Showing 18001 words to 21000 words out of 31453 words
Chapter 7 - Mar Atussaliha Book 1 by Hafsat Umar Dangoro
Yana kuka kasa kasa ,Yana
Dan kallota tagefan ido,jiyayi tace Kai ubanme kake kallo zonan, shiru Habib yayi
tare da hadiye kukan da yake Shirin tahowa ya Dan dauke numfashin shi Dan karma
taji, ay ko ta sake daka masa tsawa tace "bakajiba ne nace zonan," jiki asanyaye
Habib ya tashi zaune ya rarrafo gabanta ya tsuguna tare da sunnar dakansa, yace
"Dan girman Allah kuyi hakuri wallahi ni baruwana ,dan Allah kada ku
kasheni ,"rufemun baki"tafada dakarfi harsai da ya tsorata tasanadiyyar tsoratar
dayayi yasa yasaki Kashi a wando jikike kotsotsotso🤣)
Hhhhhh su Habib hanga tashin hankali
Magana tafarayi tace" ku bil adama, mu bamu zo Dan mucutar dakuba, Amma meyasa mu
kukeso ku cutar damu, Baki narawa Habib yace wallahi bazamu sakeba Dan Allah kuyi
hakuri, wayya Allah na nashiga uku ni Habib natsokano wa kaina masifa da bala I ,
"mune masifa da bala in tafada tare da yo kansa, Nan danan Habib yashiga karanto
duk wata addu,ar datazo bakinsa, harda waddama besan ya iyata ba sai yau, "wainnahu
sulaimanu wainnahu bisimillahir rahamanirrahim, allahumma ajirni fi
musibati,innallahi allahumma inni auzubika minal kubusi, nashiga uku ,wayyo momy
wayyo dady ya juneid kazo kataimakeni. Kukuke ganinmu bamumuke ganinkuba Dan Allah
kumin rai, Yana Gama fadar hakan Shima ya fadi ya suma a gurin ,shiko Daman malan
tuni yamanta awace duniyar yake...............
🤣🤣🤣🤣wayyo cikina Kai jama,a fada da aljanu ba dadi, su Habib anga bala'kam
MAR'ATUSSALIHA BOOK 2
4.....
Dariya3
****Tom bayan saliha taraka safiyya bakin get ta dawo ,ko cikin gida bata
shiga ba tajiyo hown din motar Habib yadawo, dasauri ta karasa cikin falon gidan
tazauna, bata jima da zamaba sai ga Habib ya shigo bayansa Kuma malan ne,Wanda Aka
dakko dan tacire mata aljanu.
Sallama sukai "assalamualaikum" Amin wa alaikumussalam" ta amsa tare da yimusu
sannu da zuwa, Sanan ta tsuguna har kasa ta gaishe da malan, shiko Habib ganin haka
acikin zuciyarsa yace "Amma wanan yarinyar ko munafuka jibi fa harda wani
tsugunawa" afili Kuma yace "malam bisimillah gaguri kazauna" zama malan yayi sanna
ya kalli Habib yace "habibu ina Mara lafiyar?" Habib ne yace "alagafarta malan
gatanan inason aciremata "yan iskan aljanun dasuke kanta "yafada tare da nuna
saliha, saliha ko Tana zaune Tana binsu da idanu ko kiftawa Babu, zuciyarta sai
bugu take kamar ganga, Malan dai yanajin Haka ya tashi ya ciro wani bakin magani
mai warin gaske,acikin aljihunsa, bude shi yayi ,yashiga hurawa a koina dake cikin
dakin.
Nan take saliha ta Mike zumbur, Tana zazzare ido ,Tana yatsine yatsine, tafara
surfa uwar masifa tana cewa "Uban me yakawo ka gidannan,dama kazone domin kacuceni
kacuci rayuwata"natsaneka kafuta daga gidannan n'a fada maka,kafuta nace!!! Tafada
da karfi tare da cenzawa idonta launi kwayar cikin idon ta futa gaba daya kamar
ba,a halitti baki acikin idonta ba.
Malamin ne ya kalli Habib yace "sauri kaje ka kullemana kofa, ayko cikin azama ya
nufi kofar ya rufeta ruf harda saka mukulli ya datse.
Juyawa yayi yakalli saliha ya watsa mata wannan bakin abun me wari a fuskarta,
Nan take saliha ta gigice tare da bude hannayenta dukka biyun ta durkusa,ta sunkuci
malan ta dokashi dakasa,sannan ta sunkuci kujera 3ster ta yi kan malamin zata
sauketa a kansa ,Habib yayi hanzarin janyeshi,duk da haka saliha bata barsu ba haka
ta dakko wata zangareriyar bulala ta dukan doki wadda hayat ya sayo sabo da
dukanta,ta shiga zubamusu a jikinsu suna faman ihu su malan har da futsari a wando,
saliha bata Dena dukansu ba har sai da taga sun daina motsi tukunna tasamu guri a
kan kujera ta zauna tare da harde kafa daya kan daya, tana zazzare ido,cankuma ta
fashe dawata uwar dari wadda ta zagaye ilahirin dakin har amsawa yake, ni kaina sai
da hanjin cikina ya kada jikuke kulululu,.
Habib kam yazube akasa sai numfashi yake samasama Yana kuka kasa kasa ,Yana
Dan kallota tagefan ido,jiyayi tace Kai ubanme kake kallo zonan, shiru Habib yayi
tare da hadiye kukan da yake Shirin tahowa ya Dan dauke numfashin shi Dan karma
taji, ay ko ta sake daka masa tsawa tace "bakajiba ne nace zonan," jiki asanyaye
Habib ya tashi zaune ya rarrafo gabanta ya tsuguna tare da sunnar dakansa, yace
"Dan girman Allah kuyi hakuri wallahi ni baruwana ,dan Allah kada ku
kasheni ,"rufemun baki"tafada dakarfi harsai da ya tsorata tasanadiyyar tsoratar
dayayi yasa yasaki Kashi a wando jikike kotsotsotso🤣)
Hhhhhh su Habib hanga tashin hankali
Magana tafarayi tace" ku bil adama, mu bamu zo Dan mucutar dakuba, Amma meyasa mu
kukeso ku cutar damu, Baki narawa Habib yace wallahi bazamu sakeba Dan Allah kuyi
hakuri, wayya Allah na nashiga uku ni Habib natsokano wa kaina masifa da bala I ,
"mune masifa da bala in tafada tare da yo kansa, Nan danan Habib yashiga karanto
duk wata addu,ar datazo bakinsa, harda waddama besan ya iyata ba sai yau, "wainnahu
sulaimanu wainnahu bisimillahir rahamanirrahim, allahumma ajirni fi
musibati,innallahi allahumma inni auzubika minal kubusi, nashiga uku ,wayyo momy
wayyo dady ya juneid kazo kataimakeni. Kukuke ganinmu bamumuke ganinkuba Dan Allah
kumin rai, Yana Gama fadar hakan Shima ya fadi ya suma a gurin ,shiko Daman malan
tuni yamanta awace duniyar yake...............
🤣🤣🤣🤣wayyo cikina Kai jama,a fada da aljanu ba dadi, su Habib anga bala'kam
saliha ta kwashe dashi daga bisani kuma tayi wata atishawa me karfin gaske, ta
fadi a gurin ko motsi batayi, sai dai kana ganin yadda numfashin ta ke fita kamar
meyin bacci.
To damisalin karfe 4 na yamma saliha ta farka daga baccin datayi, idonta tafara
gani biji biji daga bisani kuma tafara gani tarau,can gefe ta hangi malan da Habib
a kwance kowannensu ko motsi basayi, saidai yadda kirjinsu yake sama da kasa zaka
tabbatar da cewa ba mutuwa sukai ba da sauran numfashin su a gaba. Nan take abin
da yafaru ya shiga dawomata daya bayan daya kamar t.v ta ke kallon abin,zumbur tayi
ta Mike tare da fadawa kicin da sauri ta dakko ruwa a firij me sanyi ta fito, inda
suke a kwance ta nufa tashiga yayyafa musu, Habib ne ya fara bude ido Yana bin ta
da kallon tsoro, hannu yasa ya goge idonsa domin ya tabbatar itace ko Kuma ya
mutune takemasa gizo a ruhinsa, Amma Yana dauke hannunsa ta ya sake gani ,Nan danan
yashiga zare ido Yana muzurai, Yana ambaton sunan Allah bakinsa harrawa yake,idonsa
kuwa yaciko taf da hawaye suna sharara a kan kekkewar fuskarsa.
Ana tsaka da Haka Malan ya bude ido tare da furta " kalmar Laila haillallah
Muhammadur rasulillah, hasbinallahu wani'imar wakil,lahaula walakuwwata
illabillahil aliyul ajim",Yana Gama fadar haka ya Mike zaune,karaf sukayi ido biyu
da saliha wadda take tsaye Tana kallonsa zuciyarta cike tab da tsananin tausayinsa,
domin har ga Allah bataso wannan abin ya faru hardashiba taso ace iya Habib ne
kawai,to amma ay shiya kawo kansa.
Shiko malan Yana ganin yadda saliha ta sake kafeshi da ido hakan yasa ya nufi inda
ya hango kee din da Habib ya kulle kofa ,ya dauka ya watsa a guje betsaya a ko
inaba sai bakin kofar,jikinsa harrawa yake ya bude daker, betsaya a ko inaba sai
bakin get ko da takalminsa betsaya sakawaba,sabi da tsananin tashin hankali,megadi
yanata cewa "alagafarta malan tsaya inzo nabude maka", Ina malan bemasan me yake
cewa ba ya bude get din yayiwaje sai kace mahaukaci sabon kamu, Habib kam tun
dayaga saliha ta zubamusu ruwa yatabbatar ta dawo hayyacin ta, hakan yasa ya tashi
tsaye, ya kalleta yace" gaskiya saidai kiyi hakuri kitafi gidanku nibazan iya zama
dakeba ,bazaki kasheni abanza ba" dariya saliha tai tare da tabe Baki tace "au Kai
dakace ni dakai mutu Karaba takalmin kaza,inan kana kiwona,inaji ina gani zaka auro
zankadediyar matarka wadda ba karuwa ba kuxo kuyi Zaman aurenku agabana, Wai duk
kafasa Shirin naka kenan, Tana Gama fadar haka ta hade Rai tare da zazzare masa
idanuwa, hay Habib Yana ganin haka, jikinsa ya dauki rawa yashiga cewa "haba
salihar saluhai meyayi zafi haka eh,nifa ba haka nake nufiba kawai dai Ina nufin
ki je gida ki huta Naga kingaji dayawa,Yana magana kwalla na fitowa acikin idonsa,"
murmushi saliha tai tare da cewa" uhm ay ni bance maka nagaji da Zaman gidankaba ko
kaji na taba fadamaka. da dakake wahalar Dani ma bance nagaji ba sai yanzu ,ay
Zaman gidanka yazama Dole ,kuma kamar yadda kafada ada haryanzu a Haka muke
mutukaraba takalmin kaza ehe " Tana Gama tadamasa haka ta shige daki tabarshi a
gurin ,
Shiko bayan shigarta daki zama yayi a kasa Zaman dirshen yashiga rusa kuka abin
tausayi🥺)
5
Yana barin unguwar su Habib ya tari me nafef ya kaishi unguwarsu, bayan
tasauka ya biya kudi, ya kwasa a guje betsaya a ko Ina ba sai kofar gidansa Yana
zuwa ya tarar da dalibansa sun taru da yawa suna jiran dawowar sa, tun daga nesa
suka hangosa Yana gudu Yana waige waige, ay ko suma Basu Dan lokacin da suka fashe
kowa ya kama gaban sa,shima Malan Yana zuwa ya fada gidansa ,matarsa da yaransa
guda uku suna zaune ya shigo a guje Nan danan suka shiga tambayar lafiya kuwa
malan, shi dai malan kwai Kira yake aljana aljana ya bamka daki ya rufo kofa,
sumako daya dakin suka shiga suka sa Sakata, suna mai da numfashi , daya daga
cikin. Yayan ne ya bude Baki zai magana da sauri ,mahaifiyarsu ta rufe masa Baki
Tana cewa "shuru kar aljanar ta jimu, Kai baka da hankali malamma ya nemu gurin
buya ballemu,tun da kukaga haka wannan aljanar ta dabance, mugodewa Allah ma da
bata kashe Shiba....
****assalamualaikum ,sai da tayi sallama yakai sau uku Amma ba a amsa ba hakan yasa
ta tura kai ciki ,kai tsaye bedroom ta nufa hannunta dauke da Kayan marmari
irinsu kankana ayaba lemo da sauransu, tana shiga ta sameshi a kwance a kan bed
idanuwansa a lumshe Yana futar da iska daga bakinsa a hankula.
Karasawa tayi ta tsaya a kansa Yana kallonsa tana zuba murmushi kamar wata
tababbiya, muryarsa ta tsinkayo Yana cewa, waya Baki izinin shigomin bedroom ,Kai
tafara sosawa tamarasa me zata ce masa, Can kuma ta fara magana murya narawa tace "
am Dana,dama momy ce ta fadamin baka da lafiya shine na kawomaka kayan maimari don
nasan zaka ji dadin su sosai, shiru yadanyi daga bisani kuma yace," okay to kimayar
banaso" Kai Yaya juneid Dan Allah ka karba kasha,bana son inganka cikin yanayi Mara
dadi" short up ya daka mata tsawa ta re da Mike wa zaune yace" Kifita daga rayuwana
Anisa ,nace bana sonki ko anta ba so dolene, Meyasa Baki ganewa ne ,wannan shine na
farko Kuma na karshe,idan kika sake bari nakara arba da wannan fuskar taki, saina
sabamiki kamanni, oya get out" ya daka mata tsawa, a guje Anisa ta fuce waje,tana
kuka bata tsaya a ko Ina ba sai dakin ta, durowarta ta bude tashiga hada kayanta a
akwati Yana share kwalla,zuciyarta na tafasa kamar wuta ,sabo da tsananin zafin
maganar da juneid ya fada mata...
Momy kam Tana zaune afalo taga shigar Anisa dakinta tana kuka,dasauri mom tabi
bayanta har dakinta,Nan ta sameta tana hada kayanta zata tafi, dasauri mom ta
karasa ta dakatar da ita tare dacewa, "Anisa mekike haka ,Ina zaki tafi , meyafaru
Naga kinayin kuka?'kodai wanine ya bata Miki rai"?.
Kuka ne yasake kubucewa anisa muryarta na rawa tashiga cewa "momy Dan Allah inason
ki fadamin gaskiya shin ni mummuna ce,ko dai Ina kama da buriné,bansani ba,momy
menene ay buna ,menene Wanda bani dashi Wanda wata macen take dashi,ko dai Ina da
wani nakaso na wan da ni bansan dashi ba?" Alokaci daya anisa ta watsowa mom duk
wadannan tombayoyin da suka sa kam momy ya kulle...
Cikin mamaki momy take tambayar ta tana cewa "Anisa meyafaru ne wai,kinki
kifadamin abin da ya faru sai ma wasu kalar tambayoyi dakikemin wadan da bansan
amsarsu ba.
"Momy kinsani wallahi kinsani, kinsan abin dayasa su ya juneid basa Sona
Kuma basa son ganina, menayi musu ,nifa jininsu ce menene yasa zasu dinga hantarata
mena tare musu,kawai dan nanuna ina sonsu,dafarko naso yaya Habib sabi da ina ganin
dan uwanane zaisoni kamar yadda nake sonshi sai aka samu akasi,yanunamin baya
sona ,da akai Haka kika cemin idan yay juneid yadawo zai Soni har ya aureni, ni
dakaina sai da na ce Yaya juneid ba tsara na bane yafi karfina bazai Soni ba,Amma
sai kukace zai Soni,haka shima nadauki son duniya na Dora masa,haka na dinga rainon
soyayyar shi a zuciyata har yadawo, shine zai ce baya sona ,har gwara Habib Yana
sakarmin fuska muyi wasa da dariya,shi fa ,hakayace ma yatsani ganina,muddum nasake
bari muka Kara haduwa dashi sai ya min abin da har abada bazan manta da Shiba, dan
Haka shima na hakura dashi ,koda mazan duniya sunkare wallahi yadda annabi yabar
duniya na hakura da auren su , zan koma gida wajen mahaifiyata nanemi yafiyarta
muzauna har Allah yabani miji nayi aurena, Kuma kusani wanan abin da akeso ayi
yariga da yaraba zumuncin mu har abada babu mu babu ku, Tana Gama fadar haka tazuge
zeef din Jakarta, ta zata tafuce tabar dakin bata tsaya a ko inaba sai abakin get,
ko da megadi bata jira ya bude mata get ba ta bede ta futa, tana futa tafiya kadan
tayi akai sa,a tasamu me nafef ya dauketa suka tafi.....
Momy kam zamatayi agefan gadon,tayi tsuruuu tana tunani ,Harcikin zuciyar ta
bataji dadin abinda yafaru ba,dada yadda zatai sai tasa juneid ya auri Anisa,Amma
Babu dama sabi da mahaifinsu yace bazai musu auren doleba dauk da tasan idan tasamu
juneid z.cai yadda ya auri Anisa koda bayaso, Sabi da kaf cikin yaranta shine
mebiyaya duk abin da tacemasa alokacin yakeyi koda bayaso, yakamata wanan karon
tabarshi ya bi zabin sa,ita kuma anisa Allah ya zaba mata miji nagari, ameen summa
ameen ......
****Dakin juneid momy tashiga tasameshi a kwance, wanan karon idonsa a bude yake da
alama tunani yakeyi ,karasawa tai tazauna agefansa tare dacewa"juneidu ya jikin
naka, dasauki momy ,to Allah ya Kara sauki, shuru gurin ya dauka na Dan wani lokaci
daga baya kuma momy tace" Junaidu ,naam momy ya amsa a murya a sanyaye, "meysa
zakaiwa Anisa haka ,haba Junaidu bafa ta haka ake nunawa mutum ba koda baa
sunshi ,abin da kamata be daceba ,Kai da nasanka da hankali da nutsuwa Meyasa
zakace bakason ganinta eh,ba ahaka ko da ba itaba kada kasakewa wani irin Haka
kajini ko" uhm yayi murmushi yace INSHA ALLAH momy bazan sakeba yanzu ina ita
anisan take?" Yayi tambayar tare da kafe momy da ido, hmm abin da kaimata ne yasa
taji babu dadi ta tafi gida, what momy gida oh my God, shikkenan zataje ta turo
Mami tazo taitamin fada Aka, kai ubanka Junaidu watoma mamin takuce zatamaka fada
Aka ,banasonfa rashin kunya, kakiyayeni...
****Tom anisa Tana Isa gida ,tatarar da mahaifiyarta a zaune ta zabaga tagumi
ta zubawa t.v ido, sallama tai tashiga ta zauna agefanta,itako hajiya adama dagowa
tai ta kalleta cikin masifa tace, meyakawoki gidana, yanmma kinzo ne kigayamin
juneid yafini agurinki,kuka anisa ta saki tare da fadawa jikin mahaifiyata tace"
Dan Allah mami kiyi hakuri wallahi sai yanzu nagane kece gatana kece komai
nawa ,Dan Allah kada kiyi fishi Dani ,Ina matukar bukatar ki akusa Dani wallahi
indai jinain uncle alhassan ne na hakura da aurensu ,koda ko hakan zaisa zuciyata
ta buga, Allah mami dagaske nake nafahimci Babu Wanda yakaiki Sona,basa Sona basa
kwaunata,na hakura har abada...
Itama hajiya Adama kuka tasaki Takara kankame anisa ajikinta tana dan bubbuga
bayanta tana bata hakuri da rarrashinta,dakuma nasiha kala'kala akan RAYUWAR
duniya,ahaka har Anisa tayi shiru...
Uhm Allah saiki sanmasowani koshin wahala Allah yasa mudace😭
****safiyya nazaune a gaban mahaifiyarsu tana bata labarin yadda sukayi da
saliha dakuma halin dasaliha take zaune a gidan Habib kwarai ummansu taji dadi da
yakasance saliha ce matar Habib ba safiyyaba,sabi da saliha tafi safiyya jarumta da
kuma son daukar fansa akan abin da akaimata.......
MAR'ATUSSALIHA
6...
IN THE MORNING......
Da sassafe saliha ta fito daga dakinta yunwa ta adda beta, tabason shiga kicin
domin ta samawa cikinta Abinci,
Abin mamaki tana fitowa taga Kwan falon a kunne, karasowa tayi cikin falon,Nan
ta hango mutum a zaune ya takure guri daya,karasawa tayi kusa dashi,gamamakin ta
saitaga ashe rawar sanyi yake Amma yakasa tashi,jiki a sanyaye saliha ta durkusa a
gabansa, tafara masa magana murya a sanyaye cikin nutsuwa tace " Habib meyake
faruwa ne, kardai kacemin anan ka kwana,?" Dago runannun idon sa yayi ya zubamata
su,yamarasa mezai cemata,kawai sai ya kakaro murmushin karfin hali ya sakar
mata,sannan ya ce "saliha zan fadamiki gaskiyar abin da yake damuna ,Amma Dan Allah
idan nafada Miki kada ki kirawo wadannan aljanun naki,wallahi banason suzo sukara
wujijjigani nasan idan suka sake na uku kasheni Kuma zasuyi," dariyace ta kusa
subucewa saliha amma kuma ta maze tace" fadamin kaji INSHA ALLAH bazasu zoba,ina
jinka fadamin"
"Yauwa daman bawata magana bace kawai dai sonake nace miki wallahi ni dagaske
nagaji dazama dake ,kitaimaka ki tafi gidanku ,nafahimci indai nacigaba da zama
dake wataran saikin kasheni,dan Allah kitafi indai kuma ba da wani manufa kika
aureni ba ,dubeni fa duk yadda nakoma kamar ba ni Habib ba ananfa n'a kwana ina
kuka,wallahi Allah ya Isa nashani wannan jarababben auren......
"Au jarababben auren Kuma, hmmm Habib kenan kamanta yadda akai ka aureni,
zuwakai fa ka auroni ta karfi kanuna kai wani babban kwarone a tantiranci,harda
wani cewa tarbiyya zaka koyamin da hankali, Bekamata kakaraya da yawa Haka ba tunda
aykin lada zakayi...
"Saliha kinyi hankali ay wallahi kina ma da hankalinki daman fadamake kawai amma
ni bantaba ganin Macé me hankali kamarkiba"
"Wallahi Habib banyi hankali ba dasaura au ,kabari idan kagama koyamin hankali
sai natafi gidan tsohona ko,kaga ay yanzu idan natafi ban kwauta makaba sabida kana
tsaka da samun lada kuma ace n'a dakatar da samin ladanka ,ah Babu inda zani inan
harsai naga kacika littafinka da lada", kwallar dake kwance a idonsa ne yakarasa
fitowa zuwa kuncinsa,yace wallahi banason ladan indai saina zauna da bakar kaddara
kamarki zansamu, n'a hakura da samunsa,allah natuba na hakura da masoyiyata ta
asalima na ci,amanarta balleke da n'a aureki cikin sauki,kodan kinga ina
tsoranki,dagayanzuma nadaina jin tsorannanki kiyi duk abin da zakiyi... Ay Yana
tsaka da magana Yana hura hanci,yaji saukar wani gigitaccen mari a kuncinsa ,Wanda
yayi sana diyyar ganin wasu taurari sun gifta acikin idonsa,tsit yayi har da kama
baki,hawayen azaba na fitowa daga idonsa, sannan ya zuba mata su Yana
kallonta,itama kallonsa take ido cikin ido fuskarnan Tata a murtike kamar Daren
mutuwa,daga inda take tana inya jiyo yadda bugun zuciyar Habib ke harbawa
dakarfi,kadan yakejira juciyarsa ta buga sabi da tsananin tashin hankali, ganin
Haka yada saliha ta Mike tsaye ta soma tafiya ,sannan ta tsaya cak ta juyo tace
masa,na hakura na barka yanzu,amma da sharadi, daga yanzu nice Kai Kaine kakoma ni,
duk kannin wasu ayyuka kaine zaka dinga yinsu a gidannan,kuma dagayau kullum
kadinga zuwa kagaisheni kafin ka fara aykinka kafahinta!!!!!! Tadakamasa tsawa, ay
Habib besan lokacin dayace eh eh na fahimta hajiya saliha "wata tsawar tasake
dakamasa tace kull hajiya kurum kada kasake