Showing 1 words to 3000 words out of 6115 words

Chapter 1 - NAZLERH by Mrs.sadeeq1

09 Jun 2026

2

Aslamu Alaiku Warahmatullahi Ta’ala Wabarkatuhu

Dukkan yabo da godia sun tabbata ga Allah ubangijin haluttu.

Gabatarwa:
Ina gabarta muku da sabon littafina mai suna
NAZLERH 💗Wanda ni Mrs.sadeeq zan gabatar

Page1&5

Tafe take tana kuka tana sharcen hawaye ga hadari yataso har anfara yayyafi tanata
sauri tashan yo kwanan wani layi wani gida naga ta tsaya tana lekawa seda taga
bakowa a san nan tashiga tana sanda tazo dede gifta kofan dakin ...wata datti juwa
tace sannu da dawowa dasauri tajiyo ta qaqalo daria tace inawuni ammeenah
dattijuwan tace daban wuniba zaki ganni yanzu fissabi lillahi seyanzu kike dawowa
sanin kankine banaso kikai magariba a waje amma dayake kunnan qashine dake seda
kika kai ko ay kin kyauta sekije kican zakaya naga yafara jikewa kishiga kicin
kidau abinci toh ammee dan Allah kiya kuri wlh bada san raina nadade ba nabiya
gidansu azima ne na amsa littafin da mu’alim yabamu wajib kuma kinsan bandashi
bansiyaba toh shi kenan insha Allah asatin nan kema zaki siya imaza kar mura yakama
ki toh ammee nah
Wacce takira da ammee tayi murmushi ta dau buta ta nufi bayi
Nazlerh ke nan yar kimanin shekaru goma sha uku faratas duguwa ga hanci zur dede da
shekarunta idanun nan manya farare tass dasu sede wani baiwa datake dashi wato eye
lens dinta sky blue masu matukar kyan gaske tanada yalwan gashi har goshi kaman
tasa hula gashi yyi mata saje bakin nan pink karamin dan dede kai ata kaice de
kyakkyawa ce ajin farko
Wacce take aji uku matakin sakan diri islamiya ko aji 4hadda ko tanada izifi
40sauranta izu 20tahadda ce suzasu ajin sauka ....
Wani hadadden dan kareren gida nakutsa wow masha Allah wato fadin haduwan gidan
nan ma bata lokaci ne bakowa se yan aykine kawai keta shawagin su kowanne da
uniform ajikin sa white color matan doguwan riga while mazan riga da wanda kaitsaye
na kitsa cikin parlor wanda yagaji dakyau masha Allah komi na parlor white and gold
wata yar datijuwa nagani me kimanin shekaru 50-55zaune akan 3st tanashan fruit mnt
by mnt tana kallon wall clock gawani makeken plasma yacika bango tana kallon tashar
larabawa .
Takunaji das2 nayi sauri na waiga wow fatabarakallahu ahsanul khaleeqin wani
hadadden sankacecen saurayi na hango yana sakkowa daga staircase fari dugo amma ba
tass ba kakkaura me yalwan gashi fiskanshi dogo ga saje yazagaye round face din shi
gwanin sha’awa hancinnan dogo kaman katabo bakin shi karami jazur eyelashes din shi
zara zara eyeballed din nan fari karkar kaman zaiba kai guy din yahadu har yagaji
dakyau fuskan nan murtuk ba alaman wasa acikin ta taku yake cike da izza da
sassarfa kai kana gani kasan cikakken namiji ne meji da kuruciya da gayu daganin
skin din base anfada maba naira tazauna.
Datujuwa tajiyo tace ahah babban mutum se yanzu ina nan ina dakon sakkowan ka ashe
kana tafe yeah mom wlh am late today jiya bansamu barci ba namakara har after8 i
think breakfast ma a office zanyi duk wan nan zancen dayake yana rugume da ita
tabayan ta yadan rankwafo ta wuyanta saman kujeran tace ok but promise me u will
take ur breakfast cox nasan halin ka balallai kaciba in ayki yama yawa peck yamata
a chick dinta yace mom worry not i promise kinsan bana wasa da abinci zanci bye mom
bye dan albarka take care of ur self insha Allah ya fice compound din gidan parking
lot yanufa wata dalle liyan G-wango sabuwa dal yabude yashiga yayi reverse gateman
ya wangale me gate yafice aguje ya cinna hancin mota bisa kwalta a guje yakunna
sauti wakan kissdaniel natashi yana bi kadan kadan har ya isa makeke company shi a
parking space ya paka motan shi wandda shi kadai yake parking agurin tasaman rumfan
an rubuta MD da manyan baki kashe motan yyi kaman 5mnt yabude yaziro kafan shi
wacce take sanye da hadda diyar takalmin company Santiago nazallan fata ya idasa
futawa gaba daya sanye yake da black suit yar cikin white se necktie black balck
shoe ga farin siririn glass wanda yakara fito da hayban shi yayi masifar kyau taku
yake cikin kasaita da izza yanufi cikin company.


Page 6-10
Kaitsaye ciki yakutsa cike da takun nan me matukar daukan hankalin yanmata duk inda
ya gifta gaishe shi kawai ake yana daga musu hannu fuskan nan murtuk ba alamun
wargi acikin ta elevator naga yanufa ya dan nan madan ni fifth floor yana fitowa
wani corridor naga yabi yabide wani card naga ya ciroya shafata jikin wani glass
segashi yazuge segashi yabude kanshi shiga yyi wani tankasheshen office ne wanda
yagaji da tsaruwa kamar aturai tawa zama yyi kan table din yafara duba wasu files
da secretary dinshi ya ajeme yafara duddu bawa yana sa hannu at the same tym kuma
yana daddan na laptop karan doorbell yakarade office din yabada izinin shigowa wani
saurayi yabayyana kyakkyawa yanada dan tsayi gasaje sede yanada dan duhun fata ba
can ba baze wuce sa’an Naseem ba dan kimanin shekaru 35 sanye yake da suit black
fukanshi dauke da murmushi shigowa yyi yazauna yace dude hwf yau naga kayi late
yade kode jaraban ce tahana ka baci 😉yafada yana kanne me ido1 alaman tsokana
banza Naseem yamai yacigaba da har kanshi dan iska mgn fa nake kawani share ni 🙄se
sannan yadago yakalle shi yace muktar ubanwa yabaka izinin zama dazakace kace
nashare ka mtsww tsaki wanda yakira da muktar yyi yace nine zanjira kabani izini
kafin na zauna a office din ka wlh karya kke baka isaba banza yame yacigaba da
danne2 a laptop din shi kai niba ma wan nan yaka woniba zuwa nayi nafada ma
tattauna wanku da alhj baballe mefata yamatsa akan shifa lallai semun sedame da
hannu jari a company nan nikuma banyar da dashiba cox ina zargin bakin su1 da alhj
musa dollar kuma kasan ba muda makiyi sama dashi beki yawayi gari yaga baka a
dunian nan ba mtwsss kaifa dan isakane wlh inata magana kawani shareni ubanwa zaka
gwadawa miskilanci ☹️ files din hannun shi ya ijeme yatashi yafice wanshi ko ajikin
Naseem side smile 😊 kawai yyi yacigaba da sab ganshi
.....................

Nazlerh ce kwance tayi matashi da cinyan ammeen tasefaman zuba mata surutu take
ammee wlh idan nagirma nazo aure wlh bazan aura kazami ba dan gayu zan aure
kyakkyawa ba irsu nalami me tsire ba 😂kwashewa da daria tayi tace Allah ammee
nalami baya wanka daya zo wucewa wari da karni zakaji yana tashi bakin nan dagani
betaba brush ba murmushi ammee tayi tace toh tace bafa kayau mutumin daya ke sanki
kike cima fuka kuka ta fashe dashi tana shure2wlh nibana san shi ni dan gayu
kyakkyawa zan aura toh ishuru auta naji baza ki aure shiba nawalu mekiran ruwa zaki
aura ko ihu tafasa tana birgima kaman yarin tana cewa wlh ammee dasa hannun ki irin
su nawalu ke tareni a hanya 😰haba ammee takama tana kunshe daria ta tace niba
ruwana farin jinin kine autata kuka takuma sawa ta ce wlh bakin jini de ace me ko
me keke betaba tareniba daga masu kuran ruwa se me tsire seme rake wlh wannan bakin
jinide sosai taba ammee daria amma ta kunshe dan tasan halin autan ta sesu wuni
tana tsiya lallashita tafara tace haba yar kyakkyawa ammee yanda kiken nan ay bazan
ba irin su nawalu ba se zukeke gske wanda nasan zerikemin ke amana koh autan mata
washe baki nazlerh tayi ta ce shiyasa nake sanki ammeenah nikadai
Yauwa ammee dan Allah kibani lbr mu bansan kowa namuba fa tinda nataso nagammu
mukadai muke rayuwa komu kadai ne bamuda dangi murmushin manya ammee tayi tace
autah kusan kullum sekin min tan bayan nan kin tabajin wanda aka haifa shikadai ba
dangi katseta nazlerh tayi tace nima inada baba murmusawa takarayi tace kinji
shirman nakiba kintaba ganin wanda bashi baba ay duk wani da yanada uba kema kinda
uba kaman kowa gyara da kyau yauzan baki lbr suwaye mu kwanciya tagyara tamaida
kanta bisa cinyan ammee ammee tace.......

#ASALINSU NAZLERH#ina godia da adu’oinku Allah yakara hada kanmu jin jina da godia
ga yan’uwa da abokan arziki
Da gabadaya members din Mrs.sadeek novels Fan’s fatan alkhairi 🥰💞💃🏻

‫😭الهم غفر لي أمي و ابي و كل جميع المسلمين‬
Page 16-20
Alhj baballe gari nawaye wa kaitsaye gidan alhj musa dollar yanufa sabida su
tattauna gameda ganawar dasuke dashi da Naseem kaitsaye yyi horn akofar gate din
gate man ya bude musu suka shigo ya cinna hancin motan shi cikin yyi parkn a dede
parkn lot yabude yafito wani narkeken gabaki ga uban tumbi hancin nan kato kaman
baka tafe hana tafiya kasa na amsawa gaisawa sukayi da me gadi ya shige ciki yana
bada baya megadi yace wanga katon mutumina walahi bayada kirki tunda yake zowa dane
betaba bani ko shishi ba sekayan muni uwa anne 😂yana kawowa nan yyi sauri yatoshe
bakin shi yana wai waigawa karde ace ana jin shi dasauri yakoma bakin aykin shi
shiko alhj baballe bemasan yanayi ba kai tsaye yadanna doorbell din alhj musa suna
breakfast da iyalin shi a dining sukaji karan alamun sunyi baki wata daga cikin yan
aykin ne taje ta bideme yashugo sebinta da kallo yake yana lashe baki kamar tsohon
maye seda seda alhj musa yyi gyaran murya san nan yadawo natsuwar shi yashiga washe
baki suna gaisawa da matanshi uwar gdn mu barka da safe antashi lpy fakaitan idon
mujin nata tayi tamishi wani warrr da idanu irin na yan barikin nan seda hajiyarsa
ta amsa alhj musa yakatse su tare da dagowa yace abokina bismillah zama yayi
kujeran datake gefan hjy zaliha yana facing dinta suka fara gaisawa hjy zaliha
takira yar ayki tayi saving din shi yace wlh kaman kinsan ban karya ba Allah de
yamiki albarka yadubi aminin nashe cikin tsigan wasa yace daga ke bawata munrufe
koh daria suka sa gaba daya yafara cin dankalin turawan dayaji kwai ga pancake nan
agefe se aka hada me kakkau ran shayi tashi suna ci suna taba hira jefa hjy zaliha
kesa musu baki can tazuro kafanta ta kasan table din tana tabo alhj baballe tana
shafa me kafa se sakin murmushi yake sina hira da alhj musa sakaran yanata zuba
besan ayka aykan damatan shi takeba daga kafan dazata yi bata sauke shi ako inaba
se ta setin hajiyarsa 🍌 ay spoon din subuce masa tayi dasauri tasauke kafarta alhj
musa yace lpy ka kuwa murmushi ya qaqalo yace am fine kawai kasan meeting din mu da
wan nan shegen yaron nake tinani kasan shi dan banzan wayo hba de abokina gyaran
murya hjy zaliha tayi toh bara nabaku waje tayagi tissue tagoge baki tanufi parlor.
alhj musa yaci gaba da cewa kaida kagama da alhj usman fata waze gagare ka karfa
kamanta kai kazo min da shawaran misiya hanun jari a company shi sega shi seda
kasan yanda mukayi har muka mallake company dayayi taurin kai bagashi yajawa kansa
dama wa inada basujiba basu gani ba darian boos alhj baballe ya fashe dashi yace
kowama yasan inda hadaddiyar matan nan tashi take ohho🤔 naso ace mundan lasa
zumanta dan gadani gardi zatayi hade rai alhj musa yyi yace kaifa kaga matsalar ka
shiyasa banaso kazo gara mu hadu a guess house yanzu in hajia taji fa sosa keya yyi
yace bama zatajiba azucin alhj baballe yace sekace wace macen kwarai ya kedashi
matan da nakwa nada ita ba adadi duk tafiye tafiyen datake besan munatare ba shasha
sha kawai alhj musa yakatseme tunani yace yanaga kana murmusa wa kode wata tsiyas
kakuma hango mna murmushi yyi yace kodaya kawai girkin uwar gdn kane daria sukayi
duka duk suka yagi tissue suka goge baki suka bar dining area din suka nifo
tankasheshen parlor suka ma hjy zaliha sallama suka fita tare zama ta gyara tana
murmushi tace kai alhj baballe akwai muni amma bade iyya sarrafa mace ba bakaman
abokin shiba ba abinda ya iya se sakin munshari 😂kaji sharri....suna fita kaitsaye
guess house din alhj musa suka nufa dake malala nan suka tadda abokanan masha ansu
wato alhj naseer da doc.bala sude kusan 5suna sana arsu wato neman junan su wa iya
zubillah nan su alhj baballe suka jone aka cigaba da ta’asa......

Naseem me zaune a makeken office din shi tinda muktar yafita yabatshi yacigaba da
ay kin shi duk wani shige da fice su alhj baballe yana sane dashi harta kulle 2dasu
ke yana ankare dasu bashi yasamu kanshi ba se da akai azahar dagowa yyi ya dubi
tsintsiyar hanun shi ya kalla hadden Rolex watch din da yake daure a right hand
dinshi yaga lokacin salla yyi da sauri yarufe laptop dinshi ya fito yanufi elevator
yasakko kasa duk inda ya ratsa suna brk da fitowa ko kallon su beba nodding head
kawai yake yyi gaba abinshi a haraban masalla cin ya hadu da muktar shima yana
alwala yana karisawa kowa yyi tsit kaman sunga mala’ika 😂 zama yyi a gurin da aka
tanada domin yin alwala amma gurin shi daban ne inba muktar ba bame zuwa na sauran
ma aykatan yana cen gefe basarwa muktar yyi kaman be ganshi ba smile Naseem yyi
yace dude hwf naga se fara’a kke dasauri muktar yadago yakalle shi cike da takaici
yace ubanka nake ba fara’aba dan rainin hankali wato kaibaka san kama mutum lefi
kabashi hakuri ba ko dage kafada naseem yyi yadan nne daria data tasome yawani dage
gira 1yace wani abin akama banza muktar yamai yafara alwalan shi shima alwalan
yafara har suka kamma la bawanda yasake mgn jerawa sukayi suka nufi dan ma dai2cin
masallacin da aka tanada dan gabatar da sallah tare suka fito suka nufi eatery ana
ne Naseem yadan dubi muktar yace dude wai har yanzu baka gama fushin ba ay kaman
jira muktar yake yafara ban bami beceme cikan kaba sede waiter gurin ya tinkaro su
yyi shuru sir gud afternoon nodding head kawai yyi muktar ne ya amsa san nan yafada
meza akawo musu murmushi kawai Naseem yyi yace amma kasan kai kadai nake dagama
kafa ko hararan shi muktar yyi yace ahka kke ikirari nikake dagama kafa banza
Naseem yamai yafara cin abincin shi girgiza kai kawai muktar yyi yace mace kawai
zata seta mna kai yashiga cin nasa suna kamma lawa suka nufi ciki suna tafe suna
dan taba hira jefi jefi Naseem yake bashi amsa Naseem bekoma office ba inda ake
sarrafa madaran shanu kamfani yanufa yana zagayawa yana subawa komi yana tafiya
normal har la’asar sallah sukayi sukadawo kaitsaye office din Naseem suka nufa agur
guje sabida 4:30pm zasu gana da alhj baballe a guess house din Naseem dake NDC coz
yama kibari su gana a company dan naseem cemai yyi zeturome da address din gurin by
4:30 and bayasan Africa tym suna shiga ya kwashe wayoyin shi da laptop ya mikama
muktar suka fito muktar yarufo office din shikuma yajuya suna mgn da sakataran shi
suka shiga elevator suna sauka suka fita suka nufi parkn lot shiga sukayi muktar ke
jan motan yace yanzu NDC muka nufa kai yyi noddin yana latsa phone din shi address
yaturama alhj baballe ya ije phone din yabude laptop yana dan nawa suna fira sama
sam.........
.koya tattau nawan zata kaya tsaka nin Naseem da su alhj baballe?shin wata kulle ne
tsakanin Naseem dasu alhj musa? Hmmm muje zuwa



Mrs.sadeeq✍️

Page 21-25
Nazlerh ce rungume ajikin ammeenta,bayan sun gama shan kukansu, ammee tace dagani
kiga intashi inshiga kitchen, kafin kifara cemin yunwa kke ji,murmushi nazlerh tayi
tazauna,mikewa amme tayi tace jiki cikin fridge ki kwaso min ragowan kayan
miya ,toh tace tashige kitchen din, ammee kuma ta zauna daga bakin kitchen din
tafara hada murhun kurfo (gawayi) fitowa tayi da gwandon kayan miyan dake cikin
fridge din,tace ammee fa kayan miyan sun kare albasa ce kawai se tattasai 2ko ko
tarugu babu, ansa ammee tayi tace afna manta, dakko min 500 a purse dina harta juya
tatafi,ammee tace kokuma dakko 1k ne kawai kisiyo gaba1,banasan gutsi gutsin nan,
toh tace ta shige ciki.gidansu nazlerh self contained ne dan ma dai2ci,maana ciki
da parlor da toilet aciki amma kitchen din awaje yake, sekuma single room da shima
da toilet wanda suka maida shi kaman na baki don kafet ne malale aciki se manyan
tuntun matashi nan kaman na gidan sarauta,sekuma akwai wani toilet din atsakar gida
,siminti ne malale a tsakar gdn gidan de balefi dede talaka me rufin asiri. Nazlerh
ce tafito sanye da hijabi das da ita hijabi ne iya gwiwa blue ,dama doguwan rigan
atamfane ajikin ta me ratsin blue da red face din nan duk da ba makeup tayi kyau
abinka da farar fata jikin nan fresh don inka ganta awaje bazaka ce daga wan nan
gdn tafito ba,bakin flat shoe tasa ,tace ammee nata fi,amme tace Allah yatsare kiyi
adu,a kuma ki kula banda biye biye,chuno dan bakin nan tayi tace ni ammee ina nake
zuwa banda gidansu azima ay de kaf layin nan ba na shiga gdn kowa sede innaje
dirkan yaransu suma ay sesun min rashin kunya, kallanta ammee ta tsayayi tace daga
magana 1kinje romin 50nide wuce yamma nayi,dama ga garin masha Allah antashi da
ruwa ga alama ze dawo imaza, toh tace tatafi ,harta kai kofa tace ammeeta dan Allah
incanji yaragu inse awara , dawo2 kinma tunamin toh dakika tafi kinsan ko nanawa
zaki amso kawai kinsa kai zakitafi,Allah shiryaki daria Nazlerh tayi takaraso,
ammee tace ahada miki tarugu da tattasai da albasa na 500 se tumatir 400 katse amme
tayi tana turo baki toh awaran fa🙄hararanta ammee tayi tace ay kyabari kiji inkai
karshe ko ina ba 100yaraguba ,aww😂 ay ban lissafa bane ammee ,toh kise awaran ta
darin, ay bata jira mezata sake cewaba tafice,murmushi ammee tayi tacigaba da rura
wuta .....

Su Naseem suna cikin tafiya Naseem yyi gyaran murya,yace dude mushiga ta
badarawa,muktar yace man muda zamu NDC daga isa kaita meze shiga damu bada rawa
kuma,seda yagama shan kamshin shi kamar baze tanka ba yace, nasani ay duk hanya ce,
hararan shi tagefe muktar yyi kan yatanka Naseem yyi zaraf yace ina kallan ka
tohm,😂tsaki mukatar yyi yace toh ko agaban ka bazan harare ka bane ko tsoranka
nake ji,dage kafada Naseem yyi muktar yace shege kode wata kasamo a badarawan ne
yana daria dan yasan ya kun noshi,dan in akwai abinda Naseem ya tsana yaji ammee
mgn budurwa,banza yamai kaman baze tankaba,dede shin shanyo kwanan titi ta wuraran
u/dosa tawasan Smc quarters ,Naseem yace ancema a irin tarkacan unguwan nin nan har
akwai wacce takai na aureta ne kai infada ma kaf kd ba sa’an aure na yaro,🤔
tohhhh...nace su Naseem adebi duniya sannu duk zafafan matan kd🙄.wata mahaukacin
daria muktar yyi har yana dukan sitiyarin motan,a harzike Naseem yafago zefara me
masifa yaji kiiiiiiiiii yaja wani wawan birki😳wata yar mata shiyan yarin ya yagani
akasa yabike,dasauri muktar yafito yace sannu yan mata bakideji ciwoba ko sannnu
dan Allah kiya kuri,yar matashiyan yarinya ta dago bakowa bace face Nazlerh
😳...duk ta rude fuska shabe shabe

1
2
3

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login