Showing 18001 words to 21000 words out of 37827 words
yayi kundumbala ya tako inda nike ,Knocking (ƙwanƙwasa) desk ɗina Yayi a hankali
A fizge na jawo lulun eyes ɗina na watsa masa ,fuskata sarau ba yabo ba fallasa
"Zan iya zama?" Ya nuna mun saman desk inda na ɗaura hannuwa na
"A'ah ba'a zama a nan rubutu akeyi akai saidai wani wajen"
Murmushi yayi ya dawo gefena ya zauna ,shiru ya biyo bayan zamanmu saima tsaki da nikeyi lokaci bayan lokaci saboda yanda abokansa sukayi mana tsatsaye kamar wasu guards
"Kinada kyau kin sani?"
A bazata maganar yazo mun ,ɗan caɓe baki nayi
"Haka akan ce " lafiyayyen murmushi ya saki d ya ƙara masa kyau yarantarsa na ɗan shekara sha bakwai ya daɗa fitowa
"Oh baki sani ba ? Ah u have to know ya kamata ki sani"
Karkacewa yayi ya zaro smart phone ɗinsa mai azaban kyawun Camera ya saita selfie bai Ankara ba saidai naga ya kango kansa wajen kafaɗana ,a sanyaye yace dubi nan
Ina ɗago idona ya maza ya ɗauke mu a tare ,ɗaure fuska nayi zan masifa kawai ya saƙa yatsun hannunsa a gefen bakinsa ya saki fitoo
"Nagode beauty " ya raɓa ya fice suka Barni da tulin ledojin kayan ƙwalam da suka siyo wai Inyi break
Ÿan matan ajinmu da suke maƙalƙale ta window kuwa ,suna ganin fitansa suka zagayo da sauri harda wainda Bama magana dasu ,sukazo suna tambaya na ko ɗan uwana ne ? Ko na san shine?
Girgiza masu kai nayi na daɗa rufe fuskata da littafina na barsu a tsaye a nan
Nadiya ce tayi zaraf ta janyo ledar ,ta ɗebi chocolate da chips leda ɗaya
"Sweetheart in ci"
Banza nayi mata ,a hankali ta daɗa matsowa kusa da fuskata "My loveee magana nikeyi ,muci don Allah"
A ƙufule nace "To dama nawane ,kuci mana Ni ina ruwa na "
Wow kamar ƙudaje ,kundai san yaran masu kuɗi basu iya son banza ba ko bazasu ci abu ba don kawai ayi dariya haka suka dokawa kayan nan wawa suka parke ledan kowa ya ɗebi rabonsa ,tas suka rabe i junansu ƙarshe wanda suka Ajemun nace banaso Nadiya ce ta karɓa ta sakamun a jaka .
*****
Washegari 7.20
Muna assembly field na saka uniform ɗina da er ɓingilar Army blue ɗin sket mai ɗan yalwa iya saman gwuiwa yasha guga da farin Safa na shi ma ya hayo har gwuiwan ,na karkata hulan beret ɗina akan gashina da yasha kitson ibira style na shiku an jera mun white bids a ƙarshen kitson da wanda suka watso ta gaba
Tsaye nike a layin en ajinmu ƙafana sanye cikin cambas mai kyau baƙi na goya ƙatuwar jakar bayana , Sosai nayi kyau kowa Ni yike kallo
Mahmud tunda motar gidansu ta ajiye shi a tsakiyar makaranta yike wiwwurga idonsa cikin layin en ajinmu sam bai ganin ko wacce mace sai Ni ,Ni Bilkisu
Malamai ana dakatar dashi ana komai saida ya kutso cikinmu ,ba zato naji an riƙe mun hannu a ɗan tsorace na ɗago ,kafin in magana ya tari numfashina "Kinyi kyau beautyy" yana faɗin haka ya sakeni ya juya a take wani ƙwarzababben ajiyar zuciya da bansan ya ƙwacemun ba .
Caaa malamai sukayi masa da faɗa wai yayi kneeling
Kallonsu yayi 1 on 1 ,sai kuma ya ɗaga kai wajen da malamai ke tsaitsaye za ayi assembly ya ƙwallawa shugaban makarantan kira ,wanda yasa kaf makarantar yin tsit
"Principal ,baki faɗawa malamanki sharaɗin Babana bane ,babu duka ba tsawa,tsakaninsu dani su koya mun karatu a biyasu haƙƙin koyarwansu ,ko baki faɗa masu raayina ne ya kawoni makarantar nan ba tilastawa ba??....ku matsa in wuce ko anjima kuga takardan dakatar da makarantan nan domin Ni a USA ba haka ake mu'amala da ɗalibai ba ,daidai da jarabawa roƙonmu akeyi ana lallaɓamu sai mun ce mun shirya zaai mana kuma mu ɗalibai mune zamu tsara time table ɗin jarabawar"
Sosai yaja masu warning kuma aka kiyayesa
Saida aka tafi ajine principal ya kirasa yina masa nasihan me ya kaisa wajena ba shayi babu komai ya tsaida idonsa akan principal
"Ina sonta ne sir, jiya na kasa barci har mafarkinta saida nayi ,ina zuwa ita nikeso in fara gani ,sai kuma nayi tozali da ita cikin kyakyawar gani ,dole zuciyata ta azzala mun inje in faɗa mata tayi kyau....kuma ina faɗa mata najuyo"
Sakin baki yayi yina mamaki ,ƙarshe dai ya sallamesa ya tafi .....Abokansa suka biyo bayansa ɗuuuuu
"Mahmud wasup? Yayi maka faɗa?"
"Um um ai principal is understandable person (mutum ne mai fahimta) Ya tambayeni mai ya faru Ni kuma nace masa ina sonta ne ...."
Buɗe baki sukayi
"Chaiiii 😱 Yaro kana ruwa"
****
Daga wannan ranar Mahmud ya daɗa shiga rayuwata sosai ya takureni matuƙa gaya ,kyaututtukan banza da hofi yinmun shi yake ,fulawa kuwa da kullum yike mun kyautarsu irin yanda yike ganin yaran turawa na yi,dole nike amsa saboda nacinsa gashi yinada ɗaurin gindi ,dole in Inaso ya ƙyaleni Nike karɓa nakuwa Tara Sosai cikin wata jaka
Sun saba sosai da nadiya tana moransa yina kashe masu kuɗaɗe don kawai a ja raayina ,yau da gobe kuma abun ya fara tasiri gashi yanzu nima na fara biye masa
Now na yarda ina son Mahmud ,Mahmud he's my first love 💞
Oum Aphnan✍️
09065990265
[6/3, 00:31] 😘😘😘: *Don Allah in kinga Littafin nan ba na kyauta bane ,ki kauda idonki mu yaƙi ɓarayi ,ki biyo ki siya naki ,don Samun karatunki cikin salama ,ba haƙƙin wata ba... ngd*
Wow let's move on ,Kun dai san Nurse da obstacles ɗinmu, so wallahi Banda mood ɗin sex ,a ɗaga mun ƙafa
19&20
Abubuwa da dama sun cigaba da faruwa a gidan Hajiya ladi ,a yayinda kullum Binta gogewa take tana ƙara zama ƴar duniya ,sosai tana yin kasuwa ta zama wata Hot cake tana mingling tareda Manyan Alhazai don haka cikin ƙanƙanin lokaci ta tara nauyayan kuɗi a account ,A gefe guda gidan Hajiya ladi nan ne hidden side ɗin ta ,iyaka in zata fita ta maka ƙatuwar shade dazai rufe mata rabin fuska ,su zuge tinted glasses ɗin mota a haka suke barin unguwar a gujen gaske kiɗi na tashi .
Da fari hankalin Sarkin Dogarai ya tashi gaya ya baza hotuna a duk wasu tashoshin mota da ofisoshin en sanda wai ko za'a gansu ? Amma shiru malam yaci shirwa ,so ya za'a ganesu bayan sun canja gaba ɗaya ,kuma koda masu tsaron hanya sunga fuskarta Tundaga shimfuɗaɗɗun motocin Alhazan da take hawa suke sakawa kansu tanatamar in itace .
Kwana casa'in da tara na ɓarawone....ɗaya ko ? Na me kaya ne.
Yau ma wani gagarumin Taro na ƴan siyasa da za'a gudanar a Al-Nasiha Hotels ,Wanda ya kasance harda mai girma Commissioner of education ,mutumin da ya kasance dadiron Hajiya Binta ne ,don haka tun da ya shigo garin ya kirata yace su haɗe a can
Jiki na ɓari kuwa ta shirya kamar wata isashiyar Hajiya hannu yasha Zobban gwal na aro ,tana gefensa suna gudanar da taron su har suka gama lokacin ƙarfe 8pm Don haka waje a take ya fashe ,ƴan shan miya na ribibin bin ɗan siyasan da suka sama zarafin ganinsa
Hannunta na sargafe cikin nasa ta zo raɓawa su tafi ɗakin da ya kama masu ,karaf idonsu ya sarƙe da MAKAMA darararraraaaaaassss! Ƙirjinta ya buga amma dayike mazaje ce ita kawai sai ta daɗa wani burne face (ɗaure fuska)
Jikinsa har yina rawa ya matso inda suke yina faman ƙwalla mata kira kamar taɓaɓɓe , security nason dakatar dashi amma haka ya bangajesa ya wuce yina sababi "Dalla malam matata ce fa can a hannun wulli"
Gaban Binta ya ja ya tsaya yina ƙoƙarin fincike mata hannu a hannun comishina
"Ke uban waye wannan ?dama ke fasiƙa ce karuwancinki kike gari ²?"
Fizge hannunta tayi da sauri ta yarfe a gajiye ,kafin cikin yatsine tace "Lafiya malam zaka goga mun dattin jikinka akan fatana?"
Sakin baki yayi shaye da tsantsan mamaki "Binta????? Aahhhh lallai Binta idonki ya yage kin riƙe ,Ni mijinki Ni kike cewa zan shafa maki dattin talauci ? To naji ina kika kaimun ƴata? "
"Na shiga uku malam wai waye kai ,I'm not binta...ba Ni kake nema ba security(ta ƙwallawa security kira ) Plz kusan kan aikinku mana ya zaku ringa barin any bulshit suna shigo maku waje ,tabbas zaku korawa kanku costomer "
Haƙuri suka bata suka shiga kokawa dashi yina turjewa
Komishina da ya gama tsurewa don yaga kafiya da rashin mutunci a idon wannan talakan bafaden
"Baby girl kinsan shine ,plz karki ɓoyemun komai "
Cike da yauƙi ta magantu "A'ina zan sanshi? Babe zuwa yanzu a matsayin ka na babbar ɗan siyasa yaci ka fara gane irin banzayen ƙauyawan dako iya shan miyanma basuyi ba "
Jinjina kai yayi suka wuce ciki
Makama kam ƙin tafiya yayi sai ma ya shiga kira duk wani babba da ya sani ,wai su kawo masa ɗauki yaga matarsa a hotel zata gudu masa da ɗiya
Wasa² saiga ƴan sanda sun cika harabar hotel ,Cikin sirri PA ɗin Kwamishina ya labarta masa meke faruwa suka silale ya shige motarsa suka gudu ya barta a ɗakin tana jiransa
Saida yayi nisa da barin gari sannan ya kirata ya shaida mata shi ya wuce ta fita farfajiyan hotels ta fuskanci mutanenta shi ya tafi for the sake of his dear prestige.
Sosai Hankalin Binta ya tashi nan take dubaran kiran mijin Hajiya ladi yazo mata
Aiko duk da bai kasance babban ɗan sanda ba Amma sanayyarsa da manyan ƙasa shi yayi masa rana ,Binta daga hotel ta hau keke sai gidan baban ta motocin en sanda na biye da ita kamar wacce tayi sata
Aiko tana tsoma ƙafa a gidan gida ya ruɗe da koke² ,nan aka sallami en sanda aka bar makama a zaure suna tattaunawa da tsoffin gidan ,shikuma ba mutunci yike shaida masu yanda yaga ƴarsu rungume da ƙaton wulli
Tausan sa akeyi amma yina tada jijiyar wuya shi alankatafir baya iya zama da karuwa yazo ta ɗebo cutar zamani ta goga mar ,yooo Koda ciwon sanyi aka bar mutum an shasheka a neman magani
A haka dai aka tara manyan gidan da ita Bintan sukace ta maida magana ,aikuwa filla² ta koro zance amma batace tana fasiƙanci ba kuma ta nemi hanyar kare kanta ta musa zargin wai ya ganta da kwarto
Gardama suka sarƙe dayi tana faɗa Makama na faɗi ,shine fa manyan mazan suka miƙe da iƙirarin zasu zaneta ,nan kuwa ta shafewa idonta toka tashiga tsitsiya ruwan tijara
"Duk wani ƙaramin ɗan tashan da ya kuskura yatsun hannunsa ya gegi fatar jikina wallahi sai nayi ƙaransa,sainasa ammasa ligiligi surfen mahaukaciya sai ya kasa ɗaga yatsun hannunsa in kuma kuna ganin ƙarya ne ,wani ya kwatanta wallahi yau ba gobe ba sai ya kwana agidan maza (prison)....dame jarrabawa ne yanzu in kwatanta kiran wayan manyan mutane?"
Duk turus sukayi ,harta makama saida jikinsa yayi sanyi don ya lura zata aikata yanzu matarsa ta zama ƴar duniya
Baba Bala ne ya ƙufula "To ƴar tijara zan dakeki don Allah ki kira a kaini gwantanamu bay ,ba wai yari ba"
Hannun makama rawa ya shiga yi ya soma ba Baba bala haƙuri
"Kasan Allah Bala zata aikata Ni nasan yanda na ganta tsaka cikin manyan mutane ƴan siyasa masu ƙunbar susa amma kawai ku ƙyaleta . ......"
Fashewa da kuka Bala da ya rasa abunda zaiyi yayi "ka cucemu idi ka cucemu ,ka gurɓata muna tarbiyyan ƙanwa yarinya mai kawaici ka maisheta haka kuma kadawo kana faɗin negative side a kanta? Allah bazai Barka ba wallahi "
"E haƙuri indai nine har yanzu inason matata ,ta shirya mu koma gida"
"Na gama auranka"
Anan ne Sarkin Dogarai ya saka baki
"Ke kinci ƙundugurinki ,ku bani tsumagiya nan ,Ni xan zaneki in yaso kisa a rama maku sai duniya ta gane na haifa Zakka a cikin zuriyata"
Sai sannan jikinta yayi sanyi ta kwantar dakai aka mata fada sosai kafin aka ɗaura da nasiha ,a kuma daren makama ya tasata suka tafi gida
Wannan shine dalilin dawowar mu kaddararren gidan mu,saidai kuma tamkar an baiwa mamana lasisin iskancinta ne ,kullum bata zama a gida kullum tana unguwa yau gidan Biki gobe meeting da ƴan siyasa kamar wata gwaska ,tafiye ² kuwa ,wannan ba'a magana yau tana Abuja gobe tana Lagos ,Yanzu nan ana cikin hira da ita da an kirata a waya zakaga ta furgice tayi na toilet ta sheko wanka tana shirin fita kamar matan kanta sammm Bata neman izinin mijinta in zata fita ,fiyyyyy an Turo mata kuɗin jirgi....fiyyyyy tabi Flight in anyi mata magana sai tacemun suna da meeting da first lady aah zataga shugaban mata na jihar Kano ,aaah kaza aahhhh kaza ƙaryan kenan ,wannan wani irin masifa ne ?
A haka rayuwa ta cigaba da gungurawa damu har ummana ta haifi Abdul wanda da yawa en gidanmu cewa suke shegene ba yaron babanmu bane amma ba mai iya faɗi yaci ubansa don sun taɓa musayar miyau da surukuwarta mahaifiyar babanmu har ta zazzage ta ,ta mata gorin gantalin da takeyi aiko tana tashi ta kira wayan shugaban area boys (ƴan daba) tasa suka ciko keke Napep biyu
Baba tana fita zata barkan aihuwa a maƙota suka rufan mata da duka har saida suka cire mata haƙora biyu na gaba , kururuwan neman agaji take amma ba wanda yazo kowa nason rayuwarsa ,basu ƙyaleta ba saida sukaga ta sume
Farkowa tayi ta ganta a gadon asibiti ,muryoyinsu ne ke mata amsa kuwwa a kunne "Ke fitinannun tsohuwa tunda kika matsawa Hajiya Binta yau kema sai in mun aikaki garin da ba'a dawowa ,kije can ƙiyama ki cigaba da munafurci da hardasa tashin tashina " kawai sai dai taji ƙishimmmmm !! Sun sakar mata wani wawan Naushi a muƙamuƙi....
Zabura tayi ta dafa muƙamuƙinta ta yanka ihu kamar yanzu abun ke faruwa "Wayyooooo Tsohona da tsuhuwata zasu kasheni"
Da sauri yaranta suka shiga daddanneta saboda yanda take ciccizga kamar wacce za'a zarewa rai ,tana neman gotar da ƙarin ruwan hannunta
Ummana na gefe sai chat takeyi tana kurɓan ruwan eva me sanyi ,ko kallo Basu isheta ba ,suna haɗa ido da ita takoma ta kwanta lamɓas kamar ruwa ya cita ,ganin hakan duk yaran suka fice aka bar autanta namiji a tsaye sai umma dake harkan gabanta har yanzu bata ɗago ba ,shima ana haka aka kira sa a waya ya amsa ya fice
Gwale ido tayi ta ganta bakowa sai ummana ,aiko ta fasa ihu "wayyo Allah na lurwanu kana ina ya zaka bada ajiyata hannun maƙiyyata"
Muzurai ummana tayi mata "bake annamimiya ba ,gaba sojoji zansa su kakkarya maki ƙafa ke koma insa su bindige mun ke,kar sunana ya fita a bakinki"
Haɗiye wani abu mai nauyi ta ringayi gunun ban tausayi ,tanason kuka ba hali ,cikin zafinsa Rilwan ya shigo
"Haba innanmu daga en iskan gari sun dakaki sai ya shafan maki ƙwaƙwalwa? Haba don Allah kiyi haƙuri "
"Ai nayi shiru lurwanu bazaku sake jin muryana ba ko a gida"
.......Tun daga wannan ranar tayi mugun kiyaye ma mamana wata zubin har daka dasu jajjage take mata ai kam sai kowa na gida ma ya sallama ma ikon Allah ,abin ba sauki ciwon Arne.
3yrs After
Kwanci tashi ba wuya a wajen Allah gashi yanzu su Hajiya Ladi sun sama cigaba masu tarin yawa ,ciki harda samun matsayin Commissioner of police da mijinta yayi ,gashi sun bar unguwar mu sun koma GRA ,Hulɗansu da mama na sai wanda yayi gaba ,a ƴan ritsitsin shekarun nan mama taje Dubai ,Kenya ,Togo , Saudi ,nijer , tazama hajiyan gaske dai ,don har hadawa yara en mata connection takeyi suna zuwa Kano to jidda
Iskanci dai sai Allah ya shirya ,haka ake kawo yau da na gama gane halayyar mahaifiyata , bayan gori da en gida kemun duk da natsuwa da nayi ina tsananin yima Babana biyayya amma a banza......wannan kenan
Cigaban labarin
Oum Aphnan✍️
09065990265
[6/3, 00:31] 😘😘😘: *Don Allah in kinga Littafin nan ba na kyauta bane ,ki kauda idonki mu yaƙi ɓarayi ,ki biyo ki siya naki ,don Samun karatunki cikin salama ,ba haƙƙin wata ba... ngd*
23&24
Haɗuwa ta da Mahmud zan iya kiransa da farkon mafarin tushen lalacewar tarbiyyata,Mahmud ya iya kashe kuɗi na tashin hankali ,sai kuma ya kasance soyayyar da yake mun ya hardasa masa kashe mun kudi fiyen yanda yike kashesu a da ,idan yaga daidai da doguwar riga ne ya tabbatar innasa zatayi mun kyau to bazai taɓa siyan ƙwara ɗayaba sai ya siya mun dozin irinsa kala daban daban ,kuma sai ya turasasani na saka masa ko su ɗaya ne shidai ya gani ,Gidanmu kam suna ganin ikon Allah ,tun ynz set ɗin akwatun kayana sabbi Ashirin ,saikace wata amarya duk tsoffin kayana umma ta kyautar dasu ,takalma kam ko wata ƴar mashahurin mai kuɗin sai haka ,abinci tuni mun daina girki ,kullum zai siyo mana kayan ƙwalam da creamy Wanda tun dare zai kai mana wata safiyar ,duk gidanmu ba wanda ya taɓa magana akan Al'amarin kowa ya zuba mana ido dani da uwata ,itakuwa murna take tana kaɗa gindi ɗiyarta akwai farinjini ,yaro ƙarami ya susuce akanta
Ana haka birthday ɗina ya zagayo na shiga shekaru 15yrs nan ya haɗa mun wani irin ƙawataccen b'day da ya kashe mahaukatan kuɗaɗe kamar wani babbar Attajiri ,kayan da kawai Ni da selective ƙawayena Wanda ya siyamana mukasa sai ya firgita ka ,munyi bday lafiya na sama tarin kyaututtuka ,Ni kuma wata ƙaramar akwati a nannaɗe ya bani ,muka gama celebrating Sha ɗayan dare aka dawo dani gida .
Muna zuwa naga an rufe zauren sasan mu raina sosai ya ɓaci a take na kira Number mamana ,mama dake zaune take chating da mazanta ƴan duniya tana ganin kirana tayi maza ta ɗauka "baby an gama kenan ?"
A shagwaɓe nace "Angama umma su Mahmud sun kawo ni gida kuma don iskanci an rufe mun ƙofa halan ba'a san gidan akwai wanda bai dawo bane?gidanda wata zubin in gantalin mazan gidan ya motsa a kai biyun dare ba'a rufe ba watarana ma a bude muke kwana?"
Tsaki taja "kinga kar ranki ya ɓaci ke birth girl ce ,mutum baya fushi ranar birth day ɗinsa ,Ina zuwa nida kaina in buɗe maki"
Ina kumbure² na shigo bayana su nady ne suka ajiyemun kyaututtukana ,suka tafi su Mahmud su maidasu gida
Rigana na cire na zauna da shimi a tsakar carpet ɗin ɗakin ina