Showing 6001 words to 9000 words out of 13955 words
ɗan sauke numfashi mai nauyi, yana jin tamkar iska ta tsaya.
Ya ɗaga littafin da hankali, yana kallon rubutun da ke kan murfin da haruffan suna
walƙiya kamar wuta mai rai...!
Page 11-12
Rayyan ya tsugunna a gaban littafin, a hankali ya fara miƙa hannunsa yana son taɓa
littafin da haske ke fitowa ta cikinsa, tsohon Balaraben ya matso kusa dashi kafin
yace "amma ka sani ba kowane mutum bane zai iya taɓa wannan littafin har sai ya
kasance zuciyarsa tanada tsarki, yana a tsugunne gaban littafin ya ɗago fararen
idanunsa yana kallon dattijon, wanda ya kasance shi yana ganin abinda su basa gani,
tsohon yaci gaba da maganar, saboda ya gabatar musu da komai, kasancewar dodon
Sheyk ya fahimtar dashi wasu sirrukan tun kafin yazo nan, cike da jarumta kamar
wanda aka fizga yakai hannunsa ya ɗauki wannan littafin, a halin yanzu bai ji
zuciyarsa tana fargaba ba, sai dai wani yanayi da ya fara tsintar kansa shine ya
ɗaure masa kai, wani sanyi ne ya fara shigarsa kamar yana a cikin ƙanƙara, ƙirjinsa
ya fara dukan uku-uku, sanyin na ƙaruwa sannu a hankali tsohon yana a tsaye,
Shafin Farko Sheyk Rayyan ya buɗe, nan fa jikinsa ya hau karkarwa kamar wanda aka
jona masa shocking, lokaci ɗaya iska ta fara tashi wacce tai sanadiyar mutuwar club
ɗin dake bada haske, hasken ɗakin ya kasance wannan littafi ne yake haskashi,
hasken ya zarce na glub ɗin, sakamakon wasu taurari masu kyau kalar golden dake
fitowa ta cikin littafin, Rayyan ya miƙe tsaye hannunsa riƙe da littafin, tsohon
Balaraben ya ƙara taku biyu zuwa gurin Sheyk Rayyan kafin yace "tabbas kaine wanda
ya dace da mallakar wannan littafi, sai dai mallakarsa ba shine yake nuni da ka
gama samun duniya a hannunka bane, abinda nake so ka gane, wannan littafin idan har
akayi shekaru biyar kana tare dashi, akwai ranar da zaka tsinci kanka a wata
duniyar, karka tsorata da maganata.."
Sheyk Rayyan yayi shiruu yana sauraren tsohon,
Sheyk Rayyan yace "bazan tafi da wannan littafi a yau ba, amma zan tafi da waɗannan
makaman.."
Yai maganar a taƙaice ba tare da wata ƙwaƙwarar hujja ba,
"Tsohon Balaraben ya girgiza kai kafin yace "hakan bazai taɓa yiwuwa ba, saboda tun
kafin zuwan ka aka tabbatar mana da cewa kaine mai mallakar littafin Jinin
tsarkaka"
Kansa ya sake ɗaurewa hankalinsa ya tashi, sai dai ba tafiya da littafin ne
damuwarsa, gaba yake tunani, shin maye zai faru dashi, kwalayen makaman zinaren aka
loda masa a mota kana suka yi meeting game da inda za'a shigar da makaman cikin
garin Japan, har yanzu Sheyk Rayyan durƙushe a gaban littafin, saboda zuciyarsa ta
rabu gida biyu, miƙewa yayi tsaye, hasken rubutun littafin na sake haske ɗakin
cikin sanyin murya wacce take ƙoƙarin karya jarumta da iko irin nasa yace "me zai
faru a gaba?"
Tsohon Balaraben yace "maganar da na gaya maka shine zai faru"
Dole ya ɗauki littafin, aka mayar dashi cikin gidansa, sannan yasa a wani ɗan
ƙaramin kwali kana yayi musu sallama bayan sun gama kasafin abubuwan da zasuyi
sannan ya wuce airport,
Bayan tafiyar Sheyk Rayyan, Hana ta kasance cikin walwalah, duk da babu wanda yake
zuwa gurinta, amma hakan yayi mata, saboda ƙuncin da take shiga da zarar Sheyk yana
gida.
Yanzun ma tana a zaune ne, ta mimmiƙe ƙafafu, ta cire rigarta ta kasance babu komai
a jikinta, ƙasan rigar ta yage, sannan ta sake yagashi gida uku, saman rigar ta
ɗaure da ƙyallen, sannan ta sake ɗaure tsakiya, idan baku manta ba rigar Sheyk ce a
jikinta kuma tayi mata yawa sosai, duk wannan dabarar tanayi ne saboda Sheyk, a
ganinta koda ya ganta a haka bai isa ya yage gurin ba, bare yayi mata iskancinsa da
ya saba, da hop ɗinta ta koma ta zauna, Abu ɗaya take jira a yanzu shine, barinta
gidan ko ta wacce hanya, matsalar babu wanda ya gani bare ta kai masa kukanta, duk
da tasan yin hakan Abu ne mai matuƙar wahala.
Ƙarfe 5:pm, bata san lokaci ya tafi har haka ba, lokacin Sheyk Rayyan ya dawo yana
ɗakinsa na hutawa, wani dogon table ne a gabansa wanda aka cika shi da wasu
kyawawan warmers masu masifar kyau da ɗaukar idanu, sannan zubinsu ya kasance masu
walwali kamar wani zinare, Neda ce a tsaye gaban Sheyk ta ɗan risinar da kanta
ƙasa, bai fara magana ba, har sai da ya ɗauki tsawon mintuna kafin yace "ina
buƙatar duk wani rahoto da ya faru na kwana uku da suka wuce ban bibiya ba.."
Neda ta fara jero masa bayanai kamar haka, "A safiyar shekaranjiya Sarakan fada
guda biyu, sun ɗauki alwashin ɗaukar fansar iyayensu a kanka, sannan a safiyar
jiya, Hana tana ƙoƙarin fita daga gidan nan, a safiyar yau kuma tana buƙatar tasan
koni wacece saboda in taimaka mata"
Sheyk Rayyan ya miƙe tsaye cike da izza da iko kafin yace "duk zasuyi su gama babu
abinda suka isa suyi, bare waccan ƴar ƙaramar alhakin da nake yi mata kallon ɗan
ƙaramin sauro"
Neda tayi masa godiya, kana koma inda take a tsaye ƙyam da hula a kanta,
Glass cup ya ɗauka kana ya miƙa Hana ta zuba masa Hojicha green tea, wanda ya
kasance mai ƙamshi sosai, sau uku ya kurɓa kana ya miƙe tsaye, yana zuba hannayensa
cikin aljihu, "Neda tsufanki yayi yawa, dole a gyara..." Sheyk Rayyan ya faɗa yana
barin gurin.
Tana zaune tana ƴan waƙe-waƙenta ta gansa ya sauko kamar inda ya saba, "Dadynki ne"
Ya faɗa yana ware hannayensa, ko ɗarr bataji ba, ta tsaya ƙyam kamar inda ta saba,
sai dai tasan bazai iya cire mata rigar jikinta ba tunda tayi mata ɗauri na gaske,
Shi ko kallon abinda yafi komai birgesa yakeyi, zuciyarsa a cire da muradin taɓasu,
da sauri ya isa ya janyota ta faɗo jikinsa kafin ya sanya hannunsa ɗaya ya yage
rigar yana kallonta da idanunsa masu ƙyalli wanda launinsu ya fara sauyawa a iya
yau din nan,
Pink lips ɗinsa yakai kan nipple's ɗinta ya fara tsotsar su yana wani irin nishi da
salo, murzasu yakeyi a hankali sai dai shi a nasa ɓangaren, wutar sha'awarta ce ke
damunsa,
KYOTO HILLS (tsohon birni ne mai cike da tarihi, da tsarin gidaje,
Babban gidane irin na masu kuɗi da rufin asiri kuma baza a kirasu masu kuɗi ba,
Hana ce a tsaye a parlor tana mopping, kanta sanye da hula irin ta masu aiki, sai
wata riga da ta ɗaure a bayanta, cikin natsuwa take mopping ɗin yayinda gefe guda
hankalinta yake kan TV, Sunan mai gidan Izaan yana aiki a ma'aikatar mahaifin
matarsa Riham, ta kasance bata da time na zaman gida, ita tana aiki a wani Company
ne, ba a wanda mijinta yake ba, har weekend fita take, da dare ma ya kasance bata
da Enugu time saboda bincike da sauran abubuwan da zasu ƙarawa mahaifinta ci gaba
da kuma kawo sauyi ga al'umma, yauma kamar kullum, ranar yau ta kasance Saturday,
babu aiki, Izaan yana gida, zaune yake a parlor yana kallon Hana, kallo yake yi
mata mai cike da tarin bayanai, kallonda ya fara haifar masa da wani irin yanayi a
cikin zuciyarsa, hankali kwance take mopping ɗin, bayan ta gama Izaan yace ta gyara
masa ɗakinsa, bata kawo komai a ranta ba, ta wanke mopper, sannan ya wuce ɗakinsa
da bucket ɗin da ta sake haɗa ruwan kumfa, sai da ta share ɗakin tsaf kafin ta
gyareshi sannan ta fara mopping ɗin tana ƴan waƙe-waƙenta, cikin wani irin taku ya
shigo bedroom ɗin kana yace "Hana..." Ta juyo kanta a ƙasa cike da girmamawa tace
"na'am sir"
Izaan yace "akwai abu da ya faɗi a ƙasan bed please help me..." Hana ta sunkuya da
niyyar ɗauko abinda yace mata duk da bata san ko meye ba, Izaan yayi mata rumfa
tare da ɗagata sama ya ajiyeta a saman bed ɗinsa, tana kallon inda yake shafa
wandonsa yana wani tutturo dick ɗinsa da tai kamar zata faso wandon, cikin sanyin
murya mai ɗauke da tsantsar sha'awa yace "ko me kikeso zanyi miki ki yimin abinda
nake so"
Fuskarta shimfiɗe da tsoronsa tace "babu ruwana ni ba ƴar iska nace.."
Kalmar ta doki dodon kunnensa ya janyota da ƙarfin gaske tare da matseta a jikinsa,
ya wangale mata ƙafafu yana zame gajeren wandon dake a jikinta kafin yace "ko kina
so ko bakyaso yau ɗinnan sai na yi miki abinda kika..."
Hana ta miƙe tsaye tana huci, lokacin Izaan shi kuma yana ƙoƙarin cire wandonsa, ya
nufota da zungureriyar dick ɗinsa dake rawa yana tafiya, kafin ya isa gareta tai
sa'ar buɗe ƙofar ta fice da gudu, da kayan aikin ta koma gida, gidan nasu ya
kasance na talakawa ne sosai, basu da cin yau basu da na gobe, mahaifinta yana
kwance babu lafiya, mahaifiyarta kuwa ta ɗan fara tsufa duk da wahala ce ta mayar
da ita hakan, aikin da Hana takeyi ne yake yake taimakon su, saboda a ƙa'ida kullum
ta gama aiki masu aiki zasu zuba mata abinci ta tafi dashi gida,
A guje ta shigo gidan nasu, cikin tashin hankali tana kuka, tsabar tsoro da firgici
ma bata tsaya a tsakar gidan ba ta wuce ɗakin mahaifiyarta da take kiranta da
(Haha) a yarensu... amma hakan yana nufin uwa,
Da sauri Mahaifiyar tata tabi bayanta, ta shige ƙarƙashin gado ta takure kamar wata
mage, sai shesheƙar kuka take yi, muryarta na rawa tace "ha...ha...ha..zai ci
tar...da..ni..."
Ta sake fashewa da kuka,
"Kiyimin bayani sannan ki tashi ki wuce gurin aikinki"
Cewar mahaifiyarta dake jifanta da wani irin kallo,
Tsagaita kuka tayi, saboda taga kamar mahaifiyarta bata fahimci abinda yake faɗa
ba, cikin muryar kuka tace "Izaan ne zai cutar dani.."
Haha tace "kome yayi miki ai shugaba ne a gareki, tashi ki koma"
Sosai taji baƙincikin maganar da mahaifiyarta ta faɗa, a maimakon ta tsaya ta
saurareta amma ta kawar da zancen, hakan beyiwa Hana daɗi ba, sai dai bayan fitar
Haha ta tsaya tana tunanin mafita a gareta,
Haha dake tsakar gida tana yiwa mahaifin Hana fifita tace "fito ki tafi yamma nayi
karsu raba abinci.."
Zuciyarta na ƙunci ta fito, tana share hawaye, kai tsaye gidan ta koma, yana zaune
a parlor kamar inda yake ɗazu lokacin da take mopping, idanunta suka sarƙe a nasa,
ya sakar mata murmishi tare da cewa "Barka da dawowa"
Bata saurareshi ba, ta wuce kitchen, ta karɓi kayan waƙe-waƙe ta ƙarasa, sannan aka
cika mata ɗan ƙaramin bucket mai murfi wanda ake zuba mata abincin a cikinsa, ta
fito zata tafi yasha gabanta, "inason yin magana dake"
Izaan ya faɗa yana kashe mata ido ɗaya, gabanta na tsananta bugawa tace "kayi
haƙuri sir lokacin tafiyata gida yayi"
"Are You serious?, me kike faɗa, baki san kina ƙarƙashin iko na bane, ya riƙo
hannunta ya janta har suka isa bedroom ɗinsa, ya yiwa ƙofar key tare da ɓoye key
ɗin, Hana ta dinga ihu, ko wani zai zo ya taimaka mata, sai dai babu wanda ya
shigo, mamaki ne ya kamata, ace ma'aikatan dake a kitchen sunkai su uku, suna nufin
basu ji ihunta ba kenan...!
Page 13-14
Ido biyu tayi da wata kwalbar lemo, cikin ƙarfin hali haɗi da jarumta ta ɗauko
kwalbar kafin hankalinsa yayo gurinta, ta buga masa a kai, nan da nan jini ya fara
kwaranya, ihu ta cigaba da yi iya ƙarfinta, abinda bata taɓa yi bane ta yishi a yau
wanda ko a mafarki akace zata aikata hakan tabbas zata ƙaryata wanda ya faɗa,
Buɗe ƙofar tayi da gudu ta fice, koda ta isa bakin get, masu tsaron gidan sukaga
yanayinta, basu bari ta wuce ba suka dinga yi mata tambayoyi, jikin hana da
laɓɓanta suna kaɗawa ta fashe da kuka, ta kasa ce musu komai, ɗaya daga cikin
ma'aikatan ya shigar da ita ciki, ya riƙe mata hannu, yana jin karkarwar da jikinta
yakeyi, koda suka shiga parlon babu kowa, cikin ɗaga murya yake cewa "nanny's..."
suka fito da sauri dan ganin mai kiran, ganin Hana tana kuka kuma ya riƙe mata
hannu yasa ɗaya daga cikinsu tace "Hana lafiya?"
Hana ta kasa magana sai dai hannunta dake nuni da bedroom ɗin Izaan, wacce tayi
mata maganar ta fara tafiya zuwa bedroom ɗin Izaan ɗin, kafin ta shiga sai da tayi
nocking taji shiru, tayi nocking kamar sau uku, bataji motsin kowa ba, yasa ta tura
door ɗin, ido biyu tayi dashi a yashe cikin jini hankalinta yai mummunan tashi, ta
fito da gudu tana cewa "Sir ku kawo agajin gaggawa zai mutu, zai mutu" tana maganar
tana yarfe hannaye, nan fa duka ma'aikatan gidan suka ɗuru zuwa bedroom ɗin nasa,
wanda ya riƙe hannun Hana, yace bazai sake ta ba, su fito dashi parlor, koda suka
kinkimoshi har yanzu jini na malala, babu numfashi a tare dashi, duk hakan da suke
faɗi Hana bata yarda ba, saboda a ganinta bata isa ta kashe ɗan Adam ba, kafin
zuwan matarsa tuni motocin police sun cika wajen gidan, sai danna horn sukeyi,
saboda labari yaje musu ɗaya daga cikin masu aikin gidan ne ya kirasu, bayan an
buɗe musu get suka shigo har parlon, sai ga Riham ta faɗo kamar daga sama,
kururuwar ihunta ne ya cika parlon, babban abinda ya sake firgita Hana bai wuce
ganin police sanye da kaki, ta mugun tsorata ta durƙushe a gurin tana kuka,
Riham ta cafko wuyan Hana ta maƙureta a jikin bango, jam'in dake tsaye a kusa dasu
yayi maganar Riham ta sake hana amma taƙi, cewa take sai ta kashe ta kamar inda ta
halaka mata miji,
Daƙyar aka ƙwaci Hana a hannun Riham, tuni aka wuce police office da su, nan fa aka
gurfanar da Hana a gaban shugabansu, can sai ga Haha an shigo da ita, tayi kuka har
ta gaji idanunta sun kumbura sosai, ta durƙusa har ƙasa, sannan tace "dan Allah
kuyi hakuri ku barni inje in kula da mijina baya tare da kowa" ana haka sai ga ƴan
jarida sun cika harabar ofishin, suka kai abin magana gurin bakin Hana suna yi mata
tambayoyi, haka kawai ta tsinci kanta da cewa "Sunana Hana, ni ƴa ce a gurin Sheyk
Rayyan Al-kaito Dadyna ne"
Da sauri al'ummar gurin suka fara ja da baya, sakamakon sunansa da ta faɗa, tabbas
babu mai taɓa wannan yarinyar, ba tare da sun aiwatar da wani bincike ba, suka
sallami su Riham duk da ƙarfin dukiya da mahaifinta yake dashi, sai dai bai amfana
komai ba, saboda kaf Japan babu wanda ya isa ya goga da Sheyk Rayyan,
Hakan yasa suka sallami haha Dan sunyi tunanin mai kula da Hana ce, sannan suka bar
Hana anan ofishin nasu, duk da hakan suna gudun yin laifi, lokacin da Hana ta
shararo ƙaryar sheyk Rayyan baya Japan yayi tafiya, washe gari da ya dawo, saƙon
farko da ya fara kuwwa a kunnensa shine ƙaryar da hana ta sharara masa, hakan yasa
ya ɗauki alwashin ɗaukar mummunan mataki a kanta, wanda sai tayi nadamar danganta
shi da ita da tayi,
Bayan Haha ta dawo gida, ta samu labarin babban kuskuren da Hana tayi, dama yayar
mahaifiyarta ce, tun asali na mahaifiyarta bace, sai dai tun daga bakin nono Haha
ta karɓeta, kasancewar a ranar da mahaifiyarta ta haifeta ta mutu, hakan ya bawa
Haha damar riƙe hana har ta kawo yanzu..
Tuna Baya.....
10yrs back
Haha ce zaune a tsakar gidansu wanda ya kasance na haya, suna biyan kuɗi duk
shekara, yau sun tashi babu ruwa, yarinyarta ɗaya ce mai suna layali, lokacin Hana
tanada shekaru 5yrs Layali tanada shekaru 8yrs sun taso babu jituwa a tsakaninsu,
wanda ya samo asali tun daga gurin haha, ta mugun tsanar Hana, duk da kusancinta da
mahaifiyar hanar uwarsu ɗaya ubansu ɗaya, sai dai itace babba, Hana tayi rayuwa ta
ƙunci da rashin galihu, inda Layali ta kasance ƴar gata duk da halin talaucin da
suke ciki, wataran Haha zata aiki Hana siyo Abu, suci a gaban Hana tana kallonsu,
tun abin yana damunta har yazo ya daina damunta, tun mahaifin Layali yana yiwa haha
magana, sai ta dirar masa, kasancewar itace ƙarfin ciyar da gidan yasa bai cika
shigewa ba, gudun ɗan abincin da take zuba masa kar taƙi, wataran Layali ta ɗibi
kayan hana ta yayyaga, Haha bata ganin laifinta sai dai tace hana ce babu addani,
ana haka Hana ta fara zazzaɓi, wanda ya haifar mata da wani masifaffen ciwo wanda
yasa har ya fara sauya kamanni, Haha ta ɗauki Hana ta kaita gindin wata bishiya mai
duhu ta ajiyeta, Hana bata iya tashi bare tayi tafiya, bayan tafiyar Haha ta dinga
kuka har ta gaji tayi barci a hakan, cikin barcin nata ne, wani abu ya saukko daga
cikin bishiyar mai haske sosai, ya kasance mai walwali da ɗaukar idanu, koda Hana
ta buɗe idanunta taji babu abinda yake damunta ta warke rass, tashi tayi zaune tana
kallon bishiyar, sai dai bazata iya tuna abinda ya faru a zahiri ba, da ƙafarta ta
karasa gida, koda ta shiga lokacin sunyi sallahar magriba, suna zaune a harabar
gidan a saman wani babban Capet, Hana ta durƙusa a gaban Haha bata ce da ita komai
ba, sunyi mamakin samun lafiyarta, Layali tace "Haha, dama ciwon Hana ba gaskiya
bane, ta dawo da ƙafafunta"
Haha tace "bar munafuka da banyi mata haka ba, da tuni tana nan tana wahalar damu"
A haka Hana ta taso cikin hantara da kyara, duk wanda ya ganta ya taimaka mata sai
Haha tayi zage-zage dashi taci mutuncinsa, a haka da haka kowa ya fita harkarsu,
lokacin da Hana takai shekaru bakwai, Layali tanada shekaru tara, Haha takai kuka
gurin danginsu akan su gmhaɗa kuɗi a saka Hana a makaranta, suka haɗa mata kuɗaɗe
masu yawa, koda ta dawo taje tayiwa Liyali register na makaranta ita kaɗai, aikin
gidan kullum hana ce mai yi, wanda zata iya da wanda yafi ƙarfinta, sannu a hankali
Liyali take ta samun ci gaba a karatunta, hakan ba ƙaramin daɗi yayiwa Haha ba,
shiko mai gidan bai cika wuni a gida ba,
A kwana a tashi babu wuya, Liyali ta fita a primary, lokacin tanada shekaru 13yrs,
ita kuma hana tanada shekara goma, wata rana a can gaban anguwarsu Haha taji ana
cigiyar neman wacce zata dinga yin aiki ana biyanta, kamar dama tana jira ta tafi
da Hana, ta koka musu halin da suke ciki na rashin abinci, Riham ta tausaya musu,
hakane ma yasa kullum hana zata koma gida da abincinta a roba, rabi aiki rabi
lesson, kasancewar yawancin masu yi musu aikin ba ilimi ne dasu ba, dama akwai
time, suna gama aiki ake fara koya musu karatu, anan hana ta tsinci Turanci da
sauran wasu abubuwan, lokacin da Hana takai shekaru sha biyu, ita kuma Liyali ta
tafi makarantar gaba da sakandare da kuɗin aikin Hana wanda ake bata duk wata,
Da safe baban Liyali ya fita yawonsa, sai dawowa dawowa dashi akayi ƙafarsa bata
takuwa, aka kwantar dashi a tsakar gida, tun daga ranar ya kasance sai dai a ɗaga a
kwantar, koda Hana ta aikata laifin ƙaryar da tayi, bayan an bar Haha ta koma gida
da uzurin da ta bayar na kula da mijinta, tana komawa gidan, ta samu yana barci, ta
haɗa kayanta na sawa da wanda zata siyar ta samu kuɗi, ta ƙara gaba, dama Liyali
makarantar da takeyi boarding school ce, ta barshi yashe a tsakar gida, bayan
tafiyarta ya farka, yayi kiran duniya bai jita ba, ya sake ɗaga murya bai ji alamun
akwai mutum a gidan