Showing 33001 words to 36000 words out of 39902 words
Aysher ce tayimin teak na
abincin da zanci aka kawomin kowa yanacin abincinsa nikam juya cokali kawai nakeyi lkc zuwa
lkc ina share hawayen idona da banason a fahimta.
Jabir ne da Aysher suke sakoni cikin hirarsu nidai saidai na kallesu kawai nayi yaqe, suna
hirarne su biyu baqon hankalinsa na kaina nikuma hankalina yana 9ja.
Miqewa nayi na canza guri saboda hayaniyar tasu ciwon kai take sanyani, zama nayi na hade
kaina da table din ina rera kukana me tsuma zuciya, bansan sanda suka gama ba saiji nayi an
tabani ta baya na juyo a hankali sai naga baqon nan ne na Jabir na janye a hankali tare da
saurin share hawayena na dauki jakata nace. “bam...bansan kun gama ba muje"
Bai tafi ba kuma bai matsa ya bani hanya ba saima qoqarin riqo hannuna da yakeyi Ina janyewa
a hankali ya matso gabana qamshin turarensa ya daki zuciyata sosai, kamoni yayi ya zaunar
dani a kujerar dake bayana shima ya zauna idanunsa na kaina musamman qirjina.
Motsa bakinsa yayi a hankali yace “Aysher da Jabir sun fadamin natsalarki na tausaya miki
sosai amma wannan ba wani abin damuwa bane kawai Ina ganin kizo muje gdana ki tayani
rayuwa na sati daya in kin yarda ki bani account details na babanki na tura masa kudin"
Wannan shine qara qara qaqa, jikina yayi mugun sanyi zuciyata ta karye wasu hawaye hade da
ajiyar zuciya suka qwacemin a tare na bude idona akan fuskarsa da take daure tamau kamar
baya dariya yace.
“Aa kinga ba doke fah zanyi miki ba saboda sana'arki ce danma kin samu na taya shine zaki
kama yimin kuka, baiwar Allah riqe kayanki wannan abu da yawa a gari irinku suna da yawa
yanzun ma idan naga dama sai a nemomin wasu kawai dan kin dan burgeni ne shigasa ma
naso hada alaqa dake"
Miqewa yayi ya juya zai tafi nayi saurin riqe hannunsa cikin sallamawa komai nace “kayi hqr
don Allah na gde na yarda wlh hakanma ka taimakeni..."
Yanda nake kukanne yasashi sake zama yace “banason kuka Babe kin kawo motion an karba
so yakamata ki fara riritani tun yanzu" qasa nayi da kaina cikin alamun kunya yayi murmushin
daya sanyani dagowa ya dagamin gira yacemin “inason karuwa me kunya" wannan kalma ta
ragargaji lakar jikina. Amma banida yanda zanyi hakanan na hadiye damuwata ya matso ya saita bakina da nasa ya
saukemin wani hot kiss daya taba jijiyoyin jikina, matsowa yayi ya dagoni yace “ina kikeson
muje mu kwana a matse nake wlh"
Numfashi na furzar me cike da tsoro nace “ho..tel" mamaki ne ya kamashi na yanda yaji
muryata tana rawa baidai ce komai ba ya miqe ya dagoni ya hadani da jikinsa yace “lkc na qara
tafiya nasan yanzu baifi awa biyar ya ragewa mahaifiyarki ba"
A haka muka tafi nidai gani nake kamar kowa kallona yakeyi duk na tsargu shikam ko a jikinsa
Aysher ce ta riqo hannuna lkcn da zamu wucce ta bude jakarta ta daukomin wani magani ta
bani tace “kafin komai ya kankama ki hadiyi wadannan qwayoyin zasu kareki daga daukar ciki
saboda tsaro" Girgiza mata kai nayi da yanayin tausayawa kai, ta lura da yanayina ta sharemin hawayena
tace “Taheer bayason kuka a gurin mace zaki bata rawarki da tsalle" saurin share hawayen nayi
daidai lkcn daya isa jikin motar ya shiga idonsa na kaina nima na shiga yajamu da gudu muka
fice daga harabar Beachwood pack din............
*UMMUH HAIRAN CE...✍️*
[7/26, 8:33 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️
*PAID BOOK*
*HAƘƘIN MALLAKAR*
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*(UMMUH HAIRAN)*
_Masoya wannan littafi mai farin jini wato Dubai dake qasar Niger, ga dama ta samu_
_Kuma zaku iya_ _kasancewa da wannan littafi na Dubai ta hanyar turo da katin Orange na
kudinku Wanda zaiyi daidai da 200._
_Idan VIP kikeso zaki turo da katin da zaiyi daidai da 600 kudin Nigeria kada ki manta da
lambar da zaki turo katin ta WhatsApp_
_09013718241_
_Idan kuma a Nigeria kike zaki turo katin MTN ta WhatsApp a wannan number dake sama ko ta
account number_
_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTB_
_Don Allah idan kinsan baki biya ba kada ki karanta VIP 600 single 300_
*Episode 25*
Tunda muka taho babu wanda yace da wani qala har muka isa harabar wani babban hotel yayi
parking ya fita, naci gaba da kallon gurin Ina sharar hawaye lkc zuwa lkc bansan lkcn daya
dawo ba sai jinayi yace.
“Kinga dallah malama bafa dole nayi miki ba taimakonki zanyi idan bakiso kije kawai na nemi
wata" saurin share hawayena nayi na fito nace “zuciyata ce ta kasa jurewa bansan sanda
hawayen yake zubomin ba yau nice na amince da namiji zan aikata abinda nafi tsana a
rayuwata dashi...."
Wata dariya yayi data firgitani ya kamo hannuna yace “wannan tatsuniyar taki batada guri a
gurina ki adanata kiyiwa wani dama kowacce karuwa abinda take fada kenan idan ta samu
gara ta wankeshi da haka toni ba gara bane nasan mata kala² harda fararen fata"
Yana fadin haka ya figeni muka shiga cikin hotel din ya hau dani lifter sannan ya bude wani daki
ya shigar dani, ya zaunar dani akan wata kujera ya fara rage kayansa kaina yana qasa inata
qoqarin hadiye kukana ya matso gabana yacemin “kalla"
Dagowa nayi gabana yayi wata muguwar faduwa saboda ganinsa a tube dagashi sai boxes nayi
saurin rintse idona inda a lkcn ka taba qirjina zakaji yanda zuciyata take tsalle tana qoqarin fasa
qirjina ta fito.
Ganin nayi qasane ya bashi damar dagoni ya sanya hannunsa ya zuge zip din rigata ya sauketa
qasa ya rage dagani sai three quarter din wandon jikina da wata riga vest mara hannu.
Wata iska ya furzar a bakinsa ya dora hannunsa a saitin gabana nayi saurin qara qanqame
idona jikina yana rawa ya zubamin ido kawai ya fasa abinda yakeyi, yana qara qaremin kallo, ya
jima yana kallona kafin ya koma ya zauna yace.
Ki nutsu ki bani account details na babanki banson wannan rawar jikin ta munafurci" jin ya
ambaci account details sai na zauna na fara dubawa a hankali na karanto masa yasa ya sanda
kudin suka shiga dubu dari biyar cass sannan ya ajiye wayar ya taso ya dawo bayana ya
rungumoni ya saqalo qasan cibiyata da hannunsa yana sauke wani numfashi yana murmushi. Cikin qarfin hali da sallamawa farin cikin duniya na sakar masa jiki sosai zuciyata na kuka jikina
na rawa saboda rashin sabo, a haka yayi nasarar rabani da komai na jikina ya sanya bakinsa a
saman breast dina na qanqame idona saboda azabar dana fara dandana tun daga matakin
farko.
Shikuwa duk ya susuce sai shafo ask dina yakeyi yana furzar da numfashi na kidima yanajin
yanda jikina ya dauki zafi a zahirin zafin na zazzabi ne Amma shi Kuma tunaninsa yana bashi
dumin ni'ima ne haka ya rinqa yamutsani yana wasa da gabana inajin zafi ta sama da qasa
amma ban isa na nuna ba.
Babban abinda ya firgitani dakai Taheer halittar jikinka ta qarfi komanka a murde kasani basai
na fada maka ba na kwashi azaba a wannan dare daya zamemin baqin dare mafi muni a
rayuwata, daren da nayi asarar wani bangare me muhimmanci a jikina daren daya zamo
masomi kuma mafarin lalacewata.
A wannan daren abubuwa da dama sun faru wanda suka sabbabamin tsanarka a zuciyata
saboda qwarai ka nunamin rashin imani da tausayi Taheer baka bini a hankali ba duk da a
karon farko daka sanya azzakarinka cikin farjina kaji cewa nidin ba a riga anyi disvarging nawa
ba nayi tunanin lkcn dana qanqameka numfashina yana qoqarin barin jikina zaka sauraramin
amma memakon haka sai naga ka qara ware qwanjinka kaci gaba da caccakata wanda har
wannan shigar burgun shahon da kayimin ta sabbabamin qaruwar da dagani har kai bamusan
da ita ba.
Haka nan kayita sukuwa akaina tsayin dare guda baka taba kawowa a ranka bari na tausayawa
baiwar Allan nan ba taqamarka kudi ka biya nikuma bazan iya cewa dakai aa ba saboda a
hakanma gani nake taimakona kayi.
Nidai bansan ya wasan ya qare ba sai farkawa nayi na ganni a asibiti Aysher na jinyata, lkcn
dana farka nayi nadamar abubuwa da dama ciki harda saninka da nayi har qaddara tursasawar
mijin mahaifiyata danake dauka matsayin mahaifi tunda duniya batasan wani ubana bayanshi
ba ta haifarmin. Nayi kuka mara iyaka ina tambayar kaina yanzu shikenan na rasa Heimen din budurcina ka
rabani dashi saboda kudi? Idan na tuna hakan nakanyi kuka kamar rayuwata zata qare tun
daga wannan ranar na ciwa kaina buri da alwashin bazan taba son wani da namiji ba balle naji
Ina burin aurensa ya jefani da yayana a irin halin da Pappa ya jefamu nida yan uwana.
Taheer kasha ganina Ina kuka duk lkcn da ka nemeni bawai kukan rashin sabo bane aa cikin
sati biyun da mukayi tare dakai dole da wahala tasa na saba saboda jarabarka abar bugawa a
mujallah a siyarce ko a tarihi inajin labarin jarababbun maza amma bantaba tunanin akwai irinka
ba wanda idan ka kama mace kakeyi Mata cin qoshi ba kamar kai.
Inayin kukane saboda baqin cikin Pappa ashe badon mahaifiyata yasani sallama maka abinda
na dade Ina tattali ba aa kawai saboda karuwarsa ne Grease itace taje tayi sata aka kamata
yakeson yayo belinta yasani fansar da budurcina saboda a ceceta.
A lkcn inata gwada wayar Addah bata shiga ashe yayi tunanin zan Kira shine ya dauke wayar,
kwana biyu bayan tura kudinnan mukayi waya dashi nayi tunanin zai tambayeni ya akayi na
samu kudin aa shikam ba damuwarsa bace damuwarsa kawai.
“Anitah ki rinqa dafa ruwan zafi da gishiri kina shiga ciki saboda rashin sabo a hankali zaki Saba
ai dama mace saida namiji kedai ke kula da kanki ki nemi magunguna masu kyau kina amfani
dasu"
Wadannan kalamai suna girgiza duniyata da tunani na har cemin yakeyi na saki jikina naji
dadina shine yake bani shawarar kada na yarda namiji ya kusanceni ba comdom, Taheer in
taqaice maka zance bayan ni ya baza Aisha da Fatima qannena qasashen duniya yawon
karuwanci don nasan qarshan dai alewa qasa ce sannan a qarshen qarshe baqin cikin halin da
muke ciki da labarin wannan liqaqqen cikin daka liqamin yasa zuciyar Addata bugawa ta mutu
tabarmu cikin ha'ula'i Taheer Addah ta mutu bata hadani da mahaifina ba duk da har yanzu
baasan duniyar da take ba amma wasu sunce suna ganinshi a talabijin itama addah tasha
fadamin tasha ganinsa a TV yanzu ya zaayi ya yarda niba jinin wannan kafirin bace ya karbeni
a matsayin ƴarsa?".............
*UMMUH HAIRAN CE...✍️*
[7/27, 10:34 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI*✈️
*PAID BOOK*
*HAƘƘIN MALLAKAR*
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*(UMMUH HAIRAN)*
_Masoya wannan littafi mai farin jini wato Dubai dake qasar Niger, ga dama ta samu_
_Kuma zaku iya_ _kasancewa da wannan littafi na Dubai ta hanyar turo da katin Orange na
kudinku Wanda zaiyi daidai da 200._
_Idan VIP kikeso zaki turo da katin da zaiyi daidai da 600 kudin Nigeria kada ki manta da
lambar da zaki turo katin ta WhatsApp_
_09013718241_
_Idan kuma a Nigeria kike zaki turo katin MTN ta WhatsApp a wannan number dake sama ko ta
account number_
_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTB_
_Don Allah idan kinsan baki biya ba kada ki karanta VIP 600 single 300_
*Episode 26*
Wannan shine abinda na sani game dani Taheer nayi mu'amala da maza da dama amma
bantaba haduwa da namijin da yake wahalar dani kamarka ba Taheer don Allah ka mayar dani
qasata ka rabani da cikin nan...."
Rufe mata bakinta yayi yana girgiza kai labarinta ya taba masa zuciya tausayinta ya nunku a
zuciyarsa ya miqe a hankali yace “kiyi hqr Habeey kome kikeso zan iyayi miki amma banda
zubar da cikin nan wlh tallahi inason cikina kiyi hqr ki haifemin abuna muyi aure mu raini
danmu"
Sauka yayi ya hado mata abinci ya kawo mata yana zuwa ya tararta ta hade kai da gwiwa tana
kukanta me dafa zuciya, ajiye kayan yayi ya matsa gabanta ya tallafota yana shafa cikinta
yanajin yanda babyn cikinta me wata shidda yaketa motsi yayi murmushi yace.
“Babe na yanada lfy kamarni" itadai bata iyace masa komai ba sai zamewa da tayi a jikinta ta
koma ta kwanta tana ajiyar zuciya, dagota yayi yace “bazaki barmin babe da yunwa ba jiya
bakici abinci ba yauma ki zauna da yunwa, aa bazai yuwu ba kiyi har kibarmin komai insha
Allahu komai yakusan zuwa qarshe nidai burina kada ki juyamin baya ki bani hadin kai zamu kai
inda mukeso mukai yanzu dai waye ya fadawa Addah kinada ciki?"
Dagowa tayi suka hada ido yayi mata murmushi yace “inason sani saboda musan matakin
dauka Koda yake yanzu ma ba wannan ne a gabanmu ba"
Itadai bata qara cewa dashi komai ba ta koma ta kwanta ya sake dagota ya rinqa bata tea din
tanasha saida tasha sosai sannan ya barta ta kwanta bacci ya dauketa, saida suka qara kwana
sannan suka koma gidansa duk yanda yaso suci gaba da mu'amala amma fir taqi saima kuka
da takeyi masa to shima yanzu tausayinta ya danne sha'awarta shiyasa bayayi mata dole
kamar yanda ya saba binta yake a hankali har yagama yimata cuku cukun komawarsu.
Ko sallama basuyi da Aysher ba suka dauki hanyar 9ja Koda suka isa baikaita gidansu ba kuma
bai barta taje gida ba gdansa ya sauketa Amma sunsha fama kafin ta yarda akan zata kwana a
gidan dayake darene washegari zata tafi.
Shima anan ya kwana tare da ita da safe gari na wayewa yasa aka kawo masa mota cikin sirri
daga gdansu ya dauketa suka nufi gombe.
Suna tafe duk inda yaga wani abu saiya tsaya ya siya mata, kallonsa kawai takeyi tana hawaye
zuciyarta na quna tana tuna yanzu shikenan idan taje gidansu bazata tarar da Addah ta ba.
Mamaki ya cikata da ganin yanda yakebi lungu da saqo har suka iso unguwarsu yayi parking a
jikin gdan Pappa, ya juyo ya kalleta itama shi take kallo yayi murmushi yace “kinyi mamaki ko?"
Lumshe idanunta tayi yace “bai kamata kiyi mamaki ba Habibah maso dan tsuntsu shine yake
binsa da jifa, fita mu shiga cikin gdan ayi duk wacce zaayi, qasa tayi da kanta tana shafa cikinta
ya dora hannunsa akan cikinta yace “bazakiyi danasani ba indai akan ciki nane muje ki huta
baby na ya huta"
Bude mata qofar yayi suka fito tana daga mayafinta saboda tsoron kada ya manne a jikinta
cikinta ya fito, mamaki ne ya kamata ganin yanda aka gyara gdan kamar ba gdansu na qasa ba.
Shine yayi mata jagora har cikin gdan saiya zamana kamar itace baquwar suna shiga Pappa
yana fitowa daga dakin matarsa Graise ya tsaya cak yana kallonsu itama tsayawa tayi tanayi
masa kallo biyu na mamakin qibar da yayi da Kuma ganin wata Matar ba Addanta ba ta biyo
bayansa sai kuma na tsantsar tsanarsa da takaici hadi da baqin cikin biyayyar da mahaifiyarta
ta rinqa tursasata tayi masa a baya yanzu ga abinda baqar biyayyarta taja mata........
*UMMUH HAIRAN CE...✍️*
[7/27, 10:35 PM] OPEN AYES MULTIMEDIA: ✈️ *DUBAI* ✈️
*PAID BOOK*
_Idan kinsan baki biya ba kada ki karanta in kin karanta keda Allah, VIP 600 SINGLE 200_
_Account number_
_0255526235_
_Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTB_
_Ko katin waya MTN ta wannan number_
_09013718241_
_Yan Niger zaku turo katin Orange Wanda zaiyi daidai da 600 dinmu idan VIP ne idan SINGLE
ne wanda zaiyi daidai da 200 dinmu ta Nigeria._
*Episode 27*
Kallon kallo sukeyi da Pappa kafin daga bisani taga Taheer ya tsugunna yana gaisheshi bai
amsa gaisuwar Taheer din ba sai wani mugun kallo da yakebin Habeey dashi har ya iso
gabanta ya damqota yace.
“Ubanme kika dawo kiyi a qasar nan da izinin wa kika dawo ko an fada miki tsinanne ne ni har
kin gama biyana kudina da Zaki dawo?" Saurin miqewa Taheer yayi ya finciketa ta qarfin tsiya
ya dakawa Pappa tsawa yace “kada ka kuskura ka qara tabamin Mata wannan ai haukane
bakaga yanda take bane"
Baya Pappa yayi sai yanzu ya fahimci cikin dake jikinta yace “heeee Anitah aure kika daura a
Dubai bansani ba munafukar uwarki ta daure miki gindi kikayi aure batare da ansanar Dani ba
to wlh yau shari'a ce zata rabamu da ita tunda ta munafurceni"
Tsoro ne ya kama Habeey ta zame daga jikin Taheer tace “Pappa Ina Ibrahim da Idris?" Tabe
baki yayi yace “yana gurin munafukar uwarku ba har kudi kika turo mata ta siyi gda ba?"
Lamarin duk ya daure Mata kai ta koma ta maqale a bayan Taheer daya zubawa Pappa ido sai
hauka yakeyi wai sai yayi qarar Hajar da Taheer tunda suka zuga masa ya ta dawo 9ja bayan
bai gama gininsa ba"
Zuciyar Taheer takai wuya yana qara second talatin bai fice a gdan ba zai iya rufe Pappa da
duka figar hannun Habeey yayi suka fice daga gdan ya jefata a mota cike da tunani ya samu
wani matashin yaro yayi masa yan tambayoyi tana kallon yaron yanayi masa kwatance ya juyo
ya shigs motar ya kalleta yaci gaba da tuqinsa suka fice a unguwar suka nufi wata sabuwar
unguwa ya kuma fita yayi tambaya sai gashi da