Showing 27001 words to 30000 words out of 36190 words

Chapter 10 - DIJAMAH 'YAR FULANI Ranar da Komai Ya Sauya by maman teddy

doc.don haka na baka kujera.
Cike da mamaki da kuma tsantsar farin ciki doc.Aryan yace na'am sir Aliyu...! Ka bani kujerar makka...bai basshi amsa ba,illah mikewa da yy yana kokarin barin office din don yaje yaduba habibty din sa... Gofiya doc.yakeyi wanda saboda kwararo gdy yakoma kaman bafade....
Koda ya shiga dakin da aka kwantar da deejamah xama yy akan kujeran dake gyefen gadon ta,wanda yayy shiru yana mai tsura mata ido,hannun sa ya kai ha'di da kamo nata hannun da yake sakale cikin drief...
Kissing din hannun nata ya hauyi a hankali ha'di dayin magana kaman ta mai ra'da...ya fara cewa" my queen plz ki tashi,inason ganin kin bude mun idon ki,sai chan kuma ya shafa fudkan ta wanda tayi fiyau lokaci daya... A hankali ya cigaba da cewa" momy na neko,plz kiyi hakuri kiyafemun da ban sanar dake komai ba....
Yana cikin wannan surutun shi kadai ne,idon ta yafara rawa,alaman budewa...a hankali ta fara bude idon wanda ta sauke su akan na shi,kuka ne ya kwace mata,wanda ganin haka cikin sauri ya jawota jikin shi,ha'di da rungumeta tsam a jikin sa,lallashin ta yake sosai,wanda suna a haka sai ga wata nurse ta shigo...cike da sha'awan da burgewan halin data gansu take cewa ranka yada'de naxo duba ta ne sannan muyi bed making....
A hankali yara bata da jikin sa,wanda itama jin shigowar wannnan nursw ya sanyata yin shuru ta tsagaita da hawayen....
Nan wata nurse din karaso inda take ha'di da danyi mata tambayoyi game da lafiyar ta,sannan ta kamata ha'di da nufahn toilet da itah don ta gyara mata jikin ta,ta wanke ta....

Kafin su fito kuwa cikin sauri kuma cike da farin cikin farkawan dijamah ya mi'ke ha'di da barin dakin,don yasan xata bukaci wani abun...
Haka bayan sun fito daga privacy wannan nurse tayi mata tambayoyi wanda tanayi tana shigar da report a wani ta karda...
Bayan ta kammala ne tafita ha'di da nufahn office din doctor Aryan...
Rufe ido dijamah tayi tana mai tunano abun da yafaru,inda nan take wasu zafafan hawaye yafara kwaranyo mata,tq da'de a haka,wanda tana jin motsi alaman shigowa tayi saurin goge hawayen kan fuskan nata.
Dauke shigowa yy cike da murmushi ya 'karaso gaban ta,wanda bayansa mama hinde ne,dauke da basket wanda ta sha'karosa da abun cucuwa iri² .idon ta baisauka akan mama hinde ba,sai shi dayake 'karakowa gaban ta,fuskan shanu tayi masa,wanda da xaman sa yafara tambayan lafiyan jikin nata...?
Kaman ba'ayi wani abu ba ta bishi da taji sauki...bin ta yy da kallo wanda nan ya fahimci chnajawan nata,wanda in baka santa da ba,ba xaka gane ta sauya ba...
Sai asannna n taji muryan mama hinde na mata ya jiki...?
Inda cikin sakin fuska ta amsata,haka yake ta faman yimata surutu ha'di da jawota jiki,amma yi matake kaman bada ita yake ba,kuma yanda take acting din sa baxaka ce wai da wani abu a ranta ba.
Haka taci abuncin mama hinde sama² wanda Ganin taci abuncin yakuma kwantar masa da hankali... Duda yana cikin damuwa da yanayin nata.
A ranar aka sallamesu suka koma gida,saboda Aliyun shi da kansa yace a sallamesu dayaji ta samu lafiya,saboda yafison ya kula da matan nasa da kansa...
A haka dai koda suka koma gida fuskan deejamah bai saki ba,ita baxakace tana fushi ba,bakuma xakace haka take ba...
Sosai abun yake tada masa da hankali, don yasan deejamah n sarai,a kwai surutu amma kuma ga wanda take ra'ayi haka badai kuma miskilanci ba....

___________________________

A haka ma'aikatan gidan kowa ke xuwa gaisar d uwar dakin nasa,wanda Aliyu Haydar bai jirga daga inda take ba,sai da yaji kirar sallan magriba.
Bayan ya tafi masallaci ne,da fitowansa kirar momy ya shigo masa, wanda da kaman baxai dauka ba kuma sai ya daga,inda cike da bada umarni tace yataho gida yanxun tana son ganin sa...
Cike da fa'duwan gaba ya nufi gidan momy,wanda da shigowan sa mai gadin yahau masa kurarin da yaba...Alhajin Allah... Alhajin Allah barka da isowa....nan ya ware masa tanfatsetsen gate din gidan,inda Aliyu Haydar ya shigo da motar sa,wanda ko da mai gadin yaxo yana masa fadanci bai tsaya bin ta kansa ba,sai dai ya daga masa hannu ha'di da wucewa xuwa falon momy...
Zaune yasa meta a falon fuska murtike wanda da'alama xuwansa take jira...
A hankali ya 'karasa gaban ta,wanda cike da girmama wa ta uwa da 'da ya xube har 'kasa yana faman mata gaisuwa,ba tareda ta amsa gaisuwan nasa ba,ta fara jero masa dalilin kirar tasa,wanda dayaji maganan nata bai san lokacin da xufah ta hau tsiyaya masa ba...
Cike da muryan masifa mom take cewa wannan umarni nece na baka ba shawara ba,nan da wasu en lokuta nakeson ayi bikin ka da Basma... Inkuma baxaka aureta ba tohh nan da en minti na nake son ganin takardan deeja a hannu na.
Cikin sauri ya haucewa a'a mom xan aureta,basai kin rabani da deeja ba...
Tsaki mom tayi ha'di da cewa" naji tashi kaficemun daga 'daki....a haka jiki bb kwari ya bar falon mom,wanda ko meenash bai tsaya nima ba,ya nufo hanyar gidan sa...

Da shigan sa,yanufi part din deejamah, wanda take a zaune kan sallaya da'alama sallah ta idar....
Nufahn ta yy ha'di da kamo hannun ta yana mai tambayan lafiyan jikin ta, wanda yanda takoma ma'amala dashi fuska bb walwala tace" taji sauki...
Ganin bb fuskan da xai kuma yimata magana yasa shi mi'ke wa ha'di da barin dakin yanufi nashi part din,don lokaci daya zazza'6i yake neman kamashi,bb abun dake damun sa irin yanda deejamah takoma,ga umarnin da mom ta bashi...

Da shigansa dakin sa,zazza'6i ta rufeshi,wanda nab take ya nufi kan bed din sa ha'di da jan blanket ya rufe jikin sa dake rawar sanyi...
Itako deejamah ta 'danyi mmkin rashin dawowan Aliyu Haydar duda fushi takeyi da shi,don bai ta'6a kwana a side din sa ba...
Haka ta kwanta tana wannan tunanin har bacci tayi awon gaba da itah...
Koda safe a haka tayi break fast bb shi,wanda bayan ta kammala ne, ta yanke shawarar nufahn bedroom din shi,don batajin ko da subahi ya tashi.
A haka ta nufi part din shi,wanda da shiganta ta wuce bedroom din shi,don bata gan shi a falon ba.
A kudundune ta hangoshi wanda basai ance maka ba,zaka fahimci bya lafiya...
A natse ta karasa gaban sa,wanda a hankali ta bude baki cikin sanyin murya tace" an tashi lafy....
Jin ta kusa dashi yasa shi a hankali ya mika hannun shi kusa da nata ha'di da jawota kan bed din,ba tare da tayi masa musu ba,ta nufe shi,wanda da isan ta sunan bai da lafiya ne,amma sai da ya dadoga cakkk ha'di da 'dorata saman ruwan cikin sa,inda yafara shafa ko'ina a jikin ta.....











Tohhh nan xan tsaya naga ruwan Comment dinku,innaji shiru kuma nayi maku ta en nefah difff....idan naji ruwan Comment kuma nan da anjima na samba'do maku wani pagen......









Asha karatu lafiya...💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻





Maman teddy....
[01/02 8:30 pm] Maman teddy🧸: *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION📘🖊️*

*_Kungiya masu aiki da naxari da ilimi_*


*DIJAMAH 'YAR FULANI*

Written by...:
Aysha moh'd (Maman teddy...🧸)

*Sadaukarwa ga:*
Laila moh'd
Aseem moh'd
Hudair moh'd and...
Bilal moh'd nasaudakar da wannan pagen gareku 'yan uwa rabin jiki,allah yabar mun ku....laila na pray for miji nagari,allah yakawo mana musha....🤩🤩🤩💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻


Episode 3️⃣6️⃣➖3️⃣7️⃣



____________________________

A haka yana cigaba da shafa jikin ta kaman wata jaririya,wanda ya fara bin kowani sassa na jikin ta da wani irin hot kissing...ganin yanda yake kissing din ta,ga shikuma yana so ya lallasheta ne,amma bakin sa koya bu'de da sunan yayi mata mgn sai ya hau karkarwa, ha'di da jawo numfashin shi dakyar...
Jin halin da yake ciki ga da kuma tuno da abubuwan da suka faru yasata fashe wa da wani irin kuka mai ban tausayi...baiyi yunkurin hanata kukan ba,don yafi son ma tayi kukan ko zuciyan xai mata sanyi,don bayason ganin ta cikin wannan halin...
Haka tayi ta kukan ta,wanda shikuma yasa hannun sa yana 'dan bubbuga bayanta alaman lallashi ha'di da 'dan hura mata iska a kunnen ta.... Suna a haka har yaji tayi shiru wanda a hankali yafara jiyo saukan numfashin ta,wanda da alama bacci ne ya 'dauketa,gyara mata kwanciyar ta yy ha'di da kara manna ta da jikin sa,wanda shima bayan lokaci ka'dan bacci yy awon gaba dashi....
'Bangaren justice madina kuwa da fitan Aliyu Haydar ta 'daga wayanta ha'di da kiran momyn Basma ha'di da shaida mata duk yanda sukayi da Aliyu Haydar, kuma ta 'karke maganan da cewa"don haka ki shirya bikin Basma na da sati buyu xuwa uku insha'allh...
Cike da farin ciki momyn basma ke aukin mawa justice '6a'6atu akan tayi dai² da wannan matakin data 'dauka...inda suna cikin maganan meenash ta katse momyn nata da magana ta hanyar cewa" yanxu mom abun da kkyi kina mawa kanmu adaluci kuwa,mom gsky xaki shiga hakkin ya Hydar cox bayada ra'ayin auren mata biyu tun ba yau ba,kuma baya kaunar wata 'ya mace inba deeja ba,don haka mom ki barshi yy rayuwan auren sa cikin kwanciyar hankali da walwala da jin da'din rayuwa plzzzz....
Keehhhhh meenash rufemun baki daga nan,ni kk gaya ma banyi ma Aliyu Adalci ba....?
Tohh dama nasan inda na ajiyeki,munafuka yohhh basman ce bakyaso ko...tohhh wlh indai ina raye sai Hydar ya aureta,kuma xaki gani....fice mun daga daki kafin na mi'ke.
Mom ta fa'di cike da karaji...
Kuka meenash tasa amaimakon tafita fa'dawa jikin momy tayi tana mai kankaneta tana kara sa wani sabon kukan...
Cewa take plzzzz mom....plz.....
Sai kuma takuma rushewa da kuka,wanda ganin er autan nata na irin wannan kukan yasa jikin justice madina mutuwa...wanda lokaci daya tausayin meenash da Hydar ya kamata,amma itah sam bata son deejamah...
A hankali tafara lallashin meenash ha'di da cewa" meenash bafa nace Hydar yasaki deeja bane,a'a kema kanki inkkyi tunani xakiga sam bamuyi ma Basma adalci ba,shiyasa nace ya ha'da su duka ya aura,kinga munnu na dattako da halin girma...
Shiru meenash tayi bata ce ma mom komai ba,wanda a hankali ta janye jikin ta daga na mom ha'di da ficewa daga falon..
Da ido mom ta bita,wanda a zuciyan ta take mai ba'kin cikin shanye mata 'ya'yan da akayi,don acewanta deejamah a siri tayi masu...kwafah tayi ha'di da mikewa ta nufi side din daddy...

🗯️🗯️🗯️🗯️

'Bangaren Hydar kuwa tun da yafar ka yajiyo karfi,don gaba daya zazzabin ya tafi,inda a hankali ya mike ha'di da nufahn toilet ya dauro alwala ha'di da gabatar da sallah...
Bayan yagama ne ya juyo ha'di da nufohn inda deejamah take a kwance wanda har xuwa yanxu bata farka ba.
A hankali ya xauna gyefen ta ha'di da kura mata ido,wanda yaga gaba daya fuskan ta ta kumbura ga jan datayi idon ta ko sunan a rufe take,amma kumburun datayi sai da ta nuna abun ka da farar fata....
A hankali yakai hannun sa ha'di da dorawa akan gashin kanta mai laushin gske,wanda zuciyan shi tausayin deejamah ne falll,inda a ranshi yake cewa" xuwa nan da gobe xai kaita wurun ummah,ko hankalin ta yasamu natsuwa,duda sau daya ya ta'6a kaita gun umman nata.
Yana cikin wannan tunani kenan yaji takira sunan shi...hammma"....
Cikin sauri kuma ha'di da sakin mata murmushi wanda yakuma kayata shi da bayyana kwarjinin sa,ya kai hannu ha'di da shafa fuskan ta sannan yace" my queen kin tashi...?
"Daga masa kai tayi alamar ehhhh,wanda cike da farin ciki da kuma kaunar deejamah n ya kai hannun ha'di da daukan ta cakkkk ya nufi toilet da itah...

Da kanshi yayi mata wankan wanda yanayi mata yana fa'do mata kalamai masu kwantar da hankali, wanda itah dai tun da ta rufe ido bata bu'desu ba,don har yanxu kunyar Aliyu Haydar take...
Shikuwa dariya yake yana mai 'karajin kaunar matan nashi,don yana son wannan kunyan nata,samm yanxu baya sha'awan mace mara kunya da tarbiyya...
A haka yana mata wankan ne idon shi ya sauka kan dukiyar fulanin ta,wanda suka 'kara cika abun gwanin sha'awa,a hankali ya kai bakin shi kannnnnn.......









Naji Comment dinku da addu'a r ku gareni,duda bansamu damar maku reply ba,saboda ayyuka da suka mun yawa, ina godiya sosai,Allah yabar mun ku....ya barmu tare..









Asha karatu lafiya....







Maman teddy✍🏻
[01/02 8:36 pm] Maman teddy🧸: *Dijamah 'yar fulani*

*~Written by:~*
Aysha moh'd (mmn teddy🧸)

Episode3️⃣8️⃣➖3️⃣9️⃣

Bakin sa ya'dara dai² kan breast 'din ta yana mai tsotsawa kaman yasamu sweat...wanda hannun sa 'daya yakai yana mai lilaya dayan,rintse ido deejamah tayi,don hakan nayi mata zafi sosai....jin yanda yake tsotsan ta dakuma yanda yake jansu yasata cikin wani irin muryan wuya tace" hammmma daaaaa xafiiiiii.......
Jin tana shirin saka masa rigima yasa shi,fara dai² ta natsuwansa ha'di da dai² ta numfashin sa da yake fita da sauri².....
Bayan ya samu komai ya 'dan lafa mai ne ya'karaka wanke mata jikin ta ha'di da na'de ta cikin towel kaman wata baby sannan ya 'dakko ta cakkk,wanda bai direta a ko inah ba sai a tsakiyan bed din ta....
A haka da kansa ya shiryata tsab wanda bayan yagama mata komai ne yakuma jawotai jikin shi,yana mai kuma manne mata,kai a wannan rana bai samu natsuwa ba sai da yasamu abun da yake so da itahhhh,wanda ya rinka mata komai cike da gwanewa kuma yanda xataji da'din abun...duda a hankali yake binta saboda yasan tana 'dauke da 'karamun ciki a jikin ta,don haka bai son abun da xaisa cikin nata yasamu matsala,don ba 'karamun 'doki yake da samun cikin nata ba....
Duk da ita batasan komai ba,shi yake ki'dan sa yake rawar shi....
Bayan tafiyan Aliyu Haydar momy tasamu daddy da maganar amincewan auren nashi da Basma,wanda sai da daddy yy 'dan shiru na some minute,sannan yace xaiyo kirar Aliyu Haydar don yaji ta bakin sa...haka momy ta shi fuska bb rahama a wurin mai gidan nata,don a cewanta tun da deejamah ta shigo rayuwar su komai ya chanja a cikin gidan nata,amma xatayi maganin ta,bari dai hakar su ta cimma ruwa.haka mom tashige part din ta,wanda da xaman ta kirar momyn Basma na shigowa daga cikin phone din ta.
Bayan mom ta 'daga kirar ne ta shaida mawa momyn Basma komai yanda sukayi da daddy,sannan ta karke magana da asatin nan za'a xo maganar auren Basma.... Jin momyn Basma na wasu surutun nata yasa momy cike da wula'kanci tace" amm ina xuwa ina wani aiki ne yanxu....tana gama fadan haka kitttt ta kashe wayan.wanda momyn Basma ta tsaya tana bin wayan hannun ta da kallo,cike da takaicin wula'kancin da momy tayi mata,inda a zuciyan ta take tunanin kodai asirin da sukayi mata yafara sakin ta ne,nan kuma tace ae gobe ne xan koma gidan boka don haka xa'a kara 'dora wani akan na baya...kai kuma Aliyu wlh sai ka raina kanka,da hannun ka xaka rabu da wannan bagidajiyar bagullatanan....
Haka ta cigaba da magana wanda dai² Basma na shigowa falon...jawota momyn nata tayi xuwa jikinta ha'di da lallashin ta akan nan kusa ka'dan xata xama matar Aliyu Haydar.. Don haka ta kwantar da hankalin ta.inda anan momyn nata ke sanar da ita dukyaceda sukayi da justice madina, inda nan basma tasa ihun murna ha'di da tunanin Aliyu Haydar din a matsayin miijin ta,wanda kullum haka take mafarkin gani...

_____________________________

'Bangaren justice madina kuwa da katse wayan nata ne ta kira wayan Aliyu,ha'di da kara garga'din sa akan ko da daddy ya tambayeshi maganan amincewan shi na aurar basman indai ya musu bata yafemasa ba....
Kafin yy mata magana kittttt ta kashe wayan nata...
Kaman ko momy tasan daddy xai kira Aliyun a kan maganan,inda ko haka akayi da yammacin ranar yayo kirar shi,wanda bai '6ata lokaci ba,don yasan kwanan xancen ya iso cikin gidan mahaifin nashi....
Da isowan shi yanufi falon daddy,inda ya tarar da momy da daddyn duka acikin falon.da ganin shi momy ta murtike fuska tana bunsa da kallon ka karyamun alkawari kai ma kaasani...
Zubewa yy akan capet yana mai gaisar da iyayen nasa cike da girmamawa...wanda dadddy yakai hannu ha'di da shafa kan 'dan nasa,yana kuma mai amsa masa gaisuwan da tambayan sa kwanan iyalin nasa,sa'6anin momy data gumm tana aikin fuxga...
Ba a wani '6ata lokaci ba daddy ya tambayesa kan maganan amincewan auren Basma da yy....
Inda nan take Aliyu Haydar gabansa ya fa'di a ranshi yana cewa" wai tayaya xai auri gantalalliya wanda tagama ba maxa jikin ta tun a waje,kuma da sanin sa ya aure ta...?
Ganin yayi shiru ne yasa mom cewa" magana fah akemaka Hydar...
A hankali ya kalli mahaifin nashi ha'di da cewa " ehhhh daddy ni na amince da hakan...
Cikin girma daddy yace" tohhh Alhmdllh,shikenan nan da xuwa gobe nida Abban ka xamuje kan maganan auren naka...Allah yy maka albarka xaka iyah tafiya..
Ameen yace sannan ya tashi yafice daga gidan jikin sa bb kwari....

Haka a washe gari daddy da Abba sukaje maganan auren basma,wanda iyayen nata suka masu amsan girma,kuma ba a tsaya '6ata lokaci ba aka sanya auren nasu nan sati biyu masu xuwa,don acewan su duk a shirye suke..
Aliyu Haydar kuwa da wannan labarin ya iske masa bakaramun ba'kin ciki yy ba,wanda a haka nan ya ha'kura don a cewansa biyyayya xai mawa momy...
A haka a cinye sati wanda kullum sai momy tace yaje su tattauna da Basma amma sam yaki xuwa,wanda ita kanta Basma n takirasa yafi akirga amma baya picking call din ta...

Zaune Aliyu Haydar da deejamah wanda sam bata san ma meyake faruwa ba,don da itah da meenash basa da wani lbri akan auren Aliyu Haydar din.
Kallon ta yy ha'di da manna mata kiss wanda fuskan sa bb walwala,don da kagansa xaka fahimci hakan..duda tagane bai da harka amma sam bata tambaye sa dalilin hakan ba..
Murmushi yy mata ganin irin kallon da take binsa da shi,sannan yace" my queen kin san meye...?ina son gaya maki wata magana ne.
Murmushi tayi ha'di da tashi daga kwancen datake a jikin shi,sannan tace ina jinka hamma na...
Shiru yy yana tunani,sai kuma ya tuna da cikin jikin ta da ya kwallafa rai akai ganin baison wani abu ya tada mata da hankali dakuma 'dan dake cikin ta yasa shi murmushi ha'di da lakutan kumatun ta sannan yace" kawai xan ce maki ne dama ina son mata ta...❤️
Jin maganan tasa ma sai yabata dariya, wanda ta dinga kyakyatawa shikuma ya tsaya yana bin ta dakallo wanda a ranshi yake addu'a n Allah yasa yakasance da shi da deejan sa haka,har karshen rayuwan su ya dinga faran ta mata ba ba'kan ta mata ba....

Tohhh '6angaren su Basma ko amarori tuni kawaye suka fara ciiki gida da dagi...wanda kawayen nata na kusa da nesa,don harda wanda bama a kasannan suke ba...niko nace abokan yawan gantalin ta kenann....
Sosai hayiya zaituna wato mahaifiyan Basma take shirye shirye,wanda tun ana sauran sati daya daddyn ta yadawo Adamawa....wanda gaba daya familyn

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login