Showing 45001 words to 46009 words out of 46009 words

Chapter 16 - ZAUJEE-MAJNUN Gaba da Boyayyen Sirri by AMEENA UMAR FARUQ

yarufewa dad baki karyasake maganar wata *Beena*, satin *Blue* biyu ta dawowa dashi, tare dabawa peter wani magani yaringa zuba mashi cikin abinci da abin sha don haka komai yasake jagulewa dad duk yashiga wani hali na damuwa.


   **********
       "Aban garen su ammu kuwa saida kawu muda yaɗauki tsawon sati uku sannan yahaɗa kan komai yakawo, cikin kwarewa abba yaraba kan komai inda ammu ta tashi da gidaje guda biyar da filaye biyu gida uku anan abuja har da guda acikin anguwar su abban,


   "Sai biyu acan zariya da filaye biyu sai zunzurutun kuɗaɗe har naira miliyan bayan antabbatar da komai na nan cikin abujan, sannan yasa akaje can zariyan duk akaga komai sannan sai ta dankawa abba komai,


   "Yayinda shikuma yasa aka buɗe mata account kazuba kudin sannan suka shirya dukkasu suka nufo Zariya.

  
   ******
     Ranan lahadi da misalin karfe 10:30am nasafe su ammu suka iso garin zariya kasan cewar sun taso dawuri, *Beena* tana ɗaki tana barci kasar cewar yanzu batasamun yin barci da dare sai gari yawaye sai tayita ramuwar barcin,


yayinda su *Bassam* suna tsakar gida suna wanki tunda yau lahadi abbu kuma yana gefe yana kallon su sai sugajin sallamar ammu,


  Cak! suka tsaya dukkan su suka zubawa ƙofa ido aikam saigata tashigo fuskarta ɗauke da fara'a, aikam suka saki kayan hannun su harda *Bassam* suka nufeta dagudu suka rungume ta suna wani irin ihun murnad dafaɗin ammun mu ayoyo, yayinda abbu yamike zumbur yazuba mata ido itama kallon shi da matsananciyar mamakin ganinshi ahaka,


    "Ahankalin yakarasa gurinta cikin tsananin murna yace fatimata kece?...kaita gyaɗa dama sauda yawan lokuta jikina yana bani kina raye ashe hakan ne?...kai tasake gyaɗa mashi yayinda hawaye yake kokarin bin ƙuncinta,


Hannun yaɗaga sama yana me godiya ga Allah daya dawo mashi da matarsa uwar yayan shi sannan yakalli *Bassam* cike da farinciki yace *Bassam* karku kayar mun da Fatima ta mana, dariya sukayi dukan su cike da murna suka saketa sai alokaci abbu yaga su Abba dake tsaye suna kallon su cike da tausayin su,


yace a ah fatima ta ashe tare kike da Baki?..tace eh zuciyar ta cike da tambayoyi abbu yace  sannun ku sannu dazuwa ku kushigo mana yafaɗi yana meyi masu jagora zuwa falo, yayinda suka bishi su *Banu* suna rikeda hannun ammu wacce keta kallon abbu dake tafiya lafiya mamaki take ya'akayi?...


   Shigar su falo yayi dai-dai da fitowar *Beena* ɗaki tana yamutse fuska domin barcin bai isheta ba gashi hayaniyar su ta tasheta, ganin ammu ne yasata murza ido sai Kuma tabuɗe aikam ammu tagani hakan yasata  saki ihun murna tare zuwa ta rungume ta sai kuma tasaki kuka, tana faɗin ammu dama kina raye shine kika barmu?...


    "Ɗagota tayi daga jikinta ta ƙura mata ido inda nan take tagano tana ɗauke da ciki gaban tane yai mugun faɗuwa, cikin dariyar karfin hali tace eh to mine kuma na kuka bagashi Allah yadawo Dani gareku ba, sannan ta kalli abba tare dacewa yaya kuzauna mana kasan cewar haka take kiransa,


   "Bayan sun zauna sai *Bana* takawo masu ruwa suna cikin sha sai ammu tamike wacce hankalin ta gaba ɗaya atashe yake da ganin yanayin da *Beena* take ciki, kallon ta tayi tare da kiranta ɗaki suna shiga ta kalli *Beenan* kirjinta yana bugawa tace *Beenazar* menake gani ajikin ki?...,


   "Cike da rashin fahimta tace ammu mekika gani?... hararan ta tayi cike da bacin rai tace keee! banasan shashancin banza ina tambayar kina tambaya ta?...cikin faɗuwar gaba tace kiyi hakuri ammu ban fahimci kibane,


  "Cikin fargaba tace ciki nagani ajikin ki ko?....kai ta gyaɗa kirjinta nacigaba da bugawa ido ammu tazaro cike da tsananin bacin rai tashaƙo wuyan ta tare da cewa....


  Muje zuwa


*LUFHAT CE*
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT


بسم الله الرحمن الرحيم

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login