yyn da shima Khaleed din ya Zauna. yana mai
furta Stop Huday,ka sani yanxu Khaleed ya chanja,dabi'u halayya da koma meye da kasan
yana yi mara kyau.
Cike da mmki da Rashin gamsuwa da mgnan nashi Huday yace kana nufin Har giya kadai na
sha?". Kai Huday Ka fahimta wani irin Haske yaxo mun Rayuwa ta wanda baxan ta6a yarda ta
kubce mun ba,irin hasken dana dade ina so da kauna,yau gashi Allah ya nuna mun,kawai
kayimun Addu'a Allah ya Mallaka mun Y'ar Aiki na. littafin Mmn teddy kar ki sake a baki labrin
wannan novel Hajiya ta.
Daure fuska Huday yy yana kallon Khaleed sannan ya furta haba Khaleed, plz har yanxu ka
kasa chanjawa,yanxu iskan cin naka yakoma kan yan aikin ka kuma,plz kar ka lalata masu y'ar
mutane... Cike da jin dacin maganan nashi Khaleed yace" Haba Huday in bakayi truesting dina
ba,wa xaiyi,ban taba fada maka mgn akasin wannan ba, ina rantse maka baxan desieving nata
ba,she is camp. taya ya zan cutar da ita. ni ko wata mace dakaga na lalata tom dama
lalatacciya ce,but wannan ita ta dabam ce,ina son ta Huday, I Truely fall deeply in love with her.
Ba wasa ba Huday". ya fadi yanayin shi sosai ya chanja. Shuru Huday yy yana mai Rasa
Abunyi,tabbas ya dade da son ganin irin wannan rana a Rayuwar shi,Ranan da Khaleed zai
daina duk wani dabi'un sa mara kyau. don haka ne ya rasa abunyi hamdallh ya dinga yi a
Zuciyar shi,kan daga bisani ya daro hannun sa kan kafadan Khaleed yana furta Naji Dadi dajin
wannan Magana taka Khaleed, kuma inshaallah Wannan yarinya zata zama mallakin ka,taxama
ma mata Gareka uwar yay'an ka da yardan Allah. Murmushi Khaleed yy hadi da cema Huday
tnc u Huday". nan ya mike yana furta lets go".
Murmushi Huday yy hadi da jerawa don su nufi Compound.
Na'am Mhiss Caterine gani". Murmushi Mhiss Caterine tayi hadi cewa" Yayan ki