Showing 78001 words to 81000 words out of 194140 words

Chapter 27 - BABU SO Book Complete by Maman shakur.doc

M Shakur   

28 Oct 2025

3279

ne. Tace,  Babu wani damuwa sai na zafi . Dariya Daddy da Abbah sukai mata.
Bayan sun sarara Daddy ya dubesu a tsanake,  Yauwa kun san miyasa muka kiraku nan? . A tare sukace a'a. Daddy ya jinjina kansa da cigaba da faWin  Magana ce mai muhimmanci akan aure, yanzu dai kunga kun kammala karatunku, babu abinda ya kamaceku sai aure inba so kuke mu zuba muku ido ku tsufa a gabanmu ba, dan haka muna mai baku umarni ba shawara ba, kowaccenku ta bama wanda yake zuwa wajenta dama yazo mu gana da shi .
A Wan tsorace Anam ta Wago tana kallon daddy, ganin shima kallonta yake ya sata maida kanta ?asa. Aysha kam murmushi ne ya suSuce mata, dan kuwa dama Junaid nata damunta akan hakan, itace ta?i bashi dama saboda ganin yanxu ta Yaya Maheer akeyi ba suba.
 Mamana yaya dai? .
Abba ya katsema Anam dogon tunanin data tafi. Kanta ta girgiza idonta na cikowa da ?walla.  Abba babu komai, kawai dai.... sai kuma tai shiru.
 Kawai dai mi? FaWi kanki tsaye kinji Mamana. Maganar aure ba maganace ta wasa ba, shiyyasa muka zaSi baku damarku duk da hakkinmu ne zaSa muku mazan aure matsayinku na ?ammata .
 Tabbas babu wanda zuciyarta ta aminta zata iya tsaidawa, sai dai kuma bata iya jayayyaba, koda wasa bazata iya ?in bin umarninsu ba dan batun yanzu ba Abie yasha sanar mata su Win kamar shi suke a gareta, idan har taja da su akan koma minene na rayuwa dabai zama saSama UBANGIJI ba tamkar tayi jayayya da shine. Sannan wani Sangaren ta sani babu abinda iyayenta ke buri a yanzu tamkar ganin tayi aure, kuma itama a karan kanta tana son taga wannan rana kamar kowace Wiya mace duk da zatai matu?ar kewar iyayenta a kusa da ita. Abu na gaba kuma burin Abie Winta ta fidda miji a ?asarsu ta haihuwa Nigeria, ta tabbata kuma hakan zaisa su dawo kusa da ita suma duk da can yafi musu kwanciya hankali fiye da nan... A hankali taja numfashi, batare data yarda ta kallesu ba ta gyaWa kanta alamar amsa umarninsu. Daga Abba har Daddy sunji daWin hakan, dan haka suka sallamesu akan suna jiransu.

Gaba Waya Anam rasa sukuninta tayi a kwanakin da suka gabata, musamman akan wanda ya kamata ta tsayar matsayin miji a tsakanin samarin dake faman mata kaikawo su biyu. Wato Muzzaffar da Dr Jamal. Daga ?arshe da ta fahimci zata saka kanta cikin wani hali sai kawai ta kira Mamie domin neman shawararta. Mamie uwace, sai dai ta raini tilon ?arta da matsayi kala daban-daban bana uwa kawai ba. Shiyyasa Anam bata da wata ?awa ko aminiya a duniya sama da Mamie, dan ko shawara zatai da Aysha ko Amrah sai ta gama da Mamie, koda abun mai nauyine a gareta tanajin kunya zata rubuta ta bama Mamien a rubuce. Yanzun ma hakan tayi, dan haka koda Mamie ta gama karantawa sai tai murmushi, Abie dake zaune a kusa da ita ta nunawa, shima dai murmushin yayi harda ?ar dariya. Ya amsa wayar yana faWin,  Nine zan bata amsar daya dace da ita .
Mamie tai dariya da fadin,  Uhhm nidai naga yanda zaku ?are a wannan rana . Dariya kawai Abie yayi, ya tafa sa?on ya turama Anam da dama zaman jira take. Shiru tai tana kallon sa?on, zuciyarta cike da wasiwasi. Sai dai kuma a ganinta tunda Mamie tace mata yayi to itama koda son sa bai kai mata har can cikin zuciya ba zata aminta da shi kuwa watarana zata so sa da izinin ALLAH. Sai dai kuma kamar yanda Mamie tace kartai masa magana da kanta bazatayi ba, tunda dama ya jima bai zo wajenta ba bai kuma kira wayarta ba sai lokaci-lokaci sukan Wan gaisa a chart, shima kullum cikin cemata uzirine ya ri?esa yake.

&Kwana takwas dayin wannan magana abin al'ajabi ya sauka a MD Shareff family, ba komai bane kuwa sai baiko da saka ranar Anam da Muzzaffar, Aysha da saurayinta Junaid, za'a haWe biki tare dana Maheer.
Su Mommy kasa magana sukai dan mamaki, duk da wani sashe na zukatansu sunji tamkar an musu rahama ne, amma kuma sunajin Waci da zafin ganin Anam Win zata auri wanda shima ba baya ba, dan mahaifinsa akwai kuWi, shima kuma Muzzaffar Win a karan kansa akwai kuWin dan wani babban gwaska ne a kamfanib MTN. Duk yanda suka so kuma danne abin a rayukansu kuma kasawa sukai har saida suka haWu suka tattauna, sai dai a Sangaren Fadwa ranar har ruwa ta zuba ?asa tasha. Jitai kaso talatin cikin Wari na tsanar Anam ya sauka a zuciyarta harta kasa Soye hakan. Ita Anam ma data lura da ita sai abun yay matu?ar bata dariya........
'




_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?



*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_28_*


...........A haka aka shiga shirye-shiryen bikin Maheer, Anam da Aysha. Yayinda kwanakin dawowar Shareff da ba'a sanar da shi komaiba ke kusantowa. Asabar Win daya rage saura sati uku biki Anam da Aysha acan gidan suka yini ana shirye-shirye da tsare-tsare. Anam dai ba shiga sabgar duk wani shirye-shirye take ba, su Fadwa ne dai ?irjin biki keta kaiwa da kawowa duk da ango Maheer bawai yana ko le?owa yaji yanda abubuwan ke tafiya ba ne, dan shi ?iri-?iri nunawa yake baya son auren nan.?
? ? ? ? Haka itama Anam Muzzaffar yayi tafiya dan tunda aka fara maganar auren ma bata gansa ba, a wayama sai jefi-jefi dan baya ?asar yaje wani aiki mai muhimmanci a yankin larabawa.
Washe gari lahadi Khaleel ya dauketa ita da Aysha kamar yanda yay mata al?awari zuwa wajen tela. Kayanta takai na Winki, Mom ce ta bata su takai Winki kusan kala goma sha biyar. Kayane masu ?yau da tsada har tana mamakin miyasa aka banbantata da Aysha, dan telan nata ma na musamman ne saboda Mommy ta?i yarda Aysha ta kawo nata nan. Bayan sun zaSi Winkunan da take so ya gwadata ya faWa misu bill Win kuWin. Accaunt number Winsa Khaleel ya amsa, ya saka masa rabin kuWin rabi yace sai ya kammala aikinsa. Daga nan gidan wata ?awar Mom suka nufa ?ar sudan. Har Khaleel Win suka shiga ciki, yanda aka tarbesu ya bada tabbacin Khaleel Wan gida ne. Sun ?ara tabbatar da hakanne lokacin da wata ?ar budurwa ta kawo musu abinsha tana ta faman sinne kai na kunya, yayinda Khaleel ke faman jifanta da wani kallo. Cikin yanayin tuhuma Anam ke kallonsa tana murmushi, yay murmushi kawai da Wauke kansa gefe.
 Uhm to lallai ALLAH ya sanya albarka Yaya Khaleel, amma auntyn tamu fa tayi dan kun dace .
Salute Winta yayi, hakan ya sakata kwashewa da dariya Aysha na tayata, dan ita ta kasa cewa komai tunda ba wasa yake da su ba. Fitowar matar hamsha?iya ?ar gayu ya saka Anam haWiye dariyarta. Suka gaidata cike da girmamawa itama tana amsa musu da kulawa cikin hausarta da bai gama nuna ba. Khaleel dake faman sinne kai ta kalla,  My son wacece a cikinsu? .
Anam ya nuna, kansa a risine yace,  Itace wannan Mama .
 Masha ALLAHU, ALLAH ya sanya albarka. Kace mata insha ALLAH bazai gagara ba, nima zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu zan shigo dan maybe zuwa laraba mu fara, kaga zamu samu kwana goma sha bakwai kenan .
 To shikenan insha ALLAHU zan sanar mata .
Daga Anam har Aysha babu wanda ya fahimci inda zancen ya dosa. Sai dai ganin akan Anam Win ake magana ya tsaya musu a zukata. ?agara sukai su fita suyi tambaya. Amma sai matar ta tsaresu akan sai sunci wani abu. Su kaWai suka Wanci snacks. Shi dai Khaleel ruwa kawai yasha dan kunya. Ganin haka tasa budurwar nan mai suna Suhaima tai musu packaging Winsu dan harda gasashshen nama.
 Yaya Khaleel mufa kun samu a duhu. Anam ta faWa dai-dai suna shiga mota. Murmushi yayi yanama motar key, cikin basarwa yace,  Akan mi? .
 Komai ma .
 To kuyi addu'a ALLAH ya haskaka muku . Daga haka yaja bakinsa yay shiru. Duk yanda sukaso jin ?arin bayani bai basu fuska ba har suka iso gida. Kasa ha?uri Anam tayi sai da ta tambayi Mom. Kai tsaye Mom tace mata gyaran jiki na bikin amare za'ai mata dan taga duk tayi duhu. Murmushi kawai tai dan da gaske itama ta fahimci tayi duhun ko dan fitar da take kullum ne oho. Daga haka bata sake bin ta gyaran jiki ba.

*_Yau litinin_* da tai dai-dai da saura kwanaki goma sha Waya biki. A yau ake saka ran saukar su Mamie Nigeria sai dai Anam bata san da hakan ba. Hasalima ta tashi ne da Wan zazzaSi. Wajen ?arfe sha biyu Muzzaffar yay kiranta a waya. Yanda yaji muryartane ya sashi ruWewa yace zai zo ya kaita asibiti. Amma sai taki acewarta tasha magani. yata lallaSata amma ta?i yarda dole ya barta dan yasan mutuniyar tasa ?ar tutsu ce. Koda sukai sallama ma sai ta kashe wayar gaba Waya ta gyara kwanciya. Wani barcin ne ya sake awon gaba da ita saboda maganin da Aysha ta bata tasha. Bata farka ba sai kusan uku. Alhmdllhi zazzaSin ya sauka dan hakata samu tai wanka ta Wanci abinci. Bayan sallar la'asar tana waje zaune ita da Aysha sai ga kiran Muzzaffar, kai tsaye ya sanar mata gashi a ?ofar gida. Murmushi kawai tai ta yanke wayar, dan zuwa yanzu kam Muzzaffar ya samu wani gurbi na musamman a zuciyarta duk da sun jima nesa da juna dan baifi kwana uku da dawowa ?asar ba. Yau ne ya fara zuwa gidan suyi hira, dan haka sai da Aysha ta fita tayo masa iso, anan inda suke zaune da Aysha saman kujerun roba ya zauna. Aysha ta shige ciki ta kawo musa ruwa ta koma domin basu dama...
 Da alama zazzaSin nan yaci amanar ango da yawa harfa kin rame dama gaki ba auki ba .
Veil Winta taja ta ?ara rufe fuskarta tana murmushi. Shima ya murmusa cikin ?ara sanyaya murya yace,  ALLAH da gaske nake madam. Kodai aje asibiti? .
 A'a ni naji sau?i fa .
 Kin tabbata? .
Kanta ta jinjina masa. Murmushi ya sakeyi mai faWi da shafa sajen fuskarsa.  Alhmdllhi ALLAH ya ?ara lafiya to
 Amin ya rabbi.
Shiru sukai na wani Wan lokaci kafin ta saci kallonsa. Ganin ba ita yake kallo ba ta maida idanunta ?asa ranta fal mamakinsa, dan babu rawar kan nan tasa, kuma bai kirata Beauty ba ko sau Waya. Murmushi yayi da gyara zamansa.  Madam nifa da magana nazo a bakina yau .
Fuskarta ta Wan buWe sai dai bata kallesa ba. Ya cigaba da faWin,  Juwairiyya gaskiya nima aure nake so . A karan farko ta Wago kai ta zuba masa dukan idanunta dake cikin gilashi. A hankali ya lumshe nasa ya sake buWewa.  Wannan kallo ai sai kisa na gagara faWar abinda ke raina .
A yanda yay maganar ya sata sakin siririyar dariya. Hakan yayi dai-dai da buWe gate da maigadi yayi motar Khaleel ta shigo. Su duka basu maida hankali ba, sai ma dariyar da yake tayata shima yana Wan duban fuskarta da take kaudawa gefe, yanda yaketa ?ara ?o?arin son ganin fuskar tata sai yake ?ara bata dariya harta kasa dainawa....

 Alhamdulillahi lallai yau jama'ar gidan nan zasusha surprise na ganinka Yaya fiye da yanda ?an can gidan suka sha . Khaleel ya faWa yana kashe motar. Bai saurari amsaba ya buWe gefensa ya fito, zagayawa yay ya buWe masa fuskarsa Wauke da murmushi.
Badan glass dake rufe da idanunsa ba babu abinda zai hana aga tsantsar Sacin ran dake cikinsu. Tuni sun kaWa sunyi jajur, duk wani annurin dake saman fuskarsa na farin cikin dawowarsa cikin zuri'arsa ya Sace Sat. Cike da izzar da fushi ya haddasa ya zuro ?afafunsa ?asa ya fito, hakan yayi dai-dai da juyowar Anam dake shirin Wagama Khaleel hannu.. Hannun nata da numfashinta a tare suka ma?ale, ?irjinta yay wata irin bugawa da batasan dalili ba. A hankali laSSanta suka motsa ta ambaci sunansa...
 Yaya Shareff .
Duk da akan laSSa tai maganar hakan bai hana Muzzaffar gane sunan wa ta kira ba, juyawa yay shima a hankali. Cikin dariya Khaleel ya Wago musu hannu da faWin,  Surprise .
Murmushin ya?e ta saki, mamakinta na sake bayyana akan fuskarta, ta mi?e a hankali kamar wadda ?wai ya fashema a ciki ta nufesu, hakan yasa shina Muzzaffar mi?ewa fuskarsa da murmushi yabi bayanta..........
'




_ZAFAFA BIYAR_

*_INAYAH_*
_MamuhGee_

*_GURBIN IDO_*
_Safiya Huguma_

*_SANADIN LABARINA_*
_Hafsat Rano_

*_FARHATAL QALB_*
_(Miss Xoxo)_

*_BABU SO_*
_Billyn Abdul_

_*Littafi daya 300*_
*_Littafi biyu 400_*
*_Littafi uku 500_*
*_Littafi hudu 700_*
*_Littafi biyar 1k_*


YADDA ZAKU BIYA KUDIN BOOKS=?G?
ZENITH BANK
HAFSAT UMAR KABIR
2270637070

SEKU TURA SHEDAR BIYA TA:
07040727902

IDAN KUMA KATI NE SEKU TURAWA=?G?
09134848107


*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [10/26, 4:55 PM] Marsy=??: *_Typing=???_*




*_d'
=?%?BABU SO....!!d'
=?%?_*
_(Miya kawo kishi?)_



*_Bilyn Abdull ce>??
*_BABU SO=?I?
https://arewabooks.com/book?id=63447a616580db4ec203d718


*_29_*


........ Sannu da zuwa Yaya . Ta faWa har yanzu mamaki shimfiWe akan fuskarta. Idanunsa ya Wauke daga kanta batare daya amsa ba duk da ba gane hakan ake ba saboda idanun nasa na sakeye a cikin gilashi. Taji haushin yanda yay mata Win, sai dai yanayin tsukewar fuskarsa ya sata jin shakka da ?ara ganin kwarjini da fresh daya ?aro. Muzzaffar ya ?araso wajen fuskarsa da murmushi shima yana masa sannu da zuwa. Shima Win akan laSSa ya amsa masa, koda ya mi?o masa hannu dan suyi musabaha kuma kamar bazai karSa masa ba, sai kuma ya mi?a nasa shima da ?yar. Anam ta taSe baki cikin takaicin shan ?amshin nasa tana kallon Khaleel da shima yanayin Yayan nasu ya sashi kama kansa, sai dai a ?asan ransa yana mamakin komawarsa haka dan cikin nishaWi da farin ciki suka baro gidansu daya fara sauka, kuma da farin cikin ya Wakkosa a airport.
? ? ? ? Dai-dai suna shigewa ya zare gilashin fuskarsa ya watsa mata wani shegen kallo mai cike da gargaWi ya wuce. Tai tsamm a waje Waya zuciyarta na bugawa da dauri-sauri, amma dan ?arfin hali sai ta murguWa masa baki. Muzzaffar kam da kallo ya bisa yana sakin murmushi zuciyarsa na cuWa masa abubuwa daban-daban duk da ba yaune karon farko daya fahimci wasu abubuwa a idanun Shareff Win ba. Numfashi ya sauke a hankali yana nuna mata suje. Itama ajiyar zuciya ta sauke a hankali, jiki a sanyaye ta bisa suka koma wajen zamansu.

? ? ?? A ciki Aysha da ke kitchen tana girkin dare ita da mai-aiki ce ta fara le?owa saboda jin sallamar Khaleel, ta wani zaro ido waje da sakin ihun murnar daya saka Fadwa fitowa zumut daga bedroom. Itama idanu ta zaro na mamaki, dan sam bata san da batun dawowar mijin nata ba. Ya ALLAH, ai tama manta da kowa na falon ta fasa ihun murna da kwasowa da gudunta garesa. Bai?i bata dama ba, dan shima yayi missing Winta, ya ware mata hannaye tako shige jikinsa tare da Wanesa.
? ?? Dariya Khaleel ya saki yana kauda kansa gefe, hakama Aysha da gudu ta koma kitchen tana dariya ita da mai aiki. Acan waje kuwa Muzzaffar ?o?arin yima Anam hira yake yi cike da kulawa amma sam sai ya fahimci hankalinta baya tare da shi, yay murmushi da mi?ewa yana faWin,  Bara na barki madam gobe idan ALLAH ya kaimu da dare maybe zan shigo sai mu ?arasa, ya kamata kije kema ayi murnar dawowar Yayan dake .
? ? ? Murmushin ya?e ta Wan masa, dan duk suna jiyo ihun Fadwa. Ya mi?a mata ledar da yazo da shi tare da mata bye-bye. Ajiyar zuciya ta sauke a hankali lokacin daya fice a gate Win baki Waya, ta Wan kalla ledar daya bata sannan ta nufi ciki. Har shigowarta Fadwa na Wane jikinsa, ya wani rungumesa tsam tana hawaye da faWin wai tayi missing Winsa. Sosai ?irjinta ya ?ara ?arfin bugun da yakeyi, tai azamar dafe kujera dan jitai kanta ya fara juya mata kamar maijin hajijiya, amma sai tai matu?ar dakewa fuskarta ?awace da murmushi. Shi kaWai da idanunsa ke a ?ofar dama ya ganta, ya sauke sassanyar ajiyar zuciya da har sai da Fadwa taji, cikin jin daWi ta ?ara ma?al?alesa tana raWa masa yanda tai tsananin kewarsa a cikin kunensa. Karon farko tun shigowarsa falon ya saki siririyar dariya, a hankali ya Wan kaima wiyanta sumbata idanunsa na kallon Anam ?asa-?asa. Sai akai sa'a itama dai-dai ta Wago nata idanun da hasken cikinsu gaba Waya ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login