Showing 36001 words to 39000 words out of 58684 words
kansa a saman cinyarta tare da sa
hannunsa ya rabata da bra na jikinta ya kama two nipples ɗinta da hannu biyu yana murzawa.
Hannunta tasa ta riƙe nasa ta buɗe bakinta cikin rawar murya tace “Kana ganin duk ranar
da Mai martaba ya fahimci abinda ka aikatawa sharaɗinsa da umarninsa zai barka kaci gaba da
rayuwa dani a matsayin mata?"
Ajiyar numfashi yayi yaci gaba da abinda ya dame shi, ta sake ƙwacewa ta miƙe
zatabar masa ɗakin yayi saurin riƙe ta yana cewa “A'a! A'a Please Wyf...." Tureshi tayi muryarta
na rawa alamun kukanta keson dawowa sabo tace “Ya ina maka mgn akan abinda ya shafi
dawwamammiyar rayuwarmu kana mayar dani sakarya Hero ko banida makoma ne idan hakan
ta faru shiyasa duk sanda naso jin makomata kake dojewa mgnr?"
Dawo da ita yayi jikinsa yana zare belt na ƙugunsa yace “Basai ya yarda ba
Habeebah...." Ɗagowa tayi zatayi mgn yanayin data ganshi yasa ƙirjinta wani lugude ta fara
ƙoƙarin ƙwacewa shikuma yana sake baza komarsa gareta har yayi nasarar zuge zip na sikelt
na jikinta yayi ƙasa da sauri ya sanya hannunsa a ƙasanta yana shafa shatin ask nata da pant
ɗinta ya nuna yana sauke ajiyar zuciya.
Tureshi taketa ƙoƙarin taga tayi saidai batada ƙarfin iyawa dashi tanaji ya zamar da pant ɗin ya
ɗora harshensa a gurin da tsoro na rashin sabo da kuma yanayin lalura ya hanawa kawo ruwan
kuzo ku gani.
Bai wani damu da ɗaukewar ni'imar tata ba saboda yasan indai yaso tazo sai tazo, hakan
kuwa akayi Beebah tun tana tureshi tana nuna masa ƙin amincewarta hardai ta sakar masa jiki
yana sarrafata yana nuna mata yanda zata sarrafashi.
Ya jima yana romance nata kafin ya samu damar da zai iya shigarta ganin tana
rirriƙeshi alamar ɗan ciki nason susa yasashi sauka a gadon ya sauketa itama ya sunkuyar da
ita tayi masa goho ya kafa bakinsa yana siɗar gurin tare da jan belinta da lips nasa, nandanan
sai gashi rijiyar ta cika taf da ruwa. Bai bari ta Ankara ba ya miƙe ya danna mata joystick ɗinsa ta saki ƙaramar ƙara tare da
ƙoƙarin zillewa ya riƙe weast ɗin ta sosai yana sosa mata a hankali har Saida ya fahimci tsoro
ya bar gareta sannan ya fara gurzarta da duk wani ƙarfinsa yana bugunta kamar sakwara, wani
sauti ne kawai yake tashi a dakin daga kukan A.C sai nishinsa sai shassheƙar kukanta hakan
yasanya yanayin bashi wani daɗi me zautar da zuciyar data samu abinda takeso"
Habeeb baya yi mata cin wasa ta fahimci haka a iyakar waɗannan ƙayyadaddun haɗuwar
tasu, to yau ɗinma saida yaji numfashinta yana karkatsewa sannan ya amincewa zuciyarsa
sama mata sassauci ta hanyar yin release ɗin da bai shirya ba, kafin ya zame jikinsa ta sulale ta
ɗora kanta saman gadon dake ɗakin gwiwarta a ƙasa tana mayar da numfashin wahala mararta
nayi mata wani irin ciwo saboda zungurar da tasha.
Daƙyar ta iya lallaɓawa ta shige bathroom ta matso ruwa me ɗumi tana watsawa gurin daya
ɗaɗe yakeyi mata zugi, bataji buɗe ƙofarsa ba saiji tayi ya sunkuceta ya jefata a bathtub ta
rintse idonta saboda shigar ruwan zafin jikinta murmushi yayi mata yace “kin cika raki Wyf bafa
na farko bane na uku ne ya kamata ace kin fara sabawa" harararsa takeyi ta gefen ido hakan
yasashi kama bakinsa da dayan hannunsa yana cewa “Tuba nake me abin badawa in kika
hanani waye zai bani?"
Itadai bata saurareshi ba taci gaba da taimakawa kanta tana gama wankanta ta sulale
tayi waje ta barsa yana wankewa shima, mai kawai ta muttsika a hannunta ta gyara gadon ta
kwanta, ga yunwa tanaji amma batasan abinda zataci ya zauna ba.
Tana jinsa ya fito ya shirya ya matso ya zauna a gefenta yana shafa sumarta yace “Meye
Bbyna da maman Bbyna sukeso zasuci?" Cikin shagwaɓa tace “Hero da gaske inajin yunwa
amma bbynka baya barina naci komai ko naci saiya dawo" zubanta idanu yayi can ya miƙe yace
“Ok tashi muje akwai likitan Mai Martaba anan gaban wannan anguwar kaɗan ƙila yana da
taimakon da zai iya baki, duk da dai ance aman ciki bashida magani amma kila a samu
sauƙinsa"
To jin yace maganin amai zasu karɓo batayi ganda ba ta miƙe ta ɗauki mayafinta tayi
rolling suka fito yana riƙe da hannunta suka nufi ƙasan ginin motar hotel ɗin ta fita dasu zuwa
wani babban asibiti dake sunsan juna da Dr Zahrain bai bashi matsala wajen appointment ba
suka shiga, tunda suka shiga idanun Dr Zahrain yake kan Beebah da tayi wani lukutin kyau na
ciki tayi fresh da ita.
Miƙa masa hannu Habeeb yayi ya miƙa masa idanunsa har yanzu akan Beebah da
Habeeb yaja mata kujera ta zauna cikin sanyin muryarta ta gaisheshi da harshen Ingilishi yaja
wata ajiyar zuciya yana amsa mata yana janye idanunsa akanta ya saukesu kan Habeeb yace.
“Enginer Habeeb Wannan ƙanwarka ce?" Murmushi yayi yace “Aa Dr Zahrain matata ce ita
na kawo ka dubamin ita tanada shigar ciki ne da bai wucce watanni biyu ba so bata iya cin
abinci idanma taci amansa takeyi shine nace tazo muje wajenka ko akwai wani magani da za'a
bamu" tunda ya fara mgnr Dr Zahrain yake sharce gumi cikin yanayi na alhinin zuci yace “Ayyah
Ashe kayi aure babu labari Masha Allah Matarka me kyau niksm inason matan Nigeria amma
na kasa samun ta aure"
Fasali Habeeb ya sauke yace “Kaci gaba da nema zaka samu ko kuma kasa a nemo
maka a Mubin ku kuda kuke da Fulanin asali ma" kawar da zancen Dr Zahrain yayi domin
Habeeb bazai gane damuwarsa ba yace “Sannu Madam sai hƙr bari na rubuta muku wasu
multivitamin indai tana amfani dasu zatake cin abinci kuma bby zaiyi lafiya sosai"
Gdy sukayi ya miƙa musu takardar sukayi masa sallama suka fita suka barshi da saƙar
zuci da tunanin abinda bazai fisshe shi ba, sunyi yawo sosai don sai dare sosai suka koma
masauki taso ta tafi cikin ƴan uwanta ta kwana amma fir yaƙi haka suka kwana yana
lugwigwiceta da asuba sukayi sallah ta haɗa tea tasha ta koma ta kwanta bacci me nauyi ya
dauketa, ya zauna tare da zuba mata idanu yana hasaso ranar da zasu rayu ba tare da tuna
damuwar komai ba ɗora kansa yayi saman fuskar gadon yana tuna ƙayyadaddun lokutan da
suka rage masa a ɗaura aurensa da Khausar tazo gidansa matsayin matarsa wacce zuciyarsa
bata zaɓa ba.
Shin ta yaya zai iya zama da ita matsayin mata? Ta yaya zai iya yin adalci tsakaninsu
meye Beebah zata dauka da kawo mata Khausar matsayin kishiya? Waima a kishin Beebah
daya fara fahimta taya zata kalli aurensa da Khausar???
Tambayoyi barkatai da yakeyiwa kansa marasa amsa kenan da idan ya hasaso ranar da
hakan zata bayyana ga kowa yasan matsayinta tasan matsayin kowa......
Wayarsa ce ta katse masa tunanin ya janyota a wahale The King abinda ya gani akan
wayar kenan, gabansa ya faɗi kamar kar ya ɗaga wayar tunawa da wanene Sarki Khalil sarai
yasan bazasu kwashe ƙalau ba hakan ya sashi ɗaga wayar, Mai Martaba bai jira cewarsa ba
yace “Abubuwa marasa muhimmanci suna nema su canza maka taswirar rayuwarka Habeeb,
cikin shekarunka talatin bantaɓa hanaka abu kayimin jayayya ba sai akan yarinyar nan
bamagujiya, na rabaka da ita azahiri amma na kasa cireta a zuciyarka bansan me tayi maka da
kake ganin kowacce mace ba ƙimarta ba bayan kuma sun fita ƙima, Habeeb Khausar tazomin
jiya ta faɗamin irin rashin mutuncin da kayi mata wai harni zanyi maka zaɓi kace bakayi na'am
dashi ba? To ka sani wlh muddin baka tsaya kun daidaita da Khausar kafin raina ya gama ɓaci
idan ka kuskura ka kaini ƙarshe zanci mutumcinka da gaske...."
Kashe wayarsa yayi inda yabar Habeeb da dukan zuci ya cillar da wayar a cinyarsa ya furzar da
wasu hawaye Masu ɗumi, hannunta yaji a fuskarsa tana share masa hawayen da baisan ya
zubo ba.
Riƙe hannun nata yayi ta tashi zaune ta sanya hannunta ta tallafo fuskarsa ya lumshe
idanunsa tayi ajiyar numfashi tace “Ban fahimci komai cikin maganganunka da Mai Martaba ba
amma na fahimci mgnr daya faɗa maka itace Ummul aba'isin shigarka wannan doguwar
damuwar Hero meye dalilinta da har tayi girman da zata sanyaka zubar da hawaye?"
Janye hannunta yayi daga kuncinsa yaja ajiyar zuciya yace “Inada babbar damuwa da take
neman kumbura min zuciya Wyf na rasa waye zan tunkara yayimin maganinta duk dangin
mahaifina sun juyamin baya sun kasa fahimtata wlh inajin tsoron su takura nayi biyayya wa
auren Khausar kuma nazo a cikin zaman na kasa adalci idan hakan ta faru nine suka jefa a
ruwa su suna gefe babu ruwansu cikinsu babu wanda Allah zai kama....."
Tunda ya fara mgnr idanunta ke kansa ƙirjinta yana harbawa da ƙarfi tace a “Ban fahimci komai
ba Hero kayimin magana yanda zan gane"
Miƙewa yayi yanajan ajiyar zuciya yace “Meye kikeso ki gane Beebah? Karki damu da jin
abinda zai ɗaga Miki hankali duk da cewa sun dage banji a raina hakan zai tabbata ba Allah
bazai amince ba insha Allahu"
Ficewa yayi a ɗakin ya barta tsaye da zullumi a rai batada me warware mata sai shi, dole
ta sanyata ta shiga bathroom tayi brush ta fito ta nufi ɗakin su Khalisa ta murɗa ta shiga da
sallamarta suka ɗago suna binta da kallo a kasalce kuma a kunyace ta nemi guri ta zauna
Hudah ta matso kusa da ita tace “Aunty Beebah bani lbrn darenku na jiya nasan dai an kashe
arna ba kaɗan ba ko?"
Harara ta watsa mata tace “To ai kinfini kusa dashi sai kije ki tambayeshi shi saiya baki
labarin duk abinda ya faru...." Rufe mata baki tayi tace “Rufamin asiri Ni yanzu na isa nayi
wannan kasassaɓar waima don Allah ya akayi hakane nifa dama ko kinsan tun zuwanki
gdannan zuciyata bata amince da cewar da Kilishi tayi kedin daga Daura kike ba domin na jima
da samun labarin akwai wacce Bro yakeso ashe kece, Ni duk ba wannan ba meye daɗin da ake
ji muma fa kinsan lkc ya kusa....."
Numfashi ta sauke tace “Wai da gaske ne bikin naku an sauko dashi saura sati biyar?" Khalisa
ce tace “To ya zamuyi mijinki yaja mana Ni tashin hankalin da akace asabar ɗin nan za'a ɗaura
auren nan da wata guda ayi bikin...." Da sauri ta ɗago tace “Kuma da gaske hardashi?"
Wata ajiyar zuciya Khalisa ta sauke tace “Shine ma dalilin sauko da auren Khausar na masifar
son Bro shi kuma kamar wanda aka raba da ita baya ƙaunar ganinta ko sunanta baison yaji an
ambata, wulaƙanci yakeyi mata na sosai har tayi zuciya tace ta hƙr da auren wannan tasa
hankalin su Mai Martaba ya tashi har suka yanke wannan ɗayan hukuncin nikam Allah ya sani
banson Najeeb baimin ba" Wani gwauron numfashi ta sauke ta miƙe zata fice wani jiri ya
ɗebeta tayi baya zata faɗi ya tareta da sauri ta faɗa jikinsa a sume ya ɗago idanunsa sun kaɗa
sunyi jawur yace “Meye ya sameta?"........
_Idan kika karanta min littafi baki biyani ba ban yafe Miki ba, idan ka/ki karantamin littafi a
YouTube batare da izinina ba Allah ya fitarmin da haƙƙina a kanki/kanka da gaggawa_
[5/9, 8:49 PM] AM OUM HAIRAN: BMGJY 31-32
_Haramun ne a juyamin wannan labarin ta kowacce siga ko a karantamin shi a YouTube
channel_
_Don ci gaba da karanta wannan littafin ki biya ta 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank, ko
hoton kati MTN ta WhatsApp number 09013718241 idan a Niger kike zaki tura katin Airtel na
400CF ta wannan number +227 95 04 58 22 sai kiyi screenshot ki turomin nasaki a group._
★★★~~~★★★~~~★★★
Kallon kallo suka shiga yima juna kowa na jin tsoron sanar dashi asalin dalilin faduwar tata,
tsawar daya daka musu ce tasa Khalisa saurin cewa “Bafa komai bane kawai kanta ne ke ciwo
shine ta mike jiri y ɗebeta" ajiyar zuciya yayi ya miƙe da ita a jikinsa ya nufi ɗakinsu, ya ɓata
lokaci wajen bata kulawa kafin daga bisani yaji taja ajiyar zuciya ya sauke numfashi tare da
neman guri ya zauna yana me kallonta.
Ajiyar zuciya yaji tana saukewa yasa hannu ya ɗago fuskarta, hawaye yaga tana
fitarwa yasa yatsansa yana share mata ya haɗa kalmominsa daƙyar yace “Meye kuma Wyf?"
Bata ko kalleshi ba bare ta bashi amsa saima ƙoƙarin tashi da takeyi ya riƙota yace “Meye ne
banason damuwa wlh Habeebah" Hannunta tasa ta zame hannunsa tunaninsa ko bayi zata shiga maimakon haka sai
yaga ta fice masa a ɗakin, nan ne zuciyarsa ta fara raya masa lallai da damuwa akwai abinda
ya taɓa zuciyar Rayuwar tasa amma takaicin yanda ta watsar dashi yasashi kwanciya yasan dai
itan bata da ɗabi'ar riƙe fushi. A tunaninsa ya fita damuwa ya kamata daya rasa mafaka ya taho gareta ta danne ko mene
yake damunta ta bashi lokaci da kulawar da zai samu nutsuwar da zata kwantar masa da
hankali.
Da wannan tunanin yaji wayarsa tana ruri ya ɗagota ganin me kiran yasashi jan dogon tsaki a
fili yace “Wannan halitta kwai mayya" a zahiri kuma ya kashe wayar saboda baisan wata kalma
ɗaya da ta rage da Khausar zata sanar dashi da tayi saura a kwanciyar hankalinsa bayan tasa
ƙafa tayi ƙoli da duk wani farin cikin da yake tanadawa rayuwarsa. Kiran ɗaya kuma shigowa ne ya sashi gyara kwanciyarsa ya danna wayar ya ajiye ya
sake jan bargo saboda sanyin zazzaɓin da damuwa ta saukar masa.
Cikin Murya me nuna alamun karaya da tsantsar damuwa Khausar tace “Prince
Habeeb nasani a yanzu duk duniyar ka baka da wata matsala data wucce ni, nasani kanamin
kallon wata halitta data addabi rayuwarka take neman zama katanga ga samuwar farin cikinka,
A matsayina na damuwar da kakeji da kallon haɗa rayuwa da ita matsala ne a gareka ina mai
baka hƙr bisa kasancewata a hakan, kayi sani bani na jarabci kaina da ƙaunarka ba kamar
yanda Allah ya jarrabeka da son wani jinsi da kukasha bambam a addini da al'ada haka Nima
ya jarabceni dakai, Habeeb nasan abubuwa da yawa da kake ɓoyewa a rayuwarka idan ka bani
haɗin kai zanci gaba da rufa maka asiri harma na baka dama, barima kaji wani abu bayan
aurenka da Habeebatullah da kayi ba tare da sanin kowa ba still a yanzu haka nasan tanada
shigar cikinka na watannin da basu gaza biyu ba......"
Wata zabura yayi ya miƙe zaune yana shirin yin magana tace “Dakata Habeebullah banason
kace komai kasan nasani cikin abinda na faɗa babu wanda nayi maka ƙarya saboda haka
kabini a sannu kawai....."
Kashe wayarta tayi ya ajiye tasa cike da kidima ya miƙe cikin tashin hankali ya fara
haɗa kayansa tabbas alama ta nuna masa akwai abinda ke faruwa yau dole ko ta wacce hanya
su isa Nigeria.
Wayarsa ya ɗauka ya kira layin Beebah kiran sa yakai biyar taƙi ɗagawa ya canza layi ya
kira na Hudah ta ɗaga ya basu umarnin shirya kayansu cikin gaggawa babu wanda ya
tambayeshi kasancewar sunsan sarai raine zai ɓaci haka suka shiga rarrashin Beebah da har
zuwa yanzun take kukan tausayin kanta daƙyar suka samu ta shirya suka zauna zaman jiransa,
ya ɓata lkc kafin ya dawo suka fito suka shiga Mota suka nufi airport duk yanda Habeebah taso
raba mazauni dashi ƙin amincewa yayi hakanan ranta baiso sukayi tafiyar nan har kuwa suka
isa 9ja bayan bacci daya ɗauke ta ta kwanta a jikinsa babu wata kalma data shiga tsakaninsu.
Motar Gidan sarautar ce tazo ta ɗebe su a Kano abinda ya sake dukan zuciyar Beebah harda
Khausar a zuwa tarar tasu, da gaske ranta suya yakeyi zuciyatta tafasa takeyi na yadda taga
Khausar na shigewa mijinta har tana wani kama hannunsa shi kuma sai zuƙewa yakeyi yana
harararta yana bin Beebah data lafe a jikin Kilishi da kallo. Ko wajen shiga motar maƙalewa Kilishi