Showing 6001 words to 9000 words out of 37713 words
Chapter 3 - GOJE part 3 Complete Document by Binta Abbale-1.pdf
tsammanin wahalar da kanta akan
abunda bata saba dashi ba, domin duk ta fahimci inda maganganunsa suka dosa yana mata
shagu'be! da hannunka mai sanda! abunda ta san za ta iya shi kawai za tayi tunda take bata
ta'ba dora tukunya da sunan girki ba, to ballanatana har a kai maganar shara da gyaran gado
wannan duk hadimanta suke mata, a wannan karon ma abunda ta kudira kenan, babu yanda
za'ayi tana da hadimai ta wahalar da kanta.
Kallon gadon tayi duk ya hargitse akwai bukatar ma a sabunta shimfidar gadon.
Girgiza kai tayi tana kokarin sauka daga gadon, tana tunanin kawai zata sanya Baraka ta gyara
masa dakin i dan yaso ita Marakisiyya sai tayi masa abinda zai ci, da wannan tunanin ta nufi
sashenta .
Da takaici da bacin ranta ya isa gurin aiki.
Tun jiya da daddare rabon shi da abinci, bai ta'ba jin yunwa irin na yau ba, koda yake bai yi
mamakin faruwar hakan ba, idan ya tuna irin wahalar da yasha jiya kafin ya samu satisfied ya
zubar da sperm mai yawa tun daga lokacin yake jin yunwa, ya dai daure ne kawai har gari ya
waye.
Yaji dadin yanda ya samu nutsuwa da ita, amma abunda tayi a yanzu ya 'bata masa rai mutu'ka!
sam baya so wani sa'bani mai muni ya shiga tsakaninsu shiyasa yake bin komai a sannu a
hankali.
Tsabar yunwar da yake ji ta ha nashi aikata komai, sai kawai ya dauki waya ya kira Hamra'u
tare da sheda mata cewa zai turo direba yanzu ta had'a masa abinci.
Cike da annushuwa ta amsa tare dayi masa fatan alkairi."
Ya kashe wayar yana jin wani iri a tare dashi, kwata-kwata bai so hakan ba sai dan babu yanda
zai yi.
Baraka ta gurfana a gabanta tare da mika mata key din dake hannunta tace."Ranki ya dade na
kammala aikin."
Ta kar'bi key din da fadin." Kin sa turare a dakin ko."?
Tace."Eh nasa ranki ya dade."
Tace."Shikkenan ki tashi kije kawai."
Godiya tai kafin ta tashi ta fita.
Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta dauki wayarta dake ajiye a gefanta.
Kiran wayarsa tayi, lokacin yana cin abinci yaga kiran nata kamar baya so ya daga.............Ta
dan sassauta murya da fadin." Ina kwana."
Babu yabo babu fallasa ya amsa. da "Lafiya lau." ta dan ja numfashi kafin tace." Ya aikin ?
dama cewa nayi ko zaka turo direba ya daukar maka abinci na kammala." Da karsashi! da
kwarin gwiwa take maganar.
Yana tauna abincin dake bakinsa yace." lokaci ya k'ure miki sai da kiyi hakuri domin yanzu
haka abinci ne a gabana nake ci idan kina bukatar naci abincinki sai kiyi himma idan Allah ya
kai mu gobe."
Tace." A ina ka samu abinci."?
Kai tsaye yace." Gurin Hamra'u."
Gabanta yayi wani irin faduwa!
Ta maimata maganar.
"Gurin Hamra'u fa kace."?
Yace." Eh kina mamaki ne."?
Wani kuttun takaici ya tokare mata a wuya!!
Kashe wayar kawai tayi wani mugun kishi da b'acin rai! ya turnuke ta.
"Hamra'u! Hamra'u! Hamra'u!!! wannan yarinya ta zame mata kadangaran bakin tulu!
Ta dinga tunanin irin cin zarafin da za tayi wa yarinyar domin ta huce ba'kin cikin da take
kuntuka mata!
Shin wai meye ruwanta da mijinta ne.?
Falo ta fito ta zauna kan kujera kafin ta 'kwalawa Marakisiyya kira.
Da sauri ta fito daga kicin tana amsawa, tace." Je ki sashen masu gidan kice Hamra'u tazo ina
neman ta."
Da sauri ta amsa kafin ta kama hanyar fita.
Sosai Hamra'un tayi mamakin kiran da take mata, Uwale tace." Ki tashi kije mana kada
zuciyarki ta raya miki sharri!
Tace."Uwale bana bukatar wata mu'amula ta shiga tsakanina da matar nan saboda bata da kirki
wallahi albarkacin Yaya na kawai nake saurara mata."
Uwale tai murmushi kafin tace." Kin kyauta ai tashin hankali bashi da amfani ki tashi kije
watakila sulhu take nema dake.
Tayi jim tana nazari kafin ta yanke shawarar zuwa.
Ta same hakimce a kan kujera, sai da taji wani abu ya dan ta'ba zuciyarta, kallon fuskarta tayi
suka hada ido, bata hangi komai ba, domin ita gimbiyar ta boye b'acin ranta.
Da hannu ta nuna mata gurin zama.
A nutse ta zauna kafin tace." Kin tashi lafiya ."?
Ta amsa da "Lafiya ya kuka tashi? ya Jikin Uwale."?
Tace." Taji sau'ki."
Falon yayi shuru na 'yan mintina kafin tace."Kin san kiran da nake miki kuwa."?
Tace."Aa sai sheda min."
Murmushi tayi kafin tace." Ni da kaina na ha naki hidima da mijina saboda wasu dalilai na, kiyi
hakuri yanzu na amince miki cewa ki cigaba da ayyukanki nagode sosai wannan shine dalilin
kiran, kada kiji komai na yarje miki cigaba da kula da d'an uwanki."
Ba ta kawo komai a ranta ba tace." To shikkenan idan maganar kenan ni zan tafi."
Ba tare da tace komai ba ta nuna mata hanya da hannu.
Ta tashi ta fita tana jin wani irin dadi domin ita a tunaninta Umar din ne ya nunawa gimbiyar
muhimmamcinta shiyasa ta nemi sulhu da ita dama ita tasan Umar yana sonta saboda haka
zata sake zage damtse gurin kulawa dashi har tasha gaban duk wata 'ya mace a gurinsa...
*Kada ki karanta min littafi ba tare da kin biya ba, kada ki saya ki fitar dashi, 'yar uwa kada kiyi
sharing, idan kina bukatar biyan kudin littafin #500 ne......0542382124....Binta umar
gtbabk....Idan kati zaki turo sai kiyi min mgn ta WhatsApp da wannan number*
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
[3/26, 9:55 PM] Matar Malamí ½í¸Š: *LOVE!*
*83&84*
Ita kad'ai ta bar wa zuciyarta abinda ta kudurta, malam ba haushe yace (wanda ya'ki sharar
masallaci yayi ta kasuwa) yamma likis ya dawo gidan da tarin gajiya a tattare dashi.
Tsaye ta mike tana masa barka da zuwa.
Tun daga sama har kasa yake kallonta, gabadaya yaji gwiwarsa tayi sanyi yarinyar na da wani
irin diri da zubin jiki mai kyau!
Tana sanye da 'kananun kaya wanda suka matse ta riga da wando tight! hattar da shatin
nipples dinta sai da suka fito, wandon ya manne a jikinta ya fito da sharp din jikinta wanda
yake mutukar masifar so da 'kwakwa! sosai da sosai
Kwalliyar ta tafi da imanin sa.
Ya sauke zazzafar ajiyar zuciya kafin ya janye idonshi daga kanta, ko'karin wuce ta yake, da
sauri taje ta rike hannunshi, kanta ta d'ora saman kafadarshi.......Be iya ce mata komai ba
kawai yasa hannunshi guda ya rike kwankwasonta a haka suka shiga dakin taba langwabe a
jikinsa.
Tare suka zauna bakin gado ya fara kokarin cire safar kafarsa, 'kasa ta sauka ta kama kafar
tana kokarin cire masa.......sai ya mayar da hannushi wuyansa yana cire botiran rigar dake
jikinsa, ya ajiye saman gado.
Kallonshi tai tana dan lumshe idonta.....Yayi saurin janye idonsa daga kanta jin yanayin jikinsa
yana sauyawa.
K'afar sa ya dan janye jin kamar tana masa tafiyar tsutsa!
Ta tsurawa yatsun kafar ido gashin da yake kwance kan yatsun take ja a hankali.
Ya sake janye kafar a karo na biyu, yace." Me ya hakane."?
Murmushi kawai tai kafin ta koma ta zauna kusa dashi tana nanuk'arsa!
Cikin zuciyarsa yace."kalankasa sai san jiki da fitinar tsiya!
Hannu ta dora saman kirjinsa tare dan jan nipple dinshi d'aya
Da sauri ya cire hannun yana d'an harararta, ya riga ya fahimci abunda take so, kawai sai ya
zame kafad'arsa wanda kanta yake kwance ya mike da sauri toilet ya nufa.
Jiki a mace ta dauke kayan da ya cire ta ajiye a in da aka tanada.....gefan bed din ta zauna tare
da tsirawa toilet din ido, wani lokacin har mamakin kanta take ganin yanda ta damu rayuwarta a
kansa wai har tana kishinsa, koda wasa ba tayi tunanin hakan na iya faruwa ba.
A gurguje ya fito daga toilet din kasancewar lokacin sallah ya gabato yana kimtsa jikinsa tana
aikin kallonsa, kafin tace." Abinci yana jiran ka a daining."
Ya dan juyo yana kallonta kafin yace." Da gaske."?
Kai ta d'aga masa.....'Karamin murmushi yayi kafin yace." Nagode sosai na kuma ji dadin hakan
amma sai na fito daga massalaci tukkuna."
Ba tace komai ba ta mike kai tsaye gurin da yake ta nufa.
Yana kokarin fesa turaran ta kar'ba daga hannunsa.
Ya zuba mata gajiyayyun idanuwansa da suke kokarin tona asirin da yake boyewa.
Cikin nutsuwa take fesa masa turaran, shi kuma yana ta aikin kallonta da mamakin abinda take,
sam bai tsammaci cewar hakan zata faru ba, duba da irin rabuwar da sukayi da safe, bayan
haka kuma ta kira waya yaki dauka, yayi tunanin daya shigo gidan rigima zata 'balle sai yaga
akasin hakan.
Ta ajiye turaran saman mirror tana kallonsa, har yanzu idonsa k'uri a kanta da alamar tambaya
a tattare dashi.
Karamin yatsanta ta kai saman idonsa, yay saurin motsa kwayar idon kafin ya dawo hankalinsa,
tace." Ka tafi massalaci kada ka rasa jam'i ."
Sanyayyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya dauki cazbaha dake saman mirror din, ya kalleta da
sakakkiyar fuska "Allah yay miki albarka."
Da farin ciki ta amsa da "Ameen my husband." Murmushi kawai yayi ya juya da niyyar fita.
Ta bishi da kallon so da k'auna tare da ayyana abubuwa masu kyau a tare dashi......Yanda ta
daukeshi ba haka yake ba yana da kyawun zuciya.
Sosai yayi mata adduar shiriya da fatan dorewar zaman lafiyarsu, yanda yake jin ta a cikin
ransa yana ganin zai iya kare rayuwarsa tare da ita kad'ai mutukar zata cigaba da kyautata
masa tare da bin iyakokin da Allah ya ajiye.
Sai da ya gabatar da isha'i tukkuna ya koma gidan.
Gurin su Uwale ya nufa domin baya tsammanin idan ya shiga sashensa zai sake fitowa yafi
bukatar ya zauna tare da gimbiyar tasa yana kallon ado da kwalliyar ta.
Wai akace kowacce mace da irin kissa da kisisinar ta, duk yanda Hamra'u tayi domin ta janye
hankalinsa abun ya gagara! domin dai gabadaya kaf hankalinsa da tunaninsa na kan matarsa
magana yake amma tunaninsa na gurin ta.
Tayi- tayi! ta buga dashi kan yaci abinci fafur! ya'ki, jikinta yayi mugun sanyi dan ba tayi
tsammanin faruwar hakan ba, domin tunaninta yana nuna mata cewar sulhu da Gimbiyar ta
nema ya samo asali ne ta dalilin jajurcewarsa ashe hasashe kawai take ba haka abun yake
ba......Kuka ne kawai ba tayi ba don ganin ha'kanta bai cimma ruwa ba. Yayi musu sallama ya tafi babu wani 'kulli a zuciyarsa........Ita kam kasa daurewa tayi ta shiga
dakinta taci kuka ta koshi! gaskiya ta gaji da wannan game din dole tasan matsayinta ta gaji da
zama ba tare da ta san meye makomarta..........To itama dai Uwale tunanin da take kenan tana
so idan Allah ya kai su 'Kauyen *Kafur!* su samu zama da iyayen yarinyar domin su tsayar da
magana.
Duk da abincin bai masa yanda yake so ba, haka nan ya daure yaci domin ya 'karfafa mata
gwiwa domin duk a tunaninsa itace tayi, tissue yake kokarin yaga, ta rigashi ba jira komai ba
ta fara goge masa baki, fuskarsa a sake yace." Ashe amaryar tawa gwana ce a kowane
bangare."
Murmushi kawai tayi ta gyara zamanta kan kujera kamar gaske tace." Na iya girki ko."?
Yace." Sosai kuwa! yayi dadi amma ko dan gaba ki kiyaye bana san yaji sosai a abinci."
Tace." To zan kiyaye insha Allah."
Shuru gurin ya dauka na 'yan mintina kafin ya kalleta da fadin." Kwana nawa abun yake kafin ya
tafi."?
Ta kalleshi da nazarin maganarsa sam bata gane abinda yake nufi ba.
Yace." Ina nufin wannan abun da yayi min karan tsaye ya hana ni amsar hakkina a jiya."
A take ta gane hausar..........Sai kawai ta shagwa'be fuska tana jujjuyawa kwayar idonta a kansa
tace." A 'kalla yana kwana goma ko sati biyu kafin ya d'auke."
Ya d'an harareta da fadin." Ban yarda ba 'karya ne! duk da ban san ya abun yake ba, amma a
hasashen da nake kwana uku zuwa shida idan yayi nisa yayi sati, idan ya wuce haka to ya
zama lalura."
Tayi shuru kawai tana kallonsa...........Yace." Kin san me."? kai ta girgiza.
Yace." Banyi tsammanin cewa zamu daidaita tsakaninmu da wuri ba, koda yake shi *SO!* Ya
wuce wasa domin duk yanda kake tsammaninsa ya wuce nan."!
'Yar dariya tayi kafin tace." Hakane kam!!
Yace." Ban yarda da ba ina so yau da bakin ki kice dani Ilove you."!
Cikin wani irin yanayi take kallonsa kafin tace." A'a ni dai sai ka fara fadi tukkuna."
Yace." Jiya bana fad'a miki ba."
Yana nufin lokacin da suke romancing bai manta yanda ya dinga nanata Ilove you ba adadi ba.
Tace." Ai wannan da dalili, na yanzu kuwa kana hayyacin ka, sai nafi gamsuwa."
Rikitattun idanuwansa ya zuba mata gabadaya jikinta ya mutu, tabbas a cikin kwayar idonsa
akwai wani sirri wanda yake saurin ladabar da mace.
Cikin wata murya ta mussaman yace." Ilove you *ZINA* i really love you *GIMBIYATA!* Na baki
kaina duka habibty."!
Wani irin hali ta shiga mai wuyar fassaruwa, gabadaya ta rasa yanda za tayi da shau'ki! ta dago
kanta tana kallonsa da gajiyayyun idanuwanta da so ya gamai musu illah tace." Nima ina
*SONKA!* ina da burin kasancewa da kai har karshen numfashina, amma ina rokon abu daya a
gurinka."
Ya d'an had'iye yawun bakinsa da fadin." Ki fada min komeye baki da matsala dani."
Kai tsaye tace." Bana so kai min kishiya."
Yaji maganar kamar saukar aradu a kansa.........Ido ya zuba mata da so ya gazgata maganarta,
tabbas har cikin zuciyarta ta fadi maganar.
Baya tsammanin zai mata alkawari domin rayuwar ba a hannunsa take ba, kawai sai yace."
Idan kin cika cif kuma kin cike duk wani gurbi da nake da muradi to ki sanya a ranki cewa ni
naki ne ke kad'ai, dan haka kiyi kokarin ganin cika cif-cif kamar yanda nake bukata."
Ganin tayi shuru tana kallonsa yasa yayi saurin jan kujerar da yake zaune......Kai tsaye gurinta
ya nufa ya mikar da ita tsaye, suka kurawa juna ido, fuskarta ya tallafo cikin tafin hannuwansa
kafin ya sanya bakinsa saman goshinta, ta rintse ido ta na jin wani bakon yanayi na ziyartar
gangar jikinta......Jiki a mace ta kwanta a jikinsa ya rungumeta tsam-tsam! a haka suka nufi
dakin mak'ale da juna.
Romancing din da sukayi yau yafi na jiya domin sun raya daran da wata iriyar soyayya ta
mussaman gabadaya ficewa sukayi daga hayaccinsu, mussaman shi da yake kasa sarrafa
kansa mutukar yana tare da ita.
Wai akace kowa dai da irin zuciyarsa..............Da sassafe ta tashi cikin k'warewa da iyawa ta
kammala komai, tayi wanka tayi ado sosai duk da zuciyarta a 'kuntace take amma ba tayi
zuciya ba, ta shirya komai cikin kwando mai madaidaicin girma, kai tsaye sashen ta nufa da
abincin.
Dai-dai lokacin da suka fito daga wanka a tare, Hamra'u ta fara knocking.
Ta kalleshi da fadin." Mybe Hamra'u ce ka bude mata kofar kawai."
Kallon mamaki yake mata......Tayi murmushi da fadin." Kada ka damu da hakan, ni na umarce
ta kan cewa ta cigaba da aikinta, mussaman da safe tunda naga tana da himma! akan ka fita
ba tare da kaci komai ba yasa na yanke wannan shawarar idan yaso da daddare ni nayi maka
abincin.
Bai kawo komai a ran shi ba yace." Okey tunda kin zabi hakan, to ni a gurina babu matsala."
Bugun kofar ya katse maganar ta, tace." Bari kawai na bude mata kofar."
Yana kokarin sanya uniform d'insa yace." Okey ba damuwa.........D'aure da 'karamin towel
wanda bai gama ratsa jikinta ba ta bud'e kofar gashin kanta jike da ruwa tana gogewa da
karamin towel din dake hannunta.
A razane! take kallonta gabad'aya sai jikinta ya fara rawa, wani masifaffan kishi ya tokare mata
a wuya.
Murmushi tayi ta kalli tsakiyar idonta kafin tace.'' Shigo mana kin tsaya kina kallona."
Kamar da dutse take magana, sai da ta sake maimata maganar sannan ta razana! ta kalleta
sai kace wata mara gaskiya."
Da hannu ta nuna mata hanya da fadin." Ki shigo Hamra'u."
Ta sauke wata zazzafar ajiyar zuciya gabanta na wani irin fad'uwa! taja matattun kafafunta ta
shiga falon da kwandon abinci a a hannunta sai kace wata house girl.
Ta mayar da kofar ta rufe tana watsawa bayanta kallon banza cikin zuciyarta tace." 'Yar iskar
'karya daga yau idan an ce ki sake shigo min dakin miji kya 'kara.''
Hamra'u ta tsaya tsakiyar falon sai kace wacce aka dasa ta kasa zama ballanatana ta fara aikin
daya kawo ta, gabadaya ma ta rasa nutsuwarta sakamakon ganin Gimbiyar daure da towel ga
gashin kanta a jike da ruwa, kawai sai taji wasu zafafan hawaye na kokarin kufce mata!
Ta kalleta da fadin." Ogan yana ciki bari ya fito sai ki shiga kiyi