Showing 24001 words to 27000 words out of 47663 words
Chapter 9 - BINTOTO BOOK COMPLETE WRITING by Maman Teddy .pdf
maka aya ko hadisi ba. Sai da ya lumshe wa'annan segxy
eyes din nashi sannan ya kamo hannu n mm queen yana cewa" ki kwantar da hankalin ki mom
bb abun da xai faru inshaaallh. Sosai mm queen taji da'di da yanda ya nuna mata nan taraka
shi da addu'a.
Wanda da fitan shi ya nufi parking space ya shiga wata mota wanda take a wani murde ga kyau
gashi kuma ko a ido xaka fahimci ko amanyan bakowane ke iya hawanta ba. Zama yy a ciki yyn
da Daddy ke can cikin wata motan yana ganin shigar shi. Itako Bintoto sam da fitowa n ta bata
lura da motan da Daddy ke ciki ba ta fada na Maleek da dama haka yaso ta faru. Zama tayi
tana gyara skul bag din ta dai² motocin nafara barin compound din. Waigowa tayi karafff idon ta
ya sauka ana Maleek da ya wani hade rai. Kaman bai ganta ba.cike da tsoron ganin nashi
batason lokacin da bakin ta ya furta Auxubillahi ba.
Shikuwa Prince Maleek wani bakin ciki ne ya rufe shi, wato shi takeyi ma istiaxa kaman taga
shadan?. Nan ko aran shi yace kodai ka gama ma yarinyannan aiki ne a moton nan,don shi a
desk ma clasa mate din shi tana zaune yasaba cinsu yy badaya ba biyu ba. Tuno da Daddy
suke tare yasa shi cije lips ya nukuma cewa a ranshi kin ci arzikin Daddy, amma duk da haka
sai na jagulaki don sai na wahalar dake kinyi kuka da ido n ki.
*#SHERE TO ANOTHER GRPS PLZ*
Maman teddy
[5/4, 9:11 AM] +234 816 933 9119: Typing✍
*BINTOTO*
*Na mmn teddy*
*26/27*
*ALHERI WRITERS ASSO.️*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10167955643/posts/10168006832390/?=mm
```ƙungiya ɗaya tamkar ga dubu. Ƙungiya masu aiki da naxari da kuma ilimi dumin wayar da kan
Al'umma , Alheri dai ɗan Alheri, Alheri gadon barci```
_____________________________
*HAPPY 1 YEAR ANNIVERSIRY JARUMAI WRITERS ASSOCIATION*
Ɗokacin marubutan ƙungiyar *ALHERI WRITERS ASSOCIATION*
Muna tayaku murnan cika shaikara 1 da kafuwan kungiyar ku ta *JARUMAI WRITERS
ASSOCIATION* kungiya daya tamkar ga dubu,Allah yy jagora ya kuma kara fasaha da basira
yakara daukaka. Sannin ku marubuta kuma yayan baiwa,muna jinjina a gareku...
*HAPPY....HAPPY ONE YEAR ANIVERSIRY JARUMAI WRITERS ASSOCIATION ONCE
AGAIN*
Fellow me on telegram
https://t.me/joinchat/dLs1Rpuy6VUzNzNk
___________
_______
___
Shiru yy bai ce mata komai ba tsawon mintoci har suka kusa isah airport. Ganin abun da yake
shirin yi baxai bille masa ba ne,kuma baxai samu kwanciyar hankali ba ko da yake can, yasa shi
kallon ta yana mai ambaton sunan ta fatima". Yace yana matsawa kusa da ita,jah baya tayi tana
mai matsawa kusa da murfin moton a haka har ta kai karshe sannan ta hau kallon shi cike da
tsiwan da ta saba tace" lafy?. Matsowa kusa ya kuma yi yana cewa" ina son mgn dake ne,and
it's verry important issue... Ya muta baki tayi kan daga bisani tace" koma meye baxaka iyah
fadamun daga nan inda kk ba sai kaxo kusa dani?.
Murmushi yy wanda shi kadai yasan halin da yake ciki a yanxu,zuciyan shi ke dada masa wata
irin xafi. Tsawon mintoci bai kuma ce mata komai ba, illah ma sadda kansa kasa da yy. Kan
daga bisani ne yadago ha'di da kai hannun sa ya jawota jikin shi. Tirjewa tafara yi tana
ambaton wlh zan fada ma Daddy dan iska kawai mugu. Bai tsaya bi ta kanta ba,illah sai da yaji
y mannata da kirgin shi,sannan ya sauke wata nannauyar numfashi ha'di da lumshe segxy eyes
din shi. A hankali kuma dai ² kunnen ta ya furta I'm sorry dear. Ture shi takuma yi tana cewa " ni
ka sakeni don Allah, wai kai mai yasa mugun tan ka baka ma kowa ne sai ni da katsana.
Amaimakon yabata amsa sai kawai taji ya hade bakin ta dana shi yana tsotsa ha'di da shafa
jikin ta yana wani ya mutsata. Mutsu mutsu ta hauyi hawaye na bin kuncinta,wanda shikuwa
prince maleek da gaba daya sha'awar ta yafara tashi masa yasa shi saurin sakin bakin ta yana
maida numfashi sama².itako rushewa da wani irin kuka tayi don tama rasa mai zata ce sai kawai
cewa take" Maleek baka sona ka tsaneni mai nayi ma ne don Allah. Bai bata amsa ba sai d
yasamu natsuwa sannan ya kai hannun shi ha'di da tallabo fuskan ta yana cewa" is not that
dear, so stop saying that i didin't luv u!!!. I really love you fatima, and even actually i don't know
d reason why i luv you.... i luv you dear with no reasoning.the only thing i now is that i luv you
forever and i will not stop loving you till d end of my life....
Yana kaiwa nan yy shiru yana sauke numfashi a hankali wanda duk wanda yaga halin da
Maleek yake a wannan lokacin sai ya tausaya mashi,don shi kanshi tausayin kansa yakeji da
yanda ya kamu da son Bintoto. Turo baki tayi don takasa mgn ma saboda mmki,wai yana son ta
babu dalili. A sarari ne tace kuji mun dan isah. Tafadi da Hausa don tasan baji yake ba. A
hankali ya kuma kallon ta sannan yace fatima xan tafi malashia,kuma zan dan dade acan tunda
sai nayi shekaru ban dawo ba. Nasan zaki missing dina ko?. Ae dajin zaiyi shekaru acan ne taji
wani sanyi ya xiyarci zuciyan ta, shikenan ta huta da kajaga dakuma fitinan shi na takura mata
da yakeyi. Ai da sauri ta fara cewa" eyyyah my booo i will miss you. Ta fadi tana chanja fuska
kaman gske. Cike da kulawa dakuma jin da'di n yan da ta nuna zatayi missing din shi yace "
Really dear?.
Daga masa kai tayi Alamar ehhh. Nan ya kuma rungumeta yana shakar kamshin jikin ta wanda
cike da takaici a zuciyan ta ta kecewa ai daga yau angama. Ka tafi na huta na sake nima. A
kunnen ta yafara rada mata sorry sannan ya na cema ta zan sanar ma Mom ta baki phone naki
mu ringa mgn tanan ko?. Ai da jin haka cikin sauri tace masa a'a,ai xamu ringa mgn ta wayan
mm queen,kaga kullum muna tare ai. Cike da gamsuwa ya daga mata kai,don ya dauka duk da
gske takeyi,duk da wata zuciyan ta shi tana raya masa pretending take yi masa,amma wata
zuciyan ta kece masa daga hakan zaka sami abun da kk so daga gareta. A haka suka isa
airport wanda haka Bintoto ta dinga nuna tayi missing din shi har da kuka shikuma gaba daya
yakara birkicewa yana shirin cewa xai fasa tafyn. Ganin haka yasa Daddy lallashin ta duk da ta
fakaici idon Maleek tace ma Daddy ae duk na murnan ya tafi ta huta ne. Haka yadinga lallashin
ta a ranshi shima dry yakeyi da halin Bintoto, dakuma yanda take tafiyar da shi Maleek din. A
haka yasamu jirgin su Maleek ya daga,kan daga bisani shima ya shiga ta komawa gida
nijeria,sannan ita kuma Bintoto aka kama hanyan school. Tun da Maleek ya tafi malasia ta sake
a masarautar Mm queen. Don a kwana a tashi har ta manta da wani Maleek indai ba waya taga
sunayi da Mm queen ba. Don fiye da shekaru koda yace mm queen tabata sai ta gudu tace
bata da lfy ko wani abun.
A haka Rana ku ke shudewa watanni naja baya shekaru na gudu,don a yanxu shekarar Maleek
kusan 5 da tfy. Kuma kullum da son Bintoto yake kwana yake tashi,duk da har yau bai chnaja
halin shi na neman matan banxa da kuma sha giyar sa ba.
A wata rana ce Bintoto ta dawo daga taron get together na friends din su,wanda da shigowan ta
ta hango taron mutane cike a fillin masarautar. A hankali tafa takowa cike da kaudi da iyayi don
ni kaina da kyar na gane wai ashe Bintoto ce. Sanye take cikin Arabian gown golden and milk
tayi masifar kyau a cikin su,sai kafar ta da yake cikin takalmi cover mai masifa r tsini golden
haka hannun ta dauke da yar ficilan handbag mai masifar kyau. A taikaice Bintoto fah taxama
hadaddiyar budurwa,irin wanda ake kira da classical ladies din nan. Hango Mm queen da tayi
yasata nufan wurin da ta ganta,amma da dosowanta tasoma ganin haxo haxon shi. Turus taja
ta tsaya tana cewa a zuciyan ta waye wannan? Badai Maleek ba?.
Mmn teddy
[5/4, 9:11 AM] +234 816 933 9119: Typing✍
*BINTOTO*
*Na Mmn teddy*
*28/29*
*ALHERI WRITERS ASSO️*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10167955643/posts/10168006832390/?=mm
```ƙungiya ɗaya tamkar ga dubu. Ƙungiya masu aiki da ilimi Dakuma nazari domun taimakon
Al'ummah, Alheri sai ɗan Alheri, Alheri gidan kowa```
______________________________
Fellow me on telegram
https://t.me/joinchat/dLs1Rpuy6VUzNzNk
*******
Ƙarasawa inda take hango taron mutanen ta farayi, yyn da isan ta idonta ya gasgata mata abun
da take gani, Maleek ne tsaye cikin manyan mutane abokai da sauran yan matan shi,da kuma
wanda suka xo yi masa barka da dawo wa. Sakin bakin da Bintoto tayi ne tana mmki da ta'aji bi
yaushe wannan mutumin yadawo ba imforming sai dai ganin shi kaman aljani. Mm queen ne ta
rungumeta tana mata wlcm back. Amma saboda tsaban gulma irin na Bintoto bata ma
takanta,hankali n ta na gun Maleek da taga ya chanja ya wani kara kyau da kwarjini gashi ya
wani saki siririn saje da suka kwanta luf a kan fuskan sa,wanda wannan yakuma kara bayyana
kyau shi,ganin yanda yake lumshe ido sukuma iyayen shi da sauran mutane sai wani jawoshi
suke,da kuma kyau da ya kuma,don a yanxu ne ya ke a handsome,don da mata ma basu bishi
a yanxu ne dole a bishi.Bintoto ko da ganin yanda yy wannan kyau yagama bata mata rai,gani
take ko mai yakeyi don yasan shi din yana da kyau ne. Tsaki taja ha'di da ya mutsa fuska ta kalli
Mm queen tana cewa" Mm queen wai wannan Maleek ne?. Jin tambayan da take mata yasa
Mm queen sakin mata murmushi hadi da ce mata " ehhh baby na baki ganeshi bane.Mm queen
ta fadi tana nuna Maleek da hannu. Dago kai Bintoto tayi tana kallon inda Maleek yake.ai ko
anan tayi na daman kallon wurin,don Maleek ta gani rungume da wata baturiya tana masa mgn
kasa².dai dai yana kallon inda Bintoto take don tun daga xuwan ta har mgnan da take mawa
mm queen duk hankalin sa na kanta. Kallon banza ya watsa mata wanda yasa sai da ta
muxanta,don da yake hankalin kowa na kanshi duk wani motsi da yy dika za'a gani. Ae yanda
yy mata yasa Bintoto jin wani masifar haushi. Kallon mm queen tayi da itama abun Maleek ya
bata mata rai. Itako Bintoto ganin idon mutane yaki rabuwa da ita ne yasata gallah masu harara
ha'di da kallon mutanen cike da masifah tace" whattt.... Daburcewa kowa yy don gudun
masifa,tun da har shi kanshi Maleek bata barshi ba.... Tafiya ta somayi xata bar wurin Mm nan
taji wata muryan wani bature da taji ana kirar shi Zaid yana cewa" Hyy beuty Angel. Kallon shi
batayi ba don ta kaici wanda a maimakon ta bi cikin Masarautar kawai sai ta baude hanya don
haushi da takaici. Wani ne da ake kira da Endrew ya kalleta yace" ushhhh you are beutiful.
Haka shima ta wuce shi bata ce masa komai ba. Nufan wata moto tayi kirar accura ta kutsa kai
ciki ta figi miton wanda gaba daya hankalin mutane yy kanta,ciki ko harda Maleek Mm queen ne
tayi saurin kokarin dakatarwa akan kar a barta ta fitan,amma ina yanda taba moton wuta yasa
basu ci nasarar hakan ba. Abunka ga turawa yan iska tuni mazan nan wasun su suka mara
mata baya,suna cema abokansu sun samu ta hannu,yau zasu sha dadin ta,don balain son suyi
sex da bakar fata sukeyi,acewan su sunfi fararan fatan su test.... Itako Bintoto tun da ta kama
hanya tarasa ina zata dosa,sai kawai lula tafiya takeyi,tun tana ganin gidaje tafara ganin wayam
haka mutane tun tana ganin daya biyu suka dawo bb kowa,amma duk da hakan fushin zuciya
bai sata ta dakata ba. Ganin tafara shiga inda bb kowa kuma batasan wata hanya ba yasata
fara tsagaita tafiyar ta. Wata moto ne taga ta sha gaban ta da gudu,wanda yasata saurin jan
birki tana salati. Fitowa daga moton tayi saurin yi,yyn da su Endrew suka fito daga moton su
uku. Wani murmushi suka fara watsa mata,wanda kan suyi mata mgn tayi saurin cewa" plz who
are you?. Dary suka sheke dashi hadi da pointing din ta da dan yatsa,sai da sukayi mai isar
su,sannan suka tsagaita sai Endrew yace" just common beb don't afraid. Kawai just so muke
muyi sex dake sau daya,sannan mu koma dake masarautar Queen. Zaro ido waje Bintoto
tayi,wanda kafin tayi magana daya daga cikin su yace" No need to explaining.basai ka bata
bakinka ka gaya mata wai abun da mukeso ba,ai tasaba ta hannu ce,karuwar Prince Maleek
ce.kawai muyi aikin mu kama kai. Ai dajin haka tayi baya da gudu,yyn da tako biyu suka
cimmata. Nan basu tsaya wata² ba suka sa hannu suka dirar da Arabian gown din jikin ta.
Wanda ya xamana daga ita sai underwears. Kuka tasa hadi da fara kirar sunan Mm queen
Amma ganin bb sarki sai Allah yasata dunkule hannu ta buge bakin Ramio dayake kai wa kan
kirjin ta,cikin sauri cike da axaba yy baya. Ganin haka yasata jah baya ha'di da rugawa don ta
gudu. Cin karo tayi da mutum a gaban ta, taga² tayi xata fadi yy saurin rikota.ai ganin shi yasata
saurin kankane shi tana fitar da wani irin kuka mai cike da ban tausayi da kuma tsuma zuciya.
Shiko Maleek da idon shi ya karkada yy jah saboda bakin ciki da zuciya bai san lokacin da ya
bude moton shi yasata ba yanufi su Endrew.jah baya suka farayi don sun san halin zuciyan shi
cikin sauri Endrew yy cikin mota haka shima dayan ya bishi. Cafko Ramio yy yafara duka
kaman zai kashe shi.don tuni ya fara xubar masa da jini...Khalid ne yy saurin nufo shi ha'di da
kama Maleek yana cewa " yy hakuri,amma ina baiji bai gani dukan Ramio Kawai yakeyi.
*#SHERE TO ANOTHER GROUPS*
Maman teddy
[5/4, 9:11 AM] +234 816 933 9119: Typing✍
*BINTOTO*
*Na Mmn teddy*
*30/31*
*ALHERI WRITERS ASSO️*
*A.W.A*
https://www.facebook.com/10167955643/posts/10168006832390/?=mm
___________________________
Fellow me on telegram
https://t.me/joinchat/dLs1Rpuy6VUzNzNk
******
Da kyar khalid yasamu Maleek ya bar dukan wannan tsohon kafurin Ramio kan da kyar yasa
mu ya saka shi a mota don shi tuni Ramio ya gudu tun da yasamu aka kwace shi daga hannun
Maleek. Bangaren Maleek kuwa tun da yashiga ya zauna bai ko kalli Bintoto da take ta kuka
ba,gashi kukan nata jin shi yake har cikin kwakwalwar shi. Sun yi nisa da tfy,yyn da Khalid yake
driving,jin kukan nata yaki karewa ne yasa Maleek daka mata wani wawan tsawa wanda yayi
mugun firgita ta,cikin kakkausar murya yace wil u keep up your mouth?!!!. How couse all d
problem,amma yanxu kina damun mu da wani kuka... Ganin fitinan nashi taki karewa ne yasa
Khalid cewa " Haba Prince Maleek kayi hakuri mana,you now dat she don't now... Kauda kai
gyefe yy yana cewa" ae da sun lalata ta datasan su, i told her Khalid that i really love her,but
she isen't Accept ya takeso nayi mata,tun ina barin ma zuciya ta har na kasa,nafito frank na
fada mata amma kullum dada kiyayya take nuna mun... Nisawa yy sannan a hankali ya kalli
Khalid sannan yace plz Khalid ka roken mun ita, ta soni idan ma baxata soni ba just ta
Aureni,idan ta amince xan san yanda ko 10% ne a soyayyar da nake mata tayi mun. Yanda yayi
kasa da murya shi kadai ya isa ya tabbatar maka da Maleek is seriou feel deeply in love with
her.don sai ya baka tausayi at d moment... A hankali Khalid yace" ka kwantar da hankali n ka
Maleek xan mata mgn. Lumshe ido yy batare da ya kuma cewa komai ba.
Itako Bintoto Da Haushi