Showing 12001 words to 12270 words out of 12270 words

Chapter 5 - Malamin Mata By Mom Islam

28 Apr 2026

67

shafe shekara ɗaya a hospital babu sauƙi, aka dawo da ita gida, hatta danginta ma babu wanda yake marmarin zuwa gurin ta, saboda duk an juyar musu da hankali, Hajiya kam tuni ta daina zuwa gidan saboda bata son yin ido biyu da Maryam,
Haka rayuwa taci gaba da tafiyar musu cikin azabar ciwo babu mai taimako sai Allah Hurrah ko ta fara girma, dan a lokacin da Maryam takai shekaru biyar tana ciwo Hurrah tayi wayo sosai, a hakan tana tafiya school, sai dai rashin abinci bata samu akan lokaci,
Bayan ta sake komawa gurin dattijon yace komai zata iya aiwatarwa, a ranar ta fitar da Hurrah daga gidan ta ajiyeta a gefen hanya, har Habibullah ya ganta ya ɗauketa...!

Ina amsar tambayoyinku suke,
#Malamin mata
#Fayyad
#Fareedah
#Hurrah
#Habibullah

****** Zallar soyayya da cin amana asiri yaudara kishi butulci da sauransu, muje zuwa malamin mata💞

Love and Romantic story

Zaki samu cigabansa akan 1k account number 3175689751 name Zainab Habibu first Bank shaidar biya ta wannan number 08141799224

********************** ⬇ **************************
********** Ai Hausa Novels ****************
*************************⬆ **********************

DOWNLOAD More complete Hausa Novels, Education Books, Adventure, Drama, Mystery, Religion, Fiction, Non-Fiction, Romance, Meimor, True Life Stories & Others from our blog.

Visit > https://www.aihausanovels.com.ng

Ka tura mana sako ta adireshinmu na email, domin tuntubarmu ko turo mana hausa novel ko kuma post.

Email > aihausabooks@gmail.com

******* FOLLOW US ******

Facebook: Ai Hausa Novels

Twitter: Ai Hausa Novels

Telegram Channel: https://t.me/Aihausanovels

WhatsApp Number: 09017242889


Haka kuma domin shiga kowanne daga cikinsu za ku iya ziyartar shafin ku yi search na AI HAUSA NOVELS, hatta facebook group dinmu ma za ku samu.

********************** ⬇ **************************
*************** Ai Hausa Novels ****************
********************** ⬆ **************************

3
4
5

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login