Showing 21001 words to 24000 words out of 31587 words

Chapter 8 - DUBAI PART 2 HAUSA NOVELS BY OUM HAIRAN.pdf

20 Nov 2025

545

Saudat saita lalace a kallon yayar tata tace “aunty kece
amarya nikam yar rakiya ce" dariya sukayi Mata Kubrah tace “komai Yaya Taheer ya zaba tun
muna yara idan aka zubeshi sai kinga special ne"
Murmushi Saudat tayi tace “sun dace sosai saidai fatan dawwamar zaman lfy" Dad ne yayi
sallama ya shigo har dakin ya kamo hannun amaren yayan nasu ya fara kai Saudat motar
mijinta yasata sannan ya juya ya kai Habeey motar da Taheer yake a hakimce.
Yana sanyata ya sanya hannu ya riqo qugunta ta galla masa harara yayi dariya yace “aini
mayene akanki indai kina kusa dani bazaki huta ba"



Haka motocin suka wullah har zuwa wani babban Hall da yake cikin gdan governor of Gombe
state ashe abokin Dad ne shine ya shirya musu dinner din sosai dinner ta qayatar kowa dake
gurin ya jinjinawa so da qaunar da Taheer yake yiwa Habbatullah data sanyashi rashin kunya
baya iya boye maitarsa akanta. Suna tashi suka nufi gdan da niyyar sauke Habeey sukuma su tafi a mota ta dago idanunta da

suke lumshewa tace “maimakon naga Shattima matsayin angon Saudat sai naga Yaya Mahfuz
yaushe lamarin ya canza?"
Janyota yayi jikinsa yace “ni Kai bansan dashi zaayi ba saida na koma Dad yake fadamin" daga
haka bata kuma cewa komai ba saboda tasani sarai Saudat batason Mahfuz ko kadan basa ga
maciji.




Da suka sauketa itama Saudat sauka tayi tana kuka ta rungume Habeey tace “kinga abinda
nake gudu ko kowa ya auri masoyinsa amma ni an hadani da maqiyi na" tanajin Taheer na
rirriqeta ta janye taja qanwarta suka shige ciki.
Yaji haushin abinda tayi masa hakan yasashi juyawa ya shiga mota suka tafi, ita kuwa suna
shiga gda ta zaunar da Saudat tace “ba duka abinda zuciya takeso take samu ba Saudat nima
a farkon haduwata da Yaya Taheer banasonsa na tsaneshi fiye da kowa saboda Ina kallonsa
matsayin qaddara mafi muni a rayuwata amma yanzu ji nake kamar bazan iya rayuwa babu shi
ba"
Haka ta rinqa lallashin Saudat har ta hqr tayi shiru sukaci gaba da harkokinsu sai dare Addah
amarya ta shigo sanye da wani dakakken yadi ta zauna ta dauko wani cup na danyen nono da
wani mugun hadin cukudi tabawa kowacce.




Habeey ta turo baki tace “nifa Allah Addah nagaji da shan wannan abin ku bakwa nemawa
mutum sauqi sai wahala dai wahala dai" daquwa Addah tayi Mata tace “wannan mijin naki da
ido a tsattsaye idan bada gamje²n ba don ubanki kinajin zakikai labari ne"
Qasa tayi da kanta cike da kunya kowa ma yasan Taheer dinta jarabbaene karba tayi ta shanye
kamar zatayi amai ta jefa tomtom a bakinta itama Saudat ta shanye Addah ta miqe tayi musu
sallama ta fice.
Da asuba suka tashi ita dama Habeey ba sallah zatayi ba da dare taji period dinta tazo ba
qaramin murna tayi ba harda dariyarta ta mugunta tasan tacishi wannan wasan text ta rubuta ta
tura masa aikuwa ya kirata kamar zaiyi me saboda masifa Wai ai tana sane tabari period dinta
yazo saboda ta tsaneshi ba itaba hatta Saudat qunshe dariya take a ranta tana cewa Allah ya
rabata da qaya Taheer ai masifa ne.


_Kuyi hqr nayi typing nayi saving wtsp dina yayi expire Saida nayi update koma ya goge_
# *UMMUH HAIRAN*
[8/9, 9:04 PM] OPEN EYES MULTIMEDIA: Littafina na kudine ki biya kafin ki karanta bazance
Allah ya isa ba amma nasan zai isarmin tunda shi isasshene just 200 VIP 600 ta account
number 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar GTB ko kati MTN ta wannan number 09013718241
saiki tura evidance of payment dinki ta wannan number dake sama.

*21* A ranar da safe suka nufi Bauchi gaban Habeey na faduwa saboda ta gaza jure tsanarta
da take gani a qwayar idanun Mom kullum idan ya kasance zasuyi gaba da gaba da Mom sai
taji wannan faduwar gaban da take rasa dalilinta,
Suna isa government house din akaci gabada shagali itadai Habeey innanillahi wa innah
ilaihirraji'un taketa maimatawa saboda fadadar zuluminta bawai akan Taheer bane aa tana tuno
rayuwarsu ta baya da sukayi matsayin zaman dadiro yanzu kuma gasu matsayin ma'aurata
zasu rayuwa rayuwa ta dindindin. Janyo Safnah tayi da taketa rarrafenta a qasan gadon da take zaune ta rungumeta tsam a
qirjinta bugun zuciyarta na qaruwa soyayyar yar tana na sake ratsa gabobinta a fili tace.




“Dama qaddarata ta jira zuwan wannan lkcn na samar dake cikin yanayin tsafta meye yasa
zanen qaddara baya barin yaron da baijiba ba gani ba ashe haka zan qare rayuwata da ciwon
abu biyu kaico na ni Habibatullah Allah ka tsayar da wannan muguwar qaddarar iyakar kaina
kada ta haura kan wani Allah kada ka bani ikon bijirewa mijina saboda zafin mikin da zan mutu
dashi a raina"
Ta manta da yawan mutanen dake dakin ta rungume Safnah sosai a jikinta tana kukanta me
tsuma zuciyar duk wani Wanda yake cikin dakin,
Babu wanda yayi tunanin rarrashinta saboda rarrashi ma anayinsa ne a gurin da akasan kukan
na taqi qalilan ne ba kuka na dindindin ba,
Zamewa tayi ta kwanta yinin ranar duk jarabar Taheer bai samu ganinta ba saboda Granny da
kanta ta kasa ta tsare ta hana kowa ganin amare sai ita da wata kanuriya data nemo takeyi
musu turaren taran angwaye.



Hudu na yamma aka fara walima sai takwas na dare aka shirya kai amare gidajensu itadai
Habeey kuka takeyi da zuciyarta da ruhinta wanda tasan ba kukan rashin sabo bane kona
takaicin nesa da dangi aa kukane na tunanin irin rayuwar da zata fuskanta a sabon ginin tubalin
qarfen da ta shiga wanda take fatan mutuwa ta zama silar rabuwarta dashi tabbas tana
jinjinawa mazantaka da hallaccin Taheer a rayuwarta kullum tunaninta dame zata saka masa
wanne halacci zatayiwa rayuwarsa dazai zama makwafin wanda yayi Mata?
Da wannan tunanin taji an tabata ta baya ta juya da sauri kawai sai taga Mom tayi Mata
murmushi ta jata gefe gaban Habeey na tsananta faduwa ta rusuna domin girmamawa ga
surukar tata,
Sakeyin murmushi tayi tace “tabbas karo da dama habiba kece kike nasara akai na kin samu
saa kin auri Taheer uhmmm yaro yarone ba auren ba zaman kije kiji dadin zaman gidan mijinki
bazan hanaki ba habiba ace Allah yabada saa"

Kalma daya ta kasa fahimta cikin kalaman Mom amma saita girgiza kai tana shassheqar kuka
tace “nan... Na gde Mo..." Dagota tayi tace “meye abin kukan Kuma ai kin saba Taheer awone
daidai qugunki ga shaida nan kowa yana gani a bariki ma kin jure bare kuma auren sunnah"
Jin an fara horn ne yasa Mom kamota a jikinta tana bubbuga bayanta tana cewa “kiyi hqr ku
zauna lfy shine burinmu ke amana ce gurin Taheer Taheer ma amanarki ne Allah ya kawo yan
biyu sau biyu na sunnah mu goya"
Mamakine yasata dagowa kawai sai taga Abba akansu ya miqa mata hannu tayi saurin komawa
jikinsa ta qanqameshi ta rushe da kuka “bansan ko nayi maka wani abuba tsayin rayuwata
dakai Abba ka yafemin kasawa aurena albarka nasan zata bibiyeni rashin samun albarkar
bakinka cikin rayuwata yana daya daga cikin dalilan lalacewar rayuwata a baya...."



Rufe Mata baki yayi yace “zanci gaba dasa muku albarka har na koma ga mahaliccina ki riqe
wannan ya zama abokin hirarki" ya miqa Mata qur'ani da carbi da sallaya yace “a duk lkcn da
kika samu wasu wasin shaidan kiyi alwala ki fadawa Allah bijahi rasulullah zai kawo miki sauqi
da gaggawa kada wani jarabta ya ratso cikin aurenki ki alaqantata da wani Habibatullah ki
danganta komai da Zaki fuskanta cikin aurenki da ubangijin daya halicci kowa da komai Allah
yayi muku albarka! Allah yayi muku albarka!! Allah yayi muku albarka!!!"
Yana fadin haka ya janye jikinsa daga nata Granny ta rike hannuta suka nufi mota abin mamaki
Taheer ne kadai a cikin motar ya hada kansa da sitiyari suka bude suka sanyata ya dago
idanunsa da suka kada sukayi jawur Abba yace “kai yayanta ne Taheer kai mijinta ne idan kuka
daga kuka tafi U.S.A Kuma zaka zama uwa uba miji Yaya qani aboki duk kai kadai, Taheer
amana nabaka Habbatullah inasonta inajinta a jinina fiye da yanda nakejin rayuwata nasan
insha Allahu zaku zauna lfy inayi muku fatan hakan kayi hqr! Kayi hqr!! Kayi hqr!!!"




Barin gurin yayi da sauri daidai lkcn da hawayensa ya gangaro masa qwarai nasihar iyayen
nasu ta ratsa jikinsa tausayi da qaunar qanwarsa matarsa yana ratsashi yaja motar suka fara
tafiya mota daya ta security a gabansu daya a bayansu har sukaje cikin unguwar da gidajen
nasu yake sukayi horn aka bude suka shiga sukayi parking ya bude ya fita ya bude mata ya
ruqo hannunta fuskarta na rufe cikin alqabbar jikinta.
Bude masa qofar sukayi ya sanya hannu ya dagata cak ta kwanta luf a jikinsa ya shiga cikin
katafaren parlourn bai ajiye ba saida ya haura da ita sama inda dakunan baccinsu suke ya
direta a tsakiyar surper din dake saman wani hadadden carpet ya tsugunna a gabanta ya janye
mayafin data rufe fuskarta ya saita fuskarsa da tata ya sauke mata wani zazzafan kiss yace
“fadamin abinda yake sanyaki kuka a wannan ranar ta tarihi cikin rayuwarmu?"

Kukanta ta qarawa qarfi ta zame ta fado jikinsa tace “banso ba Taheer banso qaddararmu tazo
a haka ba naso ace yau itace ranar da zan baka amanar dake tsakanin kowacce mace budurwa
da mijin da Allah ya zaba mata wayyohh Allah Taheer baqin cikin rashin wannan abin da zanyi
tutuya dashi matsayina na budurwa yana neman sanya zuciyata ta tarwatse...."


Dora bakinsa yayi saman nata ya lumshe idonsa yana murmushi yana tsotsar lips dinta saida
ya tsotsa sosai ya saki yace “samunki kamar tikitin shiga Aljannah nake ganin ubangiji ya bani a
hannu na saboda kece silar shiriyata Habeey ke rayuwata ce don Allah indai akan wannan ne
kada ki qara yimin asarar hawayenki wlh yana daya daga cikin dalilan da sukasa na dage kaida
fata saidana mallakeki saboda a irin wannan lkcn idan bani kika aura ba babu namijin da zai
samu qwarin gwiwar qarfafa miki gwiwa waima ni da kike wannan mgnr waye ya karbi abinda
kike kuka saboda shi a gurinki ne".......
# * UMMUH HAIRAN*
[8/11, 10:41 AM] OPEN EYES MULTIMEDIA: *_HABEEYTAH_*
*_DUBAI PART 2_*



_Littafina na kudine ki biya kafin ki karanta bazance Allah ya isa ba amma nasan zai isarmin
tunda shi isasshene just 200 VIP 600 ta account number 0255526235 Fauziyya Tasi'u Umar
GTB ko kati MTN ta wannan number 09013718241 saiki tura evidance of payment dinki  ta
wannan number dake sama Idan VTU ne ta wannan layin Zaki tura dari biyunki ko dari 600 ki/ka
09013307566 idan fah kika tura a wancan layin na sama to ki qaddara sadaka kika bani shi
evidence of payment kawai zaa tura_

*22* Sake narkewa tayi a jikinsa yana shafa bayanta a hankali daidai lkcn da wayarsa tayi ring
ya dauka yace “ok" kawai ya janyeta a jikinsa ya miqe ya fice,
Bai jima ba ya dawo hannunsa dauke da wasu manyan ledoji guda uku ya ajiye a gabanta ya
shiga bathroom ya dauro alwala yazo ya shimfida sallaya yace.
“Tashi kiyo alwala muyiwa Allah gdy" qasa tayi da kanta ya girgiza kai duk plan dinsa na yau ya
rushe amma babu komai yasan bata wucce kwanaki uku, sallar ya tayar yayi raka'a hudu yayi
addu'o'insa ya matso gabanta ya kama kanta yayi Mata addu'a sannan yaja gwauron numfashi
yace.


“Duk a sanyaye jikinki yake why?" Shiru tayi masa har yanzu hawayenta ya kasa tsayawa ya
janyota ya hadata da jikinsa ya dago fuskarta ya dora harshensa saman kuncinta yana lashe
ruwan hawayen dake zuba yace.
“Zanyi miki Allah ya isa idan kikaci gaba da zubarmin da hawayenki a banza ke wai meye yasa
hawayenki suke da araha ne haka?"

Kwantar da kanta tayi a faffadan qirjinsa ya sanya hannu ya zame mayafin dake kanta ya cire
dabkwalin ya dora bakinsa tsakiyar kanta ya sauke mata kiss ya tura hancinsa yana sunsunar
qamshin dake tashi me dadi akanta yana ajiyar zuciya.



Saida yaji tayi shiru sannan ya janyo kayan da ya shigo dasu ya dauke leda daya ya bude biyun
daya tarkacen namane da dangoginsu dayar Kuma madara ce kala² sai fruit.
Fita yayi ya dauko flat ya dawo ya sanya musu komai da kansa ya rinqa bata bata iyacin na kirki
ba saboda hakanan takejin wata masifaffiyar kunyarsa.
Ya lura da haka Amma Bai kulata ba don yasan yanayin magana zata iya fashewa,
Saida ya gama bata shikam baici naman ba sabods farin cikin daya cika masa ciki yasha
hollandia milk ya miqe itama ta miqe ta tattare kayan zata fita dasu yayi saurin juyowa har ya
cire rigarsa da dogon wandonsa sai singlet da boxes kawai a jikinsa ya janyota ya dago kanta.
Idonsa ya shigar cikin nata ya karbe kayan yace “daga yau zuwa wata guda na hutassheki aikin
komai idan har ba nawa bane a gdannan so nake ki dawo da jikinki harma kifi baya"




Lakace masa hanci tayi sukayi dariya a tare ya karba ya fita tabisa da kallo ta sauke ajiyar
zuciya tunda take bata taba ganin namiji me kyawun mijinta ba namiji sosai burin kowacce
mace.
Bataji shigowarsa ba sai ji tayi ya zare Mata alqabbarta ya ajiye a gefe ya sake Kai hannunsa
ya zuge zipper din rigarta ta qanqame qirjinta.
Bai damu ba ya koma ga siket din Saida ya shafa cikkaken hips dinta ya fuzgo wata ajiyar
zuciya sannan ya cire Mata siket din ya dagata cak suka shiga bathroom amma qameme taqi
yarda suyi wanka tare shikuma yace.
Bazaiyi wankan ba ai aikinta ne saidai tayi masa haka a hqr tayi masa yana wani lumshe ido
yana shafa dick dinsa data miqe kamar rodi, duk inda hannunta ya taba sai yaji kamar tasa
masa Ice gurin ya mutu murus.




Daqyar aka gama wankan nan ta dagoshi daga cikin bathtub din ya fito tasa towel ta goge masa
jikinsa ta dauka man gashi ta shafa masa a kwantaccen gashinsa na fulanin asali ta fasheshi da
wani turare da ake fesawa bayan wanka sannan taja baya.
Ta kalleshi yanda ya langwabar da Kai yana kallonta yasata jin kunya ta rufe idonta tace
“wayyoh Ya Taheer kaje ka daina kallona na gama maka fah"
Ya kasa hassala komai sai juyawa da yayi ya fita tayi maza tasa key a qofar itama tayi
wankanta ta gyara jikinta ta daura towel a qirjinta ta yafa wani tana fitowa taga dakin dundum ta
fara zare ido kawai saiji tayi ya dagota cak ya dorata a gadon ya lullubeta da faffadan qirjinsa ya

dora bakinsa a saman kunnenta yana lasa.
Ajiyar zuciya suka sauke a tare tace “Ya Tah..." Rufe mata bakin yayi da nasa yana zagayeta da
salon fitinarsa bata da wani kuzarin qwatar kanta saima sake sakar masa jiki da tayi ta ware
sosai ta sarrafashi yanda ya kamata Saida ta tabbatar ta gusar masa da sha'awarsa sannan ta
kwanta luf a jikinsa tana wasa da gashin qirjinsa.



Shafa kansa tayi tace “true luv never end my Taheer inasonka da yawa don Allah kada wata
rana ka juyamin baya kaji wlh bazan iya jurewa ba nasha wahala a lkcn da kace bazaka iya
rayuwa dani ba inaji a jikina don ka kai kadai aka halicceni"
Matseta yayi a jikinsa sosai yace “kafin zuwan wannan ranar zan roqi Allah ya kasheni na huta,
wlh tallahi Habibatullah bazan taba iya rayuwa babu keba kedin mahadina ce" murmushi tayi
tace “bazaka mutu ba koda ma hakan zata faru idan ajalina bai riskeni ba ganinka zaike
daukemin kewa...." Hannunsa yasa a bakinta saboda kalaman nata fadar masa da gaba sukeyi yace “naji ya Isa
haka My life go sleep" rufe idonta tayi shikuma ya zame ya shiga bathroom ra tsaftace jikinsa ya
dawo ya kwanta sukayi baccinsu na farin ciki wanda Basu tabayin irinsa ba a ratuwarsu
dukkansu.




Da asuba ya tashi yayi sallah ya sake dawowa ya lalubeta son ransa da sanyin safiyar nan don
jaraba ya dura Mata sperm a bakinta Saida ta shanye sannan ya qyaleta nononta kuwa yasha
gurza Saida ta gwannace dama bata period din shigarta yayi ta huta saboda bayayiwa breast
dinta matsar wasa. Daqyar takwas sukayi wanka ta dauki wata doguwar riga me kwanciya a jiki tasa ta daure
gashinta ta sulale yana waya ta gudu kitchen ta fara kiciniyar hada musu abin karyawa.
Bataji shigowarsa ba saiji tayi ya dagata cak ya wullata bayansa ya goyeta yace “ni Zaki ha'inta
ko nace na hutassheki shine kika taho Zaki wahalarmin da kanki, kinga yarinyar nan kin rainani
ko?"




Yanda yayi maganar yana zunkudata kamar wata yar qaramar yarinya ya bata dariya ta sanya
hannunta ta saqaleshi bai ankara ba kawai yaji hannunta kan cikskkun nononsa da suka shata
tsakiyarsu kamar na mace.
Ta murza kan da qarfi ya saki wani ihu ta qanqameshi tana qyalqyala dariya ya direta kafin ya
gama jin zafin abinda tayi masa ta shige cikin loccar yayi dariya yace,

“Wlh bashi kikaci yarinya kinsa a inda zan fanshe" sunkuyawa yayi ya dagota yayi mata daukar
jarirai ya fito da ita parlourn qasan ya direta a tsakiya yace “kaganta ko Abba guda ka bani guda
kazo ka tarar da ita ban fara gutsurarta ba wlh Abba yarinyar nan muguwa ce”
Bude nipples dinsa yayi ya matsa yace “kagani yanda ta cijeni zafi yakemin"




Wayyoh Habeey tsabar kunya batasan sanda ta zube a qasa ba tace “nikam na shiga ukuna
Taheer meye hakan..."
Hannu ya dora mata a bakinta yace “sheett" qasa tayi da kanta Abba yayi murmushi yace “yo
bayan nasan halinsa ai bazaki aikataba kawai sharrinsa ne Ina

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login