Aslamu Alaiku Warahmatullahi Ta’ala Wabarkatuhu Dukkan yabo da godia sun tabbata ga Allah ubangijin haluttu. Gabatarwa: Ina gabarta muku da sabon littafina mai suna NAZLERH 💗Wanda ni Mrs.sadeeq zan gabatar Page1&5 Tafe take tana kuka tana sharcen hawaye ga hadari yataso har anfara yayyafi tanata sauri tashan yo kwanan wani layi wani gida naga ta tsaya tana lekawa seda taga bakowa a san nan tashiga tana sanda tazo dede gifta kofan dakin ...wata datti juwa tace sannu da dawowa dasauri tajiyo ta qaqalo daria tace inawuni ammeenah dattijuwan tace daban wuniba zaki ganni yanzu fissabi lillahi seyanzu kike dawowa sanin kankine banaso kikai magariba a waje amma dayake kunnan qashine dake seda kika kai ko ay kin kyauta sekije kican zakaya naga yafara jikewa kishiga kicin kidau abinci toh ammee dan Allah kiya kuri wlh bada san raina nadade ba nabiya gidansu azima ne na amsa littafin da mu’alim yabamu wajib kuma kinsan bandashi bansiyaba toh shi kenan insha Allah asatin nan kema zaki siya imaza kar mura yakama ki toh ammee nah Wacce takira da ammee tayi murmushi ta dau buta ta nufi bayi Nazlerh ke nan yar kimanin shekaru goma sha uku faratas duguwa ga hanci zur dede da shekarunta idanun nan manya farare tass dasu sede wani baiwa datake dashi wato eye lens dinta sky blue masu matukar kyan gaske tanada yalwan gashi har goshi kaman tasa hula gashi yyi mata saje bakin nan pink karamin dan dede kai ata kaice de kyakkyawa ce ajin farko Wacce take aji uku matakin sakan diri islamiya ko aji 4hadda ko tanada izifi 40sauranta izu 20tahadda ce suzasu ajin sauka .... Wani hadadden dan kareren gida nakutsa wow masha Allah wato fadin haduwan gidan nan ma bata lokaci ne bakowa se yan aykine kawai keta shawagin su kowanne da uniform ajikin sa white color matan doguwan riga while mazan riga da wanda kaitsaye na kitsa cikin parlor wanda yagaji dakyau masha Allah komi na parlor white and gold wata yar datijuwa nagani me kimanin shekaru 50-55zaune akan 3st tanashan fruit mnt by mnt tana kallon wall clock gawani makeken plasma yacika bango tana kallon tashar larabawa . Takunaji das2 nayi sauri na waiga wow fatabarakallahu ahsanul khaleeqin wani hadadden sankacecen saurayi na hango yana sakkowa daga staircase fari dugo amma ba tass ba kakkaura me yalwan gashi fiskanshi dogo ga saje yazagaye round face din shi gwanin sha’awa hancinnan dogo kaman katabo bakin shi karami jazur eyelashes din shi zara zara eyeballed din nan fari karkar kaman zaiba kai guy din yahadu har yagaji dakyau fuskan nan murtuk ba alaman wasa acikin ta taku yake cike da izza da sassarfa kai kana gani kasan cikakken namiji ne meji da kuruciya da gayu daganin skin din base anfada maba naira tazauna. Datujuwa tajiyo tace ahah babban mutum se yanzu ina nan ina dakon sakkowan ka ashe kana tafe yeah mom wlh am late today jiya bansamu barci ba namakara har after8 i think breakfast ma a office zanyi duk wan nan zancen dayake yana rugume da ita tabayan ta yadan rankwafo ta wuyanta saman kujeran tace ok but promise me u will take ur breakfast cox nasan halin ka balallai kaciba in ayki yama yawa peck yamata a chick dinta yace mom worry not i promise kinsan bana wasa da abinci zanci bye mom bye dan albarka take care of ur self insha Allah ya fice compound din gidan parking lot yanufa wata dalle liyan G-wango sabuwa dal yabude yashiga yayi reverse gateman ya wangale me gate yafice aguje ya cinna hancin mota bisa kwalta a guje yakunna sauti wakan kissdaniel natashi yana bi kadan kadan har ya isa makeke company shi a parking space ya paka motan shi wandda shi kadai yake parking agurin tasaman rumfan an rubuta MD da manyan baki kashe motan yyi kaman 5mnt yabude yaziro kafan shi wacce take sanye da hadda diyar takalmin company Santiago nazallan fata ya idasa futawa gaba daya sanye yake da black suit yar cikin white se necktie black balck shoe ga farin siririn glass wanda yakara fito da hayban shi yayi masifar kyau taku yake cikin kasaita da izza yanufi cikin company. Page 6-10 Kaitsaye ciki yakutsa cike da takun nan me matukar daukan hankalin yanmata duk inda ya gifta gaishe shi kawai ake yana daga musu hannu fuskan nan murtuk ba alamun wargi acikin ta elevator naga yanufa ya dan nan madan ni fifth floor yana fitowa wani corridor naga yabi yabide wani card naga ya ciroya shafata jikin wani glass segashi yazuge segashi yabude kanshi shiga yyi wani tankasheshen office ne wanda yagaji da tsaruwa kamar aturai tawa zama yyi kan table din yafara duba wasu files da secretary dinshi ya ajeme yafara duddu bawa yana sa hannu at the same tym kuma yana daddan na laptop karan doorbell yakarade office din yabada izinin shigowa wani saurayi yabayyana kyakkyawa yanada dan tsayi gasaje sede yanada dan duhun fata ba can ba baze wuce sa’an Naseem ba dan kimanin shekaru 35 sanye yake da suit black fukanshi dauke da murmushi shigowa yyi yazauna yace dude hwf yau naga kayi late yade kode jaraban ce tahana ka baci 😉yafada yana kanne me ido1 alaman tsokana banza Naseem yamai yacigaba da har kanshi dan iska mgn fa nake kawani share ni 🙄se sannan yadago yakalle shi yace muktar ubanwa yabaka izinin zama dazakace kace nashare ka mtsww tsaki wanda yakira da muktar yyi yace nine zanjira kabani izini kafin na zauna a office din ka wlh karya kke baka isaba banza yame yacigaba da danne2 a laptop din shi kai niba ma wan nan yaka woniba zuwa nayi nafada ma tattauna wanku da alhj baballe mefata yamatsa akan shifa lallai semun sedame da hannu jari a company nan nikuma banyar da dashiba cox ina zargin bakin su1 da alhj musa dollar kuma kasan ba muda makiyi sama dashi beki yawayi gari yaga baka a dunian nan ba mtwsss kaifa dan isakane wlh inata magana kawani shareni ubanwa zaka gwadawa miskilanci ☹️ files din hannun shi ya ijeme yatashi yafice wanshi ko ajikin Naseem side smile 😊 kawai yyi yacigaba da sab ganshi ..................... Nazlerh ce kwance tayi matashi da cinyan ammeen tasefaman zuba mata surutu take ammee wlh idan nagirma nazo aure wlh bazan aura kazami ba dan gayu zan aure kyakkyawa ba irsu nalami me tsire ba 😂kwashewa da daria tayi tace Allah ammee nalami baya wanka daya zo wucewa wari da karni zakaji yana tashi bakin nan dagani betaba brush ba murmushi ammee tayi tace toh tace bafa kayau mutumin daya ke sanki kike cima fuka kuka ta fashe dashi tana shure2wlh nibana san shi ni dan gayu kyakkyawa zan aura toh ishuru auta naji baza ki aure shiba nawalu mekiran ruwa zaki aura ko ihu tafasa tana birgima kaman yarin tana cewa wlh ammee dasa hannun ki irin su nawalu ke tareni a hanya 😰haba ammee takama tana kunshe daria ta tace niba ruwana farin jinin kine autata kuka takuma sawa ta ce wlh bakin jini de ace me ko me keke betaba tareniba daga masu kuran ruwa se me tsire seme rake wlh wannan bakin jinide sosai taba ammee daria amma ta kunshe dan tasan halin autan ta sesu wuni tana tsiya lallashita tafara tace haba yar kyakkyawa ammee yanda kiken nan ay bazan ba irin su nawalu ba se zukeke gske wanda nasan zerikemin ke amana koh autan mata washe baki nazlerh tayi ta ce shiyasa nake sanki ammeenah nikadai Yauwa ammee dan Allah kibani lbr mu bansan kowa namuba fa tinda nataso nagammu mukadai muke rayuwa komu kadai ne bamuda dangi murmushin manya ammee tayi tace autah kusan kullum sekin min tan bayan nan kin tabajin wanda aka haifa shikadai ba dangi katseta nazlerh tayi tace nima inada baba murmusawa takarayi tace kinji shirman nakiba kintaba ganin wanda bashi baba ay duk wani da yanada uba kema kinda uba kaman kowa gyara da kyau yauzan baki lbr suwaye mu kwanciya tagyara tamaida kanta bisa cinyan ammee ammee tace....... #ASALINSU NAZLERH#ina godia da adu’oinku Allah yakara hada kanmu jin jina da godia ga yan’uwa da abokan arziki Da gabadaya members din Mrs.sadeek novels Fan’s fatan alkhairi 🥰💞💃🏻 ‫😭الهم غفر لي أمي و ابي و كل جميع المسلمين‬ Page 16-20 Alhj baballe gari nawaye wa kaitsaye gidan alhj musa dollar yanufa sabida su tattauna gameda ganawar dasuke dashi da Naseem kaitsaye yyi horn akofar gate din gate man ya bude musu suka shigo ya cinna hancin motan shi cikin yyi parkn a dede parkn lot yabude yafito wani narkeken gabaki ga uban tumbi hancin nan kato kaman baka tafe hana tafiya kasa na amsawa gaisawa sukayi da me gadi ya shige ciki yana bada baya megadi yace wanga katon mutumina walahi bayada kirki tunda yake zowa dane betaba bani ko shishi ba sekayan muni uwa anne 😂yana kawowa nan yyi sauri yatoshe bakin shi yana wai waigawa karde ace ana jin shi dasauri yakoma bakin aykin shi shiko alhj baballe bemasan yanayi ba kai tsaye yadanna doorbell din alhj musa suna breakfast da iyalin shi a dining sukaji karan alamun sunyi baki wata daga cikin yan aykin ne taje ta bideme yashugo sebinta da kallo yake yana lashe baki kamar tsohon maye seda seda alhj musa yyi gyaran murya san nan yadawo natsuwar shi yashiga washe baki suna gaisawa da matanshi uwar gdn mu barka da safe antashi lpy fakaitan idon mujin nata tayi tamishi wani warrr da idanu irin na yan barikin nan seda hajiyarsa ta amsa alhj musa yakatse su tare da dagowa yace abokina bismillah zama yayi kujeran datake gefan hjy zaliha yana facing dinta suka fara gaisawa hjy zaliha takira yar ayki tayi saving din shi yace wlh kaman kinsan ban karya ba Allah de yamiki albarka yadubi aminin nashe cikin tsigan wasa yace daga ke bawata munrufe koh daria suka sa gaba daya yafara cin dankalin turawan dayaji kwai ga pancake nan agefe se aka hada me kakkau ran shayi tashi suna ci suna taba hira jefa hjy zaliha kesa musu baki can tazuro kafanta ta kasan table din tana tabo alhj baballe tana shafa me kafa se sakin murmushi yake sina hira da alhj musa sakaran yanata zuba besan ayka aykan damatan shi takeba daga kafan dazata yi bata sauke shi ako inaba se ta setin hajiyarsa 🍌 ay spoon din subuce masa tayi dasauri tasauke kafarta alhj musa yace lpy ka kuwa murmushi ya qaqalo yace am fine kawai kasan meeting din mu da wan nan shegen yaron nake tinani kasan shi dan banzan wayo hba de abokina gyaran murya hjy zaliha tayi toh bara nabaku waje tayagi tissue tagoge baki tanufi parlor. alhj musa yaci gaba da cewa kaida kagama da alhj usman fata waze gagare ka karfa kamanta kai kazo min da shawaran misiya hanun jari a company shi sega shi seda kasan yanda mukayi har muka mallake company dayayi taurin kai bagashi yajawa kansa dama wa inada basujiba basu gani ba darian boos alhj baballe ya fashe dashi yace kowama yasan inda hadaddiyar matan nan tashi take ohho🤔 naso ace mundan lasa zumanta dan gadani gardi zatayi hade rai alhj musa yyi yace kaifa kaga matsalar ka shiyasa banaso kazo gara mu hadu a guess house yanzu in hajia taji fa sosa keya yyi yace bama zatajiba azucin alhj baballe yace sekace wace macen kwarai ya kedashi matan da nakwa nada ita ba adadi duk tafiye tafiyen datake besan munatare ba shasha sha kawai alhj musa yakatseme tunani yace yanaga kana murmusa wa kode wata tsiyas kakuma hango mna murmushi yyi yace kodaya kawai girkin uwar gdn kane daria sukayi duka duk suka yagi tissue suka goge baki suka bar dining area din suka nifo tankasheshen parlor suka ma hjy zaliha sallama suka fita tare zama ta gyara tana murmushi tace kai alhj baballe akwai muni amma bade iyya sarrafa mace ba bakaman abokin shiba ba abinda ya iya se sakin munshari 😂kaji sharri....suna fita kaitsaye guess house din alhj musa suka nufa dake malala nan suka tadda abokanan masha ansu wato alhj naseer da doc.bala sude kusan 5suna sana arsu wato neman junan su wa iya zubillah nan su alhj baballe suka jone aka cigaba da ta’asa...... Naseem me zaune a makeken office din shi tinda muktar yafita yabatshi yacigaba da ay kin shi duk wani shige da fice su alhj baballe yana sane dashi harta kulle 2dasu ke yana ankare dasu bashi yasamu kanshi ba se da akai azahar dagowa yyi ya dubi tsintsiyar hanun shi ya kalla hadden Rolex watch din da yake daure a right hand dinshi yaga lokacin salla yyi da sauri yarufe laptop dinshi ya fito yanufi elevator yasakko kasa duk inda ya ratsa suna brk da fitowa ko kallon su beba nodding head kawai yake yyi gaba abinshi a haraban masalla cin ya hadu da muktar shima yana alwala yana karisawa kowa yyi tsit kaman sunga mala’ika 😂 zama yyi a gurin da aka tanada domin yin alwala amma gurin shi daban ne inba muktar ba bame zuwa na sauran ma aykatan yana cen gefe basarwa muktar yyi kaman be ganshi ba smile Naseem yyi yace dude hwf naga se fara’a kke dasauri muktar yadago yakalle shi cike da takaici yace ubanka nake ba fara’aba dan rainin hankali wato kaibaka san kama mutum lefi kabashi hakuri ba ko dage kafada naseem yyi yadan nne daria data tasome yawani dage gira 1yace wani abin akama banza muktar yamai yafara alwalan shi shima alwalan yafara har suka kamma la bawanda yasake mgn jerawa sukayi suka nufi dan ma dai2cin masallacin da aka tanada dan gabatar da sallah tare suka fito suka nufi eatery ana ne Naseem yadan dubi muktar yace dude wai har yanzu baka gama fushin ba ay kaman jira muktar yake yafara ban bami beceme cikan kaba sede waiter gurin ya tinkaro su yyi shuru sir gud afternoon nodding head kawai yyi muktar ne ya amsa san nan yafada meza akawo musu murmushi kawai Naseem yyi yace amma kasan kai kadai nake dagama kafa ko hararan shi muktar yyi yace ahka kke ikirari nikake dagama kafa banza Naseem yamai yafara cin abincin shi girgiza kai kawai muktar yyi yace mace kawai zata seta mna kai yashiga cin nasa suna kamma lawa suka nufi ciki suna tafe suna dan taba hira jefi jefi Naseem yake bashi amsa Naseem bekoma office ba inda ake sarrafa madaran shanu kamfani yanufa yana zagayawa yana subawa komi yana tafiya normal har la’asar sallah sukayi sukadawo kaitsaye office din Naseem suka nufa agur guje sabida 4:30pm zasu gana da alhj baballe a guess house din Naseem dake NDC coz yama kibari su gana a company dan naseem cemai yyi zeturome da address din gurin by 4:30 and bayasan Africa tym suna shiga ya kwashe wayoyin shi da laptop ya mikama muktar suka fito muktar yarufo office din shikuma yajuya suna mgn da sakataran shi suka shiga elevator suna sauka suka fita suka nufi parkn lot shiga sukayi muktar ke jan motan yace yanzu NDC muka nufa kai yyi noddin yana latsa phone din shi address yaturama alhj baballe ya ije phone din yabude laptop yana dan nawa suna fira sama sam......... .koya tattau nawan zata kaya tsaka nin Naseem da su alhj baballe?shin wata kulle ne tsakanin Naseem dasu alhj musa? Hmmm muje zuwa Mrs.sadeeq✍️ Page 21-25 Nazlerh ce rungume ajikin ammeenta,bayan sun gama shan kukansu, ammee tace dagani kiga intashi inshiga kitchen, kafin kifara cemin yunwa kke ji,murmushi nazlerh tayi tazauna,mikewa amme tayi tace jiki cikin fridge ki kwaso min ragowan kayan miya ,toh tace tashige kitchen din, ammee kuma ta zauna daga bakin kitchen din tafara hada murhun kurfo (gawayi) fitowa tayi da gwandon kayan miyan dake cikin fridge din,tace ammee fa kayan miyan sun kare albasa ce kawai se tattasai 2ko ko tarugu babu, ansa ammee tayi tace afna manta, dakko min 500 a purse dina harta juya tatafi,ammee tace kokuma dakko 1k ne kawai kisiyo gaba1,banasan gutsi gutsin nan, toh tace ta shige ciki.gidansu nazlerh self contained ne dan ma dai2ci,maana ciki da parlor da toilet aciki amma kitchen din awaje yake, sekuma single room da shima da toilet wanda suka maida shi kaman na baki don kafet ne malale aciki se manyan tuntun matashi nan kaman na gidan sarauta,sekuma akwai wani toilet din atsakar gida ,siminti ne malale a tsakar gdn gidan de balefi dede talaka me rufin asiri. Nazlerh ce tafito sanye da hijabi das da ita hijabi ne iya gwiwa blue ,dama doguwan rigan atamfane ajikin ta me ratsin blue da red face din nan duk da ba makeup tayi kyau abinka da farar fata jikin nan fresh don inka ganta awaje bazaka ce daga wan nan gdn tafito ba,bakin flat shoe tasa ,tace ammee nata fi,amme tace Allah yatsare kiyi adu,a kuma ki kula banda biye biye,chuno dan bakin nan tayi tace ni ammee ina nake zuwa banda gidansu azima ay de kaf layin nan ba na shiga gdn kowa sede innaje dirkan yaransu suma ay sesun min rashin kunya, kallanta ammee ta tsayayi tace daga magana 1kinje romin 50nide wuce yamma nayi,dama ga garin masha Allah antashi da ruwa ga alama ze dawo imaza, toh tace tatafi ,harta kai kofa tace ammeeta dan Allah incanji yaragu inse awara , dawo2 kinma tunamin toh dakika tafi kinsan ko nanawa zaki amso kawai kinsa kai zakitafi,Allah shiryaki daria Nazlerh tayi takaraso, ammee tace ahada miki tarugu da tattasai da albasa na 500 se tumatir 400 katse amme tayi tana turo baki toh awaran fa🙄hararanta ammee tayi tace ay kyabari kiji inkai karshe ko ina ba 100yaraguba ,aww😂 ay ban lissafa bane ammee ,toh kise awaran ta darin, ay bata jira mezata sake cewaba tafice,murmushi ammee tayi tacigaba da rura wuta ..... Su Naseem suna cikin tafiya Naseem yyi gyaran murya,yace dude mushiga ta badarawa,muktar yace man muda zamu NDC daga isa kaita meze shiga damu bada rawa kuma,seda yagama shan kamshin shi kamar baze tanka ba yace, nasani ay duk hanya ce, hararan shi tagefe muktar yyi kan yatanka Naseem yyi zaraf yace ina kallan ka tohm,😂tsaki mukatar yyi yace toh ko agaban ka bazan harare ka bane ko tsoranka nake ji,dage kafada Naseem yyi muktar yace shege kode wata kasamo a badarawan ne yana daria dan yasan ya kun noshi,dan in akwai abinda Naseem ya tsana yaji ammee mgn budurwa,banza yamai kaman baze tankaba,dede shin shanyo kwanan titi ta wuraran u/dosa tawasan Smc quarters ,Naseem yace ancema a irin tarkacan unguwan nin nan har akwai wacce takai na aureta ne kai infada ma kaf kd ba sa’an aure na yaro,🤔 tohhhh...nace su Naseem adebi duniya sannu duk zafafan matan kd🙄.wata mahaukacin daria muktar yyi har yana dukan sitiyarin motan,a harzike Naseem yafago zefara me masifa yaji kiiiiiiiiii yaja wani wawan birki😳wata yar mata shiyan yarin ya yagani akasa yabike,dasauri muktar yafito yace sannu yan mata bakideji ciwoba ko sannnu dan Allah kiya kuri,yar matashiyan yarinya ta dago bakowa bace face Nazlerh 😳...duk ta rude fuska shabe shabe da hawaye,yace sannu kanwata,a tsiwace ta tareshi tace wlh niba kanwanka bace kazo kawani kwasheni da wan nan shegen motan naka dagani irinta masu yankan kai ne shine zaka wani ce kan wanka,wlh ban yafe ba kuma na rantse seka biyani kayana daka bata da tabo inba hka ba wlh bazan yafeba,muktar kai yadafe yace pls kiyi hkuri kinda ba da gangan bane,billahillazi inkaga na hakura seka biyamin kayana dakuma kundin da aka aykeni kai harda kudin magani dan dagani nasamu targade akafa😂kai muktar yadafe kafin yakaiga magana yaji wani gigitaccen horn..........a tsorace tamatsa ta fancala tabon dake gefan titi😆 da sauri muktar yakaraso.... yace am so sorry sister wlh da ogana muke tare muna sauri ne akwai inda zamu shiyasa,harara ta ballame tace nice yar iska mara gurun zuwa ko toh bari inje insamu ogan naka wlh sekun biyani duk abinda na zayano fuuu tanufi mota,haba muktar yaka yana kallan ikon Allah,shibema taba ganin taigalalla irn yarin yan nan ba,cankuma ya kyalkyale da daria yau mutumin she ze hadu da dede shi...😂 fans ko yazata kaya tsakanin Naseem da Nazlerh a haduwan farko? Can’t wait to see dis show 😂 pls manage wit dis banda charge 😉 Mrs.sadeeq✍️ 🍁Nazlerh 🍁 Page 26-30 ‫ الهم اني اعذبك من‬ ‫الجوع و الفقر و اعذبك من اذاب القبر و اذاب فنار‬ Tana isa mota tafara knocking glass din ba qaqqau tawa,kallonta ya tsayayi yana kare mata kallo,yace Allah me iko yarin ya kyakkyawa amma ba hnkli jibi...ay mgn makalewa tayi sakamakon dutsen dayayaga taduka ta dakko ta fara kwankwasawa masa glass har yyi tsawa alamun zefashe 😆ay a zafafe yabude zefito muktar yakwaso aguje yace haba kanwata mekike hka, tabude baki zatayi mgn kenan taji an kwasa mata wani zazzafan marin da seda taga dafe guntayi tajuyo taga wani me tsau tsayin ne,ayko sukayi 4eyes da Naseem yana binta da wani kallan tsana da kyama ay a harzuke ta daga hannu zata rama muktar yyi saurin riqe mata hannu ,jabaya Naseem yyi saurin yi yana zazzare ido, tsabar mamaki ma kasa magana yyi sebinta yake da kallo baki sake,muktar nata aykin lallashinta,sewani girgize2 take kaman wacce zatayi dambe da sa’an ta gashi bako dingon tsoro a donta.kyasta mishi hannu🤞🏻 datayi yine yadawo dashi daga duniyan tinanin daya lula ,zuba mata shanyayyu idanun sa yyi tace kuma wlh kaci darajan abokin ka inba don hka ba wlh da meraba ni da kai se Allah kuma wlh bazan bar nan ba sekun biyani tana magana tana nunashi da yatsa,shi yanzu tama dena bashi mamaki tsoro tafara bashi if not ace ko girman shi batagani ba balle tayi tinanin ze iya cutar da ita ,cox hanyan ba mutane sosai,can yaji tace kobaza kubiyabane muktar ne yyi saurin cewa nawane za abiyaki,tinani tadanyi🤔a ranta tace bari indan latsasu tace 2k tawani shakunu 😒 ita adole tafada me yawa,muktar ne yasa hannu a gaban aljihunshi yazaro kudi ko kirgawa ma beba yace gashi ko kanwata amsa tayi ta linke tana murmushi tace ngd yayanah 😂daria muktar yyi yace toh se anjima harta juya zatawuce ta waigo ta kalli Naseem wanda yake tsaye yazuba musu ido kaman wanda aka dasa,tace toh shi wannan baya mgn ne Allah sarki ko kurma ne,😆wani uban harara ya watsa mata yaja tsaki yace naughty girl ya shige mota, tabe baki tayi irn ko ajikinta din nan tayi tafiyanta,muktar ya fashi da daria shima ya shige yaja suka wuce,inbanda daria ba abinda muktar yake amotan iya kuluwa yau Naseem ya kulu,dan baa taba cin mutumci shi irin ta yauba,wai shi yar ficiciyan kanzamar yarin yan nan tadaga hannu zata mara wacce bata wuce mate din chuchun su ba,toh wlh seyaga ubanwa ya staya mata kaf garin kd dan yyi alwashin inze karar da dukiyan shi seya koya mata darasi,wanda gobe in ance tama wani rashin kunya bama shiba bazata yiba da karfi ha furta i hate har yana sauke ajiyan zuciya,da sauri muktar ya gangara gefen titi yajuyo,yace dude calm down pls karkasa shirmen datayi aran ka karinta ce duk bazata wuce mate din chuchu luv ba 14-15 years so kaga yarita ke damunta wlh, mtwssss tsaki yyi yace yarinta ko zata ga yarinta wlh sena karar da danginta bama itaba nizatace zata mara yyi kwafa,dude dagame hannu Naseem yyi yace kaini gida ,toh meeting dinfa kafasan.......katseshi Naseem yyi yace pls banasan musu i need privacy 😞 yafada kamar zeyi kuka,kunshe daria shi muktar yyi yatada motan yyi reverse suka nufi gd............. Nazlerh ko gd ta koma dan Allah yagani bazata kasuwa ahakaba dan kayanta duk yabaci sosai,tana shiga gd tasa kuka kaman wacce aka yanka, dasauri ammee tafito tace subhanallahi lafin hatsari kkayi?hawaye tashare tace wani me motane ya kwashe ni innalillahi wa inna ilaihi raji’un bakideji ciwoba ko, ammee tafada tana tattaba ta tace banjiba kafata ce kaman nayi tardade,kamota tayi suka zauna a tabarma tace muga kafan, amsatayi tana janmata,Nazlerh se kwara ihu take kaman wacce akewa gyaran targade, manzafi ta shafa mata tace sannu ko auta,nagama dan buguwane ba targade bane ze dena sannu,gyada kai tayi kaman wata qadan garuwa tana wani narkewa ita adole mara lpy😁,ammee tace toh ina kayan miyan,chuno baki tayi tace bansiyo ba bazan jebane kawai suka wani kade ni mugaye kawai dayan har yana marina mesiffan aljanu kawai,ido ammee ta zaro tace yabige kin kuma yamateki anya auta,kara turo baki tayi tace wlh ammee bayada imani wlh tace anya auta ba rashin kunya kika ba girgiza kaitayi tace nibawani rashin kunyan daname kawai cinzali ne dan nace sesun biyani kayana dasuka batamin shine rashin kunya, hmmm ahab arina koda naji aynasan bayanda za’ayi ace subigeki kuma sumarike habade,nifa bance duka suka mareniba 😒 dayan yana da kirki amma wancan me suffan aljanu shine yamareni kuma narantse duk inda nasake ganin shi sena rama ahh swear 🤫,tureta ammee tayi daga jikinta tace ayseki tashi kije kiramo tinda de niban isa nafada miki kijiba, ihuu tasa tana shure shure wai antsane ta ace tayi hatsari amma aki goyon bayanta,baki amme tasaki tana kallan ta tana tafa hannu,yanzu Nazlerh kamarki kikemin birgima akasa shekara14 sa’o ‘inkima ana aurar dasu suzauna daram ,amma kke min wan nan tabararr,takalmi ammee ta raruma zata kwada mata tashige daki dagudu nan ta watsar da kudin tayi daki harda rufi kofa,daria ammee tayi tace ay zaki foto kisaman inba hka namiki ba dayanzu kinanan kin narkemin,kudin takwasa tace bara naduba naga ko su auwalu ne na ayka mezatagani sababbin kudi tagani dal 5k dakuma 1k din data ayketa,salati tayi tace wato seda suka biyata din kenan Allah kashirya 😄mayafi tasa taleqa wajan.............…… Naseem suna isa gida ko gama parkn muktar beba ya balle murfin motan yyi ficewar shi,kai kawai muktar ya girgiza yagyara parkn ,yarufame baya Naseem fita daga motan azuciye ma aykatan gidan segaishe shi suke amma ko kallo basu isheshiba kaman zetashi sama hka ya shiga parlor ya wuce mom ko kallon inda take beba tana kiranshi,yyi burus da ita ya haura sama ya nufi side dinshi,tayun kira kenan danufin zata bishi sega muktar yashugo ,komawa tayi ta zauna suka gaisa yace chuchu luv bata dawoba mom tace eh ay in ta hadu da azima basa kaunar rabuwa sunacan suna shirme,murmushi yyi yace ay hutun ma yakusa karewa dole ta dawo ,uhmm wai meyasamu abokin nakane naga yashugo a rai bace,murmushi yyi ya kwashe duk yanda yafara yafada mata daria ammee tayi tace wace yarin yace hka anso inganta da hartake da gut din maran min yaro,daria shima yyi yace ay wlh mom dan baki ganta bane bazata wuce chuchu ba gata kyakkyawa very comedian 😁murmushi tayi tace Allah shi kyauta,muktar yace mom wlh dama zaki aura masa ita dan sun dace wlh itace dede shi 😄dan bakiga yanda take nunashi da yatsa takeme kashedi ba kuma yakasa tabuka kome kaman ma tsoranta yakeji 😂daria mom ta kwashe dashi tace komade hka za’ayi ne,muktar yace am telling yuh mom shikenan muyi maganin dagawan shi,kinsa iqirari ke wai kaf mata kd ba dede shi,ido mom tazaro😳 tace inji son din muktar ya gyara zama yace wlh shifa mon...…………… Muktar zaku hadu da abokin ka Allah sa yanajin ka 😆😂😂😂 Mrs.sadeeq✍️ 09169687667 for more Information 🥰💞 Page 31-35 comment,like and share🙏 masu masu comment da like da share duk ina godia da jinjin🙏👍 Allah bar zumun ci damasu mun fatan alkhairi da kiran waya duk ina 👍 Allah saka da alkhairi luv yuh all 😘😘 . Naseem nashiga nakin shi direct bed room ya nufa ,yafada bisa makeken royal bed dinshi fadin tsaruwan dakin ma bata baki ne,se juyi yake yana sakin tsaki,ba abinda keme yawo a ido se dede inada,Nazlerh ta daga hannu zata mareshi yana kawo wa nan seya runtse ido😄, mirginawa yyi yana kallon ceiling afili yace toh wai meye nawa nadamun kaina da tinanin mahaukaci, nannauyan ajiyar zuciya ya sauke hmmmmmmm,ya ayyana aranshi idonashi idan wan nan mad girl din wlh seya wula qantata 🤔tashi yyi yazauna yafara zare sucks din kafar shi,yatashi yashiga toilet ya hada ruwan wanka,kana ya dawo ya idasa cire kayan jikin shi yarage daga shi se boxers,kiran nan tashi tafito kai daka gani kasan cikken namiji,ma abocin motsa jiki,kirjin nan duk gashi kwance luf ,ga sixpack din nan dagani base katan baya ba yana motsa jiki sosai cikin nan ashafe kaman baya kai masha Allah,toilet yashiga don watsa ruwa jim kadan yafito daure da towel gawani guntu yana goge kanshi,direct cloth-set yanufa tafi hannun shi yaware yadora saman glass din seda yagama scanning san nan ya zuge dakan shi wow 😮 kaya ne makil yanda kasan boutique wajan inner-wear yadakko boxers da singlet duka white, ya matsa gurin kananun kaya wani 3quarter yadakko white na jeans da wata black hoodie yafito yana fitowa glass din dakanshi yazuge,asman bed ya ije kayan yakarisa dressing mirror yaja stool din yazauna yafara shafa tsadaddin body lotion 🧴 masu matukar kamshi yana gamawa ya fessa turaruka haddu masu matukar kamahi da tsada tasowa kaya yasa ya kwashi wayoyin shi da laptop ,tinawa yyi ko gaisawa betsa yyi da mom ba daya sawo,murmushi yyi yashafa kanshi daya cika da gashi me santsin gaske yyi askin nan irin wanda ake chop-side dinnan na mata sa, staircase din yake takawa ahankali yafara jiyo muryan muktar sama2 aranshi yace munafiki nasan ya kwashe komi yafada mata,😄kara tamke face yyi ya idasa sakko wa juyowa sukayi suna kallan shi,ko kallon inda muktar yake beba wajan mom ya nufa ya zauna ya rungumota yace mom i missed yuh,shafa kanshi tayi tana murmushi tace missed yuh too,ya office din yace alhmdllh,mom ta dora dacewa tashi kaje dining lunch dinka nacen peck yamata akumatu yamike,muktar ne yyi gyaran murya, Naseem yace toh tsohon muna fuki meye 😆 darian da muktar yake riqewa yakwace 😆 tsaki yayi yanufu dining abinshi don dama yunwa yakeji yanaji muktar nata mishi darian da magan ganun mahaukacinyan nan banza yamai yana cin abincin shi yana pressing phone,tasowa muktar yyi yace dude nakira alhj baballe nabashi hakuri wani uziri na gaggawa yakama ka kayi, kayi postponed meeting din inkayi settling zaka kirashi,ko kallan shi Naseem beba bare yasaran ze kulashi,sanin cewa ba tankawa zeba muktar yace nina tafi magrib yaga bato se mun hadu gobe yajuya yawuce yana daria😁tsaki Naseem yyi yace mad cigaba da cin abincin shi dan anma fara kiraye2 sallah ,sallama muktar yama mom tace kade ki dawowa nan kazau na ko muktar kobaka san zama damune,murmushi yyi yace ba hka bane mom zan dawo insha Allah yafice,girgiza kai mom tayi tace Allah jikan mallam garba da nafeesa ameen,iyyayen muktar kenan wanda sukayi hadarin mota duk suka rasu a hanyansu ta zuwa ganin gd tym din baban muktar shine driver gdn dansu kenan muktar dake wabi take duk haihuwan datayi dasun dan tasa suke mutuwa, muktar ne kadai tsaya,zaman aminci da fa himta suke tsakanin iyyayen nasu2, tym din dasuka tafi shikuma kuktar suna makaranta da Naseem kasan cewansu tare suka taso se dad din Naseem ya dau nauyin karatun muktar, yahadasu tare shakuwa me karfi ke tsaka nin su inba kasani ba zakace sun hada jini ,suna karatu a London wan nan mummunan lbr yariske su sunyi kuka suka matsa sudawo dad ya hana sedakyar ya yarda satinsu 1suka koma komi shikema kuktar kaman dan cikin shi, bayan sun kammala karatu suka dawo asannan dad din Naseem ma Allah yyi me rasuwa,bayanda mom batayi yadawo nan dazamaba yaqi yace nan gidan nasu zezauna sede yayi ta cemata zedawa,wanda dad din Naseem yaba babanshi gidan, wannan kenan...........tashi mom tayi danufin ta haura sama wayanta yafara ringing murmushi tayi ganin me kira,ta dauka takara akunne kantayi magana taji ihun ta seda ta cire wayan tana daria mom tace chuchu luv nikikama hijira ko daria tayi tace noooo tawani ja shi tace mom ba hka bane mom Allah am missing yuh bad mamy ce tace nabari mudawo tare da azima ranan Friday seta karasa hutun anan,yyi kice inada gayya kenan daria sukayi dan wayan a handsfree sukasa duk tana jiyosu azima ce tace sweet mom ina wuni lpy lau bbyna ya maman naki suka hada baki lpy lau chuchu tace mom u knw wat kafin ma mom tayi magana tacigaba da cewa,mom nayi kawa wlh fine beb kingantane gata very funny azima tayi caraf tace karyane,mom wlh kawata ce ba kawarta ba islamiyyanmu1 ajinmu daya ma,daria mom kawai take tace toh naji ku gaisheta tym din sallah yyi dasauri chuchu tace mom kuma da itafa zamuzo mamy tace zataje ta roqan mana mamana mamanta,kai naji dadi Allah sa abarta suka hada baki sukace Ameennnnn mom ta katse kiran tana murmushi tatashi tace son nina haura nayi sallah shurun dataji yasa,tawaiga takalla dining area tace yaushe son yafita ban sani ba ta haura abinta.......toh kowacece kawar su chuchu da harsuke shirin tahowa da ita gdn su Naseem akwai kurafa 😂 Mrs.sadeeq✍️ 09169687667 🍁Nazlerh 🍁page 36-40 Alhj baballe zaune yake a guess house din Naseem kusan samada 1hr bashi ba dalilin shi, tym to tym yana kallo wristwatch din fata dake han nunashi se yaja tsaki har 6pm in ranshi yyi dubu yabace yacika yyi fam jira kawai yake yafashe, yadaga waya yakira abokin nashi yace kaga dan iskan yaran nan nize wulaqanta,yashan yani tin 4pm amma haryan zu be karaso ba bakiran waya nakira shima be dagaba,kaga min matsiyacin yaro toh wlh daya bayan daya sena rama wulaqancin dayamin,hmmmm...nufasawa alhj musa dollar yyi yace matsala ta dakai wlh gajan hkuri bade shiyace kasa meshi guess house din shiba toh ay zezo,kasan baya canza mgn inde ba da kwakwaran daliliba,tsaki yyi yakashe wayan yana yanke kiran sega massege din da muktar yaturo me yashigo ,karantawa yyi yaja tsaki mtswww,yamiki buuu yasaba babban rigarshi ya nufi motan shi kaman ze tashi sama tsabar fushi yana ayyana irin tuggun daze hadama Naseem dan yayi alwashin ganin bayanshi ko ta qaqa..... Nazlerh ce zaune a tsakar gdn su ita da ammee suna cin danwake se santi take yajin yaji magi da tafarnuwa ga salat harda dafaffan kwai 😋tace ammee dan Allah kibarni naje gidansu chuchu kinga fa kinsan mamy kuma wlh innaje bazan yi rashin kunyaba Allah namiki alkawari,shuru ammee tayi tace autah bawai banaso kije bane kawai de ina tinanin daga makwab taka se kikama kibisu har tsawan sati2 kai gsky bazan iyaba tafada tana girgiza kai,tasowa Nazlerh tayi tamatso tariqeta tace ammeena dan Allah karkice hka kinga bantaba zuwa wani waje nakwana ba dan Allah,zatayi mgn kenan sukaji sallaman su azima da chuchu dagudu suka karaso suka rungume Nazlerh suna daria, mamy ce ta shugo da sallam manta ammee ta amsa tana mikewa tace aahah tare kuke dama,mamy tace kyale yan nema muna karasowa suka gudo suka barni,daria ammee tayi tace ay gasunan sun girma basu san sun girma ba se shashanci ,daria sukasa duk gaba daya Nazlerh tadakko ma mamy wani tabarman tazauna ita da ammee,sukuma suka zauna a wan nan dan waken takaro musu,tazuboma mamy nata sunaci suna fira ana daria harsuka gama kwashe kwanukan sukayi,shuka shige daki yarage sesu ammee,gyaran murya mamy tashi tace maman Nazlerh zuwanai neman alfarma kibamu aron Nazlerh,shuru ammee tayi dan harga Allah bazata iyama mamy musuba dan duk wani abinda uba keyi toh mijinta shikema Nazlerh ko makaranta akace baban ta yaje toh shike zuwa banda ihsanin da yake musu yanzu hka shiyake biyamata boko islamiyya ce kawai take biya ita kanta mamy inde zatama azima dinki, toh sekaga ta hada da Nazlerh,mamy ce takatse mata tinani tace naji kinyi shiru inbaki aminceba baza,a takuraki ba sena lalla shesu taje wata ran tunda anatare,girgiza kai ammee tayi tace aahaah ba hka nake nifiba ina de alhinin kartaje tamusu ba dede ba kinsan de halin yartaki,daria mamy tayi tace wan nan kuma baruwanki amin cewarki kawai muke buqata darai tayi tace ay kunfi kusa mantawa nayi Allah yatsare sudawo lpy ay yarkice,daria sukasa gaba daya mamy tace kokefa 😁shewansu suka jiyo adaki mamy tace aww dama labe kukeyi zamu hadu sema nace anfasa,ay aguje suka fito suna bata hakuri tamusu hararan wasa tana daria,daki suka koma suna ta murna suka fara hada mata kaya don gobene tafiyar..... Mom ce acikin bed room dinta tana zaune kan sallaya tana lazumi tana jira ayi isha’i dan dabi artace inde tayi magrib bata tashi setayi isha’i tagaba tar da shafa’i da wutri san nan ta sakko kasa,toh yauma kamar kullum hkan ta kasan ce seda ta kammala tsab san nan tasako, Naseem ta iske zaune akan 2st yana danna loptop dinshi ga wayanshi nata blinking alamun kiranshi ake amma yyi biris kaman begani ba,karasowa mom tayi tazauna a 1st datake facing dinshi tace son harka dawo masllacin, dagowa yyi yana murmushi yace eh sweet ban maga dde dashugo waba wlh ayyuka ne da dama suke min yawa inata processing contract din da muka samu zamu dinga fita da kayan mu waje,masha Allah Allah kara daukaka,kamar de kullin bazan fasa gaya maba kariqe gsky amana da....bata karisaba suka hada baki wajan cewa alkawari 😁 daria mom tayi tace wato ka haddace yace mom ba doleba tin ina yaro fa kullum sekin fada min, murmushi tayi tace ba haddacewa infata kanayi a aykace yace insha Allah,mom tace namanta ban fada maba chuchu gobe zata dawo taci gaba da cewa harda azima dawata kawarsu inde da manyan gayya 😁batare da yadago ba yace ok,kaman baze sake mgn ba sekuma yace kide jamusu kunne bansan haya niya,🙄hararan shi mom tayi tace kade zan jama kunne bafa zaka takirama yaraba ehhe garama tinda wuri kasani bekuma cewa komiba,sama 2suna dan taba hira yawanci akan kasuwan cin shine da around 10pm yamiki yamata sallama ya haura tashi itama tayi ta kira baba salame me aykinsu ta kakkashe kayan wuta itama ta haura sama.......tabb....readers gadeshi Nazlerh zatazo gidan su Naseem har tashefe tsawo 2weeks just imagine yanda zasu kwashe kowa yaci alwashi akan dan uwanshi......😂😂mujezuwa Mrs.sadeeq✍️ 09169687667