Showing 21001 words to 24000 words out of 47663 words

Chapter 8 - BINTOTO BOOK COMPLETE WRITING by Maman Teddy .pdf

.

Yauwa fatima kin tun wannan yarinyan da kk hadu da ita a wajen to itama a wannan school din
take,kin san yarinyan kanwata ce Asma'u.

Cike da murna bintoto tace mommah Nihila sunan ta ko?.

Daga mata kai mm queen tayi,wanda nan cike da jin dadi bintoto ta rungume mm queen tana
cewa" i love you so much my mommah.

Dariya mm queen tayi hadi da manna mata kiss a kumatu tana cewa" luv you too my baby.

Haka suka cigaba da firan su wanda dik yawanci haukan ne zallah bintoto ke xubowa itakuma
mm queen na biye mata tana dariya.

Bangaren maleek kuwa bai farkaba sai da rana can wuraren 11am.

Wanda da taimakon khaleed y watsa ruwa,yana cikin shiryawa ne cikin shigar shi ta suit wanda
suka amshi jikin shi yy matukar kyau abun ka ga yaro dan kwalisa dan wanka maiji da kudi
mulki saruta da kuma issah.

Daukan laptop din sa zaiyi dai ² jenny na shigowa cikin shigar kayan fitsa don dasu da bb daya.

Nufo shi tayi tayi hugging din shi tana manna mai kiss akan tattausan lips din shi tana cewa "
oyoyoo my handsome.

Kallon ta baiyi ba don yau yan mulkin nashi ya motsa . fahimtan da tijaran da yakeji ne yasa ta
fara kai hannu tana shafa 🍌 ta tana wani murxata,wanda duk da sakon yafara kai masa,amma
bata ita yakeyi ba,yasa shi daka mata tsawa yana bin ta da kallon da yakara firgitata,juya wa yy
ha'di da mikewa yana barin bedroom din.
Wanda da fitan shi ya nufi parcking space don yabar cikin estate din.

*******

Itako bintoto yan school tun safe ta shirya tana xaman jirar shigowan maleek amma bb shi bb
labarin shi, wanda ganin har karfe 10 ya kara bata mata rai matuka haushi ya taru yagama cika
ta.

Mm queen kuwa sai aikin lallashin ta take akan yanxu xai shigo.

Wanda suna a haka sai gashi ya shigo fuska a murtike ya nufo inda mm queen ke a zaune
bintoto na a kwance a jikin ta.

Ture bintoto yy yana dora kansa kan cinyar mm queen ido n shi a lumshe.

Cike dajin haushi bintoto ta cuno baki tana kallon mm queen, wanda tayi mata murmushi tana
girgixa mata kai ha'di da jawota ta kwantar kan kafadan ta.

Lufff bintoto tayi a zuciya n ta tana jin haushin maleek tana cewa" ji shi kaman karamun yaro ya
wani kwanta ma mm queen a jiki katon shi da shi.

Shafa kanshi mm queen tayi tana tambayan shi abun dake da mun shi?.

Cike da dan shagwaba ya cemata bb komai.
Bude baki bintoto tayi tana gallah mashi harara sannan ta mike tana cewa" mm queen ya tashi
mu tafi.

Murmushi mm queen tayi fahimtan kishi da bintoto keyi,a hankali ta kai hannu ta jawota kusa ta
manna mata kiss a saman goshi tana cewa" okay my baby luv you so much sai kin dawo ayi
karatu da kyau.

Cike dajin dadi bintoto ta kara kankane mm queen tsaki prince maleek yy sannan ya tashi daga
kwancen ds yake a jikin mm queen.

Kallon shi mm queen tayi tana cewa maleek ka kai ta school din yanxu ma kunyi late amma
yaka mata ka kaita.

Mikewa yy batare da yace komai ba yanufi hanyar da xai sada shi da compound.

Mm queen ne tace oyyah baby maxa bishi sai kun dawo byeeee.

Daga mata hannu tayi sannan ta biyo bayanshi a ranta tana cewa" wlh duk bakin cikin ka sai ka
kaini eheee.

A mota ta sameshi yy kifah kai da sitiyari.wanda kallon shi batayi ba,ta koma tayi zaman ta
wanda duk bayan mintoci sai taja tsaki.

Sai da ya noshadu sannan yaja motan suka bar cikin masarautar don tace baya bukatan
excourt.

Sai da sulayi nisa bb wanda yace mawa wani kala tsakanin su sannan yaja parcking a gyefen
hanya yana kallon ta da lumsassun idon shi.


Cikin wani irin daklakkiyar murya ya kalleta sannan yace heeyyyt you don't now how to great?.,

Cuno bakin ta gaba tayi bata ce masa komai. Yanda take turo bakin ne yasa shi sakin baki yana
kallonbta,kankantan bakin nata yy yawa too small.ya furta a zuciya n shi.

Hannun shi ya kai cike dajin haushin yanda taki gaishe shin ya burde bakin da karfi.

Wani kara tasa saboda a zaba.
Sannan ya sakin mata bakin yana bun ta da kallo har idon shi ya sauka akam girginta wanda
nan yaga nonu wan ta a tsaitsaye son bb brs a jikinta.

Hade rai yy yana mai jin zafi a zuciyan shi wanda abun ka ga dan air kawai sai ya kai hannun
shi ya wani tabasu ya matsa da karfi wanda a zaba yasa Bintoto cewa" wayyo mm queen kin
hadani da dan iska,xai kashe ni...wayyo xafi...

Nanata kalman dan iska yy cikin rashin fahintan ta ya cigaba sa murde mata kan nonon yana
sauke ajiyan zuciya ita ko ihu take tana Allah ya isan ta.

Shikuwa dadi yasa shi kasa damuwa da itan.sai da ya taba ya matsa mai isan sa sannan ya
cire hannun shi kafinnan tuni ta hada xufan wahala.

Lokaci daya idon shi ya kada cikin murya Wanda ganin idan shi yanda ya koma ya kara birkita
bintoto, cikin wata irin murya yace waxa kije mawaa haka kinsan yanda nake kishin ki kuwa?. Ni
ban taba ba wasu su kallamun,tohh indai bazaki saka braziya ba baxan kai ki school din ba
wlh.sai dai na koma dake wurin mm queen.ko kuma muje shopping mall nasiya maki kisa
yanxu.







*#SHERE TO ANOTHER GROUPS*










Maman teddy🧸
[5/4, 9:10 AM] +234 816 933 9119: Typing...


*🌹BINTOTO🌹*

Na


Maman teddy🧸



*Episode 20/21*


*ALHERI WRITERS ASSO.*

*A.W.A*



_______________________________


Zaro ido waje bintoto tayi tana kukunkuni...shiru yy yana kafeta da lumsassun idon sa wanda
ganin yanda take kunkuni yasa shi jin gaba daya jikin shi tayi masa nauyi,lasan lips din sa yy
yana cigaba da kallon bintoto da gaba daya ta tagama tada masa da sha'wan sa.

Cikin sarkakkiyar murya da rashin son yin mgana yace mata" mu tafi ne ko na komar dake?.

Cuno baki takuma yi gaba tana mai kawar masa da kai gyefe.
Murmushi n mugun ta yy mata ha'di da kunna music din cikin motan AC na ratsasu.

Bin wakan yakeyi ha'di da kada kai yana lumshe ido don dama shi gwanin rawa ne kullum suna
hanyan club.

Fiye da rabin awa suna a haka kafin nan tuni bintoto tagama cika da jin haushin Maleek.

Ganin suna a haka don yanxuma wayan shi yakeyi da jenny don har yama manta da wata wai
bintoto a tare da shi.

A hankali cikin karaya da tijaran da yake mata don yanxu ba fada take nema ba,tafi son ta tafi
school in ta dawo sai sucigaba daga inda suka tsaya nan cike da takaicin shi tace muje ni don
Allah mu tafi school nagaji fah da xama.

Sai da taga ma maganan nata cike da tsiwa sannan ta kalleshi tana gallamai harara.

Cike da mmki ta bude baki tana kallon shi ganin bai ma san tanayi ba yy nisa a harkan luv.

Kuma masa magana tayi amma nan ma shiru baiji ta ba,cike da takaici ta hau cewa a zuciyan
ta shin wulakanci ne yajita ko yaya?. Tsaki taja akaro na biyu a sarari tace wayaga sabon shiga
don da'alama bai taba soyayya ba.

Toh🤔 kujimun bintoto da tsiwa wai maleek ne take cemawa sabon shigan love,hmm itama dai
tabi a hankali.

Matsawa tayi dai² kunnen shi ta wani kwatsa uban kara tana cewa maleeeeekkkkk....."

Saurin cire wayan daga kunnen shi yy yana watsa mata kallo,a ranshi yana cewa" kai wannan
yarinya futina ce.

Lafy yane?.

Ya tambayeta yana gade girar sama dama kullum yana a hakan ne.

Turo baki tayi gaba sannan tace nace ne mu tafi na yarda.

Murmushi yy ha'di da jan moton suka nufa wani shopping mall.

Fitowa takiyi dasuka isa haka don kanshi ya fita da kanshi ya sayo mata..

Bayan ya shigo moton ne wani ya biyo shi da kayan a hannu wanda ya cika wata wani karamun
yar akwati.
Da duka under wear ne dasu bra da kanan kaya komai da komai.

Yana ajiye masa ya furta safe journey prince..

Bai ko kalleshi ba ya tada moton suka bar wannan shopping mall din.

Yana ganin sun kusa isah school in yaja parcking a gyefen hanya.

Kallon shi tayi tana bude baki tana cewa A'ahh maiye kuma na tsaya wa nifah nayi late wlh.

Bai ce mata komai ba cike da miskilanci ya kai hannun shi ya bude wannan small box din, ya
fiddo bra wanda sai da na xaro ido waje,yanda ya siyo su ko ba afada maka ba kasan size din
ta ne.

Mika mata yy yana cewa hurry remove ur shirt and wear this.

Yafadi yana mika mata bra din kusa da itah.

Zaro ido waje bintoto tayi tana bude baki tana cewa maleek wa xai sa wannan?. A gaban ka ne
xan saka?.

Daure fuska yy yana dora hannu shi saman labban shi ya cewa shiiiiii.....
Okay baxaki saka ba kk nufi,tohh ko kusa yanxu ko kuma nasa maki da kaina.





Comment din ku na mun kasa,xan daina update kullum idan ba a gyaraba.









Maman teddy🧸
[5/4, 9:11 AM] +234 816 933 9119: Typing...


*🌹BINTOTO🌹*



Na


Maman teddy🧸



*Episode 22/23*


*ALHERI WRITERS ASSO.*

*A.W.A*

_______________________________

Zaro ido tayi ha'di da cewa waxaka samawa?.
Tabdijam lallai ko sai dai muko ma don baxan saka ba.
Murmushi Maleek yy ha'di da cije labban sa,yy shiru yana kallon Bintoto dake ta aikin galla
masa harara ta gyefen ido. Fiye da minti biyar suna a haka yyn da Bintoto ta saki jikin ta a dole
ita bai isa yy mata komai ba.
Saukar hannun shi taji a kan jikin ta wanda tuni ya balle buturan rigar uniform din ta. Ture shi ta
hauyi tana wlh Maleek zan tara maka jama'a...tana mai ture shi da hannun ta Amma ina tuni yy
mata riko daya da hunnun sa wanda gaba daya ta kasa motsawa,duk da hakan bashi yasaka
Bakin ta mutuwa ba.Nan waiga ta glass taga wani bature yaxo wucewa sai ta hau ce masa plz
come and help me,i need ur assistant plzzzz...... A maimakon wannan baturen yy wani abu sai
yy mata murmushi ya wuce su cike da sha'awan su da birgeshi da sukayi don shi a dole ya
dauka irin cikakkun masoyannan ne. Hmmm wai masoya kujifa don kuna masoya sai ku rinka
iskanci akan titi?. Hmm tirrr da dabi'ar nasara.koda yake ai dama Nasara su Asarar duniya
yace. Kukan bakin ciki tasaka ganin yanda wannan Bature ya wuce yana masu murmushi.
Ganin yana shirin rabata da rigar jikin nata ne yasata saurin kwantar da murya tana cewa " plz
Maleek ka tsaya kaji,bafa naki sakawa ne saboda wai da kai a nan ba.a'a kaga a hanya
muke,kuma kaga kace kana kishina wlh ba kayi tunda ga shi yanxu wani kato ya ganni kuma a
gabanka banga abun da kayi ba,sai ma cigaba da shirin kuma cimun mutunci.jin maganar nata
ne yasa shi saurin sakin ta yana cewa" plz sorry i won't do it again. Gallah mai harara tayi sai
kuma tayi sadda kanta kasa batare da ya gani ba tace toh kabari nace ma idan muka koma zan
saka. Nan cike da gamsuwa da maganar ta yace okay let go. Haka ba yanda ya iya ya nufi da
Bintoto skul yyn da ba'a wani bata lokaci ba akayi mata komai nan da nan don kowa na tsoron
ya bata ma prince Maleek rai ya zagi uban mutum,shine yasa nan da nan aka sallame su.da ko
xa'a tafi da Bintoto xuwa class ne dai ta mike xata bi bayan wani uncle da taji ankira da Mr.
Vivan ya wani tashi ya nufo inda take ya rungumeta yana cemata take care okay?. Kafin ta
daga masa kai ne tace a ranta wlh duk tabani da kayi Allah ya isah. Sannan sai ta daga masa
kai tabi bayan Mr.Vivan. Tunda ta shiga class din nasu kaji student din sun dauka da woww....to
kunsan abunka ga turawa da son bakar fata.kikaji suna cewa beutifulllll.......Bata ko bi takansu
ba don ita a yanxu haushin Maleek ne cunkushe a cikin ta. Mr. Vivan kuwa nufa da ita yy gaban
ajin sannan ya gabatar masu da sunan ta. Wanda bai ka ga rufe baki nan kowa na class suka
hau ce mata Hyyy....hyyy.wasu kuma na cemata common sit with me. Nufan Nihla tayi da take
ta washe mata baki tana daga mata hannu.


Tohmmmm bari mu dawo gida Nijeria💃🏻.
Bangaren Haj.kubrah da yayan ta kuwa sun sha rigimar Hanan don sai da tayi ciwo rabuwanta
da Bintoto,don sai da hajiya kubrah tayi nadama sosai. Niko nace nadama a woki don wannan
ma wanda kk sani kenan. Don Khalid kuwa tunda ga wannan rana da yarabu da Bintoto ya rasa

sukuni kullum ka ganshi bb fara'a, koda ko a cikin sune suke tare.
Mom kubrah taso ta fahikci wani abun Amma sai ya dinga kokarin kakkaure mata. Akan kawai
bayajin da'di ne.wanda abu tun na ba'a jin da'di yanxu har yazama masa jiki don ya ari
miskilanci ya dora mawa kansa duk a rashin Bintoto.
Kwana ko tashi bai da aiki sai mafarki yarinyan da tunani n ta,don sai a yanxu ya tabbatar
mawa kansa da yana a zabar son ta.






*Maman teddy🧸*
[5/4, 9:11 AM] +234 816 933 9119: Typing...


*🌹BINTOTO🌹*



Na


Maman teddy🧸



*Episode 24/25*



*ALHERI WRITERS ASSO.*

*A.W.A*



_______________________________


A haka yake rayuwan shi yana cigaba da dawayyniyyar son Bintoto a zuciyan shi, wanda ko yy
yunkurin yima Daddy maganar in nufe shi sai yarasa bakin magana,don a yanxu sanin inda take
yafi mashi komai mahimmanci...........Itako Bintoto sosai taji dadin skul din da aka kai ta,don

abun ka ga kunsan Bintoto n da saurin sabawa da mutane shiyasa tuni ta sake daliban...
Wanda bayan an tashi ne secuties suka xo suka tafi da ita,don wannan karon ba maleek ne
yaxo ba........... Don shikuwa ogan naku Prince maleek yana can yana fama da Daddy akan shi
bayason komawan sa skul a gobe yabari sai nan da sati biyu ya tafi.....Amma nan Daddy ya
kekeshe akan tabbas a gobe Maleek zai tafi malasia y cigaba da karatun shi. Hakannan ya
hakura sanin halin excellency inyace abu dole ayi masa... A haka yanufi side din shi wanda sam
tun da ya shiga bai fito ba.jenny da sauran yammatan cin gindin shi sun kira sam bai bi takan
kirar su ba...don sam bai shirya tafiya batare da yabama Bintoto ajiyar da yakeson yabata ba.
A haka sam bai kuma fitowa ba sai wuraren 8am na safen washe gari yyn da yafito tsaff dashi
cikin shigar shi ta suit wanda suka Amshi fatan shi,fuskan shi kuwa makale cikin bakin space
hannun shi rike da karamun case,wanda basai anfada maka ba xaka fahimci yagama shirin shi
ne tsaffff dashi. Nufo su Mm queen yy da shigowa n shi part din,nan ya isa dirning area n dasuke break
fast.hugging din mm queen yy yana mata barka da safiya sannan ya zauna kan daya daga cikin
chairs din yana parcing din mituniyar tasa.gaisar da Daddy yy,wanda nan ya amsa cike da
matukar farin ciki ganin dann nashi yafito so gentle.shiru bb wanda ya kuma cewa komai,sai a
sannan Bintoto ta kalleshi tayi masa barka da safiya don batason su Mm queen su fahimci wani
abu tsakanin su. A ciki ya amsa mata don ya lura da harar da take aika masa dashi. A jiye
spoon din tayi tana kallon mm queen ha'di da cewa"mm queen let me go and bring my skul
bag,cox I'm so late today. Murmushi mm queen tayi ha'di da cewa okay hurry up dear sai Daddy
ya saukeki ma daganan sai su su wuce airport. Batare da taba mm queen amsa ba ta nufi side
din ta don ta dauko skul bag. Shikuwa Daddy mikewa yy ha'di da cewa su same shi a parking
space. Addu'a mm queen tabi shi dashi akan Allah ya kai shi lfy,sannan shima Maleek ya mike
yana cewa" i'm ok mom. Nan ta kalleshi tana cewa " alright mah son,Allah yakikyaye plz
banason wa'annan matan suna shige maka Maleek, ka ringa baya baya dasu don Allah, duk da
nasan da ilimin ka basai na jawo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login