Showing 6001 words to 9000 words out of 10506 words
zuwa Abujan da kanta,
Deeyanah zuwa yanzu ta saduda da batun komawarta gun inna,dan taga ko maganar baa
mata,duk rashin kunyar da take musu ba wanda yabi ta kanta,kowa sabgar gabanshi
yake.
Kamar yadda suka tsara IG da hajiya maryam kan cewa makarantar kwana zaa kai
deeyanah can birnin lagos hakan ce ta faru.
Duk wani abu daya kamata a tanadar mata na jin daɗi a makarantar an tanajeshi,koda
akace ta fito zaa kaita makarantar bata damu ba,dan ta ɗauka jeka ka dawo ce,kuma
tana da yaƙinin innarta bazata barta ba a hannun maƙiyanta.
Hajiya maryam ce ta tafi kaita makarantar sabida IG nada taron gaggawa daze
halarta,
Koda Deeyanah taga hajiya maryam zata tafi da gudu tazo gurinta tana kuka cikin
kuka tace "har yanzu ƙiyayyar da kikewa mamana bata bar zuciyarki ba,shiyasa kika
kawoni cikin wainnan ƙabilun su kashe miki ni ko?"tayi mata tambayar tana zubda
kwalla.
Hawayene suka taru a idon hajiya maryam cikin dauriya tace "dede da rana ɗaya
deeyanah ban taɓa ƙin mahaifiyarki ba,ina sonta,kuma kema ina sonki,ƙaddarace ta
gibta da ƙarar kwana yasa mahaifiyarki ta rasu amna bani na kasheta ba,kuma nan
dana kawoki mahaifinkine yasa ni in kawoki"
"ke da mahaifin nawa dama cikinku waye masoyin nawa,ay duk kanwar ja ce,nide na
barku da Allah kawai azzalumai"tana kaiwa nan ta juya gun kayanta ta zauna ta haɗa
kanta da guiwa tana kuka.
Jiki a sanyaye hajiya maryam ta baro deeyanah badan tana son yin hakanba.
Hostel aka kai deeyanah inda take bin kowa da ido,gashi abun takaicin yarabanci
kawai ketashi da turanci gashi ita ba wanda takeji aciki,har aka kaita ɗakinsu bata
ga bahaushiya koda mutum ɗaya ba.
Zama tayi gefen gadonta tayi tagumi,hawaye na biyo idonta,tausayin kanta duk ya
kamata da tunanin innarta,ji tayi an dafa mata kafaɗa,da sauri ta ɗago kanta dan
ganin wanda ya dafatan.
Wata kyakkyawar yarinyace wacce bata wuce shekarunta ba,tsaye tana mata murmushi,ga
mamakin Deeyanah se ji tayi ta mata magana da hausa.
"haba preetty kukan ya isa haka,muma da haka muka saba,kidena kuka haka kinji"ta
faɗi lokacin da take ƙoƙarin zama kusa da ita.
Share hawayenta tayi ta dubi yarinyar tace"ke bahaushiyace ?"murmushi yarinyar tayi
sannan tace.
"Sunana Jameela Abdullahi,muna zaune a Abuja,amma mahaifina shine sarkin
garinmu,Abuja kawai de zama mukeyi in mun samu hutu,mu ƴan kano ne"cewar jameela
tana murmushi.
Ajiyar zuciya deeyanah tayi sannan tace"ni a kaita nake,amma yanzu an dawo dani
Abuja daga can kuma akayo dani nan,sunana Deeyanah Abubakar Adamu kaita"
"Abubakar Adamu kaita IG ?"Jameela ta tambayeta cike da mamaki.
ɗaga mata kai deeyanah tayi,cikin faraa jameela tace"naji daɗin haɗuwa dake daga
yanzu mun zama ƙawaye duk abinda baki iya ba ki tambayeni zan koya miki"
Tun daga wannan rana ƙawance me ƙarfi ya ƙullu tsakanin deeyanah da jameela,har
takai kowa ya faɗawa kowa labarinsa.
Jameela irin shaiɗanun yaran nan ne da basajin magana dan haka shawarwari tashiga
ba deeyanah ta yadda zata kashe hajiya maryam da baƙin ciki kamar yadda ta kashe
mata mahaifiya.
Cikin ƙanƙanin lokaci deeyanah ta waye ta iya ado da magana cikin natsuwa,gashi
daidai gwargwado tana gane karatun sabida tana da ƙoƙari,gashi bakinta har ya fara
iya yarukan da akeyi a makarantar bisa jagorancin jameela.
******
Inna haɗo kayanta tayi ta taho Abuja,da ike tasan gidan bata sha wahalar ganewa
ba,hajiya maryam da IG suna zaune suna hira gameda shaanin tsaron ƙasar se ganin
inna sukayi tsulim ta shigo falon tana huci kamar wuta.
Muje zuwa
Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*Saura page huɗu free page su ƙare,ki hanzarta ki biya kuɗin naki dan ayi tafiyar
nan dake babu danasani a wannan littafi ki biyo alƙalamin surbajo bazan kunyataku
ba,500 kacal ba tsada,maso ɗan tsuntsu shike binshi da jifa.*
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*07044600044 Aturo shaidar biyan tanan,ta acct kawai banda kati,*
*11*
Miƙewa Hajiya maryam tayi daƙyar ta koma ɗaki batare da ta cewa deeyanah komai ba.
Deeyanah falo ta dawo ta kunna kallo cikin shirin ko ta kwana,dan ta shiryama kowa
na gidan.
Hajiya ko tana shiga ɗakin wanka tayi ta gasa inda ta bugun,sannan ta dawo kan gado
ta kwanta dan gurin sosai yake mata azaba.
IG se dare ya shigo gidan ga aladar sa ya saba ze samu hajiyar a sashin ne,tana
jiran dawowarsa.
Koda ya shiga yaga be gantaba kuma baa kimtsa masa komai ba ne yasa yayi gaggawar
yin wanka ya nufi ɗakinta.
Can kan gado ya hangota kwance,da sauri ya ƙarasa gunta ya tallafota yana
faɗin"hajiya lafiya kuwa kike yau?"
Murmushi tayi masa ta shafo fuskarsa tace cikin dauriya "Tsautsayi ne na gamu da
shi ɗazu na faɗi a toilet to na samu buguwa sosai a ƙuguna dan ko tafiya da ƙyar
nakeyi"ta faɗi tana cije baki.
A razane ya ƙara kamota,yana duba gurin yace cikin tausayawa,"subuhanallahi amma
shine bakimin waya ba,oh my god sannu hajiya,ya kamata muje asibiti a dubaki"ya
faɗi yana ƙoƙarin ɗaukarta.
"ka kwantar da hankalinka yanzu dare yayi mu bari se gobe da safe se aje"cewar
hajiya cikin yanayi nason kwantar masa da hankali.
Haka taita lallaɓashi ya amince zuwa safiyar dan da sam be yarda ba.
Gari na wayewa ya shiryata ya ɗaukota da kanshi dan gun ya kumbura ko tafiyar ma
batayi.
Ta gaban deeyanah da Inna ya wuce ba tare daya gaishe da innarba sabida hankalinshi
dake tashe.
Bayan motar yaje ya kwantar da ita direba ya tada motar,sannan ya zagaya ɗayan
gefen ze buɗe ya shiga,ya jiyo muryar inna abayanshi tana faɗin.
"to bita zaizai,gidan ubanwa zaku da ya ɗauke ma hankali ka kasa lura dani
mahaifiyarka kazo ka wuce baka gaisheni ba?"
"inna kiyi haƙuri maryam ce ba lafiya shiyasa nake sauri muje asibiti faɗuwa tayi a
banɗaki jiya"IG ya faɗi yana duban agogon hannunsa.
Tsaki inna tayi sannan tacs"dan ta faɗi shine harda wani ɗaukota ko kunya babu a
gaban idona kai ga me mata,wannan da kishiya gareta da kun kasheta kwananta be
ƙareba da baƙin ciki"
Carab deeyanah ta amshe zancen kamar anayi da saanninta tace "hmmm inna kenan
kishiya kuma ta nawa,ay irin wannan cin amanar suka dinga yiwa mahaifiyata har
sukai nasarar rabata da rayuwarta"jikake tau tau IG ya ɗauke deeyanah da mari kan
ta gyagije yasa ƙafa ya kwasheta tai sama ta faɗo ƙasa,sannan ya fara magana yana
huci kamar tsohon zaki.
"na gamsu ke ƴatace amma tarbiyarki batawa bace,duk rashin mutuncin da kike zuba
ido kawai nayi ina kallonki bawai dan bani da yadda zanyi dake ba,kije ki tambayi
kakartaki ta baki labarin rayuwar mahaifiyar taki,in de cin amana ne mahaifiyarki
itace babbar maciyiyar amanar, maryam ta mata dukkan hallacci amma sakamakon da tai
mata bame kyau bane,kije kakar taki ta shaida miki labarinta mana inde da gaske
takeyi cewa mun kashetan,ko dan nayi shuru,kije ki binciko wacece Aisha
mahaifiyarki,ki tambayeta mana ta baki amsa,ta gina rayuwarki ne akan munkashe miki
mahaifiya,sabida ki tsanemu,hakan ze bata damar ɓoye aynihin labarin mahaifiyar
taki"yana kaiwa nan ya sake kwallo da ita sannan yasa kai yayi shigewarshi motar
direba yaja suka bar gidan.
Inna wacce tunda yafara dukan Deeyanar take kuka,da ƙyar ta rarrafa gun deeyanar ta
kamota,wacce tuni bakinta ya fashe da hancinta jini na zuba.
Cikin kuka Deeyanah ta faɗa jikin inna tana faɗin"inna wacece mahaifiyata?pls inna
ki faɗamin,shin tana da wani aybu ne?"deeyana take faɗi bakinta na jini tana
kuka,innar itama kukan takeyi ta kamota ta rungumeta ajikinta.
muje zuwa
Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*kin siya ko kina jiran a sato ki karanta😊Saura page biyu free page ya ƙare,ki
hanzarta siyan naki domin ayi tafiyar dake,bawai kiji wai wai ba,500 ne kacal ba
tsada,ki soni kiso littafinnan shine soyayya😄godiya ta musamman ga wainda suka
siya Allah ƙara muku buɗi,ya cika muku burukanku na alkhairi,nidaku akwai ƙauna😍*
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*A turo shaidar biyan ta nan 07044600044*
*13*
Jiri ne yaji yana ɗaukarsa,duniyar na juya masa,wani duhu na giftawa ta
idanunsa,yayinda zuciyarshi take barazanar fashewa sabida ƙunar da take masa.
A Sukwane yayi kansu,iro ya cakumo,ya ɗagoshi,jikinshi se ɓari yake sabida yazo yin
releasing kenan Abubakar ya zaro shi.
Wani mahaukacin duka,ya shiga kirɓa masa,kan wani lokaci tuni ya sauya masa
kamanni.
Aisha miƙewa tayi a tsorace take dan haka bata jira ɗaukar kayanta ba ta ruga da
gudu zuwa ɗakin Inna tana haki.
A gigice inna ta kamo ta tana tambayarta "lafiya kike kuwa Aisha? ina kayanki?me ya
sameki?"duka jerin tambayoyin ba amsa se kuka take.
Warin maniyin da inna taji ne na tasowa ajikin Aishan yasa ta fahimci meke faruwa
da ita,sosai hakan ya gigita inna a ɗimauce take girgiza Aisha tana faɗin"waye yay
miki wannan aykin ki faɗamin Aisha nace waye"ta ƙarasa tambayar cikin ƙaraji.
Wani sabon kukan Aishan ta saki sannan tace "Yaya Abubakar ne"tana rufe bakinta
yana shigowa ɗakin da belt ɗinsa a hannunsa yana huci.
Da gudu Aisha tayi bayan inna dan kare tsiraicinta,Inna wacce ta ɗauki salati jin
cewa Abubakar ne ya yiwa Aisha wannan ayka aykar,ganin shi atsaye ne agabanta yana
ƙoƙarin damƙo Aishar yasa tai saurin ɗaukeshi da mari.
Ta fashe da wani kuka me tsuma zuciya cikin kuka take faɗin "Ka cuceni Habubakar,ka
cuci zumunci ka cuci marainiyar Allah ka wulaƙantani ka wulaƙanta kanka da zuriar
mu baki ɗaya,Allah ya isa tsakani na da kai"ta ƙarasa maganar lokacin data kife
agun tana kuka.
Da gudu Aisha tayi ƙasan gadon inna ta ɓoye kanta,shi ko Abubakar jikinshi ne ya
ɗau kakkarwa jin kalamin inna,cikin dauriya ya duƙa ya kamota yana faɗin"innata me
nai miki kike irin wannan mugayen kalaman akaina?"marin data ɗaukeshi dashi ne yasa
yayi shuru,ita kuma ta fara magana "ubanka kaimin Habubakar,nace ubanka
kaimin,kajini ko in ƙara faɗa maka,?kayiwa Aisha ƴar uwarka fyaɗe kuma dan rashin
ta ido har kazo kana tambayata me kaimin?,nace kan ubanka kaimin"inna ta ƙarasa
maganar cikin tsananin masifa.
Wayyo Abubakar tashin hankali baa sa maka rana,duniyar juya masa take,da ƙyar ya
tattaro ƴar ragowar natsuwarshi yace"inna ni alaƙa makamanciyar wannan bata taɓa
haɗa mu ba da Aisha,kuma ko yanzu da iro na kamasu suna masha'arsu na koreshi,ita
kuma ta gudo gida".
"ba ruwan iro inna wlh shine,?"cewar Aisha daga ƙasan gadon inna.
"bar ɓata bakinki,ba se ma kin rantse ba,dani yake maganar"
Abubakar tsananin mamaki da takaici da baƙin ciki ne sukasa ya kasa magana,muryar
inna ce ta katsemai tunani.
"kayi nasarar ɓata ta,to wallahi ka rubuta ka ajiye baka da matar aure se ita,dan
wallahi seka aureta,kanka ka ɓatawa"cewar inna batare da tunanin komai ba.
"taya yarinyar da akawa fyaɗe zata samu wannan ƙawarin guiwar da Aisha keda shi a
yanzu,inna kinsan fyaɗe kuwa?"cewar Abubakar cikin fushi.
"taya zan sanshi nida baka taɓa ayko wanj cikin watsatstsun abokanka wani yayimin
ba"cewar inna cikin fushi.
"innalillahiwainnailaihirrajiun"itace kawai kalmar da Abubakar ke maimaitawa
azuciya da bakinsa.
Juyawa yayi yabar ɗakin,nashi dake soron ya nufa,kayanshi da yazo dasu ɗazu ya
haɗa,ya ɗauka yabar gidan,ya koma inda ya fito,dan gaba ɗaya ji yake kamar ana
watsa masa tafasasshen ruwan zafi yayin zamansa a gida ɗaya dasu innar.
Inna ko ruwan zafi ta ɗorawa Aisha ta sirka mata takai mata toilet,harda na wankan
tsarki a buta.
Ba kunya tazo ta shiga tayi ta fito,se sannu innar ke mata,
Inna uwani wacce lungun soron ke ta bayan lakinta,kuma windon ta ta lungun yake,tun
farkon faruwar lamarin,ba abinda bata ji ba,sanin da tayine ko ta faɗi a banza
ƙarshe ma inna ta liƙamata tace ita tai musu sharrine yasa tai shuru da bakinta.
Amma ƙazafin da aka yiwa Abubakar tasha alwashin insha Allahu seta kuɓutar dashi
koda me innar zata ce.
Aisha bata ɗauki zancan auranta da abubakar da muhimmanci ba,sabida ita a duniya
iro kawai takeso,kuma bata jin akwai namijin daze gamsar da ita kamar shi,dan haka
shaaninta kawai taci gaba da sha.
Rayuwa taci gaba da garawa,Aisha likkafa taci gaba,yanzu har gida take bin iron ya
biya mata buƙata ta dawo gida,sosai yake dirzarta,son ranshi,amma bata gajiya
sabida iron na mata yadda takeso.
Yauma kamar kullum iron yazo taɗi gun Aishar,tabarma inna ta bata tace ta shimfiɗa
musu dan tsayuwar bata da daɗi.
Iro na hango Aisha ya ƙaraso da sauri ya rungumeta,boobs ɗinta ya shafo yana lashe
leɓe yace "wallahi Aisha jiya daƙyar nai bacci,shaawarki gaba ɗaya ta dameni,ga
wainnan ƴan tagwayen naki da basa barin bakina gane ɗanɗanon abinci"ya ƙarasa
maganar yana ɗan matsa su,wata ƴar ƙara ta saki sannan ta zira hannunta cikin
wandonshi ta kamo bananarsa tace tana shafota,"Ta iya ayki yadda ya kamata shiyasa
kullum nakeson injita a marata ta cikani fam tana zubamin ruwan daɗi"ta ƙarasa
maganar tana murza samanta.
Sosai shaawar junansu ta taso musu me ƙarfi,ta barmar da inna ta bata ta nufi
lungun soron ta shimfiɗa,musu,suka haye,
A hankali iro ya fara shafe mata mara,wani daɗine ke ziyartar kan aisha daya sata
take miƙa tana ɗan ware ƙafa,sannu a hankali,ya zira hannunsa cikin haq ɗinta
yafara fingering ɗinta,ayko take ta fara ambaliya sabida daɗin da takeji,tuni ta
fara kukan daɗi.
Uwani kamar a mafarki ta fara jiyo sautin kukan na Aisha,a zabure ta miƙe ta ɗan
leƙa,ta windo ilai kuwa ta lungun kukan ke fitowa,wanda kuma ko tantama batayi
tasan zinar suke aykatawa.
Ɗakin inna ta nufa,da sallamarta.
Da faraa inna ta amsa mata,sannan uwani tace.
"Yaya yau de ina da albishir me daɗin dazan baki,kuma nasan har tukuici se
kinmin"cewar uwani tana murmushi.
"ke uwani ki bari don Allah,niko wanne albishir ne wannan?"inna ta faɗi cikin
dariya.
"taso muje ki gani da idonki ay gani ya kori ji"uwani ta faɗi lokacin data kama
hannun innar suka fito zuwa soron,
Kai tsaye lungun tayi da ita,hankalin inna ne ya fara tashi,jin kamar muryar
Aishanta.fitilar hannun uwani ta haskesu dashi,fes komai akan idon inna,Aisha tayi
goho Iro na baza mata ayki.
Tirƙashi.
To mude je zuwan.
*hanzarta ki biya kuɗinki 500 ne kacal,karki bari a baki labari page biyu ya rage
na kyauta*
Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*Saura page ɗaya na kyauta ya ƙare,hanzarta ki turo kuɗinki 500 kacal domin kiji
badaƙalar dake cikinsa,karki bari abaki labari,*
*Zahra muhammed nasir 2084024749 UBA*
*Aturo shaidar biyan tanan 07044600044*
*14*
Wata ƙara inna ta saki kana daga bisani ta yanke jiki ta faɗi ƙasa sumammiya,ƙarar
da tayin ce ta dawo dasu Aisha hayyacinsu da gudu iro ya maida wandonsa ya fice
daga gidan.ita kuma Aisha zani ta ɗaura tayi tsuru agurin.
Uwani ce ta ruga cikin gidan ta ɗebo ruwa tazo ta yayyafawa innar,Ajiyar zuciya ta
saki me ƙarfi sannan ta buɗe idonta.
Wani marayan kuka ta saki me tsuma zuciya,inna Uwani ce ta kamata suka koma cikin
gida.
Ɗakinta ta kaita ta zaunar da ita kan tabarma,sannan tace"ba fa kuka zaki zauna yi
ba,na farko godiya zakiwa Allah dayasa ma kika gano gaskiyar ɗanki,Aisha da iro sun
jima suna tafka masha'arsu Abubakar ba ruwanshi amma idonki ya rufe kika ci
mutuncinsa"
"uwani Aisha yarinyace fa,wallahi nasan Asiri iron yay mata,inba haka ba bazata
yarda dashi ba,nasan halinta sarai"cewar inna tana fyace majina.
"ikon Allah wato ke har yanzu baki waazantu ba ko,to wallahi abinda Aisha zata
aykata ko ke bazaki aykatashi ba dakike cewa yarinya ce,oho miki de kowa rai zewa
daɗi barin me shine"inna uwani tace lokacin data miƙe ta fice daga ɗakin.
Sum Sum Aisha tazo ta shige ɗakin inna,tana matso hawayen munafunci,tsugunnawa tayi
agaban innar tana faɗin"innata kiyi haƙuri,Allah bansan lokacin daya kwanta dani
ba"
Kamota inna tayi cike da tausayawa tace"sharrin samarin zamani Aisha waye be sanshi
ba,Allah ya saka miki maza je kiyi wanka kizo ki kwanta shi da Allah".
Ayko hakan akayi taje tayo wankanta tazo ta haye kan gadon innar ta fara tuno irin
aykin da iro yau yay mata,sosai ta samu gamsuwa a yau ɗin dan ita tariga tayi
releasing shi iron ne beyi ba su inna suka ɓata wasan,take tausayinshi ya
kamata,tasan yanzu yana can marar shi na masa ciwo,wasu siraran hawaye ne na
tausayinshi suka zubo mata.
Kasa bacci tayi dan haka fakar idon inna tayi ta ɗauki buta,kamar zata bayi tana
fita daga ɗakin tayi waje abunta,cikin saurinta ta ƙarasa ɗakin iron,dan ba nisa
daga gidansu.
Tana kwankwasa ƙofar yace"waye?"
"Aisha ce buɗe"
Da hanzarinsa ya buɗe mata tana shiga ya maida ƙofar ya kulle,ya juyo gareta
fuskarshi ɗauke da faraa yace "shiyasa nake yinki ƴanmatana,sabida nima kina
yina"ya faɗi lokacin daya zame wandonsa.
Kayan jikinta ta cire sannan ta tsuguna yasa mata kulkin nasa abaki ta fara
tsotsa,shi kuma yana murza kan nipples ɗinta.cikin kwarewa Aisha ke tsotse kulkin
na iro kamin daga bisani suka haye kan katifarsa,ta ware ƙafarta shi kuma ya nutsa
ya fara ayki.
Ya kwashi kusan Awa guda akanta kan yasamu buƙatarsa ta biya,ya sauka.
Bata ɓata lokaci ba ta maida kayanta ta ruga zuwa gida.shiko iro baccin gajiya ne
ya ɗaukeshi cikin kwanciyar hankali.
Har ta koma gida inna batasan ta fito ba dan tana fita a ɗakin bacci ya ɗauki
innar.
Koda gari ya waye Aisha wankan tsarki tayi sannan tai sallah,bayan ta idar ne inna
tace"Aisha dama jiya danacr kiyi wanka bakiyi ba kenan?"
"inna mafarki nayi shine nayi wanka yanzun"ta faɗi cikin yanayin jin kunya.
Tausayinta ne ya kama inna inda azuciyarta take faɗin"ƙiri ƙiri ya maidarmin da ƴa
fitinanniya,dole Abubakar ya auri Aisha dan asirina ya rufu,"
**********
Abubakar ko acan gun aykinsa ya haɗu da maryam,sosai ya yaba da hankalinta da
tarbiyyarta,soyayyacs sukeyi me tsabta,inda har gidan su maryam ɗin suka buƙaco ya
turo iyayensa.
lokacin dayazo ya samu inna akan maganar auran nasa tsalle tayi ta dire tace
batasan zancenba ta ƙara da cewa"wallahi kayi kaɗan habubakar Aishan ubanka ka bari
ya aureta to wlh bada yawuna ba"
Ran Abubakar in yayi dubu ya ɓaci dan haka gidan ƙanin mahaifinshi kawu sani yaje
ya sanar da shi komai,inda yace "ka kwantar da hankalinka aure de dama mune masu
zuwa nema maka kuma zamuje insha Allahu nanda jibi,ka fita harkarta kar kaji
komai"cewar kawu sani.
Godiya yay masa sannan ya koma gida.
Ko ta kan innar be sake biba,yaci gaba da soyewarsa da maryam ta waya tana kwantar
masa da hankali.
Kamar yadda kawu sani yace hakance ta faru sunje kaduna nemawa Abubakar Auran
maryam,duk da kasancewarta ƴar masu kuɗi amma baa raina iyayen Abubakar ɗinba.komai
cikin girma da mutuntawa akayishi.aka tsaida lokacin auren.
ko kaɗan inna bata da labarin auran na Abubakar ɗin,dan ita burinta Aisha ze aura.
Kwanci tashi asarar me rai,yau aka ɗaura auran Abubakar da Aisha,cikin jagorancin
dangin mahaifinsa,se bayan an ɗauro auranne kawu sanj da kawu muntari,suka samu
inna suka shaida mata komai,ayko tayi faɗan tayi faɗan har seda muryarta ta dashe
sannan ta dena.
Gidajen da ake ba police akaba Abubakar ɗaya ya tare da amaryarsa.
Seda komai ya lafa kimanin watanni biyu da auran ya ɗauki maryam a sabuwar motarshi
daya siya satin daya wuce suka nufi kaita dan suba inna haƙuri kuma suga juna ita
da maryam.
Muje zuwa.
*hanzarta ki turo naki kuɗin kar ayi babu ke,shi wannan littafin daban yake da
saura.500 ne kacan ba tsada*
Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHIMFIƊAR AURENA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*Zahra Surbajo*
*saura page uku na free ya ƙare,in kina buƙatar cigaban labarin ki turo kuɗin ki
500 asaki a group dan ki karanta hankali kwance,babu danasani a siyan wannan
littafi zaki tabbatar da haka ne inkin siya kin karanta*
*Zahra Muhammed Nasir 2084024749 UBA*
*07044600044 A turo shaidar biyan tanan*
*12*
Sun jima a asibitin ana dubata,kamun asallamota su dawo gida,
Tun a hanya hajiya ta lura mijin nata be tattare da walwalarsa,dan haka shiru
tai masa suka iso gida tukunna.
Masu ayki ne suka dafa abincin ranar inna da deeyanah suna ɗaki tasa ta agaba seta
bata labarin mahaifiyarta,se kuka take mata kamar ranta ze fita.
"deeyanah gaba ɗayanki yanzu shekarunki sha huɗu,ba abinda zaki fahimta inma na
shaida mikin ki yi haƙuri ki dena kuka,na miki alƙawarin sanar dake komai,in kika
ƙara girma"cewar inna tana share kwallah.
"in kuma kika mutu kamin lokacinfa?kinga inna ni ba fa yarinya bace kamar yadda
kike kallona abaya,ki faɗamin dan insan zaman da zanyi da kowa,amma