Showing 3001 words to 6000 words out of 31453 words

Chapter 2 - Mar Atussaliha Book 1 by Hafsat Umar Dangoro

musamman manyan mazaunan ta'' da kirjin ta'' nan
fa ya gigice'' da yayi tozali da manya manyan nononta'' wadan da suka cika suka
kumbura sosai kamar zasu fashe'' hannunsa ya sa ya shiga matsa samansu'' yana
mulmulawa'' har sai da yaga sunyi jajur tsabar matsa'' baki yasaka ya fara shansu
kamar yasamu sweet ''yana wani irin gurnani kamar zaki'' ragowar hannunsa'' kuma
suna kasan mararta yana shafa tsakanin kafafunta'' ganiyayi dadi zai kasheshi''
hakan yasa ya sauka daga kan bed din''ya tsige gabaki daya kayan jikinsa'' sannan
ya hau kanta'' yashiga ayki bayaji baya gani''

Wa iya zubillahi'' Allah ka tsaremana imaninmu''


MAR'ATUSSALIHA

Pege 4

Abangaren saliha kuwa'' gidan su kawarta Hafsah ta nufa'' ta sameta tana faman
shan ya ta gama wanki'' da murna Hafsat ta karaso'' ta rungumeta'' tana cewa oyoyo
my besty ''nasan dama bazaki iya yin fushi da niba.

Saliha ce'' tayi murmushi tace'' hmm kawata kenan'' ina umma'?",umma ta shiga nan
makotan mu anyi haihuwa ne''okay ta fada'' sannan tace'' to sai na ce miki ki bani
abun zama''tun da ke baki iya karrama bakoba'' ah haba Ni na'isa na ki baki abin
zama saliha'' ay ban isa'ba Allah ya huci zuciyar ki'' ba''sai kin min fada ba,

Tabar ma ta dakko musu'' suka zauna, sannan tace'' kawata Ni kuwa wai kin sake
haduwa'' da wannan aljanin'' da mamaki saliha ta kalleta'' tace'' Aljani kuma?"
Waye Aljani ?" Wanda kikama rashin kunya mana mun dawo daga gidan su zainab,
Metstsssss tayi tsaki tace'' shine aljanin'' meyayi yazama aljani?" Hm bakiga irin
kyaun da Allah ya bashi ba kamar shiyay kansa'' haba wa mutum dogo'' cikakken
namiji me cikar zati''da kwarjini'' ga kyau ga kudi'' wayyo Allah Ni Hafsat'' a
zafafe Saliha ta daka mata tsawa tace'' dalla Malama rufemun baki'' ke baki da
hankali ne'' har wannan yakai ki zauna kita yabon sa'' metstsssss''wallahi kinason
musamu matsala dake'' daga yau sai yau, duk san da nasake zuwa gidannan kika sake
mun maganar wannan mutumin'' bazan sake kulaki ba na fadamiki'' to saliha meyakawo
wannan maganar kuma'' ay wallahi Ni dake mutu kara ba''haka za,a gammu a keylemu
ehe'' Indai maganar sa ce an barta har aba da'' hmm dadai yafi ''nikin ga tafiya
ta'' daman zuwa nayi muyi wata magana'' amma yanzu kin batamin rai tafiya zanyi''
haba saliha dan Allah kiyi hakuri''meyayi zafi haka,bana baki hakuriba''tayi
maganar kamar zata yi kuka''


Okay ''shikkenan daman ba wata magana bace'' akan ''yar,uwata Safiyya ne''to
meyafa ru da ita'' ko bata da lafiya ne'' hmm lafiyar ta kalau'' kawai dai
abubuwan da takene yake daure min kai'' ina yawan ganin ta da kudade masu yawa''
kuma nasan ita ba sana'a takeba' babu inda take zuwa'' kullum ita tana zaune agi
da'' baiwar Allah ''ga ta da kau da kai akan abu''ko saurayi ma bata dashi'' kullum
cikin nasiha takemin akan narage zuwa gidan ku'' sabo da mutanen unguwa suna cewa
Ni bana da hali me kyau'' kina gani ko islamiyya naje'' idan aka koroni akan kudin
makaran ta'' wataran ita take bani''sabi da mahaifin mu baya da rai'' ita kuma
ummanmu'' bawani sana'a take wadda take samun ku 蓷 i da yawa ba balle ta biyamin
aiya cikinmu muke cinyewa''walhi Hafsah ina mamakin a in da Safiyya take samo
kudi'' to abin yana damuna sosai''

Hafsah ce ta ce''tabbas dole abin ya dameki saliha amma babu komai'' kidaina damun
kanki'' sai dai ki sama ta ido aduk wasu lamulanta'' ta hakane zamu gane koma meye
ke faruwa''. Jijjiga kai saliha tayi alamar gamsuwa da shawarar kawar Tata.


Abangaren safiya kuwa'' bayan sun gama sheke ayarsu'' a hotel''muni ya dakko ta
ya kawo ta inda yake ajiyeta'' sannan ya bata kudade masu yawa'' ya ja motarsa ya
yigaba''

Yana tafiya Safiyya ta tsare adaidaita'' tashiga'' ya Kaita kofar layinsu'' sauka
tayi ta biyashi kudin sa'' sannan ta nufi gida'' tana zuwa ta tarar da Ummansu a
zaune ta zab tagumi'' hannunta dauke da mifici'' Safiyya ce ta karasa kusa da ita
tace'' Umma lafiya naganki a haka?" Uhm lafiya safiya kawai ina tunanin rayuwar
mune'' musamman ma saliha da kowa yayi mata shai Dar banza'' tinani nake'' kada a
zo neman aurenta mutanen unguwa su bata lamarin'' uhm umma ki kwantar da hankalin
ki insha Allah kallon da akewa saliha ba gaskiya bane'' ki daina damun kanki''
kinsan halin saliha bazata taba iya aykata'' abin da ake tunanin tanayi aboye ba''
ita dai kawai ki barta da rashin kunya'' hakane Safiyya Allah ya muku albarka''
tashi maza ki je ki ci abincinki yana nan a rufe'' to tace tare da mikewa tashiga''
daki'' tana jin babu dadi'' idan tatina itace gurbatacciya'' amma ake mata kallon
mutuniyar kirki'' to Meyasa bazan shiryu Indai naba ''to amma kuma nasa ba da munir
ba zan taba iya rabuwa dashi ba''kuma nasan ba aurena zaiba''tun da abin da yakeso
ya samu'' to kenan ya zanyi'' ta fada a cikin zuciyar ta.


TUNATAR WA.___

Kunji fa''yan uwana mata'' hakan kenan yana nuna''rayuwar da ta dauka''ba me
bullewa bace'' ita da kanta take tunanin abin da take ba daidai bane'' ''yan mata
dayawa ayanzu'' wanan abin shike damunmu a kasa'' saurayi ba sonki yake ba ya nuna
miki yana sonki'' ya cuceki a banza'' idan son gaskiya ne mana ya aureki''sai kuyi
abin da zakuyi'' amma nan kinzo'' yazo ya zauna ya tsaraki da kalaman sa masu
dadi''kin fada ruwa kin yadda'' wataran kuma sai kiji ya kai kudi'' yasamu me
tarbiya ''ba ''yar iska irinki ba''to wallahi duk macan da tabari sharrin
namiki''ya rudeta''wallahi ta zama kwandem'' dan sai dai nace sharrin namiki''amma
ba sharrin shai dan ba dan wallahi kece shaidaniyar kanki'' Allah ya kiyaye''
yashirya'' ya tsare mana imaninmu ameen''.

Pege 5

****cigaban labari''
Munir kam yan barin guri'' yanufi gidan su abokinsa'' domin yadade be kai masa
ziyara ba''yana zuwa me gadi ya bude masa get ya shiga'' parking din motar sa yayi
sannan'' ya shiga ''dasallama dauke a bakinsa ya shiga falon'' Momy ce a zaune a
falon'' sai anisa'' saikuma Hajiya adama'' dake tsaye ta rike kugu tana faman
surfawa Momy kwan don bala'i'' .

Momy ce ta amsa sallamar''ita ko Hajiya adama'' ko kallo be isheta ba '' balle ma
yayi tunanin zata amsa'' munir kuwa'' tsugunawa yayi ya tai da Momy ''' sannan ya
juya ya gay da adama'' cikin masifa tace'' bansa Ni ba tsohon mubafiki'' daban
wuni ba kaganni garau'' wallahi uban ka zanci'' daga kai '' har wancen munafikin
abokin maka'' dannasan komeye kai kake zugashi'' shashashai kawai'' Momy kam gani
tai bala'in bazai kare ba hakan ne yasa''ta kalli munir tace'' munir tashi ka je
abokin naka yana sama'' Allah ya muku albarka'' ameen yace'' sannan ya mike ya nufi
saman benan'' dakin Habib ya shiga ,yayi sallama'' afalo'' ya sameshi a zaune'' ya
hada kai da gwywa sai huci yake'' sallamar ma ya gagara amsawa'' shiko munir
karasowa yayi kusa dashi ya zauna'' ya zuba masa ido'' daga bisani kuma yace''
bross meyake faruwa ne?" Naga gaba daya yanayin ka ya sauya ba yadda na saba ganin
kaba ?"Please waye ya taba min kai ?"hmm dan Allah munir ka keleni da abin da ya
dameni''wai har Ni mace zan na fada tana fada'' metstsssss yasa ki tsaki''ya daki
hannun kujerar sa da karfi'' yace oh my god'' munir Ni?" Am sorry bross kada wannan
abun ya dameka'' kaine haba daya bakason harkar wayewa'' danine tuni abinnan ya
huce'' a gurina''kaga abokina kwa kwantar da hankalin ka'' bari na kira wata baby
ta ''ta yaye maka da muwarka'' me kace'' mace''kuma Ni?"Ni ba dan iska bane'' kai
kasani kai ma da kakeyi kaji tsoran Allah'' uhm haba bross baza ka gane ba''kaganta
kuwa ta hadu komai nata''me kayau ne'' bari fa ka ganta'' hmm habib yayi kwafa ya
juyar da kai'' munir dai duk da haka be kyale Habib ba'' ya dakko wayarsa'' ya
bude'' yashiga neman hotunan Safiyya a wayar sa'' ko minti 蓷 aya ba ayiba sai gashi
ya nemo hoton safiyya'' nuna wa Habib yashiga yi amma Habib ya ki kallo yayi masa
banza'' da ya gajima,sai ya tun kudar da wayar ta fadi kasa'' ta tsage'' agigice''
Habib ya sa hannu ya dakko'' yana bawa munir hakuri'' sannan ya juyo da gaban wayar
nan take idonsa ya yi tozali da kekkewar fuskar safiyya''fuskar da bazai taba
mantawa da me ita a rayuwarsa ba''bakinsa har rawa yake yace'' munir kasan ta ne?"
Uhm nasanta mana baby na ce'' itace wadda nake cemaka zata kaudar maka da
damuwarka'' murya a sanyaye'' yace'' wannan din'' to idan baka sani ba wannan
yarinyar itace silar shiga ta wannan bacin ran'' kuma wallahi bazan gushe ba har
saina koya mata hankali'' ashe ma karuwa ce'' ''yar tasha'' shine zata kalli
tsabar idona tace min'' watakila ma kashin kare yafini'' daraja'' ashe ay gwarani
da ba zina nake aykatawa ba'' munir dan Allah inason ka hadani da wannan yarinyar
domin ina wulakanta rayuwar ta'' wallahi sai mahaukaci tafita kyaun gani a idon
duniya'' munir taya zan samu wannan damar''


Pege 6

Nisan tawa munir yayi'' sannan yace hanya daya ce'' bross'amma gaskiya banjin zaka
iya ba'' fadamin munir koma mene zanyi Indai zanga rayuwar ta a wulakance'' uhm to
kawai ka auteta''takoma karkashin ikon ka ''dagan kuma saika yimata duk wani
hukuncin da zakai mata'' inyaso sai ka saketa''uhmm shawara me kyau'' da feyde''
nayi niyar na biya wani kudi yayi mata'' nasan zataji ciwo sosai an rabata da
budurcinta'' ashema ''yar kwaltace'' idan ma nayimata haka amemakon taji babu dadi
sai dai taji dadi'' shikkenan''yaushene zaka kaini gidan su?" Yauma idan a shirye
kake zan rakaka'' okay babu damuwa, kabari sai gobe ,yau zanyiwa abban mu magana,
gobe idan yaso sai aje a nemamin aurenta, sanan adaura auren a lokacin, dan har na
matsu na fara azaf tar da yarinyar, hhhh munir yayi dariya ya ce kai abokina,
wallahi duk wan da ya tsokano ka ya san me ya tsokano, Ni yanzu zan huce'' gida,
okay'' babu damuwa ka gay da su umma'' Tom zata ji ya mike har yaje bakin kofa
''sann ya juyo yace'' bross ya zakai da Anty Adama kasan dai Anisa tana sonka''
kuma sabi da kai ta dawo gidannan da zama '' wallahi da matsala fa sosai'' dan da
nashigo na iske anty Adama a falon'' kasa'' tana ta surfa masifa'' .

Metstsssss'' yayi tsaki yace dan Allah munir kabar wanan zancen'' nifa banason
Anisa'' na fadamata amma ta kasa ganewa'' kuma ina ruwana da masifar mahaifiyar
ta'' kaga munir wallah duk abin da nace zanyi sai nayishi hankalina zai kwanta''
sai dai duk abin da za,ai agidannan ayi . okay tom shikenan ni dai kaga tafiya ta
''kadaiyi tunani sosai ...yana fadar haka ya fice daga dakin..

Shima Habib sauka yayi ''kasa be ga kowa ba a falon'' da alama dai Anty Adama ta
tafi'' kai tsaye dakin momy ya nufa'' ya kwankwasa'' kofar ''daga ciki aka bashi
izinin shiga'' ya murda kofar,bakinsa dauke da sallama ya shiga'' cikin Muryar
Dattako Abba ya ce'' Wa, alaikumussalam'' ya amsa'' Habib shiga yayi'' ya samu
guri a kasan kafet ya zauna'' yayi shiru bece komai ba'' momy ce ta kallacrshi
tace'' Abee kashigo kuma kayi shiru'' meyake damun kane''kwanan nan'' uhm momy dama
''uhm dama nasamu matar aurene'' ya fada yana sosa kai'' wacece ita'' momy zan
kawota ku gysa'' abee Wai ba dai kacemin Ba Anisa bace'' eh momy ba ita bace'' what
to wacece''. Wallahi baka isaba'' abee ''sokake kasa adama'' ta zo tayimana hauka a
gidannan'' ''yar ta kafe ta ki aure tace sai kai shine zakace mana kai baka sonta''
ita waccan wadda ka keso'' 'lyar gidan uban wace'' a garinnan'' waye ubanta abee
har da zaka ki ''yar,uwarka akanta'' haba Fateema'' Meyasa kukeson yiwa yaronnan
dolene''yace baya son ita Anisa din'' ba''sai ku hakura ba'' yanzu ko mace an daina
yiwa auren dole, ballantana namiji'' shekara nawa muna son yayi aure amma ya ki
yayi'' saiyanzu Allah ya kawo kuma sai ki hana a,a''. abee yaushe kakeson muje
munema maka autenta'' Am abba gobe na keso'' sanan agiben nakeso a daura auren''to
gobe kuma abee ''to Allah ya kai mu Allah ya sa albarka aciki'' bari sai na kira
kawunka na masa magana '' a sawo goro da alewar daurin aure'' ke kuma fateema ki
tashi ki sanar wa hjy zee ta yo mana Odar kayan daga kasar waje ''sanan kice agobe
da safe muke bukata'' ita dai momy bata sake cewa komai ba sai Tom ......


Abba ne ya sake kallon Habib yace'' tashi katafi abee Allah ya maka albarka...




Pege 7


____tun a rananr da munir ya bar gurin Habib ''ya huce'' kai tsaye inda suka saba
haduwa da Safiyya'' ba ,a fi ''yan mintina ba sai gata ta iso gurin'' tana zuwa ta
zauna a bakin gadon shima zama yayi''ya dan kwantar da Muryar sa yace'' safiya''
tambayar ki nakeso nayi ,ina so ki fadamin tsakanin ki da Allah'' insha Allah zan
fadamaka gaskiya koma meye'' muddum nasani'' okay ya fada tare da dakko wayar sa a
aljihu'' ya budeta''ya shiga hotuna'' ya dakko hoton Habib ''sanan yace'' kinsan
wanan?" Karbar wayar Safiyya tai tace'' gaskiya bansan shi ba Ni ban taba ganin
mekama da wanan mutumin ba ko a film''ay ina tunanin irin wadannan mutanen ganin su
sai ancike Form'' kokuma kaje kasashen waje'' munir kam tun da Safiyya ta fara
magana'' ya gane cewa tabbas ba ita ce ta yiwa Habib ''rashin kunya ba''to kenan
idan ba ita bace wace'' saliha ce'' dagowa yayi ya sake kallon Safiyya
yace''kincemin kanwarki tana da tsiwa sanan bata da kunya'' ko?"ehy'' anyi haka
tabbas saliha bata ragawa kowa'' uhmm yayi murmushi yace'' am Safiyya''bakece kuka
hadu da Habib ba''salihace'' yanzu zancen da nake miki Habib ya kamu da soyayyar
ta'' gashi ita kuma bata da kunya'' shi kuma bayason raini'' ko zaki taimaka mana
akan wanan lamarin'' tunanin tafada'' tashig nazarin maganar munir'' azuciyar ta
tana cewa''tabbas bazata bar damarnan ta huce ''yar,uwar taba'' dolema tayi wani
abu akai'' dontasan muddum salula taji maganar nan ba yarda zataima'' murmuushi
tayi daga bi sani kuma tace'' na'amince zan taimaka muku'' amma me kukeson na yi
akai'' anna take munir ya fadamata duk abin da zatayi'' sanan ya sanar mata yana
bukatar adaura auren agobe'' Da taso taki yarda amma daga bisani kuma sai ta amince
da maganar sa'' sukayi sallama ta huce gida''.


A lokacin da ta shiga gi da bata ga saliha ba'' hakan ya na nuna mata alamun''
tatafi islamiyya'' Umman su kuma tana daki'' daman bata ga fitar taba'' batasan
kalar kayan da tasaba'' wani mayaudarin murmushi tayi'' ta shiga dakin'' ta rike
kugu tace''umma ina Safiyya take?" Wallahi sai nama yarinyar nan rashin mutunci''
umma kema da kinsa dagama ta kafa kawai nake''sabi da tarigani sha 茩 ar iskar
duniya'' da sauri umma ta mike zaune tace''haba saliha ke dan Allah bake gajiya da
masifa ne''kidaina yi mata irin wanan bikiga yayar kice bane'' dan Allah kirage
wanan halin naki gidan wani zaki'' murmushi Safiyya tayi ''jin yadda mahaifiyar
su'' bata gane taba'' cikin salo irin na ''yan duniya tace'' uhm umma daman yanzu
nake shirin fada miki'' kinyi siriki'' baki umma ta rike tare dacewa to rasa
kunya'' wato har wani cemin kike kinyi saurayi ko''nasan da safiya ce bazata yi
haka ba'' cigaba ina jinki''uhm umma abin fa babbanne'' dan dangidan hamshakin me
kudine''wallahi umma mun warke da talauci'' wai yace aya asanar da magaba tana gobe
zasu zo da magaba tanshi'' za,a daura aure'' kai dan Allah dagaske cewar umma ta
zaro ido'' Tom kirawomin baffanku'' a waya'' jikin safiya harrawa yake tashiga''
kiran numbar baffanku'' bugu biyu ya daga'' umma ce ta karba'' tayi sallama ya amsa
suka gaisa'' sanan ta shiga sanar masa abin da Safiyya tace mata'' babu laifi yayi
murna sosai'' sanann yace insha Allah gobe da da safe zamu zo'' gidan domin a
daura auren'' daga haka sukayi sallama'' tashi safiya tayi ta futa'' daga dakin
tabar umma sai murna takeyi'' tana futa'' tashiga'' tsalle ganin cewa tayi nasarar
yiwa Ummansu basaja'' ban daki tashiga'' ta watsa ruwa ta dauro zani a kirji ta
shigo dakin'' jiki a sanyaye tace'' umma dazu naji''kunata murna da ke da saliha
lafiya kuwa me yafaru'' anan umma ta kwashe komai ta fadawa Safiyya'' bakin safiya
kamar ya tsare dan dariya'' daga bisani kuma tace'' umma yanzu ina salihar take?"
Yanzu tafito ina tunanin tayi gidan su hafsane'' ko tahuce makaranta'' okay
''tafada tare da hucewa ta zauna a gefenta'' ...


Suna zaune a dakin sai ga saliha nan ta shigo ''dauke da qur'ani a hannunta''
shiga dakin tai ta zauna ''tana yatsine fuska tace'' kash umma nagaji wallahi'' san
samu school dinan dana ke zuwa ace ina da motata wadda nake tafiya aciki'' uhm
saliha kenan kwana'' daga yaufa shikkenn'' sai dai mijinki yadinga kaiki a
motarsa'' ke da zama ki auri danmasu dash'' cewar umma'' what ''me umma ni nace
muku nashirya aure ne'' Ni da ko saurayi ma bana dashi'' bangane inda kuka dosaba''
idan ma wasa kuke'' Ni banason irin wannan wasan'' tafada tare da hade girar sama
da ta kasa'' afusace umma tace kajimu da shashashar yarinya nuzaki rainawa
hankali'' ki mai dani karamar mace'' wallahi''idan ma wani abun. Ne yashega kanki
tunwuri'' ki dawo hayyacinki ''dazunnan kigama cemin gobe za azo a daura aure''
yanzu Kuma ki nunamin baki san zancen ba''kull wallahi saliha kikiyayeni'' ko kinki
ko kinso sai an daura auren nan gobe'' dan da hannunki kika kira baffanku'' a
waya'' na sanar kasa'' Kuma kinsan baya magana biyu''


Pege 8

hannu saliha tasa aka ta tusa ihu ''ta fashe da kuka ta ajiye qur'anin ta watsa a
guje'' bata tsaya ko ina ba sai gidan su hafsa'' Hafsah tana zaune da ita da
mahaifiyar ta a tsakar gida'' kawai sukaga saliha ta shigo gidan tana rusa ihu''
gaba dayansu ta shi sukai suka rukota'' suna tambayar ta menene'' saliha lafiya
mene ya faru?"ko ummace bata da lafiya''ki fadamana meyafaru kin tadamana da
hankali?" cewar umman Hafsah'' kuka take kamar ranta zai fita tana koramusu bayani
tana cewa''dan Allah Hafsah kintaba ganina da saurayi a tsaye?"a,a meyafaru ?"wai
ummace tace gobe za,a daura mana aure da wani wan da Ni bansanshiba''what'' aure
kedawa kuma'' yaushe akai haka?"anan saliha tafada musu duk abin da ummanta tace
mata'' mamaki cike afuskar umman Hafsah''tace amma fa wannan abun da abin mamaki
yake'' anya kuwa'' ko dai Safiyya ce ta fadamata bakeba''wallahi umma zata iya
yiwuwa itace'' sabi da aduniya safiya ta tsaneni' bansan me naimataba'' amma kuma
ay ummanmu'' tana ganemu'' Meyasa takasa ganewa yanzu?"dan Allah kufadamin mezanyi
asan bani na kawo mijin aure ba'' uhm Hafsah tayi kwafa tace'' kije kisamu Safiyya
ki tambayata''kuyi maganar fahimta dake da ita ''idanma itace zata fada miki''
sannan kada kimata rashinkunya fa domin nasan hali'' uhm tom shikenanan na gode
tana gama fadar haka ta fice zuwa gida''


Tana shiga gidan abin ka da me hali baya fasa halinsa'' ta rufe Safiyya da masifa
ta in da tashiga'' batanan take fitaba'' tana cewa'' safiyya Meyasa zaki min haka''
ashe har tsanar da kikaimin takai haka''to bari kiji tun wuri kisa asoke wannan bu
kowallahi na manta da girmanki a matsayin ki na yayata na miki duka a gidannan'' me
saliha nikike

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login