Showing 9001 words to 12000 words out of 13955 words

Chapter 4 - Fake Daddy by Mom Islam

28 Apr 2026

58

ba, yayi mata uzuri saboda dama ta cika yawo, sai yayi tunanin
ko ta tafi yawon nata ne, sai dai ga mamakinsa har ƙarfe shida har bakwai tayi har
goma bata shigo ba, hankalinsa ya tashi ya shiga damuwa, wani dattijo abokinsa ya
shigo, sannan yake bashi labarin abinda haha ta faɗa, tace bazata zauna ba, idan
aka sake bincike tabbas ta sani sai an kamata dan haka ta gudu, mijin nata ya fashe
da kuka, muryarsa tayi rauni da yawa yace "wato ba tayi tunanin tafiya dani ba
kenan, ko in mutu ko ina rayu babu abinda ya dame ta, abokin nasa yace "ga shawara,
kawai ka fara neman magani tun yanzu idan har Kanada rabon samun sauƙi sai ka
warke"
Mijin Haha yace "bani da komai wanda zan siyar saboda samun lafiya ta"
Abokin ya tausaya masa sosai, yace "na ɗauki nauyin komai, daga gobe zan fara kawo
mai magani yana yi maka har zuwa lokacin da zaka warke, Mijin haha tayi masa godiya
suka rabu da niyyar gobe insha Allah zai kawo mai magani,
Washe gari Asabar fari, bayan an fito Sallah abokinsa ya shigo shi da wani mutumi,
wasu adu'oi yayi masa kana ya tofa a ruwa ya bashi yasa sannan ya shafe masa
jikinsa da wani irin magani, sati guda ya samu, har ya fara warkewa, yana takawa
zuwa ko ina, sai dai ƙarfin jiki ne babu, yana cika sati biyu, komai nasa ya fara
dawowa normal, mai magani yace "ya kiyaye yawon dare, saboda akwai abinda ya haɗu
dashi, yace zai kiyaye insha Allah"
Bayan tafiyar mai magani abokinsa ya shigo suka sake gaisawa, mijin Haha yace
"Nagode sosai har bani da bakin da zan gode maka, tabbas bansan da me zan biyaka
ba"
Abokin nasa yace "kai ko kake da abinda zaka biyani" mijin haha yace "da kuwa nayi
farin ciki sosai" Abokin yace "amma ba yanzu ba a bari har sai ka sake warwarewa
zamuyi magana"
Bayan tafiyar abokinsa, hankalinsa ya karkata ga maganar da abokinsa ya faɗa, na
game da cewa ai yanada abinda zai biya shi, ya daɗe yana tunani daga ƙarshe ya fita
neman abinci, yayi aiki da ƙarfinsa ko zai dace,
SHEYK RAYYAN
Da ƙyar ya janyeta a jikinsa yana riƙe da penis ɗinsa kamar koda wane time idan ya
kasance a tare da ita, tana kallonsa yana mammatse ƙafafu ya koma bedroom ɗinsa
akan wannan kujera, shigarsa bedroom yayi dai-dai da yin ido biyu da littafin jinin
tsarkaka ya fara tashi sama haske na fita daga cikinsa ga wani ƙamshi mai sanyi sai
dai jikinsa ya fara karkarwa, a cikin littafin harafin sunan Hanasa... Ke fitowa,
cikin tashin hankali da fargaba gami da son jin dalilin da yasa sunan Hana zai fito
daga cikin littafin Jinin tsarkaka bayan babu....!

*FAKE DADDY*
_💞Mahaifin Bogi💞_

*(Romantic story)*


Mom Islam

Page 15-16

Zuciyar Sheyk Rayyan ce ta fara bugawa da ƙarfi,

"Hana" ya maimaita cike da tsoro mai haɗe da tarin fargaba, ya matso gurin littafin
da ya koma ya zauna a mazauninsa sai dai har yanzu bai rufe ba, kuma wannan haske
da sunan Hana yana sake fitowa daga cikin littafin,

A hankali hasken dake cikin littafin Jinin tsarkaka, ya fara raguwa ya kasance sai
wani ɗan haske kaɗan wanda shi bai gushe ba,
Zama yayi a saman bed tare da fara zurfafa tunaninsa, "ya akayi littafin jinin
tsarkaka ya fitar da sunan Hana?"

Wannan itace kalmar da ta fara zagaye ƙwaƙwalwarsa,

Saboda gajiyar da yayi, yau be wani yi free ba, dan haka ya kwanta barci zuciyarsa
na cike da tarin tambayoyi Masu zafi game da littafin jinin tsarkaka,
Ba wani nisa a barcin nasa yayi ba, sai ganinsa yayi a mafarki ya lula cikin wata
duniya, kyakkyawan guri ne, mai ɗauke da flowers masu masifar kyau da daɗin ƙamshi,
sai dai furannin suna ɗauke da ƙamshin da yake ji, a cikin littafin Jinin tsarkaka,
a hankali ya juya da kansa, idanunsa suka sauka a kan Hana dake sanye da doguwar
riga gown mai kyau irin ta amare, kanta na lulluɓe da farin net, bayanta kuwa
littafan jinin tsarkaka ne yake tashi sama, shafukan littafin suka fara motsi da
kansu "Sheyk Rayyan" Hana ta kira sunansa muryarta tayi taushi sosai,

Duk da jarumta irin tasa a cikin mafarkin, da ƙyar ya iya motsa bakinsa yace
"Hana..."

A cikin haske littafin ne idanunsa suka gano masa gashi nan a tsaye shi da Hana,
cikin shigar ango da amarya ta al'adun Japan, suna zaune a gaban malamai an ɗaura
musu aure, ana gama ɗaurin auren wani rubutu ya fara tashi sama daga cikin littafin
Jinin tsarkaka dake bin Hana a sama,

"Jinin tsarkaka ya haɗaku aure kai da Hana.."

Duk tashin hankalin da yake ciki bai kai na yanzu ba tashi ba, sai dai ko da ya
buɗe baki zai yi magana, sai komai ya ɓace masa, yana jin kamar zai iya tuno abinda
ya faru, sai yaji ya kasa, kamar wanda aka juyarwa da ƙwaƙwalwa,
Yana cikin wannan tunanin a cikin mafarkinsa wani shafi ya sake buɗewa wanda aka
rubuta Sheyk Rayyan Hana"
Haka dai ya ƙare wannan dare cikin mafarki mai sarƙaƙiya.

Washe gari da asbh, ƙarfe 4:am, idanunsa suka sauka akan littafin da ya kasa tuno
mafarkin da yayi a kansa, da wani babban Harafi aka rubuta Sheyk Rayyan Hana,
idanunsa suka ci gaba da kallon rubutun cikin tuhuma da son sanin tayaya hakan zai
dinga faruwa?, hannunsa yakai domin ya rufe littafin, littafin yaƙi rufuwa sai ma
wasu shafuka da suka sake buɗewa masu ɗauke da sunan, walwali da hasken sunan
yakeyi a cikin littafin yana daɗa haska bedroom ɗin nasa, yana a zaunen, amma yake
jinsa kamar ba a duniya yake ba, saboda sauyin kaloli da sunayen sukeyi, a hankali
wani rubutu ya sake baiyyana, wanda ya mayar da hankali gurin fara duba abinda
rubutun ya ƙunsa..,

Littafin jinin tsarkaka ya haɗa auren Sheyk Rayyan da Hana, auren da babu wanda ya
isa ya warware shi, sakamakon wani babban sirri dake a tsakaninsu,

Daga cikin ɗakin Dodonsa, ya fara jin murya na ɗagawa, "kaine ka taho da wannan
littafi ya zama dole kai ne zaka ɗauki nauyin cika buri da sirrinsa,
Wannan shine karo na biyu, da idan wani babban abu zai faru Dodonsa yake magana ba
tare da ya umarta ba, duk jarumtarsa sai yaji komai na shirin kwance masa, "ta yaya
za'a haɗa aure a cikin littafi? me hakan yake nufi?"
Waɗannan tambayoyin sun kasa ɓacewa daga cikin bakinsa, ya daɗe yana tunanin hanyar
da zai bi don binciko dalilin yin hakan, koda hakan zai zamo wani babban kalubale a
rayuwarsa, dole zai duba.., ya faɗa a fili ya miƙe kana ya shiga toilet saboda
Anata kiran Sallah, alwalah ya ɗauro kana ya fita dan zuwa Masallaci, zuciyarsa na
tuƙuƙi game da tuhume-tuhume, koda ya dawo sallah, yana son komawa barci hakan bai
yiwu ba, saboda zuciyarsa ta kasa samun sukuni, hankalinsa ya gaza kwanciya, tabbas
bai so komawa Saudi Arabia ba, amma ta dalilin wannan auren dole zai koma dan ba
zai auri Hana a matsayin mata ba, sai dai idan har da yarjejeniya, ya girgiza kai
murya da ƙarfi ya furta "never..."
Hakan ya sake rura masa wutar ƙiyayyar hana a cikin zuciyarsa, ji yakeyi kamar yaje
ya shaƙeta, sai ya fara tunanin ko kuma sha'awarta da yake yawan ji ne ya haifar
masa da hakan, idan ko haka ne dole zai samowa kansa mafita, saboda a auren ma, ya
rasa wacce zai aura sai ita, abin mamakin ma har a cikin littafin Jinin tsarkaka
sunanta ya baiyyana?, ransa a ɓace yake sannan hankalinsa a tashe yake, bayajin a
yau ɗinnin zai iya ganawa da wani, ya tashi tsaye cike da iko da gadara yake zagaye
ɗakin, jin zaman bedroom ɗin yayi masa Hidden Japanese garden ɗinsa ya wuce, gurin
da yake zuwa idan ransa ya ɓaci, gurin ya kasance mai sanyi da ƙamshin bishiyoyin
turaren wuta da suka zagaye gurin, wata madaidaiciyar kujera ce a cikin swimming
pool ɗin, tanada taushi da kyau, ya isa gurinta sannan ya zauna, ƙafafunsa yasa a
cikin ruwan, Ned ta iso gurin hannunta riƙe da cup mai ɗauke da Matcha green tea
mai kauri da ɗanɗano, duk da yanayi na ƙunci da yake ciki, murya a tausashe gefe
guda kuma bata da taushi yace "Neda yanzu kin fi tsari" murmishi tayi tana dubansa
kanta a ƙasa kafin tace "Ranka shi daɗe, duk kamannin da kake buƙatar ganina a
hakan zaka ganni, saboda kaine Kana-saan ɗina, (uwata) kaine Papa na (mahaifi)
rahotannin jiya da dare dana yau sun, haɗa da...
Sheyk Rayyan ya ɗaga mata hannu fuskarsa na nuni da rashin son jin abinda zai fito
daga bakin Neda,
"AM sorry Sir"
Neda ta faɗa cike da girmamawa, a hankali yakai cup ɗin bakinsa yana kurɓar Matcha
green tea ɗin, idanunsa na kallon ruwan dake sauya launi, har yanzu Neda na a tsaye
tana sauraron ko akwai wata maganar, "Sheyk Rayyan ya ɗaga mata hannu kana ta wuce,
tana cewa "na Barka lafiya"
Yana a cikin wannan yanayin ne, wayarsa tayi ruri, bai ɗaga ba, sai da kira ya
shigo cikin wayar sai biyar ana shida ne ya ɗaga murya cikin iko yace "ya akayi.."
Daga can ɓangaren ɗaya daga cikin. Yaronsa da ya kirasa yace "mun samu barazana
daga gurin wani matashi mai suna Zamir, acewarsa idan har muka ci gaba da rushe
gidajen dake yankin su zai ɗauki mataki,
Sheyk Rayyan ya fito daga cikin ruwan, kana yasa kyakkyawan takalminsa, sannan ya
fara tafiya yana magana,
"Me kuke jira umarnina ko me, inhar baku kaishi lahira ba, tabbas ku ba rainon
sheyk Rayyan Al-kaito bane, shiɗin wayeeeeee?"
Sheyk yai maganar muryarsa tayi sama sosai cikin ƙaraji,
Yaron nasa ya kashe kiran, nan fa aka fara gwabza faɗa da mutanen ƙauyen da kuma
yaran Sheyk Rayyan, sai dai yaran Sheyk Rayyan sunyi galaba akan mutanen kauyen,
dan ma wasu sun gudu wasu kuma sun ɓuya a garin,
Sukaci gaba da rushe-rushensu har suka gama da ƙauyen, matashin kuwa sun ɗaureshi a
jikin bishiya da dabara dan gani suke zai iya yi musu illa,
Koda suka gama suka tattarashi a mota suka komawa da Sheyk Rayyan shi, bayan sun
shigo cikin gidan nasa a babban parlon sarautarsa suka ajiye matashin, suka zauna
dakon jiransa, sai da a yanzu duk wanda ya kirasa bayan samunsa wayarsa tana busy,
sun rasa dalilinsa na yin hakan,
Bayan komawarsa bedroom, ya sawa ransa cewar, a yau sai ya lalatawa Hana rayuwarta,
zai ga gatanta, yana kyautata zaton yin hakan zai saka littafin jinin tsarkaka ya
dakatar da rubuta tarihinta da nuno wata alaƙa...,
Ta mugun galabaita tana zaune a ɗakin da take tun tana rabonta da cin abinci, ga
ƙishin ruwa da ya addabeta, kamar an jefosa ta gansa a gabanta, gabanta ya fara
bugawa da ƙarfi, a iya saninta babu abinda zai kawosa gurinta face mugun ƙudurinsa,
A hankali ta ɗago idanunta da suke a jiƙe da hawaye, da ruwan hawaye, gashi sun
kumbura sosai,
Tsoro ne ya kamata, babu walwalah a saman fuskarsa, babu adalci bare tausayi, kai
kace mahaukacin zaki, irin cewar ga Dadynki ɗinnan ma duk yau babu, tana tsaka da
wannan tunanin taji ya janyota ta faɗo jikinsa, a saman cinyarsa ya ɗorata ta inda
zai tafi da ita sama zuwa ɗakinsa, idanunta a rufe har suka iso ɗakin, ya wurgata
kan bed, kai kace kayan wanki, ware idanunta tayi, wanda suka sauka a kan Dick
ɗinsa da ta wani kumbura tayi ƙatuwa, yau abin babu sauƙi muraran yai zigidir, ya
yage kayan jikinta, bata iya jure kallonsa ba, ƙarshe ma Dick ɗinsa tsoro ya bata,
ta sake rufe idanunta a karo na biyu, ya sanya hannunsa ya shafi dogon Dick ɗinsa
mai kauri, yana wani karkaɗashi cikin fushi, hayewa saman bed ɗin yayi, Hana ta
miƙe tsaye tana rasa ina zata rufe, gabanta ko nonuwanta, kafin ta yanke shawara ya
durmusheta, lokacin littafin jinin tsarkaka ya tashi sama yana wani gaske kamar
tauraro, ya fara fitar da wani irin ƙamshi mai masifar tsayawa a rai, bayan ya haɗe
jikinsu, ya sanya hannayensa biyu ya kamo nonuwanta dasu ya dinga shafawa yana ɗan
lailaya Dick ɗinsa a jikinta, aiko ta sake miƙewa, oh Allah ina jarumi irin Sheyk
ina Hana??? Wannan abu ai tayi mata girma, hannun hana ya fizo ya haɗe da nasa, a
tare suke mulmula Dick ɗin nasa yana sauke numfarfashi, abin mamaki tuni ya fara
neman fushinsa ya rasa, bai taɓa kasancewa cikin jin daɗi irin haka ba, sake
janyota, sannan ya wangale mata ƙafafu, bayan ya wangale ƙafafun ya sanya dogon
yatsansa mai laushi da santsi, sannan ya dinga wasa dashi a gabanta tana shafa shi
cikin salonsa da yasan abar tasa zata shiga cikin sauƙi, domin ya shafe tarihin
hana a cikin littafin jinin tsarkaka, har yanzu babu alamun akwai ɗan danshi danshi
a tare da ita, wanda a ganinsa shine zai jiyar dashi daɗi na ɗaukar fansa, pink
lips ɗinsa yakai gurin fatar HQ ɗinta na tsakiya ya fara lashewa yana ɗan tsotsewa,
Hana ta fara tsintar kanta cikin wani yanayi wanda tunda uwarta ta haifeta bata
taɓa jinsa ba, ta fara gantsare masa, yana ta tsotseta yana shafa saman mararta,
gami da wasa da cibiyarta, lokacin da ya sanya tattausan bakinsa cikin ramin Hq
ɗinta yayi masa wani zuƙa wanda yasa Hana tsala ihu tana dukansa da ƙarfi, shiko ya
dage sai wasa da gurin yake yi, ya zura harshensa a tsakiyar ya dinga tura
harshensa yana karkaɗawa, cire bakinsa yayi daidai da fara ambaliyar wani farin
Ruwa daga hq ɗinta, cikin sauri ya sake yi mata rumfa yana dai-daita Dick ɗinsa a
HQ ɗinta, yin hakan yayi daidai da dawowar littafin jinin tsarkaka ɗauke da furanni
biyu white and pink....!


*Hajiya ki shigo paid group a dama dake💃*
*(Love and Romantic story)*


Mom Islam

Page 17-18

Sheyk yai saurin janye jikinsa kana ya miƙe da saurin da suturce jikinsa, lallausan
hannunsa yakai kan furannin kafin ya ɗagasu yana dubansu, a kowanne anyi masa
rubutu da manyan baƙi wanda ya fitar da sunansa dana Hana, kallon tsana yake bin ta
dashi, gefe guda kuma yana ji a zuciyarsa, har yanzu bai haƙura akan alwashin daya
ɗauka sai ya ruguza mata rayuwarta ba, tambayar da har yanzu ya kasa samun amsa
itace "meye haɗin Hana, da littafin jinin tsarkaka?"
Yana saka gajeren wandonsa ne yake wannan tunanin, watsar da furannin ƙasa yayi
yana jan dogon tsaki tare da ƙudure aniyar zai shiga wanka ya fito, sannan zai kira
wannan dattijon akan maganar littafin Jinin tsarkaka, shikam ya zamo masa jinin
masifa, tunda har yarinyar da yafi tsana a rayuwarsa take son shigowa rayuwarsa
tayi kane-kane, meye amfanin wannan abun, shidai yasan yayi sa'ar makamai, amma
beyi sa'ar samun wannan littafi ba,
Da wannan tunanin ya faɗa toilet ya watsa ruwa, bayan ya fito yana ɗaure da towel a
ƙugunsa, ya nemi guri saman wata lallausar sofa ya zauna, kana ya ɗaga kansa sama,
yana goge sumar kansa da tayi luff har gadon bayansa,
Bai bari ya suturce jikinsa ba, tana kallonsa, duk wani motsi nasa a kan idanun ta
yake yinsa, ido biyu yayi da ita, ya miƙe kai kace mahaukacin zaki, sannan ya
ɗagota da hannu ɗaya, ya cillar da ita can gefe tare da cewa "wacece ke..?"
Tambayar da bata taɓa ji anyi mata ba kenan, a tsorace take dubansa, saboda a halin
yanzu tana iya kallonsa ido cikin ido,
Ya sake daka mata tsawa cikin kakkausar murya yace "wacece ke?!!"
Hane data ƙudundune a ƙasa jikinta babu kaya tace "nice Hana.."

Zuciyar Sheyk Rayyan na yi masa zafi yace "kece ubanki"

Yai maganar yana bin ta da mugun kallo, cillata kan kujerar da zata kaita inda yaso
yayi, kana ya koma ya zauna yana latsa wayarsa da ya ɗauko yanzu, a wannan ɗakin da
Neda ke kawo mata abinci kujerar ta ajiyeta, wata matashiyar budurwa ta gani a
zaune, fuskarta ɗauke da murmishi ta dubi hana cikin natsuwa ta miƙa mata wata
yaloluwar riga, marar nauyi sannan bata da wani kauri, fara ce har guwaiwarta, Hana
tayi mata godiya kafin tace "Please zan iya sanin sunanki"
Matashiyar budurwar tace mata, "sunana Neda" Hana ta fara firgita, ta miƙe tsaye
bayan tasa rigar sannan ta kalli matashiyar budurwar da ta kira kanta da Neda tace
"ta yaya kika zama Neda bayan Neda tsohuwace mai kawo min abinci?"

Neda ta kunna wata na'ura sai ga warmers na abinci suna tahowa har gaban Hana,
kawar da maganar Neda ɗin tayi, saboda ganin abincin da aka kawo mata, wani irin
daɗi taje ji idan tana cin abincin gidan, iri-iren waɗanda take gani a TV ne, sai
gashi yu itace take cinsa a bakinta,
Lokacin da takai lomar farko idanunta suka sauka akan kusar Neda, sai yanzu ta tuno
maganar da sukeyi ɗazu,
Hana tace "yauwa ko kinsan inda Neda take"
"Na gaya miki nice Neda, idan baki yarda ba zan iya fara baki labari tun daga ranar
da kika shigo gidan nan"
Hana tayi shiru, saboda lamarin ya girmeta, kuma ya zarce tunanin ta, yo idan ba
mafarki ba, tayaya za ace tsohuwar mace irin Neda ta koma budurwa mai kyau haka?,
Tana tunanin tana kai loma bakinta,
Sheyk Rayyan ne zaune a parlor hannunsa riƙe da waya ya karata a kunne, waya yakeyi
da wannan tsohon cikin natsuwa da izza, yace "bayan dawowata Japan wani babban
lamari yana son faruwa, tabbas idan har hakan ta kasance zan yi nadamar ƙulla
alaƙar sirri daku"
Tsohon yace "sheyk Rayyan, karka manta, a halin yanzu littafin jinin tsarkaka ya
zamo rayuwarka da ruhinka, dan haka karka taɓa wasa dashi,
Sheyk Rayyan yace "har yanzu baka fahimci abinda nake faɗa bane?"
Da Larabci suke maganar
Tsohon yace "na fahimci komai maganar aurenka da Hana yazo ne a cikin littafin
Jinin tsarkaka wanda a gaba sai kafin kowa alfahari da hakan, ina mai tayaka murna,
a yanzu da ko yaushe littafin Jinin tsarkaka bazai taɓa yi maka zaɓin abinda zai
cutar dakai ba.."
Tsohon ya katse kiran, yabar Sheyk Rayyan cikin duhu, wanda har yanzu ya kasa
fahimtar gaba da baya, tashi yayi tsaye, ji yake kamar yaje ya shaƙe Hana ta mutu
ko zai samu sauƙi a cikin zuciyarsa,
"Menene amfani da alkairi a cikin auren waccar tsinanniyar yarinyar?"
Sheyk ya faɗa yana dunƙule hannunsa na dama yana dukan na hagu dashi, rurin wayarsa
ne ya katse masa tunani, number da ya gani ne yasa shi zaro idanu waje, kafin ya
ɗaga cikin ladabi da tunda nake ban taɓa jin yayi ba, naji yace Papa (Baba), can
yayi shiru yana saurarar maganar dake fitowa daga cikin wayar, tashi ɗaya mood
ɗinsa ya sauya, murya a tausashe yace "Allah ya kawoku"
Ya ajiye wayar, a inda na lura dashi, tashin hankalin da yake ciki na yanzu ya
ninka na ɗazu dan haka ya sauka zuwa Hidden Japanese garden ɗinsa anan ya sauka,
zuciyarsa tayi zafi sosai, ya rasa mafita, dama a komai bai yarda da kowa ba face
Neda, ta kasance sirrinsa da komai nasa, sometimes har abinda zai iya faruwa gobe
idan ya tsananta bincike tana iya gaya masa, takowa takeyi a hankali, tana sanye da
gown iya guwaiwa, rigar dark green ce, tayi mata kyau, sai hula dake a kanta,
hannunta riƙe da Glass cup na (Lemon sour) lemon ya kasance yanada ɗanɗano na
barasa idan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login