Showing 21001 words to 24000 words out of 39902 words

Chapter 8 - DUBAI PART 1 BY OUM HAIRAN.pdf

20 Nov 2025

591

sanyata sannan ya koma ya
dauko mata kayanta ya fito yaja suka tafi, wani babban hotel yakaita suka shiga ya bude Mata
wani daki yayi suka shiga ya bata mukullin yayi Mata sallama ya fice.
Shiga tayi bedroom din ta fada gadon baccinta me mugun dadi ya dauketa bata farka ba sai
Tara na safe, shima wayace ta tasheta dagawa tayi suka gaisa yace “jiya ban iya bacci ba
saboda tunaninki Fu'ad yacemin an gama komai ma saura kadan"
Ajiye wayar tayi tayi wanka tayi sallar asuba sannan ta nemi abinci suka kawo mata taci daqyar
kasancewar abincin ma baya shiga a gurinta daga jiya zuwa yau ma idan taci dawowa yakeyi ta
kasa gane meye matsalarta"....

*UMMUH HAIRAN CE...✍*
[7/23, 9:23 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️


_Subscribe discount of payment_


*_21/7/2020_*




_Kamar yanda sanarwa ta fita a pages din da suka fita kafin wannan, littafin *DUBAI* ya koma
na kudi da sabon farashi VIP 1k single 300_


_So abisa qorafe qorafen da na rinqa samu daga masoyana sunce kudin yayi musu tsada
wannan dalilin yasa na rage kudin daga yanda na sanar a baya, VIP dana ambata masa 1k ya
koma 600 single dana ambata 300 ya koma 200_




_Idan kinada interested zaki iya biyan kudinki ta wadannan hanyoyin_


_Account number_

_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_

_GTB_

_Ko katin waya MTN ta wannan number a WhatsApp_

_09013718241_

_Saiki tura avidance of payment dinki ta wannan number_


_09013718241_



*Episode 14*




Haka kwanakin suka rinqa turawa har kawo ranar data kama zata tafi Kolulonpur daga Dubai,
komai ya canza Mata bata iyacin komai hatta ruwa idan Tasha sai ya dawo lamarin yana
damunta sosai amma ta kasa fadawa kowa.
Ko da sukaje airport ma sukayi sallama da Fu'ad ta hau jirgi, tana hawa zazzabi ya rufeta haka
sukayi tafiyar kanta yana cikin cinyarta tanata rawar sanyi gashi babu mataimaki.
Cikin saa suna sauka a Kolulonpur ta sauko daga jirgin ta fara hangen ta lnda zai bullo bataji
tahowarsa ba saiji tayi yayi sama da ita yana juyawa da ita a gurin, qanqameshi tayi saboda jiri
da aman da yake taso mata.




Ganin hakan ya sashi janta suka nufi inda motar hotel din da yake take suka shiga ya juyo da
ita yana kallon qwayar idonta yace “kin rame kinyi haske idonki yayi yellow meye yake faruwa?"
Kwanciya tayi a jikinsa tana matsar hawaye, ya sanya hannunsa ya dagota yace “banason kuka
meye matsalar ne ko mu wucce asibiti?" Daga masa kai tayi tace “ci...cikina yana ciwo da qirjina
Taheer inajin kamar mutuwa zanyi..." Saurin rufe Mata baki yayi yace da driven ya wucce dasu
asibiti mafi kusa. Haka kuwa akayi suna zuwa asibitin aka shiga da ita suka fara checking nata sun jima suna
dubata kafin su gano inda gizo yake saqar suka fita suka fada masa matarsa tanada shigar ciki
sati biyar.




Daga zaunen da yake ya miqe yace “wht cic...ciki kuma?" Mamakine ya kama likitan yace “eh
ko bakaso be?" Murmushi yayi tare da lumshe idonsa yace “aa zan iya ganinta?"
Dakin ya nuna masa ya shiga ya tarar da ita a kwance da drip a hannunta ya matsa gabanta ya
kamo hannunta, ta bude idonta a hankali ta zubasu akan fuskarsa yayi Mata murmushi yace
“sannu amma yanzu da sauqi ko?" Daga masa kai tayi yayi murmushi yace “ok yanzu me
zakici?" Girgiza masa kai yayi ya zauna kusa da ita yana murza yatsanta har ya samu bacci ya
dauketa.
Wannan rana dai a asibitin suka kwana duk jarabarsa saida ya daganta qafa saboda yanda ta
kwana tana sheqa amai har saida yaji kamar yayi kuka saboda tausayinta.

Treatment sukayi mata sosai suka sallameta suka koma hotel din nanma jinya yakeyi sosai a
hankali ya lallabata ya samu ya huta da ita amma da kuka suke qarewa.
Suda zasuyi kwana uku anan amma Saida sukayi sati daya sannan suka isa Malay, motsin
arziki baya barinta tayi komai shine yakeyi mata hatta wanka shine yakeyi mata laulayi sosai
takeyi.
Yauma suna zaune yana bata tea tanasha ta dago ta dubeshi, shima ita yake kallo yace mata
“yada kallo ne?" Numfashi ta sauke tace “watana uku fah banyi period ba kullum na fada maka
sai kacemin zaizo zaizo niwai yaushe zaizone cikina yanayimin ciwo sosai gashi sai naji yana
dunqule min"



Share guminsa yayi yace “meye na damuwarki da zuwansa ko rashin zuwansa ne ke" kuka ta
saka masa tace “amma munyi waya da Aysher nake fada mata shine tace ko cikine dani, kuma
sai na tuna ashe hakane cikine yake hana period Taheer inajin tsoro fah"
Dariya yayi yace “shine Zaki damu kanki inma cikin ne dake ai bakida matsala tunda kinsan
ubansa" kallonsa tayi gabanta na tsananta faduwa tace “nidai ka kaini asibiti kagafa tunda
mukazo nan ka daina yarda nasha magani"
Dariya yayi sosai yace “ai tunkafin muzo nan aikin gama ya gama Habeey mun samu qaruwa
babenmu ya fara qwari cikinmu wata hud..."





Zabura tayi ta miqe cikin tashin hankali tace “nashiga uku Taheer meye yasa baka da tunanin
me gaba zata haifar ciki fah haba Taheer ciki fah kace? Na shiga ukuna ni Habibatullah cikin
sheg..."
Rufe Mata baki yayi yace “aa nifa dana ba shege bane dan soyayya ne kuma inason kayana"
hankadeshi tayi cikin kuka ta fara watsi da kayan abincin dake gabansu tace “qarya kake
Taheer wlh qarya ne baka isa ka wulaqantani a duniya ba baka isa ka batamin suna nasaba da
zuri'a ba bazaka cuceni ba yaushe ne Taheer zaka rinqa fahimtata ne ciki fah kuma babu aure"




Miqewa yayi yace “wannan kuma ke ta shafa nidai nasan dana dake cikinki kuma dole ki

haifemin abuna saboda inasonsa" ficewa yayi yaja qofar da qarfi ya datse ta zube a qasa ta
rushe da kuka tana fadin “innanillahi wa innah ilaihirraji'un"
Kuka takeyi sosai tana dukan cikinta duka bana wasa ba aikuwa kafin wani lkc ta galabaita jini
ya balle mata, bude qofar yayi ya shigo ya hangeta a kwance riqe da cikinta da sauri ya nufota
kawai yaji ya cambala qafarsa cikin wani abu me dumi yakai dubansa qasan farin tiles din yaga
jinine yaketa malala.



Zubewa yayi a gurin yana fadin “garin yaya jini kuma meye ya kawoshi?" Yana mgnr yana
jijjigata amma batako motsaba ya dauki wayarsa da sauri ya kira health care din hotel din
sukazo suka kinkimeta suka fice da ita.
Agajin gaggawa suka bata suka dubata sosai duk inda sukayi yana biye dasu ya kashe kudi
sosai kafin cikin ya tsaya, aka kafa musu manyan dokoki ciki harda qauracewa juna shikam
wannan labari baiyi masa dadi ba amma babu yanda zaiyi haka ya karba ya rungumi qaddara
suka koma gda aikuwa tasha ruwan masifa da bala'i harda rantsewa idan ta zubar masa da ciki
sai sunyi shari'a.





Zama sukeyi na gabar gaske ko gaisawa basayi saidai idan jarabarsa ta ciyoshi yazo ya
qwaquleta ya koma dakinsa jaraba kam tana shanta.
Shine ya dauki nauyin turawa Pappa kudi duk watan duniya.
A cikin wata hudunnan abubuwa sun faru marasa dadi itadai Habeey kullum cikin damuwa take
duk ta rame ta fita hayyacinta abu sai girma yakeyi gashi babu wata mu'amalar arziqi tunda ta
nuna batason cikin shima yake tata mata rashin mutunci.
Da tayi masa mgn sai yace shifa siyanta yayi gurin ubanta kudi yake biyan babanta saboda
haka dole tayi masa biyayya.





Ranar da suka gama abinda ya kawosu suka fara shirin tafiya, kwana biyu suka qara suka daga
zuwa Dubai tafiya ce irinta kurame babu me cewa da wani qala.
Nanma gidansa yakaita ya ajiyeta kashedi na tashin hankali yayiwa masu gadin gdan akan
bayason Koda ya tafi abar wani ya shigo gdan, kudi ya ajiye mata sosai ana i gobe zai tafi da
dare ta samesa a parlour yana kallo ta nemi guri ta zauna “bai ko dago ya kalleta ba har tagaji
da zamanta ta miqe zatabar gurin ya riqo hannunta. Fadowa tayi jikinsa ya riqeta tare da dafa cikinta yace “da magana a bakinki maman twins me

kikeso?" Kukan da take hadiyewa ne ya kubce mata yayi saurin dora bakinsa akan nata ya rufe
mashi ruf yana tsotsarta yana shafa cikinta.





Janyewa tayi a hankali tace “yanzu kuma idan ka tafi yaushe zaka dawo?" Murmushi yayi yace
“zanje nayiwa Mom albishir ne takusa daukan jika..."
Da sauri ta zuba masa manyan idanunta tace “na shiga ukuna don Allah kada ka fada musu
Taheer me zance da Addata idan taji wannan baqin lbrn bayan karuwancin da nakeyi ma har
cikin shege nay...."
Wani gigitaccen mari ya dauketa dashi ya miqe yana huci ya sake dauketa da mari ta zube
kanta ya daki glass ya fashe kuwa jini yayi tsartuwa.
A masifar zafafe yace “ke wacce irin jahilar qwaqwalwa ce dake sau nawa zance miki ki daina
sheganta min babena Amma kinqi ganewa"...........





*UMMUH HAIRAN CE...✍*
[7/23, 9:23 AM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️




*_22/7/2020_*





_Page 15 shine last Free Page, ga wadanda suke buqatar jin qarshen wannan labari zasu biya
kudinsu ta wadannan hanyoyin dake qasa single section da nake posting sau daya a rana 200
VIP da nake posting sau uku a rana 600_






_Idan kinada interested zaki iya biyan kudinki ta wadannan hanyoyin_

_Account number_

_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_

_GTB_

_Ko katin waya MTN ta wannan number a WhatsApp_

_09013718241_

_Saiki tura avidance of payment dinki ta wannan number_

_09013718241_




*Episode 16*



Cikin mugun tashin hankali ya dagota yana jijjigata yana Kiran sunanta ta bude idonta a
galabaice ta shafa fuskarsa tace “ad... Adda..na ta mut... Shi...shikenan ba...ni da sauran me
fadamin gsk..." Amaine ya turnuqo Mata ta fara tureshi tanajin yanda qirjinta yake wani mugun
zafi a fara sheqa amai. Tsoro ya cika zuciyar Taheer ganin zallan jini takeyi amansa guda guda, ya qanqameta a
qirjinsa yana danna Mata qirjinta yana cewa “zaki mutu ki barni kike nufi Habeey aa bazai yuwu
ba bazaki mutu ba don Allah kada kice zaki mutu nima mutuwa zanyi, ki bari muyi aure sai mu
mutu tare..."



Jikinta yana wani mugun tsuma hakanne yasashi surarta ya fice da ita a guje yasata a mota ya
nufi asibitin data taba kwanciya da ita cikin fitar hayyaci sai aman jini takeyi.
Ikon ilahi ne kawai yakaisu asibitin ya sunkuceta suka shiga ciki ya kwantar da ita a saman wani
gado yaje ya finciko wani likita ya kawoshi gaban gadon kawai ya zube a gurin.
Suma sosai abin ya firgitasu suka turata suka nufi heart attacks ward da ita suka fara qoqarin
ceto rayuwarta, sun raba ranar kafin su samu numfashinta ya daidaita likitar ta fito ta tarar dashi
a zaune ya hade kai da gwiwa yanata sharar gumi yana duba agogo tun 3:00 na dare gashi har

1:00pm sannan suka fito.




Tararsu yayi yana tambayarsu “ya take? Ya baben Amma dai babu abinda ya samesu ko?"
Share gumi likitar tayi ta miqa masa takardun hannunta tace “akwai abinda yake damun
matarka da take boyewa Wanda ya haifar mata da kumburin zuciya, yakamata ka bincika kasan
matsalarta ku kawo qarshenta idan ba hakaba rayuwarta tana barazanar yankewa" Sakin baki yayi yana kallon likitan a sanyaye zuciyarsa ta tafi tunanin matsalar dake danqare a
zuciyar sahibar tasa shikam wannan karon duk me yuwuwa zaiyi yaga yaji matsalarta domin ya
kawo qarshen koma menene course rashinta rashin tashi rayuwarsa ne"





Duk wani abu da aka rubuta masa Saida yaje ya nemosa ya kawo, sannan ya tafi gida ya zube
a parlourn yana tunanin ta inda zai fara tunkarar iyayensa da mgnr haihuwar da zaayi masa.
Bayason dauko dalar sai yaje gabansu zaifijin dadin nada gammon dauka, shima yini yayi
bashida lfyr saboda zuciyarsa batada lfy ko abinci ya kasaci sai ruwan tea kawai da yakesha.
Daqyar yayi wanka ya koma asibitin yayi saa ya tarar da ita ta farka ya ajiye kayan hannunsa ya
matsa gabanta da sauri ya rungumeta yace “sannu wifey don Allah kada ki mutu ki barni
zuciyata nima gaf take da bugawa"
Lumshe idonta tayi wasu hawaye masu dumi suka zubo mata tace cikin kasalalliyar wahalalliyar
murya “shikenan Taheer Addana ta mutu shikenan ta tafi ta barmu shikenan tabarwa duniya
mu, Taheer Adda ta mutu da baqin cikina ta mutu da baqin cikin wannan qazamar rayuwar da
mukeyi"



Sai yanzu ya fahimci abinda ya sabbaba mata ciwon ya sake rungumeta cikin tsananin
tausayinta da yakejin yana ratsa duk wata qofa ta shigar iska jikinsa.
Wasu hawaye masu zafi suka zubo masa suka sauka akan dokin wuyanta ya dora habarsa
cikin gashinta a hankali yace “ Innanillahi wa innah ilaihirraji'un Allah ya jiqan Adda Habeey"
kukane ya sake kwace Mata ta rungumeshi sosai tace “shikenan fah na rasata har abada ko
Taheer" shafa kanta yayi yace “dukkanmu a haka mukazo da daidai kuma a haka zamu koma
mudaiyi fatan kyakkyawan qarshe"
Kukanta takeyi me quntata zuciyar me sauraro yayi rarrashin duniya taqi tayi shiru, a hankali ta
dago tace masa “Adda tabar wasiyyar na koma 9ja nayi aure Taheer ya zanyi da Pappa da
kullum yake cewa idan na dawo 9ja saiya tsinemin?"

Dagota yayi yace “meye asalin abinda ya kawo rikicin jumurdar dake faruwa tsakaninki da
mahaifinki? Na roqeki badon kaina don Allah da Kuma darajar mahaifiyarki dake kwance cikin
qasa tana sauraronki ki fadamin wani abu game dake"
Kwantar da kanta tayi a qirjinsa taci gaba da rera kukanta tace “banason tuna komai game dani
Taheer lbrna bashi da dadin sauraro baudadden lamari ne me wuyar warwara Taheer nifa dama
zaka sanya suyimin allurar da zan mutu da nafi farin ciki fiye da rayuwar da zanyi a gaba ta
quncin da bansan adadinsa ba" Rufe mata baki yayi yace “babu abinda bazai wucce ba Babe don Allah ki sanar dani inason
taimakonki na mayar dake gda, hakan kuma bazai taba faruwa ba harsai kin sanar dani wacece
ke"



Ajiyar zuciya tayi ta dago manyan idanunta da suka kada sukayi jawur tace “nayi maka
alqawarin zan sanar dakai abinda ka dade kana tambayata.
Sake mayar da kanta tayi qirjinsa tace




_____________Hajara Liman Ɓillire shine cikakken sunan mahaifiyata amma muna kiranta da
Adda, mahaifinta shine limamin masallacin jumma'a na ƙauyen ɓillire yaransa shidda hudu
maza biyu mata, mahaifiyarmu macece kyakkyawar gaske me cikar zati hakan yaja Mata
masoya daga lungu da saqo na garuruwan gombe. Abinka da yayan malamai Hajara bata kulasu sai sun nemi izini gurin mahaifinta, ana haka wani
mutumin Ganjuwa wanda ya kasance qabilar tangale shima ya shigo cikin maneman aurenta.




Cikin qudura ta ubangiji da Kuma rabo sai Allah ya cusawa Hajar qaunar Dalson Damuna Iro,
zuwansa na farko gidan Liman da zummar neman aurenta sai Liman ya kirashi ya sanar dashi
yayi hqr babu aure tsakaninsa da Hajar.
Aikuwa Hajar ta shiga tashin hankali ita da masoyinta kullum cikin kuka take shikuma ya rinqa
zugeta yana qara cusa Mata qaunarsa a zuciyarta ita kuwa ta saki jiki wutar qaunarsa sai
ruruwa takeyi a zuciyarta.
A dabi'ar qauyukan da suke da cakudin addinai ba wani abu bane don auratayya ta shiga
tsakanin ahlil kitab maza da mata musulmi duk da abin ya kasance haramtacce a jadawalin
dokokin addininmu.

Wannan dalilin yasa Liman ya kafe yace bazaayi wannan abin kunyar dashi ba, qarshe ma da
yaga Hajar tana qoqarin bijire masa sai ya zaba Mata miji cikin almajiransa hakanan Liman ya
hada auren nan aka ganganda akayisa.
Amma Kuma sai zama yaqi dadi duk wani haqqoqi na aure hajar ta hana Salihu mijin da Liman
mahaifinta ya zaba mata sai cin mutunci da tujara kullum cikin sulhu suke amma idan ta koma
gdan jiya zaa koma.
Daqyar Hajar ta iya yin wata biyar a gdan Salihu suka hada baki da Dalson sukayi masa
kurciyya yabar garin lkcn tana dauke da ciki watanni biyu, ya akayi ya akayi baa sani ba wasu
dai sunce kwantar dashi sukayi.
Tsayin sati uku da batan Salihu sai gashi ya aiko da takardar sakinta, murna kamar Hajar ta
zuba ruwa a qasa tasha hakanan tayi idda a daddafe Dalson ya dawo sahun maneman aurenta.




Lkcn daya dawo yazowa Hajar da albishir din ya karbi kalmar shahada tayi murna sosai
hakanan yazo ya shiga cikin almajiran Liman yana daukar darasi,a gefe guda kuma yana gyara
kansa gurin Liman.
Shidai Liman har lkcn zuciyarsa bata kwanta da Dalson daya koma Haroon ba, amma Kuma
yaga Hajar ta mutu akansa, har takai lkcn daya kirata yanayi Mata nasiha akan aurenta da
Haroon ta fito tace masa itafa yanzu ya qyaleta ta auri abinda takeso.
Hakanan da yaga abin zai zama matsala ya kira Haroon ya fada masa ya kawo sadaki a daura
musu aure da Hajar" cikin sati daya akayi biki aka gama amarya ta tare a gdanta.





Farkon zaman Hajar da masoyinta Haroon abin gwanin gwasama amma da zama ya fara nisa
sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login